Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akuya wajeb haihuwa da an tabaki sai ciki ni kumaAllah ya gani na gama haihuwa ki bari mu more kinki ni kuma shine na dau matakin sa miki ido ina kallon duk wasu moves dinki ina reading cycle dinki.

Yanzun lura nayi da alamun kina da shigar ciki duk da ban tabbatar ba nayi kasadar sa miki wani kwaya shine kika sha baki sani ba wannan ciwon cikin da jinin dake zarya a jikinki ya tabbatar min da kina da shigar ciki kuma yana hanyan bin rariya ya karasa fada cike da annushuwa.


Kanta ta kifa a jikin gado tana wani irin kuka mai cin rai wannan wani irin rashin imanine haka anya Hameed na da tausayi Kasheta yake sonyi yanzu cikin ma da bata sa da shigarsa ba shine yayi sanadinsa lallai duk wanda ya bijirewa maganan iyaye yana tare da tarin nadama.

Cikin kuka tace Hameed ina soyayyar da kake ikrarin kana min wannan ce kalar soyayyan ana cutar da mutum sannan baka kaunan hada jini dani wallahi ina dana sanin aurenka dalilin aurenka ba abinda ban gani ba amma da wannan kake son saka min kana neman kashe min rayuwa.......


Cikinta ne ya murda ta cije baki tana yarfa hannun banda tana tsoron wani jarabawar zata kuma shiga da ba abinda zai hana tambayar hameed saki.


Shshshshhs ki daina ba wa kanki wahala kiyi shiru ki bari cikin ya karasa zuba in taimaka miki kiyi wanka ki kimtsa wajen tunda zaliha bata nan.

Duk da azaban da take ji sai da ta wurga mishi wani mugun kallo wato ma ba zai kaita hospital ba dan rashin imani.

Da kyar ta iya furta gwara dai ka kaini hospital su karasa wanko maka abinka in ba so kake in mutu ba mara imani Allah ya mana tsari da irin wannan rashin so.


Me yasa kike cewa bana sonki ne in bana sonkj zan aureki har mu haifi sani ne wallahi d bana sonki da tuni na rabu dake tih adeeja ke dince gardi gareki


Cikin jin zafin ciwo tace ka..... Ka....ccce.....minnnn...kawai.....s..........kana sha'awata ammmma ba wai kana ssso so....naahh ba Ham..........d

Kawsi sai ta karasa zubewa a wajen babu alamun numfashi a tattare da ita.


















SAWWAMA QAWWAMA💖
💖RIBAR BIYAYYA💖








By Sawwama A.
















_nayi mistake a last page 25 muke na saka 24 yanzu zamu tashi 26 kenan._







Page 26.







*khairat durling ban manta ba this is the 2nd the other 3 are still coming 😘*






Kwana uku kenan ta rasa ta inda zata fara sai ta yunkuro zata je gareshi sai wani fitinannen kunya ya rufeta.

Shi kuma gashi ya kau da kanshi daga gareta balle ta dan yi amfani da wani daman in ya dan rikota ta sakar mishi jiki, toh ya bar mata lead din.

Ya dai ta kudurta zata yi kokarin zuwa gareshi in ya shigo da yamma dan baza ta iya zuwa ta kwanan mishi ba tana jin kunyan hajiya.

Wanka tayi tare da dauro alawlan la'asar.

Doguwar rigar sallanta ta zura ta feshe jikinta da turare kafin ta gabatar da sallahn la'asar.

Cire rigar tayi ta zauna gaban mirror tana mutsuka turarurrukanta powder da lips gloss kawai ta sa.

Jan pant and push up bra ta saka sannan ta dauki wata blue after dress dinta shara shara mai igiya ta saka.

Tsab ake hango undies dinta dan da rigar da babu sunansu daya banda blue da skin dinta yayi kawai.

Dogon hijab dinta mai hannu ta saka ta nufi kitchen dan hada mishi drinks dan ta san yanzu zai dawo daga exercise.
Tana kitchen din ya shigo daukan ruwa jike yake sharkab da zufa.

Fridge ya bude ya dau ruwan budewa yayi ya kafa a bakinshi idonshi na kanta.

Duburburcewa tayi sai ta bar abinda take yi ta jingina da drawer bai ce mata komi ba ya fita a kitchen.

Da sauri ta karasa fruit juice din ta dora a tray tasa a cup ta nufi dakinshi gabanta na faduwa.

A hankali ta turo kofar baya cikin dakin da alama wanka yake yi.

Ajiye tray din tayi,
Hijab dinta ta cire ta kara gyara packing din kalabanta.

Zama tayi a bakin gadon ta takure kaman ansa ta dole

Alamun bude kofan toilet din taji ta kara takurewa.

Turus yayi ganinta a dakin sai kuma ya basar bai yi zaton ganinta ba


Bai zaci zata kawo kanta ba ya zata ta hakura da tafiyan da ta kawo kanta.

Dazu ya gama yanke shawaran gobe zai kaita dan jiya suka yi waya da 'yan jos din adeeja ba lafiya


Allah ya taimakeshi sai gashi ta kawo kanta.

Gaban mirror yaje yana fesa spray ta cikin mirror din yake kallonta tunda ya fito ta sunkuyar da Kai ta kasa dagowa.

Katse shirun yayi da fadin baby lafiya dai ko?

Gyada kai tayi tace eh lafiya juice na kawo maka ta fadi hakan tana nuna mishi jug din.

Tsiyayawa yayi ya kai bakinshi yana tunanin yau zai ga gudun ruwanta.

Drawer din kayanshi ya nufa duk da yana da tantaman in yana da buqatan su a yanzun.

Murmushi ne kwance a fuskanshi da yayi wannan tunanin

Yar yaji lokacin da yaji ta rungumeshi ta baya.

Juyowa yayi makut ya hadiye wani busashen yawu dan ji yayi bakinshi ya bushe lokacin da yayi arba da small shapefull figure dinta........










SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖










By Sawwama A.










Page 27.










*This another chappy for you habibty ummulkhair*




Sai yanzu yaga shigar dake jikinta wani mahaukacin sha'awa ne ya taso mishi kasa tabuka komi yayi sai binta da wani yunwataccen kallo da yake yi.



Saurin shigewa jikinshi tayi dan kunyan irin kallon da yake mata take yi.


Rungumeta yayi tsam a jikinshi yana shinshina ta .

Tuni wani kasala ya rufeta jin irin salon da yake yi mata.

Zarge ingiyan rigar yayi bai cireta ba sai ma daukanta da yayi cak ya sadata da gadonshi.


Zafaffan wasanni ya fara mata yana wani irin sambstu ganin yau dai xai kore kishinsa.


Ware towel din jikinshi yayi ya lalubo hannunta ya dora a inda yake son ji.


Duk da halin da ta tsinci kanta najin dadi bai hanata fizge hannunta ba.

Kara damko hannunta yayi ya mayar cikin wani shakeken murya yace malama muddin kina son tafiya jos dole ki min duk wani abu da zai jiyar dani dadi kaman yanda na lura kina jin dadin abinda nake miki.


Da hannunshi dake rike dashi yake murza inda yake sonji.....

Wani marayan kuka yake yi na jin dadi tuni ta kara burkitashi wajen tabo mishi weak points dinsa.

A zazzafe yake ta'amali da ita kaman dan da ya dade bai ga uwarsa ba yayi tozali da abincinsa.

Haka yake sarrafata cikin rashin nutsuwa da kaguwa ya shigeta wanda shi kanshi mamaki yayi ji da yayi kaman bai taba saninta ba.


Fatima kam tun tana jin dadin abin tuni ido ya raina fata daga lokacin taji ya fara ratsata.


Ranan kam sageer ya fanshe wahalarsa zai da ya tabbata he is totally satisfied.

Sannan ya mirgina gefe tare da janyota jikinshi yana suna mai da numfashi.

Shafe mata zufan goshinta yayi tare da kara matseta a jikinshi.

A hankali cikin kunnenta ya rada mata "thank you habibty i love you so very much.

Hannunta ta zagaye a cikinshi cikin tsananin jin dadin abinda ya fada.


Ranan kam ansha love sai ga Fatima an makale dakin miji mai cewa ba zata iya kwana dakin baba karami ba saboda tana jin kunyan hajiya sai gashi baba karami ne ya fita ya shigo musu da abinci.

Sai shagwaba take mishi tana marairaicewa hatta wanka shi yayi mata ya feeding dinta sai iya shege take mishi tana langwabewa.

Sai da taji yace ko za a bar tafiya jos sai ta sami saukine ta dan ware.


Ranan kam an kwan kashe arna😜an kashe yan gidan boss har dashi boss din.


Da safe kuma wai sai ta kasa fita wai tana jin kunya.


Tana zaune da towel a daure ta cuno baki sai kunkuni take .

Ajiye comb din da yake sharfe gashinsa yake yi yazo ya tsuguna gabanta.

"Wai toh menene bana ce ki bari in gama ba sai inje in dauko miki kayan ba"


Kara shagwabe fuska tayi tace "toh shikenan kuma sai ka rigani shiryewa kazo ka adaddabeni inyi sauri?"

Hannunshi yasa ya rungumota yace ba zan adaddabeki nima zan shiryaki da kaina.


Cusa hannunta tayi cikin gashinsa da yake a jike tana sosa mishi yana wani lumshe ido.


Towel dinta ya ware yana laso cibiyata dago kanshi tayi tace ah ah ni dai wallahi.

Kwantar da kanshi yayi a bare cinyanta yana hura mata iska mai dumi yace please my wife sau dayane kawai kafin mu wuce kinga ai ba nisa.

Da haka ya hillaceta ya samu yanda yake so.

Sai da kura ta lafa bayan sun yi wanka yana shafa mata mai yake gaya mata Rashin lafiyar adeeja tuni ta birkice mishi tana kuka.

Dole suka shirya suka fito sai wani ciccijewa take hajiya kuma sai wani haba haba take da ita ganin autanta yana cikin annushuwa.

Suna break suka tafi gidansu suka gida suka fara sauka.

Nan mamah ke fada musu abinda adeeja ta aikata kuma yau kwanakinta uku a asibiti baba ya hana mama komawa saboda yayi fushi me tsanani da ita

Cikin tsananin fushi sageer yace wai me yarinyan nan ke nufine me take so ayi mata.


Mama ta tabe baki tace atoh ni ina na san me take so wa ya san inda adeeja ta nufa kince baki son wanda aka zaba miki wanda kika zaba da kanki kuma kina kub haihuwa dashi toh wa ko zai gane alkiblanta"

Shiru yayi yana kada kai kawai dan tsananin bacin rai ace wai mace ta zubar da cikin sunna har sau uku.


Cikin kuka fatima tace uncle ni dai ka tashi muje inga halin da yar uwata ke ciki koma menene laifinta a yanzu dai tana buqatarmu ace kwanan mutum uku a hospital ba wani danginshi da yake zuwa.

Mama ta sauke ajiyan zuciya tace toh kuje baba karami ka ji min me yarinyan nan take nema ita bata da buri da ya wuce ta janyo min zagi ko toh ga duniyan nan ai dai ta ishi kowa tana nan ma tana jiran wanda bai zo ba.














SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖








By Sawwama A.








Page 28.








*ummul tawa you are in my qalbi u re a sweetheart u know😘*






A hanyan sai kuka Fatima ke yi sai da sageer ya parker a gefen hanya yayi ta lallashinta da kyar ya shawo kanta ta bar gunjin kuka
hawaye kam bai bar zuba ba.



Adeeja kam tana wani hali duk ta lallace tayi fayau ba jini a jikinta sageer ne ya nemi ganin doctor din dake dubata cikin sa a kuwa yana cikin asibitin


bayan sun gaisa ne yake yiwa sageer bayani



"Kaman yanda nayiwa mijinta da mahaifinta bayani a binciken da muka yi ya nuna wannan shine karo na uku da ta zubar da ciki lallai lafiyar mahaifanta na cikin hadaari muddin ta cigaba da wannan hali ko da yake mijinta yace a juya mahaifar gaba daya tunda haihuwar ne bata so yanzu haka zaman jiranshi muke ya kawo kudin da za ayi mata aikin a kara mata jinni dan jikinta babu jinni."




Cikin tashin hankali sageer yace "doctor ban gane me kake fada ba pls come again wannan karamar yarinyan kake cewa zaku juyawa mahaifa haihuwa daya?"



Daga kafadunshi doc yayi tare da watsa hannunshi yace "we don’t decide for our patient abinda mijinta ya buqata kenan, "



da sauri sageer yace" ban yarda ba ban kuma amince ba kuyi ma kanwata duk wani abu day a kamata da zata samu lafiya amma banda juya mahaifa kudi is not a problem."



Zaune ya sami Fatima a kujeran gaban gadon tana rike da hannunta har lokacin kuka take yayin da adeeja take bacci dan bata ma san da zuwansu ba.




dafa kafadanta yayi ya dan squeezing yace "kukan ya isa mana baby ko kema sai an baki gadon ne irin wannan kukan ai sai ki sawa kanki ciwon kai oya tashi mu tafi gida tunda har yanzu tan a bacci."




Tabe baki tayi tace" ah ah ni dai a nan zan kwana wajenta ka duba ka gani ba kowa a wajenta Kaman mara gata ko family mijin fa babu to sun ga muma yan uwanta ba mu tsaya mata ba wa zai tsaya mata kuwa pls ka barni a wajenta."



Girgiza kai yayi yace" ah ah b azan iya barinki kwana a hospital ba gobe da safe dai zamu dawo kuma na sa a canza mata daki za su kaita VIP inda zata samu extra kula kuma nasa doctor din ya appointing wata nurse da zata dinga kula da ita."




A takaice dai basu bar asibiyi ba said a suka ga an canza mata daki mai kyau ana bata kulawa na mussaman kudi sageer ya kara cirowa ya bawa nurse din da aka ba wa alhakin kula da ita yace taje ta siyo duk wani abin buqata Kaman su kayan tea dan yaga na satchet kwaya biyu ne kawai a tare da ita.



Sun isa gida sun samu baba na ta fada don me zasu je asibiti yana ganinsu fadan ya koma kan sageer



yace" baku sami labarin na hana kowa zuwa wajen wancan shashan yarinyan ba don me zaku je ban yarda wani ya kara zuwa wajenta."




Shi dai sageer sai bad a hakuri yake yayinda Fatima k eta hawaye yanda baba ya birkice yasa ma ta kasa bashi hakuri sanin halinshi.




Sai day a gama fadan kuma yake musu lale da zuwa tare Da tambayan lafiyan hajiya da sauran mutanen Bauchin



Da wannan daman sageer yayi amfani yake gaya musu abinda ya zarga gsmr da rashin lafiyar adeejan.




Shiru baba yayi kafin yace "baba karami kai ko meye hujjanka na cewa haka? "



Gyara zama yayi yace baba in bad a saninshi take zubar da ciki ba ta yaya zai cewa likita a juya mata mahaifa?"



Zumbur mama ta mike dafe da kirji tana furta" juya mahaifa ? innalillahi wa inna ilaihi raju’un haihuwa daya da kankantan shekarun adeeja suke son kasha rayuwarsu? "


ta fashe da kuka baba ne ya riko hannunta ya zaunar da ita tana mai cigaba da kuka haka Fatima wanda zuwa yanzu ji take Kaman kanta zai rabe.




Cikin bacin rai baba yace" shi likitan ne ya gaya maka cewan mijinta yace a juya mata mahaifa?"



Gyada kai yayi kafin yace baba ina so ku barni in yi Magana da ita adeejan sannan inyi Magana da mijin muji inda matsalar take ."




Baba yace "ba komi ai kanwarka ce kana iya yanke musu ko wani irin hukunci daga ita har sokon mijin nata"



. Godiya yayi suka dan kara tattauna matsalar sannan kowa ya nemi wajen kwanciya



inda sageer ya kwanta dakin daya saba sauka.



Yana kwancew yana tunanin ya mutuniyar tasa take oho dan ya san dai bata kwanciya ita kadai sai dai in bayan tafiyanshi ta fara iya kwana ita kadai toh amma ai ko day a dawo aid akin hajiya ya tarar da ita.





Tsilip ta fado dakin Kaman an jefota tashi yayi zaune yana jifanta da murmushi




hannu ya mika mata ta kama janyota jikinshi yayi ya rungume inda yaji jikinta zafi zau.




Da sauri ya rabata da jikinshi yace baby fever Kaman nake ji a jikinki dan gyada mai kai tayi tace ba sosai bane,shine ka wani zo nan ka kwanta ka barni ko?
Sorry sweerie nayi zaton fulatancin naki ne ya motsa hararan wasa ta wurga mishit ace toh birom din ne ya motsa ba fillanci ba ni da kai waye mai futanci?




Dariya yayi yace toh naji zo muje mota in dauko miki magani nan suka je ya dauko mata tasha suka kwanta yana lalubanta hannunshi ta rike tace nan dai ba bathroom a daki in kuma zaka iya fita wankan asuba ni dai ba ruwana.




Sai mu fita tsakar dare muyi ai ya fada hakan yana rike nipple dinta da hakorinsa amma bad a zafi ba yayinda yake cycling cibiyarta da yatsanshi cikin sauke numfashi tace in baba yaji motsi zai fito shima cikin sarkewan murya yana rabasu da kayan jikinsu yace ba zai fito bay a san muna nan in ya fito kuma sai ince mishi fitsari zaki yin a rakaki.





Shesheka tayi jin naked skin dinshi bias nata cikin inda inda tace toh ai ai baaahh ahhh bah ruuuwan zafi then sai muyi da na sanyi now enough talking ya silencing dinta ta hanya zira halshenshi cikin bakinta…………















SAWWAMA QAWWAMA😘

💖RIBAR BIYAYYA💖














By Sawwama A.












_I don't know what got into me na canza numbering na san ina confusing dinku nima nan am getting confused_








Page 30.






*ina mika ta'aziyata ga dukkan y'an uwan mu Fulani na kashe mana '*an
*Uwa* *da ake yi* *Allah ya saka* *mana ya* *daidaita rayuwan azzaluman*😭😭😭










_Teema med godiya ta musamman gareki_

















Carab securities din bakin gate suka cafke dan sun tabbata cikin dayan biyu ne ko mara lafiya ne duk da ba asibitin mahaukata bane ko kuma mara gaskiya.



Sageer na karasowa ya karbeshi hanunsu tare da sakar mishi naushi a fuska tuni jini ya balle hanci da baki


Ihu yasa yana dura ashar kai dan guntsun uwarka ni ka nausa jin irin zagin da yake mishi yq kara fusatashi ya kara mishi daya a gefen baki sai ga hakora biyu a kasa.


Ihu yasa wannan karon na kuka ya fadin" wayyo Allahna wayyo wallahi cire min hakori jama'a ku kawo dauki wayyo dan girman Allah kayi hakuri kar ka cire min sauran wallahi na tuba.



Kuka yake yi wiwiwi ga jini,hawaye da majina fuskar nan duk ta kwabe.



Mutane ne suka rike sageer suna bashi hakuri securities din kuma suka rike Hameed.

Wanda yake rike da sageer ne yace haba abokina ba girmanka bane fada haka a cikin bainar jama'a ko mai ya maka ai akwai hukuma.


Sageer ya gyada kai yace "wallahi ni banyi niyyan dukanshi haka ba fusata ni yayi na gode inshaa Allahu zan kiyaye a gaba."


Ya kalli daya daga cikin securities din yace " na san ba za ku rasa number DPO ba dan Allah ku kira minshi a turo da mota nan.Mayans


Kafin security din yayi magana Hameed ya kara volume din kukanshi yace " dan girman Allah kayi hakuri kar ka hadani da police wallahi na tuba ba zan kara zubar mata da ciki ba kai ko cewa kayi in sakar maka ita wallahi zan saketa."


Sageer bai kulashi ba ganin shi da kanshi yana tonawa kanshi hakuri cikin jama'ar dake kallo har an fara tir dashi ana darewa wasu da farko suna ce likita ne mai zubarwa da mata ciki kalilan ne suka fahimci matarsa ya zubarwa da ciki.


Daya daga cikin securities din ne ya kai mishi shuri ganin yana neman bata musu sunan asibiti.


Cikin minti sha biyar jiniyan su ta isar da zuwansu hameed ya bala'in tsorata dan tabbas ya san yau kashinshi ya bushe tuni yq fara magiya yana rokan sageer amma ko kallonshi bai yi ba.


Dan sandan ya kalla yace "ina so ku daukeshi ku tafi dashi zan biyo bayanku yanzun"


Jikinshi na bari yace toh shi kenan yallabai" dan tuni ya hango musu ci a wajen sageer.



Motarsa ya shiga ya bi bayansu basu yi wani tafiya mai nisa ba suka isa police station din.


Ingiza keyar hameed aka yi bayan kanta shi kuma sageer ya shiga office din DPO.


Bayan sun gaisa ne yace wannan mijin 'yar uwata ne wahala yake bata ga duka da ta samu ciki kuma ya zubar mata so ina so ne a bashi tsoro sosai a horashi kaman na kwana uku sai a banshi inje inyi jinyanshi na san daga lokacin ko wani irin doka na gindaya mishi zai bi.


DPO ya gyada kaiyace toh shikenan ba damuwa yanzu sai kaje ka rights statement shima zai rubuta sai a fara kaman yanda ka buqata amma kai zaka dau nauyin abincinsa na kwana ukun."



Wannna ba damuwa bane yasa hannu a aljuhu ya ciro kudi masu yawa ya ajiye mishi kan table yana kara jaddada mishi dan Allah kar a ba da belinshi kuma kar ayi mishi mummunan rauni.


Hameed na kallon sageer zai fita ya fara kuka yana rokanshi kar ya barshi waje azzaluman nan.


Yana fita ko suka ingiza keyarsa zuwa cell wani daga cikinsu yace azzalumai ko zaka ga zalunci inace ka iyq kwantar da mace kaci amma kace baka son haihuwa.

Me yasa tun farko kaci ta toh?" Suka kyalkyake da wani kafirin dariya.


Dayan yace maybe baya gajiya da wurin ne shege ka san kaci dadi amma kace baka son result dan iska toh ka daina cinta mana.


Na farkon ya kara kwashewa da dariya yace ai irin wannan jarababbun ba su iya hakuri da wurin ba sai dai in abiin zamu yanke mishi tunda baya son haihuwa.

Suka kara kwashewa da dariyan keta.


No no no mu yanke balls dinshi kawai mu barshi da abin ci din sai yaji dadinshi da kyau jeka ka dauko cutlass din nan.


Da jin haka hameed ya fara ja da baya yana kuka tuni ya jike wandonshi da fitsari.

Dariya suka kara kwashewa dashi suna kirbanshi suna gaya mishi maganganun banza



Ko da ya koma asbitin ya samu mama da baba sun zo baba yana ta aikin fada yana nuna mata komi ya faru da ita ita ta jawowa kanta da ta bijire musu.


Sageer ne ya bashi hakuri sannan ya musu bayanin yanda yayi da hameed.


Kallonshi baba yayi yace "baba karami anya hukuncin bai yi tsauri ba da dai ka ja mishi kunne kawai.


Girgiza kai yayi yace " wannan mutumin ya wuce yanda kake tunani uncle musty ( da yake dama duk haka suke ce mishi zuwan da yake yi jos yaji su fatima na ce mishi babane shima yake cewa wasu lokutan).


Bashi da imani in nayi mishi haka zai gane cewan tana da gata ba zai yi gigin muzguna mata ba.


Baba yace haka ne Allah ya kyauta.


Adeeja kam sunkuyar da kanta tayi murna fal ranta za ayi mata maganin hameed lallai da haka duk yayu suke da cin zarafi da danne hakki akan aure ya ragu a cikih al'umma toh wasu yayun sai su watsar da al'amarin kannensu da sun musu aure ko me miji yayi mata ba ruwansu da haka si kuma mazan sai su dinga iskancinsu kala kala suna ganin kaman sune kawai gatan matan. Allah ka shiryi ma'auratan al'umman mu dan tsarkin mulkinka.


Kiyi hakuri hakan ne kawai zai bamu daman karban miki yancinki a wajen mijinki ba zasu cutar dashi ba kawai jan kunne ne.


Maganan sageer ya katse mata tunani.

Tace haba baba karami ya za ayi min gata azo kuma ana bani hakuri wallahi ni abin nan da aka mishi ya min dadi atleast zan samu kwanciyar hankali na gode sosai.


Baba ne yace zai tafi mamah ma tace zaman me zata yi tunda ga fatima baba karami yace toh bari yazo ya mai dasu gida.

Su suja kara fita shi ya tsaya yin magana da fatima a bakin kofan.

Hancinta yaja yace ko missing dina ba kiyi ba ko? Wato dan kin ga yar uwarki sai aka manta dani.

Tabe baki tayi na shagwaba tace "ai ban manta ka ba kana cikin thought dina ina ta tunanin kar ka lahanta musu miji da wannan karfin naka.

Ta fada tana latsa damtsanshi.


Murmushi yayi ya zagaye hannunshi a kugunta yace ban lahanta shi ba kawai dai na kara mishi wushirya ne.


Waro idanunta tayi kafin tayi magana ya manna mata kiss a gefen baki yace bye ba zan dawo da wuri ba zan duba wani abokina.


Ya fice ba tare da ya bata daman magana ba bude kofar ya kuma yi ya damka mata daya daga cikin wayarsa ya fita.


Dawowa tayi wajen adeeja dake kallonsu da sha'awa tana raya daman ana irin soyayyan nan even after 3 or 4 years of marriage tana ce satin amarci ne kawai, bata san suma a cikin nasu satin amarcin suke ba😜.


Kwana daya ta kara aka sallameta suka koma gida.


Cikin kwanaki ukun da aka debawa hameed ya jigata dan ba karamin cin kaniyarsa suke yi ba haka zasu yi ta ja mishi jela suna mishi shakiyanci.


Gashi sun ki ba da belinsa dan a gaban idon wani dan anguwarsu aka tafi da shi.

Shi yaje ya gayawa zaliha ita kuma ta dinga zaryar zuwa neman belinshi tare da wasu abokansa.

Dubu goman da ya bata haka ya kare a titi da cefane.


Ranan da ya cika kwana uku sageer ya koma police station din ya nemi ganinshi..


Hameed na ganinshi wani farin ciki ya mamaye shi durkusawa yayi a gabanshi yana mishi magiya.


Sageer yace haba kai fa surukina bai kamata muna irin haka ba yanzu zauna muyi magana.


Ya tashi ya dan zauna yana cije baki.
Sageer yace good ka san me yasaGift is a nazo nan? Girgiza kai yayi

Toh na zone in gaya maka zamu shiga kotu indq zaka

Please Login or Register in order to submit comment