Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kina cin naman kaza oh ni maryamu?.



Sai ta ajiye abincin ta "Tace wallahi kuwa gani cikin gidan kawu na mai kudi ina cin naman kaza Wayyo dadi.




To tashi muje ki kwanta kiyi bacci na gaji da bakin surutun ki wallahi .



To Gaggo gaskiya naji maganar ki fa sannan ta tashi tashige daki ta kwan ta.




Gaggo ta gama abubuwan da takeyi Sai taji ta kwanta bacci ya dauke ta.



Karfe 2:00pm



Dare mahuta bawa wata yar budurwa ce fara ga gashi har gadon bayan ta fararen kayan ne ajikin ta Zaune take tana kallon su Asiya "Tace kawata ki kwantar da hankalin ki zakije can gida Amman sai na tafi da ke duniyar mu.....




*DAN ALLAH KUYI HAKURI DA WANNAN*👆🏻


*Hassy soja*😘🤪🤪🤪



*Comment and share*
11/25/20, 1:08 PM - Princess soja ✍🏻✍🏻: ♥️♠️♥️♣️

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏

♥️♠️♥️♣️
```Love and romantic story```


_Na_


_Hassy soja_



```Wannan labarin nawa salon sa na daban ne ban yarda wani ko wata su canza mani labari ba sai akiyaye```




*MARUBUCIYAR*


_BANI CE BA (ALJANA CE)_

_ASHE YAN UWA NA NE (MU BIYAR)_

_MUFIDA KAWAR ALJANA_

_SUMAIYYAH SUMEE BABY GIRL_

_HAKURI_

_SAI NI YAR DAJI NI KUMA YAR BIRNI CE_

_MUHSEENA DA MUHSEEN_


_AND NOW_

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏


_*BISMILLAHAR RAHAMANI RAHIM DA SUNA NA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*_




_*SADAUKARWA GA MAHAIFIYA TA DA MAHAIFINA ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA MAHAIFIYA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA*_🤱🏻🤱🏻




PAGE... 1️⃣1️⃣&2️⃣0️⃣


*________________*📚


Karfe 2:00pm



Dare mahuta bawa wata yar budurwa ce fara ga ta da gashi har gadon bayan ta kayan jikin ta farare ne Zaune take tana kallon su Asiya "Tace kawata ki kwantar da hankalin ki zakije can gida nan Amman sai na tafi da ke duniyar mu.



Motsan Gaggo tajiya shiyasa ta bace saboda bata son Gaggo ta ganinta shiyasa ta bace Gaggo ta tashi tayi sallahar dare dama kullum da dare sai tayi sallah tayi ma Asiya addu, a Allah ya shirya ta.


Bayan ta kamala sai ta kwanta bacci ya dauke ta.


Asuba tagari.



Bayan sallah asuba Gaggo ta fito daki ta shiga kitchen ta dora kunu da yake kullum sai ta dafa kunu saboda masifar Asiya shiyasa take daura wa.



Asiya Asiya wai bazaki tashi haka ba kiyi sallah ne ni fa wallahi bana son wannan shegen baccin na tsiya fa.



Asiya ce ta fito tana so she so she "Tace haba haba Gaggo ina bacci na mai dadi gashi nayi mafarkin ina ci kaza sai kizo ki tashe ni kai gaskiya wannan lokacin Gaggo bakiyi ba sai uwar hamma take.



Nice banyi ba ko to shikenan yau bazaki sha kunun gidan nan ba kuwa.



Wayyo Allah na Wayyo jama, a kuzo ku taimake ni Gaggo tace bazan sha kunu ba tana shure shure sai ga wani bawan Allah ya shigo cikin gida nan sai



"Yace ke ke Asiya lafiya kikayi Zaune tun da uwar safiya kike shure shure?.



Wayyo Baba habu wai Gaggo tace bazata bani kunu ba.



Haba dai kina yar Gaban gushin Gaggo ai dole ta baki kuna to tashi ga kudin kosai ko.



Da sauri Asiya ta tashi tsaye tana share hawayen ta"Tace too Baba haba gani.



Naira hamsin ya bata "yace to gashi ki siyo Amman dan Allah ban da tsiwa fa kinji ko?.



Yo ni bana da tsiwa Amman duk wanda kadara ta aiko shi ya jani ko heee heee da gudu tafi sai gurin mai kosai.



Wata mata ce zaune tana soyar kosai sai ga *Asiya sarkin tsiwa yar Gaggo* tazo da gudu "Tace uhm mai kosai gashi abani kosai kuma mai zafi wata yarinya ce.



"Tace wallahi na rigaki komai rigimar ki dole sai abani kuwa tana murgudar baki.



Asiya tayo gurin ta cikin masifa "Tace kan uban can ke dan uwar ki ni kike fadawa magana ai kuwa sai nayi maki dukan tsiya wallahi shegeya mai fushar akuya.



Mai kosai "Tace haba *Asiya yar Gogga* kiyi hakuri mana Yanxun zan baki naki kun san ban son tashin hankali ba?.



Yo ni ina ruwa na da baki son tashin hankali wallahi sai na dake ta sannan zatayi hankali.



Da gudu ta kwashe mata kafafuwan ta ta hau saman ruwan cikinta ta kafa dukan ta har sai da jini ya fito sannan tara buda ita "Tace wallahi ko gobe kika kara mani rashin kunya ko? Sai na ci uban ki shegeya munafukar banza munafukar yofe mtsss sai shegen sai tsamin dauda takeyi.



Mai kosai tana kallon Asiya Amman bazata iyayin magana ba saboda tasani halin ta sosai shiyasa tayi shiru sai can "Tace uhm Asiya gashi ko ina gaishe da Gaggo.



Dan Allah gafara can baza, a ce din ba ai kema munafuka ce mtss ta fizige ledar kosai ta wuce gida.



Mai kosai "Tace kai to Allah ya Raba mu da irin halin su Asiya wallahi bata da mutunci ko kadan.



Tafiya take sai taji muryar shatu "Tace la kwaliya ina zuwa haka?.



Wata uwar harara ta watsa mata "Tace ban sani ba to shine kuka kishigowa gidan mu ko?.



La lala wane munafuki ne zo ya fada maki ne?



Yo ba gashi nan nagani ba.



Too ni dai babu inda naji.



To Yanxun dai ina zakije ne?



Gidan talatu mai adashi zani je.



To shikenan bari naje gida dan nasan Gaggo tana jira na.



To shikenan zuwa anjima zamuje gida nan ladidi amarya ko.



Eh fa muje muci kaza Wayyo dadi yeee yeeee.



To sai ki fadawa Rabi ko?



Eh zan fada mata ai.


*****************************


Ammi ce ta dauko wanka kai gaskiya Ammi tayi kyau sosai Zaune take tana kallon cikin wayar ta sai tayi muryar Saheeb.



"Yace Hello abokina.



Kamal "yace yane kana ina ne?.



Ina gida fa akwai matsala ne?.



Aa inason muje karake ni gidan su baby na.



Uhm kuma dole zuwan sai da ni ko?.



Eh mana dole sai da kai kuma tace tana son muzo tare.



Uhm to shikenan Amman sai na gama abubuwan da nakeyi tukun na kuma yau ne daddy zai dawo.



Kai haba abokina dan Allah.



Ban sani ba wai yaushe zakayi hankali ne?



Gobe Saheeb Yanxun dai sai ka gama ko.



Uhm.



Ok babu damuwa bye bye sai ya kashe wayar sa.



Saheeb "yace Good morning my love Ammi.



Ammi "Tace morning baby Saheeb ka gama fushi da ni.



Haba dai Ammi yazanyi nayi fushi da Abun sona kuma Ammi na.



Uhm to shikenan Saheeb yaushe zakaje dauko Alhaji?.



Yanxun dai zan mu tafi.



Ok muje ko ta dauko mayafin ta suka fita daga cikin falon suka shiga mota suka fita sai filin jirge bayan sun isa suka fito daga cikin mota suna jiran Daddyn Saheeb.



Minti 30 sai ga jirgen su ya sauka sai mutane suka fara fitowa Saheeb ya kalle Ammi "Yace ni fa har Yanxun ban gan sa ba fa.



Hango sa can mana sai murmushi takeyi.




Wani mutune ne ya fito daga cikin jirge kamar su d'aya da shi fuskar sa dauke da murmushi Saheeb ya hango sa da gudu yaje gurin sa "yace miss you daddy.



Daddy "yace Miss you so much Saheeb ina Ammin ka ne dan ban gan taba?



Gata can gurin mota.



Ya rungume Saheeb "yace ok na hango ta haka suka iso gurin Ammi.



Fuskar Ammi dauke da murmushi "Tace welcome back Alhaji.



Daddy "yace thank you Ammin yara dafatan kuna lafiya dai ko?.



Lafiya Qlau alhamdulillah muje gida ko.



Ok suka shiga mota suka wuce sai gida bayan sun shigo cikin gida suka fito daga cikin mota cikin farin ciki suka shiga cikin falo.



Bayan Daddy ya Zauna sai Ammi ta shiga kitchen ta dauko masa abinci da ruwa masu sanyi ta kawo masa.



Ammi "Tace to alhamdulillah Allah mungode maka Alhaji ga abinci nan.



Ok Ammin yara gaskiya naji dadin wannan abubuwan da kikeyi mani sosai Allah ya maku albarka .




Babu komai fa Alhaji amin ya Allah Yanxun dai kaci abinci sannan kaje ka huta ko?.




Daddy sai yajiyo yana kallon Saheeb sai yaga kamar akwai damuwa a fuskar sa sai "yace 'dan daddy ne naga kamar akwai damuwa fuskar ka?.




Saheeb ya beye damuwar ta sai yayi murmushi "yace Aa daddy babu komai fa kawai dai.



Ammi tayi murmushi "Tace uhm Alhaji maganar zuwa kauye ce nayi shikenan yake fushi da ni?.



Kamar ya kenan ban gane ba shin zuwa gurin kanwata maryam ne baya zuwa ko ko dai?.



Ita fa zuwa gurin ta shine wa bazaya je ba.




Daddy "yace Saheeb wai bazakaje gurin kanwata maryam ba yana kallon sa?.



Bakin ciki ya tukare masa makoshi ya kasa yin magana.



Ga shi nan dai sai kayi masa magana.



Daddy "yace ok to dole sai kaje kuma tare zamu je.




Saheeb ya kalle daddy "yace haba haba daddy dan Allah ka dai na maganar zuwa na kauyen nan wallahi har kun sa zuciyata ta tashi.




Wallahi ko hanjin ka zasu fito sai kaje kauyen nan kuwa cewar Ammi.




To shikenan gobe insha Allah zamuje gurin kanwata maryam kuwa sai Saheeb ya tashi ya wuce dakin sa.



Zuciyar sa sai fasa takeyi kamar zata fito haka ya shiga cikin dakin sa.



Daddy "yace Allah ya shirya ka Saheeb.



Ammi "Tace amin ya Allah....




*MAMA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤲🏻



*MASOYYA NA INA JIN DADIN COMMENT DIN KU SOSAI*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


*AMMAN DAN ALLAH KU KARA YAWAN COMMENT DIN KU*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

*Hassy soja*😘🤪🤪🤪



*Comment and share*
11/25/20, 1:08 PM - Princess soja ✍🏻✍🏻: ♥️♠️♥️♣️

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏

♥️♠️♥️♣️
```Love and romantic story```


_Na_


_Hassy soja_



```Wannan labarin nawa salon sa na daban ne ban yarda wani ko wata su canza mani labari ba sai akiyaye```




*MARUBUCIYAR*


_BANI CE BA (ALJANA CE)_

_ASHE YAN UWA NA NE (MU BIYAR)_

_MUFIDA KAWAR ALJANA_

_SUMAIYYAH SUMEE BABY GIRL_

_HAKURI_

_SAI NI YAR DAJI NI KUMA YAR BIRNI CE_

_MUHSEENA DA MUHSEEN_


_AND NOW_

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏


_*BISMILLAHAR RAHAMANI RAHIM DA SUNA NA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*_




_*SADAUKARWA GA MAHAIFIYA TA DA MAHAIFINA ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA MAHAIFIYA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA*_🤱🏻🤱🏻




PAGE... 2️⃣1️⃣&3️⃣0️⃣


*________________*📚


Ammi "Tace amin ya Allah.



Daddy "yace Amman sai kin kira humaeera kin fada mata ko?.



Eh wallahi har na manta kuwa ka tuna mani sannan ta dauki wayar ta kira humaeera ta fada ma.



Saheeb ne Zaune yana tunani sannan "yace wai da gaske tafiya kauyen nan zamuyi mtss kai haba gaskiya daddy ya kufsa wallahi mtss to Yanxun ya zanyi bari dai na gani ko an fasa zuwa kauye.



Sai ya kwanta bacci ya dauke sa cikin bacci yayi mafarkin wata yarinya Amman be ga fuskar ta ba tazo gurin sa "Tace my husband wallahi nayi missing din ka sosai.



Nima haka wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba my wife.



Da sauri ta rungume shi ta hada bakin su guri d'aya cikin wani salo ta fara kiss din sa.



Shima da sauri ya amshi sakon ta ya fara kissi din ta ya shakar kamshin turaran ta sai ya cire mata riga "yace Wayyo Allah na baby zaki kashe ni da dadin ki fa.



Da sauri Saheeb ya farka cike da mamaki ""yace *innalillahi wa inna ilaihir raji un* ikon Allah to wai wace ce wannan yarinyar ne?




Wai meya ke shirin faruwa da ni ne? Ya tambaye kansa Haka ya cigaba da tunani sannan ya bar zan can.



Ammi ce ta shigo dakin da sallam.



Assalamu Alaikum my baby kazo inason magana da kai.



Amin wa Alaikum sallam to my life Ammi.



Bayan Ammi tafita sai ya tashi ya fita gurin su koda ya sauko kasa sai ya hango daddy da Ammi Zaune suna jiran sa haka ya karaso gurin ya Zauna yana kallon su.



"Yace Ammi gani Allah ya sa lafiya dai.




Saheeb inaso na tambaye ka ne?.



Ammi tun da kuka ce dole sai naje wannan kauyen nan to shikenan zan biku insha Allah ya dai fada ne kawai Amman maganar bata kai zuciyar sa ba.



Kai Amman naji dadin wannan maganar kuwa dama akan ta zamuyi magana tun da kace zaka ji tu shikenan babu damuwa Allah yayi maka albarka.



Amin ya Allah Daddy ya gajir tafiya.



Alhamdulillah 'dan daddy to insha Allah zuwa gobe zamu Tafi gurin kanwata Allah sarki Ashe zan Kara ganin ta.



Hakane daddy ni dai zan fita zanje gurin kamal sai nadawo.



Ok adawo lafiya ina gaishe da mutanen gidan.



To zasuji insha Allah ya tashi ya fita sai ya shiga cikin mota ya bar gidan.




******************************


Asiya ce tashiga cikin gida ko sallama babu haka ta iske Gaggo da wata tsohowar mata Zaune suna labari Gaggo ta kalle Asiya "Tace Asiya baki ga bakuwa mukayi bane?.



Asiya tayi sauri ta dauko idanuwan ta suka hada ido da wannan mata sai taga wani abu cikin idanuwan wannan mata sai ta dauko idon ta da sauri "Tace yo nagan ta ni dai ina kunu na ne?



Gashi can daki mana sannan akwai wata leda nan guri ki dauka kinji ko?.



Matar "Tace Uhm Asiya yaushe zakije gida na ne?.



To ni dai ban san ki ba kin ga ko bazanje gidan ki ba sai ta wuce daki tana mamakin irin wannan mata "Tace too wai ina Gaggo tasa mota ne?.



Gaggo ce ta shigo dakin da sallam.



Assalamu Alaikum.



Amin wa Alaikum sallam.


Haba Asiya yaushe zakiyi hankali ne? Nayi bakuwa Amman ko ki gaishe ta bakiyi ba mtsss wallahi kiyi hankali da kanki fa.



Yo wai ke Gogga shikenan sai tsaya kina yi mani fada ni fa shiyasa ban son kinayi muna jaye jaye fa.



Ba dole nayi maki fada ba eeyyye kin san Allah zan fasa zuwa gidan yaya na mai kudi ko.




Wayyo jama, a kuzo kiji wai Gaggo tana shiren yi mani bakin ciki dan kar na ci kaza Wayyo Allah na na shiga ukku na.



Cikin tsawa "Tace ke dan Allah gafara can wallahi kir ki kara ba naji muryar ki.



Turo baki tayi tana kallon Gaggo "Tace yo ni fa Yanxun ban ce ko mai ba yauwa Gaggo yaushe zamuje can ne?.



Sai kinyi rinka yin wanka da wanki tukun na.



Aradun Allah ina wanka sannan kuma ai ke kikeyi mani wanki.



To shikenan naji dai.



Ta tashi zata fita sai Gaggo "Tace ina zaki kuma?.



Zamuje gidan kwaliyar mu.



Ok babu damuwa Amman kada dade fa?.



To da gudu ta fita waje sai ta hadu da wannan mata Zaune ko kallon ta batayi ba haka tafita waje sai ga shatu.



Shatu "Tace kwaliya wai Rabi bata zo bane?.



Eh aradun Allah idan har bata zo ba to zamuyi tafiyar mu kuwa bata rufe baki sai ga Rabi ta fito cikin gida da gudu tana isowa "Tace kuyi hakuri wallahi Inna tace bazan fita ba ni kuma sai na gudo.



Asiya ta tabe baki "Tace yo dama ai innar ki yar bakin ciki ce wai dan karmuje mu ci kaza ko mtsss.



Shatu "Tace uhm muje ko?.




Haka suka wuce gidan ladidi amarya koda suka isa kofar gidan su ladidi mijin ladidi yana nan Zaune.



Asiya "Tace uhm ladidi na ciki ne?.



Washe baki yayi "yace ikon Allah *Asiya yar Gaggo* dama Ana ganin ku?.




Gashi kuwa ka gani tana cikin gida ko? .




Eh tana nan kuwa sai suka wuce cikin gida nan da gudu.



Ladidi ce ta fito daga cikin daki sai taga su Asiya sun shigo da gudu itama ta shige dakin da gudu.



Asiya ta tsaya tana kallon su sai ta bushe da dariya "Tace aradun Allah tsoro yayi maki yawa fa ladidi.



Sai ladidi ta leko tana kallon su Asiya da Shatu da Rabi "Tace shegun gari dama kune kuka bani tsoro wallahi na dauka yan fashe ne.



Asiya ta watsa mata harara "Tace su ne munafuka mtss dama zuwa mukayi ki bamu kazar amarcin ki.



Hhhh lallai kam wato dama halin ku yana nan to kushiga ciki mana.




Da gudu Asiya tashige daki ta dauko ledar nama kaza "Tace ku zauna mana Wayyo Allah na Wayyo dadi kai wannan irin dadi haka kai gaskiya ladidi naji dadin wannan kaza har da kashi take ci.



Ladidi kuwa sai dariya take "Tace uhm uhm ni dai babu ruwa na kuwa.




Oho dai ni dai sai na ci kaza haka suka zauna suka cinye naman kaza duka bayan sun gama suka cigaba da labari har dare yayi sosai sannan suka wuce gidan su.



*****************************

Washe gari


Su Ammi da daddy sun gyara sai ga humaeera tazo.



Humaeera "Tace daddy Miss you so much.



Miss you baby girl Aa Ashe tare kuke da matar kenan.


Ammi "Tace Baby jiki kira uncle dinki.



Da gudu ta wuce dakin Saheeb lokacin Saheeb ya gama gyarawa yana sanya takalmen sa sai ya ga baby ta shigo dakin da gudu.




Aa my baby har kunzo kenan.



Baby walida "Tace uhm uncle good morning Grandma tace idan ka gama gyarawa kazo muje.



Morning my baby ok muje ko sai ya rika hannun baby walida suka fito daga cikin daki suka sauko kasa yana kallon su daddy da Ammi.



Ammi "Tace kai masha Allah muje ko?.



Ok babu damuwa haka suka fita waje gurin motoci ya dauke Babbar mota d'aya suka shiga mota suka fita daga cikin gidan.



To Allah ya kaiku lafiya.



Asiya ce zaune tayi tagume tana kallon Gaggo na aiki sai "Tace uhm Gaggo.



Gaggo ta jiyo tana kallon Asiya "Tace naam Asiya lafiya dai ko?.




Lafiya Qlau wallahi dama zuwa anjima zamuje gidan kakar su Rabi.



To Allah ya kaimu lafiya dai zakuje gidan kakar su?.



Kai Gaggo wallahi kin cika tambaya da yawa sosai fa.



Da gudu Asiya ta fita daga cikin gidan.



Bayan awah biyar sai ga wata shegeyar mota ta tsaya kofar gidan su Asiya.



Mutane sai kallon ta suke Saheeb haushi duk ya kama shi daddy Yana kallon sa "yace lafiya dai ko?.



Saheeb yayi murmushi "yace babu komai fa.




Ok to ku fito muje cikin gida.



Yanxun daddy fisabillahI a wannan gidan nan zamu shiga?.




Eh mana ko bazakaje ba ne?.



Uhm daddy zan shiga cikin gidan nan.



Humaeera da baby walida da daddy da Ammi suka fito suka shiga cikin gida Amman Saheeb yana cikin mota yana kallon su da mamaki sai yada fa kansa "yace Wayyo Allah na na shiga ukku na gaskiya daddy ku takura mani fa.



Haka ya fito daga cikin mota yana kallon gidan sai ya shiga cikin gidan da sallam.



Assalamu Alaikum.



Gaggo "Tace amin wa Alaikum sallam Aa kai wana ke ganin haka kamar balarabe?.



Shine Gaggo wai ina kanwata Asiya ne cewar Humaeera.



Uhm Asiya ta fita gurin yawon ta bata rufe baki sai ga Asiya ta shigo cikin gida da gudu tana isowa "Tace washii Allah na Gaggo wai da gaske Babana yazo bata kula da su daddy ba.



Daddy "yace wai 'yata ce nake gani haka.



Da sauri ta jiyo tana kallon su daddy "Tace la Ashe da gaske ne.



Ammi "Tace 'yata zonan gurin.



Asiya tana hada ido da Saheeb ya watsa mata harara ita ta rama "Tace kan uban can kai mai kyauwo menaye maka kake harara ta ne?.



Cikin bakin ciki da takaice ya tashi tsaye "yace Ke ina wasa da ke ne?.



Yo ina ruwa na da kai ne da har zanyi wasa da kai ne?.


*Dan Allah masoyya na kuyi mani afuwa*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻



*Hassy soja*😘🤪🤪🤪



*Comment and share*
11/25/20, 1:08 PM - Princess soja ✍🏻✍🏻: ♥️♠️♥️♣️

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏

♥️♠️♥️♣️
```Love and romantic story```


_Na_


_Hassy soja_



```Wannan labarin nawa salon sa na daban ne ban yarda wani ko wata su canza mani labari ba sai akiyaye```




*MARUBUCIYAR*


_BANI CE BA (ALJANA CE)_

_ASHE YAN UWA NA NE (MU BIYAR)_

_MUFIDA KAWAR ALJANA_

_SUMAIYYAH SUMEE BABY GIRL_

_HAKURI_

_SAI NI YAR DAJI NI KUMA YAR BIRNI CE_

_MUHSEENA DA MUHSEEN_


_AND NOW_

😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏


_*BISMILLAHAR RAHAMANI RAHIM DA SUNA NA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*_




_*SADAUKARWA GA MAHAIFIYA TA DA MAHAIFINA ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA MAHAIFIYA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA*_🤱🏻🤱🏻




PAGE... 2️⃣1️⃣&3️⃣0️⃣


*________________*📚


Ammi "Tace amin ya Allah.



Daddy "yace Amman sai kin kira humaeera kin fada mata ko?.



Eh wallahi har na manta kuwa ka tuna mani sannan ta dauki wayar ta kira humaeera ta fada ma.



Saheeb ne Zaune yana tunani sannan "yace wai da gaske tafiya kauyen nan zamuyi mtss kai haba gaskiya daddy ya kufsa wallahi mtss to Yanxun ya zanyi bari dai na gani ko an fasa zuwa kauye.



Sai ya kwanta bacci ya dauke sa cikin bacci yayi mafarkin wata yarinya Amman be ga fuskar ta ba tazo gurin sa "Tace my husband wallahi nayi missing din ka sosai.



Nima haka wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba my wife.



Da sauri ta rungume shi ta hada bakin su guri d'aya cikin wani salo ta fara kiss din sa.



Shima da sauri ya amshi sakon ta ya fara kissi din ta ya shakar kamshin turaran ta sai ya cire mata riga "yace Wayyo Allah na baby zaki kashe ni da dadin ki fa.



Da sauri Saheeb ya farka cike da mamaki ""yace *innalillahi wa inna ilaihir raji un* ikon Allah to wai wace ce wannan yarinyar ne?




Wai meya ke shirin faruwa da ni ne? Ya tambaye kansa Haka ya cigaba da tunani sannan ya bar zan can.



Ammi ce ta shigo dakin da sallam.



Assalamu Alaikum my baby kazo inason magana da kai.



Amin wa Alaikum sallam to my life Ammi.



Bayan Ammi tafita sai ya tashi ya fita gurin su koda ya sauko kasa sai ya hango daddy da Ammi Zaune suna jiran sa haka ya karaso gurin ya Zauna yana kallon su.



"Yace Ammi gani Allah ya sa lafiya dai.




Saheeb inaso na tambaye ka ne?.



Ammi tun da kuka ce dole sai naje wannan kauyen nan to shikenan zan biku insha Allah ya dai fada ne kawai Amman maganar bata kai zuciyar sa ba.



Kai Amman naji dadin wannan maganar kuwa dama akan ta zamuyi magana tun da kace zaka ji tu shikenan babu damuwa Allah yayi maka albarka.



Amin ya Allah Daddy ya gajir tafiya.



Alhamdulillah 'dan daddy to insha Allah zuwa gobe zamu Tafi gurin kanwata Allah sarki Ashe zan Kara ganin ta.



Hakane daddy ni dai zan fita zanje gurin kamal sai nadawo.



Ok adawo lafiya ina gaishe da mutanen gidan.



To zasuji insha Allah ya tashi ya fita sai ya shiga cikin mota ya bar gidan.




******************************


Asiya ce tashiga cikin gida ko sallama babu haka ta iske Gaggo da wata tsohowar mata Zaune suna labari Gaggo ta kalle Asiya "Tace Asiya baki ga bakuwa mukayi bane?.

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

1 Comments On ASIYA SARKIN TSIWA YAR GWAGGO
avatar
ali-boukary

12 months ago

Reply

Ina jindadin litafinna allah kara zakin hannu

Please Login or Register in order to submit comment