Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in yayi dubu ya tashi,
ya kira waya Teemah ya fi sau a k’irga,
daga k’arshe ma sashi tayi a black list.
In ya kira baya shiga.
Washe gari da yamma na bufi gidan su
Teema ko da ya aika yaro, tace ace inji
waye?. Yaron yazo ya fad’amasa, Areef
yace” kaje kace inji Areef ne.
Ko da yaron yadawo yace” wai tace bata
nan. Ido ya zaro ita ta fad’a maka “eh!
Haka tace.
“Ok! Nagode”
Ya kai kusan minti talatin a qofar gidan
bata fito ba, ga wayarta yaki shiga. Cike
da dawuwa ya nufi gidansa. Fiskan nan
ba annuri kamar an aiko masa da
mutuwa.
Urs
S B R
(Triple Writers)
[Truncated by Whatsapp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[23/5/10:00am]
SADEEY S ADAM
&
RASH KARDAM
WITH
BEEBAHLUV
MA’YAUDARAH
20~23
Haka dai ya isah gida ya rasa me ke
masa dadi,, wai meke shirin faruwa
dashi ne?? Wadda yake bala’in so yake
tunanin zai aura GA yadda take mishi,,,
tun tana kin daukan wayar shi, yanzu
har takai su ga yaje gidan su ta aiko tace
mishi wai bata nan, haba teemah why,,
kinsan yadda nike son ki kuwa,kinsan
yadda nike jin ki a raina kuwa, gaskia
Indai ban aure kiba ban jin zan auri
wata,, koma na aura sai dai kawai in
dole akai mun, kuma badan ina sonta
ba. Areef kam abun yayi yawa ya dawo
kamar mahaukaci duk ya hargitsa gidan,
yana kwance kamar mutum mutumi shi
ba me rai ba ba kuma marar rai ba.
A haka farouk yazo ya same shi,, a
rude ya karaso yana kiran sunan shi,
Areef meke damunka, meya faru
dakai??
Bai ma san yana yi ba sai da ya taba
shi sannan ya dago kai ya kalle shi, idon
nan ya rune kamar gauta. Wai meke
damunka ne?? Kalli yanda ka koma kalli
yanda kake cikin gida duk yayi kaca2,
haba Areef yanzu kai kullum baza kaima
kanka fada ba, kullum cikin tunani haba,
ya karasa maganar yana karaso wa kusa
dashi.
Yana zuwa ya dafa kafadar shi, yaji
gaba dayan jikin shi yayi zafi sosai, har
karkarwa yake, yace subhanallahi ai
zazzabi ne a jikin ka, kafin ya yi wata
maganar ya kara amai.
Innalillahi ya fara ambatowa, yayi
saurin daukan waya ya kira abokin su
Dr Marwan yace gashi nan zuwa yanxu,,
minti kadan ya iso,,
Yana zuwa ya fara gwada shi, nan dai
ya daura mashi ruwa ya hada da allurar
bacci. Sannan suka fara tattaunawa akan
lamarin, ya akai hakan ta faru ne
farouk? Whl nima yanzu nazo na tarar
dashi haka.
Dazun dai munyi waya yace yana
gidan su, daga nan kuma zai wuce gidan
su teemah yanzu haka yaje tayi masa
wani rashin mutuncin ne,, ya dawo zai
kashe kanshi a banza,,.
Ni whl yarinyar nan ta isheni whl, ba
son shi take ba, kawai wahala take bashi
nayi mishi bayani har na gaji, kullum
ina taya shi adduar Allah yasa ya gane
kawai yaudarar shi take, in tana bukatar
kudi a lokacin ne yake mutum a wurinta
inya bata kuma sai ya zama dan iska.
Ga maganar hameedah kuma, da
mum tayi mashi, akan hada su aure yace
shi bai san zance ba sai dai wannan
kwanjamammiyar me kama da……
Mwsttt tsaki Dr Marwan yayi, yace
gaskia ya kamata yayi ma kanshi fada
don kuwa yawan tunanin da yake zai
haifar mashi hawan jini,, gashi nan BP
din shi yayi high.
Yanzu ya kake ganin zamu shawo kan
matsalar abokina,, ehh toh yanzu dai
bari ya tashi muji meye silar shi wannan
ciwon tukun sai mu san abinyi, but is
difficult to him ya daina son wannan
yarinyar sai munyi da gaske, shu’uma ce
ta karshe.
A bangaren Hameedah kuwa, ta
shiga dakin su da saurin ta gudun karta
ci karo da wani, ga kaya jike na fitsari,
tayi saurin komawa don gyara wurin,
bayan ta dawo dakin ne sai ga hafcy ta
fito daga toilet, yadai sis Hameedah ya
kukai da yaya ne? Hmmm bari yar uwa,
bari dai na shiga toilet tukun na fito.
Wanka tayi baki daya sannan ta fito
daure da towel,, hafcy ce ta fara magana
ai nasan dana tsaya yaya a akaina zai
huce, kai yaya mugu ne whl. Hmm yo ai
bayan tahowar ki kinji2 yanda mukai
dashi,, kinsanni kuma da tsoro kamar
farar kura, harda fitsarina a wando..
Habawa su hafcy an samu abinda ake
so, nan ta fara tuntsira daria harda su
hawaye, kice kinyi tawa kenan ai gaskia
yaya akwai mugunta. Ai sis gaskia in aka
hada auran ku da yaya an cuce ki, don
kuwa in baki wasa ba har dukan ki zai
ringa yi, whl kawai kice baki son shi,
don karma a hada ku a cuce ki, ga masu
son ki nan sosai kawai a wani hadaki da
wannan mugun…
Hameedah ta share kwallar data
gangaro mata,, tace to ya zanyi hafcy,
kinsan bazan taba iya kallon fuskar
mum ince ce bani son danta ba, in nayi
haka nayi butulci,,, kedai ki taya addua
in auren alkhairi ne Allah ya tabbatar
mana dashi, in kuma babu toh Allah ya
tarwatsa abun da gaggawa,,, ta taso ta
matso inda take zaune ta share mata
kwallar idon nata, tace toh sis zan taya
ki addua, ki daina kuka Allah yana tare
damu insha Allahu komai zaiyi normal,
kinji matar yaya tayi mata gwalo na
wasa.
Tayi daria sannan ta kai mata
dukan wasa,, haka suka ci gaba da hirar
su har lokacin sallah yayi..
Teemah ce zaune a parlor ita da
ummanta,, Fatima tace na’am umma ina
son in gaya maki wata magana, tace toh
umma ina jinki akan yaron nan Areefu,
dazun duk naji abinda kikai, kuma bai
kamata ba bai dace ba abinda kikai,,
yanzu ke bazan taba gaya miki mgn kiji
ba ko? Yaron na yana sonki tsakani da
Allah, auran ki yake son yi gashi dan
kirki, dan gidan mutunci, amman kin
watsawa idon ki toka kina mashi
wulakanci,, kina biyewa kawayen
zamani kece can kece nan duk kuna
ganin burgewa ne toh whl ba burgewa
bane, duk sanda damar da kika samu ta
wuce ki toh whl ki kuka da kanki, ba
baki nike miki ba amman kiyi hankali da
rayuwar nan, namiji badan goyo bane
zasu kaiki su baro ki, kullum ina gaya
miki kiyi hankali da rayuwa..
Yaron nan kiga irin dawainiyar da
yake dake, kee bama ke kadai ba harda
mu, kullum baya gajiya wa kullum cikin
faranta mana rai yake,, badon komai ba
don saboda yana son ki,, umma kam
harda kukan ta tana cewa tun bayan
mutuwar mahaifinta ta chanza rayuwa,
ba a isa a gaya mata taji ba kullum cikin
fitina take Allah dai ya shirye mun ke
yasa ki gane amin.
Nan dai umma tayi2 mata fada da
nasihohi masu ratsa jiki, kamar ta dauka
ta wani langwabe, umma kiyi hkr zan
gyara hali na insha Allahu…
Areef bai tashi ba sai bayan sallar
maghrib,, ya farka ya tashi da mika da
salati, yaga drip daure a hannun shi sai
farouk a gefen shi, Dr Marwan yaje ya
dawo,, sannu Areef ya jikin naka, yace
da sauki,, bari ya karasa sai cire kaje ka
samu ka watsa ruwa zaka fi jin dadin
jikin naka yace toh, ina Marwan yaje
asibiti ya dawo ok..
Nan ya fara tariyo duk abinda ya
faru,, hmm yace farouk yace yadai
menene ah ba komai, naji kace hmm ne
ai, yanzu kai ba zaka daina wannan
tunanin bako? Farouk ai tunani dole ne
ayi shi,,, bari in cire maka naga ya kare
drip din sai kaje kayi wankan ga abinci
nan.
Bayan ya shiga wankan ne, sai ga
Marwan ya dawo,, a ah ya tashi ne ehh
yanzu ya tashi, ok amman ya jikin
nashi? Da sauki sosai gaskia ba kamar
dazun ba, ok toh Alhamdulillah.
Bari yaci abinci sai mu tattauna
akan matsalar, ok farouk yace.
Urs
S B R
[truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[16/7/8:47am]
RASH KARDAM
&
SADEEY S ADAM
WITH
BEEBAH LUV
MAYAUDARA
45~50
Farouk kam ya tausaya mata, sai dai
kuma a wani bangare na zuciyar shi
yana tunanin kodai karya take, amman
yaci alwashin zuwa har gidan aunty
farhan,
Akwai ta yanda zai bullo mata zai
gane in Rufaidah dagaske take ko karya
take yadai bar abin cikin ransa har sai
ranar da ya gama binciken sa.
Ya tambayeta address din aunty
farhan tayi mashi kwatance kuma ya
gane. Nan dai sukai ta hira har lokacin
sallah yayi…
Bayan kwana biyu Rufaida ta sake
ta saba da su kuma suma suna jin dad’in
zama da ita, gata da hankali da nutsuwa
hatta Mum ta yaba da hankalinta don
tasan kimar babba kuma bata barin
Mum tayi aiki zata karba ta taya ta
gyaran d’akin Mum duk Rufaida keyi
Mum ta hanata amma fir taki hakan
zatayi ko masu aiki keyin aiki sai taje ta
tayasu kasancewar ta saba da aiki a gun
Aunty Farhat don ita ke mata komai ta
mai data kamar jaka.
Farouk da kansa ya bi didigin
gidansu Rufaida sai da yayi bincike
komai, a binciken ma har yasamu
labarin muguntar da Aunty Farhat ke
mata Rufaida ta b’oye wasu ya jin-jina
al’amarin sosai har sai da yaji ransa ya
b’aci idanunsa sun kad’a sunyi ja.
Farouk ko da ya dawo gida sai da ya
sanar da Mum d’insu tun daga lokacin
komai suka d’au aniyar k’ara riketa bisa
gaskiya da amana, Mum ta ce” Farouk ka
bin ciko makaranta mai kyau za’a sata
taci gaba da karatunta na boko dana
islamiya”.
Farouk ya masa ma Mum da”to nima
ina son hakan zaifi zamanta a gida. Ya
nafita ya tafi kasuwa ya sayomata
kayayaki masu kyau nasawa da takalma
kala 3 Mum taji dad’in hakan ita, ta kira
Rufaida ta bata itama tayi godiya sosai.
Teema ko bata bar gidan Khaleed ba
sai da ta sake bada kanta masa da ta
tashi tafiya da yamma kusan magriba sai
da ya biya da ita Super market ya mata
sayya tukun ya sake d’eban kud’i wanda
shima bai san nawa bane ya bata ya
ce”Baby na sai yaushe zamu sake
had’uwa don kinsan ni nakine ke kad’ai
bazan had’aki da kowata mace ba,
shiyasa ban so mujima bamuga junaba
ina son jinki kusadani”. Fari tayi da ido
kafin ta ce”nima ina ji da kai bana so
muyi nisa da juna kuma bazamu jima
bamuga juna ba”. Da irin wanna kalan
sukayi sallama ta shiga gida.
Sai da ta leka taga umman su bata
tsakar gida tashiga sabida karta gane
wani abu ya sameta.
Teema tun daga wannan lokaci
tabi ayarin ‘Yan matan zamani tadawo
na kowa yanzu harka takeyi da maza in
har su basu nimeta ba ita sai ta nemesu,
(Allah ka shirya mu da ‘Yan uwan mu ka
tsare mu da aikata munanan abubuwa,
don zina bashine zina fitane Allah ka
tsare mu).
Areef abin duniya ya cun kushe
masa don ya nimi wayar Teema taki
shiga ko ya shiga ma bata d’agawa yayi
sirtiri a gidansu yafi a k’irga ga wa’adin
Hajiyarsa gobe zai cika, duk ya rame ya
fita hayyacinsa ko bancin kirki baya
samu yayi.
Washe gari Hajiya ta kira Hafcy ta
ce”maza kije side d’in Yayanku ki kiran
min shi jikina sanyaye ta nufi side d’in
don tana mungun tsoro Ya Areef. Da
sallama ta tura k’ofar falon shiru
bayanan sai da ta d’aga muryanta tayi
Sallama ya na kwance ruf-da-ciki ya
lumshe idanunsa yana cikin duniyar
tunani yaji kira sai da yayi tsaki mai
k’arfin kafin ya mik’e don yana tunanin
Teemansa ce bai so katsewa ba.
A harzuk’e ya fito Hafcy na ganinsa
jikinta ya soma b’ari cikin sarkewan
murya ta ce” Ya Areef wai kazo inji
Hajiya”.
Dam gabansa ya fad’i don ya san
kiran sai da ya d’ibi mintuna kafin ya
ce”ki je ki ce ina zuwa”. A da sauri tafita
don yanayin da yake ciki ya bata tsoro.
Jiki ba kwari ya nugi gun Hajiya a falo
ya tararta sai da ya gaidata ta amsa ya
sunkuyar da kansa Hajiya ta ce” Areef
ya fa wa’a din dana na baka ya cika
bancika ba shiyasa na aika a kira ka”.
Cikin firgici ya d’ago da rinanun idonsa
wanda k’ad’an ya rage su subda hawaye.
Urs…..
S B R
[Truncated by WhatsApp]

[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[11/7/10:00pm.]
BEEBAHLUV
&
RASH KARDAM
WITH
SADEEY S ADAM
MA’YAUDARAH
40~45
Maza tashi kaima farouk kaje ka
kwanta gobe da safe mayi maganar, yace
toh Allah ya kaimu mum…
Washe gari da safe bayan sun
tashi daga barchi sai da sukayi wanka
gaba dayan su, sannan suka hallara a
parlour, sukayi breakfast sannan mum
tayi gyaran murya tace Rufaidah jiya
munyi maki maganan maida ke gidan
ku, amman kin nuna mana baki son
komawa, ko me ye dalili?
Rufaida ta share hawayen ta, tace
mum hakane bana son komawa gidan
mu, wato gidan yayata aunty farha..
LABARIN RUFAIDAH
Ni Rufaidah YA ce ga Alh Macciddo
Gwani, aunty farha itace babbar mu, sai
ni sai kuma kanne na guda biyu wanda
duk tare Allah yayi masu rasuwa,, mu
hudu ne kawai a gurin baban mu, nida
kanwata ihsan dakin mu daya, sai aunty
farha da aisha suma dakin su daya.
Mun taso cikin gata da kulawa da
tarbiyya, daidai gwargwado mahaifinmu
yana kokarin Kula damu kuma babu
wani kishi tsakanin mamana da
kishiyarta, don kuwa in ba gaya maka
akai ba babu wanda zaice kishiya da
kishiya ne. Komai namu abun sha’awa.
Anyi auran aunty farha tun ina da
shekaru 5 a dunia wanda yanzu
maganar da nike maku ita ma tana da
yaya uku, ta farkon shekarunta 15 don
kuwa me garin jiki ce ta fini girma sosai,
sai kannenta guda biyu..
Bayan rasuwar su baba ne na koma
hannunta, farkon komawa ta gidanta lfy
kalau nike zaune, da ita sai yanzu ne
take nuna mun banbanci tsakanina da
yayanta,, bata kauna ta ko kadan.
Akwai wata kawarta da take
zugata, kuma duk ta handame kudin da
baba ya bari komai yana wurinta.
Dalilina na barin gidan kuwa tace ta
gaji da ciyar dani, da wahala dani, sai
dai in ringa zuwa ina nemo mata kudi,
idan saurayi yace yana sona ko ba na
gari bane tace sai na kula shi na nemo
kudi na kawo mata kota halin kaka,,
kuma ni kadai take sawa a harkar
banzar banda ciyar ta ihsan,,, tasha
kawo mun maza har gida wai sai na kula
su zasu bata kudi.
In naki yi sai tayi ta duka na kamar
jaka,, kwanaki har sai da ta turani na
fadi na karya hannu,,, yanzu kuma
ranar da ya farouk ya ganni ya bige ni,,
wani saurayi ne dan iska, ya ganni ta
aikeni shine ya biyoni har gida, naki
kulashi ashe ta gan shi taga me kudi ne,,
shine suka hada baki dashi ya daukeni
muje unguwa, da naki binshi shine tayi
mun dukan tsiya har taji mun ciwo a
kafa..
Shine ta koro ni wai tunda naki
binshi in fita duk inda zanje in nemo
mata kudi inje, kar in dawo mata gida
sai da kudi,, ko kwana nawa zanyi inje
inyi,, wayar ma ta kwace wai ai ita ta
sai mun, inna nemo kudin sai a siya
mun da ita.
Wannan shine silar fitowa ta gida,
ni kuma nayi alkawarin da in shiga
hanyar banza na ringa kawo mata kudi
na gwammace nabar gidan, don Allah
mum karku maida ni gidan ku barni in
tafi wani wurin,, nayi rashin iyaye Allah
ka shiga cikin al’amurana, ka bani ikon
cinye jarabawar ka agareni,, ta kare
maganar da kuka me tsuma rai.
Kowa a gurin ya tausaya mata sosai
mum harda kwallarta, kiyi hakuri
Rufaidah insha Allahu ba zaki tozarta ba
zamu rike ki, anan har Allah ya kawo
miki mijin aure nagari, ba zamu barki ki
tafi ba kici gaba da addua kinji ta
rungume ta tana rarrashinta duk abinda
su hidaya zasuyi a gidan nan kema kiyi
shi kamar yadda zakiyi a gidan ku, kinji,
gyada kai kawai tayi tana kuka…
Farouk kam ya tausaya mata, sai
dai kuma a wani bangare na zuciyar shi
yana tunanin kodai karya take, amman
yaci alwashin zuwa har gidan aunty
farhan,
Akwai ta yanda zai bullo mata zai
gane in Rufaidah dagaske take ko karya
take yadai bar abin cikin ransa har sai
ranar da ya gama binciken sa.
Ya tambayeta address din aunty
farhan tayi mashi kwatance kuma ya
gane. Nan dai sukai ta hira har lokacin
sallah yayi…
Urs…..
S B R
MUNAI MAKU BARKA DA
SALLAH, ALLAH YA MAIMAITA MANA
AMIN…
[Truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[29/5/3:30pm.]
BEEBAHLUV
&
SADEEY S ADAM
WITH
RASH KARDAM
MA’YAUDARAH
3⃣
Khalid no no pls karkayi dis
virgining dina pls Khalid don Allah kayi
hakuri ka bari,, ina ay bai ma san
abinda take cewa ba hankalin shi ya
tashi, sai nishi yake kamar zaki,, ita
kuwa cizo ne, ya kushi ne, duk babu
wanda batai ba duk don ta kwace kanta
amman ina yafi karfinta sai dai hakuri,,,
sai da ya gamsu tukun sannan ya kyaleta
ya koma gefe yana huci, ita kuwa kuka
take sosai, tayi nadamar biyo shi, yanxu
gashi ya lalata mata rayuwa, ya cuce ta,
duk sai taji ta tsane shi.
Sai da ya huta sannan ya shiga toilet
yayi wanka sannan ya fito, ya same ta
anan inda ya barta tana ta kuka.
Ya hawo kan gadon haba babyna
kiyi hakuri, kinji whl nima ba laifina
bane babu yanda zanyi ne, bazan iya
controlling kaina bane pls, ya taba ta
tayi saurin doke hannun shi, tashi kije
kiyi wanka toh kizo muyi magana, sai da
ta yi kukan me isarta sannan ta tashi ya
shiga wankan.
Shi kuwa yana zaune yana smiling
din jin dadi, yana ta murnar yau ya
samu abinda yake so, ai yanzu ma fara
don kuwa teemah akwai sweet. Zai ringa
lallabata tunda yaga lashe money ce, zai
ci gaba da hure mata kunne da kudi ya
ringa samun abinda yake so. Wooow
yayi wani tsalle akan gadon, sai kuma ya
tuna karta ji shi, sai ya nitsu yayi fuskar
tausayi, bari ta fito ya lallabata ai
daman ya saba yima mata haka, wanda
suka fita gardama ma yayi dasu bare ita.
Tana fitowa yazo har bakin toilet
din ya dauketa sai kan gadon, ya zaunar
da ita, haba babyna, har yanzu fishi kike
dani? Pls 4give me kinji bazan karaba
insha Allahu, ya kama kunnen shi yana
bata hkr duk ya marairaice, har da
kukan karyan shi, nan dai ya samu har
ta yarda, yayi mata alkawarin duk
abinda take so ta gaya masa zai bata.
Nan dai taji sanyi a ranta don kuwa
sai tayi tunanin abinda zata ce tana so,,
tace komai fa kace? Yace ehh ai kinfi
karfin komai a wurina indai ina da hali
zan baki,, oya tell me dear.
Tayi fari da ido tace mota nike so
my dear,, ok karki damu zan siya miki
soon, tayi wani tsallen farin ciki game da
hugging nashi,, tana hamdala a ranta,.
Shi kuwa a zuciyar shi yace sakarai
indai zaki na bani abinda nike bukata ai
shikenan,, motar banza nawa na bayar
kafin kee, yayi murmushin yaudarah.
Sai yammah likis ya maida ita gida,,
ya wuce shima.
Rufaida bata tashi farkawa ba sai
karfe 10:30pm a lokacin duk suna parlor
suna hira, sai dai mum na aiken su
hidaya suna ganowa Kota tashi,, last
zuwan da tayi ne taga tana motsa
hannunta da kafarta a lokacin ne tayi
saurin zuwa ta fado masu. Ai kuwa har
rige rige suke don zuwa dakin.
Mum tayi saurin karasawa sannu
yarnan,, yawwa tace tare da kallon su
daya bayan daya,, ya sunan ki? Tace
Rufaidah sannu kinji maza tashi kije kiyi
wanka kizo kici abinci, sai ki fadi
number yan gidan ku,, mu kira su kar
suji shiru baki koma ba gida ba,, tace
toh.
Sai a lokacin ta tuna maiya faru da
ita, tasan dai taji karar mota amman
daga nan bata kuma sanin maiya faru
da ita ba sai yanzu. Tashi tayi ta dingisa
hidaya ta raka ta, ta nuna mata toilet
din.
Bayan ta fito ne suka bata doguwar
riga ta sanya, sannan suka nufi parlour
inda su mum da farouk suke. Taci abinci
sosai kuwa saboda tsabar yunwar da
take ji, sannan mum tace yawwa rufaida
akwai number din babanki ko mamanki
da kika rike mu kira su, kota wani dan
gidanku? Sai lokacin ta fara hawaye
menene kike kuka me akai miki?
Ta gyara zama babu abinda kukai
mun mama, toh meya saki kuka? Ta taso
har inda take ya dafa kafadar ta tace
share hawayenki ki gayan meya saki
kuka,, tace toh.
Ta gyara zama tace ni marainiya ce
babana da mamana da kishiyar mamana
da kanne na biyu duk sun rasu,,
sakamakon hadarin mota da sukai a
hanyar su ta dawowa daga katsina sunje
ganin gida.
Innalillahi wa Inna ilaihir raji’ un,
kowa na wurin yake fada, Allah Akbar
Allah yaji kansu yayi masu rahama, ya
kyautata namu zuwan,, Amin, farouk ne
yace yaushe ne akai hadarin kardai ace
ke yar gidan Alh Macciddo Gwani ce,,
don naji kince da matan sa biyu da yaya
biyu,, shima kuma haka akai sanarwar
rasuwar su daga hanyar su ta dawowa
daga katsina ne abun ya faru,,, ta share
hawayen ta tace ehhh nice Allah sarki ai
an dade ana sanarwar rasuwar bayin
Allahn nan Allah yayi masu rahama
Amin.
Sai da suka bari tayi kuka me isarta
sannan tayi shiru,, mum tace yanzu toh
a hannun wa kike da zama? Tace yayata
Aunty farha,, baki da number dinta ita
sai mu kira ta? Tace bata rike aka ba
kuma wayar dake hannunta ta kwace a
jiyan,, ayya toh in Allah ya kaimu gobe
sai mu kaiki har gida muyi masu
bayanin abinda ya faru.
Rufaida kuka ta fara tana cewa don
Allah kar su maida ita whl bata son
zama tare da aunty farha muguwa ce,,
ita dai kawai su bari ta tafi basai sun
kaita ba zata tafi ita ba zata koma gidan
ba. Toh ina zaki in baki koma gidan ba?
Tace ita dai zata tafi kawai ta shiga
dunia subhanallahi haba Rufaidah da
hankalin ki da komai kike wannan
maganar, me yay zafi haka, wace irin
azaba take gana miki haka, ba kince
yayarki bace? Ehh baban mu daya da
ita, toh yanzu maza tashi kuje ku kwanta
gobe da safe sai ki bamu labarin ki kinji,
tace toh.
Nan suka tashi ita dasu hidaya suka
wuce daki, ya rage daga mum sai farouk,
mum tace whl yarinyar tausayi take
bani, Allah dai ya kaimu goben muji
labarin nata,, farouk ne yay magana
daman ke haka kike mum saurin yarda
da mutum, in kuma karya take fa, haba
farouk bakyau whl zargi baida kyau.
Maza tashi kaima kaje ka kwanta, sai
da safe mayi maganar yace toh Allah ya
kaimu mum..
Urs…
S B R
[truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[18/7/07:08pm]
SADEEY S ADAM
&
BEEBAH LUV
WITH
RASH KARDAM
MAYAUDARA
51-52
Ya kasa cewa komai har Saida tace “ko
baka jina ne”?
Yasa hannu ya dafe goshinsa sannan
yace “hajia pls ki d’an k’ara bani lkci
koda 1week ne”
Kallonsa tayi cike da mamakinsa
tace “bazai yuwu ba,tunda baka da
yadda xakayi dole ka auri hameedah
shine mgna dan bazai yuwu ana ta jan
lkci ba”
Kamar ta fad’a mai ranar
mutuwar sa hka ya d’ago kai ya kalleta a
firgice
Amma kuma Sai ya kasa cewa komai
kawai sunkuyar da kai yayi bai san lkcin
da hawaye ya gangaro a idonsa ba
tsabar takaici.
“Areef kuka kake dan za’a had’aka Aure
da ‘yar uwarka jininka”?
nan ma bai bata amsa ba,, mamaki
yake bata shin wace irin soyayya yake
yiwa teemah?? Gskya yana matuk’ar
sonta har cikin xuciyar sa
Kallonsa ta sakeyi,tausayinsa take yi
sosai dan duk namijin da yayiwa Mace
kuka lallai so na musamman yake mata.
“kaje kawai anjima Sai mu k’arasa
maganar Naga ynxu u’ar nt in d mood”
Tashi yayi ya fita jikinsa babu
k’wari
Duk mgnar da Akai Akan kunnen
hameedah dan hka yana fita ta ruga
bedrum da gudu
ta fad’a kan Bed Tana kuka,shin
meyasa yayi Areef baya sonta?? Menene
teemah ke dashi Wanda ita Allah bai
halitta mata ba?ai itama Mace ce kuma
Allah bai rageta da komai ba
Meye bata yiwa yaya Areef duk
dan Tana k’aunarsa, amma ashe aikin
banxa take yi baya sonta ko kad’an.
Kukanta tasha babu Wanda ya sani har
ta gaji ta share hawayenta tayi
alk’awarin insha Allahu xata yi istihara
ta nemi xab’in Allah idan auren yaya
Areef alkhairi ne Allah ya basu xaman
lfya da hak’uri da juna
Idan kuma ba alkhairi bane Allah
yasa a raba auren a barshi ya auri
wadda yake so
Haka tayi ta tunani kala2 cike da
damuwa a ranta
****************
Cikin Sallama ta shigo gidan, Futha na
zaune a tsakar gida ta baje Kaya Akan
tabarma gefenta kuma raw silk ne sky
Blue shima gasunan da yawa
Fuskarta d’auke da murmushi ta
amsa mata sallamar
Teemah ta k’araso ta zauna Tana dariya
tace “Amarsu ta ango” hmmmm
“meye na cewa hmmm?”
“bbu komai Naji anayimin kirari tun
kafin na zama amaryar”
“ba dole ba,neman fada muke
tunda Naga ynxu an daina yi dani ko
nemana ba’a yi, wai har a d’akko anko
ban sani ba wlh besty kin k’aro
wulak’anci”
Dariya sosai Futha tayi sannan tace “ke
dai xa’a cewa kin k’aro wulak’anci,ba’a
gaya miki naje ba? Kusan sau uku Ina
zuwa Bakinan ynxu tunda kinxo Sai kiyi
gaba da ankonki”
Hararta teemah tayi “wlh Baki Isa ba ki
kaimin gidanmu nima”
“bani kaiwa nima ynxu busy
nake,gashinan atamfa ta yini material
shine na kamu dinner kuma babu anko
amma xakiyi shigar Kaya peach Wit sky
Blue Head tie shine gate pass,but na siyo
raw silk ga Wanda keso,kuma saura ki
kai inda baza ayi miki d’inki da wuri ba
kinsan dai saura 1 mnth bikin”
Teemah tayi murmushi tace “kaji amare”
“dalla ki daina ce mini amarya
ai ban xama ba”
“amma ai kin kusa ki barmu a
kwantai”
:oops:”ni a suwa duk samarin
naki,ga Areef ga Khalid ga bash duk
gasunan da yawa amma ace kinyi
kwantai”
Hmmm “wai Areef mtswww mubar
mgnar nan plx”
“Mun bari amma zaki xo ki bani lbri”
Nan dai suka d’an yi hira duk haushi ya
eshi teemah dan hka kawai tashi tayi
tayiwa Futha sallama ta tafi tare da
kayan anko
Futha Kam dariya kawai take dan
tasan ta k’ule teemah
ta Wani bangaren kuwa addua take
yi mata Allah ya shiryeta ya ganar da ita
gskya….!
Urs…..
S B R
T………..by Whtspp

[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[24/7/2:30pm]
BEEBAH LUV
&
SADEEY S ADAM
WITH
RASH KARDAM
MA’YAUDARAH
52~54
Yau saura sati biyu bikin Futha Yau ne
aka kawo lefe na gani na fada don kuwa
Marwan yayi rawar gani, a lefen kowa
ya yaba sai san barka.
Teemah kam ba karamin mamaki
tayi ba don kuwa gani take Marwan
mugun talaka ne bashi da komai,, a
tunanin ta Futha kawai wahala zata je
tasha a gidan shi, saboda baida kudi, ita
nata tunanin indai ba mai kudi ta aura
ba to wahala kawai zata je tasha a gidan
mijin.
kee Futha amman fa Marwan yayi
rawar gani whl ashe daman yana da
kudi kuke nunawa bashi da kudi ke da
shi ko?
Hhhhh daria Futha tayi tace a a ni
mijina baida kudi yana da rufin asiri
dai, da kuma zuciyar yi, hmmm Allah
yasa dai a dore a hakan, amin inji Futha
don tasan halin kawarta sarai yanzu sai
su fara kace nace.
Kwanci tashi ta karfin wasa a gurin
Allah, komai aka sa rana zaizo karshe,
Yau Thursday yaune aka fara bikin
Futha Yau za ai kamu da walima gobe
Friday kuma za ai luncheon ranar
Saturday kuma ayi daurin aure ayi
dinner ran Sunday kuma akai amarya.
Su teemah kawayen amarya, a
gaskia yayi rawar gani a bikin tayi
barin nera, tayi kuma fa jikin ta, don
kuwa tun ana sauran sati daya ta dawo
gidan don yin hidimar biki.
Biki yayi biki an rakashe sosai an
kuma zubar da nera, don kuwa ango ma
basaja yayi ma amarya ashe ba talaka
bane me kudi ne yana son dai ya sami
me son shi tsakani fa Allah ne, ba don
kudin shi ba, kuma ya samu sai dai fatan
zaman lfy.
Ankai amarya gidan ta dake
unguwar nasarawa G.R.A. ai teemah bata
gama tsinkewa ba sai da taje gidan
amarya ta gani sannan.
Harda dan bakin cikinta a gefe, wai
daman ita ce. Hhhhh yar dunia kyaji
dashi.
Rufaidah an zama yan

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment