Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace dagaske nake bros muje kaci abincin dana dafa maka sai mu wuce, daka Yarima har Fatima dariya suka saki dan jin yanda Hafsat ta d'auka da zafi, Yarima yace Kinga ni bana jin yunwa zomu wuce kawai dan zan biya hspt dina, fatima tace haba Aikam sai kaci abinci kiran masu aikinta tayi tace su d'iba abinci sukai ma fadawan Yarima amsawa sukayi da toh ranki ya dad'e, Hafsat jan hannun Yarima tayi sukai kan dinning abinci ta Fara zuba mai Chinese rice da pepper chicken, yarima ba wani abinci mai yawa yaci ba, ya tashi ya koma kujeran falon ya kalli Fatima yace Ina yaran ban gansu ba? Tace suna gidan kakarsu, yace ok tace ya maganan bikin ka Wai? D'an tsaki yayi tace Yadai lafiya? Yace nifa wannan auren bawai Ina sonshi bane, fatima tace shine ka yarda har aka tsaida rana? Yace nifa bada yardana akai wannan abunba Mai martaba ne ya yanke hukunci, tace ikon Allah, ai tunda aka tsayar da komai hakuri za kayi musha biki jin Fatima nason damunshi akan maganan bikin yasa ya kalli Hafsat tare da fad'in tashi mu tafi, dariya Fatima tayi tare da fad'in au bazaka zauna mu tsara abunda za'ayi da bikin ba? Fita yayi daka falon ba tare da yace Mata komai ba Hafsat itama binshi tayi dan dama already ansa Mata kayanta a mota, sunyi sallama da Fatima sannan suka wuce, direct u/sarki suka nufa inda asibitin Yarima yake, ginin babbane gashi gidan sama Mai hawa biyu , duba asibitin suka farayi, saboda girmanshi Hafsat tace Kai bros na gaji Bari in huta, murmushi yayi tare da fad'in muje kawai tunda naga inda ya kamata in gani, tace bros yaushe zaka Fara aiki a hspt din? Yace nan da sati biyu insha Allah tace Kai gab da bikin ka? Ka Bari Bayan aurenka mana, yace Nop saboda ban son zama da matar da ake kokarin li'kamin sai yasa nake son Fara aiki yanda bazan dinga ganinta kullum ba, Hafsat tayi dariya tare da fad'in ni Nasan Abba ma zaice ka tawo da matarka, murmushi yayi tare da fad'in ta ina zomu wuce Kar yamma yayi. Kama hanya sukayi koda sukaje wajan da yaga bariki dazu sai waige yake ko zai ganta amma baiga koda Mai kama da ita ba, Sai wajan karfe shida suka shiga Gida, koda suka sauka gefenshi ya wuce direct, d'auko drawing dinshi yayi ya fara zana fuskan bariki a wajan fuskan jin ana kiran sallah magrib ne yasa ya dakata da zanan ya nufi masallaci bai dawo ba saida yayi sallah isha'i, koda ya dawo gefen mum dinshi yayi suka gaisa sannan ya Mata saida safe tare da fad'in ya gaji, tayi murmushi tare da fad'in Allah ya kaimu, but kayi dinner Kafin ka kwanta. Yace Tom mum tare da fita, d'akinshi ya shige yaci gaba da tuna fuskan bariki yana zanawa cikin lokaci kad'an sai gashi ya zana fuskan bariki sak harda murmushin da takeyi da wayan data ri'ke tanayi, A hankali ya furta itace fuskan ya zauna a jikinta, d'aukan zanan yayi yasa ata wajan gadonshi inda zai dinga hango hotan, rataya zanan yayi tare dayin baya yana kallon hotan, shuru yayi na wani lokaci tare da fad'in she is d one, I have to find her, irinta nake son aure mace Mai suturta jikinta Mai kame kanta.





Bariki koda ta karasa guest house din alh madu baya nan, shiga falon tayi ta cire hijab din tare da fad'in kai kaman dole zafi duk yabi ya daman, kunna AC din falon tayi, bata dad'e da zuwa ba saiga Alh madu ya dawo, wajan bariki ya nufa yana dariya tare da fad'in Wlh duk wayan da mukeyi jinki kawai nakeyi ban yarda zaki zo ba, tabe baki tayi tace bariki bata magana biyu, janyota yayi ya rungumeta tare da fad'in muje ki taimaka Kimin wanka, jan jikinta tayi daka nashi tare da fad'in a'a Kar muyi haka, gwara Kar kasa ma kanka komai dan babu abunda zai shiga tsakani na dakai har sai mun siya ayabar roba, dan Wlh na gaji kai inka biya taka bukatar Niko oho, kai ya girgiza tare da fad'in bariki bariki baki da dama baki tsoran fad'an abunda ke ranki, tace ai bazan cuci kaina ba, amfanin zunubi Romo, ciki yayi dan ya samu yayi wanka tace mutum sai jaraba shiba komai ya iya tsinanawa ba, ko minti biyar bayayi yayi realise, yabar mutum da wahala tsaki tayi jin karan wayanta yasa ta nufi kujeran data ajiye jakanta, bud'e jakar tayi tare da d'auko wayan ganin Sunan Hon salis yasa tayi dan tsaki tare da fad'in daka wannan sai wancan, wayan tsinkewa tayi bata dad'e da tsinkewa ba saiga wata number ana kiranta dashi kaman Karta d'auka sai kuma ta d'auka, tare da fad'in hello, daka can gefen akace haba bariki Wlh kinyi kuskure ni zaki wulakanta Wlh tunda na Kwadaita dake saina sha zumarki, dariya tayi tare da fad'in kayi mistake babba na fad'amin wannan maganan zan nuna maka ni nawa barikin na fad'a da cikawa ne wlh sai nasa an horar dakai, an gaya maka bariki ko wani shege da d'an iska take bi, ai bariki tafi karfin d'an tasha irinka, wlh gindin bariki bako wani namiji ba, kashe wayar tayi tana huci alh madu daya fito duk yaji abunda take fad'a yasa yace bariki Wlh bakya ji, sau nawa nake fad'a miki kibar wannan gidan da kike kizo ki zauna a nan, tunda sai lokaci lokaci nake zuwa, kallon alh madu tayi tace zamana a inda nake yana da dalili wanda ba kowa zai san da hakan ba, kawai ka barni inda ka ganni, yace bariki in gida nane baki son zama zan kama miki wani gidan ki zauna koma in sai miki, tace Alh madu mubar wannan maganan dan Allah, yace shikenan kin dai shirya ko? Dan abuja zamu tafi yanzu tacan zamu tashi, tace eh a shirye nake, haka ta fita ba tare da tasa hijab dinba kanta babu d'an kwali, alh madu ne yake ja mata akwatin Bayan sun fita driver dinshi ya amsa yasa a mota suka kama hanyar abuja.





Bayan su Haulat Sun isa abuja cikin dare, Hjy habiba ta tarbi Haulat cikin girmamawa, domin taga Haulat babu laifi gaidata tayi ta amsa tare da fad'in muje kiyi wanka sai kizo kici abinci, Haulat tace toh, har toilet takai Haulat tare da fad'in ko inyi miki wankan Haulat tace a'a na hutarshe ki, bari inyi dakai na sai inzo a Fara aiki, dariya Hjy habiba tayi tare da shafa fuskan Haulat tace tunda na ganki naji ruwa ya fara zubar min domin kinyi min Ina fatan zaki ri'keni hannu biyu? Haulat tace karki samu damuwa, fita Hjy habiba tayi Haulat wanka tayi sannan ta fito tasa wata rigan bacci gaba d'aya jikinta ana gani, falo ta nufa inda Hjy habiba Ke zaune tana jiranta, ganin Haulat yasa Hjy habiba ta Fara tsuma tashi tayi ta karasa wajan Haulat din tana zuwa tasa bakinta cikin na Haulat ta Fara kissing dinta itama Haulat din martani ta Fara mayar Mata tare da tsotsan harshenta, Hjy habiba gaba d'aya ta rud'e domin tana cikin muguwar sha'awa da bukata, hannunta tasa akan nonon Haulat Tana murza Mata su duk wannan abunda suke a tsaye suke dan jan jikinta Haulat tayi tare da fad'in yunwa nake ji Hjy, Hjy habiba tace haba ya zaki min haka ki bari mu gama mana, Haulat tace Idan na koshi zaifi armashi dakyar Hjy habiba ta Bari taci abincin, tace ma Haulat in kin gama ga d'aki na can ki sameni ciki, Haulat ta amsa da toh, koda Hjy habiba ta shiga d'aki tsirara tayi tare da d'aga kafa Tana jiran Shigowan Haulat......

~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 7*




*wai Mai yasa wasu mutanan basu da adalci ne? Jiya nayi posting din page 6 amma har wasu sun Fara korafi, tun Farko saida nace ban son yawan complain nace in Littafin baima mutum ba yabar min kayana bance dole mutum ya karanta ba, sannan duk Wanda yaji Sunan novel dinnan yasan akwai wani sa'kon da nake son isarwa, wlh Wlh zagin wata bazai sa in daina rubuta abunda nayi niya ba, in bai miki ba saiki barmin kayana wasu yayi musu, masu cewa yara zasu lalace waya mutu waya tashi, ai wani baya lalata wani sai dai dama can a bace yake, marubuci bamai bata tarbiya bane, sai dai yayi kokarin gyarawa tare da fadakarwa ta hanyoyi da dama, na fad'a zan kara fad'a duk wata mai Ji da tashan balaga ni zata nema gaba da gaba ta fad'i abunda ke ranta bawai a group ba, wlh zagi da cin mutunci bazai ma maryam komai ba dan ko a jiki na, novel dai nawa ne bana wata ba, so In bazaki karanta ba barshi inda kika ganshi dan Wlh bazan d'auki rainin mata ko yarinya ba, dan badan ku nake rubutawa ba dan Masoyana ne, so ina jiran duk wacce take ganin ta isa ta sameni gaba da gaba, In baki da number na ki tambaya a baki, wlh duk wacce ta kara karanta novel dina ta zageni Allah ya isa tunda bance mutum ya karanta ba ehem*







Haulat abinci taci ta koshi, ga nama nan Kala Kala, jin cikinta ya cika yasa ta tashi tai d'akin Hjy habiba, koda ta shiga tsirara ta ganta ta wani tale kafa alaman tana jira, Haulat murmushi tayi tare da fad'in Hjy baki kashe wuta ba? Hjy habiba tace dan Allah zo muyi abunda za muyi Ina matukar bukata, Haulat hawa gadon tayi, tun Kafin ta karasa hawa Hjy habiba ta janyota jikinta, tare da kokarin cire mata rigan bacci, bayan ta cire mata rigan baccin idonta ya sauka akan kirjin Haulat wanda babu laifi tana da nono amma ba wani Sosai ba, bakinta takai kan nonon ta Fara sha, tare da lumshe ido, harshenta take sawa tana wasa da nonon tun Haulat nadan basarwa harta Fara biye mata domin itama ta Fara kamuwa, Haulat hannu tasa ma Hjy habiba a gabanta Tana sawa Tana turawa baka jin karan komai sai nishin Hjy Habiba, lokaci d'aya ta d'an janye Haulat tare da kwanciya ta d'aga kafa sama, alaman tana son Haulat tayi sucking dinta, ganin hakan yasa Haulat ta gane abunda take nufi, dai dai saitin pin dinta wato d'an tsaka Haulat tasa bakinta ta Fara tsotsa Hjy habiba bata komai sai nishi tare da gurnani kaman wata zaki, hannunta nakan Haulat tana ri'ke da gashin Haulat din, Haulat tayi a kalla 20mnt Tana tsotsan mata pin dinta, lokaci d'aya Hjy habiba ta saki ihu Mai sauti tare da mikar da kafafuwa tayi saurin cire bakin Haulat daka gabanta, zufa ne yake ta keto mata alaman tayi realise, nishi Hjy habiba ta dinga saki kaman wata mara lafiya, tayi wajan minti biyar Kafin nishin nata ya tsaya, ganin haka Haulat yasa ta saka hannunta a gaban Hjy habiba Tana mata wasa dashi, Sun d'auki lokaci Mai tsawo Kafin Hjy habiba ta cire hannun Haulat a gabanta Tana fad'in Kai ashe haka abun yake, kai Hjy Umaima tayi gaskiya, janyo Haulat tayi tace naji dad'in yau, dan Allah ki ri'ke Amana Kinji? Murmushi Haulat tayi alaman Toh, dukansu bacci ne ya daukesu.





Bariki sun shigo garin abuja, Sun sauka a hotel, alh madu duk yanda yaso yayi wani abu da bariki taki yarda haka ya hakura ya barta badan yaso ba, Washe gari jirgin karfe Goma suka bi, dan zuwa kasar London.





Washe gari Yarima Aliyu tunda yayi sallah asuba, bai koma bacci ba, karfe 8 ya shirya cikin manyan kaya Wanda yake kara mai kyau, fita yayi fadawa suka bishi, suna Mai kirari direct wajan mahaifinshi ya nufa, yana shiga zama yayi a kasa kaman yanda ya saba, gaida mahaifin nashi yayi cikin girmamawa, amsawa mai martaba yayi cikin murmushi tare da fad'in ya gajiyan hanya? Yace Alhmdlh Abba, d'an shuru sukayi su duka can Mai martaba ya kira sunanshi da Aliyu, amsawa yayi tare da fad'in Allah ya taimakeka, mai martaba yace Aliyu zaka tafi garin katsina zakai sati d'aya a can danka saba da matarka da zaka aura,kaman yanda al'adan masarautar can take, sannan gobe nake son kayi tafiyar, Aliyu ranshi yaji ya baci amma babu yanda ya iya tunda umarnin Mai martaba ne bawai shawara ba, amma duk da haka saida yayi karfin halin fad'in Abba mu irin namu al'adan naga bama haka, mai martaba yace eh hakane amma su irin tasu al'adan kenan dole kuma mubi, Aliyu yace hakane Abba amma da naso in bud'e asibiti na a cikin satin nan, mai martaba yace maganan bud'e asibitin nan ka Bari sai Bayan aurenka, yace Toh Abba tashi yayi tare da fad'in Allah ya kara maka lafiya, amsawa da Ameen Mai martaba yayi sannan Yarima Aliyu ya fita ranshi a jagule, koda ya fita gefenshi ya shiga inda yaga an jera Mai breakfast a dinning zama yayi kuyangi sukayi saving dinshi, tea ne da chips nd egg sai sandwich da meat ball, dasu pepper soup din kayan ciki, tea din kawai yasha sau d'aya ya ajiye cup din tare da tashi yayi cikin bedroom dinshi, koda ya shiga kayan jikinsa ya canza zuwa Kananan kaya, wajan hotan bariki yaje daya zana, ya kafa Mata ido, jin son yarinyar yake har cikin ranshi, d'aukan wayanshi yayi ya d'auki hotan zanan, fita yayi yana fita fadawa suka bishi dakatar dasu yayi tare da fad'in ku tsaya a nan ban son ku bini, key din mota ya amsa ya shiga gaba wajan mazaunin driver yaja motar ya fita, tuki yake yana sharara gudu akan titi, cikin minti 30 ya Iso inda yake son isa, a dai dai wajan da yaga bariki ya tsaya, kallon mutane masu shiga da fita daka anguwar ya dingayi, shiga cikin anguwar yayi wanda farkon Layin da yabi tanan ne gidan dasu bariki suke gidan magajiya jummai, ganin mata marasa kamun kai suna shiga da fita daka gidan da yake hangowa yasa ya tsaida motarshi, matan ganin mota kiran Prado yasa suka fara sintiri dan suna ganin ko Waye yazo d'aukan mace ne, yana nan cikin mota abun yana bashi mamaki irin wa Innan matan marasa tarbiya, hango habib yayi yana shiga keke napep Yarima tunanin inda yasan yaron yake, lokaci d'aya ya tuna ai ranan da yaga yarinyar da yake tunanin gizau ce ya ganshi a gefenta, tada motarshi yayi dan ya tsayar da habib din amma su habib sun bace Mai dan bai San ko wace mota ya shiga ba tunda akwai masu keke napep da yawa a wajan, ganin Sun bace Mai yasa Yarima Aliyu bugun sitiyarin motar tare da fad'in shet, y'a dad'e a wajan lokaci d'aya kuma ya fara tunani toh tunda na ganta tare da wannan yaron kuma kalli daka gidan daya fito Anya babu wani abu kuwa? Kai ya girgiza tare da fad'in Kai no Nasan ba haka take ba, ko daka yanayin shigarta zai nuna maka yarinyar Kamila ce May be tazo gidan y'an uwanta ne koma a nan gidansu yake dan yaga akwai gidan mutane Sosai a anguwan, tada motar yayi ya kama hanyar gida tunanin inda zaiga yarinyar yai tayi domin gaba d'aya bashi da wani burin daya wuce yau ace ya ganta sunyi magana, bayan ya shiga gida direct wajan limam yaje dan suyi magana, bayan yaje wajan limam sun gaisa yace Allah gafarta Malam akwai wani abu da yake damuna, nan Mlm yace name fah Yarima? Nan Yarima ya fara bashi Labarin abunda yake faruwa dashi da irin mafarkin da yakeyi tare da fad'a ma Mlm tunda yaga yarinyar a zahiri bai kara mafarkin ba tun daka jiya amma koda baccin minti biyu zanyi saina ganta amma daka jiya ban kara ganinta ba, Mlm yace shikenan kaje zan nemeka, tashi Yarima yayi tare da fad'in ngd Malam.






Washe gari Yarima ne cikin shiri, dan tafiya garin katsina, kallo d'aya zaka mishi ka gane yana fushi Sosai, fuskanshi a d'aure ya fito, karo yaci da Hafsat tace yauwa bros wajanka dama Zanzo naji ance yau zaka tafi katsina? Yace eh ya akayi? Ganin yanda ya Mata maganan tasan ranshi a bace yake, tace haba my bros zuwanka katsina bashi bane an d'aura auren ba, sannan Idan kayi auren bashi bane zaisa ace ba zaka kara aure ba, yace hakane lil sis, muje inma Abba sallama da mum, direct gefen iyayen nashi suka nufa inda ya gaidasu cikin girmamawa, nan sukai tasa Mai albarka, mai martaba yace tashi kuje ban son rana ya fito baku tafi ba, tashi Aliyu yayi shida Hafsat suka fita, Hafsat itama sallama tamai sannan Aliyu ya wuce.





Bariki ce zaune a wani dangareren falo Wanda fad'an tsaruwan falon bata lokaci ne, tasa wani 3quater tare da wata top Shara Shara duk ana ganin jikinta tare da Kalan bra din da tasa, idonta a lumshe daka gani tana tunani ne, jin an tabata yasa ta bud'e ido, ganin alh madu tayi da ayabar roba wajan Kala hudu, da Doguwa siririya da Doguwa Mai kauri, sai y'an kanana guda biyu, amsa tayi tana dariya tare da fad'in wow, tashi tayi da sauri tayi cikin d'aki, tana shiga ta Fara cire kayanta Tana cikin cire kayan saiga Alh madu ya shigo yana murmushi yace Bari in farayi sai kiyi naki, d'an daure fuska tayi dan haushin ayaban alh madu takeji, ganin yanda tayi kicin kicin yasa yace haba bariki gafa ayabar roba na baki kince saina sai miki za muyi wani abu, tsaki tayi tare da karasa cire kayanta tahau kan gadon d'akin tace sai kazo kaci ai, da sauri ya tube kayan jikinshi yahau gadon kamo y'ar karamar cillanshi yayi yana kokarin sa mata, tace dakata alh madu Wai kai baka san kayi romancing mace bane haba dan Allah, yace haba bariki Wlh ni duk ban iya wannan abun ba, bata lokaci ne bawai, dan Allah barni in shiga marana ya fara murd'awa, bata kara magana ba sai fuska data tamke, haka yayi abunda zaiyi ya gama ko minti hudu baiyi ba Ya fara sakin nishi, bariki kam saboda takaici ko ayabar roban batai amfani dashi ba, bayan ya gama tayi tsaki ta shiga toilet tayi wanka ta koma falo tana fad'in Wlh ita dole ma su rabu da wannan tsohon banzan dabai iya komai ba, kwata kwata abu kaman nasa yatsa na a ciki wlh na gaji, koya matanshi suke dashi oho, Suma Nasan shegun bawai jin dad'in Abun nashi suke ba, kawai kwadayin dukiyarsa yasa suke zama Wlh domin babu macen da zata ga ayabar alh madu ta zauna dashi Indai lafiyayyar mace ce, tsaki ta saki jin muryan alh madu tayi yana fad'in haba bariki wannan tsakin haka? Hararanshi tayi tare da fad'in gaskiya alh madu Wlh na gaji kai ayabarka karama gashi baka wasa da mace sai dai kasa ayaba kawai, nifa gskiya mutum ce ba dutse ba, inaga gwara mu hakura mu rabu kawai, murmushi yayi tare da fad'in bariki kenan Aida zan iya rabuwa dake da tuni nayi kodan cimin mutunci da kikeyi kina kiran ayabata karama, ke kina tunanin zan iya barinki ai cikin biyu za'ayi d'aya koki aureni ko in kinyi aure muci gaba da abunda muke, kuma wlh dole ki zabi d'aya, tashi tayi tana kallonshi........


~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 8*






Murmushi tayi tare da ri'ke kugu, tace dole kace fah? Bari kaji ni bariki ba irin matan da ake tursasa su bane, wlh Idan banso ka ganni ba duk yanda kaso daka ganni bazaka ganni ba, in banda abunka taya zan aureka kai ba babban banana ba, inda kana da banana babba dasai in yarda in aureka, gashi Kai inka tashi baka wasa sai dai ka shige kaman ka sami jaka, sannan kace in aureka, haba wannan maganan wasa kake, sannan Allan musali koda nayi aure toh Wlh nabar ka kenan, kaga cikin zabin ka babu wanda na d'auka, Alh madu dariya yayi yace yaro man kaza, wlh bariki bazan barki ba, miye bana miki? Mai kika ce in miki na kasa? Ko kin tab.... Tace ya isa haka dakata, taci gaba da fad'in duk abunda ka bani cina da kakeyi shine ka biya ni, sannan kuma ban taba ro'kan ka wani abuba, so dan haka baka da daman fad'amin magana, sannan ina so ka sani daka yau na barka har abada, dama bason mu'amalan mu nake ba, kaiba gamsar da mutum ba sai jaraba kabar mutum yaita fama da sha'awa in banda bala'i irin naka kasan abunka karami ne Aida ma sexy doll ka siya sai kayi ta cinta Ina ga da yafi mak...... Tas taji saukan Mari ya wanketa da Mari da sauri ta ri'ke wajan tare da fad'in nika mara? Kara mata wani Marin yayi tare da fad'in kisan da wanda kike magana, kodan Kinga ina sakar miki kike neman cimin mutunci sai insa a kawar dake, murmushi tayi tare da fad'in mutunci baka dashi a wajena tunda ka tube tsirara na ganka tumbur kaga kuwa babu maganan inga mutuncinka har abada, yace dama haka halin karuwa yake so ba'a bun mamaki ne dan kince haka amma zan nuna miki Waye alh madu, dariya tayi tare da tafa hannu tace babu abunda zan gani bariki sunana fah, ko ka manta ne? Dama kace zaka sa a kawar dani Toh Ina jira tana fad'in haka tayi d'aki, Jim kad'an sai gata da akwatin ta tana ja, tsayawa tayi tace sai kasan bariki ka mara ai Kai dan siyasa ne nida kai mu zuba mai karamin ayaba kawai tana fad'in haka ta fice, koda ta fita tsaki tayi tare da fad'in gashi visa din sati d'aya Allah yasa ATM dinta master card ne ciran kud'i tayi haka ta dinga yawo inda taga wani hotel ta shiga ta biya kud'i ta kama d'aki na dai dai kwanakin da zatayi, koda ta shiga d'akin kwanciya tayi akan gadon d'akin Mai shegen kyau, ido ta lumshe tana mai jin tsanar alh madu tare da fad'in dan iska mutum ya kusa mutuwa amma yana neman mata tsohon banza mara mutunci sai Nayi maganinsa wlh, sai na yanke masa wannan Shegiyar karamar ayabarsa dinnan kowa ya huta munafuki, duk wannan surutan bariki ita d'aya take yinsa, kana kallonta kasan ranta a bace yake domin ba karamin haushin Marin da alh madu yayi mata taji ba, tsaki ta saki tare da fad'in Wlh saina wulakanta ka dan iska kawai, saboda takaici ko abinci ta kasa ci. Shiko alh madu ya shiga Tashin hankali da yaga ta tafi dagaske domin bai San mai yasa ba, Allah ya saka mishi son bariki yana son yarinyar Sosai sannan zai iyayin komai danya mallaketa, fita yayi ya dinga nemanta amma babu ita babu Mai kama da ita, haka ya dawo cikin kunci, gashi bai riga dama ya sai Mata sim din kasar ba daya kirata.





Yarima Aliyu sun isa masarautar katsina wajan karfe 3 dan saida yasa suka biya maraban jos ko zaiga yarinyar da yake burin gani amma baiga koda Mai kama da itaba ba, gashi yau baiga habib ba, haka suka 'kara juyawa don tafiya katsina, bayan sun isa an tarbi Yarima Aliyu cikin mutuntawa, yaso yaje hotel ya dinga kwana Wanda mum dinshi tace karya Fara dan irin al'adan masarautar katsina ne, Indai zaka auri y'arsu sai kayi sati

Please Login or Register in order to submit comment