Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fuskan yaron yace salim me nake ji haka me kaje ka aikata ina boris din mutane a ina ma ka gani ka dauka.

Dan sandan ya amshe da fadin duk ba wannan ba yaro ya riga ya amsa shi ya dauki boris ya siyar kudin ma na hannun mamanshi shi yasa kaga munzo.

A dai dai wannan lokacin katuwar Mercedes Jeep tayi parking a gefen mutanen.

Tuni kallo ya koma sama a dai dai wannan lokacin zaliha da sadiqqa suka iso sai kuma aka koma kan case.

Cikin bacin rai Hameed yace zaliha ina kudin da salim ya kawo miki bayan ya siyar da kayan sata? Dafe kirji tayi tace kayan sata kuma kai salim kayan wa ka sata?

Hararanta yaron yayi yace mama ina dubu ukun da na baki salati yan wajem suka saka jin dan kudin da yaron ya sayar da kayan makudan kudi

Cikin piki piki da ido tace dubu uku ko dubu daya? Kallonta yayi yace mama kiji tsoron Allah sadiqa ba a gabanki na bata dubu uku ta ajiye min ba?

Sadiqa cikin tsanar uwarsu tace a gabana ne kana fita ta aikeni wajen delu me kayan dadi

Wiki wiki ta fara yi en anguwa na tir da halinta dan kowa ya san wacece delu me kayan dadi da kuma sana'arta.

Hameed cikin tsananin tashin hankali da bacin rai yace da police gasu nan sai ku debesu su fito muku da kayanku ya bude kofar gidan shi ya shiga sadiqa ta bi bayanshi police ya tisa keyar zaliha da salim suka tafi kowa ya watse.

Hameed ya cabko salima zai fara jibga yaji sallama daga kan da zaiyi idonshi ya fada kan fuskar da har ya mutu ba zai manta ta ba fuskar tsohuwar matarshi khadeeja washe mata hakora ya soma inda wushiryar da sageer ya kara mishi sama da kasa suka yi musu marhabin.

Fatima boyewa tayu a bayan adeeja tana kokarin danne dariyarta lallai habibi ya gama da bawan Allahn nan ta fada a zuciyarta.

Yana karasowa ya durkusa gabansu ya fashe da kuka yace adeeja kinga yanda rayuwa ta koma dani ko ya'yan da nake takama dasu duk ba na kirki dama dama hanif sai sani na wajenki biyun kam duk na banza ne tabbas cikin ya'yanka baka san mai jin kanka ba yau zaliha ta gurbata min tarbiyan ya'yan da nake gani sun isheni zaman duniya ya kara rushewa da kuka.

Hameed da Alhj salis ne suka shigo tare da muhd sani ganin matan nasu sun dade a cikin gidan duk a kunnensu hameed yake maganganun nan.

Sageer yace tabbas kayi kuskure babba kuma Allah ya nuna maka ishara ne ga danka nan mun kawo maka ku gana zamu wuce dashi dan addini ya yarje mana rikeshi har ta balaga.

Janyo muhd sani yayi da ya koma kaman dan turawa wajen tsabta da gayu gashi cikin samun kulawan uwa da uba na gari rungumeshi yayi yana ta kuka.

Adeeja ta gabatar mishi da mijinta hameed k ya san yayi rashi sun dan zauna kadan ya labarta musu halin da yake ciki sosai suka tausaya mishi sageer ya bashi card dinshi yace ya nemeshi sbd rashin lafiyar sadiqa yayin da alh salis ya sallameshi da makudan kudi.

Rayuwa kenan yanda ka dauke ta haka zata bi da kai gashi nan hameed ya tsinci kanshi cikin halin dana sani.

Zaune suke a kasa suna feeding yan biyunsu suna kuma taba hiran rayuwa bayan sun gama suka kaisu dakinsu suka kwantar dasu tun daga dakin ya kinkimeta tana kyalkyala dariya bai ajiyeta ba sai cikin jacuzzi suka yi wanka ya daukota suka zo suka shirya juna kida ya fara yi kan dress mirror kyalkyalewa tayi da dariya tace amma dai wallahi ba bintoto ba.

Shima dariyan yayi yace toh naji ya fara rera wakan zahra zahra zahra kece sarauniya zahra ta rike kugu ta fara taka rawan kaman yanda ta saba mishi a shekarun baya.

Tashi yayi ya sunkuce ta suna kyalkyala dariya yace gwara mu taka rawar a kan gado ya sealing bakin ta da nashi......









Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya banj ikon kammala wannan littafi, abinda na rubuta dai dai Allah ya bani ladansa inda na kuskure Allah ubangiji ya yafe min da ni daku masu karantawa. Duk wani dana batawa a sanadin rubutun nan ina neman afuwarsa ina kum mika godiyata ga ku mabiyana kamansu

Hameedan Hamma
Halima sahad
Mom ilham
Mmn usuf
Mmn gimbiya
Zee mama
Billy shantily
Mmn khalil
Mmn manal
Ummu zainab
Ummu uthmn
Ummua afra
Achitou
Feenat mubarak da duk sauran da ban ambata ba kuna da yawa ina mika godiyata ga wadannan groups
Bani nayi kaina ba G
Ribar biyayya G
Aunt sawwama G
Sauwama novels G
Hausa novels G
Aunt zuwairat fans G
Tabital pulaku G
Zauren Beibie
Baiwa writers G
Hayat cool novels da sauransu na barku lafiya sai mun hadu a sabon novel na *WANI SANADIN*🙏🏾







SAWWAMA QAWWAMA


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment