Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

#DILLALIN MUTUWA PART 01;;;51Lokacinda Xuhair yaxare takobi yakwarara ihu gamida jabaya yanunaYarima Muraisu da tsinin takobi yace lallai yau xaka mutu yasheko aguje yana ihu yatunkari Muraisu ,shiko Muraisu sai yagyara tsayuwasannan yaxubama Zuhair idanu har yakariso yakawomar sara Muraisu yakauce cikin hanxari yaxaro takobinsa yakartama Zuhair agadan baya tuni yaketa bayan jini yai feshi tsananin xafi XUHAIR yakwarara ihu yajuyo suka fuskanci juna Muraisu yace kai yaro Lallai yau xakasan Nine Dillalin Mutuwa ataresukwarara ihu suka ruga aguje suka hadu sukacame da yaki maitada hankali dankari lallai wani aiki sai dan gado domin yaki suke irinna mayakan farko sukarika kaima juna miyagun hari cikin hanxari kura taturnuke tai sama hankalin Mursiyayatashi domin lamarin yawuce saninta yagirmi tunaninta suna cikin wannan masiface Sadauki Xuhair yakaima Muraisu wani wawan sara dakyar Yakauce Cikin hanxari Xuhair yasa kafa yabanke Muraisu saida muraisu yaibaya cikin rashin sa,aYarima Muraisu kafarsa daya tafada wani Rami yaitaga taga takobinsa yafadi yai yunkurin fotowa araminnan amma sai yaji kasa takamashi gashi hannunsa bamakami Zuhair yabushedadariya sannan yakalli Mursiya yace ke munafuka lallaikisani nine mijinki kinaso koba kyasoyanxu xankashe tsinannan Mursiyatabusheda dariya al,amarin daya ba Xuhair mamaki kenan domin tsammanisa xata jitsorone yadaka mata tsawa yace ke mahaukaciya shin bakya ganin kwanan masoyinki yakarene kitsaya kina sheka dariyaMursiya tadaure fuska tace kaiwawane tayaya Kare xaikashe Xaki Kasani kai mayakine Shikuma Masoyina Dillalin Mutuwane tadaga murya tace jeka daniyyar kasheshi ammafa kasani baxaka iyaba kuma kainexaka mutu Ran Sadauki Xuhair yabaci yakwarara ihu yajijjiga takobinsa yakalle Mursiya yace Kinrasashi har,abada yafalfala aguje daniyyardatsema Yarima Muraisu Kaiyanaxuwa yakaimaR Sara Muraisu yadurkusa yamanne akasa Saran yawuce kayya lallai maxa suke maganin maxa domin tuni Yarima Muraisu yadunkule hannu yadaki kafarZuhair akwauri kal Xuhair yakarye Saida yai Sama sannan yafado kasa Muraisu yaiwani girgixa gamida ambaton sunan Allah yafoto araminnan yadauki takobi yatunkari Xuhair inda shikuma yarika jada baya yana kara Yarima Muraisu yace lallai kasani kashiryamin tarkon Mutuwa harsau biyu inatsallakewa yaukuma gaka ahannuna tabbas nibaxankashekaba amma sainamaka hukunci abisa zunubanka Yarima Muraisu yasa takobi yaima Zuhair wankan Takobi babu wani guri dabai yankeshiba ajikinsa yaimar kaca kaca jini yarika xuba ajikinsa kamar ruwa Yarima Muraisu yadaukiGimbiya Mursiya Sukoma gida anaxaune afada Sai mahaifin Xuhair yaga dawowan Yarima Muraisu lfayansa lou aisai yafuta waje dakansayai hawa yaje jeji yatarar dadansa naxuban jini yana kakari Mutuwa Baiham yakwarma ihu yadira akandoki yarungumi dansa yayo gari yakaishi gurin Likita Musluhu afara yimar magani daganan sai baima yasabi makirci inda yasa atattaro gawawwakin dakaru masu gadin Yarima Muraisu da Dansa Zuhair yakashe kaitsaye yasa akaisu fadan Sarki Lukman mahaifin Yarima Muraisu sudai wadannan dakaru da,akashe xababbune daga cikin yayan kwamandojin yaki arba,in nakasar take ataru akansu Hankalin kowa yatashi Sarki Lukman yace wanene ya aikata mana wannan barna lallai baxamu kyaleshiba kodako,aljanine shima sai munkasheshi SAI mahaifi Xuhair yace ibakowabane ya,aikata wannan aiki face danka yarima Muraisu gabakidaya fada saidatagirgixa jama,a sushiga kokonto afusace Sarki Lukman yadakama Baima tsawa yace kai asararre shinkasan abinda kake fada kuwa Baima yace ina sane domin inada shaida kwakkwara Sarki yace menene Shaidarka, fadamana shaidarka dominkoremana Shakku Baiham yace Yarima,Muraisu sunshirya futane dadana Sadauki Xuhair da gimbiya dakuma,wadannan dakaru arba,in wadandaSuke dukkansu yayan kwamandojin yakin kasannanne tolokacinda sukai nisa adaji sai Akasamu yarkaramar matsala tsakanin DanaXuhair da yarima Muraisu hartakaiga suntantanka atsakaninsu shine Yarima Muraisu yafusata ainu yaxare takobi yairantsuwa sai yakashe Zuhairu shinefa dakarunnan arba,in suka shiga tsakani shikuma yakashesu sannan yaima dana wankan Takobi yatafi yabarshi akwance tsammaninsa yamutu amma yanada Sauran shanruwa yanxu haka Dana yana gurin likita yanamasa magani kuma bubu tabbacin xai rayu Sarki yafusata yai umurni da ashiga gida akamo yarima Muraisu tunidakaru sukadira adakinsa akadamkoshi akawoshi gaban mahaifinsa inda afusace Sarki yagayamar lefinsa Yarima muraisu yace aa bahakabane yabada labarin yadda abin yagudana harda tarkunan da Zuhair yadana masa, akace koyanada shaida sai yace Gimbiya Mursiyane domin tasan komai aikodajin haka sai Vaima yadaka tsalle yace sam gimbiya Marsiya bata cancancitabada shaidaba domin Muraisu masoyintane xata iya komai akansa Sarki Lukman yace lallai mai shela yai yekuwa yamma jalisun sarki xasu xauna domin yankema Yarima,Muraisu hukunci abisa laifinda ake Xarginsa Majalisa tacika kuma amfaratattaunawa inda xama yai xafi majalisa tadau dumi domin yammajalisa sunkasu gidabiyu inda wasu sukace sai akashe yarima MURAISU wasu kuma suce lallai baxa,akasheshiba domin kowa yasan bakar gaban dake tsakaninsa da Xuhairu nanfa akarasa mafuta anacikin wannanxamane saiga sarkin kofa ahaukace yashigo majalisa sarki Yadakamai tsawa Kaiwawa meke faruwane Sarki Kofa yace Ranka yadade SarkiKUFRU dan Kafiru yayo hawa da datarin dakaru marasa adadi Dominyabaje wannan kasatamu bakidaya dankari aisai bakidaya yammajalisa sukamike cikin tashin hankali daruda rudewa Inda Majalisan taitsit TO ANADARA DADARE YAYIankawo Shayi
;;;;#DILLALIN MUTUWA 0;;;;;;51;;;; Lokacinda Yammajalisa sukaji cewa Sarki Kufru dan Kafiru yasaukada Da dakarunsa samada Miliyan dubu abayan gari Bainama Sai hankalinsu yatashi atare suka mike gamida kallon juna Majalisa takai tsit bakajin motsin komai saikarantseBabu kowa acikin Majalisan can Sar kiLukman yanumfasa yace to Jama,a anawata saiga wata bamu yanke matsayaba Gakuma yaki yaxomana yanxu xamu aje batun Yarima Muraisu da Dan uwansa Xaihairu saibayan mun kammala da makiyammu Sai Baiham Mahaifin Xuhairu yamike yace ai sam baxa mu futa yakiba har sai anyima Yarima Muraisu Hukunci domin atabbatarmana da kima da darajar yayammu su,arba,in da yakashe Fada takuma yintsit Sarki yanisa yace yaku jama,arkasata menene ra,ayinku gameda batun Mahaifin Xuhairu Wani abinmamaki abin kamar hadin baki Sai yammajalisa suka kekashekasa Sukace lallai baxasu futa yakiba Sai,an amma Yarima Muraisu hukunci Sarkin yaki Murabus yamike yadakama yammajalisu tsawa yace kai munafukai annamimai maciya amana shin idan anyima yarima hukunci towanene xaija goranci yakin dake gabanmu ko kun manta shine Sarkin yaki ayanxu afusaceWani dan majalisa yamike yace balallaine dama ainasara awannan yakiba domin Sarki Kufru yaxo da Balbalin bala,i da masifa wanda babu wani jarumi ko sadauki awannanbirnin daxai iya tunkaransa dolene mumika wuya agareshi muyi biyayya gareshi mucika masa burinsa kuma mubiya masa bukatunsa Domin murayu, adaidai wannan lokacinne Dan Sako daga Sarki Kufru dan kafiru yashigo majalisan yai gaisuwa sannan yamika takarda Sarki yakarba yamikama Maga takarda shikuma yafara karantawa abayyane kowa naji kamar Haka Takarda daga Sarki Kufru dan Kafiru nataho darundunan Maxajene Samada Maxaje Milyan dubu inamai rantsuwa dagirmata da darajata mutukar baku Mikomin Gimbiya Sanawiyyaba na aurama dana Yarima Karmah aureda ita dankari tunkafin kowa yace komai Sai Gimbiya Safira Tamike wanda ita,'yace ga yarima Muraisu dama subakwaine Mahaifinsu daya biyar matane biyu Maxa ta kwalla ihu taceda dansako kai lallai badan dansako bashida laifibada saina nasheka tace kaje kacema Axxalumin Sarkinka Kokaxa na wannan birni tafi karfinsa balle mace mafi daraja awajammu lallai kasanardashi inyanada inda xaikaro dakaru to yatafi bara domin nanda cikar kwanaki Uku xaiyi arangamada DILLLALAN MUTUWA afusace Dansako yafuta yanacewa kaiconku Banu Bilham lallai karshenku yaxo Keee Waxirin Sarki Lukman yadakama Sarfit tsawa yace ke yarinya wanene yabaki ixnin amsa gayyatar wannan yaki lallaifa kisani babu wani dakare maceko namiji guda daya daxai futa wannan yaki domin manya sunacewa Gudun daba mufuta to kwanciya yafishi Waxiri yadubi yan majalisu yace ko acikinku akwai maifuta wannan yaki atare sukace lallai babu wani wanda xai sallama rayuwarsa domin rayuwar mace daya Kawai Sai Safirat tabusheda dariya kamar taxare saida taidariya ya,isheta Sannan tadaure Fuska tadakama yamma jalisu tsawa tace kai muna fukai lallai kusani cin amanar kasa dakin futa yaki bakune kuka faraba Iyayankune Kusani Kakanninku abaya tun atsohuwar kasar Baiham sunyi tawaye ga Sarkinsu Wanda yake kakan kakammune sunsallama kasar ga makiya sunmika yayansu da matansu da iyayansu ga Sarki Rama bn Rammama yai abinda yagadama dasu Kwatsam Sai Kakammu Sadauki Bilham Dillalin mutuwa yabayyana,shida abokansa Shadaya da kakarmu gimbiya Salbiya sutunkari tarin makiya Kuma sukai nasara akarshe sukadawo da tutar gaskiya tutar musulunci awannan lokacin cin amanan iyayanku yasa sukori Sadauki Bilham yaxo yakafa wannan birni tadaga murya tace tokusani naamsa wannan yakine dasunan yanuwane guda shida Akarkashi Jagorancin Yarima Muraisu Dillalin Mutuwa takalli yan uwanta tace koyakuce yan uwana Sai Wata budurwa tamike Tace ni Sharifat namiki alkawarin tunkaran makiya tamkar guguwar annoba Saina biyu Tamiketace nima Samirat xanxamema makiya alakakai harsai sunja bayadagudu tadaga murya tace kuma bazasu tsiraba saina Uku tamike tacenima Sharmila nai alkawari addabar makiya tayadda sai sun gwammace mutuwa da rawa saina hudu tamike tace nima SARFILAT zanxamema makiya Dillaliyar mutuwa Sai Yarima FARISU yamike yadafa Kafadar Yarima Muraisu yace yakebabban yaya Safira lallai nida dan,uwana Muraisu xamu tunkari abokan gaba da masifa da bala,i tayadda Sai sunkoma kashe kansu dakansu sakamakon masifar yaki da xamu sauke musu Kawai Sai Safirata takalli yammajalisa daya bayan daya tai wani munafukin murmushi tace awancan karan da Kakammu yaigalaba akam makiyansa sai muna fukai suka koreshi amahaifansa tokusani awannan karan bayan munyi galaba akan makiyammu to baxamu xaunada Muna fukaiba tuni cikin yammajalisu yaduri ruwa domin sungane nufin Sarfirat inda sukama kallon juna cikin Furgici da tsoro Salfirata dadubi Kanninta tace yaku Dillalan Mutuwa Kuxo muje mushirya Shirin yaki domin tunkaran makiya mufara kasuwancimmu ,acan kuma Sansanin Sarki Kufru dan kafiru anata shagali kide kide da raye raye gamida wakokinbatsa shangiya da sauran aiyukan ash,sha saidan aike yasanarda Sarki Sakon Gimbiya Safirat aikoda yaji kalaman Salfira Sai Sarki Yatakarkare yakwarma ihu hankalin yammaxa yatashi na kwance yaxauna naxaune yamike namike yagyara tsayuwa gamida rikon makamisa Sarki Kufru yafara magana afusace yanacewa yaku dakaru lallai kukasancecikin shiri xamu jira nanda kwanaki uku domin mugwaxa yaki da dakarun wannan kasa mukashesu maxansu da matansu mukone birnin mubaje gidajen yadaga murya yace lallai babu wani wanda xamu bari araye face Gimbiya Mursiya domindaura mata aureda Yarima Karma dan KUFRU SHAYI YA,ISOFA
#DILLALIN MUTUWA 0;;;52~#53;;;SARKI Kufru dan Kafiru da rundunansa sunyi dafifi abayan garin Baima suna jiran cikar kwanaki uku dakarun Kasar Baima sufuto agoga,acikinkasar kuwa daukacin dakarun kasar sunyitawayen cewa bazasu futa wannan yakiba inda sadauki Muraisu da yan uwansa su shida suka ware gamida yin damaran yaki kai inkagansu saikarantse shaidanune inda sukai kwanaki biyu suna motsa jiki gamida Juya takubba akwana na ukune sukai shiri gamida gyara damaransu suka xagaya Kasar Baima Sadauki Muraisu nacewa yaku jama,ata nawannan kasa mai,albarka talakawa da masu arxiki lallai kukwantarda hankalinku dukda mayakammu sunki yaki to nida yan,una baxamu taba barin waninku yacutuba tabbas xamu tunkari makiyammu da balbalin bala,i muimusu ruwan takubba tabbas sai mun gwadama makiyammu cewa mune magada Dillalan mutuwa yadaga murya yace yaku yan una lokacin Xubar jini yayi sannan Ranar cinikin Rayuka tatsayu Sai yasaki Linxamin dokinsa yanufi bayan gari yan,uwansa suka rufa masa baya aguje kamar xasu bangon Duniya, abaya gari dakarun sunyi sahu sahu gamida shiri tunkarar mutuwa kowanne kakalli Fuskansa baxaka sake kallonsaba saboda tsananin muni sai huci da gurnani ketashi kamar Xakuna Kwatsam suji motsawar kofan birnin Baima, Sarki Kafiru yaceda dakarunsa Maxaje kushirya kofa tabude tsammanin Sarki Kafiruda Dakarunsa zasuga wata kasaitacciyar runduna tafoto kawai sai suga DAKARU BAKWAI biyar mata biyu maxa sunfuto Suka fuskacesu mamaki yakama Sarki Kafiruda jama,arsa yakaremasu kallo yaga bakidayansu yarane kanana domin babu dan shekara ashirin dabiyar acikinsu Sarki Kafiru yabusheda dariya akarshe yadaure fuska yadakama Su Sadauki Muraisu tsawa yace kai yara shin wani Xunubiku,aitama iyayanku suka turoku domin mukasheku lallai baxanyi gaggawan kashekuba xankamekune in,ajiyeku harsai nakarar da mutanen kasanku sannan indawo kanku Kai Safirattadakamai tsawa tace kai wawa lallai kahaukace sannan arude kake dakake mana kallon kananan yaralallai kasani mune Dillalan Mutuwakuma sai mun gudanarda Kasuwancimmu akanku tadaga murya tace lallai yau xaku banbance tsakanin Mutuwa da rayuwa Sarki Kufru yarafka ihu yace ke yammata lallai Sharafar mutuwa nadibarki giyar ajrumta nacinki ammabari in hadakida Dakaru goma inga iya Jarumtaki Safirat tace Kai mahaukaci lallaikasake lissafi katuna Kaxo wannan yakine da tarin mayaka miliyan goma Mukuma munfutone mubakwi to kaji dakyau lallai kowani dayammu daidai yake damayakanka miliyan biyu tadaga murya tace lallai inxaka turo dakaru katuro samadari nikuma namuka alkawarin turasu kiyama Sarki Kufru yatafa hannu sau,uku saiga dakarudari sun ware kansu Sarki Kufru yace Kusaromin kan yarinyarcan mara kunya Dakaru sukwarara ihu gamida kuwwa sukai Kan Safirat da mugunnufi Sai Safirat tai murmushi tace ina Mirat yar auta Mirat tace inataredake babban yaya, Safirat tace Wannan yaki nakine kishirya kifarmaki makiyanki domin fara kasuwancin mutuwa Mirat takwarara ihu mairatsa xukata taxare takobi taiwani futar kibiya tatunkari makiyanta suka hadu atsakiya akaikwaram tashin Farko haduwan Farko tatsinkema maxaje goma kawuna tafarkema ashirin ciki taixarya acikin Saba,in tafuta tajadaga agefe kaiyya ai bakidaya Dakaru saba,indin babu wanda yarayu bakidaya suka baje akasa matattu Itako Mirat sai takoma gefe taja daga tana wani muxurai gamida huci kamar wata kububuwa Ran Sarki Kufru yabaci xuciyarsa tahassala yakwarara ihu,SAFIRAT tadakamai tsawa tace kai wawan Sarki shinkaga yadda yar autammu tai wasan kura dadakarunka har dari tasadasu da ajalinsu taturasu kiyama tadaga murya tace kacigabada turo maxaje itakuma zatacigaba Turasu kiyama kayya kalaman Safirat sunsosa xuciyar Sarki Kufru yarafka ihu gamida tsawa tuni wan yanki daga cikin dakarunsa yayanke maxajene samada dubu dari suka kwarma ihu sukarta makamansu akasa sukai ruri sutunkari Mirat suna ihu dakarajin fusata Mirata takwarara ihu taxaro wasu kananan takubba gudabiyu masu tsananin kaifi tadiro akan Dokinta tadira akasa wata kura tatashi tarufeta bakidaya tilas dakarunnan sukatsaya suna kallon kurannan sannu ahankali kuran tayaye saiga Mirat tana wani cika tana batsewa idanunta sunyi jawur damatsanta sunkumbura jijiyoyin jikinta sukai burdum burdum takwarara ihu gashi kanta nayawo acikin iska taitsawa taceda dakarun dake gabanta tace kai tsinannu kuto inbaku mutuwa kyauta sukwarara Ihu sukayo kanta itamatai Kabbara tadakatsalle tadiraatsakiyan Makiya Wohoho yaki yakaure Mirat taiwani Fanka akasa tasare kafafun dawakai marasa adadi dawakai suka Durkushe maxaje sukaxube akasa taiwani tsalle taiwatsida kawunan makiya sukai shawagi asama kamar tawagar tsutsayekamar mayunwacin xaki haka Mirat tarika kashe maxaje tamkar barnan,isa tarika fatali da rayukan makiya yaki yakaure maxaje sukaimaMirat Runfa sunakai mata miyagun harehare inda tarika karewa gamida xullewa tanamaida martani tana aikasu lahira al,amari yamunana kisan yakaxanta kura tatashi taisama talullube ko,ina adaina ganinkomai saikaran haduwan takubba da ihun maxaje can adainajin karan takubba adaina jin ihun maxaje sannu ahankali Kuran ta yaye komai yabayyana Kaiya aisai ga Mirat itakadai atsaye jini naxuba atakubanta amma dakarunnan kaf babu maimotsi tasadasu da ajalinsu Hankalin Sarki Kufru yatashi Yakwarara ihu yaitsawa gadakarunsa yace kai tsinannu ku,afkama tsinanniyarnan kukasheta Dakaru sukwarma ihu sukai kanta Dankari aiSai Dillalan Mutuwa Su rafka kabbara sukaxare takubba sukai kan Kafifurai domin Fara kasuwacin Mutuwa TADIJAM XA,AMUTU Nikuma ZANSHASHAYINA KUJIRANI ABOKAI
#DILLALIN MUTUWA 0;;;;53
Lokacinda Mirat tafasa gayyar makiya tatarwatsa maxaje tabayyana tana sokewa gamida fedewa bakidaya dakaru dubudari ukun dasu kewayeta taturasu kiyama sai takasance atsakiyar Gawawwaki jini nadiga atabbanta wohoho sairan Sarki Kufran yabaci yakwarara Ihu yai tsawa ga daukacin dakarunsa miliya talatin yace kai tsinannu lallai kusaromin kan tsinanniyar yarin yarcan domin ta,aikata mana xunubi mai girma maxaje suka fasa ihuda Kururuwa vakidayansu sukai kan Mirat da mugun nufi inda itama tai kumaji gamida Kukan Kura tai kansu tana kwada kabbara tabdiiijam ai sai yan uwanta Yarima Muraisu Sharifat Suhailat, Fadilat Sarbilat Muhusin suma suka rafka Kabbara tare da kwarara Ihu subi bayan Amirat domin sutallafa mata atare kuma alokaci guda suka afkama Kafirai da balbalin bala,i inda suka fara saukema makiya ruwan takubba nan kasuwancin mutuwa tasoma suka xamo Dillalan mutuwa masu sada mutum da ajalinsa dankari maxa maganin maxa Yarima Muraisu yarika watsida kafirai baya barin wanikai face yadatseshi haka yake dandatsa kasusuwan maxaje iyakai sara sai yakashe Kafirai marasa adadadi inko yakai suka abin ba kyan gani wohoho Wani aiki Sai yayan Gado domin Suhalat da Sharifat sun hada karfida karfe sundurfafi makiya suna saukemusu axabar yaki suduka amatu adikesuma amatusukaxamema arna Annobar mutuwa domin duk inda suka kutsa atsakanin makiya saikaga kawuna natashi sama jikkuna naxubewa akasa nanfa Wutar yaki taruru annobar mutuwa tawanxu Dillalan mutuwa sukaci gaba da sana,arsu Sarewa gamida Datsewa daraba raida rayuwa tabbas kafurai Sunga bala,i kuma sunyi karo da mutuwa domin sunsha takura da matsa tayadda suka rude gamida damewa har basama iya gane tayaya ake kashesu Masifafa tai mashifa Inda Muhusin Da Sarfilat sukarika wani Salon yaki atare suke kai Sara kuma atare suke kai suka sannan harwan tashi suke asama suyi shawagi akan makiya suna datse kawunansu guri yadagule da ihun maxaje kururuwa mutawa tayawaita karan haduwan takubba yacika ko,ina jini yarika kwarara sassan jikin dan,adan sukari yawo ako,ina kurar yaki taturnuke ko,ina kai masifa akwance take kuma Allah yatsinema mai tonota domin kisan yamunana barnan rayuka sunyi yawa Gashi saikashe kafurai akeyi amma saida tuttudowa sukeyi kamar baxasu kareba anacikin wanna yakinne Sai Dillan mutuwa Sukarika jiyo muryan mai Sanarwa yana cewa yaku Dillalan mutuwa hakika kunbar baya dakura domin acikin Birnin Baiham yamma jalisu sunyi tawaye sunhada bakar rundana tamaxaje dubu dari tara sunkewa masarautan Baiham sunyi rantsuwa Sai sunmma Sarki Lukman juyin mulki kuma sai sun yanka ilahirin ahalinsa Kaiyya aikoda Dillalan mutuwa sukaji Wannan Sanarwa sai suka janye jikinsu ayakin da ake gogawa nanfa acigaba da hararan juna tabbas Rundunar kafirai tasamu mugun rauni domin yanxu yawansu bai wyce miliyan biyarba ankashe Sama damiliyan ashirin da biyar Koda Sarki Kufran yaga mummunan barnan da Dillalan Mutuwa sukaima Rundunansa Sairansa yaba xuciyarsa ta hassala takama tafarfasa tana kuna yatakarkare yakwarara ihu yaxagi rana kuma yaxagi wata sannan yanuna Dillalan mutuwa da tsinin Takobi yace kai tsinannu lallai yau baxaku tsiraba daga kaifin takubbanmuba tabbbas sai kun mutu kuma acan cikin birninku Sai kunrasa mahaifinku Sarki Lukman Sannan kai yarima Muraisu saikarasa Masoyi yarka Mursiya Domin Yammalinsunku suna taredani nine sukema aiki acikin birninku sai yabushe dadariya akarshe yakwarara ihu yaima Dakarunsa tsawa yace Kai gayyar mitsiyata lallai kukawomin karken tsinannun yarannan Dankari dakaru Miliyan biyar sukai kuwwa gamida ihu sukayo kan Dillalan mutuwa suna ihu da kururuwa Sai Yarima Muraisu yadaga murya yace yaku yan,uwana kujuya kukoma cikin birnimmu domin ku yaki Dakarun tawaye kusauke musu kawunan kasa nikuma xan fuskaci kafurai ingwada musu Nine DILLALIN MUTUWA take yan uwansa sushida sukai baya aguje suka fada cikin birnisu shikuma yakalli tarin makiya yayin dasuke daf suriskeshi Sai ya kwarara kabbar Yafalfala aguje yadaka tsalle yadira atsakiyar kafurai Wohoho LA,ILA HA ILLALLAH aikamar barnar iska tamkar gobara daga kogi inda kasan guguwar annoba haka yarima Muraisu ke fatali da rayukam makiya yarika kutsawa tatsakankaninin abokan gaba yana raba musu mutuwakyauta duk inda yakutsa mutuwa nabiye dashi inya sara itakuma ta wafta tawatsa masu karan kwana kiyama Yarima Muraisu yatarwatsa gayyar kafurai sujiba dadi sukaji masifar kaifin takobi daxugin sukar bakin tsinin mashi tilas suka jabaya Yarima Muraisu yaidariya gamida daka musu tsawa yace kai arna nine makara yaki inda nafara yaki tobabu hutu sai angama yaxaburi doki dokin yairimi gamida haniniya yarima Muraisu yaikabbara ya,afkama arnada sara da suka yana bigewa dokinsa na takewa wayyo maganin wuya agudu aikoda yammaxa sukaji wuya sufahimmci Yarima Muraisu baxai kyale mutun guda arayeba aisai suka xubarda makamai suka ranta anakari Inda Sarki Kufran yarude gamida tsorata yainiyyar takawa aguje amma yamakara domin tuni Sadauki Muraisu Dillalin Mutu yada Dogon mashi ya tsireshi sannan yasa takobi yasare kansa yadauki kan yatunkari cikin birninsu domin yaga abinda kefaruwa tsakanin yan uwansa da Dakarun tawaye Lokacin da ya isa cikin birnin sai yataradda yan uwansa sun galaba akan Dakarun tawaye amma annemi Gimbiya Mursiya anrasa Hankalin kowa yatashi Can sai aji mai sanarwa yana cewa lallai Jarimi Xuhairu shine yasace Gimbiya Murshiya yabi Takofan Sirri yai Kudu KAI AI SAI YARIMA muraisu yaikuwa Yasali linxamin Doki yai wani Futan Burgu yafuta aguje tamkar FUTAN KIBIYAA shayi da xafi
#DILLALIN MUTUWA 54;;;
Lokacinda Sadauki Muraisu ya,isa cikin gari sai yatarar yan,uwansa sunkarya Dakaruntawaye sunkashe nakashewa wasu sunmika wuya ankamesu saidai babban tashin hankali annemi Gimbiya Marsiya anrasananfa hankalin kowa yatashi can Sai maisanarwa yai sanarwa yanace Lavari ya iso garemu cewa Axxalumin Sadauki ,sadauki Muraisu yasace Gimbiya Marssiya shida Dakaru Dubu arba,in sunyi Kudancin Duniya Daniyar guduwa na har abada wohoho aikoda Sadauki Muraisu yaji wannan Sanarwa Sai yaima Dokinsa kaimi dokin yairimi Gamida haniniya sannan yadaki kirjinsa dakafafunsa nagaba sannan dokin yai wani Futan kibiya yacilla aguje tamkar xuciya haka Dokin ke tsula Gudu babu tudu kuma babu gan gare duk inda yasamu wucewa yake tamkar tsandauri keta kwaxaxxabo da Sahara gamida tsallake Tsaunika da manyan Duwatsu Saida saida Yarima Muraisu ya,uni Cur yana tsula gudu bisa Dokinsa amma kokuran Sadauki Zuhairu baya hangowa Hankalinsa yatashi yarika tsulama dukinsa bulala har yariski Wani Kauyan Fulani yatarar amma Fulanin Kaca kaca ankar kashesu ankwashe dukiyarsu sannan an bankama Garin Wuta Yarima Muraisu yarikaxagaya Garin koxai sami Mairai koda mutun dayane amma bakidayababu sai tulin gawawwaki har yafara barin Kauyan Sai yarika jin wani Sauti acikin wani katon rami take yaje bakin ramin koda yaleka sai yaga matan Fulaninnane da yaransu acikin ramin bakidaya Saida yacirosu anan suke bashi misalin axxaluman dasukamai musu wannan aiki indayagano bakowa bane face dan,uwansa Xuhairu da jama,arsa maibashi labarin tace naji Shugaban axxalumannan yana cewa zasu nufi Kasa Yamnas domin Sarki Harun abokinsane Koda Yarima Muraisu yaji kalaman mai bashi labari Sai yai bankwana dasu sukaimar Fatan alheri dacin nasara akan makiyansa yasurfafi Dokinsa yanufi Kasan Yanmanass Tafiyace takwanaki Bakwai saboda haka babu yada xango kumababu tsayawa gudu kawai dokinsa ke tsulawa tamkar xai tashi sama gilmawa yake tamkar walkiya burinshi kawai yaganshi akasar Yamnas Al,amarin Sadauki Xuhairu kuwa tunda Subar kauyan Fulaninnan tafiya suke bisa Dawakansu da axabebben gudu kwatsam sai Sukai karo da wata tawagar yamfashi Tawagace tamaje dubu dari biyu sansani yamfashin sukafa maxa da mata suna kwace dukiyar matafiya koda akai Gabadaba Sai Shugaban yanfashi yadakama Rundunar
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment