Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiran'inadagawa yace" RUMAINA yajikinnaki" yanzu inayakeyimiki ciwo" kinci abinci kuwa kinkumasha magani???"gani zuwa barinazo mutafi asibiti"yanzunna"nayi murmushin karfinhali nace,dasaukifa my nass nasha magani kuma mommy ma takira Dr yace yanxu zaixo yadubani"yace Eh kodahakama sainazo naga yanayin jikinna naki " Kadaibari lokacin dawowarka tayi,danjikin dasauki bafayanda kknufin bane"yace anyakuwa?tace dagaske nake,yace toshikena,yace kikula dakanki"nace kaima haka"nakashe wayar"nan mommy tashigo tace tosomuje ga Dr yazu,namike dakyar muka nufi parlour"nazauna tareda gaida Dr"yace lfy lau yakin?nace dasauki" yace mekedamunki?nace zazzabine"yace bayan zazzaba sai inayakemiki ciwo? nace bb shikena"yace OK,yadanmaso kusadani"yadaura bayan hannusa agefen wuyana"OH "sannuko" kaikawai nagyada masa, yace gyara barinadau jininki sainakai lab ayi test,nace to,nagyara yaja jinina "yacewa mommy hajiya barinaje daga gun sainazo matada magani" mommy tace to badamuwa"yafita,nagyara kwanciyata aka asaman kujera,nan barci yadaukeni...maganar danaji akusadani yasani farkawa,sainaga mommy ce da Dr,sai Ummee dake zaune kusada kaina,Basma nagefe"da rukayya harda goggo larai "Dr yace Hajiya ga result in test in da akayimata" saiyabude takardan ,yace ciwonta baya bukatar magani " saidai abata nazafin jikinna saboda gudun illatasu"cikin rashin fahimta mommy takallesa ciwon bayabukatar maganikuma kamarya?yace inanufin tana dauke dajunabiyu" arazane namike saune,banikadaiba hatta wadanda sukecikin parlour in saida suka dago amatukar razane.............



Comments and Share




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________



馃吙37馃憠馃徎38




""""""Nantake nanimi zazzabinda nakejinna narasa, Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un"shikadai nake nanatawa, tun inayinta acikin zuciyata harnazo inayinta afili"nantake hawaye yafara wankemin fuska,karankataf hankalin wadanda suke parlour yadawo kaina" mommy takalli Dr tace am anya kuwa result inna namuce ko anyi mistekne kakabamu nawasu" yy murmushi yace haba hjy idan hakantafaru to yananufin munawasa da aikinmu kena"wanna shine result inta"hjy,wanna itace result in"Allah shikyauta yafada tareda mikewa saye,yywa mommy sallama yatafi"Rukayya tawaro ido tadaura hannu akirji,tace ciki,ciki gidanna'asamu irinhaka"aisai arikayiwa family nan wani irinkallo"dan duk kwatancen daza ayi dole sai ansa da family nan tunda acikingidanna kk"ammadai gaskiya za abar abunfada"takumayimin wani kallo"saita mike tabar parlour"tana shiga daki'dawani irin salle da murna tazube saman gado tadau wayarta tadanna wani number takara akunnenta tanawani irin dariya..jimkadan takuma fitowa"tajuya takalleni sama dakasa"ta girgiza kai"dafadin lallaiwanna abu ai abunkunyace acikin gidanna saitakuma fita daga cikin parlour tayiwaje gaba daya..."mommy tarika juya takardan ahannuta,saikumata kalleni saita girgiza kai" jinayi nummfashine yana sarkewa"saikokarin janyosa nake dakarfi"goggo larai tace keko yarna wanga batu gaskiyace" ido kawai nakura mata"sonake natan tance shin idona biyune koharyanzu barcin nake"ganin yadda nakeyi da ido yasa ummee riko hannuna"niko narike hannu natagam"mommy tamike saye tace ummee taimakamata"taje daki"tace toh,tajanyoni mukamike,har alokacin bakina yakasa furta komai saihawayi dazufardaketa ketomin"munashiga dakin,ummee tazaunardani bakingado,tace RUMAINA shiru ban amsataba, takuma kirana nanma shiru nayi sai idona danaketa warewa"tagirgizani "dakarfi,tanafadin RUMAINA ki amsamin mana kiyi maga RUMAINA fadamin waishin gaskeyane abinda Dr yafada" sai alokacin natabbata bafa mafarki nakeba,nariko hannuta dakarfi tareda fashewa dawani irin kuka maisuma rai,yinake bbko kakkautawa"itama kukan tafashe dashi,tarungumeni mukarika caskar kuka,cikinmu bamairarrashin wani"saida mukagaji dankanmu ,mukayishiru"sai ajiyar zuciyarda muketa saukewa"harkuma lokacin hawaye baidaina zuba a idonaba" ummee takalleni takaihannnu fuskana tasharemin hawayen,saitace bad'd'o kibarkukanna haka'kinji kwanta kiyi barci"kai nagyada kamar baby nagyara nakwanta"itakuma tamike tafita"inaganin Kiran my nass sai janyo wayarnayi nakasheta gabadaya"narufe ido dakarfi waikodun zandainajin zafinda zuciyata takemin...
Bayan mommy tashiga daki tajima zaune tana tunanin wanna al'amarin,sainanata maganar take acikin ranta "waiciki RUMAINA ce da ciki,hankalin mommy yakai makurar tashi" takasa zaune takasa saye, bayankwana uku"
Nashafe wanna kwanakin cur adaki ,kodaidaida parlour bana zuwa,kankace me kafgidan yadauka kowa yasan inada ciki,abinci kuwa mommy kesawa akawomin,basma takan shigo tazauna shiru dukda surutun tanna amma haka zata zauna tayi tagumi kusadani zuwa cankuma tafita"Rukayya kuwa kullum saitashigo dakin takaracimin hausa da habaici tafice".. Bayan na'idarda sallar azahar,inazaune akan sallayar narafka uban tagumi,basma tashigo.tace mommy nakirana"saida naji gaban kirjina ya yanke,dakyarna iya mikewa inaji kamar iska zai daukeni,a parlour nasami mommy saye da makullen mota rike ahannuta" tana ganina tacedani kibiyoni"nabibayanta har parking lot"dasauri direba yadunfaromu tadaga masa hannu alamar yada kata,tacedani shigamuje"nashiga nazauna tatada motar mukabar gidan" tafiya maidan nisa mukayi sanna mukashiga cikin wani hospital da akarubuta,(city specialists clinic)munazuwa batareda bata lokaciba aka shigarda mu wani office鈥漡aisuwar sani mommy sukashigayi da Dr din,Dr yace lfy hjy naganku da wanna ranar?lfy Dr yarinyace nakawo batajin dadi,yaceto meke damunta"saida tadanyi jim kafin tace,sonake ayimata test,din ciki,juyowa yy yakalleni dakyau sanna yace Ok.yaja jinina,sanna yy rubutu atakarda, yakira wani nurse yamikamasa takardan hadeda jinin da yaja "jimkadan nurse din,yadawo office in yamikawa Dr takardan,yafita" yabude takardan yakura masa ido,saiyadago yakalli mommy "yace toh ciki dai akwaishi saidai karamine,danbaiwuci nasatikaiba" zunbur mommy tamike saye,niko numfashina kokarin fita yake ina janyoshi"Dr yace lfy hjy bamatan aure bace bako dannagadai tayi yarinya dayawa"murmushin yake mommy tayi,tace a'a bakomai mungode taciro kudi ajakarta ta aje akan table,taruko hannuna muka fito"damugun gudu mommy tafigi motar mukabar asibitin,kuka narikayi harmuka iso gida namma takuma ruko hannuna harcikin bedroom inta,kafin tasakemin hannu "tacire mayafin dake kanta tarika fifita dashi dukdako sanyin AC dake cikin dakin"tace RUMAINA wayamiki ciki,wayamiki ciki,RUMAINA wayamiki ciki!tamaso kusadani tariko kafadata,tace fadamin RUMAINA Anas neku" kifadamin mana!tafada dakarfi,shiyamiki fade idanma wanine yamike feden kifadamin"cak nayanke kukan. narika jadabaya ina girgiza kai,mommy ba Anas bane mommy bashibane,sainafashe dakuka,inacigaba dafadin wlhy bashibane.tace to waye idan ba Anas ba"kaikawai naketa girgizawa kuka yarigada yaci karfina,dagudu nafita adakin nakoma dakina nazube saman gado inawani irinkuka maicikeda bantausayi"ummee tashigo tasameni"tarikoni namike zaune, narirrike hannayenta,nace ummee waikam mekefaruwa daninekam,ummee waidagaske ciki nakedashi gashi wani Dr yafada" meyasa mommy kezargin Anas bayan ko amafarki nasan bazai ai kata hakanba"ummee tace kibarfadan haka ,kedai kibarnamiji kawai,dannima nafara zargin sa"nace ummee my nass din? tace kwarai,shikadaine saurayinki aduk fadin garinna taya baza azargesaba"haba ummee ,wlhy natabbata sonda Anas yakemin bazaibarshi yaci amanataba"Anas son aure yakeyimin bana fasikanciba, ummee bazan mance ranarda Anas yakefadamin bayaso murika kallon idon juna saboda gudon fadawa halaka nayarda dashi bazai cutar daniba.hmm namijinko............




Comments and Share




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________




馃吙39馃憠馃徎40




""""""Ummee tace kibarnamiji kawai yawuci tunaninki" nidai nima nafara zarginsa .idankuma bashi din bane towanene?"cikin shashekar kuka nace ummee nima bansani,abinda nasane shine babuwani namijinda nataba kebewa dashi,kumani ba fede akaminba'tace to mehakan kenufi"dole zaitabbata fede akayimiki dankuwa ba'ataba daukar ciki batareda namiji da mace sunsadu dajunansuba,bad'd'o fede akayimiki"tayuwu wanda yyhakan yy amfani dawani sinadari wajen gusarmiki da hankali haryacimma burinsa"shirunayi batareda nakumacemata komaiba"tamike saye tace kikunna wayarki Dan Ana's nadamina dayawa,barinaje nadawo tafita" namike dakyar nashiga bathroom nayi alaula nafito nayi sallar la'asar,nadau wayata nakunna"kamar jira yake saiga kiransa yashigo,nadau kirar tareda karawa akunne"shiru nayi batareda nace komaiba,RUMAINA yakira sunana nanma shurun nakumayi"yakumacewa RUMAINA meyake faruwanekam" wani irin magana nakeji agidannane?saikawai nafasheda kuka"har ina shesheka,cikin kukan nace my nass bansaniba"nibansaniba"bansankomaiba"kuka yacikarfina,nayarda wayan,nazame kan sallayar nakifu daciki,inawani irin kuka..
Sauke wayar yy yanabinsa da ido,subhanallah waishin wanna wace irin lamarice"karar wayarce yadawo dashi daga tunanin da yake"yana dubawa saiyaga mommy ce kekiran,nasan za'yi hakan"yafada afili"cikin hanxari yanufi part in mommy"yashiga parlour bb kowa saiya zauna asaman kujera,yana zama tanafitowa daga bedroom,ta isa tazauna"yy hanzarin gaidata"ta amsada lfy lau" tagyara zama tace, Anas menene sakaninka da RUMAINA bayan alakar soyayya dakesakaninku wacce narigada nasane tuntuni' yace banfahimci abinda kknufiba"inanufin RUMAINA tanada ciki,kuma kasandai batada wani saurayi bayankai"dasauri yace subhanallah "wlhy mommy bayan alakar soyayya da yarjejeniyar aure bb wani alaka sakaninmu dayawuce wanna"zaki iyakiran ita RUMAINA gani gata zankuma maimaita abinda nafada yanzu" wlhy ni ba'irin sonda nakeyiwa RUMAINA bakena,shiru mommy tayi saikuma tace tashikaje zansauwala bincike akan lamarin" yamike jiki bakwari yafita.dakinsa yashiga yazauna tareda dafa kansa,dake mugun saramasa, yadau waya daddanna tareda karawa akunne..inakwance akan sallayar har lokacin,sainaji wayata nakara dakyar na iyamike hannu najanyota"batareda naduba maikirarba,nadaga inakai wayar kunne naji muryar my nass yanafadin,
Bayanni natabbata bakidawani saurayi"RUMAINA keshaidace tunda mukedake ko hannuki bantaba rikewaba"RUMAINA waye wanna wayeshi,kifadamin"meyasa kkyishiru tunlokacinda abinyafaru bakifadaba"meyasa xa ayimiki fyede kiyishuru bakifadaba???kiyimagana mana RUMAINA!yafada cikin karaji"bari jikena yakamayi,bakinarawa"nace wlhy bansaniba babu wani wanda yymin fyeda"nibansan komaiba"bansaniba bansaniba wlhy bansankomaiba"nakarashe maganar cikin azaba dakunar rai,nakuma fashewa dawani irin masanancin kuka "yanda numfashina yafara sarkewa yasani sauke wayar, nakuma kifuwa nacigaba dakuka wacce yanzu yazamemin abinci...
Yanajin sautin kukan akunnesa kasancewa wayar baiyankeba,karar bude kofa yaji wanda yasashi kallon kofar danganin maishigowar"gamamakinsa saiganin Rukayya yy" kallo daya yymata yadauke kai,danganin kalar kayanda kejikinta"bawasu masu mituncibane"duk sunbi sundameta duk surar jikinta afili takowa tayi,ta iso inda yake,saiwani karkada kugu take.tazauna akujerardake (Fessing)insa tayiwani smile tareda kashe masa ido,tace haba Anas yazaka zauna karika tasarwa dakanka hankali akan wani dankaramin abu"dankallonta yy danfahimtar inda maganar tata tadosa"tacigaba,kazo mugina rayuwa namusamman kamance da wanna yarinyar kaikanka yanzu zaka gane itaba sararkabace"inbanda sabar cin amana irinnata tasallakeka takaiwa wani kato kanta haryabata ciki" idanma sotake tahole taji dadi,tahuta sosai"harta sallake kanka tajegurin wani kato yanarkamata ciki"idan banda wauta irinnata yaushe zatasake harciki yashigamata,batasan yadda tayiba"Anasa,kamance yarinyarna kazomugina sabuwarrayuwa"idanma kanada wasu yanbukatune duk zan iya daukemakasu"tunda harta Iya cin amanarka tanadawani agefe tanajin dadinta kaitabarka,tunda tafara magana yakafeta da ido har takai aya"wani irin kallo yamata sanna yace idan nafahimceki"kinanufin kice RUMAINA binmaza take"tace sosaima kuwa nikaina shaidace,ita tasan nataba kamasu dawani"kai kananan anacin amanarka kadauki duk yardanka kamallaka mata bakasan kalar holewar datakeba"nasan idan nafadamaka tunfarko bayarda zakayiba"amma kaga yanzu ga gaskiya tabayyana"k....batakaiga kareshi maganarba tajisaukar lafiyayyeyar mari afuskarta"yakuma kaimata wani marin saitayi saurin kaucewa"asorace take kallonsa hannunta akan fuskartaa tana goga inda yamaretan"cikin sananin bacin rai yanunata dahannu,yace, ke kinsan masayin wacce kkmuzantawa da aibantawa agareni kuwa"ke harkinada bakin cewa wata yar iska"RUMAINA tawa kkyimata kazafi"to barikiji,koda mata sunkare aduniya bazan taba saurarankiba,koda ace abinda ake zargi akanta ta aikatashi,toni inasonta ahakan"banza mara mutunci keharkinada bakin aibata RUMAINA"tafiki komai da komai" fitamin adaki!!yafada cikin sawa.jiki nabari ta isakofa,saitaja tasaya takalleshi,tace.wlhy saikayi danasanin marin dakamin wlhy sainajefa ta cikin fitina datashin hankali wanda yafi wanda takeciki yanzu"kumazakaga abinda zaifaru"yace saidai naga alkhairi,sharrikuwa saidai yadauwama akanki"tajuya fuuu tafita....
Washegari..
11:am
Dakyar nalallaba naje nayiwanka,inafitowa natadda anty Asma'u da ummee zaune abakin gado"na isa nazauna inda suke batareda nace kalaba "anty Asma'u tace RUMAINA najuyo nakalleta saikuma nafashe da kuka" tace haba kekuwa kirage kukanna hakamana abinda yahanamu zuwakenan tuntuni nida Aisha saboda munsan dole zakiyi kukanna"kullon saina tanbayi ummee tacemin kwana kuka kk"RUMAINA hakuri zakiyi darayuwa"wanna itace kaddararki"danke musulmace to yazama dole kiyarda da kaddara maikyau ko marakyau" takamo hannuna tace kiyi hakuri kinji RUMAINA in Allah yayarda Allah zaitona asirin duk wanda ya aikatamiki hakan"kidaure kirage kukan dan gudun kada yacutar da abinda ke cikinki,danshi bashida laifin komai baimasan mai akecikiba kinjiko"nagyada kai alamar toh"tace yauwa" tashiga sharemin hawaye"sunjima sosai adakin sunata janada hira harsaida akakira sallar azahar kafin suka tafi..
Lokaci zuwa lokaci sukanzo suyita jana dahira"mommy ma kullum saita lekoni,yanzu batacika zama agidaba kasancewar shekara tazagayo tanazuwa garurruwa dan bada zakka abisa umurnin mijinta...kodana tashiyau hayaniya nakeji sosai acikingidan..............




Comments and Share





MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________



馃吙41馃憠馃徎42




""""" Koda nakasa kunne sainaji muryoyin mutane dadama"cikikuwa harda masu jajantawa mommy akan abunda yafaru,kowa nafadin albarkacin bakinsa.wasukamma cewasuke watakiladama halinane hakantuntuni yanzunedai asirina yatonu...,ummee tashigo tasameni zaune kamar kullun, ta isa tazauna,inaganinta na kwakulo murmushi"kaikawai tagirgiza,tace bad'd'o yau kinkwana kuka "nayisaurin cewa a'a"tace Eh mana baga idonki Yakunburaba" nace kainake ciwo shiyasa kkga idon yakunbura" tace uhm to sannu,tafadane kawai badon tayarda da abinda nafadaba"muna hakankuwa saiga hawaye nafin gefen fuskata batareda nasan yanazubowanba,ummee tace toyanzukuma wanna menene?tanuna gefen suskata,nayisaurin kaihannuna fuskata sainaji hawaye,haba RUMAINA kinaso kisawa kanki ciwon zuciya,kiduba kkgani kekanki bakimasan hawayen nasaukaba"nayisaurin riko hannuta nace,ummee kukandanakeyi acikin zuciyatace tafito"narinsa ido,ummee bansan dawani ido zankalli mama ba.kullun maganarta baiwuce narike darajata kimata mutuncina budurcina shine yancina agidan aurena ba":ummee bansan yanda zanyi ba har idan mama taji wanna kazamin labarin"ummee natabbata kasheni zasuyi itada baba,saikawai nafashe da masanancin kuka.tace kiyishiru RUMAINA insha Allah zasu fahimceki,tunda badason ranki hakan tafaruba" hakatarika bani baki tana karfafamin guiwa harnadan samu sassaucin abinda nakeji azuciyata....haka rayuwa tacigaba datafiya.nidai yanzu rayuwata adaki takare dan ko school ba nazuwa ummee tayitayi firnaki hakatahakura tabarni, wayatama kashe ta nayi gabadaya najefata cikin wardrobe,____________yaukimanin wata biyu kenan dafaruwan haka, duk nagama fita haiyacina narame sai uban haske danakarayi saikuma sawo dana karashima kasancewar narame.....inazaune bisakan sallaya inatilawar ALQUR'AN" Basma tashigo tace hajja umma nakirana,hajja umma mahaifiyar mommy ce jiya tazo garin,kodana fito sandana saya akofar parlour inatunanin yadda zan iya shiga cikin jama'ardanakejin muryoyinsu,ba Iya yancikingidanna bane harda matar uncle Ali "damatar ya***I'B" sauranma ban Iya shaida muryoyinsuba,nasinkayo muryar mommy tanafadin,bansan taya zanfara tunkarar mahaifan yarinyarna damaganarnanba"hargarinsu naje amma nakasa zuwa gidansu,saboda bansan abinda zancemusuba idan suka tanbayeni lfyr yarsu"caraf nazeerat tacabe wlhy mommy azubarda cikin kawai,yaushe zaki zauna kisawa kanki damuwa,aidaukarta kawaizakiyi kikai awanke cikin kowa yahuta kinga iyayen nata bama zasusan taje tayi wani cikin shegeba"rinsa ido nayi inajin wani irin kuna araina,ahankali nakusa kaina parlour tunkan nakaraso hankalin jama ardake ciki kafyadawo kaina,sainaji kamar inama kasatasage nashige ciki, na isa dakyar nazauna kasa kusada kafafunta,ahankali nace gani hajja umma"harkuma lokacin batayi shiru damaganarba"tacigaba,waima haryanzu batafadi wanda yymata cikinba.Rukayya dake zaune gifenta tace to kintabajin mecikin shege yafadi wanda yymasa dawuri aisai anhadamasa daduka tukun zaifada"anty surayya takalli mommy tace yanzu daman tuntuninna batafadi Wanda yymata cikinbane?yanzu mommy shine kkzubamata ido baki tisiyeta saita fadamikiba"aibayan antisiyeta tafada akaramata da duka sanna aje azubar dacikin"wata wacce yau nafara ganinta itama tace ai irinsu dama maganin irinsu saihaka,akwai wata ma aikaciyar asibiti ana kaimata irinsu masuyin cikin shenna agida take zubarmusu"kawai gidan za akaita tazubardashi"tunda sukafara maganar hawaye kebin fuskata idan mukahada idoda anty Asma'u saita girgizamun kai, hajja umma tace ya isahaka maganar.takalleni tace yarna wanene ya aikatamiki wanna mummunar aikin? shiru nayi saihawayenda ketayimin zarya afuska"nazeerat tace dan sabarrashin mutunci anayiki magana kinajin mutane bazaki fadi wanda yy miki cikinba , matarna itama tadakamin sawa,bazaki fadaba"nanma shuru nadadayi" tace Hajiya ba fa zatafada tadadiba"yanzudai akaita aje awanke cikin inyaso sauran ayi daga baya"nazeerat da Rukayya sukace hakan za ayi" mommy tanisa tace"kai zubarda cikifa kamar kasherai yake"ni inagani abar zubarda cikinna...sukayi saurincewa"mommy zubarda cikinnafa shine rufin asirin gidanna,dan wlhy duk kwatancen daza ayi dole sai ansa wanna dagidanna akan wanna shigen cikin,kawai azubardashi.....WLHY DUK'WANDA YAKUSKURA YASAKE SHEGANTA ABINDA KECIKINTA KOKUMA KUKAYI YUNKURIN ZUBARMIN DA CIKI WLHY SAINA DAURE MUTUM DAURINDA KODUNIYARNA KAFDANGINSANE BAZASUTABA IYA KWANCESABA!!!!!yymaganar cikin sananin fusata hadeda firgida duk maisauraro................



Kuyi maneji hakori yasanigaba



Comments and Share




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________



馃吙43馃憠馃徎44




""""""" kaf ilahirin jama'ar dakegun bbwanda bai firgita da irin tsawar dayadakaba,nikaina saida hantarcikina yakada kaf mukajuyo mukalalli inda maganar yafito,saukowa yake daga matattakalar bine cikin zafinnama yake sauka haryana hada step,ganin maimaganar yasani mutuwar zaune. kaibani kadaiba hattasu saida suka firgita daganin daga garesa maganar tafito "yafado parlour yana huci tareda nunasu da danyasa gabaki dayansu yakebinsu damugun kallo fuskarsa yarikide yakoma tamkar nazaki sai huci yake yanabin kowannesu dawani irin kallo yana kada yasarsa alamar gargadi"saikuma yagirgiza kai yajuya dasauri kamar zaitashisama yabar parlour din yaje yashiga motarsa yaja yabar gidan...tunda yafara maganar mommy tabude baki tana binsa dakallon mamaki,saiyanzu dayafita tajuyo dakallonta gareni"sitt palon yy kamar andauke ruwansama" saiwanna yakalli wanna wanna yakalli wanna"hajja umma ce tayikarfin halincewa IBRAHIMA,waikam kokunji abinda wanna dan kefada kuwa?waifa adaina sheganta masa ciki"wani irin kururuwa nazeerat tayi,tatuma salle saigata asakiyar parlour tamulmulo wani babban ashar takunduma, tayi kaina tanafadin niza aci amanata towallahi saina kasheki nakashe abinda yakecikinnaki"dasauri hajja umma tatareta tace ke nazeeratu kinada hankalikuwa"tace da alla sakeni niza ashiryawa manakisa,yar iska tacacciyar karuwa, to wlh ba ayi macenda zan hada miji da itaba"nakasheki nakashe banza yarmasiyata"takuma yinkaina yanzukam mommy ce tadakatar da ita tahanyar dakamata tsawa" amma kosauraran ta batayiba,tacigaba dafadin sainakasheki wlh bazan barkiba tunda har karuwancinki tasallake kan yayan talakawa yadawo kan mijina, tadunfaroni gadan gadan"anty Asma'u tayi saurin shigewa sakaninmu,ummee tazo tajanye hannuna takaini daki tace insa key taciki.aiko dasauri namurza key din"inajin ihu da hargowarda nazeerat take"duk kuwa wanda yymata magana saita gayamasa mummunar magana"tadau mayafinta tafice fuuu kamar sabon kamu,nan parlour yyshiru kowa dakalar abinda kesakawa aransa" bangaren Rukayya kuwa zuciyarta tafarfasa take wani irin sanan RUMAINA yadada baibayeta,lallai dasakel tafada tareda mikewa saye tashige daki...hajja umma takalle mommy tace waimeke faruwane kam menene hadin IBRAHIM da wanna yar daharzai danganta kansa da dancikinta"mommy tasauke numfashi tace wlh hajja bansan komai gameda wanna lamarinba"hajja umma tace ja irin yaro zaidawo yasameni muzaikawowa iyashege"harda yiwamutane jan ido danuna shaferinsu na sojoji"mumunzo mun titsiye yarinya tafadi wanda yymata ciki "ashe shine kinibebbe,to wlh zaizo yasameni"mommy dai kala bataceba.tulin mmk ne yahanata iyacewa komai....
Zubewa nayi sakiyar dakin sakamakon jinwani irin juyi dakaina yakemin" sunan Allah nashiga anbata,harnadan farajin saukin abinda nakejidin"waishin nekam kodai akwai laifinda nayiwa ubangiji ne yake hukuntani da irin wanna hukuncin"saikuma nayisaurin yin istigifari "me ya***I'B kenufi daharzaice kada a zubarmasa daciki" menene dalilinsa nadanganta cikinna dashi meyasa meyasa yasubhanallah waishinkan mekefaruwa daninekam"agun nazame nakwanta nacikukana ma ishi harbarcin wahala tadaukeni...
Koda
nazeerat tafita motarta tashiga taje gida kodaidaita parking batayiba tafito tanufi cikin gidan,direct dakinsa tanufa,tanashiga taga baya dakin tashige har bathroom nanma bayanan,tafito tarika wurgi dakayakin cikin parlour,tana fadin wlh ***I'B baka isaba yau inna saidai ayiduk abinda za ayi" ni inanan sainayi dagaske kafin kakusanceni"ashedama ka aje watace agefe harda yimata ciki nikuma inanan kobatar wata bantabayiba" haka tarika hauka hartagaji dankanta tazube saman kujera.....
Bani nafarkaba saidaf magrib nayi mmkn yadda nayi barci mainisa haka,nalallaba nashiga bathroom nayi wanka tareda dauro alaula nafito"bayan na idar dasallah ina zaune bisakan sallayar.naji ana knocking nannaji soro yakamani"saida naji muryar ummee tanafadin bad'd'o nice,namike na isa jikin kofar sanda tadada cewa kibude mana,najidai zahirin itace kafin nabude "tana shiga namaida kofar narufe,ta isa ta aje plate inda ke hannuta" tadubeni tace zauna kici abinci,nace nakoshi.tace mekkci?"nayi shuru "tace zauna kici natabbata yau tunsafe bakisa komai acikinkiba" ummee banajin yunwa,tace kitura haka.har idan kkbi narashin jinyunwanna zai illatar dake .duk wanda yakecikin hali irinnakinna bazaitaba jinyunwaba.amma rashincin abincin zai iyaxamemasa illa.amma idan yadaure yacidin zaitaimaka masa kotahanyar jinkarfin jikinsa. kinji"kai nagyada mata, najanyo plate in narika sakurar abincin.nakuwa ci kusanrabi"namike nashiga bathroom nawanke bakina nafito nazauna"kusada ummee"ummee tadubeni nimadai itanake kallon dan naga tanbayoyi dauke afuskarta,tace bad'd'o"nayisaurin cewa ummee bansan komaiba wlh abinda ya***I'B yafada bagaskiyabace danni koda maganar baki bata taba hadani dashiba ummee kogaisuwata baya amsawa,nimakuma nadaina gaidashin"nidai kawai nasan yafadi hakanne dansaboda tsanata dayayi" ido ummee takuramin harnakai karshen maganata,sanna taja numfashi tasauke,tace amma lallai RUMAINA keyarinyace haryanzu, kinsan waye ***I'B nakowa kuwa?" Kidaina tunanin abinda yafada karyace dan shiba karamin mutun bane akan meye zaibata lokacinsa wajen fadar karya akanki" mekk taremasa" kinsan dubbannin darurruwan manyan mutanen dayake huldadasukuwa,tokidaina tunanin hakan watakilama baisan kinananba harsailokacinda bukatarsa tasanar masa"kallonta nayi dannagaza fahimtar abinda take nufu"nace kamarya harsai lokacinda bukatarsa tasanarmasa" tayi murmushi tareda gyara zamanta tace" RUMAINA Allah yymiki baiwar halittarda babu wani namijinda zaiganki baiji wani abu aransaba"hatta mace yar uwarki idan takalleki saita kuma, RUMAINA ya***I'B zai iyayen komai idan yaso tahanyarda bazaki taba saniba"tunda yafurta dabakinsa to yatabbata ciki nasane" kuka nafashe dashi,nace amma Allah ya'isa sakanina dashi.yacuceni yacuci rayuwata"yarukuzamin farincikina yalalatamin burina,yanzun nadawo rageggiya agurin mijinda zan aura,nayi burin kasancewa acikin yanmata masukai budurcinsu gidan mijinsu"ummee kullum nasihata da mama baiwuce nasare kaina budurcina shine yancina agidan aurenaba"wlh koda wani baizubar da cikinanba nisaina zubardashi "tace abin akwai ciwo amma hakuri shine magani,kada kikasherai danshi baidauki hakkin kowaba,kosauraranta banayi nasha alwashin saina zubarda cikinna " datagadai basauraranta zanyiba saitatafi"daren ranar nisa yamin"saigani nake kamar gari bazaiwayeba"dakyar barci yadaukeni kiransallar farko akunnena"naje nayi alaula nayi nafila inakan sallaya " har akashiga masallaci...karfe takwas daidai nafito daga wanka"nashirya saf,inayi inaduban agogo, nabata minti talatin wajen shiryawa,inagamawa nabude wardrobe naciro kudi wanda my nass yabani tunda dadewa na aje agun,nasa shi cikin karamar jakar hannu" nakoma nazauna bakin gado,idona naka agogo" lokacin yaki gudu,inanan zaune agogon yabuga karfe 10 zunbur namike saye nadau hijjab nasaka,na isa nabude kofa nafita"harna isa part insu ummee banhaduda kowaba,bedroom inta nashiga nataddata tana breakfast.tana ganina tamike saye,nace ummee muje kirakani.tawaro ido tace ina?nace asibiti,.tace RUMAINA kifajanne batun zubarda cikinna dan wlh...nayi saurin dakatar da ita tahanyar dagamata hannu nace ya isa indai bazaki rakaniba shikena.najuya nafita dasauri...........




Comments and Share




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________



馃吙45馃憠馃徎46




"""""" Tabiyoni dasauri tanafadin RUMAINA kadafa kiyi yunkurin aikata abinda kkson aikata wanna"kinjifa abinda yafada jiya,akan dukwanda yy yunkurin zubarmasa daciki,shine kedakanki zaki aikata hakan" kosauraranta banyiba nayi gaba abina.inafitowa,nahangi driver yana goge motoci"na isa nagaidashi"nace mlm sule unguwa zakane?,yace a'a ba inda zani kawaidai inagogesune saboda kodamasu bukatar fita yanzu,nace yauwa tomuje kakaini unguwa,yacetoh,yabude marfin motar, nashiga,shima yazaga yashiga, muna zuwa Gert infarko yy Horn madadin Gert tabude saiganin wani katon soja yadunfaromu" yana zuwa yace ya sule inazuwa haka" mln sule yace unguwa zankaita" sojan yace cikin hausarsa dabata zaunaba,yau munada doka bafita akoma,akoma,yabuga jikin motar yana daga hannu alamar koma,ganindai zahiri babari zaiyi mufitanba,natattaro jarumtata nayi karfin halin cewa.mommy ce ta aikemu"yace No bafita akoma"mln sule yajuya zaikoma,araina nace katon banza abinda ka iyafada kena akoma akoma"hausarma kodadi batayimasaba"sai kuma sojan yajuyo,yysaurin zuwa jikin motar yaleko ni yace kince hajiya,kainagyda masa dasauri"saiyabuga jikin motar,OK kuje kuje,yafada yana daga mana hannu...munafita mlm sule yace inazamune? Shiuro nayi inatunanin wacce asibiti zanje wanda yanzu munazuwa za acire min cikin sainayi tunanin komai akace babba to babbanne danhaka nayanke hukunci gara

Please Login or Register in order to submit comment