Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.
[7/18, 8:47 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*



*YAR MAULAH🦯*



_Written by: Mmn teddy🧸_


Page 9-10


*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*


*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)


Free page na gab da karewa......don haka maxa ki hanxarta wajen biyan taki,kar abarki abaya.....
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


"Tun da ta tun kari, Office din takejin Kirjin ta na bugawa,wanda itah kanta Sectary nashi,a tsorace take dashi". Amma a haka tasa hannu hadi dayin knocking a jikin Kofan". Sai da suka kusa minti Sha biyar a tsaye,sannan sukaji Muryan sa yana masu Umarnin su shigo daga ciki".

Jiki a salube suka shiga,sectaryn nashi a gaba. Safiyyatu na Bin ta a baya!!. Ko Umarnin Zama bai basu ba,wanda Itakam Safiyyatu sabd tsaban kauyanci bin wurin take da kallo,tana tunanin Abubuwa da Yawa a xuciyarta". Sai asannan ya dago hadi da xiba mawa Sectary nashi shnyayyun idanuwan shi". Wanda yasata saurin kasa da kanta tana Fadin Good morning sir". Bai bata amsa ba ya juya ga Safiyyatu da sai a yanxu ta dawo hanyaccinta". Hada ido sukayi wanda sai da takara fito da dakwa²n Idon ta waje...Shima din ita yake kallo,don komai ya dawo masa yanxu.itace yarinyar Da kan ya taho nan Ya kusakadewa". Ya mutsa baki yayi kan ya kauda kai yana zaman jiran Jin ta gaisar dashi amma sai yaji shiru". Juyowan da zaiyi ne yaga itama ta juya kanta gyefe tana kallon Gyefen windown Office din nasa". Mamaki ne yayi matukar kamashi,Haushin yarinyar ya kara rufesa". Tuno da Abun da tayi masa A akan kwalta yasa shi karajin Wani Haushi,ga kuma mulkin da take shirin nuna masa,taxo har Office din sa wai zata juya shi". A ranshi yace" Kina kaskantacciya??? Waye ke???.sai ya dake yana cigaba da duba takardun gaban shi". Itakam Safiyyatu Haushin sane itama anata bangaren duk ya gama cikata". Takaici duk ya isheta,Tuno da Garirogon Oumman ta da yasa ta xubar,sai dai Tasha mai kasa,sabd mugune shi.abun da take cewa kanan a Zuciyarta".

Hmmm Nan ya kalli sectaryn shi yana sauke ajiyar zuciya da cewa" Okay wannan Yarinyan Ce??. Ehh Sir. Okay ki bata komai na Uniform ki kaita wurin Endrew kice basai an mata Enterview ba". Abarta ta fara xuwa gobe. Miss Gwandu ta mata bayanin Salaryn ta Fah day,da kuma Duk Wata". Cike da mmikn yanda Ya amince da Safiyyatu lokaci guda Sectaryn tace" Okay sir".Anan bangaren namu Zata ring aikin Cleaning din?.... Kaman baiji mai tace ba" ya cigaba da rubuce²n sa,kan yace,Office dina zata ringa gyraww da komai na". I dont like too much Talk. Go Out!!. Ya fadi cike da Dan tsawa!!! Wanda yasa Sectary da Safiyyatu saurin ficewa" A ranta Safiyyatu tana cewa" Wai Lallai masu kudi suna baxa mulki,Wannan wulakanci haka??. Shikam da fitan sane ya tsaya yana bin Safiyyatu da kallon zaki San koni Waye. Don yasa ma ransa cewa" Sai yayi maganin Wannan Mummunar yarinyar mai Hanci dagagge".😂


Itakam Safiyyatu da Fitan tane tabi bayan Sectary hadi da nufa da itah Office din Miss Nagwandu,wanda ta kasance itace" Shugabar Masu cleaning din Company".


Bayan Isansu ne,matan cike da mutuntawa ta amshi safiyyah,hadi da bata Uniform wanda suke farare kal,sai hijab karami iyah Wuya guntu,Mai launin Brown. Har ta kalmin su cover ne,kuma anan NaGwandu ta bata".

Kan takoma ga Mr.Andrew ta masa godiya hadi da nufar Wajen Compyn,ranta far I kal. Don Farin ciki yasa bakin ta yaki Rufuwa".

Napep ta Tara hadi da kaita unguwar su,sannnan ya sauketa ta gangara,layin su".

Tun da Baba Jume ya hangota ya nufota yana kirarta,tsayawa tayi tana murmushi hadi da Nina masa Uniform din da suka bata Kala uku,Aiko nan Baba Jume yakara wangale bakinsa. Yana aikin godiya ga Allah".

Da suka shiga daga ciki ne,Oumma taji labari haka take ta murna da Saka mawa Diyartata Addu"a.

A washe gari kam,da Sassafe Safiyyatu ta shirya tsaf da itah, cikin Uniform din da yy mata azabar kyau,duk da Bakace sosai ya haskata,don fatan ta irin BB colaour ne".

Tun da ta shiga Company kowa ta gani zata gayshesa cike da mutuntawa suke amsata,wanda abunka ga mai suna Safiyyah dason mutane ga Farin jini,tini kowa yake nan nan da itah,duk da itace Yar Talakawa,kaskantattu". Miss Ngwandu kuwa,sosai ta kara koya mata Abubuwan da akeyi a Office din Sir Omar Maccido,wanda tun kan yaxo ta kalkale ko inah,har Privacyn shi". Sai da ta gyara ta saka Room freshener,sannan ta rufo masa Office din".


Kusan karfe 11am ne tana,zaune hadi da Tata Miss Ngwandu wasu aiyukan,ne kirar Sir Omar yaxo mata".

A sanyaye ta nufi bangaren sa,hadi da knocking,jin shiru yasata Tura kofan hadi da Shiga kai tsaye Abunta". Ba tare da tunanin wani Abuba".

Zaune ta ganshi da Layla tana saman cinyar sa,suna aikin kissing din junan su,sam basu san da shigowanta ba. Sai karar Yarda flask din da Sectary tabata tana cemata,Is part of her duty". Don haka ta kara kiyayewa".

Babu abun da takeji sai Tsuuu....tsuuuu kaman wasu mayu.....Ganin Abun da bata taba gani ba yasata Yarda Flask din,tana cewa'Innalillihi.....Subhanalllh".


Sai asannan Suka juyo hadi da kallonta,Itakam jikin ta sai Bari yake yana karkarwa". Cikin Xafi Hjy. Layla ta jubeta cike dajin tsanarta a zafafe ta Ce mata" Are you mad??? See Stupid. Ta fadi tana Nuna nata da Hannu"..................




Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


*Share to Another Groups plz👏🏻*



Mmn teddy🧸
[7/19, 7:11 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*



*YAR MAULAH🦯*



_Written by: Mmn teddy🧸_


Free page 11-12



*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*


*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)

Free page xai kare a page 15 ga mai bukatan cigaba xai biyo wannan Process din".
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


Idan kuma VTU ne ta wannan MTN number
09137392680.
Jikin Safiyyatu ne ya hau Rawa kaman mazari,Rasa Abunyi kawai yasata saurin juyawa Tana Dad'a Zubar da Kwallah,Cikin Wani irin mugun Tsawan Hjy.Layla tace"Keee". Tsayaawa tayi cak, Tana Bin su duka da Kallo,Kwallah na cikah idon ta,Bayan Wanda yake Zubo wa a kuncin ta". Kallon Omar Hajiya Tayi da ya Kauda kansa gyefen kamaan Bai Masan Allah yayi Ruwar Su a wurin ba". Husby waye ya kawo wannan yarinyar Nan Wurin???.Kallon ta yayi kan ya Kauda kai yana Fadin" tambayeta". Ba tare da Ta kuma Maimata mata tambayar ba,Safiyyatu tace"Bokowa Hajiya". Okay tom Waye ya dauke ki aiki a masana'antan nan?". Kan tace" Wani Abu ne Omar ya Kalli,Safiyyatu da take ta xubar Da kwallah,tom dama hakan yakeson gani,shine Dalilin da yasa Yace" ya dauketa aikin,tom gashi Layla tayi maganin ta,Don haka Wannan ma ya ishesa". Fuskar sa a Dan Hade,wanda dama tuntuni a hakan yake ne yace" mai yasa kk ta wannan Tambayoyin ne?. Hmmm Keehhh daga yau kar nakara Ganin ki a wannan Companyn,fita kibani,Kazamiyar Yarinya kawai". Da Sauri Safiyyatu ta fice tana Dada Zubar da Hawaye,Wannan Wani Irin Rashin mutunci ne?,Mai tayi mawa Wannan Baiwar Allah ta tsaneta haka??. Tana Kuka ne ta ke wannan maganar a xuciyar ta,wanda da fitowan ta bata nufi kowa ba,face Sectary da take Tambayar ta Lafiya???. Anan ne Wasu sababbin Hawayen ya cigaba da Sauka a kan Fuskan ta,kan daga bisani tace" An kore ni ne!!!". Kirjin Sectary ne ya bada damm". Tuni tausayin Safiyyatu ya kamata matuka,don Tabbas Tasan Da Wannan,Duk wanda Zatayi aiki a Office din Sir Omar Maccido,Bata Rufah Satin yake Sallamarta,Ai kinshi kenan,Yace Find another Cleaner P.A. nisawa tayi a ranta,tana cewa" Tom Shikam P.A aiki ya sameshi,yanxu ma sai yakara cewa" Anemo masa Cleaner. Daga wani File tayi tana Fiddo,wasu kudi wanda a kallah sun kai Dubu Hudu ne,ta mika mawa Safiyyatu,da cewa" Kiyi Hakuri Safiyyah,Mai Hakuri shikeda Riba,Ga wannan Kiyi na Transport. Hannu Safiyyah ta saka ta amsah Kudin tana mawa Sectaryn Godiya". Wanda Cikin Sauri Sectaryn tace" Muje na Rakaki!!. Da tom Safiyyatu ta bata Amsah,kan su fice xuwa farfajiyar Masana'antan".

Wata Shimfudediyar moto Ce kirar Accury,Ta shigo xuwa Cikin masana'antar,Wanda yasa Sectaryn da katawa tana cewa" Ohhh ni Jiddah,Safiyyah tsaya Oumma na ce taxo gani na!!". Tsayawa Safiyyah tayi,wanda tuni Security sun bai baiye Moton Hajiyan Suna mata sannu da Zuwa,Abun ka da Wurin Aikwai Kudi,shiyasa duk kallo ya koma Idon ta". Fitowa matan tayi,wanda Ganin Ta yasaka Safiyyatu Fiddo da Idon ta waje, A xuciyar ta ne ta ambaci Sunan ta Da Lami??!. Sai kuma tayi saurin juyawa tana nufar gate naa fita Company don Sam batason suyi ido Biyu da wannan baiwar Allah. Da fitan tane ta tare Napep,tana shiga,wanda a sarari take cewa" Wannan Shine an gudu ba'a tsiraba,tom tayaya Matan Dana Santa a Bauchi ta taho Adamawa". Tambayar da tayi ta Watso ma kanta kenan,har ta sauka a napep din".

Koda Ta koma gida,bata sanar mawa Oumma cewa" An koreta ba,sai Baba Jume da yaga ta dawo da wiri sosai". Wanda bata boye masa Komai ba,ta fadesa duk Abun da Yafaru. Sam bai nuna mata ya damuba,sabd ya kwantar da Hankalin ta,kawai sai yace" Okay tom Safiyyatu,Kar ki samawa Ranki,Allah yasa haka shine Mafi Alheri". Ameen tace" Sannan ta nufi Dakin Oumman ta".

A haka tayi kwana biyu a cikin gidan,Oumma dai Tuni ta fahimci da Matsala,ammma Safiyyatun bata Fadeta ba sabd Damuwa kar tasamawa Ranta". Ganin Abun yaki ci,yaki cinyewa ne yasa Oumma da kanta tayi mata magana".Wanda Yanda ta fadimawa Baban Nata,haka itama ta fadeta". Itama Oumma Addu"a tayi,hadi da Rarrashin Safiyyatun". Wanda Tun daga nan ta Saki ranta,tama manta Da wani batun company".
Bayan Kwana Uku ne suka cigaba da Barar Maularsu tana mawa Oumma Jagora,Dama shine masu Dahir".

********************

Zaune Hajiya Latifah akan Dinning wanda da"alama Break sukeyi da Mai gidan Nata,Alh. maloniya". Bayan takai Kai Spoon din Couscous Bakin tane ta kalleshi tana cewa" Alh. ya kamata a Yanxu ace mun manta da Bul-bul,Ba dauki Hakuri,da juriyar Rashin ta garemu,komai Kaddara Ce". Ta fadi maganar cike dason Kwantar mawa Da Alh. Maloniya da Hankali". Wani irin murmushin su ta manya yayi,kana yace da itah' Baxan taba iyah cire Soyayyar Bul-bul a xuciyata ba". Gudan jini na?, Ita Ce daya fah da na rike a Yar Gareni". Tayaya Zan manta da wacece Bul-bul. Hawaye ne ya ciko Idon Hajiya Latifah a sanyaye tace" Haka ne Alh. Tun da Hakanne,Mai Zaisa ka karo Wata matan,a matsayin Abokiyar Zama ta". Tunda kasan ni Dai an Riga da Anciremun Mahaifah baxan Taba kara Haihuwa ba". Kaga Xamuyi ta xama ne a cikin gidannan babu ma gaji,babu wanda Zamu kallah muji sanyi??". Ya isah Hjy. Latifah,ya isah,Alkawari ne nayi,har Abada Bazan yi maki kishiya ba". Koba komai kin bani Bul-bul,kuma nasan Rashin Haihuwar ki ciwone daga indallah".Shiru Hajiya Latifah tayi,tana Kara matsar Kwallah,Tabbas Alh.Maloniya miji ne,kuma Uba,ga duk Macen da tasameshi tayi dace matuka". A haka suka cigaba da Break din,yana kokarin ganin Ya kwantar da Hankalin Matar nashi'. Wanda bai samu natsuwa ba sai da Yaga ta Saki,suna fira da Dariya".
**********************

Bazan Mantaki ba har Abada,Kanwata kuma matata,Kece kk fara sani cikin Farin ciki,Wanda nake maki Addu'ar Rahama a duk inda kk ya kaimaki". Yana maganar ne Hawaye nabin saman Kuncin sa,Hannun sa daya Dauke da Hoton Bul-bul,wanda shine yazama masa Abun kallo,a ko inah nansa". A bedroom din sa hoton tane,har A moton sa yasaka Hoton ta,da Office din sa,Haka Safwan yake,sam bashi da aiki kullum sai ganin Hoton ta yana kallo,Maryam dake Kwance tsawon Daren takasa Bacci ne,duk Abun da yake a idonta,wanda itama duk dauriyar ta batasan Lokacin da Takaici yasata fara kuka kasa² ba". Shikam ban da kallon Fuskan Bul-bul babu Abun da yakeyi". Wanda anan ne ya tuno da Maganan ta yana masa Ansa kuwa a kunnen sa". Yah Safwan". Ya Safwan Zan tafi,Amma ni nasan inshaallh xan dawo gareka,wannan mafarkin dakayi,duk sharrin shaidan ne,Ka koma Dakin ka kayi Addu'a,inshaalh xan dawo gareka. Zama yayi a gyefen Bed side drower Nata yana cewa" Kin tabbata??. Daga masa kai tayi da cewa" Inshaalh Yah Safwan!!". Komai ne yafara masa Yawo,har ta xubewar da yayi gaban Gawan Nata tana mace" Cike da Firgici ya ambaci sunan ta da Karfi". bul- Bul...."
Saurin mikewa yayi daga kwancen dayake,wanda sai a sannan ya Lura Ashe mafarki yakeyi". Waigawa yayi Bangaren da Maryam take,anan yaga tana makale dashi tana ta sharar Baccin ta hankslin ta kwance". Tausayin ta ne ya kamashi,nan ya kai bakin sa,saman Goshin ta yana manna mata kiss,kan ya rabata da jikin sa a hankali ya mike yana Dada rufa mata Bargo,ya nufi Toilet". Alwala ya dauro,wanda Da futowan sa ya shimfida Sallaya,sannan ya fara sallah don Addu'ar Rahama yakai mawa Bul-bul din tasa".

Bangaren Omar kam,tun ranar nan da Layla ta kori Safiyyatu,hankalin sa yaki Kwanciya sam,kuma ya rasa Dalilin hakan. Sam da ya kwanta bacci otah yake gani tana Zubar masa Kwallah...wanda yanxu Haushi duk ya ishesa,na mai Ruwar sa da,Yarinya da,har yake mafarkin ta haka". Yarinyan dako sunan ta baima sani ba". A haka yayi watsi da Itah a xuciyar sa". Da cewa kilah ma Maiyace itah".

Safiyyatu ne da Oumman ta Akan hanyan su ta dawo gida,suna tafe suna Barar Maulah,wanda yaga dama ya basu wanda bai ga damaba,ya hantaresu da cimasu mutunci...jingina yayi da Jikin moton sa yana kare masu kallo,wanda sam bata ma Lura dashi ba". Har sai da suka xo gabanshi suna Maular". Hada ido sukayi Itah da Omar,ko wannan su yana mawa Dan Uwan sa Kallon²...Wanda Kwakwalwar Sir Maccido ya tsaya cak da aikidon ya raasa Ma Abunyi.......

Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100 duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.


*Share to Another Groups plz👏🏻*


Mmn teddy🧸
[7/20, 4:58 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*



*YAR MAULAH🦯*



_Written by: Mmn teddy🧸_


last freePage
13-15


*SADAUKARWA*
°°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".



*TUKWICI*
Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.


*ABIN ALFAHARI*
Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*


*A.W.A*


©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©

_____________________________________


```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```

https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/


••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••


Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)


A wannan page din,Free page yakare,don haka game bukatar cigaban Littafin Yar Maulah zai cigaba da Biyan kudin littafin.................

Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN.
Idan VIP ne #200.
Normal kuma #100.
Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number 08081202932.


Idan ta Bank Account ne kuma
Mohammed Hassana Fcmb.
7782217014


Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number
08081202932.

VTU ta wannan MTN number shima #200
O9137392680.


~Bismillahir rahmanir rahim~rahim~


_TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUN_
_HAPPY EDI-MUBARAK_

*_May Allah's blessings be with you today, tomorrow & always, may Allah blessed you and your family this Eid bestow his blessing and mercy upon you. May he accept our act of ibadah, may this pious day brings you immense joy, happiness, peace and prosperity. May Allah gifts you lots of happiness, love and wisdom. May the magic of Eid fill your life with different colours. taqabbalallahu minna wa minkum. Ameen._*


*****************

"Kurr yayi mata da ido,yayin da yakejin kanshi na dikan Uku³. Kawar da kanta tayi gyefe,tana Kokarin wuce shi don suje gaba suyi maular tasu,Amma Sai ta tsinkayi muryan Sa,yana dakatardusu ta hanyar kirar Sunan Oummah".
"Oummah". Cak taka jah ta tsaya wanda hakanan don dolen ta itama Safiyyatun ta tsaya,badon Ranta yaso ba". Kallon Safiyyatu yake wanda ba itah ba shi Kansa ya rasa dalilin Yimata irin wannan kallon. Sai kuma ya wani Turbine fuska,yana kawar dakai Hadi da Mata kallon sama da kasa". Kauda Kai Safiyyatu tayi a xuciyar ta tana cewa" Dan rainin hankalin mutumi".Tom mai xaimun,Allah yasa ba cimun mutunci xaiyi a gaban Oumma na ba". Nufo mu yayi,yana Kallon Oumma da idon ta yake a wangale,amma Sam bata iyah banbance fari bare Baki". Yanda Kasan mutunin kirki kaman tana ganin SA ya duka yana Dan sunkuyawa hadi da gaisar Da Oumma". Wanda cike da mmkin,wannan wani irin mutum ne mai kirki A wannan Zamani,ya iyah yi Mata wannan gaisuwar,da Rabon da Wani yayi Mata shi harta manta ta Amshe SA". Kamin Daga bisani yace" Oumma mai yasa Wannan Yarinyar mata Zuwa Company?. Shiru Oumma tayi tana nazarin,waye shi,kan tace" Ai An koreta a masana'artan ne??. Hmmm nan yayi mawa Safiyyatu wani kallo,wanda yasa tayi saurin Sadda kan ta kasa". A xuciyar shine yake cewa" Ashe Rashin kunyar ki ta karyace". Oumma tazo Gobe". Bani ne na Koreta ba". Cike da dan rashin Jah da maganar tasa Oumma tace" Dan nan, tace fah matan Me Masana'an tan ne ta koreta,Kana ganin Taxo baxamu jamaka Wata matsalar ba???. Oumma ta Karke maganar cike da Taushin murya,wanda yasa "Omar jin Wani irin Tausayin ta". Bai San lokacin da yace" Oumma tazo,BB Abun da zai faru inshaallh". In taxo tanemi Office Dina". Tom Oumma tace" Tana kumayi masa Godiya". Wanda shikam a ranshi yana cewa" Dama iskanci ne yasaka ta yimana Ihuu....? Tasan Laylah matata CE,amma shine don ta ganta A wannan lokacin tare Dani take Wani Sakin Flask tana kwatsa ihu?". Murmushi yayi yana tunanin ta yanda wannan Yarinya ta Rainashi haka,Sam Bata jin kwarjinin SA kaman sauran mutane,Ita kur xatayi masa da ido,batajin komai Abunta ko meyasa??. Ya tambayi kanshi,wanda nan ya kuma bamawa Kanshi Amsa da Saboda Ta Raina ni". Bakomai Oumma". Gida ne xakuje???. Sai a sannan Oumma ta juya ga Safiyyatu". Tana cewa" Safiyyatu gida Zamu tafi ko??? Kinga Yamma tayi??? Tom Oumma muje,ta fadi tana Kama Hannun Oummah".

Saka Hannun SA yayi yakama Sandar Oumman,wanda Cikin Sauri Safiyyatu ke binsa da Kallo,wanda suna hada ido ya daure fuska yana dallah Mata Harara". Da sauri ta kwauda Kai,Kwallah na ciko Kwarmin Idon ta,don ta lura Sir Omar maccido baya kaunar ta,wanda Sam bata San ma me tayi masa Ba". Bude Moton SA yayi yana rabawa yaraba Safiyyatu da Oumma,nan ya ce Oumma tashiga yakaisu gida". Wanda babu musu Oumma ta shiga tana saka masa Albarka,don yau Sun huta tafiyar kasa". Tana shiga ne ya juya ga Safiyyatu da tayi tsaye". Tana matsar kwallah hadi da tabe baki tana hawaye kasa². Kawai sai yaji Dadin Ganin Kukan Nata,don shi Sam baie son maiyasa yake son saka Masu Yar mutane kuka ba". Kallon tsaf yayi Mata,kan kasa²,yanda Oumma baxata jiba yace" Zaki shiga ko natafi Abuna???. Cikin Sauri ta nufi Moton tana shuga,wanda Ita kukan da takeyi da biyu ne". Domin ko Hajiya Layla ta Hango can Nesa ta tsaya jikin Moton ta,tana bin sy duka da Kallo daya². A xuciyar ta tana aiyana anyah Omar din tane mai kyankyanin Irin wa'annan mutanen,amma shine ya rike mawa Wai makauniya Sanda??. Tana a hakanne taga yana bin Safiyyatu da Kallo,wanda Bata lura ba sai ganin Safiyyatu ta shiga moton tayi,shi kuma yana Rufowa".Ya nufi Mazaunin SA,Hadi da jan Moton NASA. Da sauri Itama ta shiga Nata Moton tana Binyo bayan su,Amma inah a wannan Karon,traffic yasata don dole tsayawa,wannan yasaka Suka tsere Mata".... Shikam shiru yayi wanda ganin tana ta matsar kwallah,yasa sai kuma a sannan yaji babu Dadi??. Cikin Wani irin murya da tagaxa fassara shi yace" Safiyyah bakyason Xuwa Companyn Nawa ne?. Ya fadi yana kasheta da lumsassun idon SA". Saurin girgixa masa Kai tayi,tana goge kwallar idon ta da cewa" A".a. Tun Daga nan baie kuma mgn ba,har suka isah Unguwar su". A kofar gwigwiyayyar gidan su ya saukesu,yana karemawa Duka gudan Dana Saura Kallo,A ranshi yana cewa"Duka basuki a rushe duka,ayi na xamani ba". Da kanshi yakama sandar Oumma don haar Cikin gidar yakaita". Wanda,A haka har Dakin ta ya kaita,cike da sakin jiki ya Zauna kan Tabar man da Safiyyatu ke kwana". Yana cigaba da dan taba hirar shi da Oumma,wanda Oumma kam Sosai tayi mmkin,mutunci irin na wannan Yaro". Ganin firar tasu Taki karkene,yasa Safiyyatu fitowa wajen tsakar gidan ta zauna a kan Wani Turmi,tana rafka Uban Ta gumi". Shikam "Omar a Dakin Oumma Banda Kara jadda Zuwar Safiyyatu gobe babu Abun da yakeyi". Wanda sai da yafara jiyo kirar Sallahn magriba ne yayi mawa Oumma sallama ya fito don tafiya". A tsakar gida ne ya cidda ta xaune ta rafka tagumi,nan ya kawar da kai gyefe,a xuciyar SA yana cewa" Komun rashin son Xuwanki,gobe sai kin Taho". Sallama tayi masa,tana cewa" Sai kadawo,Mun gode!!. Allah ya tsare ya kiyayaye hanyah!!. Cak yajah ya tsaya,yana kallon ta kasa²,Don rabon da wani yayi masa Irin Wannan Addu'ar ya manta a rayuwar shi".Ameen yace" Kan ya fice Daga Gidan. Itakuma ta Mike don nufar dakin Oummah". "Safiyyatu" Safiyyatu....Baba jume ne maiyi Mata wannan kirar". Wanda cikin Sauri ta juyo,tana Amsa shi da na'am Baba". Wasu kudi ya Miko Mata yana Nuna Mata". Safiyyatu kinga yanxu wani Alhaji yabani matashi dashi mutumin kirki,yace akara na cefane". Kallon Kudin Hannun Baba jume tayi,wanda hannun nashi har rawa takeyi,don Rabon da ya rike wasu irin kudi masu nauyin ya manta". Don Kudine kimanin Naira dubu Hamsin". Murmushi Safiyyatu tayi,kan tace" Kai Mashaalh,Baba Aiko mun gode!!. Hmm kedai Bari Safiyyatu,zauna ki fadi yanda Xamuyi da wannan kudin yanxu". Dariya Safiyyatun tayi ganin yanda Baban duk ya rude". A sanyaye tace" Baba

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment