Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hudu, kashe wayar yy gabaki,daya ya dafe knshi saboda yadda yji yna sara masa, ajiyar zucia yy a hnkli...

A bngaren Ango se shirye shirye ykeyi bb kama hannun yaro, hk a bngaren Hajia zilai duk yan uwa sun cika gida tam, anata shagali wan dina....

A bngaren Raslan kam Saif ya dinka musu kyn dazasusa rnr daurin Auren, Danshi gogan ko yunkurin hkn beyiba..rnr friday din shida saif da Humaira matar saif suka nufa katsina a motar Raslan din dreva ne yy driving har suka isa garin katsina. Kouda suka isa Raslan be shiga gidanba se saif da matarsa sukaje suka gaida Annah, ta amsa cikin mutumci,.. "Ina abokinnaka?" Annah ta tambayi Saif.

"Yna nan shigowa Annah.." saif ya bata Amsa.

"Tou yy kyau,Allahde yasa shima ba bakin ciki ykeyi da Aurenba, dannaga ya dauke kafa tinda Aka tada mgnr Aurennan.." Cewar Annahh, saif yy murmushi kawai dan shima yasan hali, yace "Bkm Annh.." "Tou yy kyau.." Cewar Annah. Nan saif yabar matarsa shi kuma ya nufa hotel inda Raslan yake,,, kwance ya sameshi kn gadon hotel din, "abokina wai meke faruwane dukkabi ka wani sukurkuce...." Saif ya fadi hkn yna qoqarin krsowa gefen gadon ya zauna.

Guntun tsuki raslan yy kna yace " kmrya kenan.."

"Ka fini sani ai." Cewar saif

"Pls dan Allah jeka room dinka daki biyu na kma mna..but bnson hyania. " Raslan yy mgnr yna dafe goshi..

Saif ya tabe baki yace "Okay, sbda knaso ka kawo wata beb kasata ta kalli slin kayita zunduma mata jela, shine Kake korata ko.." Ya krshe mgnr yna daria

Wani irin uban tsuki Raslan yy kna yace "kai wannan ya dama.."

"Wlhy kaima haddashi yke damunka, dade ba asan asalin Angulu bne, se tace daga misra taxo..in mgnata karyane rantse da Allah.." Cewar saif

Raslan yace "Bazan rantseba tinda ba tsoronka nakejiBa .."

Saif ya kara kwashewa da daria yace "Da ka rantse, Dase kyi azumin kaffara, qaramin dan iska kawai...inba rashin gindinba meye yasaka dukka gigice hk, nadesan da wani Abun Amma da kana samun gindin zaka samu sassauci.."

Fillow Raslan ya wurgama saif , ya cafe yna daria..Raslan yace "Tashi ka fitarmin a daki nace bnason mgnr batsa.."

Saif yace "Au nine ke mgnr batsar, dannace gindi.."se kuma ya kame baki yace , nayi shiru nasan tsoro kkeji kada sha"awarka ta tashi, gashi bb matsugunni, tinda ka haramtama kanka halaq dinka, wlhy kyima knka fada tin wuri.."

"Bazanyiba kai kazo kayimin fadan mna..tashi ka fitarmin a daki, guntun dan iska.."

Mikewa saif yy ya zaro wayarsa a aljihu yana fadin "Bari in kira humairana tazo inci kyana.."

Raslan yace "Zade ka kira karuwarka,.."

Saif yace "Ai sunfi dd Abokina..kna cin mace tna mka dirty talk bawai knacin mace bb ihuba sekace ba bura Akasa mataba...."

Tasowa Raslan yy yayo kn saif a guje, da sauri saif ya fice daga dakin yna daria..komawa Raslan yy yna hakin gudun da yy,...


*Ingland*
Rnr friday misalin karfe takwas na dare, Shigowa tayi falonnata a matukar gigice, a kalla yarinyar bazata wuce 25yrs ba.."Farnim! Farnim!" Yarinyar nan ke kwala kiran kallo dya zakayi mata kasan a gigice take....

Wata farar yarinya gajera me kiba, ta fito da uban tulun cikinta, haihuwa ko yau ko gobe a rude ta fito tna fadin "Lafia Salma kiketa kwalomin kira hk..mtwss kin tasheni a bacci.."

Ajiyar zucia Salma tayi ta zauna a kujerar 2sttr, tana ajiyar zucia.."zoki zauna qawata, Akwai matsala ..."

Qarasowa tyi ta zauna a kn kujerar dake facing Salma. "Meye ne ni wlhy kin tadamin hnkli..pls kiyi gaggawan gayamin meke faruwa.."

"Hmmm...fara kwantrda hnklinki se in gya miki sbda nasan kikaji menene sekin kusan hauka.."cewar Salma

Gabantane ya yanke ya fadi tace "Inajinki meye pls gyamin mana.."

Zuge bag dinta tayi ta Ciro wayarta kirar iPhone 11, Ta dannata ta kawo se kuma tayi jim.. "Ina tsoron gya miki qawatah.."

"Mtwss kina tsoro kuma zakizo ki tyrmin da hnkli..dan Allah ni ki nunamin ko hnklina ze kwanta.." Cewar na'ima

Latsa wayar tayi, kna tace "Ashe farnim Aure zey...''

Zumbur tyi ta tashi tsaye Da uban tulun ciki ta zaro ido tace "Wani farnim din.."

"Naki mna wlhy Aure zeyi.." Cewar Salma..

"Aure Kuma..wani irin Aure..hba wasa kkeyi Wlhy.." Ta fada a rude.

Tasowa salma tayi ta nuna maa card din bikin, ta gani da idanuwanta, tabbas shinema yy posting da hannunshi, a ynr gizo yna murna, zeyi Aure... Saboda tsabar rudu da dimauta seda ta xauna ji tyi kmr yau xata haihu, har mararta ta katsa mata,.. "Ni nan na'ima nice farnim zeyima hk..byn yymin ciki yafi A kirga, muna zubarwa, kinade gani salma, Wannan cikinma Abinda yasa bamu zubarba sbda Ance zan iya mutuwa,yace A barshi, inna haihu ze Aureni..Ya ajiyeni se cina ykeyi, ya mayar dani matarsa, shiya fara sanina A matsayina na ya mace iyayena sun turoni Krtu Amma ya hna ni krtun ya kma min gidannan, kullum seya nemeni sau biyu a rana.. Amma shine ze yaudareni.. kina ganide sbda cikinnan na gaza taka kafata zuwa nigeria, nje nga iyayena, wlhy Farhan ya cuceni...." Ta fasheda matsanancin kuka me tsuma zucia..

Salma tace "Yi hkri qawatarh is your destiny, kada ki dmu kowa ynada kaddararsa, wlhy kaddara bta taba wuce fata, Allah ya bmu ikon cin jarabawarmu...."tyi mgnr cikin tausayi da tausayawar datakewa qawarta sbda ita diyace ga mataimskin govena na kaduna, Farhan ne ya lalata mta tarbia.

Share hawayenta tayi tace "Na rantse da sarkin dake busamin numfashi, inde inada rai Farhan be isa yy Aureba..Kisemin ticket zuwa nigeria,..."

"Ynzu ma kuwa, bari inse mana ta online.." Tyi mgnr tna danna wayarta.

"Zakijene?" Na'ima ta tambayi Salma.

"Kafata kafarki qawa Ai amanar kenan..insha Allahu yadda Farhan ya lalataki, Wlhy seya Aureki, dan uwarsa.."

"Ni koma be Aureniba qawa, nide in lalata masa Aurennan, kmr yadda shine na farko daya lalatamin budulcina..sannan inaso in koma gidan iyayena.."cewar na'ima datake cikeda takaicin dana miji.

"Ai dolema ya Aureki, dan uwarsa, ke inbama wai danya samekiba ai be isa bma yy tunanin aureba, dande kawai ya samekine ya ajiyeki ynata ci ya mayar dake wawuya A karshe kuma yace ze Auri wata, wato Anci moriyar ganga kou..karya yakeyi billahillazi!"

Wani siririn hawayene ya shiga bin kuncin Na'ima.. Salma tase musu ticket nan suka nufa aiport cikin daren suka nufa nigeria, A abuja jirgin nasu ya sauka, cikin hanzari suka samu wani play din zuwa garin kaduna zuwa lokacin safiyar saturday ne a nigeria...direct gidan iyayenta ta nufa..iyayenta sunyi kukan ganinta a hkn Amma suka Amshi kaddara, Nan alhaji suraj ya tambayeta waye farhan din ta gya masa ubansa, salma ta nuna masa card din, gabanshibe ya yanke ya fadi dayaga card din da hnzari ya nufa garin katsina, cikin dimauta, danyaga card din yy dai-dai da card din da aka bashi na bikin diyar govenan kadunan....tin kafin ya iso yasa waya ya kira Alhaji musa..

Misalin 1:21pm suka fito shida saif daga hotel din domin halartar Daurin Auren, yynda daddy keta kiran Raslan A kn yy hnzarin zuwa daurin Auren, ... Sanye sukeda danyar shadda se sheki takeyi kai dagani kasan geznerce se wani wal wal takeyi kalar shaddar ruwan kwaice, dinkin babbar riga malim-malim, And suka kafa hula qube, Me kyakyawan zane, sukasa takalmi me jahilin kyau.. sunyi kyau kmr A sacesu musamanma Raslan, Abunkada farar fata.. Car din Raslan suka shiga dreva yaja sukabar harabar hotel din.. Hk kawai yake jinshi wasai dashi idonshi na dama se rawa ykeyi, Adduarh yketayi A rnshi Allah yasa Alherine,.. Hk kawai yau ya tsinci knsa da kewarta fiyeda tunanin me tunani.. "My fineness.." Ya fadi hkn yna kai hannu kan saitin zuciarshi..

Saif dake Ankare dashi tin tini yace "kyi zunubifa...matar Auren kake kira harda wani taba kirji.."

Hade rai Raslan yy yace "ubanka ta Aura.." Se yji kunci da Saif ya tunasar dashi Ashe yaune daurin Auren Fineness dinshi..

Saif yace "Ka fini Sani Ai..gobe iyanzu Anacen Ana lafta mata jela.."

Haushine ya cika zuciar Raslan nan da nan saif ya nemi Annurin fuskarshi ya rasa... Rlzn yy a kn seat din motar rai a matukar bace,..ganin hkn yasa Saif be kra masa wata mgnaba yja bakinshi yy shiru .

Alhaji Abdullahi da babban Abokinsa Alhaji Suleiman tini suka isa masallacin..

A bangaren gidan Ango se hidima Akeyi Harkar Arziki A sauke tukunya goma a daura ishirin, hknne ya kasance A gidan Annah, ko ina ya rikice masu Aikin Abinci nata aikinsu, sbda bakin da aketayi, na Arziki... Zuwa 10:am Annah tasa kaya kusan Kala uku, se shiga take tna fita, harkarfa ta arzikice, Hkma a bngaren sirikan na Annah suma se shiga sukeyi suna fita, ana kashe musu hotuna..Hajiya ihsan fa se harkar girma girma takeyi, ynzu sun dinke da KYAUTAR ALLAH haushin natama ta rageji har daki take zuwa ta gaidata, sbda ita ynzu gani takeyi Aita qare tinda Aure zatayi ta bar mata mijinta. A bngaren KYAUTAR ALLAH, kam yau tashi tyi sam btjin dadin jikinta, zuciarta se ciwo takeyi mata ta rasa ina zatasa knta taji dadih, kwana tyi tna Aman jini...Anty rukayyah da fahima sukayi mta mgna kn tyi wanka tasa kaya, amma fir tace bazata iyaba..ganin hkn yasa sam basu matsa mataba, Anty rukayyah tayi juyi dunia Tayi breakfast amma fir taki tace Intaci Amai zatayi..

Alhaji Farhan Ango kam wata arniyar shadda yasha kalar white fara sol a cewarsa yau farar rnrce a gareshi dan hk yayi Ankon fari sol, ya baza babbar riga ya kafa hula se wani baza kamshi ykeyi yna rawar kai..shifa dukya qagu A damra Aurennan, shida Abokanayensa mota kusan goma sukayi na frnds Dinsa direct suka nufa babban masallacin dan halartar daurin Auren nasa, Se wani yauki yakeyi yana fankama ze Auri jika ga safana family,.. Allah Allah yakeyi A daura Auren yaje yganta, harma yy promise a gaban raslan ze danneta ya mammatsa mata yan nonuwa, wai sbda ya shaqar dashi sbda shifa tin rnr ya hngo so tsakanin Raslan da KYAUTAR ALLAH amma ya basar sbda yasan ya sameta, mutuwace kawai zata hnashi ya Aureta..

Alhaji Harun Alhaji musa Alhaji umar Anko sukayi na wata danyar shadda a kalla kudinta zese gidan wani talalan, Alhamdulillahi Akwai arzikin Bawai a baki bane.. Daurin Aurene wanda ya samu halartar manya manyan mutane daga gari daba-daban, zuwa kasashe daban-daban, seda packing space din masallacin ya cika sede aka koma packing a kn titi, Ammafa An zuba mnya manya security kma daga sojoji zuwa yan sanda da SAS e.t.c.

A bngaren Alhaji mu'azu mataxo kam baki har kunne,shima nashi mnyan mutanen sun hallara, Ammafa yawancin mutanen duksun zone saboda H.M.U safana family... Masallaci ya cika ya tumbatsa, hkama harabar masallacin ya cika infect ma bb masaka tsinke gabaki daya line din ya zama road close sbda dumbin masu rai...

"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Shine abinda anty rukayya keta maimaitawa byn ta saki trea din dake hannunta nan ya tarwatse dmn breakfast dintane a ciki.. A matukar gigice ta karaso inda KYAUTAR ALLAH ke kwance male male tana Aman jini hannunta dafe da kirjinta tna kakarin Aman kmr ranta ze fita.. A matukar tashin hnkli Anty rukayya, ta karaso inda take kwance, ta juyota nan taga idonta a kakkafe..wata iriyar qara ta kwallara, sbda tsabar tashin hnkli, tna mirginata taga idanuwanta duksun kakkafe... Fitowa tayi a gigice main falon gidan inda mutane ke zaune ..krsawa tayi ta kamo hannun Annah tna kuka "Annah shikenan ta mutu.." Shine Abinda Anty rukayya ke fadi, nan da nan hnklin Wadanda suke gun ya dawo knsu, zuwa lokacin Hajiya hadiza tazo..

A matukar dimauce Annah tace "Waye ya mutu.."

Jawo hannunta Anty rukayya tayi zuwa Dakin KYAUTAR ALLAH itakam Anaah se Tambaya take waye ya mutu.. Toufa suna shiga dakin idanuwanta ya sauka a kn KYAUTAR ALLAH, kwance idanu a kakkafe, wani irin ihu Annah tayi tasa hannu a kai tna kuka kmr rnta ze fita tna jijjiga KYAUTAR ALLAH.. Dukkannin wadanda suka shigo dakin hnklinsu suma ya tashi, Anty sadiama hnklinta ya tashi sosai, hkma Anty fahima..Ihsan kam ji tyima an dameta da iface iface.. Anty sadiace tayi kukan kura ta ciccibeta, tayo waje da ita suna biyeda ita, dan duksun dimauce, sun rasama yazasuyi ... Ganin hakan yasa dreva saurin qarasowa ya fito da mota aka sata a ciki Annah tahau da Anty rukayyah da Anty sadian da fahima suka nufa Asibiti..Annah Rungume da KYAUTAR ALLAH tna kuja, har suka isa Asibitin cikin hnzari, aka nufa emergency da ita, likitocin dasuka tsaya a knta sunfi goma sbda su knsu ciwon nata ya girgizasu, sbda mummunsn ciwon zucia ne yy nasarar kmata kamu me karfi, inma ba ayi saarhba shikenan ta kmu da ciwon shanyewar barin jiki..

Saif ya rigashi shigewa masallacin...Dai-dai zesa kafarshi a cikin masallacin yaga daddy ya fito a matukar gigice, ya kamo hannunshi yajashi gefe ya shaida masa KYAUTAR ALLAH babu lafia tna asibiti, shima ummihce ta kirashi ta snr dashi, sbda tsabar tashin hnkli har jiri ya fara gani nan take.. "Daddy meya sameta..meyasa ba a gyaminba tin dazu pls..ynzu a wani hali take ciki pls.."shine tambayoyin da Raslan ya shiga jerowa daddy hnkli a matukar tashe.

"Nima bnsaniba,,,tnzu zainab ta kirani ta sanar dani,pls kaje asibitin mu zamu tsaya har a kammala daurin Aure, kaga baze yuba muje byn mun tara mutane.."

Raslan bece komiba hnkali a tashe ya juya ya koma inda motarshi take, shiga yy dreva yajashi sukabar harabar masallacin, Raslan ya snrda dreva din asibiti zasuje, ji ykeyi kmr zuciarshi zata fito fili sbda tashin hnkli, cikin lokaci kn kani kanshi ya sara, bb abinda yke Ambata se sunan Allah sbda tashin hnklin, ya isa yakai tashin hnkli harma ya wuce..

Kauda ya isa Asibitin gaf Duk wani me dangantaka da safana family ya iso asibitin, a mata hardasu hajia Hadiza da yarta ihsan da humaira mtr saif, tin zuwanta jininsu ya hadu dana KYAUTAR ALLAH dmn ba shiri sukeyi da Ihsanba.. Annah kam zaune dirshen tana kuka, duk wanda yazo wucewa seya tsaya ya tambaya kou mutuwa Akayi se Annah tace ah'ah tukunnade ana hnyar mutuwar.. jikartace babu lafia kuma Aman jini,." anty rukayyah tayi tayi A kn Annah tayi hkri tabar kukan Amma fir Annah taki dena kukan, karshema seta dora hannu A kai tana rusa uban ihu..

Direct Raslan ya nufa hnyar emergency, wani doctor dayazo fitowa a guje ya dktr dashi, "Pls ka jiramu a waje sir.." Yna gma fadar hkn ya ruga a guje byn shima wani ya fito a guje ba jimawa duk suka dawo.. Komawa gefe Raslan yy hnkli a matukar tashi, tabbas ynada tabbacin Ciwon babbane tinda Har doctors keta fitowa a guje suna dawowa a guje.. Dafe knshi yy ynajin yna sara masa "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un.." Shine Abinda ya fadi saboda yadda yaji knshi na masa barazanar tarwatsewa,ja yy da bya ya kra jingina bynsa da bngo..

An daura Aure lafia, Ammafa daurin Auren ya daurewa kowa kai, kou ince ya bawa kowa mamaki.. musammanma Alhaji umar shida besan meke tafiaba tabbas fuskarshi dauke takeda Alamar tambayoyi bila adadin.. Byn An gma daurin Auren suka fito sunata gaisawa da abokanayen Arziki,.. Alhaji mu"azu ya krso inda suke A matukar gigice yke, ya bude baki zeyi mgna alhaji musa ya dktr dashi.. "Yi hkri Alhaji zamu kiraka se muyi mgnr nan ba nan ya dace muyitaba..Amma kada ka dmu bb wata dmwa..." Dole mu"azu yayi hkri yaja tsummar rayuwarshi ya shiga mota be jira wata wataba sbda beda ikon daze tsaya kallon mutanensa...direct yna isa gidan ya snrda iyalinsa komi ke tafia itama ta shiga tashin hnkli da dimauta..

A bngaren Alhaji Abdullahi sam be damuba sbda yasan komi dake tafia..

Farhan kam daga masallacin direct asibiti Aka nufa dashi, sbda sumewar da yayi,...

Alhaji umar ya kamo hannun dan uwanshi alhaji musa suka kusa mutane suka dan samu gefe daya.. "Ya hk yayah musa?" Alhaji umar ya tambayi Alhaji harun..

Alhaji musa yace "Kada ka damu ..kaddara ta rigayi fata, Ana tara taron daurin Aurema a fasa kada ka damu zamuyi muku byani dallah dallah insha Allahu..ynzude muje asibiti dan ganin ya jikin Rukayyah.."

"Tou shikenan.." Daddy ya fadi hkn Zucia fal mamaki, yayinda tambayoyi suka cika masa zucia.. Direct suka shigo motocinsu suda kwansu da kwarkwatansu suka nufa asibitin, Alhaji harun da Alhaji umar da Alhaji musa alhaji Abdullahi (bbn rukayyah) su umar ds harun da musa suna isowa asibitin sukaga uwarsu a qasa tana ihu da kyar suka kamota suka maidata kn kujera suna kwantar mata da hnkli se "to.. to..to.." Kawai take cewa tna fyatar majina..

Numfashinta sam yaki daidaito dan hk abun jawo numfashi suka saka mata, kallo dya zakayi mata kasan tna cikin tsaka me wuya..

Raslam dake zaune a office dn doctor ahamad byn ya gma masa byanin cewa ciwon zucia KYAUTAR ALLAH take dashi kuma ya kamata sosai, sannan da yuwwar ta kamu da shanyewar barin jiki, Amma basu tabbatrba sunatade iya bakin qoqarinsu dan ganin hkn be faruba...

"Hasbunallahu wani'imal wakeel! Innalillahi wa'inna ilahirraju'un.." Raslan ke fadi yynda yna zaune ne Amma yna ganin jiri, zmn dirshen yy a kasan office din hawaye na zirya a kuncinsa.. Tasowa doctor din yy ya tsugunna saitin inda yake fuskarahi sanyeda face marks ya dafa kafadar Raslan yace "Calm down mutumina..hba be Strong mna, kaifa babban mutumne..ka dena kuka duk Abinda Allah ya qaddara mna mu daukeshi A matsayin dai-daine ita shine qaddararta.."

Fashewa yy da matsanancin kuka harda majina kai kace karamin yarone,, "doctor tayi qarama..pls kuyi duk Abinda zakuyi wlhy zan biya inma kunasone in baku dukiyata duka zan baku,amma dan Allah kada tayi ciwon shanyewar barin jiki Dan Allah na roqeka.." Ya kra fashewa da kuka.

Bkrmin tausayi ya bawa doctor ba, shima ya shiga dmwa,,, nan ya hau rarrashinshi, dai-dai alhaji harun Abdullshi da musa da umar suka shigo kffice din domin da Aka snr dasu yna office din se sukayo nan din. Ganin yadda Raslan din ke kuka riris su knsu hnklinsu yy matsifar tashi,krsowa sukayi Suna tambayar ta rasune, doctor yayi hnzarin cewa "Aah sirs.." Nan ya jasu yy musu byani suma, su knsu hnklinsu yy mummunan tashi, Amma sun san bb abinda yafi karfin kaddara,,,Dukufa sukayi suna rarrashin Raslan suna bashi baki.. Da kyar suka samu yy shiru Amma abun nacinsa Inside, "dctor inaso in gnta pls.." Cewar raslan

Doctor ahamad yace "bb mwa sir, ..hynianede ba aso ayi a inda take.." Da knshi ya kaisu har dakin da take kwance kmr gawa Ansa mata oxygen, se wani up up kirjinta keyi.. Tsayawa bakin gadon Raslan yy ya dafa karfen gadon, ya zuba mata ido nan da nan se hawaye sharr kmr An watsa masa ruwa.. Se ynz yakejin tsanar Annah a rayuwarshi ya tabbatr itace silar komi.. dashima knshi, lokaci knkani yaji ya tsani knshi...

Alhaji abdullahi ya kamoshi suka fice A dakin dukkanninsu..kowannenen su zuciarsu na cikin tashin hnkli Amma basukai kwatan kwacin Raslanba, kra bashi baki suketayi da kyar yasamu yasamu sassauci a cikin ranshi..

Raslan be zarce kou inaba se Masallaci su kuma suka dawo gun Annah itama suna bata baki, Amma kmr suna zugata...

Abun kmr wasa akayi kwana daya KYAUTAR ALLAH bata farfadoba, hnklin duk wani me imani dake fam din seda ya tashi nan suka qara dukufa A adduarh, dangin Abdullahima hnklinsu a tashe yke suma hk shima a nashi bngaren, suma sun dukufa a adduarh hakanne ya kasance a bangaren Alhaji abdullahi...

Abu kmr wasa Har aka kai washe gari, bata farkaba..

Tashin hnkli gun Raslan bashi misaltuwa..Annah tayi kukan harta gaji..

6:pm duk wani kwai da kwarkwata sun hallara kama daga kn dangin Annah zuwa dangin Abdullahi..suna zazzaune a dakin da Aka kwantrda ita, dayake dakin nada girma na fitar hnkli hknne yasa ya daukesu daf, Raslan shike zaune kn gadon, kanta na kn cinyarsa hannunshi na cikin nata.. kallo dya zaka masa ka gano yamafi me ciwon rama..Annah na zaune kn kujera tana facing KYAUTAR ALLAH idanuwanta sunyi luhu luhu.. Ihsan da hajiya hadiza se kus kus sukeyi qasa qasa, bakin ciki ya cika ran Ihsan ganin yadda mijinta ya rude a kn yarinyar.. Annah ta juya tabi kowa dake dakin da kalli taga kowa da kowa harda qawarya Aminiyarta duduwa, itama a rikice take kmr Annah, tnacan zaune kn kujera hijjb dinnatama a karkace yake inda ykmata tasa can ta mayar dashi saman kai.. "Yakanan ummaruru.."annah ta yafito Daddy dake tsaye da counter a hannunshi yna lazimi.. Tsugunawa yy yace gani Annah.."

.kwafa Annah tyi kna tace "Waishi mijinnata besan batada lafia bane? "

"Bnsaniba Wlhy Annah..Me kk gni" Ya fadi hkn danya rasa Amsar daze bata.

"Kacemin me ngni Abindama ina kn gani..kusan kwana biyu kenan mijinnata bezoba,uwarsama batazoba, ubansama bezoba, byn nasa An gya musu rashin lafiar nata..Wannan Ai iskncine da kutmar uba! Sekace bashi yace ynasontaba, Allah ya kaimu ta warke dukse na hada duka danginsu naci bura ubasu!" Ta krshe mgnr da karfi ta yanda kowa sake dakin seda yaji..

"Ayi hkri hajia.." Cewar umar.

"Ta yaya zanyi hkri..qiri qiri ina gani An cuceni An cuci rayuwata, tsinannan yaronnan bb irin takurawar dabeyiba a kn Aurennsn shine tin ynzu ze faramin iya shege.."

Alhaji musa ya qaraso ya rissina yace "Annah ku dan sassauta mgnr taku, sbda doctor yace kada Ayi hayania.."

Yatsiba fuska Annah tyi tace "Mgnr dafto mgnr Allsh ne..Dole nyi hayania, mna..knaji dangij mijinnan nata dama mijinnata basuzo dubia ba hk akeyi a garinsu.."

"Wani mijinnata?" Cewar musa da bemasan ya fadaba.

"Bnason shashanci wani mijine Aka daura musu Aure shekaran jia..shegen yaronma ashe beda da'ah dan bura uba kai! Yoo inbnda bura uba ace An kwantar da mtrka a asibiti Amma bkazoba byn An sanar dakai..inde da wani Abunne ku gyamin dan Abun da daure kai.."

"Ah'ah sam Bkm Annah.."musa Ya fadi mgnr can kasan makoshi,, Annah ta bishi da ido, hk shima Alhaji umar ya bishi da ido..

A hnkli ta shiga bude idanuwanta dasukayi mata mugun nauyi, ta saukesu a knshi, dishi-dishi take ganinshi seda tayi 2mnt kna ta fara ganinshi yadda ya kmata, a hnkli a hnkli taji natsuwa na shigarta, ta zubama kwayar idonsa nata idon, ita yke Kallo Amma sam hnklinshi baya kanta ynacan duniar tunaninta,....bude baki tayi da niyar ta kira sunanshi, Amma mgnr taki fitowa, sbda nauyin da harshenta yy mta..Hannunta dake cikin nashi ta motsa a hnkli, firgigit ya dawo daga duniar tunanin daya Afka, ya zuba mata ido, kara murxa idonshi yy ya sauke a knta, farin cikine ya bayyana A kn fuskarshi da harshenshi "AlhamdUlilllahi! Ta farka!!" Shine Abinda ya fada da dan karfi, ta yadda kowa na dakin seda hnklinshi ya dawo knsu, cikin hnzari Annah ta qaraso inda gadon yke.. "Alhmdullillahi wadda ta mutu ta dawo..Allah na gode mka.." Annah ta fada da karfi seda dakin ya Amsa.. Anty rukayya da Anty fahima da Anty sadia, da hajia asiya da humaira sune gaba gaba a bakin gadon sannan se su harun da umar da Abdullahi da musa, se godia sukewa Allah, su suka fita gun kiran likita suka sanar dashi ta farka, cikin hnzari likitocin sukazo harzu biyu, mammatsawa Akayi A bakin gadon suka qarasa drib suka canza mata cikin hnzari sukasa mata Allurori, kusan guda goma... Mammatsa mata kafafuwa yy ya tambayeta tnaji ta daga masa kai,,raslan godia yyma Allsh sbda bata kamu da nakasaba.. Se bin kowa dake dakin takeyi da ido tnaso tyi mgna Amma sam bakinta yy nauyi..raslan kam idonshi ya kasa daukewa daga knta.. "My bby!'' Ya kira sunanta cikin natsuwa.. Ta bude baki zatayi masa mgna ta gaza hkn, sede ta maida bakinta ta rufe, tana kyafta masa ido..hnklin Raslan ne yayi mugun tashi, ganin ta gaza masa mgna kuma tabbas yasan tnaso tyi masa mgna "bbyna kn kasa mgne ne?" Ya tambayeta Ta daga masa kai.. Doctor Ahamad dake tsaye yna saita drib din hannunta ta yadda zezo kadan-kadan. yace "kada ka damu sir zatayi mgna.. Kasan matsalar zucia se a hnkli itace ke sarrafa jini, so drib dinnan da mukasa mata ze temaka mata insha Allahu.." Raslan ya jinjina kai kawai, hnklinshi a tashe.. Annah dake tsaye taji Ance matsalar zucia, tace "Matsalar zucia kmr yaya kenan doctor.." Dyke ba a gaya mataba..

Doctor Ahamad yace "Eh, Annah, Amma wannan ba wata matsala bace, insha Allahu, Ai tama samu sauki..sede A kiyaye Abinda ze bata mata rai..already na gayawa Yallabai Raslan.."

Annah ta

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment