Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ka fara biyar Bashin Hayan gidannan sannan,ragowar asaai Mana kayan Abinci". Ehhh inshaalh haka ko xa'ayi,muje mu sanar mawa Oumman ki'. Haka duka suka nufi dakin Oumma cike da Farin ciki".

*********************

Hmmm su Malam Omar Manya". Kadawo Kai makauniyar gidan da diyar tata??". Hjy. Layla CE mai wannan maganar cike da Jin masifah". Kallo data biyu yayi Mata ya kauda Kai gyefe,yana cigaba da Duba Wasu Jaridun gabansa". Don shi ma'abicin Dubasu ne tun yana yaron shi". Haushine da takaici yasaka layla saka hannu tana kwasan Jaridun,kawai ta cikwikwiya tana Watsarwa gyefe!!!. Hmmm munafiki ai dole ka kalli jarida,tun da Baka da gasky". Saurin mikewa Daga Zaunen SA yayi". Idon SA ya kada Daga fari xuwa Jah". Laylah". Ni kk Kira da wannan sunan??. Yaushe ok rainani,har rashin tarbiyarki yakai kifara saukeshi a kaina". Wani Dariya ta sheke dashi,kan tace" Raini na kuma Nawa??.meye bansani ba Naka,kuma banji shi,ban taba,da har kk wani maganar raini,Kar ka manta Kuka Nawa kayishi anan,don kawai ka samu natsuwa da gamsuwa da nine Layla'. Don haka ka bani amsata Meye Halakar ka da wannan YAR MAULAR??. Wani takaici ne da bakin ciki ya rufesa,Sam baie San lokacin da yace Mata duk Abun da kkyi tunani ba,hakan take". Cike dajin Dadin maganan tasa,tace" Kana nufin Son ta kkyi!??. Ehhhh,mai Zakiyi ne??. Ya tambayeta ransa a bace'. Kawai sai ta rushe da kuka tana cewa" DAMA ai nasan har a yanxu Omar basona kkyi ba,Biyyayyar CE da kayimawa Ammie". Kuma Wlh yau dinan sai na fadeta,don bazaiyiwu ba,Wlh baxaka cuceni ka yaudare ni ba!!. Tsaki yayi yana mikewa don Barin Mata Dakin,kawai yagah tanufi Waldrop dinsa,Abun ka ga yayan Hutu Sam Basu iyah Fitina da fada ba,Sai dai wulakancin wannan yasa ta rasa Abun da xatayi masa kawai Sai ta bude Waldrop dinsa tafara fiddo masa da kaya Tana jifah dashi". Da cewa kwashi kayan ka kabita gidansu,wlh yau baxaka kwana a gudannan ba!!. Sai ka,tafi gidan YAR MAULA,ka kwana can". Kama kanshi yayi yana Jin yana wani Sara mashi,cike da tsawa ta daka Mata shi,yana cewa" Layla ficemun Daga Daki!!!. Tsayawa tayi ta kasa motsi sai zubar Hawaye". Wanda ganin haka yasa shi cewa" Let me Call my Dad". Sam baxan iyah da fitinanki ba,yaxo ya Kwashe ki". Don zaki saka mun Hypotension. Kallon SA tayi,kawai sai ta sheka da dariya kamar Mara hankali,Tana ihu da cewa" Daddy's Boy.....Oyah Call him....Tana Kara Dariya don tasan Halin Omar da bakin miskilamci in xataci kanta bazai tanka ta ba". Sai Kuma ta nufosa da sauri cike da almara Tana fadin" Wai Omar da gske son Wannan mummunar Bakar yarinyar kkyi,YAR MAULA?? Yar takaka,kaskastacciya???. Wani murmushi yayi kan yace" Idan makaskanci ya hadu da madaukaki yakk ganin Amsar da Zai bada". Ibeg Omar Kayimun Shiru". Wani wawan Mari yakai Mata,wanda yasata kaucewa" sai Kuma ta dafa kai,sam baisan Ganin Yana biyewa Laylah,don idan fushin SA ta tashi,baie Sanin Abun da yakeyi". Kuka tasaka,hadi da cewa" Ehh lallai ka rabbatar mun that u Are in luv With some one!!. Wlh baxan yarda ba Omar,xaman lafiya ta kare cikin gidan". Baie bi ta kanta ba ta juya hadi da ficewa Daga bedroom din". Nan ta bar ta Tana hargogowar ta".

********************

Tun data saka kafarta cikin Companyn kowa kebin ta da Kallo,don magana ya gama zagawaya da sir Omar ya sallameta". safiyyatu kam bayan gaisuwa nê Bata kalli kowa ba,ta nufi bangaren Sir Omar don tayi aikin ta". Wanda cike da mmkin Sectaryn nashi Kebin ta da Kallo".kan tace" Safiyyah yace" Ki dawo nê???. Murmushi tayi Mata hadi da Daga Mata Kai". Tana gaisar da itah da Mata barka da safiya". Sosai Sectaryn taji Dadi na kurewa". Wanda cikin Sauri ta bude Mata Office din tashiga don fara gyara". Bata dauki dogon lokaci ba ta kammala ta nufi Toilet din SA,ta gyara tsafff,sannan ta fito. Sam bata lura da Mutum ba,sai aikin Kara goge² takeyi" . Gyaran muryan sace ta ankarar da itah,wanda cikin sauri jikin ta har Rawa yake tafara gaishe SA". Sai da ya dau kusan bintuna biyu sannan ya amsata yana cigaba da duba wani Abu kaman camera". Haka ta cigaba da Aiki tana goge². Bataji shigowar Hjy. Laylah ba,sai Kawai maganar ta kaman Daga SAMA,kehhh Yar matsiyata,kin fake da MAULAH don ki sace mazanjen mutane". Don ubanki bana CE karki Kara xuwa Nan Company n ba??. Jikin Safiyyatu nê ya Hau Rawa". Nufo ta Hjy. Layla tayi tajahota tana Mai kifa Mata wani gigitaccen Mari,wanda sai da Safiyyatu ta kifah,dagowar da zatayi nê ta kata kifa Mata wani". Kawai sai ta fashe da kuka Mai cike da ban tausayi da Tsuma xuciya".... Saurin mikewa Omar yayi Kana yace" Kehhh Layla Ashe baki da hankali,kashe Masu ya Zakiyi?. Ashe ke mahaukaciya CE ban Sani ba". Futa mun Daga Office Layla ko Ranki ya baci". Kallon SA tayi,gan in yanda yake cimma Mata mutunci a gaban yarinya" . kawai sai ta yaba baki tana cewa" Wato Omar Kana nunamun Kenan Son Yarinyar nan kkyi?? Tab dijam!!". Dajin Haka da gudu Safiyyatu ta gudu hadi da ficewa Daga Office din tana Kuma xubda Hawaye". Kallon tayayi,Kana yace" Ehh Layla haka kkson ji??. Tim ficemun Daga Office!!. Wani dogon tsaki tajah,kan tace" ai Omar banxata Son Matar Naka yakai haka ba,Ace haar da YAR MAULAH???. sabd Kaga yarinya da jikin Mata komai mashaallh??". Tom indai ka birgini,Kuma ka cika sunan ka Omar,Dan Halal,Ka Auri Wannan Yarinyar,indai ba iskanci bane???. Fita kibani Wuri Laylah!!. Aikin Banda ashe Kai maka cika Dan cikin Hajiya Dr. Safiya ba". Bata gama Rife baki ba,taji saukar ya tsunshi a sanan kuncin ta tasss". Rashin kunyar ki haar takai ga mahsifiyata"?.
Zaki Gani ko layla,sai na Auri Safiyyatu ko ta halin kaka". Yana fadin Hakan ya fice Daga Office din,yana Kuma tuno maganganun ta yanajin Wani irin Zafi da Daci".
I dan ka cika Dan cikin Dr. Safiya Ka auri wannan Yarinyar".

"Safiyyatu Mai ya dawo dake yau ma??. Baba bab komai fah!. Mantuwa nayi??. Okay na gane". Safiyyatu kinsan Abun Dana Gani kuwa?". Cikin rashin Sani ta girgixa masa Kai Alamar a'a. Nan take ya mika Mata wanni Kalanda Mai Dauke da Wani Hoto a jikki". Kirjij tane ya buga dam". Ganin sunan yarinyar jikin Kalandan Safiyyah Abubukar maloniya". Zufah nê ya hau tsatstsafo Mata". Dakyar ta itah bude baki tana cewa" Baba Wannan ai Mai kama Dani CE!!. Ehhh hakannan Gani,yarinyar Wannan Wanda tanzu yafito Takar Xama shugaban kasa nê". Wai ance ta mutu tsawon shekaru baya!!. Kirjin tane ya buga nan take takara nananata kalmar Shugaban kasa a xuciyar ta". Kan takara bin sunan da aka rubuta a kasa". BUL-BUL. Amm safiyyatu Ina xuwa naji kaman Ana magana Daga Waje". Daga masa Kai tayi,wanda nan ya fice da sauri,itakam wuri ta nema ta zauna,tana dada xubar da kwalah tana bin Hoton da kallo,ko wacece wannan Yarinya Allah masani,Abun da taketa nanatawa Kenan tana kuka".

Can kuma sai ga Baba jume ya dawo jiki a salube,don jikin SA sosai yayi sanyi dajin maganganin Omar,tayaya zai bashi Safiyyatu,bayan yasan sudin ba saoin gogawar SA bane!. Yafisu komai dukiya Arxiki da komai².Yanxu komai Kwarya tabi kwarya akyin shi,haar Aure "Safiyyatu tashi kije daga Waje Alh.nasan Ganin ki!?. Saurin fito da idon ta waje tayi,kan tace" Wane kanan Baba". Alh. Omar maccido".........Kirjin tane ya buga Mata". Wani Abu taji yana Mata yawo kaman tasaka hannu ta kwallah ihu!!!".

Tom fah Hausawa nacewa laifin dadi karewa,A yau na kawo karshen free page na wannan littafin,gamai bukatan cigaban labarin Xai biya kudin SA ta karkashin wannan Hanyoyin ta kasa!!!.

Ga Masu biyan kudin SPC #300.
VIP #200
NORMAL #100
I dan kuma Regular Grp @ VIP ne 500.

I dan Kati xaki turo MTN CARD ta wannan Whatsapp number
08081202932.

Idan Kuma Ta Banka Account nê
7782217014
Mohammed Hassana Fcmb.

I dan VTU nê ta wannan MTN number xaki Turo 09137392680.

Sai kiyi screen shorting din Evidence Dinki ki Tura mawa Wannan number
08081202932.

Sai najiku masoya na.....

*Mmn teddy*🧸
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment