Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya farayi yaga dawa mutumin yake magana dan yaji yace Kai ba ke ba, habib yace dawa kake?

Mutumin yace dakai mana, yarima ke magana,

Habib yace dakata Aiba namiji ka gani a gabanka ba, mace ce a gabanka kalleni dakyau ko Kaga na maka kama da namiji?

Driver din Yarima yace ikon Allah, kai yanzu kana gansamemen kato ka dinga kiran kanka da mace?

Habib yace dalla Mlm dakata Wlh sai in rufe idona in sharta maka rashin mutunci.

Ganin haka driver din yace a'ah Allah ya baki hakuri Hjy, yarima na son ganinki,

Shuru habib yayi yace wani yarima?

Nuna Mai motar driver din yayi tare da fad'in yana cikin mota.

Habib yace oh dama tare kuke Aida kamin bayani tun Farko muje.

Yarima duk wannan abunda suke yana kallonsu amma baya jin abunda suke fad'a, danko bai tambaya ba yasan habib dan daudu ne domin yanda yaga yana abu, sannan kan Yarima ya fara kullewa domin ganin irin mutanan dake sintiri a wajan.,

Toh miye tsakanin yarinyar daya gani da wannan dan daudu din?

Jin bud'e motar yasa Yarima ya dawo daka duniyar tunanin daya Fara.

Habib ne ya shigo motar sanyin AC ya dukeshi ga kamshi na tashi, yace oh aljannar duniya Mai kud'i bai kwana da haushin kowa ba.

Kallon Yarima yayi wanda yaga ya mishi kwarjini, yace ranka ya dad'e barka da zuwa, ina fatan dai lafiya?

Yarima Aliyu yace lafiya, ina da tambayan da nake son maka ne.

Habib kasa cewa komai yayi duk da yarima yace mishi Kai ba ke ba, sai fad'i yayi Ina ji.

Yarima Aliyu yace kwanakin baya nazo wucewa na ganka tsaye kaida wata yarinya tasa hijab a bakin titi....

Tun Kafin Yarima ya karasa magana habib yace bariki kake nufi?

Yarima yace what bariki kaman ya?

Ganin yanda Yarima ya shiga da yaji yace bariki yasa ya gane badan hannu bane, saiya wayince yace Ina nufin gidan duniya kaman bariki ne zaka ga mutane da yawa sai yasa nace bariki kake nufi ina nufin ni inada mutane Kala Kala.

Jin haka yasa Yarima hankalinshi ya kwanta dan da har yaji kirjinshi ya fara bugawa da karfi

Yace baiyi sati biyu ba na ganka kaida wata tasa hijab ta ri'ke akwati daka gani bakuwa ce.

Habib yace au kodai Zainab kake nufi? Tasa hijab blue koh?

Yarima yace eh itace

Habib yace Zainab baiwar Allah Aiba a nan take ba, gidansu yana cikin gari, tana zuwa wajan y'an uwanta ne a nan.

Yarima yace ko zaka iya kaimu gidansu?

Habib yace Kai Anya zata kulaka kuwa?

Inaga ka bani number dinka inna mata magana sai in tura maka number dinta, sai ku Fara magana koh?

Yarima yace hakan yayi bashi card dinshi yayi tare da dauko kud'i bandir d'aya y'an dubu d'aya d'aya ya bashi dubu d'ari kenan.

Habib amsa yayi tare da zabga Mai godiya yace saika jini ranka ya dad'e.

Kai yarima ya d'aga tare da fad'in ka tsaya a baka babban riga, inka fita kama driver dina magana.

Habib sai murna yake tare da godiya.

Habib fita yayi ya Kalli driver din Yarima, tare da Galla Mai harara yace ana magana dakai.

Driver din bud'e motar yayi

Ban San mai yarima yace Mai ba sai gashi ya rufe motar tare da bud'e booth din motar da wasu fadawa ke ciki ya d'auko kaya a Leda ya mi'ka ma habib tare da fad'in gashi Hjy.

Habib amsa yayi tare da fad'in dan rainin wayau.

Murmushi driver din yayi tare da fad'in Allah ya shirya, mota ya shiga suka wuce.

Shiko habib gidan ya koma, cikin murna, direct d'akin bariki ya nufa.

Nocking yayi tace Waye?

Yace bud'e mana.

Jin muryan habib yasa ta bud'e kofar.

Shiga yayi yana fad'in bariki bariki gskya inda ban sanki ba, da Nayi Asara.

Kallonshi tayi tace maiya faru haka? Wannan ledan fah?

Dariya yayi tare da fad'in kyauta aka ban duk saboda ke.

Tace ni? Waya baka?

Zama yayi tare da ajiye ledar yace d'an Sarkin Zazzau Yarima, shida kanshi yazo nemanki.

Tace kaman ya?

Labarin abunda ya faru ya bata, tare da fad'in Kinga kyautar da yamin ya nuna mata kud'in da Yarima ya bashi, tare da bud'e ledar shadda ce dinkakku har Kala biyu kuma duka gezna, habib yace oh Kinga Abun arziki, ni Ina mace anban kayan y'an maza.

Bariki dariya tayi tare da fad'in wato shi ustaziya yake so? Dariya ta kuma saki oh hijab ya gani shi'a dole yaga Kamila matar aure, dariya take Sosai harda hawaye lallai sai yanzu na gane maganan nan da ake cewa karka taba shaidan mutum domin baka san maike zuciyarsa ba, lallai inda yasan wacece ni da bai kawo kanshi ba.

Habib yace Kedai kina da matsala kin ganshi ne? Wlh ya had'u na tabbata irin mijin da zaki burin aure bee, sai dai gskya ina tsoran Idan yasan koke wacece ban tunanin zai aureki.

Bariki dan shuru tayi can tace, toh ai nima ba aure nace ina so ba, bariki na fito, .

Habib yace oh ni habiba rabo na kiran mutum yana gudu, wlh zaki ci dukiya iya dukiya ga sarauta, ga guy din ya had'u, amma naga akwai miskilanci.

Bariki tabe baki tayi, tace habib kasan n........

Dakata Mlm habib ya Katseta, wlh zan miki bura uba, wai mai yasa kike min haka y'ar A dince kike kyashin karasawa, gaskiya banso yana maganan yana wani daure fuska tare da hararan bariki shi'a dole ranshi ya baci.

Bariki tace yakuri kawata

Tabe baki yayi tare da fad'in hakuri kaya ne.

Bariki tace kawata babu abunda na tsana kaman in yaudari mutanan kirki, kince wannan badan hannu bane, aurena yake son yi?

Habib yace kwarai dagaske.

Bariki tace bazan iya soyayya dashi ba, yafi karfina.

Habib ya tabe baki, tare da fad'in kaman ya yafi karfin ki? Haba bariki ai babu namijin da yafi karfin ki, kalli madubi ki gani mana kina da kyau na bugawa a jarida.

Bariki tace hakane, niba mutuniyar kirki bace, bazan yaudari mutanan kirki ba, hawaye ne ya zubo mata a ido, da sauri ta goge dan Kar habib ya gani, but is too late dan ya riga da ya gani.

Yace Mai zan gani haka? Bariki Kece kike hawaye? Babban magana, toh amma miye dalilin ki na cewa ba zaki yaudari mutanan kirki ba, aiba ke kika ce kina sonshi ba.

Bariki tace kawata mutanan kirki suna da kyakyawan zuciya, suna saurin yarda da Abu, in zaki fad'i gskya kawata keda kanki kin San mutumin kirki kamili bai dace dani ba.

Habib yace a'ah Wlh.

Bariki tace nidai yanzu bazan ganshi ba dan ban shirya aure ba.

Habib yace ban son bariki Mlm, Kar kisa ya maidani karamar mace, mai magana biyu, dan kawai nace miki kamili ne, Aiba daka nan yake ba, ki bari ki had'u dashi sai ki gane ko Waye shi.

Bariki shuru tayi tana nazari, can tace hakane zan had'u dashi, ka bashi number dina zan gane koshi Waye.

Habib yace yanzu naji Batu.

Bariki tace yau wani mai kid'a ne zaiyi wasa?

Yace masu kid'an kwarya yau muka gayyato.

Bariki tace Kai yau zamu ra'kashe.





*************
Yarima ya koma Gida, koda ya isa gefenshi ya shiga domin yayi matukar gajiya, yana shiga bedroom dinshi kwanciya yayi akan gadon d'akin tare da lumshe ido, yau yana cikin farin ciki domin nan bada dad'ewa ba zaiga yarinyar da yake burin gani wajan shekara da shekaru.

Ya dad'e yana kwance yana tunanin bariki, son yarinyar yana kara shiganshi koda yaushe, d'auko drawing dinshi yayi yana ta kallon fuskanta yanda take murmushi saiya kara mata kyau, jin karan wayanshi yasa ya ajiye hotan tare da d'aukan wayan, limam ya gani da sauri ya danna tare da d'auka, ban San mai limam yace mishi ba naji yace OK gani nan zuwa, tashi yayi tare da shiga toilet yayi wanka Jim kad'an sai gashi ya fito, shiryawa yayi cikin wata shadda Mai ruwan sky blue ba karamin kyau yayi yasa hula ya fita domin gidan sarauta Indai zaka wajan Mai martaba ko Yarima dondole sai mutum yasa hula, fita yayi dan zuwa wajan limam.

Koda Yarima ya karasa suka gaisa da limam cikin girmamawa.

Limam gyaran murya yayi tare da fad'in Nakira ka kaman yanda nace zan nemeka.

Yarima yace hakane Allah gafarta Malam.

Limam yace akan maganan da mukayi dakai kwanaki akan yarinyar daka fad'amin, Nayi istahara naga akwai alherai da dama a tare da ita, sai dai abunda ban gane ba shine akwai wani boyayyan abu a tare da ita wanda in ba'ai wasa ba zai iya hana ka samunta, inaso ka dage da addu'a akan zabi mafi alkhairi.

Yarima shuru yayi yana nazari, can yace nagode Mlm tare da tashi yabar wajan.

Direct gefen mum dinshi ya nufa inda ya sami Mai martaba yana nan, zama yayi sannan ya gaida iyayen nashi,

mai martaba yace ya hanya?

Yace lafiya kalau Abba

Mum tace ansha hanya ya sirikar tawa?

Kai ya dan Sosa cikin jin kunya yace tana lafiya.

Tambayan mum yayi tare da fad'in ina Hafsat?

Mum tace Tana d'akinta.

Tashi yayi ya fita, d'akin lil sis din nashi ya shiga inda ya ganta tana karanta wani novel, fisgewa yayi da sauri ta d'ago ganin dan uwan nata yasa ta saki kara tare dayin hugging dinshi

Tace saukan yaushe?

Yace ban dad'e da dawowa ba, inata magana kinyi shuru kinyi nisa wajan karanta littafi.

Tace bros Littafin ne akwai dad'i.

Murmushi yayi tare da zama inda suka fara fira cikin so da kauna.

Hafsat tace ya sister dina hope Tana lafiya?

Jan Hancin Hafsat yayi tare da fad'in kije katsina saiki tambaye ta.

Dariya Hafsat tayi Sosai sannan tace bros sai dai muje tare kafata kafar ka.

Tashi yayi tare da fad'in inna zauna dake saiki samin ciwon kai bye.

Dariya tayi shiko fita yayi ya nufi gefenshi koda ya shiga sintiri ya dingayi a d'aki yana tuna abunda limam yace, toh miye boyayyan abun? Ya kamata in sani, tunawa yayi da gidan da yaga habib ya fito ko bai tambaya ba yasan gidan karuwai ne, Toh miye dangartakar yarinyar da wannan dan daudu din? Kai something is fishy I have to find out. Wata zuciyar tace karka manta ance gidan y'an uwanta tazo Kar kayi Mata mummunan zato, ka had'u da yarinyar farko Kaga yana yinta Kafin ka zurfafa tunani, wannan tunanin da yayi shine yasa yaji duk wani tantama da yakeyi ya kawar, yace bana tunanin zaki Aikata hakan domin Fuskanki ta mutanan kirki ce.





********
Bariki ce cikin wani crazy jeans da wata Shegiyar top Wanda saman ya kama kasan kuma ya bude, gaba d'aya duk wata sura dake jikinta kayan Ya bayyana su, tayi mugun kyau duk da batai makeup ba, kanta ko d'ankwali babu, fita tayi zuwa wajan da ake kid'a karuwan gidan suna ta rawa, ita kam tsayawa tayi tana kallo, habib ne yazo inda take tare da fad'in bariki ya naga baki shiga cikin rawan ba?

Bariki tace kid'an ne bai tsuma ni ba. Suna tsaye suka hango khairat ita da mutumin da suka gama fad'a jiya sukai ma juna zagin kare dangi sai gasu yanzu suna tare suna ta dariya.

Habib yace oh in kana bariki zaka ga Abu iri iri Kinga y'an iska jiya Sun gama kwasan y'an kallo yau kuma gasu can suna soyewa oh ni habiba.

Bariki tace toh yana zuwa ana bashi gindi yana ci ai dole ya manne Mata.

Habib yace ah naga alama hala ta wanke mai ne yasha wannan rashin mutunci da suka tsunduma jiya amma har ya dawo yau, yana maganan ne yana kama kugu.

Ya kalli bariki yace na turama Yarima number dinki dazu, Nasan koda yaushe zai iya kiranki inya kira saiki nuna mishi keta Allah ce, mi'ka mata card din Yarima yayi yace ga Katin shi numbers dinshi suna ciki duka, dan karya kiraki ki d'auka ki kwafsa, amsan card din tayi Mai kyau taga an rubuta Yarima Aliyu ga tambarin sarauta ansa a card din ga numbers dinshi guda uku da email dinshi a jiki, murmushi ta saki tare da tsintar kanta da son ganin wannan Yarima din, taga Ya yake domin yanda habib yake kozan tashi abun yayi yawa, suna nan tsaye saiga Hjy babba shida Haulat Sun zo. Hjy babba yace wace wainar kuke toyawa ne?

Haulat tace tambayesu dai, ni naga kwana biyu suna makale ita da habiba,

Hjy babba ya tabe baki tare da kallon habib yace wani dadiron kika had'a mata da taji dadinsa yasa ta manne miki ?

Habib yace ah yau naga idi zindir, wannan tambaya sai kace ina zaune gidan Radio ana interview dani, gaskiya bana so ance damai dami tayi sata.

Haulat tace in tayi wari maji ai.

Habib yace Toh Uwar kini bibi aiko fasa gurbi yayi baki ji.

Bariki tace kanku ake ji shiga filin rawa tayi ta Fara kad'a duwawu Tana juyashi ganin haka yasa Haulat itama ta shiga nan Suka fara li'ka ma masu kid'an kud'i Anata ma bariki kirari, bariki na rawa Hjy babba yazo yaja hannunta tare da fad'in tawo akwai magana, bayan sunje wajan da babu hayaniya ya kalleta tare da fad'in alh madu yanzu Ya kirani yace in fad'a miki ki d'auki wayarsa yana son magana dake.

Bariki tace in dauka inyi mishi Uwar me? Wlh Hjy babba kibar wannan dan iskan mutumin babu ni babu shi kuma Wlh saina rama abunda yayi min, shi ayabarsa karama ba dadinta nake jiba, gashi babu y'an wasanni balle in rage zafi sai dai kawai ya saka maka ayaba cikin gindi yanda kasan ana Wasan yara, ni Wlh babu abunda zai kara had'ani dashi tsohon banza yana gaf da rami amma yana bin jikokin sa, matsiyaci.

Hjy babba yace ah Abun har yakai haka? Toh fah Tashin hankali, nidai ki dubi mutunci na kiyi hakuri Wlh mutumin nan sonki yake duk yabi ya damu.

Bariki tace yana dai son kayan dad'i

Hjy babba shewa ya saki tare da fad'in kaji tsohon banza har yasan dad'i, au Ashe sulhu nake, nidai bariki kiyi hakuri yace ran Friday zai shigo kaduna kuma danke zai zo, ki daure ki d'auki wayarsa.

Bariki tace shikenan zan d'auka tunda kince amma fah saina rama abunda yamin dan sai na nuna mishi niba Kalan karuwan da ake duka bane inyi shuru.

Hjy babba yace oh waike bariki Abu bai wuce wane a Wajanki ,ki duba fah kiga wannan mutumin da girmansa yake lallabaki aiko darajan girman nashi kya hakura.

Tace wani girma? Ai tunda ya tube tsirara a gabana naga komai kallonshi nake kaman Sa'a na, ni a wajena bashi da girma dan ya zubar dashi.

Hjy babba yasa hannu a baki tare da fad'in ah yau Ina ganin sabon salo, nima kam bari in fara rufe nawa jikin Kafin ki gane min komai.

Dariya bariki tayi tare da fad'in hjyta Aini dake duk abu d'aya garemu inna gani ma ai babu damuwa.

Hjy babba yayi gaba yana botsare duwawu tare da fad'in karki lalata ni.

Tana tsaye tana dariya taga ansa Mata wani abu a hanci tun daka lokacin bata san inda kanta yake ba.

Koda ta farka ta ganta cikin wani d'aki Mai datti duk yayi kura waige waige ta farayi tare da fad'in inane nan? Jin karan kaman za'a bude kofar yasa ta tashi mai kid'an nan taga ya shigo, tace dama kaine ka kawo ni nan?

Yace kwarai kuwa, dama na fad'a miki, Kinga nan babu kowa, zanyi abunda nake so inyi dake kuma Bari kiji bazanyi amfani dake da condom ba saboda ina son in saka miki cutar dake jikina wato HIV.

Bariki tace karka fara yin wannan kuskuren, kai baka isa ka taba koda yatsa na bane balle gindina.

Dariya yayi tare da fad'in bari in nuna miki, matsowa kusa da ita yayi tare da cafko ta, yace gashi na taba ki, tureshi ta farayi amma ina taga ya Mata ri'kon gaske, kokarin cire mata riganta yake yana fad'in ai koda mutuwa za kiyi yau sai naji irin naki zumar Wlh tunda na ganki na mutu da sha'awar ki, cire mata rigan yayi daka ita sai brezia da jeans din dake jikinta yace Kai kalli nono masu kyau yau zansha dad'i bariki tace kana aikata kuskure wani Wawan Mari ya sakar mata Wanda saida taga stars yace kuskuren uwarki ai Wlh yau saina ciki tunda na kawo ki nan gwara ma ki bani hadin kai tun Kafin in illataki......









~MARYAM OBAM~


*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 11*






Jefata kasa yayi tare da kokarin cire mata brezia, ganin dagaske yake...

Yasa bariki fad'in ka tsaya zan baka ta dad'in rai basai kasa min karfi ba.

Dariya Ya saki tare da fad'in hakan shiya dace kiyi ba taurin kai ba tunda baki da wani zabi daya wuce ki yarda dani.

Tashi tayi tare da janyoshi jikinta tana shafa Mai fuska a hankali tana Mai tafiyar tsutsa har wani kashe ido yake.

Yace bariki kin had'u yau zanci dad'i.

Murmushi tayi tare da fad'in hakane, haka ake fad'a toh amma a cikin d'akin nan Mai datti za muyi? Haba gskya d'akin yayi kazanta da yawa, Indai a nan za muyi baza muji dad'i ba ko kad'an.

Yace kuma fah hakane, toh yanzu miye Abun yi?.... Kai Toh muyi a tsaye mana?

Tace haba a tsaye kuma? Gskiya a tsaye ba wani armashi zaiyi ba, gwara muyi a kwance zaune a tsayen ma, mu dinga canzawa.

Dariya yayi tare da rungumo bariki har tana jin harbawan da ayabarsa take, yace Kai bariki baki kama da sauran karuwan ba, kwata kwata bakya wari, wlh kamshin jikinki dad'i.

Tace dagaske tana maganan ne tana dan kawar dakai domin shidai in banda wari Babu abunda yake, amma har yana da bakin cewa wasu na wari.

Katse mata tunani yayi da fad'in bariki dan Allah muyi haka in mun gama sai muyi wanka, Kinga tunda kin yarda da condom zanyi.

Tace wow shikenan Toh saika tube kayan jikin ka.

Fara tubewa yayi cikin sauri.

Bariki kallonshi tayi tare da fad'in wow haka ayabarka take da girma? Irinta dama nake so cafkota tayi tare da shafa Mai.

Shiko kashe ido yake yana wani sauke numfashi tare da fad'in Ashhhhh bariki kinyi wlh

Bariki murmushi tayi saida ta bari ya gama fad'awa ya birkice sannan ta d'aga giwanta na kafa ta buga Mai a ayabarsa.

Wani uban kara ya saki tare dayin kasa yana zunduma ihu.

Riganta ta d'auka tare da fita zuwa kofar d'akin tace wawa mara tunani, na d'auka Kai kana da dabara tunda harka iya d'auko ni, ashe kai shasha Shane karamin dan iska sai kaje kayi jinya ai tafiya tayi ta barshi yana ihu, gashi tsirara ya cire kaya babu daman bintašŸ¤£

Bariki kam fita tayi daka gidan, bakin titi tayi inda taga mota ana fad'in kawo kawo, tambaya tayi nan ina ne? Aka ce mata hayin rigasa, babu shiri ta shiga mota dan a kaita kawo daka nan taje gida.

Haulat ce tsaye ita da habib tana faman fad'a Mai ta had'u da wani dan iska wai shi baya cin mace ta gaba saita baya,

habib yace oh ni y'asu, so yake ya rarikeki?

Haulat tace bar dan iska.

Yace wai ina bariki tun jiya wajan rawa ban kara ganinta ba, gashi yanzu har d'aya da wani abu.

Haulat tace nima naje d'akinta bata nan, hala taje gidan wani kwartonta ne.

Habib ya tabe baki tare da fad'in bariki ai akwai salon iskanci, toh amma naga in zata fita dole ko ni ko Hjy babba wani yana Sani, itama Hjy babban dazu take tambaya na Ina bariki, nace ban ganta ba tunda ba gadinta nake ba.

Haulat tace na kirata ma bata d'auki waya ba hala tana can ta samu babban harka.

Habib shewa ya saki tare da fad'in ai bariki akwai jaraba yarinya sai son babban ayaba yan..... Bai karasa abunda yake son fad'a ba ya hango bariki ta fito daka keke napep duk tayi datti kaman wata sabuwan hauka, salati habib ya saki tare da tafa hannu ya nufi bariki yana fad'in Mai zan gani haka?

Haulat itama zuwa tayi tana mamaki tare da fad'in bariki lafiya kuwa? Maiya sameki?

Tace ku barni inje in huta tukunna, gaba tayi suka bita har d'akinta, tana shiga ta fad'a toilet tayi wanka, sai gata ta fito da d'an towel ya tsaya mata dai dai Giwa.

Habib yace wai bariki maiya faru kin barmu cikin duhu?

Zama tayi sannan tace hmm Wlh na tsallake Rijiya da baya, Labarin abunda ya faru ta basu,.

Habib yace na shiga uku an fasa Aure na, amma wannan Mai kid'an ko ri'ke'ken dan iska, yau naga iskanci, yanzu yana can kin barshi a kwance kin kwashe mai kayan aiki?

Bariki ta jefa ma habib filo tace ban son iskanci.

Haulat tace oh Barka kice daya saka miki HIV oh ni haulatu da mun bani, wlh kisa a kame dan iska.

Nan sukai ta tattaunawa yanda zasu bullowa Abun.





******
Yarima Aliyu yana zaune a bukka shi d'aya, hannunshi ri'ke da news paper yana karantawa, yaji wayanshi yayi kara alaman Shigowan sa'ko, d'auka yayi danya duba, ido naga ya zaro tare da furta yes Alhmdlh, ba komai ya gani ba sai sa'kon da habib ya tura mishi wato number din Zainab dinshi, bariki kenan.

Dialing din number din yayi harya tsinke batai picking ba, kara kira yayi shima shuru, mamaki abun ya bashi Wai yau shine da kiran wani fiye da d'aya kuma duk anki dauka, d'an shuru yayi yana nazari can yace Bari ya kara kira, dialing din number din yayi yaji ance switch off, tashi yayi tare da mamaki toh mai ya sami wayar kuma?

Jin karan wayan yasa ya duba da sauri number ya gani d'auka yayi dan yana tunanin bariki ce ta kira, amma yana d'auka sai yaji sabanin haka domin muryan Gimbiya zinatu yaji,.

Tace Yarima Barka da wannan lokacin.

Amsawa yayi da yauwa.

Tace ina fatan ka dawo lafiya?

Yace Alhmdlh.

Murmushi tayi tare da fad'in nayi missing dinka Sosai wlh, harna kosa in ganni kusa dakai a matsayin matarka .

Yarima Aliyu shuru yayi yana tunanin maganan gimbiya kwata kwata bata da kunya irin na y'ay'a mata, komai ya fito mata fad'a take bata tauna zanje.

Tace hello, Yarima Yarima kana jina kuwa?

Uhm kawai yace Mata alaman eh.

Ganin tana son damunshi da surutu yasa yace Mata sai anjima tare da kashe wayan.

Gimbiya jin ya kashe wayan yasa tayi murmushi tare da fad'in duk ka gama abunda kake lokaci kawai nake jira.

Yarima kam dan gajeren tsaki ya saki, tare da fad'in maiya hanata d'aukan waya? Kuma har yanzu bata kira ba?

Kara kira yayi harya kusa tsinkewa aka d'auka.

Assalamu'alaikum

Yarima Aliyu dam yaji gabanshi ya fad'i domin jin muryanta da yayi Mai dad'in ji

Jin shuru yasa ta karayin sallama.

Amsawa yayi tare da fad'in Barka da wannan lokacin.

Tace yauwa, wa yake magana?

Murmushi ya saki Wanda bai san yayi ba, yace sunana Yarima Aliyu, ina Nasan tunda kika ji Sunan kin ganeni?

Murmushi tayi tare da fad'in eh habib yayi min bayani, gaidashi tayi tare da fad'in am so sorry ban san kai bane tun Farko, sai yasa bamu gaisa ba, dan banso inyi magana da wanda ban sani ba a waya,domin ba mutunci na bane.

Yarima Aliyu yaji dad'in maganan ta, yace hakane ana son mace ta zama mai kamun kai, Zainab akwai magana da dama da nake son fad'a miki amma ina son sai kin bani dama mun had'u.

Tace Anya kuwa? Gaskiya akwai matsala,

Cikin damuwa yarima yace matsalan me?

Tace ba'a Bari na Ina zance da kowa, Idan dad dina ya gammu zai ce ka fito, ni kuma ba zanso hakan ba.

D'an murmushi Yarima Aliyu yayi yace Zainab Aini haka nake so, kin San tun yaushe nake son ki kuwa? Bani da wani buri daya wuce in aureki.

Gabanta taji ya fad'i, tace a ina ka sanni?

Yace in my dream.

Murmushi tayi

Please Login or Register in order to submit comment