Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajan Aunty ya kika ce", d'auketa tayi da mari ji kake tassss tassss tana kallonta da jajayen idonta dan saura kad'an ta fashe da kuka ta ce "ashe baki da hankali Shahida ku duba irin wannan bokan har akwai wadda yafi shi ko bakiji miya ce bane ai tunda bokan nan ya kasa, na hakura da shiga gidan Garkuwa, nima zanje na nemi wadda ya dace dani ai Allah ma yana sona daya fahimtar dani tun wuri wahala kawai zansha tunda Garkuwa bazai tab'a sona dan Allah ba...........✍️







*ZAHRA ROYAL STAR CE*






Share fisabilillahi🥰🙏


*💔🧟‍♀️☠️SILAR MUTUWA🧟‍♀️☠️*💔
(Horror Story)





ZAHRA ROYAL STAR CE.......✍️





*ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*






*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI*



*END END END END*
PAGE 1️⃣9️⃣➡️2️⃣0️⃣


Zaune take a d'akinta tana waya da Garkuwa sai shagwab'a take zuba mai yana aikin lallashi daga can cikin wayar naji ya ce "kinsan Allah Noor zanzo ayi komai a bani ke dan gaskiya a matse nake yanzu haka duk kin susuta ni ina zan iya d'aukar rigimarki baki kusa dani", Surayya kuwa duk kunya ta cikata ta kasa cewa k'ala ji tayi ya hura mata iska ta cikin wayar da sauri ta sauk'e ajiyar zuciya ta fara dire-diren kafafu na tsananin shagwab'ar da ita kanta bata san ta iya ba sai a gaban Sadeeg da sauri ya dafe kansa ya ce "ya salam dan Allah nidai ki bari zaki fara ko kinsan halin da nake shiga kuwa Surayya", ya idasa maganar da kiran sunanta lumshe idonta tayi jin yadda ya kira sunan nata yayi mata mugun dad'i a bakinsa kamar kar ya daina kiran sunan nata ita kanta wani irin yanayi take ciki tana buk'atar mijinta amma tana bala'in tsoron Sadeeg dan ita shaida ce idan ya kamata bafa zai sarara mata ba sauk'e numfashi sukai a tare ji yake kamar ya janyota cikin wayar ta fito ya rungumeta ko zai samu sukuni zaune yake cikin Office d'insa dake Abuja aiki ne a gabansa amma kwata-kwata ya kasa komai duk ta dagulamai lissafi "yarinyar nan k'arshe ce wallahi", ya furta can k'asan mak'oshin sa, tasan komai na lagon Sadeeg tasan komai da zata susutashi nan take shi yasa kullum sonta k'arowa yake a zuciyarsa da gaggar jikinsa, cike da tsananin kewar juna sukai sallama dan saura kwana biyu su koma school.



Bayan kwana biyu


Surayya ce tsaye ta rungume Ammee sai hawaye take a ranar da aka koma ta shirya domin bazata k'ara ko kwana d'aya ba tana son isa da wuri domin kai su Goga ga shari'a inko sukayi mata hauka taci Ubansu, so take kamin su Teemah su dawo sai dai suji an yankewa su Goga hukunci, sauk'e ajiyar zuciya Ammee tayi ta ce "ni duk kin rikita min lissafi kiji yarinya kina son sani kuka nima kefa kikace ke da wuri zaki koma ko kwana d'aya bazaki k'ara ba to kuma miye na kukan?", Ammee ta idasa maganar tana kallonta da sauri Surayya ta ce "a'a Ammee kewarki harta fara damuna", Ammee kallonta tayi sai kuma ta ce "anya Surayya baza ai daga dake ba wajan kaiki gidan miji ga abu sai matsowa yake", dan da nan hawaye suka k'ara b'allewa Surayya data tuno da wannan rana kwata-kwata bata son wannan rana tazo tana ji tana gani za'a rabata da Ammee ta.



Da kyar suka rabo cike da kewar juna


Suna isa school d'in da yawa duk ba'a dawo sai y'an nesa wadda wasu ma ba hutun suka yafi ba dan wani inya zo irin y'an kudun nan wani ma saiya gama karantunsa baki d'aya tukun zai koma gida school d'in shuru duk sai taji babu dad'i daga shigowarta garin ta fara tsintar maganar wai su Goga sun b'ata sama da k'asa ba'a gansu ba mutane kuwa murna ma suke da b'atan su Goga dan ba cikin makaranta ba har cikin gari sun addabi bayin Allah.



A wajan su Goga kuwa iya azaba sun azaftu so suke kawai tazo ta fidda su sukam a yanke masu hukuncin nan sunfi buk'atar hukuncin koto akan hukuncin nan da take musu idan suka k'ara kwana ko d'aya ne a wannan dajin mai sark'ak'iyar gaske to ba shakka mutu zasuyi tsawon kwanakin nan basu cin komai sai ganyen dake cikin dajin tun suna ci suna amai har fara zama a cikin su in suna so su shi ruwa kuwa sai dai wani tafashashshan ruwa da suke ganin an aje musu kan hanya dole su dauka su sha bakin da harshan su kamar zasu cire dan azaba haka suke rayuwa tsawon kwanakin nan.


Kwance suke suna wani irin numfashi sama-sama kamar ransu zai fita Inka kalli fuskokinsu hawaye ne ke zuba ta idanuwansu iya nadama sunyi nadama.

Basu sammanin zuwanta dan yanzu ba kawai sukaji wata irin mahaukaciyar dariya ta kauraye ilahirin dajin cike da k'arfin hali suka mimmik'e suna tangali kamar zasu kifa a k'asa ganinta sukai cikin wata mummunar kama wadda yasa hantar cikinsu kad'awa ba shiri suka cure waje d'aya jikinsu na mazari sai kace ba maza ba wata dariyar ta k'ara kecewa da ita dajin har wani rugugi yake kamar aradu zata fad'u, ta buka masu wata irin tsawa ta ce "kun shirya amsar hukunci a koto ko kowa an barku kud'an k'ara kwanaki a cikin jejin k'are kukanka", cikin zuciyar su kuwa cewa suke a lallai yaci sunansa dajin k'are kukanka to komai zakai ba ubanda zai jika bare yasan da kai ya kawo ma d'auki, da sauri har suna rige-rigen cewa "dan girman Allah mukam ki fidda mu daga wannan dokar dajin munji mun yarda mudai a yanke mana hukuncin koto yafi wallahi da irin wannan azabar", wata irin guguwa ce ta turnik'e wajan da sauri suka rufe idanunsu gabansu na tsananta fad'uwa wata irin dariya suke ji a rarrabe kashi-kashi da wasu irin surutai jin shuru yayi yawa sai k'ara ababan hawa da suke jiyowa da sauri suka bud'e idonsu idonsune yayi musu tozali da koto ta ciki tayi fam kamar dama jiran su ake jinransun kuwa ake dan kuwa babu abinda Surayya bata yi ba ko nace abinda ke jikinta tuni an shigar da k'ara lauyan da yake tsayama mata shi kansa ba mutum bane inda koto ta nemi shaidar zargin da sukema su Goga koto ta bada damar a nemo su Goga duk inda suke sai gashi kamar kyaftawa da bismillah aka tsinci su Goga a cikin koto mutane da yawa sun girgiza jin abinda su Goga suka aikta da yawa kuwa basuyi wani mamaki ba inda aka tabbaye su dasu amsa laifinsu nan take bada wata gargada ba suka amsa laifinsu basu ba koto wahala ba al'k'ali ya yanke musu hukuncin rai da rai a gidan yari da aiki mai tsanani nan take koto ta buga gudumarta ta tashi.


Sai barka akema wadda ya tsayama shari'ar anata sa mai albarka.


Bayan kwana biyu su Nawwara da Teemah suka diro cikin school d'in tun kamin su isa gidan da suke suka ji wannan labari mai dad'i ai da sauri suna isa gidan suka rungume Surayya Teemah harda kuka, iyayan Khairat kuwa harda su akayi zaman koto da dangin Anwar ba k'aramin kuka suka sha ba suna tsine ma su Goga suna ta ma duk wadda ya binciko abinda Goga yayima yaran nasu addu'a ba k'ak'k'autawa zuciyarsu sai yanzu ta samu sukuni .



A wajan Surayya kuwa sunyi magana da Aljanin dake jikin Khairat tun tana da rai tana da aljanu jikinta ashe shine ya dawo domin d'aukar ma wa'innan masoya FANSAAA ya ce ma Surayya "Insha Allah zai saka mata itama zai kasance tare da ita duk wani abu na cutarwa inya tunkarota zaiyi iya bakin k'ok'arinsa dan ganin abin cutarwar nan bai iso gareta ba" amma Surayya ta nuna mai ai Allah na tare da ita sai aljanin ya ce ai Allah shine ya turo sa domin taimakon bayin Allah dan haka bazai rabo da ita ba dan har abada ba zai bari a cutar da ita ba, a haka suka rabo da Surayya.


Rayuwa taja yanzu babu abinda ke gaban su Surayya sai shirye-shiryen gama makarantar su sosai Garkuwa shima ya d'auki nauyin wasu abubuwan domin kuwa shi yad'au nauyin kyatuttukan da za'a ba hazak'an d'alibai, sosai aka gudanar da bikin graduation mai k'ayatarwa wadda aka ba kyatuttuka harda su Surayya dasu Nawwara sosai Sadeeg yayi alfahari da matar tasa inda ya gayyaci da yawa cikin Malamai zuwa bikin da za'a gudanar domin tarewar Surayya za'a had'a dinner guda d'aya daga can za'a wuce da Surayya gidanta dake garin Abuja a jirgi za'a d'au amarya Mlm sunji dad'in karmawar da yayi musu na gayyatarsu bikinsa da yayi ai wannan abun al'faharin su ne.


Rana bata k'arya sosai akai taro na gani na fad'a harda su Teemah wajan zuwa a Abuja a jirgi duk mai buk'atar zuwa su Bilki kuwa sune iyayan biki ranar sun kasa zaune sun kasa tsaye inda Surayya da kyar aka rabata daga jikin Ammee kuka tayi shi kamar ba gobe ita kanta Ammee sai da aka wuce da Surayya sana ta kama share hawaye a b'oye.


A Abujar ma saida aka had'a dinner wadda taba mutune mamaki irin su Zuby da muk'arabanta sosai ta girgiza lallai sun shaida Surayya tayi sa'a ita kam Zuby tasan na gaba yayi gaba na baya sai labari domin ganin kwaf har saida sukaje akayi komai dasu waketa tasu ma.


Gidan Surayya kuwa tofa nanne kallo ya koma sama kai yadda zan fasallata gidanma kansa sai a b'ata shafi guda babuce kawai babu a gidan nan kai gidan nan kona shugan k'asa iya abinda za'ayi kenan gida fa ya amsa sunansa gidan Ahmed Sadeeg Garkuwa duk wadda zaiga wannan gida bazai mamaki ba domin kuwa indai Garkuwa ne zaiyi hin mahiyinsa ma.



Kowa sai da ya tabbatar ya an maida shi inda yake cike da abun arzik'i duk wadda yazo bikin nan sai da ya shaida yazo bikin Ahmed Sadeeg Garkuwa wasu ma haka nan ba'a San dasu ba zasuzo kowa cike da farin ciki ya koma gida.


Zaune Surayya take ita d'aya akan tangamemen gadonta sai hawaye take sharewa tunda aka rabota da Ammee hawaye sunki tsayawa a idonta, wani sanyayyan k'amshi ne taji ya bigi ancinta da sauri ta d'ago tana kai dubanta a Sadeeg sanye yake da wata farar shadda y'ar ubansu sai shayinin take wani shu'umin murmushi ya sakar mata wadda ya kusa sa Surayya fita daga nutsuwarta k'asa tayi da kanta dan yau wani irin kwarji yayi mata, can ta tsinkaye muryarsa yana cewa "my Noor tashi ki d'auro alwalla ina jiranki domin na gaji da yawa kwanciya nake so nayi", da sauri takai dubanta garesa sai kuma ta sauk'e ajiyar zuciya tashi tayi a hankali ta shige toilet alwallar tayi ta fito ta samesa harya ya rage kayan jikinsa daga shi sai jallabiya mai shegen kyau ga wani k'amshi mai kwantar da hankali dake fita daga jikinsa.


Sallah suka gabatar raka'a biyu sosai yayi masu addu'ar zaman lafiya ya tabbayeta game da addininta sosai ta basa amsa sosai yayi farin ciki da samun Surayya a matsayin mata Ammee ta jajirce akan ilimin addini dan bata wasa sai da taga Surayya ta sauk'e tasan wasu abubuwa wadda ya wajaba akan musulmi sana ta bari ta cigaba da karatun bokon.


Garkuwa kuwa sosai ya jijina ma Ammee duk da Abban Surayya baya raye hakan baisa ta saki Surayyar sakaka ba ta lalace tasan komai game da addininta.



Yana fita daga d'akin ta tashi ta rage kayan jikinta wanka tayi ta fito daga ita sai wani k'aramin tawul tana cikin shafa turare taji ya turo k'ofa da sauri ta tashi zuciyarta na bugawa zata d'auki hijab kamin ma tasa hijab d'in ya fisge ta yana mata wani shu'umin kallo da sauri ta k'ak'k'ame jikinta cike da tsananin tsoro take binsa da kallo duk sai taga ya susuce daga ganinta a haka batayi aune ba ya sureta kamar baby kukan shagwab'a ta sakar mai, shi kuwa runtse idonsa yayi dan bata san wannan shagwab'ar tata k'ara kunno mai wata wutar sha'awa take ba.


Bai direta a ko ina ba sai kan gadonta kwantar da ita yayi yana kwanciya shima a jikinta wutsil-wutsil ta fara mai a jiki da sauri ya had'e bakinsu waje d'aya shuru tayi tana amsar sak'onsa har cikin kwanyarta wani irin abo suke ji yana taso musu daga tafin k'afarsu har tsakiyar kansu su duka sun hargitse sun fita hayyacinsu dan Surayya ita ba daga baya ba wajan fitina gashi dama ko yaya Sadeeg ya tab'a ta wata irin sha'awar sa da sun kasancewa tare shi take tsintar kanta a ciki.



Tawul d'in dake jikinta ne ya cire na shanonta suka bayyana jikin Sadeeg har wani kyarma yake duk duniya idan akwai abinda yake sa ya rasa natsuwarsa to sune da sauri ya kai bakinsa kansu wata irin zabura tayi tana sakar mai kukan dad'i shi kuwa in akwai abinda yake k'ara susuta shi ana cikin wannan yanayin yana bala'in son mace ta rink'a mai kuka koda na shagwab'a kona kissa ne duk tabi ta susuta Sadeeg Garkuwa tun yana iya jurewa a sadda ya shigeta wata irin k'ara ta saki ta azaba wani irin rad'ad'i take ji shi kuwa kuka ya sakar mata dan wata irin duniya yake ciki jinshi yake kamar yana yawo a gajimare tsabar yadda yake jin wani irin bala'in dad'i dake kaimai har tsakiyar kansa sai da yayi kusan awa biyar ko nace shidda a kanta sana ya sarara mata duk abinda ya tara ya a mararsa saida ya juye mata shi tas, sakayau ya jisa kamar an cire mai wani dutse sosai ya bata taimako ya gasata sosai taji dad'in jikinta kamin safiya jikinta yayi garau sai k'asanta dake d'an mata rad'ad'i.



Haka suke cigaba da gudanar da rayuwarsu cike da farin ciki da tausayin na k'asa dasu ga tsananin taimako ga duk wadda yazo neman taimako wajansu gidan marayu kuwa Garkuwa ya ganasu ba adadi kota ina ka zaga sunan Ahmed Sadeeg Garkuwar talaka ita kanta Surayya bata bar y'an uwanta a haka kawaii ba su Nawwara kai bama su ba duk wadda yake tare da ita sai da ta basa jari mai tsokar gaske dan mijinta abin hannunsa bai tsone masa ido ba shi yasa koda yaushe dukiyar sa k'ara bunk'asa take........




*Alhmdllhi Alhmdllhi Alhmdllhi Alhmdllhi*


*Duka-duka anan na kawo k'arshen wannan d'an tak'aitaccen labari nawa Ubangiji Allah na godemaka daka bani aron lokaci da dama harna kammala wannan book nawa darasin dake ciki Allah yasa ayi nafani dashi*



*Nice dai taku ZAHRA ROYAL STAR CE sai kun sake jina a sabon novel nawa Insha Allahu ina k'aunar masoya na a duk inda suke*



*Wannan labari true life story ne da gaske anyisa game buk'atar tabbaya game da book d'in zai iya min magana ta wannan number dake k'asa*

👇


08130479973


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment