Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*

*Sadaukarwa ga Ahalin Sharoo Gambo Yako,mazan su da matansu,alherin Allah yakai muku a duk inda kuke,nayi tawassali ga Annabi Muhammadu (SAW),Allah kai ruƙo da hannayena dan alfarmar ahalin manzon Allah (SAW)*

_Bissimillahirrahmanir raheem_

_wannan littafin nawa ƙirƙirarsa nayi banyishi dan wani ko wata ba,duk abinda kaga yayi dede da rayuwarka arashine_

_wannan daban yake da sauran,salonsa na dabanne,akwai abun dariya,zazzafar soyayya,tausayi,ƙiyayya,da ɗumbin danasani,karku bari abaku labari,kubishi sannu a hankali dan kwashe darasin dayake tafe dashi_

_surbajon ce de har yanzu,salo da basirar duk nata ne,nice da kaina ba saƙo ba,ga me_

*Ummu Aymana*
*Surbajo*
*Kano to jiddah*
*Karen bana*
*Sanadin kidnapping*
*Ɗan karuwa*
*Cin Amana Ko Fansa*
*Giɗaɗo ba Shege Bane*
*Allah Gatan Bawa*
*Ƴar Bautar Ƙasa*
*Aure Da Haihuwa*
Da de sauransu.ku kasance da wannan banufiya domin ci gaba da samun nishaɗi.😍


*1*



"Zahra'u ya kamata ki fito haka fa kizo ku wuce,tun ɗazu su hanne ke tsaye suna jiranki,bana son sakarcin banza fa"cewar wata dattijuya dake zaune kan kujerar zaman tsakar gida tana ɗaure nono a ledar siga.

Daga can cikin bukkar dake kusa da dattijuwar wacce aka kira da Zahra'u tace "Inna do Allah Do Annabijjo,ki barni in sa jambakina cikin kwanciyar hankali,ke bakisan in bakayi kwalliya ba ko kallonka ba'a yi?"

"aykin kawai,yo tun bara kike sa jambakin amma har yanzu ba mashinshini,se asarar kuɗin siya miki da nike yi"cewar inna daga wajen da take zaune.

Fitowa tayi daga cikin bukkar tana gyara ɗamarar da ta ɗaura a ƙugunta,ko ina a fuskarta kwallliyace irin ta fulani.
Laɓɓanta shafe cikin jan janbaki,yarinyace da bata wuce shekaru goma sha biyar ba.

"kede Inna kinada matsala,bakin ki be taɓa faɗin alkha'iri,se sharri,ni ɗoramin mu tafi"ta ƙarasa maganar cikin turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.

Gammo ta ɗora sannan ta ɗora mata kwaryar nonon akanta,ta miƙa mata ledar viva da aka sa ludaya da ƙorai aciki,ta juya gun su Hanne dake tsaye zaman jiranta tayi murmushi kumatunta suka lotsa,siririyar hushiryarta ta bayyana atsakanin fararen haƙoranta masu kyan tsari,tace "na ɓata muku lokaci kuyi haƙuri,mu tafi kar mu sake ɓata wani lokacin"

Murmushi sukai mata,sannan suka rankaya suka fice bayan sunyiwa inna sallama.

Tafe suke suna hirar su ta yau da kullum,ɗaya daga cikinsu Me suna haule tace"wai duk ƙawancen nan namu muna aure inba riga ɗaya muke ba se ya ragu ko?"

Dariya Zahra'u tayi sannan tace,"Allah ya kyauta,ni aradu ko birnin sin naje aure bazan dena ƙawance daku ba,bare ma dukanmu muna ruga ɗaya ba inda zamu"

Hanne ce ta amshe zancen da cewa"ni Auran ma tsoro yake ban,kunga de Ma'u kamar abun arxiƙi Rabi'u ya Aureta amma ku dubi wulaƙancin da yake mata yanzu"

"shiyasa na shiga makaranta dan bazan yarda namiji yamin wulaƙanci ba,"cewar Zahra'u tana murmushi.


Da wannan hirar tasu suka ƙarasa fitowa daga cikin dajin falgore inda rugarsu take,suka miƙo tsawon titin zuwa inda barikin sojojin dake cikin dajin yake,sabida ankawo sababbin sojojin da ake ba training gurin acike yake da mutane kamar kasuwa,dan motocima in sun zo gurin da ƙyar suke wucewa sabida yawan sojojin.

Basu jima da zuwa ba kowa kayanta ya ƙare sabida ƙarancin abincin gurin,a hannu a hannu ake siyan duk wani abun ci na gurin.

gurin me saida burodi suka ƙarasa kowa ta sayi guda ɗaya sannan suka juya cike da farincikin sun sayi burodin da zasu ci yau agurin alibidin sunan Zina,wata ƙawarsu data haihu.

Karo suka ci da wani matashi sanye da wandon sojoji,hannunsa riƙe da bindiga,se riga tshits army green da hular sojoji,ba laifi kyakkyawane,raɓewa sukayi zasu wuce ta gefenshi yayi sauri yasha gabansu yace yana murmushi,

"don Allah kuyi haƙuri mu baƙi ne anan,kuma abinci mukeso mu ci,isowar mu kenan daga Abuja,amma mun rasa"

Harara Zahra'u ta galla masa sannan tace"amma dan baƙin hali ay kuna gani muka kawo tallan nono, in yunwar kukeji me ya hanaki siya?"

Murmushi yayi dan ya fahimci yarinyar akwai tsiwa,cikin taushin murya yace"Bamu lura bane ƙanwata,ayi haƙuri"


"to yanzu me kukeso muyi muku,tunda mude ba abinci bane bare ku cinyemu"cewar Zahra'u batare da tsoron komai ba,dan ita ba ƙaramin abu bane ke firgitata.

"in anan kuke don Allah ku taimaka mana, kuɗin cefane zamu baku ku dafo mana abincin ku kawo mana nida abokina,"

Shuru sukayi sannan hanne tace"gaskiya rigarmu da nisa nide bazan iya zuwa gida in dawo ba"

"yo inba wahalalle ba waye zeje gida yadawo nan"cewar haule.

"don Allah ku taimaka abokina yanada lalurar gyambom ciki be jure yunwa don Allah ku taimaka ku yi mana kamin yafara jin yunwa wallahi zamu biyaku ladan yi"cewar matashin kamar zeyi kuka.

Zahrau tsintar kanta tayi da tausayawa abokin nasa,sabida itama tana da lalurar gyambom cikin tasan azabar ziwon,dan haka tsintar kanta tayi da cewa

"kawo kuɗin,zan dafo muku,sede muna da nisa zaku iya jira?"
Da sauri matashin ya gyaɗa mata kai,sabida tun ɗazu yake neman wanda ze dafo musun amma be samu ba,ga abokin nashi shegen taurim kai shiba jure yunwa ba amma ko ze mutu baze ci abincin siyarwa ba,shiyasa duk yabi ya damu.

Hannu yasa a aljihu ya ɗebo kuɗin dashi kanshi besan adadinsu ba yabata,juya kuɗin take a hannunta tana mamaki,amma batace komai ba ta ɗauka da yawa suke so, dan haka ce mishi tayi"zan kawo ma insha Allahu ka tsaya a bakin titi de inda zan ganka da wuri"

Godiya yay mata sosai sannan yace"mu haɗu kawai anan,zefi sauƙi,sunana Capt Jameel Ahmad zan jiraki anan"


Bata ce komai ba suka juya suka wuce ita da ƙawayen nata,wanda gaba ɗaya haushinta sukeji,cikin fushi hanne tace.
"nufinki de bazaki gidan sunan ba ko?shiyasa kika amshi girkin gardawan da baki sani ba"

Batare da damuwar komai ba aranta tace"dan bakusan ciwon ulcer bane da kuma kun tausaya kun musu,nide zan musu sabida Allah".tana kaiwa nan tai gaba ta ƙyalesu a baya.


Muje zuwa.


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*2*



Gudu-gudu sauri-sauri Zahra'u ke tafiya zuwa gida,dan azahar ta kusa,
Tana shiga gida bukkar innarta ta shiga da sallamarta.
"wai har kun siyar?"cewar inna bayan ta amsa sallamarta,
Murmushi Zahra'u tayi sannan tace"wallahi inna mun siyar,yanzu ma wasu sojoji ne,suka roƙeni in dafo musu abinci,yunwa sukeji gashi suna da me ulcer acikinsu,shine na dawo in musu"daga haka ta kwashe komai ta faɗa mata,gami da bata kuɗin.

Sosai inna ta tausaya musu sannan tace"Allah miki albarka Batulu na, daɗina dake akwai tausayi, maza zo kije ki cefano abinda yadace ayi sauri ayi musu"

Daga haka miƙewa sukayi suka fito tsakar gida,inna ta bata kuɗin cefanen ta tafi.
Kamin la'asar sun kammala komai,abinci lafiyayye bame cewa daga rugar aka girkoshi,domin,harda,cincin,dublan,duka masu jimawa basu lalace ba kasancewar can cikin garin falgoren Zahra'u tazo cefanen,shiyasa tasamu komai.kasancewarta ƴar makarantar gaba da primary,kuma ɓangaren sciece yasa ta iya komai,sabida food and nutrition da ake koya musu.

Ga kaji da zabbi da suka soya musu rabi da mangyaɗa,rabi kuma da manja sabida me ulcer shima yasamu yaci,suyar sosai tayi kyau.a ledoji ta juye sannan ta zuba abincin a kular abincin baffanta,

A babbar roba ta zuba komai sannan tayi gammo ta ɗauka,inna ta bata canjin dubu biyar daya rage tace ta mayar musu,amsa tayi sannan ta juya ta nufi barikin.

Kusan mintuna arbain ta kwashe tana tafiya kamin ta iso bakin titin,sannan ta ƙarasa gurin da sojojin ke tare.
Inda sukayi dashi zasu haɗu nan ta ƙarasa,ga mamakinta yana tsaye agurin yana jiranta,yana hangota ya taho da sauri ya tarbeta yana murmushi.

Kama mata kayan yayi ta sauke,sannan tace"kuyi haƙuri wallahi gidanmu da nisa ne shiyasa"

Murmushi yayi yace"Ko kaɗan baki buƙatar bamu haƙuri,mune yakamata muyi hakan,mungode sosai,Allah saka miki da alkhairi,"

Canjin ta miƙo masa tace "ga canjin ku inna tace in dawo dashi,kuma tace tanawa abokin naka me ulcer ya jiki dafatan Allah ya bashi lafiya"

Sosai wani jin daɗi ya bayyana a fuskarshi,aranshi ya yaba da tarbiyyarta,cikin murmushi yace"ki maidawa inna kuɗin kice mungode"

Fafur taƙi amsar kuɗin,duk yadda jameel yayi da ita ƙin amsa tayi dole ya maida kuɗin aljihunsa,

"gobe in munzo talla zan tafi da kwanukan"tace sanda take ƙoƙarin tsallaka titi domin ta koma gida.

Sallama sukayi ta tafi,jameel yabi bayanta da kallo yana yaba natsuwarta da hankalinta.

Duƙawa yayi ya ɗauki,robar abincin ya nufi tantin da suka haɗa na tempol sabida ruwa da rana,kamin ay musu izinin shiga cikin barikin.

Zaune yake daga ƙarshen tantin,yana latsa wayarshi,hannunshi ɗaya,riƙe da bindigarsa,
Farine sosai yana da ɗan faɗin fuska kyakkyawa ajin farko,sede ko kaɗan ba fara'a fuskarsa.

Sanda jameel ya shigo tantin,a yatsine ya ɗago kyawawan idanuwansa ya kalleshi sannan ya amsa sallamarsa.

Robar abincin ya ajiye akusa da shi sannan ya shiga ciro kayan dake ciki,

Buɗe ledar soyayyun kajin yayi,sosai yayi mamakin ganin harda wanda aka soya da manja,

Ƙamshin abincin ne,yasa ya ɗago kansa da sauri yana bin ledar da kallo,da sauri ya matso kusa da jameel,yana faɗin"kunyi waya da mummy ne?"ya tambaya cikin zaƙuwa.

"me ka gani"jameel ya tambaya.

"itace kawai take soyamin kaza da manja sabida ulcer ta,shiyasa nayi zargin kunyi wayane"

"ko kaɗan,wannan wasu nasamu suka dafo mana,daga cikin garin nan,ka matso kaci abinci kasan tunda mukazo baka ci abinci ba tun ɗazu hankalina be kwanta ba sabida baka ci abinci ba"

Tausayin jameel ɗinne yakamashi ganin yadda yadamu dashi fiye da kansa,yasan duk ƙoƙarinnan yayine domin shi.

Ba musu ya matso yasa hannu ya ɗauki cinyar kazar yasa abakinsa,daɗin daya gauraye bakinsa sosai yatafi dashi,zagewa yayi yaci abincin sosai dan wannan girkin ma yafi na mommynsa daɗi.

Bayan sun gama cin abincin,su cincin da dublan din duk acikin jakun kunansu suka saka,sabida taimakon gaggawa,abincin kuma rufe sauran sukayi,sabida dare.
Se a lokacin suka samu natsuwa,Jameel ne ya dubi abokin nasa yace cike da kulawa"Gaskiya Hammad yarinyar nan ta iya girki,ba me cewa ita ta girka,ji abinci don Allah sekace a birni"

Cikin rashin fahimta,Hammad ya kalleshi,yace"dama yarinyace ta dafo abincin?"

"eh yarinya ce dan bata wuce sa'ar su surayya ba,ma'ana bazata wuce 14 to 15 years ba,nono suke siyarwa na roƙeta ta girko mana"

Sosai abun yaba Hammad mamaki dan shi de in ze iya tunowa ba ya jin ko gas surayya ta iya kunnawa bare ayi zancen dafa ruwan zafi,to taya yarinya sa'arta za'ace har tafi mummynsa iya girki,ta ya?

"Dan haka in munyi settling komai zan bita inga gidansu,dan mu dinga zuwa cin abincin can gidansu mudena sata wahalar kawo mana"jameel ya faɗi yana kallon Hammad ɗin.

"ba damuwa "Hammad ya faɗi yana nazarin zancen.

"innarta ma tace aymaka sannu gameda ulcer da take damunka "jameel ya faɗi yana murmushi dan yasan bazasu wanye lafiya ba.

A fusace Hammad ya dubeshi yace"Au kace bara kaje kayi da ciwon dake damuna,amma wallahi ka cuceni kuma ba inda zani wallahi bazan je gidan nasu ba"ya faɗi sanda ya miƙe ya fice daga tantin.

Muje zuwa


Surbajo for life
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*don Allah masu cewa asa su agroup ɗinnan kuyi haƙuri ni bana adding,haka kuma bana tura novel private,iyakacina posting a group,kar ki buƙaci ɗaya daga ciki ban miki ba kiji haushi,pls*

*3*


Har dare Hammad haushin Jameel yake ji,dan shi a duniya ba abinda ya tsana irin a faɗawa stranger yana da ciwon ulcer,aganinshi kallon mayunwaci za'a masa.
Haka suka ci abincin se cika yake yana batsewa.

Koda gari ya waye,basu wahala ba cincin sukai ta ci da dublan.

Wajen azahar Hammad yafara jin yunwa,duk yadda yaso ya daure ya kasa dole ya isa ga Jameel wanda shima tun ɗazu yake kallon hanya yanaso yaga ta ina zata ɓullo.

"ya kamata fa kasamo wasu yaran abasu kuɗin suje su girko mana abinci ni yunwa nakeji"hammad ya faɗi sanda ya isa ga Jameel.

"karka damu nasan yarinyar jiya zata dawo,tabani tabbacin hakan,mu ɗan jirata kaɗan"Jameel ya bashi amsa cike da kulawa.

Hammad Juyawa yayi ya nufi cikim tantinsu,Bayan yaba Jameel ɗin wayarshi ya riƙe masa.kamar jira yana barin gurin Zahrau ta ƙaraso gun Jameel ɗauke da kwaryar nononta,ɗaya hannun kuma ledar abincin data dafo musu,shinkafa da wake dafadukan manja taji alayyahu da albasa se ƙamshi take.

Murmushi tayi tace"duk da baku buƙata ba amma na dafo muku wannan,sabida me ulcer nan"ta faɗi tana miƙa masa ledar da kular abincin take.

Da Sauri ya amsa yace"mungode sosai wallahi,shima yanzu yagama tambayarki,nace baku zoba tukunna"

Murmushi tayi batace komai ba,Wayar da Hammad ya miƙo masa ya riƙe masa ya ɗaga yasa camera yace"yakamata muyi hoton tarihi ko ƙanwata?"

Zahra'u murmushi tayi batace komai ba ya fara ɗaukarsu hotuna,tana dariya wani tana murmushi,har seda yagaji ya dena ɗaukarsu selfie ɗin.

Kwanikan jiya ya bata,dan dama suna ajiye agefenshi,sannan ya ɗauko kuɗi masu yawa ya bata yace"ki ajiye wannan agurinki ki dinga yo mana girkin,in sun ƙare ki sanar dani zan ƙara miki,sati uku zamuyi anan mu tafi"

Amsar ƙuɗin tayi tana murmushi,ta juya tabar gurin ta ƙarasa inda suke siyar da nonon.

Ɗaukar ledar Jameel yayi ya nufi gun Hammad,da hanzari,dan yasamu yaci abincin.

Ganin jameel da abincin sosai ran Hammad yayi masa daɗi,matsowa yayi kusa dashi yana murmushi duk fushin da yake ya huce,yace"ta zone yarinyar?"

"Kana baro gurin tazo wallahi,yarinyar akwai kirki ga sanin ya kamata,kaga yau tun kan musa tayi tayo mana"

"naga alamar hakan"Hammad yace sanda ya ciko cokali da abincin ya danna abakinsa.

Lumshe ido yayi yana tauna abincin gashide ba nama akasa ba amma daɗin abincin ya wuce inda yake tsammani.

Jameel na janshi da hira ko sauraronsa bayayi ya maida hankali kan abincin seda yaji yacika cikinsa tab sannan ya ajiye cokalin.

Kamar daga sama suka fara jiyo ƙarar harbe harbe da guje gujen mutane ana ihu.

A hankali suka fito daga tantin ga mamakinsu ankashe mutane da dama agurin musamman ƴan talla da suka zo.

Harbin ne yafara yo ɓangarensu,da gudu suka nufi bayan wani dutse,hankali atashe,Jameel a firgice ya kalli hammad yace"ƴar filanin nan data dafo mana abinci tana gurin can,bari inje in taimaka mata kar wani abu yasameta"

Yayi yunƙurin zuwa harbin ya yawaita dole ya tsaya,guri yayi guri domin tankokin yaƙi aka fito dasu daga cikin barikin aka fara ɓarin wuta tsakanin sojoji da Ƴan bindigar da suka kawo hari garin,dan tuni sun shiga cikin rigagen sun ƙona komai sun kashe mutane,shine suka dawo nan bakin titin.


A gigice Jameel yaja hannun Hammad suka ruga da gudu zuwa cikin jejin domin su samu mafaka,sede ƙarar da jameel ɗin ya kwalla ce tasa Hammad tsayawa ya waiwayo yaga me ya samu aminin nasa,

Wayyo Allah harbinsa akayi agadon baya,rungumeshi yayi suka faɗi tare,ya tallafoshi yana ƙarajin kiran sunanshi,"No!!!!!!!! Jameel !!!!!!!! wake up!!!!"!!"yana ihun jijjigashi,Jameel wanda idonsa ke shirin lumshewa a hankali yace"ka kula da ƴarfilanin nan Hammad"yana kaiwa nan yafara salati jini na fitowa ta bakinsa.

A gigice yake jijjigashi amma ina jikinshi ya riga ya saki.

Ihu Hammad yake iya ƙarfinsa yana jijjiga aminin nasa,yana kiran sunanshi,amma shuru,

Harbin da ake yowa ta ɓangarenshine yasa ya miƙe da gudu,Ɗauke da Aminin nasa a kafaɗa ya ƙara nausawa cikin jejin,zuciyarshi na masa zafi.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*5*


Ƙara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya miƙa hannu ya zagayeta,ƙara kwantar da kai tayi ajikinshi tana rawar sanyin.

Duk yadda Hammad yaso ya yaƙi zuciyarshi akan Zahrau ina shaiɗanne ya shiga ƙawata mishi ita a zuciyarshi..
A hankali yake shafa kanta,sannu a hankali ya zame ɗankwalin dake kanta,gashin kanta yake wasa dashi,

A zuciyarsa beson abinda yake matan amma shaiɗan yariga dayafi ƙarfinsa,

Ƙoƙarin kwance mata zani yake,se alokacin ta farga ta fara riƙewa,ƙarfi ya gwada mata ya rabata da zanin yayi fatali da ɗan wandon dake jikinta,

Sanda ya afka mata wata gigitacciyar ƙara ta saki sabida azabar datakeji,cikin kuka take faɗin"soja me ulcer ba kyau kar kayimin,don Allah ka tausayamin,kayi haƙuri,soja me ulcer!!!!!!"haka take kuka tana dukan gadon bayansa.

Hammad shima kukan yake,yayi iya yinshi wajen ganin ya kaucewa faruwar hakan amma ina ciwon da marainansa ke masa da shaiɗan su suka taru sukai galaba akanshi.

Be saurara mata ba seda buƙatarsa ta biya,Ya gangare gefe yana kuka,baiwar Allah kukan ma gaba ɗaya babushi a idonta ware ido kawai take cikin duhu,

A hankali ya miƙa hannu ya lalubota jikinshi ya janyota ya rungume yana cigaba da kukan,"Kiyi haƙuri da abinda nayi miki,sharrin zuciyane,kiyafemin nayi alƙawarin kulawa dake har ƙarshen rayuwata,zan miki gata in zamo katanga agareki,ina matiƙar ƙaunarki ƴarfillo"kukane yaci ƙarfinsa yayi shuru.

Lamo tayi ajikinshi bata ko motsi se hawaye dake biyo fuskarta,a haka suka kwana kowa be runtsa ba,shi zazzabi itama haka.

Ratsowar haske cikin bukkar ne yasa Hammad farkawa daga baccin daya saceshi,lokacin itama zahra'u baccin takeyi.

Kwantar da ita yayi aƙasa ya rarrafa ya fita daga bukkar,neman inda ze samu ruwa yana fitowa yafara laluben hanya,sabida duhu kawai yake gani,yana cikin tafiya yayi karo da bishiya ya yanke jiki ya faɗi ƙasa sumamme.

Zahra'u farkawa tayi taga se ita kaɗai a bukkar shi ya fice,se agogon hannunsa dake ajiye agefe,a hankali ta miƙe jikinta na mata raɗaɗi ta ɗaura zaninta tana kuka,agogon ta ɗauka ta fito da ƙyar daga cikin bukkar tana kuka.dan tafiyar da ƙyar take yinta.


Sojojin bada agajin gaggawane suka shigo cikin jejin,anan suka ci karo da Hamnad yashe aƙasa da hanzari suka ɗaukeshi suka fice dashi da gudu kasancewar sunga yana da rai,suna kaishi bakin barikin cikin motar ambulance akasa shi da sauran sojojin da suka samu rauni a kayi kaduna dasu asibitin 44.

Da ƙyar Zahrau ta ƙaraso bakin titin tana kuka,isowarta tayi daidai da isowar motar ɗibar ƴan gudun hijira,ganin ƴan ƙauyensu da yawa agurin harda ƙawarta Hanne yasa batai tunanin komai ba itama tashiga motar,guri guda suka zauna da hanne suka rungume juna suna kuka sabida itama hanne an kashe iyayenta.

Tunda motar ta taso bata tsaya ko ina dasu ba se sansanin ƴan gudun hijira dake Abuja.

koda suka isa tantina suka samu an kafa musu agurin.

Banɗaki Zahrau tashiga sabida ta wanke ruwan dake zubo mata tun da safe,ga mamakinta harda jini tagani gawata ƴar tsoka dake lilo kamar leda koda ta ja zafi taji dole tasaki ta wanke jikinta sannan tayi wankan tsarki ta fito,tana rawar sanyi sabida da ruwan sanyi tayi.

Gurin hanne ta koma ta zauna tana cigaba da kuka,yayin da azuciyarta take tsinewa soja me ulcer bisa keta mata haddin da yayi.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*

*Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin kiyi comments akan kowanne post nawa,nagode sosai Allah yabar zumunci*

*4*


Yana tsaka da gudu,yayi tuntuɓe da wani dutse beyi auneba seji yayi sun faɗi,kanshi ne ya bugu da dutsen amma be damuba ya miƙe sede ga mamakinsa,ko kaɗan baya gani,hannu yasa ya murje idanunsa sam basa gani duhu ne gaba ɗaya ya mamaye idanun nasa.

Tashin hankali baa sa maka rana,Hammad dirza idonsa yake iya ƙarfinsa amma ganinsa be dawo ba,
Faɗuwa yayi agurin yana kuka,yama rasa me zeyi,wannan wacce irin masifa ce,kuka yake me tsuma zuciya,a hankali ya miƙa hannu yana laluben inda Jameel yake, amma yakasa jinshi.

Rarrafawa yayi yana ci gaba da lalubawa,Amma be jiyoshi,ba,abinda be sani ba,inda suka faɗi kusa ne da wani ɗan tabkin ruwa,Jameel cikin ruwan ya faɗa.

A hankali ya miƙe yafara tafiya yana ci gaba da laluben hanya,yama rasa ina zebi haka yake tafiya,ya faɗi ya miƙe,haka ya nausa cikin jejin yana zubar da hawaye.

Zahra'u ko tunda aka fara harbe harben nan,tasamu ta falla da gudu hanyar rugarsu,gudu take kamar zata tashi sama,har ta iso,sede ga mamakinta gidan nasu gaba ɗaya a ƙone yake,ga gawar innarta kwance a harbeta a kai.

Ihu tasaka ta nufi innar tata tana kwalla mata kira amma ina,kifewa tayi akanta tana kuka me tsuma zuciya.

Kuka take kamar ranta ze fita,tunowa tayi da Jameel dan haka miƙewa tayi da wani mahaukacin gudu ta koma inda tafito da zummar yazo ya taimaki innarta.

Lokacin data iso titin ne yaƙin ya ƙazanta,dan haka tsallaka titin tayi da gudu ta nausa cikin jejin domin tasamu mafaka kamim komai ya lafa taje ga jameel ɗin.

Tayi gudu me yawa acikin jejin,ruwan da aka fara yi ne kamar da bakin ƙwarya yasa ta fara neman mafaka,dan batason dukan ruwan sama,wata tsohuwar bukka ta hanga acikin jejin dan haka da gudu ta ƙarasa cikin bukkar tana rawar sanyi.

Shigarta ba jimawa shima Hammad ya ƙaraso gurin,jin yataɓa bukkar ne yasa yafara neman hanyar daze shiga ciki,da saurinshi ya shige shima,ƙofar bukkar yashiga laluba har yasamu ya ɗauka ya rufe sabida feshin ruwan dake shigowa.gefe ya samu ya zauna,ga mamakinsa ji yayi ya taɓa mutum a hankali ya ƙara kai hannunsa yana faɗin"waye anan?"

Zahra'u wacce tunda ya shigo tsoro yagama cinyeta,tace bakinta na rawa "Batulun inna ce,sun ƙona gidanmu ne kuma sin kashemin inna ta,shine nazo kiran capt Jameel Ahmad yazo ya taimakamin"ta ƙarasa maganar tana kuka.

Cikin firgici,yace "kece ƴar filanin dake dafo mana abinci?"
Da sauri Zahrau tace "eh nice,kaine abokinsa me ulcer?"

Da sauri shima ya gyaɗa mata kai sannan ya shaida mata Jameel ya rasu,sakamakom harbin da akai masa.

Sosai take kuka kamar ranta ze fita,daga inda5 yake, yake bata haƙuri gamida rarrashinta.


Suna cikin bukkar har dare yayi,sosai ake xuba wani sanyi me rikita mutum,zahra'u se rawar sanyi take sabida zazzabin daya kamata,

Shiko Hammad addua kawai yake ruwan ya tsagaita ya fice daga cikin bukkar sabida shi irin mazan nanne masu ƙarfin shaawa koya sanyi ya taɓa shi gabanshi miƙewa yake kamar ze faso masa wando,ga zafin da marainansa suke masa.

Addu'a yakeyi azuciyarsa,Zahra'u wacce zafin zazzaɓi yasata neman inda zataji ɗumi a hankali ta matso jikin Hammad bakinta na rawa,tace "Soja me ulcer dan Allah ka lulluɓeni sanyi nakeji"ta faɗi sanda ta kutsa mazaunanta gabanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi.

Wani abu ne ya tasowa Hammad tun daga tafin ƙafarsa zuwa kansa,runtse idonsa yayi gam yana ambato Allah sanda yaji mazaunan Zahra'u na gugar bananarsa.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*



*6*


"ƴarfillo!!!!!!!!!"ya ambata da ƙarfi sanda ya farka a gadon asibiti yana laluben ta,faɗowa yayi daga kan gadon yana ihun kiran sunan ta.

Da sauri sojojin dake kula dasu suka zo suka riƙeshi,dambe yake iya ƙarfinshi yana kiranta,"ƴarfillo kina ina,ki zo nan kusa dani,kar kimin nisa,don Allah kiyi magana injiki,kitaimakeni kiyi magana mana,nace kiyi haƙuri,ko baki yarda dani bane,nace zan kula dake,zan ɗaga darajarki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment