Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fuskan sa,cikin Dauriya yace,Omar na dade da hakurin Rashin Little bul-bul,Amma Zuciyata takasa Juremawa Rashin Ta kusa Dani". Da soyayyar Ta na taso,kuma na girma,kuma dashi Zan mutu". Maryam da Sakkowanta kenan daga Step tana karakowa duk maganar Sa ya sauka a kunnen ta,cike da Dauriya ta nufesa tana cewa" Yah Safwan na Tafi". Kasa bata amsa yayi kawai sai dai daga mata kai". Omar ne yayi saurin cewa" Okay Maryam sai mun karaso". Tom Allah ya kawoku lfy!!". Kan ya bata amsa tayi saurin ficewa daga Dakin,Tana jin babu dad I,don tuni idon ta ya kawo ruwa". A cewanta itah da mijin ta,baya Nuna mata kulawa da kauna,sai dai Kanwar sa matansa ta baya,wanda ta Dade da isah gidan Gsky??!. Tuni hawaye ya jika fuskar ta,da Sauri ta shiga moto yayi da Driver ya rufo ta yana zagayawa yana Jan ta don nufar gidan Alh. Abubakar Maloniya". Da fitan ta ne Omar ya kalli Safwan yana cewa" Haba Safwan kayi hakuri ka ringa daure mawa Rashin bul-bul kodon matarka,mata fa da kishi a kasansu,bazata ringa jin dadI ba". Nisawa Safwan yayi gami da tabe baki,cike da Nuna ko ajikin sa,don shi a ko inah zai Nuna soyayyar Bul-bul,don baiki ya rabu da kowa a kan ta ba,duk da ta Mutun,cike dajin ma zafin maganar Aminin nashi yace"Bai dameni ba,Tun Kaminn na Auri Maryam,na fadeta cewa" Bazan sota kaman Nanah ba". Kuma bazan hada soyayyar wata ya mace da itah ba,wannan alkawari ne nayi mata tun tana a Raye". Baki sake Omar yake bin sa da kallo,Har Ya mike yana mayarda hularsa da cewa" Zamu iyah tafiya don yanxu Daddy ya Sauka suna airport". Hmm babu magana Oamar ya mike hadi da ficewa kowannen su moton sa ya hau hadi da nufan gidan Alh. maloniya". Zaune take Tasha Ado na mata masuji da Aji,cikakkiyar mace wanda a shekaru zata kai Arba'in da biyar". Matace dattijuwa maiji da Karfin dukiya ga Hutu,Wanda sanye take cikin Dinkin Shadda Yar galila mai kyaun gaske". Wanda yake dauke da Launin Coffee brown". Hannun ta kam Tasha Jan lallae wanda yake dauke da Awarwaron Gold. Fuskan nan babu wani make Powder sai lipglow tasaka....amma abun ka ga farar fata tuni ta haskaka,hadi da haskaka Wurin". Daurin Ture kaga tsiya tayi,yyn da tayi parking din kwantaccen Gashun ta mai tsantsi da sulbi ta kasa,daurin yayo sama. Saman wuyan ta kam ta Zuma masa sarkar zinare,da sai walwali takeyi". Hajiya Latifah kenan,mata kuma Uwar gida ta Wurin Alh. Abubakar Maloniya". Sunan mutanen ta na kyewaye da itah ne,amma hankalin ta na kan Hoton diyar tata,da ta mutu shekaru uku baya,yarinya mai shiga rai,wanda kallo daya nayi mata na fahimci baxata haura shekara Sha Bakwai a shekarun ta na haihuwa ba".



Tom fah!!!!




Chakwakiyar nannadaddiya kenan..



Ko wacece wannan yarinyar Alh. Maloniya??.

Kuma wacece wannan yarinyar da shi kansa Safwan Abokin Omar ke mata irin wannan Zababban son???...



Shikam Baba Jume wani irim mataccen Zuciya ne yake dashi haka,ace sai dai Makauniya da Yar ka suje Maulah sinemo su baka,ka kuma am she kaci???



Muje xuwa💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻




Domun samun Cigaban labarin Littafin Yar Maulah zaki turo katin #100 MTN,normal kenan.


Idan VIP da VTU ne #200

SPC kuma #300 Duka ta wannan number 08081202932.


Idan kuma Bank Account ne ta wannan👇
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb.



Sai kiyi screen shorting ki turo shaidar biyarki ta wannan Whatsaap numbern👇
08081202932.


Naji comment naku ina godiya Allah yabar kauna.
Ku tura zuwa wasu grps👏🏻


Mmn teddy🧸
[7/17, 12:38 PM] Maman Teddy🧸: Typing.......


*Y'AR MAULAH🦯*


Story and Written by:
Mmn teddy🧸teddy🧸




*Alheri writers asso.*



*A.W.A*



```K'ungiya daya tamkar da dubu,masu aiki da ilimin su.Alheri sai Dan Alheri```


______________________________________



5-6
"Karar motoci da Dana Mutanen da ya Karo yasakata fahimtan cewa" Alh.Abubakar maloniya ya sauka". Wanda cike da isah da Aji ta mike,Sauran matan na bin da kirari,Uwar gida Ta Alh.Maloniya. Tuni falon ya rikice da guda na Mata,Murmushi kawai take binsu dashi,wanda a hakan ta nufi Farfajiyar gidan,yan Uwanta da ma'aikatan ta na Mara mata baya". Farfajiyar gidan Babu masaka tsinke....domun ko ta koinah Mutane ne kye Bulbulowa". Wanda basu San ma daga inda suke ba". Nufo Mai gidan Nata tayi,a yau duk wani Annuri ya bayyana a saman fuskanta". Hayaniya ne ya karcame,yayin da Masu maulah da Maroka,suka Fara kirari da cewa" Allahu Akbar....Uwar gida Rangida,mata Tauraruwa mai Haskawa ta wajen Alh. maloniya uban B'ull...... Maganan Marokan ne ya datse,tuno da Abun dake faruwa,wurin kam duk yawan biladam nan,tsit kakeji,sai dai saukar numfashi. Cike da Dakiya da sanin Famin dasuka Dago masa,ya Fara Kitsawa hadi da nifan Bangaren shi". Wanda tuni idon Hjy. Latifah ya kawo Ruwa". Kasa bin bayan mijin Nata tayi,kawai sai ta juya hadi da nufar Part din ta". Aminan tane da Yan Uwa sukayo bayan ta,don Tabbas a yau sun San An debo mata Abun da ta mantashi,tayo hakuri ta kuma Dangana". Duk damuwar da Maryam ke ciki,awannan karon nufan Hajiya Latifah tayi don Rarrashin ta". Duk da taasan itama Nata damuwar duk akan wannan Yarinyar ce B'ul-b'ul.

"Maryam yana kejin kaman muryanki na cikin wata damuwa"?.Hmm Laylah kenan,aini dama Kullum indai damuwa ne a cikin ta nake". Wlh har nagaji da itah,Amma Yaya xanyi tunda Damuwar ta xama jinin jikina,dole sai Hakuri". Hajiya Layla dake kishin Gide ana yarfa mata Lallaen Zane ne,ta mike daga Zaune,tana Fadin" Hmmm ban gane ba??. Meke faruwa ne,badai har Yanxu Safwan Ranshi da koman shi na kan wannan Shegiyar yarinyar ba?". Daya bangaren ne Maryam tace" Layla kenan,tom ya zanyi,na Auri wanda yake mawa tsohuwar matarsa Kaunar daukar rai,Sakaci nane tun baya Dana Bari So da Kaunar Safwan suka taru sukayi mun yawa". Har takai ma na Amince duk da baya sona!!!, na Aure shi. amma Sam bansan Yaya Allah zaiyi Dani ba,tabbas nasan ina hakuri,kuma ina kokarin cinye Jarabtar da Allah yayimun". Tab". Ikon Allah!!!. Layla ne mai fadin wannan maganar tana,Kara jajanta mawa Maatan Abokin mijin Nata". Hmmm duk naji Abun da kkce,Amma ki sani ki ajiye wannan Hakurin naki a gyefe,domun ko Hakuri shi ya kashe Jaki!!. Kya macace mai bukatan ana nunawa so da Tattali....Don ki ajiye maganar matacciya a gyefe,don a yanxu matar Safwan,ko nace matar da akayi masu baiko ta mutu,kyece dai matar,kuma dole ki rage Son Safwan ki Fara Nina masa kyema din Macace kamar kowa....ko yanuna maki so,ko kuma ya jingine Son Wannan Yarinya watake....? Bull...waye oho dao". Hmmm nisawa Maryam tayi don duka maganar Layla taji babu na Dauka". Tom Layla Zan yi tunanin akan maganan ki!. Kwarai kam...gsky kiyi tunani,Ya kwanan Bby na?!. Dariya Maryam tayi tana shafa Litsetsen Cikin ta da ya turo sannan tace" Bby ki na lfy....? Yaushe ne Zaki Bamu naki Bbyn???.


Hmmm kye Maryam rabani!!. Inahh,gsky ban shirya Haihuwa yanxu ba". Shuru Maryam tayi,kan tace" Hmmm amma kinsan Omar na Da Son yara ko??. Kuma ai ma yy maki hakuri shekara 5 fah Yabarki yana biye maki??.

Tom Maryam,ba dole ya kyaleni ba". Ai yasan bashi kye nakudar ba!. Hmmm Amma bakya tunanin ya gaji da Wannan Jan ajin naki??. Gajiya tom me kke nufi kenan??? At any time Omar zai iyah yi maki Kishiya,yana bala'in son yara,tun kan kuyi Aure kksan da Haka!!. Tom don nasan da hakan sai mene?? Ina fada maki wlh wargi wuri ya samu. Omar bazai tabs gigun Aure ba,shi baya ma da Irin wannan kalle²n ko son Hakan.don No baba Damuwa Wai don naji Omar na Waya da mace,babu mai iya jure masa saini,Omar tamkar gogawa ne,mai turkanan sa idan ya daga,sai wanda yasan Gabansa da Bayansa!!. Hmmm Maryam ba wani magana ba,nice dai Matar Omar Amarya kuma Uwar gida". Babu mahalin wani ko Wata a cikin zuciyar miji na, sai dai ni dai Layla!.

Dariya Maryam tasaka,tana cewa" Wow gsky K'awata kinyi dace". Inama nine kye??. Hmmm kyema ai kinyi dacen...don Safwan miji ne,wannan Yarinyan itace tayi maki Katanga da Soyayyar mijin ki,sai kiyi ta Neman hirji da itah". A haka dai sukayi sallama. Kan Hajiya Layla ta kalli Asabe cike da Masifah tace" kehhh Wata kalon Dabba Ce??. Sau nawa ne zanyi ta maki mgn akan Abu daya. Jiki na Rawa Asabe tafara cewa" Tuba nake Hjy.Don Allah kiyi hakuri". Dogon tsaki Tajah Kan ta kauda kai.....tana cigaba da Danna tafkeken Wayar ta".


"Yau a cikin gidannan babu inda Zakuje,Wlh na gaji da Zubar mun da mutuncin da kkyi na Wannan Maulan!. Baba Jume ne mai wannan maganan yana yi yana daga makoshi". Lalubar sandar ta Oumma tayi tana lalube da cewa" Haba Malam,idan bamuje Maulah munyi bara anbamu ba,da yunwa ne zamu zauna?? Kaifa ba nemo wa kk ka bamu ba".


Banyarda ba wlh....ko kye xaki je sai dai kye daya,ba da y'ata ba. Na fada maki. Yana fadin haka ya juya hadi da ficewa daga kuntacaccen gidan yana Dada sababi har waje". Idon Safiyyatu ne ya ciko da Kwalah,zaunar da Makauniyar Mahaifiyar Nata tayi,tana aikin rarrashin ta kaman kullum,don Allah Oumma kiyi hakuri,ki kyale Baba". Tom Safiyyatu yaya zamuyi yau?. Gashi bama da Abincin da zamu ci?!. Oumma kar ki damu da Akwai Naira Hamsun,sai yanxu nayi Sauri naje shagon niga na sayo Gari da siga".


Nisawa Oumma tayi cike da hamdllah da gode maww Allah tace" Yowa maza tashi kije ki sayo......kamin ya dawo,shuma yace zaisha shi!. Tom Oumma.


Fitan Safiyyatu ke da wuya ne tafita layin su hadi da Tsallaka titi,bayan ta sayo garirogon ne,Ta nufo titin ta Zumar ta Tsallako....Wanda sabd yunwa bata ko kallon gabanta". Karar birki taji anjah shi da karfin gaske....Wanda nan take jikin ta ya hau rawar kyarma". Jikakke kuuuuuu.....Tayar tana gogar Kwaltah.........




Share to another grps







Mmn teddy🧸
[7/18, 6:13 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*



*YAR MAULAH🦯*



_Written by: Mmn teddy🧸_


*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*


*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)

Plz don Allah Hjy indai kinsan baxaki rinka sharhi ( Comment) ba,karki karantamun labari final". Masu comment ina matukar godiya,Allah yabar kauna...❤️

7-8
Kaman zata kwalah ihu don Tashin hankali,amma a haka ta dake, tsoro yasakata sakin garin rogon da sugar,tuni ya ledar ta fashe saman Kwalta.....hawaye ne yafara bin kuncinta". Wanda bata Ankara ba taji Muryan Mutum a saman kanta". Omar kenan". Kehhh Wata kalan Dabbace???. Bakya gani ne?, ko kye malauniya Ce??. Ya fadi maganan a hasalah,Shiru ta masa,wanda ta kasa Ce masa komai". Kawai sai ta duka tana Tattara Garin ta tana kwashewa tana kuka". Bai bi ta kanta ba ya cigaba da mata cim mutuncin shi.

Wanda kamin ta ankare yajah motonshi da matsiyacin gudu ya figeta". Sai a sannan Safiyyatu ta sami damar Kare mawa shimfidediyar lafiyayyan moton kallo". A haka tana Kuka ta tattara garirogon,hadi da nufan gida". Da isanta gida ne ta Zauna A turbayan tsakar gidan,tana cigaba da kukan ta kasa² Gudun kar Oum n ta tajiyo ta".

Shikam Baba jume da fitansa,ne ya dawo cike da Farin ciki yana aikin Kwada kirar Sunan Safiyyah".

"Safiyyah" Safiyyatu". Sam bai Lura da itah a tsakar gidan ba,sai da yaji amsawan ta tana fadin na'am Baba". Saurin kallon Gyefen sa yayi ya ganta rakube tana Hawaye". Saka taffan ta tayi tana gogewa". Cike dajin Tausayin su,don a tunanin sa Kukan da takeyi saboda hanata maulan ne shine yasa".

Samun Wuri yayi ya zauna a wurin,wanda cike da Taushi da Rarrashin murya ya me cewa" Safiyyatu kuka kkyi,don na hanaku Xuwa Barar Maulah. Nasan tunanin ki abincin da xakuci ne,nikuma ba nemowa nake na Baku ba". Kuyi hakuri nasan bana kyauta maku". Amma Ba ina hanaku Maulah bane sabd Wai tsanar ku danayi,A'a saboda son danake maku ne". Safiyyatu ina tsoron kar Ki kuma haduwa da Irin Wa'annan miyagun mutanen da suka nemi Halakar da Rayuwar ki a shekarun baya ne". Safiyyatu babu abun da xan yi na taimakon ki,face shine na kareki daga duk wani mai son cutar dake".


Kinga fitana Ne amini na Malam Audu,Yake sanar mun cewa" Da Akwai wani ma'aikata suna bukatar ma'aikaciyar da xata ringayi masu goge kaman Mutane Biyar. Shine da fadamun nayi hanxarin xuwa na fadeki,kinga da allah ya taimaka kin samu,shikenan sai ki ajiye Maular a gyefe".

Cike da Farin ciki ta saka Hannu ta Amshi takardar Hannun Baban Nata". Tana Dan murmushi da cewa" Tom Baba,ai bari yanxu na je Inna samu tom,in an samu ba,dama Allah ya rubuta hakan!!". Yowa Safiyyatu Allah yayi mawa Rayuwar ki Albarka". Ina matukar gdy ga Allah da yabani kye kadai a matsayin y'a,Wanda take Yarda da kaddarar ta mai kyau ko Mara kyau". Murmushi tayi kurum hadi da nufan cikin madafin su. Ta fiddo wasu tsofaffin Kodaddun Robobi guda Biyu". Tana xuba garirogon da yayi kasa hadi da xuba ruwa tafara rege kasar cikinta". Bin da kallo Baba yayi,kana yace" Mai yasamu Garin Safiyyatu".?

Sai a lokacin ta kwashe komai da yafaru har xagin da Wannan mutumin ya Yi mata ta fadi mawa baba jume,sannan a sannan ya fahimci Kukan da takeyi,ta karke fada masa tana kuma goge guntun Hawwaye".


Hakuri yayi ta bata,kan ta kammala hadawa,ta nufi dakin Oumman ta tana mika mata da cewa" Oumma Bari na zo!!. Tom Safiyyatu". Oumman tace tana saka Hannu hadi da lalubar Robar ta dauka hadi da Fara cin garin,tana kuma godiya mawa,Allah da ya axirtasu da Kamilliyar yarinya Wato Safiyyatu,don da Dabata bakaramun Wahala suka sha ba".


A tsakar gida ma Baban Nata ta mika mawa". Wanda anan shima dayake zuciya ya mutu,yayi ta washe baki. Yana saka mata Albarka". Itakam da Sauri ta xara Kodaddan Hijab din ta,tana fadin Baba Bari naje na dawo!!". Ina kuma zakije Safiyyatu?".

Murmushi tayi tana cewa" Zanje wannan ma'aikatan ne". Kasan Baba Fara Abu da Wuri yafi,musamman gamu yayan da ba kowa ba".Kwarai kuwa Safiyyatu haka yake,Alllah ya bada sa'a. Yayi kiyaye". Ameen tace hadi da ficewa gidan".

Da fitan tane tajiyo muryan Kananun yara wanda a shekaru bazasu Haura Share biyu sha uku ba,suna mata wake,kaman yanda suka Saba,don Layin na su babu tarbiya sam. Don wani iro Ne yasaka su,su ronka mata hakan,yana basu Alawa". "Safiyyatu Yar makauniya....Safiyyatu Yarinyar makauniya....Uba ba zuciya....Uwa Babu Idon da daza ta nema!!!.

Kwallah ne ya ciko idon Safiyyah,amma sai ta dake hango Iro xaune yana Aikin Dariyan mugun Abun da ya saka su yi mata".

Wuce su tayi bata Ce komai,saiga Malam Audu,aiko nan yabi yaran Hadi da cire ta kalmin kafan sa yabisu dashi". Allah kam yabashi sa'ar Kama Babban daga ciki,Wanda shi yake jagorantar su". Yasha lafta yana Dukan yaron,wanda nan take yaron yafara kuka yana bashi Hakuri". Shikam Iro nan take Malam Audu ya hau Auna masa Zagi,yana tsine masa,don iro kalon Yarannan ne yan allah shirya,Daliln Saka mawa Safiyyatu Tsama da yayi shine ranar da ya shigo masu gida Da Daddare,aiko baba Jume ya bigesa da Gora'. Har safe bai farkaba,anan ne asirin sa ya tonu, a cikin Unguwa. Ko ina ya dauka cewa" Iro yaje yima Safiyyatu Lalata asirin sa ya tonu". Tun daga nan ya kullah kiyayya da Itah". Wanda Sam bata ko kallonsa,kullum Addu'ar ta shine ranar da Allah zai kawo mata karshen wannan Mutumin".


"Zaune yake cikin shigar sa Ta Short nicker da singlets,wanda kasancewar Dare ne,Amma ko inah Haske ta ko inah. Bin tsarin bedroom din nasa nayi da kallo,an an naga tsaruwa ya tsaru matuka,ko inah abun kallo ne da dubawa,ga sha'awa da burgewa". Daga gani kasan lailai Nasara kam yayi mamaye a cikin gidan". Operating din Laptop din gaban sa yakeyi,gyefe guda kuma yana Shan lemun tsami....Don Rage Sha'awar dake damunsa". Sunan kana da mata da itah da babu daya a rayuwar sa". Ita dai abun da ta sani Zaman Office". Bayannsn sai yawon Fita kasashe bude ido, da kaso kudi. Don A Rana Daya ya sadu da itah sukayi mu'amalar Aure tom sai ya biyata. Kaman Wata Matar da Ya dauko Dadiro". Tun yana damuwa da lamarin ta a yanxu baya Damun sa". Duk da Sha'awar dake damunsa A kullum,yayita nukurkusu". Cike da takon ta na isah da mulki ta Fara takowa hadi da shigowa bedroom din nasa". Sarai yasan itace,amma ko dagowa baiyi ya kalleta ba,ya cigaba da Aikin sa yana Duba Halin da Company nashi yake ciki". Bby na". Ta fadi a sanyaye cike da kissah da hilah". Bai dago ya kalleta ba yace" Ya akayi ne,bakiyi bacci ba tsawon Daren nan?!. Shiru tayi ganin baya takanta". Sai kuma ta Ce" Tom taya ya Zan iyah bacci banga Taurarona Omar ba". Dago idon sa yayi gami da watsa mata lumsassun idon sa". Aiko nan take ta sakar masa Fatsan sa". Don dama abun da take so kenan".


Kasa Dauke idon sa yayi kanta,don yanayin shigarta sai da yasasa sumar Zaune" . wasu sleeping dress ne tasaka su.wanda komai na jikin ta awaje Suke. Domun kuwa rigar iyah cinya ne,kuma net ne babu komai bayannan. Daga kasan cinyanta kuma....a bude. Ta gaban ta take". Sai wani Dan Siririn pant da tasaka....wanda shima ya kyau, Tuni jikin sa ya Saki,Wanda sanin halin Jarabar Omar din yasakata tasowa hadi da nufosa,don yau kudi take da bukata". Kawar ta Zatayi birthday din yarinyan ta na cika shekara Bakwai,shiyasa take so tayi Asarar dukiya,ta xubar iyah Iyawan ta". Bai ankare bayaji ta ta Zauna saman cinyar sa tana sakalo Hannun ta ta gyefen Wuyan sa". Tuni Alkalamar nasa tafara Xillo tana cika hadi da mikewa tsaye kamm". Murmushi ta sakar masa,hadi da kai Bakin ta ga nashi,tafara Tsotsa cike da Salon da take gab da Zauta shi". Ai ko abun ka ga A hannu yake tuni ya anshe ta,ya fara juyata yana Wani irin tsotsar Harshen ta".don tuni ya lashe duka Lips glow din da tasaka".


Nonuwarta da suka tokarar masa,yakai hannun sa yana wasa dasu,wanda tuni tafara fitar da numfashi a hankali². Saka Hannun ta tayi akan🍌. Tana aiki sarrafata hadi da kamata tana wasa dashi hadi dabimasa ta hanyar da tasan Zai kuma birkitashi". A wannan Karon ba shine yaji dadin kadai ba,don itah ma kanta tayi kyewar Bananan tasa,shine yasa duka suka Fara bin Kansu kaman mayunwatan zaki". Kamin lokaci kankani tuni suka Lula jirgin Aminnu Kano. Duk da bansani ba ko Dubai suka nufah".



Bayan yan A wanni ne sannan suka dawo hayyacin su. Hakan yasa Ya sungumeta duk kibarta bashi ya hanashi daukar matan nashi cak ba ya nufi Bathroom da itah". Tare sukayi wankan,sunayi cike da bamawa Junan su abin sa suke so,wanda a wannan Rana. Babu laifi Layla tabarshi yayi suukuwa da xillo ajikin ta". Wanda Sosai yaji dadin hakan!!. Suna a manne suka fito daga Toilet din,sannan suka nufi bed,wanda kamin lokaci kankani bacci ya dauketa!!". Bin kyakykyawar fuskarta yake da kallo,A zahiri kam murmushi yayi yana cewa" Madam Laylah daru kenan. Shafa boobs dinta yayi yana furta I like you my Wify". Haka yayita Wasa Dasu kan shima baccin yayi awon Baba dashi".


******************


Da isanta Companyn ne,tajah ta tsaya,tana bin Company da Kallo,Dakuma ta yanda zata samu shuga wanan dankareren masana'anta". Wani security ne wanda yake inyamuri ya dubeta yana furta" Hee Madam What do you want Here?.

Cike da Zazzakar voice dinta mai sanya nishadin duk mai sauraron ta tayi duba garesa tana cewa" I'm here For applying a job!!. kallon banxa yabita dashi,duk da yy mamakin yanda tayi responding din Turancin NASA,in confidential motion. Don yayi mata ne don ya korata,acewar sa duk ba haushe taxo Wuri Babu Alheri,gakuma yanda ta xuba Ubar hijab har kasa!".
Job?? Ya tambaya maganar cike da Wulakantarwa!!. Yes Sir. I mean Cleaning Job. "Okay". Ya fadi yana nuna mata wani hanya da cewa" U can go to that Section,If you go there,u will find 3 Offices there, and Then U ask Who is Mrs Andrew. If you so Him, you can Submitted your Letter to him". Godiya ta masa a kakkauce hadi da kutsa kanta cikin masana'artan data fita dabam.... A ciki".


Nufan Section din tayi,nan taga Office guda Uku,Na farkon ta tsaya hadi da yin knocking". Yes!. Jin hakan yasata budo Office din tana Shiga daga ciki". Nuna mata seat yayi ta xauna a dan dadare". Gaishesa tafarayi,kan ta masa bayanin Abun dake tafe da itah,. Bin ta da kallo yayi tabbas yarinyan tana bukatar taimaako,abin da yace kenan". Kan yace mata"Okay,allah ya taimakeki". Ya tsaga da Rabon ki sauran Vacant daya ne ya rage Dama". Yanxu ki zauna Bari na duba ko Mrs Omar ta fito". Gaban tane ya fadi jin an ambaci Mrs Omar". Tom tace dashi,tana kuma Jan Addoi".

Mikewar da xaiyi ne da fitansa ya ga Sir Omar Maccido ya shigo kenan". Da sauri yabi bayan sa yana gaishe sa,amma miskilanci ya hanasa amsawa". Itakam Hjy. Layla har wannan lokacin bata karako ba". Domun tana can don a Daren jiya sai da tasamu abun da takeso sannan,Farin ciki kam ba'a maganan,don sai da yayi mata kyautan naira na dukan naira dubu Dari Takwas". Da fari Half miliyon yabata,nan tace bazai isheta ba shine ya kara mata three Hundred Thousand...... Farin ciki ya hanata tahowa company n da Wuri,Wanda a haka ne Mr. Andrew yasamu damar mika takardan SAfiyyatu ga Sectary nashi". Dama shine ko wacce Cleaner tazo yace mata kazama badashi ba,hakan yasa yace mawa Sectaryn ta jirashi".
Nan ta sanar mawa Andrew wanda hakan ya dawo ya sanar mawa Da Safiyyatu".

Bayan kaman awanni biyu ne sai ga Shi
ance ta taho". A sanyaye ta mike hadi mawa Andrew godiya,sannan ta fice tana nufar Hanyar Office din wanda taji ana kirar sa Da Sir Omar Maccido".

Kan takai ga Sectary NASA ne akan banyan ta dai² Hajiya Layla na isowa". Cire tafkeken Glass din da ya manaye Rabin fuskan tayi,nan take ta tunata,itace yarinyar da ta wanke da Mari a tsakiyar titi sati biyu baya". Keee Maulan ne ya kuma kawo ki nan??? Ko Ce maki akayi nan wurin shigar kaskan tattune??. Saurin dukar dakai Safiyyatu tayi,tuni idon ta ya kawo Ruwa". Amma sai ta dake tana girgaxa mata kai!. Karar Wayar ta yasa tayi baba tabar Safiyyah tsaye,don kirar da yashi go mata".

Itakam Safiyyatu goge kwallan idon tayi,hadi da nufan Wurin Sectary". Wanda itace tayi mata jagora xuwa Wurin Sir Omar Maccido".




Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


*Share to Another Groups plz👏🏻*


Mmn teddy🧸
[7/18, 8:07 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*



*YAR MAULAH🦯*



_Written by: Mmn teddy🧸_


Page 9-10


*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*


*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)


Free page na gab da karewa......don haka maxa ki hanxarta wajen biyan taki,kar abarki abaya.....
Labarin Yar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment