Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bangaren da take ya bud'e mata kofa ta fito suka shiga ciki, VIP suka wuce, yaja mata kujera ta zauna sannan ya zauna opposite da ita, zatayi mashi magana sai kuma tayi shiru, da kanshi yayi masu order, waiter ya kawo abinci ya jera a gabanta amma koda ruwa babu a gabansa, ta kalleshi da sauri gani tayi ya duk'e yana dannar waya abunsa, ba tareda ya d'ago ba yace,
"Kici... Favorite food dinki ne... Pepper chicken...".
Rumana ta b'ata fuska kamar zatayi kuka saying,
"Amma na koshi, koda zan ci saidai kadan...".
Abdurrahman yace, "Kina sone in zuba kudi inyi maki order na abinci sannan ki saka inyi asarar kudina, zaki cinyeshi ne baki daya...".
She thought wasa yake, taga yaci serious, tana ji tana gani ya tusata gaba babu yadda zatayi dole ta dauki fork ta soma tsakurar chicken tana ji kamar zatayi amai, ta d'ago kamar zatayi kuka saying,
"Please mana... Why are you doing this to me?".
"Angel sai kin cinye abincin nan koda kina amai, nima d'azu cikina a cike yake kika saka naci dambu a dole...".
Tace, "Ohhh... That's it... Saboda Umma ta girka favorite dinka na matsa maka akan kaci shiyasa kake min mugunta, thou ba zanci ba, ban kashe kaina a banza... Haka kawai...".
"Ohhh... Really?".
"Yeah...".
"Try me...".
Sai kuma ya murtuke fuska, tace,
"Na tuba, bazan sake ba...".
"Ki sake mana ina ruwana, abinci ne sai kin cinyeshi baki daya kamar yadda kika tursasani naci abinci dole kema hakanan sai kinci wannan abincin dole...".
"Wayyo Allah... Please, it's me, your favorite cousin...".
Yace, "Angel... Abdurrahman Angel... Of course you are my favorite cousin amma dole sai kin cinye wannan abincin... Ina wasa dake ne kika tsaya kina b'ata min lokaci...".
Ciki-ciki tace, "Aikuwa nima sai na b'ata maka lokaci...".
Yace, "Angel zaki cigaba da cin wannan abincin ko kuma sai kin k'ara min wani laifin na b'ata min lokaci, ina da abun da zanyi...".
Cikin ranta tace,
"Aiko sai na b'ata maka lokaci, bazan kashe kaina a banza ba, I will take my time, cikina yayi kasa sannan in dora da wani...".
Yace, "Eat... Hajiya...".
Tace, "Haka nike cin abinci, idan sauri kake ka tafi, idan na gama zan hau kekenapep ya saukeni gida, I will make sure na tura maka hoton empty plate din...".
Bai san lokacin da yayi murmushi ba, ya mike saying,
"Muje... Na hakura ba don halinki... Wannan mijinki yaji dadi koda yake ina ganin fasa auren wadda ta turo min sakon nan zanyi in aureki in rink'a horaki har sai kin daina yin abu kina nuna kamar bake kikayi shi ba...".
Da sauri ta dubeshi, tareda hade miyau dakyar, ya ware idanu, ta mik'e tayi gaba yabi bayanta yana kyakyata dariya abunsa....
Ta dauka gida zaiyi dropping dinta amma to her biggest surprise sai taga ya wuce da ita bakin ruwa ya sakata shiga yacht dole kuma gashi tsoron ruwa take, daga nan yayi dropping dinta gida bayan da ya had'a sabuwar wayarta ya bud'e mata abun da ya fad'a....
The following day, yayi masu bankwana ya wuce Abuja....
Bayan wasu kwanaki,
Mommy ce zaune akan kujera yayinda Abdurrahman yayi pillow da cinyarta idanunsa a lumshe, a hankali ya bud'e idanunsa yace,
"Mommy...".
Mommy tace, "Abdurrahman wani abu yana damunka, tunda ka shigo gidan nan na lura da yanayinka, ka rage sakawa kanka damuwa, In sha Allah komai zai wuce ka samu wacce zata soka saboda Allah kuma ta zauna da kai cikin aminci, kai dai ka cigaba da addu'a...".
Abdurrahman ya turo baki cike da shagwab'a saying,
"Mommy ba wannan bane...".
Mommy tace, "Alright then... Meyyy yake damunka?".
Abdurrahman yace, "Aure zanyi...".
Mommy ta dubeshi da mamaki sannan tace,
"Amma kasan wannan magana ce wadda sai nayi bincike a kanta saboda kai daya ne Allah ya bani, bazan so in rasaka ba...".
Abdurrahman yace, "Wannan babu buk'atar bincike...".
Mommy ta dubeshi da mamaki saying,
"Wacece?".
Smile ne yayi escaping akan lips dinsa, yace,
"RUMANA...".
Tace, "Rumana?".
Yace, "Yeah... Rumana dai wacce kika sani...".
Mommy can't believe what he say, tace,
"Kana nufin RUMANA diyar yayana, kawunka Abdurrahim...".
Abdurrahman yace, "Yeah... Ita nike nufi...".
Murmushi ya bayyana akan fuskarta tace,
"Alhamdulillah... Allah shine abun godiya... Kai amma naji dadi, nayi farin ciki, na godewa Allah da ya nuna maka abun da nike son ka gane tun farkon wannan al'amari, tun a baya naso inyi wannan hadin saidai bana son in takura maka tunda koda baka so ba zakayi min musu ba, ni kuma zan rink'a gani kamar na takuraka ne, biyayya ce kawai kayi min ka aureta... Nayi farin ciki, yanzu ne na tabbata zaka auri wadda zata soka saboda Allah, na yarda da tarbiyyar Rumana na tabbata zata zauna da kai cikin aminci...".
Abdurrahman yayi murmushi yayinda Mommy tace,
"Idan wannan ne yake sakawa kana b'ata rai, toh ka saki fuskarka yanzu zan kira kawunka Rabe inyi mashi magana sannan in sanar da en uwan mahaifinka, da yardar Allah Rumana bata da wani miji da ya wuceka...".
Abdurrahman yace, "Sai Mommy...".
Mommy tace, "Tunda ka samu abun da kake so sai ka tashi kaje kaci abinci, magana ta kare, In sha Aallah Rumana taka ce...".
Abdurrahman ya kwab'e fuska cike da shagwab'a saying,
"Amma Mommy da wuri nike son ayi abun nan...".
Mommy ta dauki pillow ta jefa mashi saying,
"Wato ka mayar da ni kakarka...".
Ya gudu dinning table yana dariya Mommy ta girgiza kai kawai....
**********
A bangaren Rumana, tunda Abdurrahman ya wuce yake had'a mata bomb yana had'ata da Adeel, hakanan ya tsiri d'aura video na love sannan a kanshi ya d'aura _Abdurrahman Angel... Rumana_ kuma babu dama Adeel ya gani sai ya hau fushi da ita, hakanan kawai tana chatting da Adeel sai Abdurrahman yayi mata video call yaki hanging call din, karshe Adeel ya gane komai shine suke samun damuwa....

A hankali ta murd'a handle din dake akan door din bathroom ta tura ta shiga, sanye take cikin da expensive leshe dinkin bubu wacce ta matuk'ar mata kyau, ta kashe dauri samfurin ture kiga tsiya, tayi alwalla ta fito tareda zama akan kujera ta janyo wayarta going through messages dinta na WhatsApp....

_Rumana shine kikayi shiru πŸ€” kin cika shagwab'a, nima kuma zan koya in rink'a yi maki... Kiyi snapping hannuwanki ki turo min henna da aka yi min in ganni..._

Smile ne yayi escaping akan lips dinta, tayi snapping hannuwanta tayi mashi sending....

_Here πŸ‘†πŸ»_

Sharp ta manta babu zoben da ya bata a hannunta saida ya turo mata reply sannan ta tuna....

_Ashe watsar da zoben da na baki kikayi 😑 Wato kenan kin cire sona dake a cikin zuciyarki shiyasa duk kika canza min, kika cire zoben da na baki saboda ki nuna min kin daina sona kuma sai kika sauyashi da wani, kenan wani ne ya samu wannan gurbin_

*Wannan shine free page na karshe da zanyi maku, ku hanzarta kuyi payment kadda ku bari a baku labari....*

*Wannan shine free page na karshe da zanyi maku, Littafin the chasing my heart, a tsakanin so, na kudi ne, akwai shi complete, duk wacce take son complete dinsa zata samu akan naira dari shidda 600, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057....*

*Pay via*
*9169472057*
*Aisha*
*Opay Digital Service*

*Sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057....*

*Ko kuma Katin MTN via WhatsApp 09169472057....*

Hafsat Hisham (Aysher Angel) πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°
[22/11, 06:25] AngelπŸ’žπŸ’žπŸ’ž: πŸ’¨ *CHASING MY HEART* πŸ’¨
A Tsakanin So
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)


Alhamdulillah *CHASING MY HEART, A TSAKANIN SO...* is completed, ya zama complete, wadanda suke da bukata zasu samu akan naira dari shidda 600, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

Pay via
*9169472057*
*Aisha*
*OPAY DIGITAL SERVICE*

*Sai a turo evidence of payment via WhatsApp 09169472057...*

*Ko kuma Katin MTN via WhatsApp 09169472057...*

Hafsat Hisham (Aysher Angel) πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment