Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan da nan ta haska tayi kyau sosai dukda ba kwallia tayiba Kyaun natural ne. Ita sam tma mnta yace kada taje. A hnkli take saukowa daga upstairs din. Ta krso falon hannunta riqeda hand bag dinta da wayarta.. dinkin doguwar rigar me lafewa a jikine gashi ya matseta tsam ko ina ana gani A jikinta, wato me nuna shape ne.., tayi kyau iya kyau harta gajida kyau. Krsowa tayi falon taga Annah zaune kn kushin 3sttr tanata bacci ta hangame baki.. "Gani nan na fito! Aise ki tashi mu tafi!.." Tadan fada da dan karfi

kyar Annah ta bude idonta hadi da kulle bakinta tahau gyara dankwalin knta, da tini ya subuce sbda bacci. Ta zubawa kyautar Allah ido kana ta washe baki tace "masha Allahu, gaskia knyi kyau KYAUTAR, tubar kallah.."

"Ngde Annah Amma kyn sun matseni kou? Kunyar fita nkeji dasu.." Tyi mgnr tana kallon knta

Annah tace "Ah'ah ki barsu hk Ai sunyi dai-dai kenan, wannan ai sune dai-daike wasuma Ai wanda yafi hk suke sawa, wannan kam ai yy dai-dai yadda ya dace..

Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi tace "Tom Annah ta..tashi muje.." Dai-dai wayrta tayi ringing dubawa tayi taga number din Fatimace dagawa tayi tace "Kn fara kirannawa kou.."

Daga bngaren fatima tace "Ai dole na qosane in gnki knsan kece babbar qawata.."

Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi tace "Gamunan zuwa nida Annah.."

Fatima tace "Annah kuma.."

Annah dakejin komi tayi carab tace "E Annah din, dani za azo ko akwai wata matsalarne,..."

Fatima tace "Ah'ah wlhy bkm Annah, Aini nji dadihma dazakizo zan gyawa mommy.."

"Ai ko bakiji dadihba se hkri hknan zanzo.." Cewar Annah.

Fatima ta jinjina kai kna tace "ALLAH ya kawoku lafia..." Kna sukayi sallamah.

Miqewa Annah tayi da jakarta me kamadata wanzamai ta rataya, ta gyara mayafinta katoto me kyau dashi, amma tasashi Abaibai. Ta dauko sandarta ta dogara tace "Muje.."

Kare mata kallo tyi kyautar Allah tyi tace "A hk.''

"A hkn mna hina kyau kikayi, ynzude ko gasar kyau za ayi na tabbatr sena miki warwas.." 🤣

KYAUTAR ALLAH tace "Gaskia kam hkne ga Alama nan na gani..knsa kaya Abaibai riga Abaibai, gyale Abaibai, duba dankwalima abaibai, knyi wani dauri duk Ana ganin furfurarki, ga jaka sekace wata wanzamiya.."

Karewa knta kallo ta shigayi kna tace "Bura ubaki keda wanzamiyar, shegiya da ido kmr agolar nufawa..tin shekara ta dubu dari bakwai dasha bakwai, nke kwallia kafinma asan za a haifi uwarki dan ubanki.."

KYAUTAR ALLAH tace "tom..ynzude muje in gyara miki rigar gaskia.."

"Naki baxan jeba in zaki wuce muje ki wuce muje, insa kaya dai-dai kicemin abai bai dayake ke makauniace.."

"Sede in kece makaubiar..Dubafa ki gni,wlhy Abaibai kika saka hba Annah.."

"Ubankine makahon! Kuma Karya kkeyi dan ubanki dai-dai nasa kayana in zaki wuce mu tafi ki wuce mu tafi,.."

"Gaskia Annah ki tsaya in gyara miki kyn jikinki pls.."

"Wlhy tlhy na rantse da kwaran kwatsi dubu bazan tsayaba , in zaki wuce muje ki wuce muje, kawai tinda ba akan uban wani nakeba.. Babu siriki babu sirika ballan tana qanin miji dan banza!." Cewar Annah. Hk nan ta barta suka fito compound din gidan,ma aikatan nata kallonta suna daria qasa qasa.. Dan liti dreva na ganinsu ya rugo a guje yace "Sannu da zuwa ajiya.." Cikin mgnrsa ta bebaye.

"Sannu da zuwan ubarka, mun fito zamu fita Anguwa kina mna sannu da zuwa, gidan uwar ubanka mukaje Da har muka dawo...." Cewar Annah

Ya matso daf da Annah sbda bejima me take cewaba "me cihcahceehh?" (Me kikace)

"Durun uwaka nace, shege dan gidan abun kwari!.. " ta kraa danna masa zagi.

Sam bejiba ya kara matsowa daf da ita yace "Uwatarrhh!..."shine kawai Abinda yy qoqarin ji

Annah ta mangaresa, ya hantsila gefe Abinka da dan siririn mutum. "Dallahcan beban bnza kawai..wuce muje ka kaimu gidan biki.."

Nanma bejiba, seda ya qara matsowa KYAUTAR ALLAH ta maimaita masa, kna yace "Tooouhh ajiyah.." Nan ya fito da car suka shiga, zuwa gidansu fatima dmn yasan gidan sbda shike kai KYAUTAR ALLAH.


Fitowa yy daga car din direct ya nufa side din mommy..

Anty sadia da ihsan ne zaune suna kallon zee world, jefi jefi sunawa juna habaici kmr kishiyoyi, ko kishin sauri, tsabar rashin haduwar jini ne.. ya shigo bakinshi daukeda Sallahma ... Kmr daga sama sukaji sallamarsa a firgice ihsan ta juyo dan tabbtrwa da idonta Abinda kunnenta yaji. Tabbas shi dinne idonta ke gni.. Hk itama sadia ta Juyo t kalleshi, nan ta saki murmushi "oyo yo mutanen USA.. Gaskia USA dinnan ta Amsheka ka kara fresh matsalar dyace ka rame..kuma nasan dalilin ramar.." Ta fasheda daria.. Krsowa yy ya zauna kn kujerar kusa da Anty sadia yace "Kai small mom ynzu harkin karemin kallo.."

"Ba doleba sweetheart,ya hnya, saukar yaushe.." Cewar anty sadia

"Alhmdllh, wlhy yauda Asubah.." Ya bata amsa yna kallon ihsan itama shi take kallo, Amma sam bakinta be iya gaisuwarsaba, haushinsane ya rufeta..ta wani fannin taji ddh sbda tasan yau za ayita ta qare, don tnada tabbacin seyaje katsina gun knwar uwarsa. Kallo dya yy mata ya gano ramar da tayi da duhun da tayi, hk kawai se yji ta basa tausai sbda yasan kishine ke cinta.

"Ina ummihnar?" Ya dawo da dubansa kn Anty sadia kna ya jefa mata tambayar.

"Tna side din daddy.."

"Okay daddy na nan ne?"

"Eh.."

Miqewa yy still idonshi na kn Ihsan yace "Ina small khair fa?"

"Tana gun Innah baccima takeyi.."

"Baccin yamma.."

"Eh tna mura ne..''

"Okay..allah ya bata lafia..''

'Bataredata Amsaba tace "ina zaka.."

"Side din daddy.."

"Okay..hope kaci Abinci?'' Ta tambayesa cikeda kulawa.

"Yeah naci small mom, tnks for the care.."

Smiling tayi kna tace "kad'e kawomin tsaraba ko?"

"Insha Allahu, Anty in bn kawo miki tsaraba ba aisena koma USA.."

Daria sukayi ita dashi a tare kna tace "ai ka fadi dai-dai,mgnrka bb gyara.." Dariar ya danyi still idonshi na kn ihsan, itakam dauke knta tayi daga knshi.. Direct ya nufa hnyar dazata sadashi da side din daddy.

Zaune suke kn kujerar 3sttr shida Ummih, kwanin ban shawa'awa, gaban daddy karamin table ne na glass an cikashi da kyn fruits iri daban daban. Dai-dai ya cako kankana da fake yakai baki ummih na masa fira Raslan ya shigo bakinsa daukeda Sallahma, knshi na qasa, ko kadan bejin alamar faduwar gaba a tattare dashi.

A tare duk suka kai dubansu garesa suba zuba masa ido, kallo daya biyu suka gano kyaun daya kara, a lokaci daya suka gano ramar da yayi..Musammanma UMMIH. "saukar yaushe kakana.." Daddy ya fada cikin so da tsantsar kaunar dannasa.

Karasowa yy ya zauna kasan carpet yace ''yau da asubah, muka iso daddy.. Ina kwana?"

"Lafia lau Kakana, yaya hnya?"

"Alhmdllh, daddyna.."

"Masha Allahu ande samu Abinda ake nema kou?" Daddy ya tambayesa. Haushi ya rufe UMMIH sbda taga sam bema nuna masa kuskurensaba na tafiyar da yy ba tareda izininsuba.

"Alhmdllh daddy.. UMMIH ina wuni.." Ya dawo da duvansa kn UMMIH wadda ke cikeda haushinsa.

"Ka gama shawagin ka dawo.." Shine abinda ta fada ba tare data amsa gaisuwar tasaba.

Alhaji umar yayi carab yace "shawagi kuma shi jirgine? Aikifa yajeyi.."

" Wani irin aikine zeje ba tareda izininmuba.."

"Shifa namijine, kuma magidanci.."

"Hba alhaki ynzu a memakon a nuna masa mistake dinsa shine zakace hk...shikenan.." Miqewa tayi tabar falon ta shige bedroom din daddy. Daddy bebi ta kntaba suka cigabada hirarsu shida dansa..dmn Raslan yasan beda case da daddy UMMIH ce cases dinsa.."daddy inaso naje katsina.."

"Katsina a yaushe kenan?"

"Yau daddy..." Duba time yy yaga 5:30pm yace "ynzufa 5:30pm ne, a kunyi gudu ku isa 9:pm beyi dareba?"

Sosa keya yy harga Allah baze iya wuce yauba be gntaba, sede kuma in yy dare, dole ze hkra da sassafe ya kirata su hadu.."beyi dareba daddy.."cewar Raslan

"To shikenan bb dmwa..Ammafa kada ka sake kaje gidan Annah, domin ta matsa kn ka saki Rukayyah, ynzu hk jiran dawowarka takeyi, wallahi idonka idon Annah, to tabbas seka saki Rukayyah..ko baka sontane?"

Sosa keya raslan yayi knshi kasa yna smiling Allah yasani tin tna jaririya ykesonta kawai ya boyene..

Murmushi daddy yy jin yy shiru yace.. "aiko kanada case kaida Annah, wannan case dinma yafi karfinmu, mu namu Adduarh, .."

"Aiko zata mutu, tinda Aka dora Bb wanda ya isa ya sani sakinta.." Ya fada a rnshi.

"Kaga matarka kou?",daddy ya tambaya Raslan

"Eh na gnta daddy..''

"Madallah, kayi qoqarin adalci pls, ka tafi kusan 1month katunafa Akwai haqqinta a knka, kada ka zalintar musu yarinya pls kajinko?.."

"Toh daddy.."

"Ka tabbtr ka sauke haqqinta kafin ka tafi garin katsinar.."

"Insha Allahu.."

"Tashi ka tafi kada kyi dare, Allah ya tsare gabanka da bynka.."

"Ameen sweet daddy.." Ya amsa tareda miqewa yace "Bari inje gun UMMIH rigima.."

Yar daria daddy yy yace "matan kenan.."

Direct ya nufa bedroom din Daddy zaune ya sameta gefen bed ta jingina bynta da byn gadon, bb Abinda take tunani Se yadda zata Bullowa mgnr auren Raslan, din.. Krsowa yy ya zauna a kasan kafafuwanta kn carpet ya dora knshi a kn cinyarta..

Ido ta zuba masa, tin shogowarsa,.

"UMMIH kina fushi kou..Am sorry pls, in kna fushi dani zan lalace.." Ya fadi hkn cikin ladabi..

Nan da nan ta farajin zuciarta ta sauko, sbda soyayyah..

Cikin lalama ya shiga bata hkri, yna lallabata,, nan da nan ta sauka suka fara hira,...kna yace mata ze tafi katsina, a wannan karon taji dadih sbda tasan tabbas ya isa katsina to seya saki KYAUTAR ALLAH ita kuma burinta kenan,..

Adduarh tayi masa da fatan dawowa lafia kna ya miqe ya fice a dakin yna mamakin yadda yau ta nuna farin cikinta dayace zeje kataina . ya karasa ya karawa daddy sallahma kna ya fice daga side din ya dawo side din UMMIH.suna nan zaune yadda ya barsu. Sallama yyma Anty sadia tayi masa Allah ya tsare..kna ya fice daga falon, dauke knshi yy a kn ihsan Shima yy mta irinna yan bariki.. Itakam tana shan kamshine tana jira yy mata mgna, yasha zagi. shikam bebi ta kntaba, tna ganin ya fice ta miqe zumbur daga ita se riga da wando duksun dameta, don rigarma rabin nononta a waje yake,knta bb dankwali yasha uban attachment. ta zira silifas dinta dake kasan kujerar ta bishi,..anty sadia tace "Qaramar yar iska.." Taji Amma batabi ta kntaba ta karasa ficewa daga falon, dai-dai ya karasa bakin car yana jinta tana binsa Amma ya bude handle din mota ya shiga. Tsayawa tayi qiqam bakin car din ta kwankwasa masa glass zucia kmr zata fashe.. Murmushi yy yna kallon yadda take hushi kmr garnaqaqen maciji mesa.

Seda ta dauki 5mnt tna knocking glass din kna ya saukesa kasa. Ya zuba mata ido musammanma nonuwanta da yake hango shadinsu ta sama.

Girgiza ta hauyi kmr zata fasa ihu tace "sbda bakasan darajataba,bkasan mutumcinaba, shiya hnaka kayimin mgna byn ka ganni,sbda knaso ka zubarmin da mutumci a gaban maqiyana! Maci Amana kawai!"

"Ashe knsan mutumci Aini tini kika jima kna zubarmin da mutumci..ynzu hkma ga mutumcin nan nawa kina zubarwa.." Yy mgnr a ransa hadi da kallonta up and down.

Tausai ta bashi bude car din yayi yace mata "shigo muyi mgna.."

Kmr zata fasheda kuka ta shiga cikin motar tna kwallah ,ta zauna tna facing dinsa,zafin kishi na cinta.. Kamo hannunta yy cikin nasa ta kwace "kada ka kara kamo min hannu bayan ka gama zubarmin da mutumci a kasuwa..kuma se Allah ya sakamin, kana Aurena Amma ka mayardani bnzar bazara, wlhy Akwai Allah kuma na bakka dashi.."

"A takaice Allah ya isa kikeyimin.." Yy mgnr cikin jin zafin rainin datake kawo masa.

"Allah ya isa bazan taba yafe makaba Wlhy..sbda ka munafunceni,.."

''Me nyi na munafuntanki?" Ya tambayeta yna qare mata kallo.

Ta fasheda kuka "Ashe soyayya kakeyi da yarinyarnan, kaci Amamata wlhy kaima se allah yaci Amanarka,.."

Danne zuciarsa yy dabadan hknba ze iya dora mata tafi, sannan yasan yy mata lefi dan hk be biye mataba..hannu yakai kan nononta ya shafa , nan da nan burarshi ta miqe zumbur, wani irin shan yaji yayi "sssshhhhh! Nono!!'' Ta bige masa hannu "Bnason iskanci! Nan kafi Auki gun isknci!!"

Yanajin kalamnta kuma suna masa zafi Amma ya dore, yama mnta da Alqawarin da yy na yadena cinta, shifa dazata bashi Wallahi zeci.. "Zansha nono pls..amm...zanci gindi!" Ya fadi hkn yana kaiwa nononta damka, ya wani matsatsu, da karfi, ta bige masa hannu a karo na biyu, sbda ita a ganinta rainin hnklima zeyi mata, ya gama gamawa da ita, kuma yayi Aure sannan yanzu ta bashi knta, ashema ita shegiyace.. "Karka kara tabani!" Ta daka masa tsawa

Idanuwansa masu cikeda sha'awa ya zuba mata,.. Wayarshi ya jawo qarama ta transection yace "Bani account dinki insa miki million biyu.."

Ai nan ta washe baki ta fada masa accoun dinta nan da nan ya danna mata 2 Million. Ba godia bb komi sema tahau isa, wai ita a ganinta isartace tasa ya bata.. "Tinda ba bani komi zakiyiba, fitarmin a car..''

Tabe baki tayi tace "nida in baka komi aiseka saki yarinyarnan.."

Smiling yy yace "okay fine..get out of my car.." Ya canza mata Ainihin color dinsa.

Ficewa tayi daga motar tna tabe baki.. Dreva da yusuf suka shigo cikin hnzari ya fara qoqarin saita knsa,.. Tada motar sukayi, nan suka fice a gidan sukahau hnyar zuwa katsina, bakaramin sharara gudu sukeyi a kn titinba.. Shikam gogan duk a birkice yake, sha'awarsa ta motsa, indama yadan samu ya lallatsa nonon nata ne seya rage zafi Amma ba daya kanwar biyu...Allah Allah ya shigayi su isa katsina da wuri yasawa rnshi inde suka isa 9:pm to sede da safe ze fara qoqarin yadda zeyi ya ganta.

Kouda suka isa gidan bikin nan akahau kallon Annah, sbda tasa kaya abaibai itakam ko a jikinta batamasan anayiba,...zuwanta da awa biyu ta zagi mutane sunfi goma, sede su kalleta su kyaleta saboda sunga tsohuwace, wasu kam ramawa sukeyi, sede su kacame se an rabasu. Gashi duk inda KYAUTAR ALLAH tayi tna biyeda ita,ta rasa yaza tayi da ita, taje ta zauna cikin yara qanana ta zauna rad'e rad'e da ita.. Farhan kam tinda yazo zeyiwa fatima mgna yaga kyautar Allah ya kara gigicewa harda lashe baki, sbda yadda yaga komi ya nuna ci kawai suke jira, a nan take yaji kmr yaje yayi reaping dinta.. Ba a fara kauye day dinba se around 7:pm sbda gwanja suka gayyata be samu isowa da wuriba se 6;pm .. Wani Tamfatsetsen hall suka kama a cikin babban hotel din Da ake ji dashi a garin katsina dama Nigeria baki daya (katsinafa garice gud'a sede in baka shigetaba)

An kayata gun ya kayatu ya hadu iya haduwa tako ina akwai haske fayau kai kacema ranace, Amarya tasha ado, Ango farhan beso zuwaba sbda kyautar Allah yazo duk inda tayi idonshi na knta.. Na'ima dataga KYAUTAR ALLAH ta yaba da kyaunta lallai dole, Farhan ya rude, nan da nan jininsu ya hadu da Na'ima da KYAUTAR ALLAH, suka kulla qawance.. Duk hidimar da Akeyi Jariri mu"azu na gun me rainonsa.

Seat aka bawa Annah ta zauna ta zuba ido tna kallon yammata nata raye raye kowacce taci adonta na yan kauye, gwanja nata wakarsa yna wasasu. KYAUTAR ALLAH duk soyayyarta da rawa Amma bata shigaba, tana nan zaune gefen Annah, ita kadaice tsohuwa a gun ko yar 40yrs bb inba Annah ba ta zauna ta kure ido ta saki baki tanata girgiza kai sbda kid'a yy dadih, Annah ji takeyi kmr ta tashi tahau tika rawa amma babu kafa... KYAUTAR ALLAH de ta zuba mata ido, .. Hk mutane da dama suka zubo mata ido suna kallon ikon Allah.. Shagalifa Aka shigayi kai kace ranace.. Se liki akewa gwanja, fatma tazo tajawo KYAUTAR ALLAH cikin filin, jakarta ta bude ta shiga liqama gwanja yan dari biyar biyar, ba tare datayi rawaba, nan tna gama masa likin ta koma ta zauna...

9:11 pm suka isa katsina direct hotel aka nufa dashi. Tin daga harabar hotel din yke jiyo hayania... Yusuf ne ya fita ya kama masa daki kna ya dawo hannunshi riqeda key din dakin "lafia nake jiyo hayania?" Raslan ya tambayesa.

"Wlhy sir na tambaya aka cemin biki Akeyi.."

"Okay.." Raslan yace, kana ya fito yusuf na biye dashi zuwa cikin hotel din,babban daki Aka kma masa, a hawa na biyu, yusuf ya bude masa dakin suka shigo tare. hannun yusuf riqe da wayoyinsa... Ajiye masa wayoyin yy a side drower... "Jeka car ka daukomin kyn dazan chanza in nyi wanka.." Raslan yaceda yusuf.

"Okay sir.." Yusuf ya fada hadi da ficewa daga dakin.

Bathroom ya fada yy wanka ya fito daureda Alwala, yaga kyn da Yusuf ya kawo masa kala hudune, biyu kyn bacci se daya jallabia se riga da wando kana nan kya.. Riga da wando yasa kayan bacci, kalar milk sun Amshi jikinsa sosai. Dmn sun tsaya sunyi sallar magrib dan hk Sallar isha'i yayi ya zauna yna lazimi a kn ya dadduma, kna ya shafa' adduarh.. Wayarahi ya jawo ya kira yy yace a kawo masa abinda zesa a bakin salati, nan aka cika masa dining da abinci iri iri beef shawarma yaci ya kora da hollondia juice... Tunawa yy da system dinsa dake cikin car, silifas dinsa ya saka na yan hutu, ya fice daga dakin..

Kanwar hajiya zilai hajiya zuwairat tazo wucewa batasan da kafar Annah ba ta dan taka mata dan yatsa nan Annah ta fasa ihu kai kacema kasheta Akayi, tahau zazzagawa zuwaira matsifa, da zagi iri daban daban.. Jiki na rawa zuwaira tahau bawa Annah hkri Amma Annah taki hkra ta inda take shiga batanan take fitaba harda cewa zuwairar karuwace sbda tasa matsatstsen kya.. Zuwairat bata kulataba sbda tasan irin wannan tsoffin se a hnkli.. KYAUTAR ALLAH ta gajida matsalar Annah.. Da kyar ta lallabata dansu wuce gida, nan tace ba inda zata, se an tashi,, da kyar KYAUTAR ALLAH ta samu ta yarda suka iso inda car dinsu take dmn dan liti na nan shima yana kallon shagali.

Har dan liti ya tada motar KYAUTAR ALLAH ta manta tabar bag dinta a kan table din da suka tashi hnklintane ya tashi, tacewa dan liti ya tsaya taje ta dauko bag dinta, Nan Annah ta rufeta da fada "Ai gashinan garin hauka kin baro jakar taki can, sbda rashin sanin ciwonkai.."

"To bake kika jaminba na barota can, garin rigimarki.." Cewar KYAUTAR ALLAH, dake qoqarin bude handle din motar.

Annah tace "Karya kikeyi, kinadecan kna tsotson yatsa, kekam knji kunya, har kya haihu baki dena tsotson hannuba.."

Batabi ta kntaba ta fice daga motar cikin sassarfa ta qarasa inda suka tashi bataga bag dintaba, nan hnklinta ya tashi sbda wayarta dake ciki.. Fatimace ta qaraso tna tmbyrta "baku tafiba.."

"Eh wlhy na bar bag dita a nan ne kuma bngntaba.."

"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Garin yaya Qawah? Allah de yasa a gani,knsan abu na jama"arh" Fatima ta fada hadi da dafe kirji ... Nan suka hau dudduba ko ina basuga bag dinba.. A karshe KYAUTAR ALLAH tace ta hkra in an gani fatima ta kawo mata.. Fatima tazo rakata anty sajida knwar mamansuce itama tazo ta jata, zuwa wani guri,.. Tayi rabin zuwa bakin car dinsu sbda Akwai yar nisa Farhan yazo yasha gabanta, da bag dinta a hannunsa Amma ya boye ta baya ta yadda bata ganiba, dmn tin tashinta yaga bag din yaje ya dauke ynzu hk ya labe yna kallonta tnata nema. Ido ya zuba mata, "Beautiful girl.." Ya fadi hkn yana bin duk sassan jikinta da kallo..

Dai-dai Raslan ya kusan krasawa bakin car dinsa idonshi ya sauka a knsu...runtse idonshi yy ya kara budewa a knsu,..gani ykeyi kmr KYAUTAR ALLAH Amma kuma ta qara kyau,.. Tunawa yy da tace masa zata fita, "Amma ai nace kada ta fita.." Ya fada a ranshi.. kara matsawa yy dan tabbatr abinda idonshi ke gani, tabbas itace, sbda yadda zuciarsa ke beating da karfi da karfi..

"Lafia zaka taremin gaba.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn rai a bace sbda ta tsaneshi.

Murmushi yy yace "lafia lau kaunace kawai kyakyawata, kin qara kyau." Ya fado hkn yana lasar baki.

KYAUTAR ALLAH ta galla masa harara, tace "Jayemin a hanya in wucewata.." Ta fadi hkn rai baci bb alamar wasa a tareda ita.

Murmushi yy yace "Ga bag dinki da kika mnta da ita.." Ya miqa mata fisgewa tayi rai a bace.. "Meya hadaka da jakata.." Ta fadi hkn rai a bace.

''Nima tsinta nayi a inda kk manta da ita.." Yy mgnr ynabin hannunta da kallo lallen ya daukar masa hnkli.. Guntun tsuki KYAUTAR ALLAH tayi,..murmushi yy yace "Kunshinki yy kyau,dmnde ke me kyauce.." Dai-dai raslan ya qaraso inda suke rai a matukar bace sbda ya gama tabbatrwa KYAUTAR ALLAH ce kuma da Farhan, watoma tad'i takeyi.. Juyowa Farhan yy dan ganin Ana tinkarosa, idonshine ya sauka kn Raslan, be bata lokaciba ya sa gudu, but be mnta Abinda yy masaba.. KYAUTAR ALLAH bata kula dame ke faruwaba, sede taga mutum na gudu, kmr daga sama taji an figo mata hannu,.. Juyowa tayi taga daddyntane, amma ranshi a matukar bace yake, runtse ido tayi ta bude dan tabbatrdashi dinne.."Daddy dmn ka dawone?" Shine tambayr dataketa masa,.. Sbda bacin rai ko Abinda take cewa bejiba direct room dinsa ya nufa da ita, yna shiga dakin ya juyota ya sharara mata mari, ya kara juyo dayan side dinta ya sharara mata wani uban marin, ta fadi kasan dakin dafe da kuncinta kawai seta fasheda kuka, hadi da fasa ihu.. "da Aurena kike tsayuwa da wani..sbda ke bakida hnkli bakisan inda ke miki ciwoba.." Ya fadi hkn yana huci, kmr Namijin zaki.

*Group 2 inasonku nidaku mutuka raba ana tare, Love you Alls my guys...*
[8/4, 16:56] Sa'adatu Bintu Abdullahi: KYAUTAR ALLAH...🅿️25

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*

*Masu fitarmin da book ngde Allah ya qara lafia, sam bazan muku Allah ya isaba, kunfi karfin hkn..masu karantawa aji tausayin typing din da nkeyi a biya pls..*

*ARRAHAMANIRRAHIM!* 👏🏼

Cikin bacin rai yaci gabada mgna "wallahi dana samu dan iskan naki dase na kasheshi yau! daya gane cewar matar waye ya tsaya da ita.."

Kara fashewa tayi da kuka tna fadin "wallahi daddy ba Komi muke cewaba..bag dina na manta das..."

"Ki rufe min baki! Kou inyi boll dake.." Ya daka mata tsawa, hadi da dafe knsa zuciarsa na tafarfasa sbda tsabar jarabar kishi, daya tuna yadda yaga Farhan na kallonta se yaji bakin ciki ya turniqesa harma yna barazanar kashesa, sam besan ynada kishi hkba se a knta..

tsawar daya daka mata ta qara firgitata, nan ta kara fashewa da wani uban Kukan tana shushura kafa a kasa, gani takeyi tinda ya gane tana sonshi shikenan yasamu dmr dora yatsunsa a kn fuskarta.

Zuba mata ido yy se ynzu ya lura da matsatstsun kayan datasa a jikinta, ana ganin komi da komi, "lalle yarinyarnan batada hnkli.."ya fadi hkn a ranshi..Ga zafin kishi ga zafin kukanta se Abun ya zamar masa biyu, nan da nan yaji zuciarsa na masa barazanar tarwatsewa... A daddafe ya karasa ya zauna gefen gadon ya tura hannunshi na dama cikin sumarsa, kamo lips dinsa na qasa yayi ya ciza,ko ze samu sassauci sbda azabar da zuciarsa ke masa daya tuna yadda ya ganta da Farhan se yaji kmr ya kamata da duka, ko ze huce sannan ga shigar datayi, se rnshi ya qara quna, yanada tabbacin mazan dasuka kalleta sunfi dari hudu..

"Two times kenan kana marina daddy..the first time kace inyi hkri bazaka qaraba kuma ka qara againt, ..mun bata tinda dukana kakeyi.." Ta fadi hkn tana qara fashewa da kuka tna birgima a kasa..

Zuba mata ido yayi yadda tayi mgnr seta bashi tausayi, sam be iya mata hukunci se yaji daga baya zuciarsa ta karaya, sannan fushinsa bya tasiri a knsa,.nan ya tuna da tanada Heart attack,, hankalinsane ya tashi tunawa da yy da irin wuyar datasha last time. Tasowa yy daga inda yake jikinsa na rawa ya qarasa inda take sbda yasan ciwonta beson bacin rai,..
Tsugunnawa yy ya kamota jikinsa yana qoqarin rungumarta, Ta kwace daga jikinsa ta koma can gefe ta rakube jikin bango, ta hada kai da guiwa tana me cigaba Da kukan, sekace me waqa.. Gigicewa yayi ya rude hadi da dimaucewa, ya shiga jahilin tashin hnkli a kid'ime ya fara mgna "hba bbyn Daddynta,knsan bakida lafia kike kuka hk..bar kukan ya isa haka, dan Allah knji Mahmahn daddynta.." Ya shiga lallaba.

Ai kmr ya zugata ta kara fashewa da kuka, tana ihu tin can karfinta tareda buga kafa, a kasa, kai kace tahau iskokaine..

Matsowa yy daf da ita ya dora hannu a ta gurin wuyanta, se yaji wani shock sbda yadda hannunsa yayi touching ainihin skin dinta, se yaji wani irin

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment