Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[1/8, 11:30 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/13, 10:11 PM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/12, 3:34 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
1⃣ Maza da mata na hango anata shirye2 ko ina na wulga sea inga ana murnah da annuri, farinciki cike da fuskokinsu, musamman ma mai martabah Sarkin wannan masarautah mai dimbin tarihi da tarin albarka, cikin garin kano,Sarki Ahmd Amin mai matarba sarki na 5 a wannan masarautah, ya kasance matanshi 4, uwar gidah itaceh mai sunah Habibah, sea Aminah itaceh ta 2 sea ta 3 mai sunah Hajaru, sea ta hudu wadda take itaceh amarya kuma karamarsu mai sunah juwaira, mai martabah sarki Ahmd ya kasance mutum mai gsky,da son talakawanshi...
Gimbiya Hajar itaceh dayah Allah y bawah da namiji a gidan mai sunah Mujeeb, sauran "ya "yan mai martaba kuwah duk matane. Hkan y sanyawah mai matarbah son magajinshi fiye da komai a duniyah, baya son nisah dashi, kuma hakan y qara kaunah mai tsanani tsakaninshi da itah, wannan kenan.
Mai martabah nagani zaune tare da fadawanshi, Kallo dayah zakayi masah kagane yana cikin farinciki, tabbas wannan baya rasah nasaba da dawowar yarima Mujeeb..
Wani na hango wanda ake kirah da sarkin fadah, yanayiwah mai martabah magana kasa2 a kunneyh, Mai martabah yaceh "To mazah a tashi a taho da Mujeeb dan ynxn hka jirginsu ya iso, Babu jirah mutanen fadar mazah da matah suka rankayah zuwa airport, Nima dea kausar ba'a barni a baya bah na saka hijab Dinah da takalminah muka kama hanya cikin tawagar ayarin gidan sarki, muka nupieyh airport.
[11/12, 5:28 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 2⃣ Muna isah, aka dakatah, kasancewar jirgi na sauka, jirgin na gama sauka, aka bude kopah mutane suka fara sakkowah, sai da aka jima tukunnah na hango wasu fararen idanuwah, masu kyau masu girmah, sea girar idanunshi wadda take baqa Zara_zara ,gashin kanshi kuwah bakieyh ne wuliq sea shiekieyh yakeyi, hancinshi dogone, bakinshi madaidaciyh ne,gashi pink, yanada fadin kirji da tsaye gashi fari kaman balarabe, kai Masha'allah gsky ya hadu, sanye yake a cikin English wears, rigah jah wando black, takalminshi Thom's jajayeyh, yana taku guda2,ana ganinshi aka fara busar gidan Sarautah,da ganin hka naceh wannan shine yarima Mujeeb...
Busah aka cigaba dayi har ya sakko daga jirgin cikin Murmushi da kasaitah y iso,fadawa suka Farah "Allah y taimaki yarima dan sarki jikan sarki, Allah y teamaki yarima watarana SARKI NE!" hka suka dingah cewah inda na qara gyara tsayuwatah domin ingah Mea zea faru.
Motah aka bude mushi y shigaha a gidan baya,Muma muka komah tamu mortar aka lulah sea gidan mai martabah, muna isa gate na farko sauran fadawan dake gidan suka dau busah, hakan ya tabbatarwa da jama'ar gidan lallai yarima Mujeeb y dawo, a hka har muka isah dea2 kopar fadar mai martaba, muna isah aka budewa yarima Mujeeb motah y fitoh.
Waye Mujeeb?
[11/13, 5:50 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 3⃣ Mujeeb Ahmd Amin, Magaji dayah, daya rage a wannan masarautah,yarima kenan mai jiran gado,sunan mahaipiyarsa hajaru itaceh ta 3 a wannan masarautah, Mujeeb y kasance mutum ne mai tsananin nuna karfin mulki da iko da nuna isah wurin nuna qasaitah kuwah badaga baya bah. Mujeeb yana da ilimin Arabic sosai dan kuwah y haddace Qur'ani,a bangaren boko kuwah y hada masters dinshi a Business administration, Mujeeb baya shaye2 sea dea akuy Neman matah, bashidah yawan pitah,baida frnds dayawah in ba "yan "yan mulki bah sea kuma na Sarautah,kwata2 baya Hulda da talaka,huldarsah da talaka mai zea bashi amma Sam baya shan innuwah daya da talaka. Wannan kenan. Shekarunsah bazasu Wuce 30_32 bah.
*****
Yana fitowah fadawah aka rufa masah baya, aka fara gyara kimtsieyh da kyau,har muka isah a cikin fadar indah yarimah Mujeeb ya cire takalminshi y zaunah gefe ya gaidah mai martabah cikin girmamawah,fadawah aka dau amshi "Sarki y amsah" sarki y samaka Albarka" mai martabah yay wa Sarkin gidah umarni da a fara walimar da aka shirya hka kuwah akayi nan take aka fara walimah, anci ansha kuma anyi addu'ah, har na tsawon wani lokaci,tukkuna mai martaba yace da yarimah ya tashi ya shigah ciki hka kuwah akayi kai tsaye ya wuce gidan tare da rakiyar wasu daga cikin fadawan wannan Masarautah. Nima dea binsu nai a bayah,domin ingah kuma ina yarima zea tafiyh,kai tsaye dakin Mum dinshi y nufah, yana isah jekadiyah ta fara zabgah kirari, hannu ya daga matah wanda hkan y dakatar da itah. Kai tsaye y zarceyh gurin Mum dinshi, Har qasah y dukah y gaishetah cikin girmamawah, amsawah tai tare da cewar "Mujeeb Allah y yay maka albarka, Allah y shiryakah" jekadiyah ta amsah da "Amin gimbiya " yarimah godiyah yake. A hka sukayi sallama.
[11/13, 6:03 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 4⃣ Daga nan kuma Mujeeb kai tsaye dakinshi ya nufah,wanka yay y chanzah kayanshi ya shafa turare, ya kwantah kan gado y suma kallon dakin dayake ciki yana tunani, ringing din wayarahi ne y dawo dashi daga cikin tunanin daya shigayi, dauka yay yaceh "hello" babu ko tmby wannan muryar macece, Yarima yaceh "A ina zan ganki? Am eager wlh" Murmushi tai tukunnah taceh "ai ni am always available yanda kasan network din MTN" Murmushi yarima yay tukunnah yaceh yau da dare zaki ganni karfeyh 8pm, so I need ur full address,nan take kuwah ta bashi address din, yarima bai qara cewa komai bah sea ya kashe wayar..
Hka kuwah akayi, karfeyh 8pm dea2 na bugawa yarimah y kimtsah y shirya tsaf, cikin qananan kayah, yayi kyau sea kamshi yake zubawah, dakinshi y kulle, tukunnah y dau key din motarshi wadda take kyautah ce daga gwamnan jihar kano ya aiko a bashi, kai tsaye fadar mai martaba y nufah, sallama yay fadawa suka amsah, mai martaba yay masu alama cewa dasu tafiyh, su barshi da yarimah,hka kuwah akayi suna fitah yarima Mujeeb ya gyara zamanshi yaceh "Allah y taimaki mai martaba ran sarki y dadeyh,ina Neman izini zan dan fitah in gana da jama'ah" mai martaba y kalle yarima Mujeeb yaceh "Mujeeb ynxn zaka tafiyh? Mujeeb y sadda kanshi qasa yaceh "eh mai martaba ynxn in shaa Allah amma a cikin ikonka" mai martaba yaceh "Allah y tsare amma ba kai daya zaka fitah bako? Mujeeb yaceh "Ranka ya dade ai ba jimawah zanyi bah" mai martaba yaceh "To a dawo lpy a kula dea da mutuncin Masarautah,Mujeeb y amsah da in shaa Allah" a hka sukayi sallama indah Mujeeb ya fitoh y kama hanyah zuwah gidansu Teenahluv .
[11/13, 6:26 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 5⃣ Wacece Teenaluv? Asalin sunantah Fatyma Musah,Yar asalin Yola ce, amma anfi sanintah da Teenaluv, ta kasance yarinyace kamila Yar arziki irin albarka, mai tarbiyya ceh, amma hali na rayuwah yasah qaddara ta fadamatah indah wani saurayintah yay matah ciki, iyayentah suka koretah daga gidah,duk irin tsananin biyayya da tarbiyya da take dashi basu lura da cewar wannan qaddara nebah, bayan sun koretah daga gidan tana tafiyah machine y kadetah, cikin dake jikintah y zube ta samu rauni sosai, wanda y kadetah y gudu y bartah, wani ne ma y gantah a wannan hali ya kaitah asibiti, bayan ta ji sauki ta halbo daga Yola zuwah kano..
Sun hadu da yarima Mujeeb ne a whtsapp, tun yana UK, nan takeyh dataga pic dinshi a dp dinshi ta rude kanshi tama Deana kula kowah in ba shibah,dama ita chan bata kula tsofaffiyh ko kuma matasah, indea kana da kyau da kudi to kai natah ne.. Wannan kenan..

Yana isah dea2 address din databashi, ya tsaya yay parking motarshi ya fitoh, yana fitowah yaji wata siririyar murya a gefen wani gidah,tana cewah "shin ko kinsan cewah aikatah zinah babban laipiene? Allah ma yaceh kada mu kusance zinah, sabodah hka Allah yaceh "Muyi aure" kinga aure da kike gani Babban kadara ne ga yan Adam shin baki lurabah da cewar a cikin kowanne jinsi na haliitar duniyah Allah yayi maceh bah kuma yayi namiji bah? yarima Mujeeb dake gefe,tsaye yay sabodah dadin muryar dayakeji, matsowah yafarayi sea yaji an riqa masah hannu, kodah y juyu bama tmbya teenah ceh Murmushi tai masah, shima y mayar matah, bai jirah komai bah yaceh "teenah wacchan yarinyar fah? Teena ta yatsine fuska tace wacce daga cike? Yarima Mujeeb yaceh "wannan mai milk din hijab" teenah taceh dama nasan sea itah to sunantah Hamna,tana cewa hka taja hannun Mujeeb suka shigah cikin wani gidah dake nan kusah danasu hamna, wani daki ta dosah dashi, suna shigah ta mayar da kopar ta kulle ta juyu ta kalle Mujeeb, ta fara kissing dinshi, tana shafar wuyanshi, nan take shima yfara mayar mata da martani, sun shagala sosai har ta kaisu kan gadontah, yana kokarin cire kayan jikintah muryar hamna ta dawo masah a zuciya "kinsan cewa aikatah zinah babban laipine? Allah ma yaceh kada mu kusanceh zinah" nan take yarima Mujeeb yaji wani karfeyh a cikin zuciyarshi ji yake kamar an masah gizo a kunneh, tashi yay ya nupieyh door din dakin, da hanzari teenah ta tareshi, taceh lapiyah?,yarima Mujeeb yaceh lpy bani hanya in wuceh...
Β©Kausar LuvπŸ’ž
[11/13, 10:45 PM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/13, 9:22 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
6⃣ teenah taceh "Haba Mujeeb ya zakamin hka? Mujeeb yaceh "naceh ki bani guri in wuceh in b hka ranki zea baceyh, kapin ta qara wata magana y bankadetah y fitoh daga dakin har gidanmah, yana fitowah yana cikin qaro da muryar Hannah na cewah "kingah Allah mai gafara ne,mai rahama ne,mai jinkaine, a duk indah muka tsince kanmu tofah musani cewar "Allah yana nan tare damu" kingah karya da cin amana,zalunci da yaudara duk basu dayah dagah cikin halin mutanen kirki ...
Ajiyar zuciya yarima Mujeeb yay tukunnah ya shigah motarsah yaja zuwah gidah,kai tsaye dakinshi y nufah y kwantah kan gado ko takalmi bai cire bah, maganganun hamna kawea ke dawo masah a rai, so wannan waceceh? nikainah tambayr danake kenan..
Wacece Hamna?
Hamna Halid, Kyakyawar yarinya ceh,faraceh tana da ilimin addini sosai sannan ynxn hka ta kammala secondary school dintah a GGDSS Gwarzo, akuy kasaitah dan sea ka zatah wata Yar mulki ceh ko sarautah,mahaipintah y ksanceh mutum mai rufin aisrin Allah,bashida wani kudi gidansu ma qaramin gidane,sunan mahaipiyartah Rabi'ahtu tana kirantah da Ammu, a gidansu su 2ne daga yayantah mai sunah Jabir sea itah,itaceh maceh kuma itaceh autah. Sheakaruntah bazasu wuce 17_18 bah.
[11/13, 12:43 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 7⃣ Hamna ta kasance abar so ga kowah,yarinya ceh mai hankali da natsuwah, batada tsoro ko kadan irin tsoron nan na masu mulki ko sarautah.. wannan kenan.
A chan bangaren yarima kuwah ya kasah bacci natsuwarsah gaba dayah ta fitah daga jikinshi, dan a halin ynxn yasan yana buqatar maceh a tare dashi kuma gashi y baro teenah wea mi ke faruwah dashine? A hka ya dinga tunani2 har bacci yay awon gaba dashi.
Washe gari da misalin karfeyh 8am duk ilahirin family din mai martaba sun hadu a cikin wani babban falorn Sarkin, inda mai martaba yay addu'ah tukunnah y fara magana "Yaceh Alhmdlh dukkan yabo da gdya sun tabbatah ga Allah dayabani iko na tarbiyantar da "ya "yanah, ina mai matuqar farinciki da nuna jin dadinah da Allah y nuna min dawowar Mujeeb lpy, "Mujeeb" mai martaba y kirah sunanshi, yarima Mujeeb ya amsa, Mai martaba yaceh "Mujeeb kaine Magajin wannan Masarautah sabodah hka ykmatah ka ajiye iyali kapin lokacin da Allah zea gwada mana kai SARKI NE! Saboda hka na baka zabieyh idan da wadda kake so to ka kawo mana itah domin mu gantah amma ka tabbatah Yar gidan mu2nci ceh da kamala kaji ko? Yarima Mujeeb ya amsah da in shaa Allah mai martaba..
[11/13, 2:33 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 8⃣ Nan take sukayi addu'ah,mai martaba y shirya fitah fadah, nan take fadawah suka fara kirari "Gyara kimtsieyh dakyau" Allah yja zamanin sarki, dan sarki,jikan sarki, Baban sarki, cikin takawah ta kasaitah da shigah ta kamala mai martaba ybar falon zuwah fadah, yana fitah Kallo y dawo ga Mujeeb, Maman Mujeeb taceh "to kaji abunda mai martaba yafadah ina fatan zaka aikatah kaman ynda mai martaba ya umarcekah, yarima Mujeeb ya amsa da in shaa Allah..
Tashi yay y fitah ya koma dakinshi, kasancewar kunsan al'adar gidan sarautah basu yawo sosai,basuda frnds da yawah,sannan kuma komai nasu na daban ne...
Yana komawah daki y zaunah,sea maganganun Hamna ke dawo masa a rai, ana hka teena ta kirashi, bai dauka bah sea da wayan y tsinke tukunnah ya kiratah bugah 2 yay ta daukah, cikin muryar kissah taceh "Hba prince dan Allah y zakamin hka? Jiyah gaba dayah kasa na gagara bacci, shiru Mujeeb yay tukunnah yaceh "teenaluv yau ina xuwah jiyah wani uzuri ne ysah na dawo, Murmushi tai taceh "to ngd yarima ina jiranka yau zan ajiyemaka kaina a musamman" Murmushi yay yaceh "sea kin ganni.
Hka kuwah akayi,Karfeyh 7pm dea2, Yarima Mujeeb ya qara shiryawa zuwah gidansu teenah.
[11/13, 6:50 PM] Kausar LuvπŸ’ž: 9⃣ Abun kamar hadin kai yana isah,Hamna na fitowah daga gidansu,cikin hijab dintah iya guiwa, tsayawah yay yana kallontah, yanda kuka San ya samu TV, tafiyah take cikin natsuwah da kamala,har ta wuce ta gabanshi, wani kamshi mai dadin sauraro yaji y dake hancinshieyh, bayantah yabi da Kallo har ta wuceh daga layin,kai y girgizah ya shigah cikin gidan su teenah, yau kam sea da akayi harka aka kammala 50k y ajiye matah tukunnah y kimtsah ya kamo hanyar gidah,driven ya kama amma mi sea ya tsincieyh kanshi a cikin tunanin Hamna, cikin nishadi ya isah babban gate din gidan, dogarawah suka bude masah kopah daga ganin motarshi, kai tsaye fadar mai martaba ya nufah, yana isah fadawah suka hau rafka kirari, "Allah yaja zamanin yarima, Allah yay maka albarka dan sarki jikan sarki. Mai martaba yay masu alama da hannu na su dakatah kuma su wuceh hka kuwah akayi,suka tashi mai martaba ya kalleyh Yarima Mujeeb yaceh "Mujeeb" Yarima Mujeeb ya amsah,mai martaba y qara da cewar ga takardar invitation daga makarantar NURUL ISLAM WA TAHADID LUGGATIL ARABIYAH! bukin hadda ne na daliban makarantar su 50, inaso ka wakilci wannan masarautah , ina nupin zaka wakilceni a wannan walimah, kanajinah? Yarima Mujeeb ya amsah da inajinka mai martaba, mai martaba yaceh "Masha'allah, sannan inaso kasa kayanka na gadon ma'ana kayan sarautah, don tun kapin tafiyarka UK baka son saka kayan Sarautah. Yarima Mujeeb ya amsah "Da yardar Allah zanyi" mai martaba ya miqa masah takardar invitation din yaceh "ka dubah tym kuma dan Allah kadah ka jima kapin ka tafiyh" Yarima Mujeeb ya karbah yaceh in shaa Allah. Yana karban takardar yay wa mai martaba sallama ya zarceyh dakinshi, kai tsaye kujerah y hau ya kunna TV waqan Lil_Wayne mirror in d world ya kunnah, a hankali y bude takardar yaga tym din 10am ne, kuma a unguwarsu teenah ne, Murmushi kawea yay ya ajiye takardan.
[11/13, 7:36 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ”Ÿ Washe gari da misalin karfeyh 9am, yarima Mujeeb yay wanka ya saka kayanshi ma'ana kayan ciki, wani dogari na hango tafiyh da kayah a hannunshi, yana isowah wasu fadawa dake gadin kopar suka bashi izinin shigah, yana isah kai tsaye ya fara shirya yarima Mujeeb cikin kayan Sarautah, kusan minutes 40 aka dauka ana shirya yarima Mujeeb har rawani da komai sea da akayi masah daka Ganshi sea ka rantse SARKI NE! turare ya dauka ya fefefsah wa kanshi ya kalle madubi ya kalle kanshi yaceh "Am a king" yay Murmushi ya fitoh, fadawah suka dau "gyara kimtsieyh da kyau" kai tsaye fadar mai martaba ya nufah mai martaba ya samasah albarka, motah 4 mai martaba y bashi tare da fadawa da dogarawah suka fitoh suka kama hanyah sea MADARASATUL NURUL ISLMA WA TAHADID LUGGATIL ARABIYAH! karfeyh 10:10am suka isah, kodah suka isah wakilin gwamna na wurin, cikin takun qasaitah da nuna isah fadawah suka rufah masah gaba da bayah ana gyara kimtaieyh da kyau har suka isah gurin da aka tanadar wa da mai martaba, kai dakagah yarima Mujeeb sea kaceh SARKI NE! basu jima da isaba mutanen dake gurin suka fara kawo gaisuwah zuwah ga yarima Mujeeb, nan take aka fara walimar, taro aka bude da addu'ah tukunnah aka karantah ayoyi biyar na farkon suratul Maryam, bayan an kammala aka gabatar da daliban da suka haddaceyh al_Qur'ani mazah da matah, shugaban makarantar, ya karato fatiha, ummul kitab kenan da kuma ayoyi goma na farkon suratul baqarah,bayan y kammala yayi nasiha da jawabi daga jawaban da yay kuwah akuy "Kirah da yay ga yan uwan muslmai akan mu dage mu nema ilimin addini domin wannan ilimin shine abunda za'a tambayemu dashi a ranar gobe alqiyama ba boko bah" ya qara da cewar yana da kyau Mugabe cewa yanzun rayuwa batayi sea da ilimi musamman ma ilimin addini sannan kuma idan Allah ybamu ilimin muyi amfani dashi ta hanyar kwarai kuma wadda ta daceh" "Humm what a nyc preach" inji kausar, Bayan ya kammala, mai gabatarwa yace ynxn zamu kira daya daga cikin wadan nan daliban domin ta karantumana al_'qur'ani, mai gabatarwar yaceh zamu kirah "Hamna halid" yarima Mujeeb dake gefe take yaji gabanshi na faduwah, ido ya qara qorawah domin yagan wannan Hamna wadda ko sunantah aka kirah sea tsikar jikinshi ta fara tashi
Hamna halid cikin daliban nan ta fitoh, da hijab dintah ruwan antah har qasah, da safar hannu data kafah, mic aka batah, bayan ta karba tayi a'uziyya tai basmala tukunnah ta fara karanto suratul sad, Masha'allah yanda kuka San Yusuf khalu na rera karatun al_qur'ani haka ta dingah zuboshi, sea da ta karantah aya 10 tukunnah ta dawo gurin zamantah ta zaunah, mai zea faru? Yarima Mujeeb gabadayah ta tafeyh dashi, hankalinshi gabadayah yana gurintah, a hka aka kira mai martaba yarima Mujeeb daya miqawah wadan nan dalibai kyautar da makaranta ta tanadarmusu, hka kuwah akayi, yarima ya taso tare da rakiyar dogarai, nan take y fara miqamusu kyautar a hka har ykai ga Hamna, tsayawa yay yana kallontah, shi gashi y miqa matah kyautar Amman kuma bai sakeyh bah. Ni kausar Luv dake gefe ina Kallo naceh mai zea faru??
Β©Kausar LuvπŸ’ž
[1/8, 11:30 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [11/14, 7:01 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘SARKI NEπŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘πŸŽ·πŸ‘‘
Na Kausar M Hassan
1⃣1⃣ Murmushi Hamna tai masah wanda hakan yasashi sakin kyautar daga hannunshi, komawa tai ta zaunah indah yarima Mujeeb yabi bayantah Kallo, a hka ya cigaba da bawah daliban kyautar har y kammala y komah y zaunah gurin zamanshi tare da dogarawah, a hka aka kammala walimar, indah mai martaba yarima Mujeeb ya bawah daliban 50k, kowanne dalibi daya haddaceyh al_Qur'ani nan take fili ya dau kabbara,wakilin gwamna kuwah check y bawah makarantar na million dayah daga gwamna, kabbara aka komayi, a hka aka kammala walimar indah bakin da aka gaiyyato duk sufara tafiyah,shima dea yarima Mujeeb ba'a barshi a baya bah, hanya suka kamo tare da malaman makarantar da kuma wakilin gwamna da sauran Al'umma aka kawoshi motarshi, inda dogarawah suka bude masah motah y shigah yay sallama da jama'ah, daga nan suna fitowa sea fadar mai martaba, yana isah kai tsaye fadar y zarceyh, sallama yay dogarawah suka amsah, mai martaba yaceh "Mujeeb har an kammala? Yarima Mujeeb y amsah da an kammala mai martaba" mai martaba yaceh ya kaji? Yarima Mujeeb ya niesah y saukieyh ajiyar zuciyah ya tunah da Hamna da karatun da tai irin ynda bakintah ke motsawah, yarima Mujeeb yaceh "Alhmdlh mai martaba komai yayi" mai martaba yaceh to Alhmdlh. A hka sukayi sallama indah yarima Mujeeb ya kama hanyar dakinshi tare da wasu dogarawah.
Ehum Sarautah kenan! Wannan SARKI NE! kawea a matsayinshi na dan adam amma ku duba yandah ake masah ladabi, to inaga sarki Allah? Wanda ya hallicieyhmu, ya yan uwana musulmai mu kasance masu dogaro da Allah.
Yana isah dakin, kai tsaye toilet y shigah yay wanka, amma mea? ji yake in baigah teenah bah akuy matsala,waya y dakko y kiratah, shiru2 bata dauka bah, Chan tai masah text kamar hka "hey prince, its me Teena, am sorry buh ynxn na koma Yola mahaipinah yazo y tafiyh dani kuma y nema gafaratah na yafeyh masah ni kaianh ynxn ina rokon Allah da ya yafeyh mun lapin dana aikatah, kaima ina horonkah daka Deana aikatah zinah" Allah my gayara amin.
[11/14, 7:15 AM] Kausar LuvπŸ’ž: 1⃣2⃣Text din y bude, yana kammala karantawah, ya ajiye wayanshi,tsaaki yarima Mujeeb yay tukunnah yaceh "to hell wt u" a cikin zuciyarsah kuwah cewa yay "halan ke dayaceh mace a duniyah? Inada wadan da sukafiki kyau da komai, yana kammala fadar hka sea muryar Hamna ta dawo masah a zuciyah "Shin ko kinsan aikatah zinah babban laipieyh ne? Ajiyar zuciya yay tukunnah yaceh "Dake zanyi damake zanyi" yeh hka za'ayi.
Karfeyh 8:30pm dea2 yarima Mujeeb ya shirya tsaf cikin manyan kayah, ya saka glass dinshi, ba qaramin kyau yay bah, kasancewar akuy wata kopa ta baya a gidan sarautar itah yabi y fitah, kai tsaye unguwarsu Hamna y nufah, koda y isah dea2 kopar gidan ya aika yaro aka kiratah, hartaceh bazata fitoh bah Ammu taceh "kikasani ko malamain kune?ki tafiyh mana in kikagha abunda baki ganebah sea ki dawox, "to ammu" amsar data bashi kenan, hijab dintah ta dakko ta saka ta fitoh, tana fitowah taga motah kopar gidansu, bataga mutum

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

1 Comments On SARKI NE
avatar
halima-5-9

1 year ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment