Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💫 _MATAN ASOKORO_ 💫




✍🏾M SHAKUR

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

_NOTE: WANAN LABARIN KAGAGGEN LABARINE, BAN KWAFI RAYUWAN WATA KOWANI BA._


_RANAKUN POSTING NEW EPISODE ARE *SUNDAYS*, *TUESDAYS* AND *FRIDAYS*_




_Duk wata diya mace inhar tawuce 18 needs to read this book, yan mata, iyaye, zaurawa, single moms, everyone, I mean it RECOMMEND THIS BOOK MA DUK WATA MACEN DAKIKAGA SHE NEEDS IT, now let's go to the story, kubiyoni Fanmily as am about to carry you into another world😍

CHAT ME M SHAKUR DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK BELOW

https://wa.me/+2347012181461



THE ONLY FREE PAGE
EPISODE 1️⃣
Dakine mai bala'in kyau, kana ganin dakin kaga office sabida office settings ne dakin, ga dogon couch mai shegen laushi da yaran kujera(throw pillows) saikuma chan gayar desk dake dauke da desktop keyboard da sauran su, gakuma book shelve dake dauke da litattafai daban daban daya karamai kyau, dakin cool sanyi ketashi ciki na AC. Wata mata da akalla zatai 35 ko 36yrs ne ke zaune kan couch din office din, tai shiga ta alafarma tai crossing legs dinta tanadan karkadawa, kafar yaji jan lalle tana sanye dawani takalmin hermes simple mara kwalliya orange color sai jakarta itama product din Hermes shima orange color, tana sanye dawani doguwan riga na atampa mai tsadan gaske da akamai stone work baja baja ga babban mayafinta dakana gani kasan naira tai kuka awajen nan, hannunta kuma rikeda IPhone 12 Pro Max tana daddannawa fuskanta dauke dadan murmushi daya kara bayyana kyawunta da yanda chocolate fatarta ke kyalli, kyallin hutuda jin dadi, jin karan anbude kofa yasa tadago kanta takalli kofar, wata chocolate skin likita ce dan tana sanye da farin labcoat, kana ganinta kaga baturiya amman all this black Americans tana sanye da half gown mai kyan gaske da wani red hill tadaura lab coat kan gown din, hannunta kuma rikeda wani pad mai kyau dake attach to wani kalan pen da kana gani kasan narubutu kan iPad dinne, murmushi tayi tamaida kofan tarufe sanan ta shigo ciki saida takarasa daidai kan desk dinta sanan tadau farin glasses tasaka a idanunta kafin tazauna kan kujera ta danna pad dinta sanan tadago ta kalli matar cikeda fara'a dakuma murmushi tace "Hello, Mrs Bakori right"? gyadamata kai matar tayi tace "yes" dauko pad din tayi sanan taja kujeran baya tafito tazagayo tagaban table din ta zauna kan one seater couch dake facing na matar sanan tai crossing leg itama ta kwantar da pad din ajikinta tace "this is your first time in our facility right"? Gyadamata kai matan tayi tace "right" gyadakai tayi cikeda gamsuwa tace "my name is Dr Elizabeth Matthew Browns, I am the Psychotherapist of this facility, before we start i want to assure you anything we will be discussing here is strictly confidential, all ur information and ur identity are very safe with us here, so fill free to talk to us, talk to me your Dr, I am a counselor, a Consultant, a therapist and so much more, so Mrs Bakori....." tai maganan tana daukan pad dinta tarike da pen din a hannunta da kyau sanan tadago kanta ta kalli matar tace "I want to know u better tell me who you are" gyara zama tayi saikuma tai danjim kaman mai tunanin wani abu saikuma tace "My name is Hassana Lawal Bakori, we are twins, i have Hussaina but bata Nigeria ita, tana Dubai, am 35yrs old, am married to Alhaji Alhassan Bakori" tai shiru, iPad din Dr ta kalla sanan tace "what about kids, your record here says kinada yara, is that right"? Gyadamata kai tayi tace "oh yes, I have two children, Boys, Khalid and Khalil, twins nesu suna boarding school, they're 14yrs old, suna SS2 dukansu" anatse Dr tace "which means sau daya kawai kika haihu? How long have u been married"? Anatse tace "15yrs" ahankali Dr tace "why? Maisa kika tsayarda haihuwa? Health complications ne yasa baki kara haihuwa ba, kokuma kece bakiso"? Dan murmushi tayi tace "my husband doesn't want plenty children saisa bankara haihuwa ba" murmushi Dr tayi tace "so Mrs Bakori why are you here? What do you want to discuss with me, how can I be of help to you"? Tai maganan anatse ta yanda patient dinta zata kara natsuwa dakuma aminta da ita, ahankali ta gyarazama sanan ta ijiye wayanta dake hannunta gefenta sanan ta rungune hannayenta biyu akirji tareda fuzarda iska tace "is about my husband" gyadamatakai Dr tayi alamun okay tana jinta tacigaba, sake dan shiru tayi Dr ta tsaya bataredatai pressuring nataba, saikuma ahankali tadago kanta ta kalli matar tace "I don't have feelings for my husband! kwata kwata banjin sonshi araina daidai da digo daya! baya burgeni! I don't find him attractive! I don't find him sexy! Bana sha'awan shi! Banmason yaneman! Bawai banajin sha'awa bane, a'a inaji amman idan yazo nemana sai inji raina na baci, kwata kwata banmason yatabani ballema wani abu ya shiga tsakaninmu, I don't know why am like that, I need help, serious help" duk maganan datayi Dr kallonta take, saida tagama tsaf sanan tadanyi yan rubuce rubuce akan pad din sanan tadago ta kalleta, ahankali tace "you want some coffee, tea or water"? Dan facility haka sukeyi duk wanda yazo ana kawomishi any of the 3 yasha, girgizamata kai tayi tace "no am good, thank u" gyadamata kai Dr tayi itama, sanan tace "akwai wani mugun hali da mijinki yakeda shine, kokuma yana cutardake? Koyana miki wani abu dabakiso ne"? Girgizamai matakai tayi ahankali saikuma tace "not really, kawaidai mijina yana yawan gwasaleni, ya gwaleni idan inamai magana kokuma ina magana a inda yake koda badashi nakeba" "hakan nabaki haushi"? Dr tajefo mata tambayan, dan shiru tayi ta kalli Dr saikuma ahankali tace "eh, hakan nabani haushi, yana bakantamin rai" "do you think abinda yasa bakijin sonshi aranki kenan sabida yana gwasaleki"? Dr tasake mata wanan tambayan, shiru tayi takasa magana takai kusan 3min, Dr na kallonta kyar, dan ajiyan zuciya tasauke sanan tace "nasan na tsani idan mijina ya gwaleni, agaban yan aikina, yarana saikiga ya gwaleni, idan nace kaza saiyace ai kazane ban saniba koban iyaba this this this, i know is very annoying but I don't think shine abinda yasa naji bana sonshi, No! I don't think so" takarashe maganan ahankali, zama Dr tagayara tace "and what do you think made u not to have feelings for ur husband anymore Mrs Bakori"? Shiru tadanyi saikuma ta numfasa tace "I.....I.....I....." muryanta yasoma breaking sosai, hakan yasa Dr tace "take a deep breath Mrs Bakori" kaman jira take ahankali tai taking deep breath sanan tafuzar, Dr tace "are you ready? Mucigaba"? Gyadamata kai tayi ahankali tace "yes Dr i am ready" gyadakai Dr tayi tace "good, I asked u a question, me kike tunanin yasa bakijin kinason mijinki yanzu? What do you think made u not to have feelings for your husband again"? Ahankali tace "because I feel he don't love me too, shima bayasona" dan shiru Dr din tayi tana kallonta yanda taga idanunta sun kada sunyi ja, tace "auren soyayya kukayi ko auren hadi"? Ahankali tace "auren soyayya" "to mesa kike ganin bayasonki yanzu"? Shiru tayi tace "Dr my husband baisan menene lallashin mace ba, and he don't know how to say sorry, idan zan fadi agabanshi faduwa sosai mutumin nan bazaima tashi daga inda yakeba balle yataso yazo yadagani yacemin sannu ba, saidai ya kalleni yadaukekai yace banda natsuwa saina kashe kaina hankalina zai kwanta, idan na yanke bazai cemin sannu ba, idan kaina naciwo bazai cemin sannu ba, munada family Dr kome ke damunka kana kiranshi zaizo yabamu magani, amman bazai taba tambayana konasha magani ko banshaba koyajiki ba, ko naci abinci ko banci ba, anything nida rayuwata mutumin nan babu ruwanshi, inason mijina saisa na aure shi but wanan halin dayakemin na rashin kula, na rashin damuwa dani, ko uhum ko ajikinshi yasa naji zuciyata batajin sonshi to akanme zanzo wanda bai damu da lafiya ta ba, akwai lokacin danai zazzabi sosai saida Dr yasamin ruwa barin dakin yayi wai bazai iya kwana daniba ina warin allurai da magunguna, wani zubin haka zai tafi aiki ko lekoni baiyiba, Dr kinsan mene" tai maganan tana goge wani hot hawaye daya zubomata da sauri saikuma tai murmushi tace "don't tell me I am crying" "oh yes u are" Dr tafadi haka ahankali tareda juyawa tadauko tissue dake kwali tajuyo tabata, karba tayi ahankali sanan tadaura akan fuskanta tana goge hawayen suna zubowa tana kuma murmushi at the same time, tace "Dr i am a very very strong woman, dawuya kiga kukana, koshi banjin natabamai kuka kan abubuwan dayakemin ba, nafi karfin namai kuka, but bansan mesa yanzu nake kuka ba, eh? Why am I crying? Look what Baban Khalid is doing to my confidence and self esteem" tai maganan tana share hawayen tana murmushi duk Dr na kallonta taking note of everything, kana ganinta kasan she's deeply hurt, babu abinda yacika zuciyanta sai lot of sorrows da damuwa but she's wearing that strong woman face, MATA! we are going through a lot!! Dr tafadi aranta, yanda taga hawayen sun kasa dena zuba saikuma murmushi take trying to stop them takasa yasa ahankali dawani irin heart soothing voice tace "Mrs Bakori" ahankali tadago fuskanta ta kalli Dr hawaye nazubowa har lokacin tace "na'am" ahankali Dr tace "let them out, cry to me, cry for me, cry all your problems out, is part of the psychotherapy, cry, yi kuka" cikeda gardama dakuma kunanrai tace "no Dr akanme zanyi kuka kan Baban Khalid, akanme zandinga kuka kan namijin dabai damudani ba, bai damuda damuwataba, akanmene, wlh yayi kada........" saikuma gakukan yazo bashiri, sauran maganan ma makalewa yayi awuya takasa yi, sake juyawa Dr tayi kawai tadauko kwalin tissue gabaki daya tamika mata karba tayi tazaro tana goge fuskanta, cikin kuka take magana. "Idan yara suka dawo hutu har tsoron magana nake dasu kokuma wata hira tashiga tsakanina dasu idan babbansu na nan saikiji ya gwasaleni, kinsan yara maza basuda hankali da wayau ba kaman mata bane, idan mahaifinsu ya gwasaleni dariya suke sosai fa, but bantaba nunamai yamin ciwoba saidai inyi murmushi inbarmusu wajen shikuma ya kwashesu yafita, ni kadaice baida wata matar balle nace sabida ita yakemin wulakanci kuma baya neman mata, shifa baida lokacin mata ma wani irin likimon mutumne kawai neman kudi yasani arayuwanshi, neman kudi kawai da tara kudi, weekend kawai yake zama agida shima ba kowanne ba, weekdays sai dare zai dawo, bannemi komi narasa ba, sai kulawanshi da nuna yadamu dani, this are what my heart wants, but bana samu daga wajen mijina me akayi kenan, saisa bana sonshi banajin sha'awan ba, banmaso yanemeni".




Saida tagama kukan tsaf which was taci kusan 6min sanan, tashare fuskanta tsaf takalli Dr tasake murmushi tace "don't mind me Dr, I am not the crying type so banmasan mesa nake kukaba, so yanzu dai kinji this is my issue, banson mijina kuma sabida shima bayasona, a online naga advert na facility naku, ku baturai ne kuma psychotherapy shine specialty naku, idan mutum yanada matsala yazo yagaya muku zaku taimakamai da matsalanshi, after paying those huge money for consultation I hope zan sami maganin matsalata, kisa naso mijina back" dan murmushi Dr tayi jin maganganunta tace "I will help you Mrs Bakori, but u have to be willing to help yourself" gyadamatakai tayi, Dr tace "first of all I want to ask you one question dazai taimakamin wajen samo miki solution, was ur husband like this dakika aureshi? Haka halinshi yake lokacin dakuke dating"? Da sauri tagirgizakai tace "no bahaka yakeba, lokacin damuke soyayya wlh ko zazzabi nake zakiga shima yafara zazzabi duk yabi yadamu sosai fa bana wasaba, everything yafarane danazo na haifamai yan biyu lokacin yafara wani mahaukacin kudi, kinsan engineer ne yana harkan construction, building, titi, yanzu haka yanada kampanoni sunfi goma, manya manyan, government contracts yake samu nayin titina da wasu irin crazy building, a Nigeria kap babu kampanin daya buge nashi indai harkan kera gini ne da titina, su kansu gwamnatin Nigeria naji dashi sabida iya aikinshi da talent dinshi, to dayazo yay wanan bastard kudin shine yazo tashi daya ya chanzamin sabida yaga yadawo hot cake nima zai maidamin da kanshi hot cake, baibi takaina kawai amman ban rasa komiba, duk month inajin alert na monthly allowance dina huge sum of money, ga kayan abinci na komi da komi dakika sani inadasu adakina, kumani nafi karfi nazauna namai kuka kowani abu wlh ai yasanni, kafin yasan kudi dudda kudinshi yanzu zai iyafin na mahaifina nima nasani, Babana shine ambassador Nigeria na Thailand, kuma babana yana daya daga cikin mutanen dasuka samai hannu yazama abinda yazama yau dinan harya bunkasa, tomezai gayamin"? Shiru Dr tayi tana kallonta one thing dazata iya fadi kan this her new patient is tanada girman kai dajida kanta itama, and in this her case da mijinta dolefa daya yasauko daya ya takashine sanan zata iya samin abinda takeso wato care and his affection, wow asibiti kullum kake ganin patient daban daban, numfasawa tayi tace "Mrs Bakori, I think the first thing danaga aurenki da Mr Bakori ke lacking is communication, and that's the first thing we are going to work on, now zanbaki one week, ur next appointment will be rana itiyau zaki dawo, but this 7days dana baki I want you to use them in trying to establish communication tsakaninki da mijinki, idan yadawo daga aiki kina zama kitayashi hira koki tayashi wanka" girgiza kai tayi, tace "ina tattara abincinshi nake kaimai dakinshi asama dan baya iya sakkowa yaci a dinning, ina ijiyewa zanfito kafin yafara kyarata, idan andan jima zan koma naje na kwaso nafito dannikadai ke shiga dakinshi sanan inwuce dakina na kwanta da safema haka, bana shiga harkanshi shima baya shiga tawa kowa yakama kanshi" shiru kawai Dr tayi tana kallonta, ahankali tace "okay, from today go u will have to change that, idan kika kaimai abinci ki zauna dashi kimai hira mai dadi" "hira!" Tafadi dadan daga murya sanan tace "dazaran nafara bashi labarin abufa zaicemin ai bahaka bane, wlh Dr bakisan mutumin nan bane, he's so impossible, nikuma bazan bashi kaina yaraina ba chan tamatsemai a matsematsi" girgizamata kai Dr tayi, tace "Mrs Bakori, the way kike rayuuwa with ur husband is not even marriage, and u are so damn hurt pretending to be happy, if u want and respect ur happiness u need to drop this ur mentality and work things up between you two, babu laifi dan mijinki yaga weak side of u, there's nothing wrong dan mijinki yaga kukanki, ko yaga damuwanki, inma yamiki dariya kanshi yamawa dan the two of you are one, there's nothing wrong dankin nunama mijinki u are not as strong and harsh as yanda ake tunani, deep down u are so weak like a little baby who needed some love and support to light up her day, lemme tell u this, for u to bring yourself to this facility is because ke kanki kinsan burden din dakika daurama kanki yasoma miki yawa saura kadan ya kayar dake and u needed help, so I want you to drop all this act and listen to me and do as I say I am ur Dr" Dr tai maganan bawasa dayasa taga matar ta natsu, sanan tace "abinda nakeso dake is daga yau no more ki kaimai abinci kifito, ki kaimai sit there, help him shower ya shirya yazo yaci, if possible feed him, start conversation, a respectful conversation, idan ya gwaleki karki karaya continue batare danuna fushi or anything ba, zaigaji yadena and listen to you, idan ya gwaleki yau, gobe, jibi, gata bazai yiba, do this of this week, next week kika dawo u will tell me how it goes and we go into the next step, understood"? Ahankali ta gyadamata kai, murmushi Dr tamata tace "if that's the case munxo karshen our session, saikuma next week right" murmushi tayi ahankali ta tashi tsaye tana gyara mayafinta, Dr tabita da kallo, matar badai kyauba, ga curve, tanada ass, ga manyan nono, tanada kiba kosasshiyar mace ce ba ramamma ba, ga fatarta baka mai kyalli, taji Jan lalle a hannu da kafa kana ganinta kaga irin matan nan masu gyara bana wasaba, matan Alhazawa but mentality ta yasa she's not enjoying life yanda yakamata tayi.


Jakanta tadauka da wayanta sanan tajuyo ta kalli Dr tace "thanks" sanan tawuce tasakai tafice tana tafiya daidai cikeda isa, kana ganinta kaga Hajiya, like real Hajiya kudi sun zauna.


Premises din facility tayi takarasa gaban wani mota wata black SUV da batada banbanci da sabuwa karasawa gaban car din tayi saikuma ta tsaya chak ranta amugun bace takine fuska kaman ba itane tasha kuka ba, tajuyo ta kalli wajen asibitin da idanunta dasu chanza launi har yanzu suna nuna alamun sunyi kuka, wani dogon saurayine dake sanye da riga har zuwa guiwa ash color na shadda dakuma wani bakin wando shima har kasa, yana sanye da silifas din roba, yanada tsawo dakuma dan jiki kadan, fuskarshi nada haske, sai gashin kanshi so curly and a bit blonde dan ba bakin gashi bane dababu gyara kana ganinshi kaga bafulatani gakuma dan gemu shima blonde dabasuda yawa, yana gaban wani mai baron rake hannunshi rikeda rake yana balla yanasha yana hirada mai rake dake feremai wasu da wuka yana yanyankawa yana sawa aleda, dukaduka yaron bazai wuce 25-26yrs ba..... wani irin mugun tsaki taja kaman tahadiye zuciya tamutu, wanan dan kauyen direban da Baban Khalid yakawo mata shine d worst direba daya taba kawomata in her life, gashi kazami gashi dan kauye, tarasa why on earth is Baban Khalid treating her that way shiya hanata driving sanan yakawo mata wani dan kauye that can not even read anything, ita batamasan daga ina yasamo yaronba just 1month ago yakawo matashi sabida direban ta nada yakoma garinsu kulada mahaifiyarshi da aka cemai batada lpy, shi professional direba yakeda shi kullum direbanshi cikin suit yake da agogo shikuma wanan local dan kauyen yakawo mata that cannot even read ABCD to Z, koyanaso tai bala'i dashine dan tasan dagangan yamata haka ohonmai.


Jin ranta na tafarfasa yasa tajawo wayanta daga cikin jaka taciro tashiga dial calls dinta saiko ga number Martala Driver tai dailing number shi, yana tsaye bakin titi suna hirada mai rake dake yanka rake saiga wayanshi tashiga ringing dasauri yatura hannunshi cikin wandon yaciro wayan techno yar rakani toilet, musamman yasa akamai Saving number Hajiya da S shikuma Alhaji da A dan yagane idan takira yana ganin kiranta yadaura hannunshi aka amugun rude cikin hausanshi nayan kauye yace "na shiga uku na lalace, Hajiya" dawani irin gudu yajuya ya kalli asibitin hangota tsaye yasa damugun sauri yajuya yasake tura hannu cikin aljihu yaciro wata 500 yamikama mai raken yace "kai bani Hajiya ta tafito, yau nidai nasan na shiga uku" baima jira cewanshi ba ya fizge ledan yawuce, Mai rake yace "ga chanjin ka kabari" titi yashiga da gudunshi yace "nabaka" da gudu ya tsallaka titin ya shiga asibitin duk tana binshida mugun kallo, yana karasowa gabanta ko wata wata baiyiba yawani irin zubewa agabanta yace "Hajiya dan Allah kiyakuri, wlh nasan kinsha gayamin muka fita na tabbatar ina cikin mota idan kinfito, tuba nake Hajiya, Allah yahuci zuciyanki, Allah ya sanyaya kafadunki, tubanake Hajiya" ayanda takejin haushi zata iya shureshi da kafafunta tadai daure cikin fushi tace "my friend will u stand up and open car for me" dasauri yace "eh Hajiya mekikace"? Wani irin runtse ido tayi cikeda takaici tuna bamaya gane turenci, dan dagokai yayi ya kalleta ganin yanda tayi yasa yace "dan girman Allah kiyakuri Hajiya wlh daman rake nasayo miki wlh" yamikamata raken dake leda, bude idanunta tayi tadakamai tsawa. "Murtala katashi kabudemin mota nabar wajen nan!" Abirkice dukya rude yatashi garin hakama yasaki ledan raken suka watse awajen tabishi da mugun kallo dayasa yatashi da sauri yatura hannu a aljihu yaciro hadadden car key sanan yadanna lock tabudu, kafin yabude kofar owner sit yasaukarda kanshi kasa yace "Allah yahuci zuciyan Hajiya, tuba nake matan ranka shi dade, takawanki lpy uwargijiyata, shiga muje" mtswww taja wani wahalallen tsaki tajuya tashiga cikin motar ahankali kanta na mugun sarawa yamaida kofan yarufe, raken daya watse awajen ya kalla har ranshi soyake yatsugunna ya kwashe kayanshi amman tsoron masifan hajiya yake, bude gaban motan yayi ya shiga ya rufe yaja sit belt yasaka saikuma ahankali yaleko bayan sit din ya kalleta kanta na kasa tana kallon wayanta datake latsawa kaman mara gaskiya ahankali yace "Allah huci zuciyan Hajiya" dagokanta tayi tazubamai red eyes dinta dahar lokacin suke nuna alamun kuka, hakuri zai batafa amman ganin yanayin idanunta yasa dasauri yace "Hajiya kuka kikayi? Innalillahi maiya sameki anmiki wani abu a asibitin nanne? Waya batamiki rai eh inje inkoyamai hankali wlh saina barar da mutum na shemar dashi, waye ne Hajiya"? Yanda taga yadamu sosai danya nuna afuskanshi yasa har ranta saitaji dadi, dan yatsine fuska tayi cikedason yamata shiru dakuma tarin gajiya tace "nagaji ne kaini gida kawai nahuta Murtala" da sauri yajuya yatada motar yajada sauri yace "Hajiya sannu, kinga baki saba wanan aiki hakaba, keda kikeda likita dayake zuwa har gida yadubaki maisa kikazo asibiti nan kikabi layi saisa kanki keciwo, sannu Hajiya, Allah huci zuciyanki, yanda kikagajin nan bazanbi hanyar zuwa

Please Login or Register in order to submit comment