Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

‘yan Kabalu”’.

***********

Salma ta kwana da damuwar halin da take zargin Adamu na neman jefa kansa, ta yi tunanin duniyar nan dan samo masa mafita ko kubutar da rayuwarsa daga mutuwar tsaye a duniya tare da zuwa lahira fankan fayau ta rasa, shi dai Adamu ba wani yake shakka ba bare ta dogara dashi ta kai masa kararsa. A zahirin ido Alh. yake tsoro amma shi din ma tuni ta fahimci tsoron na ta gina bata shiga bane, domin duk abinda ya -hana shi ko kuma ya sa shi a gaban idonsa zai nuna ai ya hanu har __ abada, amma Alh. na Bacewa zai hau mita da jefar da bakar Magana har da cin alwashin in – yayi kashe shi za’a yi? Wai ma Alh. haifarsa yayi da zai dinga sa masa ido alhalin uwarsa da ubansa basu sa masa idon ba? Kai kanka ma. yadda ya ci lagon Alh. akan gudun makaranta ya tabbatar mata babu abinda Adamu ke buKata illa addu’a. Www.bankinhausanovels.com.ng Kwana biyun nan Sa’adatu ta fahimci sam Salma ba ta cikin walwala, kuma dama tuni ta dade da sanin matsalarta bata wuce Adamu ba, amma abinda yake shake mata maKoshi bai wuce kaukauce wa iyakar hanyar da zata iya taimakonta ba. A wajen Sa’adatu duk abinda_ . kake so a rayuwa ko wani baya so. zaka iya samun abin in dai ka san hanyar da ake bi a samu, to ita ta san hanyar saboda haka duk abinda ta nema a rayuwarta ita ta same shi, ta sami mijin nuna wa sa’anni wanda baya tsallake buqatunta, ta sami kudi ta silarta da ta silar sana’o’inta, ta sami ‘ya’yan da ko mutuwa tayi dole an san ta bar lyali, ‘ya’ya takwas ba wasa ba, ta cusa wa kowa soyayyarta yadda mutane na nesa da na kusa ba sa ganin laifinta ko da tayi. Duk da dai ta hakKaKe ba waccan dabarar tata kadai ta bata ba har da KoKarinta na_ kyautata kowa daga fuskarta zuwa aljihu. Hakan ya toshe ko da zaginta wani zai yi a gaban mutanen da take kyautatawa sai ta sami me karba mata. Www.bankinhausanovels.com.ng Ta zari jiki ta sami Salma kwance kamar ruwa a daki “Wai Adamun ne yayi miki irin ‘wannan raunin haka?” Salma ta dago ta dube ta a jahilce, duk da ta san ta dauki turbar kwance abinda yake faruwa a ainihin zuciyarta. “Wanne rauni kuma Anti?” – Sa’adatu ta nemi guri na zauna. “Na fahimci son da kike wa Adamu ya fara kai wa mizanin da ba zaki iya riKe shi ba” _ Salma ta kawar da kai ba dan ta saduda da fasawa Anti Sa’a cikinta ba sai dan tana jin kunyar ta karyata abinda yake gaskiya. A labarai da fina-finai ta saba ji da ganin irin son da ke maKare cikin zuciyarta bata taba – tsammanin ko da mafarki akwai shi a zahirin rayuwa ba. “Haka ne?” – Anti Sa’a ta sake tambaya da fuskar neman tabbaci mai kuma bayyana ta riga ta tabbatar tuni. Www.bankinhausanovels.com.ng Salma ta tashi kwance daga kwanciyar da take cikin matsanaciyar kasalar da take tasowa tun daga zuciya. “Ba ni da tabbas Anti Sa’a, har yanzu cikin Karyata zuciyata nake, abinda nake ji a cikin ’ raina kamar ba shi ne son da aka saba ji ba, in. – ‘ma an saba ba’a taba tarar wa mace ce take irinsa a inda ba a san darajarta ba”. _ “Kar ki sare wa kanki gwiwa da wannan hasashé-hasashen ‘Salma, ni ban goyi bayan’ mutum ya tauye wa zuciyarsa abinda take so ba matukar zai amfane shi. Adamu ya cancanci a’ so shi kuma ya cancanci zama miji saboda haka sarewa kai gwiwa ne ki dinga sonsa tare da kallon taki gazawar ko wacce iri ce” Tun da. Sa’adatu ta ambata Adamu ya cancanci a so shi Salma ta saki baki tana kallonta cikin shakku da alamun neman ba’asi. Sa’adatu ta lura da ita don haka ta amsa mata kai tsaye, Kyautata wa iyali a tsatso Alh. ya tsinta, haka kakansa yayi, haka babansa yayi shi ma gashi ina sahun farko na matan da ke jin dadin miji ina kuma da akinin Adamu ba zai yar a Kasa ba,Www.bankinhausanovels.com.ng wannan yasa tun kafin ma ki fara sonsa nayi miki sha’awar aurensa. Salma ta rausaya kai kawai ta nemo abin cewa ta rasa, amma dai zuciyarta na raya mata ko babu abin moro a Adamu ita dai ta fada tarkon sonsa ba tare da sa ran ko a tukwici ya kyautata matan ba. “In kuma kin ga na Kyale tawa hobbasar shikenan, amma ina da yakinin in na sa hannu ko Adamu ya Ki Hajiya sai ya aureki….” Cikin faduwar gaba da dukan zuciya Salma ta sami kanta da rawar jikin kada wa Sa’ a kai baki na rawa ta ce, “Na amince ki sa hanaun Anti. _ “To ba ni sati biyu ki gani’” | Anti sa’a ta fada cikin karsashi da yarda da kai.

*******

Sai Karfe sha daya na safiya ya sami shiga gidansu don ya gaishe da Hajiya, suka a gaisa ya ci abincinsa suna hira. Www.bankinhausanovels.com.ng Wajen sha biyu sai ga kiran Salmanu ya | shigo, sai a sannan ma ya tuna yadda suka rabu. Yana ta faman tuntsira dariya ya daga wayar, | “Malam gobe-da-nisa’ ’ Salmanu ma ya tuntsire da dariya yace; “Kai na fi haka mukami, ‘Malam ba-jira kawai zaka kira ni’ | Adamu ya sake tuntsirewa da dariya, kafin yayi Magana Salmanu ya tare shi, “Kai babu sanya fa! Ina hanyar gidanku da fatan ka tanadi kudin nan?” “Sai dai in ni zaka kai kasuwa ka siyar amma ko na tauna goro ni kam ba ni da shi” Salmanu ya sauke dogon tsaki yace, – “Malam Yawa kake wallahi” > Kafin Adamu yayi Magana ya kashe wayar. Shi ma Adamu ya sauke tasa yana bin ta da kallo da murmushi, —_. Jikin Hajiya a sanyaye ta Kurawa Adamu ido, | ‘Da wa kayi waya?” Salmanu ne“ kai tsaye ya amsa Www.bankinhausanovels.com.ng Salmanu da yazo jiya? : _ Ta sake tambaya cikin alamar tuhuma. Cikin dauriya Adamu ya kada kai. Ya san Hajiya na son Salmanu amma sam bata son mu’amalarsa da danta don haka yanzu duk sai ya tsure, gani yake kamar zata iya shiga zuciyarsa ta ramfo kasuwancin da suke shirin. Kullawa ta kafa musu Kusa. Hajiya ta sake sanya masa ido cikin shakku “Amma maganar kudin naji kuna yi? Ya fara hirji cikin zuciya. kuma yana iyakar Kokarinsa na boye damuwar fuskarsa lokaci guda kuma zuciya da kwanyarsa na saka wa Hajiya amsa, . Kamar ya san ina cikin halin ha’ula’ In neman sana’a, jiyan nan sai gashi ya zo min da maganar mu fada aikin gini mana? Shima ana samu kudi musamman na kWangilar tituna ko gine-ginen gwamnati da ake samu, a wuni daya kusan kullum sai mutum ya sami dubu biyu zuwa sama., Hajiya taji hawaye na neman kece mata amma ta danne shi. “Sai kai kuma kace ma. me?” Www.bankinhausanovels.sannan – “Ni kawai sai na. amince, don dama akan gwiwa nake da neman sana’ar’ Hajiya ta sake jin wani yaji ya shake ta na tausayi da takaici, ba tare da ta shirya ba ta ji ta – tambaye shi, _“To kudin da naji yana Magana na meye? Cin hanci zaku bayar kafin a dauke ku aikin?” Nan ma bai yi Kasa a gwiwa ba ya amsa mata yana dariyar yake, “Haba dai, wannan ai sai aikin gwamnati. Wukar sumunti zamu siya kwangiri da sauran kayan aiki, in masu daukar aikin suka gan mu . da shirinmu sai sun fi gane cewa da gaske -muke, saboda ba ma so muje a Kananan leburori” Hajiya ta saci idonsa ta goge Kwalla. Cikin shanye damuwa a murya ta juyo ta dube shi, “Wannan sana’ar da wannan rayuwar sun fi baka sha’awa ko Adamu? Kaico baka iya zabi ba kuma tsaurin ra’ayinka aikin banza ne da wofi tun da bai san inda gata da kamata _suke ba bare ya nemo maka su” Yayi fuska ya kawar da kai, kamar zai yi Magana sai kuma a hadi abarsa. Www.bankinhausanovels.sannan Hajiya ta daure shaKar hanci. ~“Menene wahala a karatu da yiwa: kai kyakkawan gini har da ya fi aikin leburanci — wahala ko jiran tsammani.. Kamar Adamu zai cigaba da yi mata kunnen uwar shegu, amma da ya tuna cewa in ya dauki wannan matakin ita. kuma zata cigaba da kwakkwafarsa sai kawai ya murje ido ya fara shirin yi mata bore, “Sau nawa kika yi min alKawarin cewa ba ‘ zaki sake yi min maganar karatu ba? Hajiya in * – gani na ne ya isheki ki sha kuruminki ina fara sana’ata sai ki wuni ki kwana ma baki sanya ni a ido ba….” _ Ya fara kokawar tashi yana barazanar tafiya kamar yadda ya saba yi mata. . Da alama ta rasa abin yi yau, a maimakon kira shi ta lallaba kamar kullum yau kawai sai ta sanya masa ido. Shi da kansa ya ji kamar bai kyauta ba sai ya dan dakata a Kofar daki yana cigaba da mita cikin yanayi kamar zai yi kuka. Ko ban fada wa kowa dalilina ba aike dai ban boye miki ba Hajia nace aure nake so an ce Sai na yi karatu, shin a duniyar nan ni kuwa Www.bankinhausanovels.com.ng in ban tsani karatu na tsine masa ba anya akwai wanda zai tsine masa?” Har yanzu kwanyar Hajiya ta kasa dawowa kan doka da oda bare ta yanke hukunci, kallon ~ Adamu kawai take zuciyarta cike da fargaba iri-iri. :Shiru. duk sun yi jingum-jingum shi yana dogare nauyi da kunya sun hana: shi tafiya ita – kuma tana ta faman kallonsa cikin hada kan kare da na doki. Sai daga can ta nisa, – “To kayi tafiyarka mana’. = Ya ji wani turus don bata taba yasar da fishinsa ba sai yau. Har yayi gaba kamar zai tafi cikin rashin Kwarin gwiwa sai kuma ya dawo cikin sanyin jiki, da muryar tausayl yace mata,“To kin amince in je?” “Ina?” ._. Ta tambaya cikin rashin fahimta. Ya amsa, “Kwadagon ginin ” “Ina da wannan mutuncin ne?” ‘ Ya dube ta saroro Www.bankinhausanovels.com.ng – Ta kada kai mai nuna yaKini, – “Kwarai da gaske, na san da ina da wannan mutuncin ko alfarmar a wajenka da kafin ka zartar da hukuncin sai ka zo ka same ni ko kasami yayanka, to yanzu me kake son in ce” Ya dawo cikin Karfin gwiwa ya nemi guri ya zauna yana dubanta kai tsaye, “Idan na ci. baya a. Rayuwa ko na kasa albarka ina’ da yakinin da -sanya hannunki Hajiya, duk al’amurana sai kin kushe kin – turbuda musu kasa kuma ba haka na ga kina yi wa Alh. ba……° Sal ya zarce da shasshekar kukan da yanzun nan yaji zuwansa makogwaronsa, ba dan tausayin Hajiya ba sai Husna da ta dan kawo shawagi kirjinsa daidai wannan lokacin. __, _ Dole ya baibaye Hajiya da tausayi ita ma ta ji kukan na neman kamata, nan da nan ta hau girgiza kai tace, * “Sam ba haka ba ne karka tauye wa kanka albarkar mana.. . Ta katse maganarta saboda shagala da – Kallonsa tana matsar hawaye sai ta hau tunanin. me ya sa shi kukan? Suka jima haka Www.bankinhausanovels.com.ng har ya gaji ya share hawayensa cikin nutsuwa kuma ya dube ta ya fara yi-mata sallama. Ta miqe cikin sanyin jiki tana dakatar da shi, : “Tsaya ka karbi wani saKo” Bata jira cewarsa ba ta tashi ta wuce uwar daka. Ba jimawa ta fito dauke da leda. mai yalo da baki, da alama tufa ce a ciki. Tana zuwa ta mika masa. ° Ya karba fuskarsa cike da alamun rashin fahimta ya karba ya buda, sai ya tarar turmin atamfa da na leshi ne. ya sake dawo da ido kanta cikin alamar tambaya. . Da alamun karsashi Hajiya ta ce masa, Ankon da Salma ta baka ka siyo mata ne, wanda na dauki nauyin sai maka ka bata, gashi nan sai ka kai mata kar ma ka ce ni na siya” Zuciyarsa ta buga da jin wannan siyasar ‘ amma fuskarsa ta shanye, nan da nan ya fara murmushin yake muryarsa na rawa yace, Ai kuwa kin ceto ni Hajiya, na san da zummar Kurewa wannan tumbular yarinyar ta kawo min tallen anko” Ba wannan sharhin Hajiya ta so ba wanda ke nuna abinda take wa har yanzu gefensa ma Adamu bai bi ba, wato Kulla Kauna tsakanin Adamu da Salman, musamman kuma a daidai wannan lokacin da yake ta yi mata kururuwar aure yake so, tana da yaKinin in dai an so zama -dafiya to gara ma ayi masa auren a kuma zuba wa sarautar Ubangiji ido. Cikin sanyi jiki ta mika masa nairarta dubu datake makale ahannunta, _ “Ungo wannan ka rike a hannunka ko zata buKaci kudin dinki, ka ga ba sai ka bada maza ba” : Ya sa hannu ya karbe kudin ya kalmashe a aljihu yana tura wa Salma ashar cikin Zuciyarsa, ya rasa da abinda wannan tulun yariyar ta rudi su Hajiya har suke ganin bata da abokin rayuwa sai zukeKen saurayi irinsa. Ya sake jaddada wa Hajiya godiya sannan ya sa kai ya fice da kaya a hannu zuciyarsa wadda ya dinga rantsewa ko tayi kwalliya ba kyau take ba, lallai mijinta zai sha barnar kudi

Hmm LABARI FA NATA TAFIYA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU DOMIN JIN YADDAH ZATACI GABA DA KAYAWA WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG
A JIYA MUN TSAYA

Ungo wannan ka rike a hannunka ko zata buKaci kudin dinki, ka ga ba sai ka bada maza ba” : Ya sa hannu ya karbe kudin ya kalmashe a aljihu yana tura wa Salma ashar cikin Zuciyarsa, ya rasa da abinda wannan tulun yariyar ta rudi su Hajiya har suke ganin bata da abokin rayuwa sai zukeKen saurayi irinsa. Ya sake jaddada wa Hajiya godiya sannan ya sa kai ya fice da kaya a hannu zuciyarsa wadda ya dinga rantsewa ko tayi kwalliya ba kyau take ba, lallai mijinta zai sha barnar kudi


ZAMU TASHI

kuma babu biyan buKata, don ko Zinarin duniyar nan zata sanya ba zai mata kyau ba.

************

Husna kyakkyawar doguwar yarinyar da ta taso cikin maraici ‘ sakamokon _rashin ‘mahaifiyarta Zainab sanadiyar . haihuwarta kuma haihuwar fari, ta sha hannun raino iri-iri tun daga kan hanun Kakarta Innaa mahaifiyar Zainab dinwadda ta dauke ta taci gaba da rainonta taré da dan da take goyo Yunusa. Ita ma Allah ya karbi ranta Husna na shekaru hudu, sai riKonta ya koma gurin ‘yar — mahaifiyarta mai suna Rakiya wadda shekaru biyu kacal tayi Allah ya raba zaman dalilin. mutuwar auren Rakiyar kuma bata da Karfin cigaba da riKonta, wannan yasa ta danKka amanar Husna ga autarsu Jamila, amma ba’a yi sa’a ba halin Jamila tamkar ba ciki daya suka fito da ‘yan uwanta ba, sai ta dinga gasa Husna_ tamkar ba jininta ba, yadda take matufar gallaza mata yun daga unguwa har kafatin dangi babu wanda bai san irin mawuyacin halin da Husna ke ciki ba. . Mahaifin HUsna Malam magini mutum ne mai tsananin kawaici, shi ne dalilin da yasa ma ya dauke hankalinsa daga kan Husna duk da kasancewarta ‘yar fari kuma ‘ya

daya tilo daya . .Mallaka a duniyarsa. Gashi kuma dangin Zainab sun baibaye shi da karamci, kana sun baibaye shi.da lissafin hakKin riKon Husna ‘ahannunsu yake.. ~~ ~ _ Bayan rasuwar mahaifiyarta yayi aure har sau biyu, farko Suwaiba wadda da alama bata da rabon haihuwa, suka shekara biyar tare _ son ‘ya’ya ta kaishi auren Jummai, amma muguwar fitinarta ta sanya yayi mata saki uku da tsohon ciki ta koma gidansu ta haifo ‘yan biyunta. ‘Ya’yansa uku kenan a dangin matannsa matatciya da rayayyiya. Www.bankinhausanovels.com.ng Da aka sake diban shekara daya da rabuwarsa da Jummai sai ya sake auro Hajara, wadda tana zuwa ita ma ta ci karo da nata rabon, a auren Hajarar ne kuma ya fahimci ashe akuyar Jummai ce tayi kuka kawai, bambancin ya saba da rike mace da ne Www.bankinhausanovels.com.ng Zainab sannan Suwaiba, lallai rashin kyawun halin mace yafi bayyana idan tana da kishiya, wato dai ya yiwa jummai bahaguwar fahimta ita kanta Suwaiba baa rasa nata laifin. Wannan dalilin ya sanya ya riKe su da halinsu ya kuma cigaba da hakuri haka. – A shekarar da Hajara ta haifi ‘yarta Khadija hakurinsa da kawaicinsa akan rikon da Jamila take way yarsa ya gaza, ya shafe wa idonsa tokay a karri ‘yarsa, babu wani jan ido Jamila ta bashi abarsa, .dama ba Kaunar rikon., take ba kasancewarta mai muguwar karaya da Kyashi. Da babu. gara babu dadi, amma. Husna ta baro wata wuyar ne ta fado wata, duk da akwai dan sassauci kasancewar a.tsakanin kishiyoyin da keda mugun kishi také, wadanda kulawarsu gareta bata motsawa sai idan zasu cutar da_juna, inba haka ba bata da sauran wani gata ko’ amfani a wajensu, sannan’ko da sun cutar da ita idan idon mahaifinta ya kai kan cutar ya kan tsawatar daidai gwargwado. : Sai dai wannan halin ko in kular da tare da Kalubalen da rayuwarta ta taso a ciki ya koyar’. da ita dabi’a gwagwarmaya tare da koyar Www.bankinhausanovels.com.ng tsayuwa da Kafafu., ta taso mace mai jarabar neman kudi kamar tayi sata, it ace wannan ” sana’ar gobe waccan, karshe dai ta tsayar da guda wadda ta fi Kwarewa a kai kuma wadda tafi ko wacce kawo mata kudi wato dinkunan mata, kai har na mazan ma tabawa take idan ta sami rarar lokaci tun da dinkin matan yafi sauri tare da kawo kudi masu kauri. Wannan-jarabar neman kudin nata ne ma ya ‘ sanya dakatar da karatu daga kammala babbar sakandare kawai, a cewarta ai karatun book _dan sana’a kawai ake-saboda haka ai ita ta samu sana’a Sai dai nakasun da za’a duba a rayuwarta da gwagwarmayarta it ace, shegen sabo da kasha kudi, tana da kirki sosai amma yawancin alfarmarta ta kudi ce da KoKarin kere sa’a. gata ‘yar kyakkyawa mai kyan diri don haka ta -_ budi ido da farin jinin samari fiye da Kima, ita. kuma tayi amfani da wannan dammar ta dinga yashe duk saurayin da tsautsayi ya kawo shi shirgin ta saboda tana da dankaren wayo da iya tsara kalami bugu da kari gata mace mai Sanyin murya Www.bankinhausanovels.com.ng Wannan dabi’ar tata ta dami mahaifinta Kwarai, kullum cikin fada da nasiha gareta yake tare da fatan ganin ta tsayar da miji ya © aurar da ita amma ita sam hankalinta.baya kan auren, ta ci alwashin sai tayi wanki zata yi aure © kuma ma dai har zuwa yanzu bata ga saurayin – daya kwanta mata a rai ko kuma ya cika sharudan zamowarsa miji gareta ba.Amma wani hukuncin Ubangiji wanda ya sanya ta sakankancewa tabbas rayuwa ba abinda ka tsara tun fari zuciyarka ke dorewa a kanta ba kuma ko ana yiwa komai tsari to tabbas So ba a yi masa tsari. kuma ba zaba masa muhalli ake ba, kawai shi yake canka ya zuba sheKa, Tun ranar da ta hadu da Adamu a shagon kayan .dinki sai ya bi zuciyarta ya timmike, ya zamana dukkan mafarkinta a mijin aure kan Adamu yake fadawa da kudi ko babu, in ta wassafa shi a mai kudi sai ta hango musu wata aljannar duniya mai cike da kyawawan ‘ya’ya da rayuwat jin dadi, in ta -wassafo shi a talaka kuma sai ta hango © rayuwarsu mai mutumci da karrama juna tare da son ‘juna tsakani da Allah. A wannan gabar Www.bankinhausanovels.com.ng har hango kanta take yi tana daukar nauyin gida a sana’ar da take shi kuma Adamu na ta Kara sonta yana shi mata albarka tare da cin alwashin daga ita babu Kari, kuma duk lokacin da Allah ya yassare masa sai ya jiyar da ita dadin da babu wanda ya taba jiyar da matarsa ko masoyiyarsa irinsa. _. Wannan jumurdar da ta sami kanta ciki ta rage mata kuzari ainun, so take ta fasa wannan son da zuciyarta ta kinkimo mata amma duk yadda ta kwaso fasawar sai ta ji ta kasa, sai fasawar ta rikede dubunnan soyayyar Adamun su hadu da fatan samunsa su yi ta faman wahalar da ita. Musamman idan taji faduwar gaban yadda za’ayi ta samu din tunda ba ta. ~ cikin duniyar da ake mutunta matar da ta ga namiji tace masa tana son sa. | Cikin kwana biyun nan haka ta dinga tsirar zuwa shagon kayan dinki musamman dan ta ‘ganshi, ko akan allura ne bazata aiko yaro ba sai dai ta wanko Kafa ta taho amma bata taba katarin sake sanya shi a ido ba, kuma duk yadda sonsa yake gasa mata gujjiya a hannu ta kasa samo dabarar da zata i wa mai shagon Www.bankinhausanovels.com.ng dinki ta nemi Adamun ko kuma ko da sunan Adamun ya tuna mata wanda ya kwanta mata a rai kafin zuciyarta ta zabe shi » gwarzonta na har abada. :

*******

. A gurguje kafin karasowar Salmanu Adamu ya fada wanka sai dai bai yi katari ba ya fito ya tarar da Salmanun har ya Karaso yana kwance kan kujera yana jiransa tare da rera wakarsa ta Dauri kasancewarsa mai son wakokin mutanen Da. | “Haba ashe ba banza ba Allah yayi maka ajiyar son wakokin su Dan anaci da su. Duna, ashe Boka mai gani har hanji zaka zama” Da shegantakar da Adamu ya tare shi – kenan. _ Suka tuntsire da dariya suka tafa. Salmanu ya ce, “Malam dafa kai na yi niyyar ka zama Bokan” Adamu ya kai masa duka a fusace, Www.bankinhausanovels.com.ng “Ba na son rainin hankali, saboda ni na – kawo shawarar kuma na san yadda ake yi?” | “Saboda kai baki ne ni Kuma fari, ka san ba a saba ganin bokaye farare ba.. | Adamu ya sake kai masa – duka cikin _ dariya, “Shege! Ni ne bakin? Al nima ba baki ba ne malam’. . Suna kacamewa da’ dariyarsu Salmanu yace, “Amma ai baki za.a kira ka a kaina” , “An ji, kuma nine mai masoyiyar ‘da babu irinta ko, Husna mai sunan larabawa” — Adamu ya fada cikin raha. Salmanu ma ya zolaye shi bayan ya kawar | da kai yana Kunshe baki, “Allahu Akbar! Na rantse da Allah na zaci . Salma zaka ce, ita ke sonka, waccan ba ta san bikin da kake ba Kila ma matar aure ce ma “anayi mata miji’”. . | Fuskar Adamu ta nuna damuwa amma sai ya girgaza kai ya jefar da comb ya yi gaba ya dauko man shafawa ya nemi gurin zama, sai da ya fara shafa man ya amsa wa Salmanu – Www.bankinhausanovels.com.ng

“Salmanu, addu’ar da nake wa yarinyar nan ina tsayuwar dare akanta, idan ka ga ban aureta ba ko kuma Allah bai jefa mata sona cikin zuciyarta ba, to ka tabbatar Allah ya ajiye min wadda ta fita wadda kuma Zan sO fiye da ita din ne” . Salmanu ya saki wani ihu sannan ya dora da cewa, | _“Ka san abinda yafi birge ni da kai?” Adamu ya girgiza kai. Salmanu yace,“Yarda da kanka wallahi” ‘.. Adamu ya sake kada kai, . Ai ba yarda da kai ba ne, — yarda da wanda ya ce idan an kira shi zai.amsa ne, idan kuma aka tsaya a Kofarsa ya ishe mu to shin na kai wa kuka na kuma ina da yakinin ba zai tankwabar ba. Irin wannan addu’ar na yi a -karatun bokon da aka yi niyyar mayar min addni, ka ga cikin sauki Allah ya raba mu” Jikin Salmanu a sanyaye ya amsa masa, . “Ai game da karatun nan gata ne yayi maka yawa Adamu, in ni na sami wannan: gatan Www.bankinhausanovels.com.ng wallahi ba zaka ganni a wannan kwararon ko wannan sana’ar ba”Sai jikin Adamun shi ma yayi sanyi, ya basar lokacin da Husna ta mamayo zuciyarsa, wadda ya hakikance in dai akwai karatu nan a gabansa tabbas sai aurenta ya tsere masa. -Zai yi Magana kenan ya jiyo motsi kamar daga cikin gida, zargin ko Hajiya ce zata leKo ya sanya ya. mike da sauri ya Zo wajen Salmanu ya hau

Please Login or Register in order to submit comment