Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi gudun ya mata wani abu ko ya illata masa cikin dame jikinta, Annah tace baze mata komiba,...... Wannan danyan black plum din shine kawai take iya sha a halin yanzu,... Taraira da kulawa da soyayya sosai RASLAN ke nuna mata a gaban kowa, ... Annah ma sosai take tarairayarta da bata kulawa data ce ehen! Annah, zata tambayeta menene dalilin ta na cewar aehen..Bayan kwana biyu Annah ta shiga kiran yan uwa da abokanayen arziki duk ta sanar dasu KYAUTAR ALLAH nada ciki, babu wanda bata gaya mawaba ba a family harda hajiya zainab wato mahaifiyar RASLAN, ita abunma mamaki ya bata, tunaninta a yaushe RASLAN ya tafkawa yar mutane ciki oho! amma harga Allah da zuciyarta taji dadih ainun, ranar ma seda tayi sadaka, ta shiga addu"ah ALLAH ya bawa ihsan itama. Ta dauki wayarta ta kira hajiya saude ta kd ta sanar da ita wannan albishirin, aiko itama tayi murna tayi fatan ALLAH ya raba lafia. Again ta sanar da sadia, seda ta rangada guda cike da jin dadih...

Kwanansu hudu a asibitin Anty Rukayya tazo garin katsinar saboda hadda itama Annah ta kira ta sanar da ita, sosai tayi farin cikin da ALLAH ya kawo abun da sauki , jan RASLAN tayi gefe fa tambayeshi ya Annah tayi dataga al'amarih! Raslan yayi dariya ya kwashe komi ya sanar da ita, tace wai! Ashe ansha gumurzu kafin lamari ya dan fara dai-daita RASLAN yace kwarai sosai ma kuwa Anty na.... Yan'uwa da abokanayen arziki duk sunzo sun duba jikin KYAUTAR ALLAH se murna sukeyi, ummih de batazoba, amma anty sadia tazo kwananta daya ta koma garin abuja. Satinsu biyu a asibitin ana bata taimako saboda laulayinta se karuwa yakeyi se a yan kwanakinnan ne ma tadanji damar jikin nata, mango danye, da d'inya sune abincinta se ruwa me sanyi datakesha, shima se in Raslan da Annah basu ankaraba se tasa jummai ta kawo mata tasha se taji dadih a zuciyarya. RASLAN nata murna za a sallamesu saboda duk a matse yake, koda romancing ne seta dan masa ya rahe zafi......

Suna komawa gidan Annah tasa jummai da Anty Rukayya dan har zuwa lokacin bata koma kd ba da ita ake jigilar KYAUTAR ALLAH. Sawa tayi suka kwaso duk kayan KYAUTAR ALLAH dake saman suka dawo dasu dakin Annah dan Annah tace bata kara kwana a samanma harta haihu, a gaban RASLAN ta fadi maganar yasan danshi tayi hakan, saboda daza a sallamesu daga asibitin dr zilai ta sanar da Annah banda kusanta (banda cin gindi) yana tunanin shiyasa Annah tasa aka dawo da komi na KYAUTAR ALLAH dakinta Saboda tasan inhar tana saman kota halin yayane seya dan kai ziyara, ko beci gindiba tasha masa burarsa, ai ya rage zafi.

Matukar kulawa Annah da Anty Rukayya ke bawa KYAUTAR ALLAH datace tanason abu! Har suna rige rige gun yi mata, wani taci wani ta gaza ci. RASLAN ma kullum cikin siyayya yake , shida KYAUTAR ALLAH de se gani se hange. Dawowarsu gida da sati daya Anty Rukayya ta koma garin kaduna zucia fal kewar KYAUTAR ALLAH, haka itama ta barta dakewar.

Bayan sati daya RASLAN ma ya bar garin zuwa abuja saboda ayyukan dake gabansa dayawa suke... Yana isowa garin ya nufa side din ihsan saboda yana cikin tsananin bukatuwa, a falo ya sameta, be jira wata wata ba ya hau romancing dinta, duk yadda yaso ya kawo ruwan maniyinsa abu yaci tura, ya tunkari yin sex da ita har ya kai burarsa saitin gindinta yaji sha'awarta ta fita kwata-kwata a knsa, ta koma kan KYAUTAR ALLAH. Janye jikinshi yayi rai a bace ya maida kayan jikinsa yanajin kansa ya dauki matukar chargi ya nufa side dinsa kawai rai a matukar bace,... Tin daga wannan ranar be kuma kusantarma inda takeba, kullum cikin shan tablet yake yana bawa burarsa dake a miqe kullum hakuri... Haka yaci gaba da zuwa office dinsa, suka hadu da saif ya shafa masa abin farin cikin daya samesa, sosai shima ya tayashi farin ciki, ya shiga tsokalarsa se wani babbasarwa yakeyi wai shima a dole ya kusa zama baban wasu....kwananshi biyu da dawowa garin abuja yaje gidan Ummih suka gaisa cikin Aminci sam batayi masa mgnr cikin KYAUTAR ALLAH ba tade tambayeshi yame jiki ya amsa da dasauki, tace in ze koma ya gaya mata zata bashi sako ya kaima KYAUTAR ALLAH sosai yaji dadih yace to, cikin murna da farin yabar gidan.... Satinshi daya a garin abuja yaji duk hankalinsa ya koma kan yaje katsina ya ganta da babynsa, ko waya basa samunyi yasan saboda Annah ne. 7:am ya shirya cikin shirinsa na zuwa katsina, ya shiga car dreva da yusuf suka shiga, sukabar gidan, direct gidan ummih suka nufa, ta bashi manyan ledoji masu kyau farare sol masu tambarin compan dinta guda uku masu dauke da kayan makulashe irin wanda me ciki zata bukata, ya amsa cikin jin dadih ya shiga jero mata godiya, anty sadia ma ta basa nata ledar babba me cike da kayan ciye ciye tace a kaima KYAUTAR ALLAH sannan a gaidata, sosai RASLAN yaji dadih ya amsa ya shiga jero musu albarka. Sukayi masa fatan dawowa lafia ya fice a gidan zucia fal farin ciki tinda yake a rayuwarsa ummih bata taba faranta masaba irin na yau... Ya shiga car dinsa zucia fal farin ciki dreva yaja suka hau hanyar zuwa katsina ta dikko dakin kara....
[8/24, 19:53] Sa'adatu Bintu Abdullahi: 🅿️57

*PAID BOOK....500 ONLY.... 08136349656*

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽

Sosai sukayita shiga hadararriya da dama, suna kaucewa , dagani kasan hari ake kawo musu, karshede RASLAN ya dakatar da dreva yace ya fito ya bashi motar shi yaja, yadda ya bukata din hakan akayi, shi ya amshi motar da addu'ur'i da temakon ubangiji suka isa garin katsina around 6:3pm yayi packing motarshi a harabar gidan, cikin hanzari yusuf ya fita ya bude masa fannin dreva ya fito, ya mikama yusuf din key din motar, imran ya dauko masa ledojin a gidan baya, ya amsa yayi masa godia. Kan kace kwabo ma'aikatan gidan duk suka karaso garesa a guje, suka fara jero masa gaisuwa, amsawa yayi a mutumce yasa yusuf ya dauko masa kudi a motar ya miqa musu yace su raba, har suna rige rigen amsa suka shiga jero masa godiya cike da jin dadih da farin ciki. Da ledojin hannunsa ya nufa falon Annah fuskarsa dauke da farin ciki zega annurin rayuwarsa. Da sallamah ya shigo falon idanuwanshi suka sauka a kanta, ji yayi kamar yaje ya rungumeta saboda tsabar tsananin son da yake mata, idanuwanshi ya shiga yawo dasu a duk sassan jikinta, zaune take a kan kujerar 2sttr ta mikar da kafafuwanta a kan center table, se plt a kan cinyarta wanda ke dauke da magarya (jujube) idanuwanta na kan t.v jefi jefi ta kan dauki magaryar ta jefa a baki, gefenta kuma akwai wani dan karamin bowl datake zuba kwallon magaryar a ciki. Ta kara cika sosai kirjinnan nata kmr ze faso riga ya fito fili daman ita ba gwanar sa brezia bace, ta kara haske ainun sanye take da riga da wando marasa nauyi tini tayi hannun riga da kaya masu nauyi saboda jin zafi gareta, yanzu haka rigar dake jikinta ma hannun shimi gareta, sosai riga da wandon suka amshi jikinta ainun, ita kadaice a falon Annah ta shiga bedroom yanzu ba jimawa,...kyar ya tsayar da kwayar idonsa a kan nononta . Jin sallahmarshi yasata juyowa ta zuba masa ido kmr yadda shima ya zubo mata ido kmr ze lasheta, sanye yake da kananan kaya wadanda suka amshi kirar jikinsa ainun, se taga yadan mata rama tasan abinda ya ramar dashi baya wuce rashin cin gindinta da beyiba, yanzu ta riga ta gama karantarshi tas! A wssu lokutanma ta kan tambayi kanta wai haka yake matsawa ihsan kamar yadda yake matsa mata! Ta rasa wacce amsa zata bawa kanta. Karasowa yayi ya zauna gefenta still yum-yum eyes dinsa na kanta. Ita kam tini ta dauke kwayar idonta a Kansa. "Sannu me dad'ih narh, yaya jikinki? Ya babynarh?" Ya karashe mgnr yana kai hannu saman cikinta wanda yake a shafe kamar babu komi a ciki, ko alamar tasawa ma beyiba. "Da sauki..." Ta bashi amsa. Kissn dan karamin bakinta yayi yana sauke ajiyar zuciya. "Sweetheart ko na miki lefi ne?" Yayi maganar hadi da marairaicewa. ido ta zuba masa kamar yadda shima ya gaza dauke idonshi a kanta. "ni bakamin komi ba.." Ta bashi amsa. Ajiyar zucia ya sauke hadi da lumshe ido ya kara budesu a kanta kmr wani mayen dake shirin lasheta. "Nasha nayi miki lefi ne...tinda naga ko kula nima bakyayi, gashi bakijin tausai nah ma yanzu kwata-kwata, kin sakeni inata yawp a gari sakakah..." Idanuwanta dake kansa ta dauke ta maidasu kofar dakin Annah kana tace "Me nayi maka daddy na rashin tausayi?" Ajiyar zucia ya kara saukewa a wahalce but se kara kunnashi takeyi. "Kin sani a kwandon sharah! Kwata-kwata ma baki kulani yanzu, saboda Annah kou? Kin sani a wahala! Dan ALLAH ki tausayamin! Kinga burana kullum a miqe yake..." Ya kamo hannunta ya daura a kan burarsa dake a miqe ya fara goga hannunta a gun yana sauke ajiyar zucia, Hadi da miqa, KYAUTAR ALLAH ta zuba masa ido tana kallon ikon me samah, gaskia RASLAN jarababbe ne na karshe, tanajin sha'awarsa amma bawai wani canba saboda ma fama takeyi da kanta ita a halin yanzu. Kamo bakinta yayi ya shiga tsotso kmr wani zautacce, still se goga hannunta yakeyi a kan burarsa, yana gurnani, ya gangara da hannunshi kan nononta ya hau matsarsu cikin fitar Hayyaci, ganin dukya gigice ne yasata barinshi yadan samu sassauci saboda ya bata tausayi sosai, ita da kanta tasan yana azabtuwa..."wayyoh! Sssshhh!! Aaaarrssshhh!! sweet!! Miss u!! Miss u!!" Ya cire bakinshi a cikin nata ya hau sambatu a matukar gigice duk ya gama fita a hayyacinsa kmr wanda yayi shekara da shekaru beciba, burarsa ta miqe sambal kmr zata faso wandon dake jikinsa ta fito fili...a matukar gigice ya gangara da hannunsa kasan wandonta, duk yabi ya sukurkuce idanuwansa sun koma red sosai,...Dai-dai Annah tayi gyaran murya, alamar tana gab da shigowa falon, da hanzari ta tureshi daga jikinta, yaki se mammanne mata yakeyi, ta tureshi da kyar ya zuba mata idonuwansa masu cike da tsananin bukatuwarsa dai-dai Annah ta danno kai falon idonta ya sauka a kansu, ta hau salallami tana jero sunayen mahaliccinnu, "oh! Nashiga uku! Amma lallai RASLAN kai tantirin dan iska ne ban taba saniba se yau!!" Ta fada tana karasowa inda suke RASLAN yayi kasa da kanshi kmr munafuki ya riga ya gama kamuwa, cikin hanzari ya fara controlling kansa, KYAUTAR ALLAH kam mirsisi tayi kanta na kasa. Karasowa Annah tayi ta zuba musu ido ta tabe baki hadi da yatsina fuska. "Munafukai! Ni zaku nuna funta! A falon ma iskncin zakayi da ita saboda baka data ido! Nace a falon ma iskancin zakayi da ita? Dan bura uba kai!!" Ta karashe maganar idonta na kan RASLAN. Mirsisi shima yayi irin na mazan dasuka iya bariki. "Ni ban mata komi ba.." Ya fada da muryarsa me kama dana masu mura. "Eah naga Alama...to wallahi tin wuri ka sawa abunka linzami ko a mafarki nayi mafarkin ka kusanci yarinyarnan ka shiga uku ka lalace, bar ganin kayi na baya kaci lilis shima darajar cikinnan dake jikinta kaci, amma ka kara na biyu sena kaika kotu, an yanke maka hukuncin dandak'ah...."

Dukda yana cikin wani yanayi amma seda mgnr Annah ta bashi dariya,ya dan dara kadan, kana yace "Dandak'a? sekace na ci kananan yara ...wannan de matatace, aiko dasede a dandaqamu tare..." Annah ta riqe haba tana saurarensa "Sede a dandak'eka kaida ubanka!!mara kunyar banza! Dan bura uba! Daga zuwanka dan kaga bana nan shine zaka sauke ma yarinyar nan gajiyar dake debo, saboda baka da tausayi yarinyar dake fama da kanta na azabar laulayi, amma sam bakajin tausayinta saboda mugun halinka, kai nan da a ce da hali da tasata gaba zakayi, kayita azabtar da ita da wannan halittar taka, to karya kakeyi!!....tashi a kusa da ita dan bura ubaka!!" Ta karashe mgnr tana daga sandar dake hannunta da niyar ta buga masa, tashi yayi badan yana tsoron ta buga masa sandarba sedan ra'ayin Kansa, ya koma kan 1sttr ya zauna ya zubawa KYAUTAR ALLAH ido yaso ace ko yayane yadan kawo ruwan sperm dinsa koda beyi sex da itaba. Zaunawa Annah tayi inda ya tashi ta zubawa KYAUTAR ALLAH ido, har lokacin idonta na kasa kunya ta rufeta. "Munafuka! Kema ai yar iskar kanki ce! So kikeyi ki bude masa ya tasaki gaba yayita ci ! Yar bura uba! Kina wani sum sum da kai kmr mutuniyar kirki..." Kunya ta kara rufe kyautar Allah tayi kasa da knta, ji takeyi kmr kasa ta bude ta shige dan kunya. Idon Annah ya sauka a kan ledojin da RASLAN ya shigo dasu, washe baki tayi ta shiga duddubawa se tande baki takeyi, tace "To kayan arzikin ne kazo dasu ashe! Madallah!! Madallah!! Kaide baka gajiya! Koda yake aikai kayi cikin!" Ta washe baki saboda wani zungureren chocolate data danko dagani zeyi dadih. RASLAN yayi murmushi yace "Ummih da anty sadia ne suka bayar sukace a kawoma KYAUTAR ALLAH..." Jin abinda ya fito daga bakinsa yasa Annah jefar da kwalin chocolate din dake hannunta ta matsar da ledojin a kusa da ita, taja dogon tsuki. "Allah ya tsinewa kayan da ita uwar taka ta bayar tace a kawo wa jikata! Ubanme zatayi da kayanta! Bayan tayi ciwo kmr zata mace amma zainab batazo ta gaidataba saboda tsabar munafunci da mugun abu dake zuciyarta! Ynzu shibe zata aiko da wannan la'anannun kayan tace a bata! Saboda ta kulla wani mugun abu a ranta ko? Tanaso ta kashemin jika da abinda ke cikinta! To ta ALLAH ba takuba..." Annah tayi mgnr a hasale, zucia fal haushin ummih da batazo ta gaida KYAUTAR ALLAH ba, shide RASLAN da ido kawai ya bita dashi, beda abin cewa gudun kada ta dawo kansa, sannan yasan ummih bata kyautaba da batazo gaida KYAUTAR ALLAH ba. KYAUTAR ALLAH tabi kayan da ido, tin shigowarsa da ledojin taketa jiyo kamshin wani yaji me dadih, sosai kamshin yajin ya mata dadih musammanma ynzu da Annah ta bude kayan dake ledar se taji kamshin ya kara kusanto hancinta. "Taso ka kwashi tsiyarka ka fitarmin da ita a gidana! Inbanda munafunci batazoba shine zata kullo wadannam shegunayen kayan ta aiko mana dasu a leda kmr wasu yan iska! Amma gaskia zainab ba macen kirki bace, ace danki yayi Cikinnan, Amma ki gaza zuwa ki gaida wadda akawa cikin saboda mugun abu irin na yan meduguri!" Annah ta hau mita cikin matsifa. RASLAN bebi ta kntaba ya miqe ya bar mata falon direct ya nufa bedroom dinsa yanaji tana cewa ya dawo ya kwashe tsiyar da uwarsa ta aikoshi dashi, amma sam bebi ta kntaba yayi shigewarsa bedroom dinsa.

Annah ta shiga kwalowa jummai kira a guje ta karaso falon daman tana kiching, Annah ta umurceta data kwashe wadannan kayan da ledojin tasasu a bola, jummai tabi kyn da ido, a ganinta ai masu kyaune sam bataga aibubsuba. "Annah meyasa za asa a bola? Naga ai masu kyau ne.." Annah ta zare mata ido hadi dacewa "Kinci gidanku keda me kyaune! Dayake cewa akayi dake ni makaunia ce ko, da banga masu kyau bane har seda kika fadamin, zaki kwasheminsu a gabana kose na tashi na zunduma miki rashin mutumci.." Ba tare datace komiba ta shiga kwashe kayan tana niyar nufar kiching kyautar Allah tace "Ammm...anty jummai inajin kamshin wani abu a ciki kmr yaji, dan ALLAH inasonshi..." Annah ta zuba mata ido, itama tana mgnr tana kallon kwayar idon Annah saboda tsoro. "Ubanme zakici da yajin? Baki tsoro ko tasa miki wani abun mutuwa a ciki, kici ki mutu in shiga ukunarh..ke jummai bacemin da gani a falon nan,..." Sulup sulup jummai ta fice a falon, KYAUTAR ALLAH kuwa ji takeyi kmr ta tashi ta bita da gudu saboda tanason yajin sosai. Dafata Annah tayi tace " ki bari ni zan daka miki yaji me kyau tinda yajin kikeso..." "Ah'ah nafison wancan dinde Annah, plx ki ce jummai ta kawomin, nishi nakeso..." Ta karashe mgnr kmr zata fashe da kuka,.seta bama Annah tausayi saboda tasan yanayin ba daga ita bane daga cikin jikinta ne, ko a wani hali kaga me ciki abin a tausaya ne. Kiran jummai tayi tace ta kawo yajin, ba jimawa jummai taje ta kawo yajin a cikin wata zundumemiyar kwalba me kyau, jikin kyautar Allah har yana rawa ta amsa ta bude taji kamshin yajin ya daki hancinta, sosai taji dadih nan ta fara hambad'a yajin a bakinta, yajin gauta ne da daddawa, se taji test dinsa ya mata, har wani lumshe ido takeyi ko zafin yajin bataji. "Kadafa ki kware..." Cewar Jummai dake tsaye ta zubawa KYAUTAR ALLAH ido, wadda keta hambadar yaji a bakinta. Annah tace "Babu abinda ze mata, aide da bismillah kika fara sha kou?" Ta karashe mgnr idonta na kan KYAUTAR ALLAH, daga mata kai KYAUTAR ALLAH tayi alamar eh. Annah tace "To shikenan, ALLAH de ya tsareki da abinda ke cikinki.." Jummai dake tsaye ta amsa da ameen, kana ta juya ta nufa kiching danci gaba da aikinta, kayan da aka bata akace tasa a bola kuwa dakinta ta kai, zatasa a bolar cikinta.


Washe gari fatima da mamanta sukazo dan kara duba jikin na KYAUTAR ALLAH ta kawo mata kayan makulashe dayawa, Annah tayita godia...basu suka bar gidanba se yammaci...bayan kwana biyu kuma fahima da alhaji Abdullahi sukazo dan kara duba jikin nata, Alhaji abdullahi a ranar ya koma ganin jikin nata da sauki, bayan ya cika KYAUTAR ALLAH da kudade masu dumbin yawa... Kwanan anty fahima biyu ta koma garin kaduna, ranar Anty Rukayya tazo itama da uban kayan jarirai masu uban yawa akwati biyu kayan duk masu kyau ne irin na gani na fadannan, kowa yaji dadih musammanma RASLAN, sosai yakeson anty rukayya saboda tanason KYAUTAR ALLAH ainun.... Gidan ya koma na jama'arh wannan ya shiga wancan ya fita, duk Dan ganin kyautar Allah, ciki hadda saif da matarshi,, ummih ma tazo Amma fa tasha baqaqen maganganu gun Annah dole ta Dannewa ranta saboda bata da yadda zatayi, washe garin ranar ta dawo garin abuja.... RASLAN de ya koma shida kyautar ALLAH se ido kallo daga nesa nesa saboda Annah ta ninka tsaro a kan tsaro... Time to time ana kai KYAUTAR ALLAH asibiti dr zilai na dubata sosai take bata kulawa da magungunan dazasu taimaka mata. RASLAN ya dankarowa KYAUTAR ALLAH dankareriyar mota ta gani ta fada ta ban mamaki, ya bata key yace ya bata halak malak, nan gida ya rikice da murna ita kanta KYAUTAR ALLAH tayi farin ciki sosai, saboda motar tayi mata kyau ainun kalarta kalar mata, dagani ko ba a fada makaba kasan motar me tsadace sosai. murna gun Annah ba a magana da Anty Rukayya. Annah uwar yan yada abu, seda ta yadawa kowa a dangi RASLAN ya sema KYAUTAR ALLAH mota me kyau irin ta masu kudi. Satin Anty Rukayya daya ta koma gidanta saboda shirye shiryen sallah babba dayake matsowa. Seda RASLAN ya kwashe wata daya a garin kana ya koma garin abuja danci gaba da aiyukansa, lokacin babbar sallah saura kwana goma, dan haka yana isa garin abu ya aiko musu da raguna na layyah dana KYAUTAR ALLAH dana Annah da duk ma'aikatan gidan seda ya basu raguna, hakama yayima ihsan itana raguna goma ya bata yace ta bawa wanda takeso tare da kudade masu yawa. Su Annah ma ya aika musu da makudan kudi saboda yin hidima da kayayyakin sallah da besamu yayi musuba wannan karon. Hakama ya aikama iyayensa ummihnsa da daddynsa sukayita sanya masa albarka. Duk ma'aikatan gidansama be barsu a bayaba da duk wani me aiki a karkashinsa, duk seda ya basu raguna hadi da yan kudade masu kauri, tako ta ina albarka yakesha.

Har zuwa yanzu ihsan batasan RASLAN ya dawo da KYAUTAR ALLAH ba ballantana tasanma harya dirka mata ciki.

Anyi babbar sallah cikin koshin lafia, sam RASLAN beyi sallah a katsinaba a abuja yayi sallah sam be wani jin dadih hakade yaketa gudanar da al'amuransa, ihsan tana dan kulashe ba lefi sede yayi romancing dinta kawai, wani lokaci ya kawo a wahalce wani lokacin kam sam bema kawowa kawaide yana ragewa kansa zafine, duk yabi ya rame kullum cikin shan tablet yake, ba karamin takura ya shigaba, hatta ummih ta lura da hakan, sannan ta fahimci dalilin ramar tashi, ko ba ace mataba ta gano danta yafijin dadih a gun KYAUTAR ALLAH se yanzu ta karanci hakan data tuna da irin kibar da yayi kwanaki ynzu kam duk yabi ya rame tasan rashin sex da KYAUTAR ALLAH ne da baya samu yayi a halin yanzu, saboda dataje taga yadda Annah keta nan nan da KYAUTAR ALLAH, tasan babu ta yadda za ayi RASLAN ya kebance da ita, shiyasa duk yabi ya susuce...


After sallah da 1 weeks ya nufa garin katsina zuwa lokacin cikin dake jikin KYAUTAR Allah yana cikin wata na biyar har gida dr zilai ke zuwa tana mata awo, duk laulayi laulayinnan ya rage sede dan abinda baza a rasaba, sam baka taba ganin ciki a jikinta saboda cikin yabi hips dinta ne da nononta nan ya shige yayi zamanshi abinshi, sosai Annah ke bata kulawa ainun. Wannan zuwan dayazo ya ganta hankalinshi ya kara tashi daman a hannu hannu yake, aiko ya kara kid'imewa ya koma binta har dakin Annah se da kyar Annah ke samu ta koreshi in zasu kwanta ya zama kamar wani sauna, duk yabi ya kara ramewa.... Ita kanta KYAUTAR ALLAH tanade basarwa ne Amma a halin yanzu tana matukar bukatuwa da mijinta wata rana ma da kyar take iya bacci, sede tayita dannewa saboda kada Annah ta ganota, amma tana azabtuwa da jarabar son a cita, lokuta da dama seta samu tashiga ruwan dumi, in ruwannan me yauki-yauki ya fitar mata take iya samun sukuni, amma data ganshi zatakai kwayar idonta burarshi wadda ke a tsaye kullum, inta ga burar tasa seta karaji sha'awarsa ta taso mata.... Ana haka KYAUTAR ALLAH tace zata cigaba da zuwa makaranta, Annah da RASLAN babu wanda ya goyi bayanta duk sukace seta haihu, nande ta cikasu da magiya da kyar suka yadda taci gaba da zuwa isilamiyyarta da boko. RASLAN ya koma garin abuja bakin aiyukansa.


*Abuja airport...*

Sakkowa suka shigayi daga matattakalar jirgin da yayi saukar angulu inda yayi nisan zango daga dubai, ya yada zango a abuja airport... Reras suka fara saukkowa su hudu wannan na bin wannan waccan nabin waccan, duk ko wannensu ta tsuke cikin riga da wando matsatstsu sosai, babu wadda be matsetaba musammanma samha wadda duk ta fisu dan jiki da kuma kyaun fasali. Duk hannayensu riqe da jakunkuna masu kyau da tsada,.... "Alhamdulillahi! Mun dawo kasarmu ta gado bayan dogon zango da muka dauka a waje!" Cewar samha, samira shugabarsu tayi wani shu'umin murmushi tace "Za aci gaba da gashi!!" Duk suka kwashe da wata mahaukaciyar dariya saboda sun san ma'anar maganar tata. Samha tace "yaushe zamu je katsina ?" Samirah shugabarsu ta waniyi far da ido tace "Me kikeci na bakinki na zuba, kwana daya kawai zamuyi a abuja gobe zamu daga zuwa katsina ta dikko dakin kara..." Samha ta saki wani murmishi irin na shahararrun karuwai kana ta nisa tace "a can wasan ze fara ai .." Duk suka kara kwashewa da dariya. Saratu tace "Wai baki manta da wasanki na katsinaba?" Samha ta kara wani farr da ido irin na shahararrun karuwai Kana tace "tab! Wannan didimar arzikin ta ina zan mantata! Ai kullum dashi nake kwana ina tashi, nima sena yaga rabona kuma insha dadin burah!" Duk suka kara kwashewa da dariya samira tace "Mayyar burah! Duk burar da akayita cinki da ita amma bata ishekiba har yanzu? Gaskia ki bari ki huta da burar

2 Comments On KYAUTAR ALLAH
avatar
maryam-8-8-3

1 year ago

Reply

Aslm

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to maryam-8-8-3

Wslm

Please Login or Register in order to submit comment