Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀




(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri ✍️


Fitaccen lbr metafeda Sabon kaccen na ban mmki da Al,ajabi bandariya dakuma tsagaran jijidakai cin Amana da ha,inci duk acikin *SOLDIERS FAMILY*


Dan Allah Kar wacca tadameni da yadda salon lbr na zekasance ba ruwanku Idan yayi Miki kikaranta Idan bemikiba shikenan 🤷


Page 1&2


Zamfara State

Acikin kauyen shinkafi.


__"mama mama kina inanewai haka aa? Wata dattijuwace kitafaman Kiran mama..daga zauren gidan aka amsa Mata cikin wata siririyar murya me shegen dad'i dagaji kasan mamallakiyar muryar yarinyace k'arama fad'ar takeyi eggo Ina zuwa barana k'arasawa babyta kitso..."Aiko Idan nasameki zaurennan zakisani mama jirankifa nakeyi shine bazakizoba shekin gama shirme?

Tasowa yarinyar tayi tana tura Baki gaba kallo d'aya zaka Mata kasan cewa kyakkyawar yarinyace ta gaske ba farabace tass Amma baza,akirata bak'aba sedai zamu iya kirantada chocolate yarinya ce wadda bazata wuce shekaru 13 ba aduniya Amma Allah yayimata sihirtaccen kyau me d'aukar hankali....karasa shigowa gidan tayi tana fad'ar Wai ke eggo idanba takura mutin kikayiba hankalinki baya kwamciya.

"Eh baya kwanciya rasa kunya karb'i nidai maza kije kid'obomun ruwa Kuma saura kitsaya aikin naki ahanya.

Batareda tacewa eggo komaiba tad'auki Dan k'aramun bokitin k'arfe tafita tana turo bakinta gaba irinna tab'a rarrin yarannan...tafe take ahanya ita kad'ai tana duban k'asa domin Idan birnin sin mama zataje to kanta ak'asa yake cikin nutsuwa take tafiyarta Idan kaganta kaga na tsatsiyar yarinya sabanin hakan kuwa katab'ata tantagaiyar rashin kunya....seda tayi tafiya menisa tabar inda harabar mutane suke kana wani katoto maciji (🐍) Wanda fad'in girmansa ma bazeyuba binta yarink'ayi abaya kamar Wanda aka aiko Sam mama Batasan dashiba tadaiji anabinta abaya Amma Koda Bata juyaba aranta tasan bamemata hakan se aminanta..


Takai inda zata dibiruwan sekawai wata yarinya tajiyo Aiko tayi Ido 4 da macijinnan wata razananniyar k'ara tasaki tareda jefarda tulunta tana fad'ar maciji maciji...cikin sauri saura yaran duk suka juya suna kallan abunda take nunawa ciki kuwa hadda nama Amma wayam basuka komaiba...juyawa sukayi suna kallonta danneman K'arin bayani Amma sesukaga tasuma cikin sauri way'anda keda Dan girma acikinsu suka dibi ruwa suka zuba Mata bayan ta farfad'o wasu daga ciki suka d'auketa izuwa cikin gari Dan sukaita gidansu domin tinaninsu gamo tayi kowa yawatse akabar mama kawai

Duk'awa tayi tad'ibi ruwanta tataso kenan wannan wasgegen macijin yak'ara dawowa juyiwarda zatayi taganshi agabanta Yana bud'ar Baki abum mmki memakon mama ta tsorata kawai seta saki wani lallausan murmushi daya Kara bayyanarda kyawunta setace "hum dama nayi tinanin Kaine bibibo to y kk kagadai katsorata Yar mutaneko tafad'a cikin shagwab'a tana turo baki ga dukkan alamu wannan Dabi,artace.

Gaba kad'an wannan macijin datakirada bibibo yayi kamun yarikid'a daga kanshi zuwa wuyanshi yakoma na mutane yayinda jikinshi yakena macizai...shima murmushi yayi Mata kamun yace tuba dakeyi uwar gijiyata... murmushi tak'arayi kamun ta,ajiye ruwanta tareda zama kusadashi tanadan kwantowa jikinshi tace bibibo nagaji dayawa Kuma yau banyiwa babyta kitsoba eggo tatasuni.... murmushi bibibo yak'arayi kamun yace to shikenan kiyi hak'uri uwar gijiyata barana kaiki gidan ko?""eh Amma Ina k'anwata ne? Gatanan tana kallanki juya kiga juyawar tayi aiko tayi Ido 4 da wata shirgegiyar damisa (tiger🐅) tana huci..tashi mama tayi aguje tayi wurin damisar kamun tak'arasa tazama Yar kyakkyawar budurwa me shigar Igbo ajikinta mama nazuwa tafad'a jikinta tana fad'ar shine kikadena zuwa guna ko? Itama murmushi tayi kamun tace yi hak'uri maamar memartabane ya,aikeni shiyasa Amma yanzu ainadawo...sake tura Baki tayi gaba kamun tayi wata maganar k'anwarta tace eggo fa nacanna jiranki kiyi sauri muje...to tace tareda juyawa wurin bibibo d'inta...itako k'anwarta tayi hakanne dantasan yanzu zata fara musu rigimarta data Saba...tana zuwa kamun tak'arasa wurinshi yabuso Mata wani abun afuska Aiko Bata bud'e Ido ko, inaba se zauren gidansu...dauk'ar bokinta naruwa tayi tak'arasa cikin gidan dashi inda tasamu eggo nata zabga masifa kamar taci Babu...itadai mama tana ajiye ruwan tawuce dakinsu bayan minti 5 dashigarta tafito dashirinta na isilamiya tareda yiwa eggo sallama tatafi..!


Tofa 🤔 wayannan dabbobin dake tareda wannan yarinyar miye hadintadasu?


Abu Dhabit (Dubai)


Wasu manyan motocine ke tafe cikin azababben gudu suna doka jiniya wani katon stet suka nufa Wanda fad'in girmansa ma b'ata bakine akallah wannan stet d'in yayi girma wani Dan k'aramun gari kaitsaye wani babban gert suka nufa bayan sunyi tafiya me Nisan acikin stet d'in suna kaiwa Gert d'in yawangale kanshi mitocin suka nausa ciki Perkin sukayi a perkin space kana duk suka shiga fitowa kyawawan samarine yayan larabawa masu shegen kyau da d'aukar hankali dukkansu suna cikin shigar kakin soja nak'asar Dubai abun gwanin Sha,awa kasa lisafa yawansu nayi domin suna neman k'urewa lissafina dukkansu k'ofar dazata sadasu da babban perlon gidan suka dosa suna shiga suka fara fad'ar habibbty habibbty habibbty dukkansu abunda kefitiwa daga bakinsu kenan..suna cikin kiranta wata dattijuwar tsohuwa ce tafito daga wani bedroom dakenan cikin perlon tana fad'ar lalemarhabuk lale,lale dukkansu K'arasawa sukayi wurinta d'aya bayan d'aya haka suka rinka hugging d'inta tareda manna Mata kissing agoshi seda duk sukayi Mata hakan kamun dukkansu Kuma sukama hanyar barin part d'in gaba d'aya itako tabi jikokin nata da kallon k'auna...suna fitowa kowanne part d'insu yanufa domin gaisarda iyayenshi Kuma suyi wanka rarrabuwa sukayi wasu biyu sushiga part d'aya wasu Kuma ukku keshiga part d'aya wasu Kuma mutin d'aya keshi hakan suka rik'ayi...ganin hakan yasa nagane cewa dukkansu ba y'ay'an mutin d'aya bane domin kowannan su bangaren iyayenshi yakebi.


"Assalamualaikum ammy ammy cikin wasu ukku dasuka shiga wani part d'in suke Kiran manarsu tana zaune a perlo tana kallansu se murmushi kawai data keyi k'arasowa sukayi wurinta tareda manna Mata kiss agoshi suka rungumeta sosai ajikinsu kamun sud'ago suna kallanta cikin harshen larabci d'aya daga cikinsu yace ammy ammiki wanka? Kaita girgizamai alamar eh anyi Mata..kamun yayi magana d'ayan yace abuncifa ammyna? Shima murmushi tayi tareda girgiza Kai alamar Bata ciba..dayan wada keda matuk'ar kamada wanda yayi maga daga farko yace dama kusan baci zatayiba semun dawo dukkansu sukayi murmushi kamun biyu suka shiga dakinsu danyin wanka sushirya sufito seda suka gama suka fito bayan sun zauna tareda ammy d'ayanma yatashi shima yayo kana suka nufi dining table domin suyi dinner..



*London*


Kwance yake abakin swimming pool yalumshe idanuwanshi kyakkyawan saurayine ajin karko Wanda kallo d'aya zaka masa kasan cewa shid'in yakai duk inda akeso namuji yakai yanada kyakkyawar Kira irinta karfafan maza dogoneshi daga yadda yake akwance zaka fahimci hakan yanada kwarjini duba da yadda yahad'e Rai kamar besan minene dariyaba Dan k'aramun bakinshi med'auda pink lips se motsawa yakeyi kamar me magana cankuma yamika hannu tareda d'auko wayarshi yashiga contact d'inshi tareda Kiran wata nomber yak'ara akunne...d'ayan bangaren Wanda yakira Yana d'auka yace hello my sweet bro inawuni yafad'a da larabci....shiru yayi kamar beji meyaceba seda yak'ara yin magana kamun yayi Dan k'aramun tsaki cikin cool voice d'inshi yace Al,Husain Ina ammyna? Dan murmushi captain Husain yayi kamun yakalli ammy dake zaune suhaif nabata abunci yace ammy tana lpy qalau my sweet bro abunci Yaya suhaif kebata...later I will call you video call I love see my mom Yana gama fad'ar hakan k'itt yakashe wayar.... murmushi captain Husain yayi kamun yadubi Yan uwanshi suma duk sukayi murmushi suname cigabada cin abuncinsu.


Shiko bayan ya yanke wayar shiru yayi Yana tinanin har yoshe zasuyita zama da mahaifiyarsu acikin wannan halin Miya kamata sunyi? Ina dadynsu yake Yana Raye koya mutu? Duk shikadai keyiwa kanshi wannan tambayar dabamai bashi amsarta..se yanzu abud'e idanuwanshi dasuyi jajir sabida kuncinda yatsincin kanshi aciki Amma dudda hakan behana ainihin sahihin kyawun idanun nashi fitaba domin idonshi kamarna mage hakan suke sedai manyane sosai Kuma alumshe suke bawai me laifiba kime gaskiya yawatsawasu se hantar cikinshi ta kad'a.... mik'ewa yayi tareda fara tafiya cikin tak'ama da kuzari tafiya yakeyi irinta karfafan maza masuji da kansu kaitsaye wani k'ofar yashiga segashi yafad'o wani kyakkyawan bedroom wayoyinshi kawai ya,ajiye tareda nufar cikin bathroom wanka yayi yafito d'aureda towel akugunshi wannan mird'ad'd'iyar k'irar tashi duk awaje ga sking d'inshi se shek'i yake shiryawa yayi agurguje cikin kayanahi na jojojin London tareda fitowa harabar gidan yanufi inda motocinshi suke kaitsaye...tinkamun yakai wurin wasu sojojin suka taso dagu2 suka bud'e Mai yashiga suma shiga sukayi kamun atada motocin cikin azababben gudu sukabar gidan mota kusan 7 ahakan suka fita ukku gaba ukku baya d'aya wadda yake ciki a tsakiya..


Happy sallah all my lovely fans💃💃💃Ina fatar kunsha ruwa ply Allah yakarb'i ibadunmu Baki d'aya 🤲






Autar alheri ✍️


🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀


(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri ✍️


Page 3&4



__"kaitsaye twins phone store suka nufa domin akwai abunda yakeso dubawa acan.

Acan Dubai kuwa

Seda suhaif yagama bawa ammy abunci yabata magani kana alhassan yaturata izuwa bedroom d'inta kayan bacci yad'auko Mata tareda tema kamata yasaka Mata kayan kana yakwantarda ita akan bed tareda yimata addu,a bacci kana ya,ajiye Mata wata Yar na,ura akusan kanta yadda duk yadda tayi wani dogon motsi zasu iyaji su dukkansu.

Fita yayi daga d'akin inda yasami gnr suhaif da captain alhusain suna kallo zama shima yayi tareda su bawanda yace komai acikinsu secan captain Husain yace Yaya suhaif Wai miyadace muyi akan rashin lpyr Nan na ammy? Cikin harshen larabci yayi maganar.... d'agowa suhaif yayi Yana kallanshi kamun yace addu,a my Little bro shine kawai abunda zamiyu ayanzu..."gaskiya ne Yaya suhaif tinda duk abunda yadace muyi munyi Amma ba canji ba asibitin dabamu kaitaba afad'in duniyarnan indai munsandashi kaga kuwa addu,ar itace kawai magani ayanzu Al,Hassan yafad'a idonshi nacikowa da k'walla...Baki Al Husain yabud'e domin yayi magana se kawai wayarshi tafara rura Yana dubawa yaga video call ne daga big brother domin hakan tabayyana akan sciring d'in wayar....d'agowa yayi Yana kallan sauran Y'an uwan nashi kamun suhaif yayi mashi tambaya da Ido alamar waye...nuna mishi wayar yayi tareda picking call d'in Yana fad'ar my sweet bro barka da dare? ""Ina ammyna my Husain? Yajefo mishi tambaya batareda yakarb'a gaisuwarda Al Husain d'in kemasa ba.

Tana bedroom d'inta barana kaimata inbatayi bacciba daga hakan yamik'e zuwa bedroom d'in ammy Koda yashiga bacci takeyi sosai Dan hakan yafad'awa yayan nashi tareda juyamai wayar a fuskar ammyn yagani...shiko fitowa yayi perlon anan suka cigabada firadashi sedai duk firan sune keyi suna bashi lbrn gidan da wurin aikinsu yayinda shiko iya kacinshi eh ko aa har suka gama firar kana Al Husain yakashe wayarshi.


Shinkafi


Yauma kamar kullun mama ce zaune tanacin kwadon zogale da eggo tayi Mata suna firarsu jefi jefi kamar daga sama sukaji sallamar wani dattijo Yana surfa bala,I cikin banbami yake fad'ar wlh Baki isaba Nana nizaki wulakanta tin yoshe naketa faman jiran ji daga gareki Amma Kika shareni kamar bakisan narigada nayi magana da mutanen nanba to wlh sam bazata sab'uba yawwa...""ikon Allah shine abunda yafito daga bakin eggo kamun tace to Kai sama,ila ko zama bazakayi ba?

Bazan zaunaba domin bazamanne yakawoniba kawai naxone naji mikeke nufi dakika mayardani shakatafi?"""humm eggo tasauke numfashi kamun tace sama,ila nifa narigada nagayama bawani abunda Zan k'ara fad'a sabanin Wanda kaji abaya tabbas bazan bada Baki asayarda gonakinnan ba Kuma bazan fidda Mama daga makarantaba domin shine burin mahaifinta karatu dudda baya raye Amma tabbas Sena cika masa wannan burin.

Aiko wlh Baki isaba Nana gonakidai yadda kikeda hakki akansu keda y'arki muma munadashi Kuma doline asayar tinda Muna buk'atar kud'in Kuma keda kike tsohuwa harke Zaki iya tsayawa k'aramar yarinya tayi karatu? Duka shekaru nawane suka rage Miki aduniya?

""Ya,isheka haka sama,ila dudda nake tsohuwa ahakan zanyi tarbiyar yarinyata Kuma nabata gudunmuwa 💯 domin tasamu ingattaccen ilimi kasani Wanda yabani ita bedubin
Tsufanaba yabani ita Kuma ahakan zankulada abuta insha Allah..magar mutuwa Kuma wannan sani yanagun Maha liccinmu shiyakeda sani akan komai narayuwarmu sabida hakan koyanzu yakarb'i rayuwata Ina rokonsa daya kawowa mama Marik'a nagari Wanda zasu tallafi maraicinta Kuma su inganta rayuwarta ba irinkuba

Kasani Kuma zancen gona wlh muddin Ina raye bawanda zesedawa mama gobaki domin bakuda ko ficika aciki komikenan nasani bayan kungama titse mahaifinta yaraba gado yabaku naku haka yad'auka yabaku kuka salwantar tareda k'wallafarai anashi


Dan kunga Allah yasaka masa albarka anasa kukace seya Baku jari tinda ada tinaninku Dan yatsufa baze haihuba Idan yamutu kuci gado shiyasa yadda kukaga mama aduniya hankalinku yatashi hakan yad'auka yabaku tareda gaya muku cewa abunda yabaku hakkinkune kobayan baranshi sauran dukiyarshi ta mama ce domin akulada rayuwarta shine yanzu duk wannan abun be ishekaba kadawo asayarda gonakinta to wlh karyarka Tasha K'ar....kamun tak'arasa ji kake tasss sama,ila yad'auke tsohuwa eggo da Mari seda tayi baya tafad'i kan mama dake zaune tind'azu tana saurarsu...wani irin zaro Ido mama tayi tana kallon kanen mahaifin nata cikin tsantsar tsana da bakin ciki kamun tayi wata muguwar zabura tana nunashi dayatsa tace kasa hannu kadaki mahaifiyata? Kuma agabana? Hannu yad'aga ze kwada Mata Marin itama tayi saurin rike hannun tana fad'ar kayi kuskure kawu ila narantseda Wanda Raina yake hanunsa kagama anfanida wannan hannun har abada..""ah,ah mama kibarshi Dan Allah ki kyaleshi kome yayi duniyac...eggo Bata karasaba taji kawo Sana,ila yasaki wata razananniyar k'ara cikin mugun azaba...joyowarda zatayi taga guntun hannun kawu sama,ila ahannun mama tana binshi dawani matsiyacin kallon tsana kamun tarike hannun jabau tace ko guntun bazan barmakaba balle adoraka wata Rana kayi Sha,awar Marin wani..tana gama fad'ar hakan tajuya tareda Sab'a eggo akafad'a kamar tad'auki Yar baby tawuce dakinsu kana tafito tana nunawa kawo ila daketa faman kururuwa hanyar fita daga gidan..Aiko aguje yakwasa yanata runtuma ihu yabar gida itako fitatayi daga gidan dauk'eda Dan bokitinta na ruwa dakuma hannun kawo ila data gundule tindaga kafad'arshi.!


Eggo kuwa tsantsar mmki sunhanata Koda kwakkwaran motsi fad'ar takeyi aranta wannan abun nakeyiwa gudu domin nasan wace mama nicenan nafaifi abata nasan wacece ita tin tana k'arama nasan duk Wanda yayi yukunrin cutarda ita takan aikata abubuwa makamancin hakan sedai bantab'a tinanin zata aikata abunda tayi yanzuba Anya kuwa mama lpy qalau take kuwa kodai ba ita kad'ai bace? Cikin wannan jimamin eggo tad'ora jiyo sallama daga waje Koda tafita kirane daga megari na gaggawa itada mama..kallon D'an Aiken tayi kamun tace mama Kam batanan Amma Ni ganinan zuwa..""aa ance kafata kafarki...to shikenan muje cewar eggo tayi gaba dogarin megari yabi bayanta...Koda suka Isa fad'ar megari cike take cinjim da Jama,a masu k'aryata abunda mlm ila yafad'a nayi masu gasgatawa nayi suna d'ebewa mama y'ay'anshi kuwa se hak'ilo sukeyi suna fad'ar senun nakkasa mama tinda ta tab'a babansu..

Wuri eggo tasamu tazauna tana fad'ar ranka yadade ance kana nemanmu nida mama..."eh hakanne Ina ita maman? ""Mama Bata gida tanufi Rafi...to shikenan aizata dawo tasamemu mlm ila ne yakawo kararku kinci masa mutinci akan hakkinsu Kuma y'arki takarye mishi hannu tatafida guntu Nana yoshe mama tazama mayya bamu saniba?

"Wlh tafi gaban mayya ranka yadad'e sedai matsafiya nasan cewa tabbas tsafine zatayida guntun hannun cewar kawo ila Daketa sharbar kuka.."eggo tace subahanallah nikam ban haifi mayyaba balle matsafiya Kuma yadda yagayama Sam bahakan akayiba megar...Bata karasaba megari yace shin mama takarya masa hannu kobata karyaba? Cikin rauni eggo tace tak'arya..to magana tak'are mujura zuwanta kawai..


Acan bakin kogi kuwa mama nacan zaune tareda aminanta sunata firarsu yauma cikin siffar dabbobi suke Inda dukkansu sukayi shigar Zaki (🦁) manyan zakuna kallanta bibibo yayi yace uwar gijiyata kitashi muje namaidaki gida yaufa kinjima dayawa..Baki taturo gaba tana fad'ar nidai yau bamaidani zakayiba rakani zakuyi hargida tafad'a kamar zatayi kuka... murmushi k'awarta tayi kamun tace shikenan tashi muje Amma kece Zaki d'auki ruwanki...to nayadda muje tashi sukayi dukkansu suka Kama hanyar komawa gidan yayinda suka saka mama tsakiya Zaki biyu tareda ita kowanne gefinta d'aya Kuma suna tafe suna lbr sedai Sam mama bayi musu zancen Wanda yamari eggonta ba sabida ita batamasan anyiba tinda kawo Sama, ila yafara Bala,inshi k'awarta tashiga gidan Kuma duk abunda yafaru aikintane mama batamasan anyiba..suko ayanzu suna sane suka bita ahakan cikin gari dudda bayau tafara rok'arsu surakataba suna k'iyawa Amma yau antab'a su doline sutauna tsakuwa Dan Aya taji tsoro ahakan suka nausa cikin garin..!



Yanzufa aka fara wasan muje zuwa danji ya wannan badakalar zata k'are





Autar alheri ✍️

🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri ✍️


Page 5&6


__"tafiya sukeyi suna firarsu kamar wasu mutane, Sam basu kula da sunfara shigowa gari kawai seji sukayi wani ya ƙwallah ihu, Yana faɗar munshiga ukku 🙆 jama,a zakuna agari tareda fallawa dagudu Dan ceton ranshi ihu yake Yana gudu Yana fad'ar zakuna jama,a kowa yayita kanshi zakuna sunshigo shinkafi Zaki jama,a wlh kowa yayita kanshi....habawa ai ko bakinshi baya rufewa ake rufamai baya aduk inda yasamu gungun mutane...sudai su bibibo sukallansu Amma ko a jikinsu balle uwar gayyar dataketa tikar dariya.

Wani shayine a hanya irin shayinnan na buzaye, wanda ake sayarwa a keke da ƙatuwar butarshi taruwan zafi yanata sallamar mutanen da suka siya kamar daga sama sukaji ana ihu ana fad'ar Zaki, ga mutane nata runtumawa aguje ai besan sanda ya wantsalo daga kan keken shiba, yayi tullu ya fad'a gefe tare da arcewa batare da ya bi takan butar shayinshi tare da wankewa wasu daga cikin masayan jikinsu ba, se ihu sukeyi suma ga azabar ruwan zafi gatashin hankalin Zaki ya shigo gari.


A fadar sarki kuwa tuni labari ya kai cewar zakuna sun shigo gari, Amma sam me gari da muƙarrabansa basu yadda ba, inda sukace shirmen bazane. Dan a furgita mutane...liman yace ai wannan zancen banzane zancen wofi hakan aikeyi domin ahana kowayin abun gabanshi shima watarana, Yana sallah agonarshi kawar yaranshi sukace, "Wai kura tashigo" duk suka watse yace, "hakan naci gabada sallata duk da a wannan lokacin dagaskene kurar ta shigo hakan ta zagani tawuce Ni ko kallo Bata isheniba balle hankalina yatashi tinda nasan naci dubu se ceto kowa yanutsu yakwantarda hankalinshi koma zakinne dayazo yaganni anan zekomane domin Allah yasakawa dabbobi da aljanu Jin tsorona sabida Allah yabani ilimin hallakasu.." yak'arasa zancen Yana gyaran babbar rigarshi.......to kunji tunda ga liman kowa yanutsu Dan Allah kundaiji abunda yace.."eh munji rankaya Dade wasu daga ciki suka fad'a yayinda wasu kuwa cikinsu ya ɗuri ruwa saboda azabar tsoro ciki kuwa hadda kawo ila...kowa yayi shuru anajiran ganin me zai faru?.

Kamar daga sama suka fara jiyo gurnanin Zaki da ihunshi yafara ciki ilahirin garin irin gurnanin daya keyi Idan yafito farauta yanajin yunwa wani irin gurnani sukeyi me ban tsoro da tada hankali...cikin tashin hankali fad'ar megari aka fara kallan kallo kamar nasu jiran katt su arcee.

Malam liman kuwa wata zuface ta wanke mai fuska tun daga kanshi take tsatstsafowa se shareta yakeyi da babbar rigarshi, Yana gyara zaman rawaninshi Yana zare Ido...to me garimadai hakan ce takasance domin in banda murɗawa, ba abunda cikinshi keyi tuni ya cire rawani Yana fifita dashi yanata famar zare ido...duk Wanda ke wurin a mutukar tsorace yake saboda wannan gurnanin da zakokin keyi domin daji kasan ba Zaki d'aya bane Kuma sekara yawa gurnanin keyi Yana k'ara tinkarosu..gashi kamar way'anda akad'aure kowa yakasa Koda kwakkwaran motsi balle yunk'urin gudu inbadan zarar Ido dashare gumi ba,abunda mutanen wurin keyi.


Acan kan hanya kuwa cikin nishad'i mama ke kallan k'awayen nata dasuketa famar hargowa suna zahayeta itako se dad'i takeyi ahakan suka dumfari fad'ar megarin.....wani irin zaro Ido lilwanu yayi yaron baba lado Yana nuna ibunda adonshi ke hango mashi Yama kasa bud'e Baki yayi magana ganin abunda yakeyi yasa kowa juyawa Yana kallo abunda lilwanu kenunawa atare duk Wanda ke wurin ya k'walalo idonshi waje jikina karkarwa suke kallon mama dake tafe cikin farin ciki da muk'arabanta gasu se tinkarosu sukeyi Kuma suna wannan gunjin....dayawa daga wurin wasu sunyi suman wuccin gadi wasu kuwa tuni fitsarin tsoro ya suɓuce musu domin dai Shi kawo ila ya riga kowa sako fitsari awurin Yana wani marmar da Baki Amma yakasa magana megari kuwa tuni yak'ame yayinda malam liman in banda k'ugi ba,abunda cikinshi keyi Kuma abun kamar wasa kowa yakasa Ko da motsawa daga inda yake...ahakan mama da aminanta suka karaso wurin inda tuni wasu sun cijima aduniyar somammu.

Tsayawa sukayi Dede tsakiyar fad'ar suna zagaye mama tareda Dan lasar k'afar fa itako se murmushi takeyi Amma aranta tana mamaki kawota fad'ar megari da sukayi sunjima suna zagarenta kamun su d'anja baya kad'an suna suna d'aga kohotansu sama...cikin sauri mama tak'arasa inda suke tana rungumo k'awarta tareda manna Mata kiss akai kana ta juyo tana shafa gashin bayan bibibo shima tamanna masa kiss d'in tana doka murmushi...suko baya sukaja tare da yin wata irin girgiza mehad'e wannan gurnanin nasu me ban tsoro Wanda seda yakarad'e ilahirin k'auye hakan Kuma yayi Sana diyyar farfad'owar Wanda suka suma kamun subude idanuwansu suna k'arewa mutanen wurin kallo cikin alamar gargad'i suna bud'ar bakinsu nakusan minti 5 kamun suka juya aguje suka nausa cikin jeji.

Ai kamar jira akeyi sud'aga kana kowa yasamu kanshi cikin wani irin tashin hankali aka fara ihun neman d'auki da gudun ceton Rai shidai kawo ila dayawa mutane akanshi sukabi suna ihu ciki kuwa hadda wasu y'ay'ansa yayin da megari yamik'e yakai sau ukku ana koma durk'usarda dashi tsoro yanashi yin gudun da yake sonyi adurk'uso na hud'u ne ya fad'a akan malam liman dake kusanshi ak'anme seda tayi tullu tukunnah yacika rigarshi da iska ya fad'a gida yayin da malam liman yaji megari akanshi akan ya farfad'o akuma Dede wannan lokacin cikinshi dake d'ure ya facce hakan yasaki wani Masha hurin zawo me shegen wari kamun Mike a 360 yayanki hanyar barin garin Baki d'aya gudu yakeyi zawo nazuba...megari kuwa Yana fad'awa gida bega kowaba awaje hakan yasa banka k'ofar d'akin asabe yafad'a in da labulen k'ofar ya tad'eshi ya
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

2 Comments On SOLDIERS FAMILY
avatar
fatima-9-4-7

6 months ago

Reply

Tnx

avatar
hafsat-bello

5 months ago

Reply

Complete document

Please Login or Register in order to submit comment