Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta Amsa ban da Ameera da tayi shiriuuu kamar mai nazari
"Ke! Ameera" Baba larai takira sunan ta da k'arfi ganin tayi shiru,firgigit tayi tace
"Na'am mama.."
Baba larai tace cikin fad'a-fad'a "kinfara tunanin naki ko?"
Kwallar data taru a gefen idon ta tasa hijjabin ta ta goge cikin sanyi tace
"A'a..bashi nake b"
Tasowa Baba larai tayi ta rungumeta a jikinta tace
"To..me nace?"
Shiru tayi don zahiri bata jiba..sai hawaye sharrr suka zubo,cikin sauri Khadija itama tazo gun ta zauna tafara hawayen ganin Ameera nayi,janye su tayi tace itama cikin rauni
"Ashe ba zaku daina Wannan Halin ba?..yanxu Ameera bazaki daina zubda hawayen ki ba? Baki yi imani da k'addara ba?.."
Da sauri cikin kuka ta taso daga durk'ushen da tayi tazo ta rik'e Baba larai tana cewa
"A'a..nayi wallahi.. Kiyi Hak'uri bazan kuma ba"
Janye jikin ta Baba larai tayi tace
"Eh..kullum haka kike cewa amman kink'i dai nawa"
Hannu biyu tasa ta share hawayen tace
"Insha Allahu daga yau bazan kuma ba..kiyi haquri" ta rirrik'ewa baba Larai hannu da natan,
Kamata tayi tace
"To..Allah yasa,...ke ma saiki mana shiru ko?" Ta fad'a tana hararar Khadija, duk suka d'anyi Murmushi sannan suka mik'e dan yin sallar magariba da ake ta kira.
Su Hajiya Mama kuwa wata ya'r kwarya-kwaryar dinner suka had'a na murnar dawowar shalelen ta,Duniya sabuwa don Anci an sha,Anyi kid'a da dije sai 3:00pm na Daren suka tashi bayan sun sha barasa sunyi tatul.
Washe gari da sassafe su Ameera suka tashi suka har had'a breakfast suka Jere akan dinning suka tsaftace ko ina na falon suka sa turaren wuta suka koma gunsu lokacin 10:00am Amman ba wanda ya tashi daga bacci cikin su,
Suna shiga d'aki sukayi turus ganin Baba larai na har had'a kaya a jaka,duk suka kalli juna alamar tambaya amman duk basu da Amsa,
Khadija ce tace"mama ina zaki?"shiru tayi ba Amsa har sai da ta kammala komai ta rataya mayafi sannan ta kallesu ta kauda kai tace
"Yawwaaa tafiya ce ta kamani yanxu daga can gida Anturo Inna ba Lafiya tana nemana,don haka zan tafi yanxu..Ku zauna saboda makaranta insha Allahu bazan dad'e ba,kuma saboda Hajiya yasa bazan tafi da Ku ba,Amman Dan Allah duk da nasan baku da matsala amman ina so Ku kula sosae,kuyi Aikin yadda suke so kunji ko?"
Gyad'a kai suka yi,Ameera cikin rawar murya tace
"Ni dai dama ki tafi damu"
Baba larai tace
"A'a..Ku zauna Allah yana tare daku,rashin Lafiya ce kuma ba wani abun ba,"
Duk suka ce "toh..sukayi mata a sauka Lafiya"
Har gate suka rakata kamar baza su rabuba har da ya'r kwallar su,haka suka dawo jiki a sanyaye da kuma fargabar irin rayuwar da zasuyi a gidan su biyun.haka suka koma part d'in su suka zauna shiru kamar kurame kowa da abinda ke sak'awa cikin zuciyarta daga nan bacci ya 'Dauke su.
12:00pm,Hajiya mama ke saukowa daga upstairs cikin yauk'i anci kwalliya cikin shadda galila d'in kin Senegal ruwan omo kamar zata gasar kyau,anci gwagwgwaro(head) ruwan d'orawa,hannayen ta sanye cikin warwaro da zobunan daham,Direct Dining area ta nufa inda tasame su a zazzau ne da Alama ita suke jira,cikin murna ta Isa gun ta jawo kujera ta zauna tana kallon su, Mustapha ne ya dube ta yana Murmushi yace
"Anty Gud morning"
Dariya tayi tace
"Mrng ya kwanan nigeria?"
Shafa kansa yayi kawae yana Murmushi, kallon Aliyu tayi daya wani langab'ar da kai fuskar sa kamar zaiyi kuka,dariya tayi tace"Ya dai?"
Turo baki yayi gaba cikin halinsa na shagwab'a yace
"Chaiii mom ace wai tin d'axu ina zaune ina jiranki baki zo kinyi serving d'ina ba,?" Yafad'a kamar zaiyi kuka,Sameera ce dake ta danne danne a wayar ta ta dube shi tana masa kallon banza tace
"Lallai ma bross to a can waya ke serving d'in ka?"
Hararar ta yayi yace
"Wata baby ce fa"
Dariya Hajiya mama tayi tana kallon su tace
"To..ya Isa haka,yanxu ya kake so Ayi?"
Sai da ya buntsuro baki sannan yace
"A samo min wanda zata dinga serving d'ina morning, evng,nd night kawae"
Dariya Sameera tayi tace
"Sai bros..gaskiya a samo maka amman ba old version ba"
Kallon ta yayi yace
"Ae dama..baby nake so mai zafi"
Duk suka sa dariya banda Mustapha da yake ta cin Abincin sa cikin kwanciyar hankali cikin zuciyarsa yana Allah wadai da halinsu amman bai Isa ya tanka ba yasan shiyasa yaja bakin sa ya tsuke,muryar Aliyu yajiyo yana sake cewa
"Mum kuma bana son village girl..nafison wadda har gyaran d'aki da wankin clothes d'ina"
Hajiya mama tace "Ka samu daga yanxu ma kuwa" ta fad'a tana mik'ewa ta fice,
Direct Boy's quarter ta nufa,'Dakin su Ameera ta tura ta shiga,Aikuwa tayi tozali da ita kwance tana barci peacefully,wani bak'in ciki ne ya ziyar ce ta cikin xuciyarta tace
"Wato shegiyar Yarinyar nan har Hutu take samu a d'akinnan?tayi kwafa sannan ta tsuguna saitin fuskarta da tayi fresh ta sauke mata mari me zafi a kuncin ta,cikin razana da kid'ima ta tashi tana dafe da kuncin nata,mutstsike idon ta tasake yi don tabbatar da Hajiya mama ce agaban ta ko mafarki take..ji tayi an sake wanka mata wani Marin tare da damk'ota ta mik'ar da ita tsaye tana cewa
" Dan uwarki wato har bacci kikazo kinayi? Uwar kice tabaki izinin yin bacci?"ta sake wanke da Marin da sai da kwakwalwar kanta ta tsaya,ta cigaba
"Uwar ki kike jira ta yi serving d'in Haidar?iyee Dan uwarki?ta d'ur ma mata dundu tare da yin Ball da ita ta bugu da bango kum!,Ameera ta dena fahimtar abin da ke faruwa zuwa yanxu,cikin tsawa tace
" Na baki 2mins ki fito ki shiryawa Haidar breakfast yana dining yana jiranki"tana kaiwa nan tasa k'afar ta ta murje ya'n yatsun hannayen ta sannan ta fice....
_I'm sorry yauma...ina cikin hidimar Biki ne may b gobe ba post_
_*pinky ce*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE๐Ÿ‘„*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
[email protected].
*ยฎREAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readersโค_}
#[email protected]
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
๐Ÿ’œโค๐Ÿ’›๐Ÿ’™๐Ÿ’š๐Ÿ–คโค
*HAPPY BIRTHDAY*
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
*ZUWAIRAT UMMU MARYAM,*
๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚
*I hope the day has been blessed with d presence of those u luv,and many magical moments dear!*
_sorry 4 d late wishes dear!๐Ÿ’–_
๐Ÿ’™โค๐Ÿ–ค๐Ÿ’š๐Ÿ’œ๐Ÿ’›โค
2โƒฃ2โƒฃ
Da gudu ta fad'o motar tana haki,Zare eyeglass d'in sa ya yi ya zubo mata ido 4 some seconds, ganin yadda yake kallon ta yasa jikinta yayi sanyi nan da nan ta sunkuyar da kanta k'asa,definitely sai ga hawaye shar! Har sun fara jik'a gaban d'an k'aramin hijjabin ta,shiru yayi still he's eye's on her,wani irin tausayin ta ne ya tsirga masa daya tuna Yadda mahaifiyar bata son ganin zubar hawayen shi gata kuma marainiya,zuciyarsa ce tace masa
"Ka tausayawa yarinyar nan,bata da kowa yanxu sai kai,idan bata ji dad'i a gunka ba, a gun wa zataji?...." Runtse ido yayi jin zuciyarsa na zafi,Hannun sa duka biyun yasa ya jawota daga seat d'in ya dawo da ita kan cinyar sa ya zaunar da ita,fuskarta ya tallafo da hannunsa ya had'e da tashi suna jin numfashin juna,loop tayi ajikin sa but hawayen still suna rushing, ganin ba denawa zata yiba yasa ya zaro tissue ya shiga goge mata,sai da yaga hawayen sun dena zubowa sannan cikin kasalalliyar murya yace
"Me yasa ki kuka baby...?"
Kwantar da kanta tayi a faffad'an k'irjin sa sannan cikin sanyi tace
"Ba Kaine oll those days baka sona ba"
Murmushi yayi ya sunkuye saitin fuskarta ta yace
"I will not do it again,OK?"
Hannu ta dunk'ule ta mik'o masa tana d'an Murmushi tace
"Deal?"
Murmushi yayi ya mik'o nashi shima yace
"For sure!"
Wata wawuyar runguma ta kai masa da duka jikinta ta rik'e wuyan sa tana cewa
"Yearh.!! Thaz my Yaa,I luv u so much.."
Ta fad'a tana kaiwa cheeks d'in sa kiss,
Janye ta yayi ganin zai fara loosing kanshi yace
"Oya back 2 ur seat,we re late!"
Ba musu ta koma cike da murna,cikin zuciyarsa yace
"Infact I make her happy"
Key yayiwar motar ya ja suka fice daga gidan,dab da zasu hau titi yace
"Tie ur belt baby"
Yafad'i showing deep concern,
'Daurawa tayi sannan suka cigaba da tafiya,
Driving yake cike da k'orewa kuma cikin nishad'i,K'ibd'iyya nata yi masa surutu da labarin classmates d'in ta,shidai kawae gyad'a kai yake ko yayi Murmushi,
A dai-dai bakin gate d'in school d'in su yayi parking,lunch box d'in ta ta d'auka ta jiyo ta marairai ce fuska tace
"Yaa plssssss"
Kallon ta yayi yace
"Uhummmm??"
K'ara langwab'e kai ta sake yi tace
"Come nd pick me plsss"
Murmushi yayi yace
"OK...."
Murmushi tayi sannan ta fice daga motar tana d'aga masa hannu,
Revers yayi yabar gun ya hau kolta yadauki hanyar office zuciyarsa wasai.
Lokacin da ya Isa banki,securities suka zo suka dinga kwasar gaisuwa tare da karb'ar jakarsa,gaba yayi suka take masa baya har cikin new office d'in, Masha Allah nace,office ne kamar wani falon minister yaji kayan alatu na more rayuwa,ga K'amshi da sanyi ni'imtattu na tashi,komai white ne na office d'in... Hmmn,no matter how d description of a writer can't...,
Kujera ya samu ya lume aciki,one by one sukazo sika fara gabatar da Kansu,baiya cewa komai sai bodyguard d'in ke amsa musu,shikuma ya had'e rai kamar wani sarki!,
Wata macece chocolate ta shigo Last da alama musulma ce,cikin rangwad'a ta shigo tafara gabatar da kanta tace
"Weldone sir!,I'm mujeedat bello,I'm ur permanent sect...I'm.."
Hannu ya d'aga mata cox kawai bata yi masa ba,
Sum-sum ta fice daga office din ganin ba wasa,amman cikin xuciyarta dariyar mugunta tayi tace
"Since I saw u my hrt melt,I will do all in my power 2 have u,u don knw who am I"
Haka yayi ta gudanar da Aikin sa cike da gonan cewa,Around 12 phone d'in sa yafara ring,idon sa yakai kan screen d'in yaga _*Hrty*_ yana yawo akai,da sauri ya d'aga ya kara a kunnen sa bai ce komai ba,daga d'aya bangaren mummy tace
"Son?,"
"Mummy" yace shima,ta cigaba da cewa
"Kana jina?
" eh..mum"yace
"Yawwaaa by 4 kaje ka d'auko daughter @sch.then kabiya ta shop kasiyawa Husna phone tinda ka karb'e waccan ka kai mata da kanka and make sure ka shiga ciki kuma Ka nemi husnan don zasu fad'a maka Amount na Kud'in da zasu buk'ata @d events, may b ma zaka sami k'awayen ta,duk dai yadda takama ka basu don bana son lokaci ya k'ure,if possible ka nemi Farouq kuje tare it will b better"
Shiru yayi don tinda ta ambaci sunan Husna ranshi ya b'aci don ya ma manta da Wannan halittar,Mummy ce tace
"Re u d online"
Huci ya furzar sannan yace
"OK"
Sukayi hanging up duka,
Tsokiii yayi daya tuna maganar k'awayen ta,a hankali ya furta
"Uselesses"
Sai 2 o'clock ya sanar wa da Farouq kasancewar duk suna cikin banki d'aya,site d'in su ne ba d'aya ba,Lokacin daya fad'a wa Farouq dariya yayi yace
"Uhumm baza ka iya hak'uri a kawo ta ba,remain 6 days fa friend?" Cikin tsokana yayi maganar,
Tsokiii yaja yace
"I don care,Mummy ce ta sani not my personal,..so,idan zakai escorting d'ina well,if not..plsss joke apart"
Murmushi Farouq yayi yace
"Fine,Allah yakaimu 4 d'in".
4:05pm suna bakin gate d'in sch.d'in su K'ibd'iyya, suna zaune cikin mota suna firar yadda aiyyukan suka kasan ce,can sai gata nan ta taho ita da wasu da bazasu wuce Age mate d'in ta ba su biyu sun sakota @ d middle suna ta dariya daga gani suna cikin farin ciki,Farouq ne yace wa Abdul
"Friend K'ibd'iyya class nawa take ne?"
Shiru Abdul yayi yana kafe ta da ido ta cikin motar sannan yace
"I thought she ix in Junior 2,"
Gyad'a kai Farouq yayi yace
"Gud..,but naji kamar mummy tace Tare zasu koma da Asma'u gidan ka,"
Yatsine fuska yayi ya d'an dafe goshin sa yace
"Uhmmn,but ina tunanin kafin nan ma kawai mu koma ni da ita" ba Dan cikin serious tune yayi maganar ba,da Farouq kecewa da dariya zaiyi cox abin ya bashi mamaki sosae but sai ya basar yaci gaba
"Eh..hakan ma is good,kaga sai tafi daraja K'ibd'iyyan idan ta je ta sameta before,"
Shiru Abdul yayi ganin sun k'araso,
Knocking tayi ta site d'in Abdul,A hankali ya sauke glass d'in, Murmushi tayi tace
"Yaa ga friends d'i na"
Ta fad'a tana nuna su,gaishe shi sukayi ya amsa yana tambayar su studies, tace"Yaa wannan sunan ta _Aisha Bashir Garko_ "ta nuna farar,Wannan kuma sunan ta
_"Amina Naseer Gaya_ ta nuna me d'an duhun,
Gyada kai yayi yace
"Gud.." Sannan yazaro kudi ya basu,godiya sukayi sannan K'ibd'iyya ta kula da Farouq,hannu tasa ta rufe bakin ta tace
"Loll yaa farouq dama har da kai?"
Murmushi yayi yace
"Har dani,naza ta ko yanxu kin dena kula ni"
Ya fad'i yana langwab'e kai kamar baby,duk suka fashe da dariya ganin reaction d'in da yayi banda Abdul,gaishe shi duk sukayi sannan Abdul yace
"Shigo mutafi baby"
Shiru tayi sannan tace
"Yaa mu tafi da su saboda Ku gaisa na hana su tafiya,ba su da nisa a hanya zamuyi drooping d'in su ma"
Gyada kai yayi kawai,
Back seats suka shiga dukan su sannan Yayiwa motar key suka tafi,
K'ibd'iyya ta katse shirun da sukayi tace
"Yaa bakazo da wuri ba?"
Farouq daya san Abdul ba responding zai ba yace
"Eh..mun je shop ne"
Shiru tayi sai Farouq da yake ta Jan su da fira,
Tare aka sauke su suka tafi suna d'aga mata hannu,
Ganin sunyi Ring road yasa K'ibd'iyya da suke ta fira da Farouq tace
"Chaiii Yaa Abdul ina zamu nan?"
Batare da ya damu ba ya shiga badawa layout,Farouq ya d'an jiyo da Murmushin tsokana yace
"Gidan su kishiyar ki zamu"
Tab'e fuska tayi kamar zatayi kuka bata ce komai ba,
Dariya sosae Farouq yayi yana tafa hannu yace
"Inyeee kaga uwargidan Abdul Ashe ta iya kishi"
Buntsuro baki tayi ganin Abdul baice komai ba sai ma tuk'i da yake tayi,
Farouq ne yayi ta tsokanar ta har suka iso sukayi horn aka bud'e musu ya tura hancin motar,parking sukayi sannan ya kira mai gadin yace ya sanar wa mutan gidan Abdulkarim ne,
Ba jimawa yafito yace su biyo shi,Farouq ne yafara fitowa daga motar,sannan Abdul ya juyo ya kalli K'ibd'iyya data had'e fuska yace
"Ta so koh?"
Nok'e kafad'ar ta tayi alamar baza ta ba,
'Daure fuska yayi yace
"U see ur problem with me ko?".
Da sauri ta taso tafito tace
"sorry na dai na,but Yaa ni bazan kula ta ba"
Hannun ta ya kama ya riqe suka nufi falon yace yana matse ya'n yatsun ta "yeah..don't utter anything.. OK?"
Lumshe ido tayi don tana jin dad'in yadda yake Mirza hannun nata shiyasa taka sa magana,da sallama suka shiga har Farouq, falon qatone,Hajiya Bilki ce tafito tana yi musu barka da zuwa,bayan sunyi exchanging greetings tace bari ta turo musu su,
Farouq ne ya kalli Abdoul daya ke ta pressing phone d'in sa K'ibd'iyya na kalla ta d'an kwanto jikin sa,yace
"Abdul naji ance SU?..dama ba Asma'u ce kawae b?"
Tab'e baki yayi yace
"Her friends,... Nan Abdul yayi masa summary da bashi waya da kud'i ya basu cox shi bazai magana ba"
Murmushi Farouq yayi yace
"Abdul wllh duk randa Asma'u ta kamaka a hannu kar ka gayan,"
Tsokiii Abdul yayi yaci gaba da Game d'in da suke yi amman ba ajin sound kasan cewar sun sa eyepiece shi da K'ibd'iyyan,
_may be mu had'u Anjima @night_
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE๐Ÿ‘„*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
[email protected].
*ยฎREAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readersโค_}
#[email protected]
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
```Happy 1year Anniversary REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS๐ŸŽ‚,more yrs Ahead```
*Nagode sosae da Addu'oin ku,PC chart ina sake baku haquri plsss*
2โƒฃ1โƒฃ
Da sauri khadeeja ta yo kanta tana cewa"Ameera!Ameera!!.."kuka ta fashe da shi ganin ko motsi Aneeran bata yi,ruwa taje da gudu ta d'ebo ta dawo,Dai-dai fuskarta tazo ta dinga shafa mata ruwan,Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta bud'e idon ta a hankali ta sauke su kan fuskar Khadija data tsura mata ido fuskarta fol hawaye,hannunta ta mik'awa Khadija ta rik'o nata alamar ta d'agota,jingina tayi da bangon ta sunkuyar da kanta tana tsiyayar da hawaye,maganar mama ce tafara yi mata yawo akai _"na baki minti 2 kifito.._ ko k'arasa tunawa ba tayi ba ta mik'e da sauri duk da rashin k'arfin jikin ta ta fice daga d'akin ko sauraron kiran da Khadija ke mata batayi ba,
Sai da ta tsaya kafin ta k'arasa ta goge hawayen fuskarta sannan ta nufi falon xuciyarta na harbawa da sauri da sauri,A hankali ta murd'a k'ofar ta sa k'afarta ciki kanta a sunkuye,ba wanda ya amsa sallamar tata sai Yaa Mustapha,k'ara sowa tayi gun dining area ta tsugunna sannan ta gaishe su,shi kad'ai ya amsa yanxumma sai uwar harara da mama da sameera keta watso mata,shi kuwa Haidar baki ya saki yana kallon ta cikin zuciyarsa yana cewa "Tab! Allah yayi zubi anan,Ashe na dawo 9ja da lucky" yayi wani mugun Murmushi yana shafa sajen sa,muryar Mama yajiyo tana fad'a mata abubuwan da zata dinga yiwa Haidar kama daga,wankin toilet, gyaran d'aki da mopping, da kuma kulawa a Abincin sa tun daga Safiya har dare including Washings d'in clothes d'in sa,ta k'arasa maganar da cewa "kina jina koh!!!?cikin tsawa,sai da ta matsa gefe sannan tace "eh..to",
Yaa Mustapha ya juyo kalli mama yace
" Anty da kinbar ta tadinga serving d'in Abincin, idan yaso gyaran d'aki sai ki samo dattijuwa ta dinga mai koma sameera..."da sauri mama ta d'aga masa hannu tace
"Mustapha kar ka sake samin baki akan duk irin hukuncin dana zartar akan shegiyar yarinyar nan indai kana son cigaba da zama a cikin gidan nan"
Girgiza kai yayi kawae ya mik'e ya bar falon zuciyarsa na tafar fasa,
Sameera ce tace
"Mama wllh Ya Mustapha zai dinga kawo miki Matsala don haka kawae wllh ya dena breakfast damu,
Mama datake ta danne danne a wayar ta tace " shi d'in banza,idan yace zai dinga yimin irin haka wllh barmin gida zaiyi"
Ita dai Ameera tana jinsu tagama serving d'in shi tafice,tana fita ya kalli mama yace
"Mom ina kika samo Ya'r babyn nan"
Batare da ta kalle shiba tace
"YA'R Mustapha ce,ya akayi"
Shafa gemun sa yayi yace
"No..just naga ta girma ne kuma..."
Dakatar dashi tayi tace
"Tayi maka ne?"
Murmushi yayi yace
"Eh..amman naga da d'an saura"
Dariya mama tayi tace
"Na baka izini ka Afka mata duk sanda ka gadama"
Wani irin runguma ya kaiwa mama yana cewa
"Serious mom?"
Shafa kansa tayi tace tana gyad'a kai
"Yes...itama haka akayi da uwarta aka same ta"
Tsalle yayi yana cewa
"Yearhhh thaz my mom,tnx u" ya yi mata peck a goshi sannan ya fara cin Abincin, ita kuma mama ta yi musu sallama ta fice daga gidan,
Shiru dining arean kamar ba mutane,Haidar ya d'ago ya kalli Sameera da take ta chatting yace
"Sis kinji Albishir ko?"
Yatsine fuskarta tayi tace
"Uhmmn congregation amman ka bita a hankali cox she ix still young"
Murmushi yayi yace
"Yearh dama ba yanxu ba sai nabata tablets ta sake girma like 5-6month next before"
Murmushi Sameera tayi da ita kad'ai tasan meaning d'in sa tace
"Thaz good too" amman cikin xuciyarta cewa tayi
"Hmmn u re mad bro,taya zan rayu da ita 4 almost 5yrs ina jiran ta don na huta da ita amman rana d'aya kace zaka rigani..impossible sai na fara."
Dariyar da taji yana yi ce yasa ta kalle shi da alamar tambaya tace
"Lfy?"
Wata dariyar yasake yi kamar bazai dena ba sannan yace
"U knw wat?"
Girgiza kai tayi
Yace"I have just imaging ina sarrafata @bed"
Yak'e tayi tace
"Hmmn..zaka more kam"
Yaci gaba
"Amman sai na fara shawo kanta.."
Mik'ewa Sameera tayi don idan ta cigaba da sauraron sa xuciyarta zata buga don tana tsananin kishin Ameera,
Cema sa tayi tayi bak'i ta bar gun,
Shima mik'ewa yayi ya koma part d'in sa.
Ameera na shiga d'akin su ta fad'a kan katifar su tayi rubda ciki tana hawaye,Khadija tazo ta dafa kafad'ar tana tambayar ta,mik'ewa tayi ta fara gayawa Khadija abin da yafaru da Aikin da zata dinga yi,
Ajiyar zuciya Khadija tayi tace
"Allah ya taya ki yi to"
Share hawayen ta tayi tace
"Khadeeja kina ganin Wannan aiyukan sun dace dani a matsayina na wadda ba muharramar sa ba?ko Anty sameera a sata aikinnan bare ni??"
Rik'e hannunta Khadija tayi tace
"Kar ki damu Allah zai kare"
Shiru tayi tukunna tace
"Amin"
Daga nan suka fara shirin islamiyya don yau sun koma.
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
Farouq da K.B ne suka shiga palon Abdul suka same shi kwance cikin Wannan yanayin,sun d'au lokaci sosae suna bashi taimako sannan ya dawo dai-dai, yana bud'e ido ya sauke su kan k.b daya tsura masa ido,da sauri ya runtse idon Dan baya k'aunar ya sake tozali da k.b,farouq daya lura da haka yashiga yi masa nasiha akan ya rage irin zazzafar k'iyayyar nan,shi kuma k.b ya dinga bashi hak'uri da yin alk'awarin ya daina,kallon su Abdul yake 1 by 1 sannan yace
"K.B this is not my concern so plx leave me alone"
Haka farouq ya dinga rarra shin Abdul akan yayi hak'uri su koma abotar su tinda Allah ma muna yi masa laifi ya yafe mana Abdul,da kyar dai suka shawo kansa ya hak'ura,abinka da Abokan asali tuni suka fad'a firar su kamar ba suyi komai ba amman still Abdul sai cin magani yake yi yana basarwa especially idan sukayi maganar Auren su.
Mummy ce ta katse su lokacin data shigo don duba Abdul d'in,Murmushin tane ya fad'a d'a ganin su,gaishe ta suka fara yi tana amsawa tazauna kan 2 seater tace
"To AI ni nama shigo a dai-dai kuce?"
Murmushi Duk sukayi banda Abdul da kamar ma baiga mummyn ba,
Anan mummy ta sanar dasu sa ranar da duk wasu shirye shirye daya kamata ayi kasancewar 2weeks remaining, sun Dad'e suna tattaunawar daga bisa ni ta tashi ta bar su suka cigaba duk da firar da Farouq da k.b ne jigon don shi Abdul uffan baya cewa sai mummy tace "ko ya kagani?" Shine zai ce kawae "eh..ko yayi"
Mummy na ficewa ya tashi yabar falon ya koma bedroom don sun cika masa kunne ga haushin Husna daya cika masa zuciyarsa ji yake kamar yaje ya shak'e ta ta mutu ko yaji sanyi.
Su kuwa su Farouq ko da ya tashi basu damu ba don sun san halinsa dama don haka suka cigaba da tattaunawar yadda suke son Bikin ya kasance.
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
'Bangaren Husnah kuwa da k'awayen ta tinda labarin ya iske su suke cike da murna Mara misaltuwa,kullum a makaranta ko gida ko Unguwa suka je basu da wani labari da yawuce na Bikin da shirye-shirye,ta fannin magani kuwa ba'a cewa komai don suke nan research kullum na magun gunan da zai rikita Abdul su samowa husna dama Kansu, haka ma abin yake ta fannin k'ananun kaya(sexy dresses), don ma exam na approaching d'in su.
Itama Mummyn Husna na ta b'angaren shirye shirye take sosae don ganin tayi bajinta a Bikin firstborn d'in ta,don takanas tayi visa don zuwa abroad don yin odern everything a can.
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
Yau takama Monday which ix equivalent to 1week for the weeding,
Tin Asuba Abdul daya dawo daga masallaci bai koma ba sakamakon yau zai fara shiga office d'in sa na Bank as professional M.D na new bank d'in, 6:15Am ya fito daga wanka hannun sa riqe da towel yana goge ruwan jikin sa,gaban dressing mirror ya d'auki oil yafara shafe jikinsa har black curly hair d'in sa nan da nan K'amshi ya cika bedroom d'in,sai da yagama ya fito tsaf cikin black fitted armani suit d'in sa,necktie d'in sa fara me shining,cufflinks d'in sa masu silver stones da golden wristwatch d'aure a tsintsiyar hannunsa,ya sa white eyeglass Oh! My god he looks breathtaking, designer perfume d'in sa ya d'auko yafara spraying ko ina na jikin sa,zama yayi bakin gado ya fara sa socks d'in sa tare da blaxk cover shoes sannan ya mik'e, _Abdul ba dai wanka ba,_ wayar sa iPhone7 ya d'auko daga bedside drawer tare da d'aukan black bag d'in sa ya rataya ya fito zuwa central fallow lokacin 6:50am, yana shiga ba kowa sai dai ga breakfast nan akan dining, dining area ya nufa ya jawo kujera ya zauna yayi crossing leg,cikin husky voice d'in sa yafara kiran "Janet!,..Janet!!,"
Da sauri wata dattijuwar mata fara ta fito hannunta rik'e da flask ta zo ta risina tace
"Good morning Mister"
Bai amsa ba sai command ya bata da tayi serving d'in sa,cikin hanzari ta risina tafara serving d'in sa,tana gamawa tayi hanyar barin arean, gyaran murya yayi yana kurb'an tea d'in, dawo wa tayi ta risina,sai da yagama shan k'amshin sa sannan kamar baya son maganar yace
"Tell Abba I'm leaving"
Da sauri ta bar gun don cika umarnin sa,
Yana nan yana breakfast d'in yajiyo tahowar su daga main falo,K'arasowa sukayi gun fuskarsu d'auke da Murmushi, Abba ne yafara rungume shi yace
"Congregation my Son..may it b d beginning of ur success through.." Cike da murna mom ma tayi masa,Murmushi kawae shi dai yakeyi jin yadda suke ta yabon shi da kyan da yayi,suka ja kujeru suka zazzauna bayan sunyi exchanging greetings, Janet ce tazo suma tafara serving d'in su,Abba da mummy tafara serving sannan tafara yiwa K'ibd'iyya wadda take ta change tace this..tace that..,
Abdul daya shak'a ya d'ago ya kalli Janet a hankali ya furta
"U can go"
Da sauri Janet dama ta gaji tabar gun,Aikuwa K'ibd'iyya ta fashe da kuka ita ba'a gama serving d'in ta ba,Mummy ce ta kalleshi tace "Haba Son yau fa bai kamata kasa wani kuka ba especially Daughter" Abba shi ma Murmushi yayi yace
"Son kar mu baka ita kaje kana sata kuka

1 Comments On YAR ZINA CE
avatar
abdulkadir-6

1 year ago

Reply

Is a very educated and interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment