Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

HABIBA?????
Kuma yaya sukayi soyayya da Nasser abaya????
Miye dangan takarshi da ita?????
MASHA ALLAH !maikaratu anan zan dakata,Free page yakare,sauran cigaban labarin nakudine,
Lallai saika bada tugwicin wani Abu sannan muci gaba da tafiya tare dakai,
Inajinjina gawadanda suke bibiyar labarin nan Allah yabar zuminci.
________________________________________
KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN
RUDANI
NA
FATIMA DAHIRU FUNTUWA BINTA

Ranar Litinin biyu ga watan FEBRUARY akafara Shari ar H-Amina mansur,kamar yadda akasaba,kowace ranar Monday kotun takancika makil da jama'a.
Haka aka fito dasu duk sunfuta kamanninsu,bayannatsu,maga takardar kotun yakira sunan shari'ar da za'afarayi a yanzun,sannan lauyoyi suka gabatar dakansu kamar haka.
Sunana Barrister Abubakar Ibrahim,ni loryer ne Daga hukumar kare hakkin Dan Adam,batsayane awurin nan domin kwayoma iyalan marigayiya hakkinsu na kisan 'yarsu da akayi.
Daga daya bangaren kuma tace:sunana Barrister Aseenat,ni lauyace wadda nake kare wadda ake zargi da kisan marigayiya Mariya,sannan gaba dayansu suka zauna.
Alkali yace daga bangaren kare hakkin Dan Adam ko zaka sanar damu dalilin daya sa kuke zargin H-Amina ita takashe kishiyarta?
Barrister Abubakar yasake mikewa tsaye,sannan yayi godiya ga Alkali,yaci gaba dacewa .
Ranar Ashirin da uku ga watan January H-Amina da kawarta sunshiga gidan marigayiyar da tashin hankali mai tsanani,Wanda daga karshe har ita H-Aminar tayi ikirarin cewa,lallai bata fita gidan saitaga gawarta,kuma hakan tafadeshine abainar jama'a,bayan kuma tabar gidan dawasu awanni sai aka tarar da gawar mamaciyar adakinta inda aka kasheta da wuka,tahanyar caka mata ita akahon zuciya.
Don haka mukeso wannan kotu mai adalci data dauki matakin daya dace akan wannan matar,Nagode.
Zuwa can Alkali yace ko lowyer wadda ake zargi tanada abin cewa?
Sai itama tamike bayan Barritar Abubakar yazauna.
Tace:kwarai kuwa ya mai shari'a.
Maganar cewa H-Amina ta ambaci zata kashe Mariya,wannan ba abin mamaki bane,domin kuwa kowayasan zafin kishi ga diya mace,ayayin da irin Abinda yafaru ga H-Amina yafaru agareta,zata iya fadin kowace irin kalmace ayayin da kake cikin bacin rai,harma abinda bazaka iya aikatawaba.
Tafadi Kalmar kisane badon zata iya aikatawaba,saidon zafin kishin datake ciki a wannan lokacin,sai kuma wani yayi amfani da wannan damar ya kashe marigayiyar,sannan yajanye jikinsa.
Sannan kuma na biyu,H-Amina harta shiga gidan tafito bataga Amaryar mujinnataba,dalilin mujinta daya rufe kofar dakin,don haka inaso kotu tabani dama inyima Alhaji mansur wasu tambayoyi.
Maga takarda yafada dakarfi,alokacin da Alkali yabada izinin akirasa.
Ina Alhaji Mansur mujin marigayiya!!?
A hankali yafito,yaje inda akebukatar yatsaya.
Sannan Barrister Aseenat tatafo wurinsa.
Tace Alhaji mansur,wayene yarufe kofar dakin Amaryarka ayayin da H-Amina tashigo?
Yace:nine.
Tace meyasa karufe?
Yace saboda INA tsoron haduwarsu,saboda ni na auretane uwar gidana bata saniba,sainayi gudun kada suhadu tabigeta.
Tace kana ganin H-Amina zata iyakasheta?
Yace a'a bazata iya kashetaba.
Tace Alhaji mansur wayene yafara bude dakin bayan H-Amina tatafi?
Yace ninafara budesa,sannan nacemata tayi hakuri zantafi kanoyanzun,inbi matata.domin inbata hakuri akan abinda nayimata,sannan nukayi sallama natafi.
Tace katabbatar H-Amina tatafi alokacin?
[9/14, 5:14 PM] +234 916 252 6909: Yace kwarai tatafi,don alokacin ita takai gida,nikuma nakusa kaiwa,kawai sai akakirani awaya.
Daidainan kuka yaci karfinsa,cikin kuka yake cewa,akashaidamani cewa,indawo gida antarar dagawar matata acikin dakinta hankalina yatashi sosai.
Barrister Aseenat tace nagode,shikuma yakoma wurin zaman sa yazauna yanata sharbar kuka.
Sannan tace ya mai shari'a yakamata ayi duba gamedawannan lamarin,mujunsu yashaida mana cewa sanda aka kashe mamaciyar H-Aminama takai kano,to tayaya wadda bata nan zatayi kisa?
Nagode ya mai shari'a,sannan takoma mazauninta tazauna.
Bayan 'yan rubuce rubuce da Alkali yayi tare da mataimakansa,sannan yadago kai yace:
Ko Barrister Abubakar yanada wani abin cewa?
Yamike tare dafadin akwai ya mai shari'a.
Yace aiba lallaine sai mutum yana nan zayyi aikata kisaba,zai iyasawa ayimasa,kuma kibakomai kawarta aitanazaune agarin,lallai zata iya biya kokuma tasa kawarta ta aikata,kunga badole saitayi dakantaba.
Don haka ba abin mamaki bane don ance lokacin da akakasheta ita takai kano.
Don haka nakeso wannan kotu mai adalci data duba wannan maganar tawa,abinciketa sosai domin ataimaka azartar mata da hukuncin dayahau kanta.
Nagode yamai shari'a.
Alkali yace ko Barrister Aseenat tanada wani Karin bayani?
Tace inadashi yamai shari'a,inaso kotunnan mai adalci data duba yanayin maganganun damukeyi,dagani har Barrister Abubakar muna maganane akan abinda bamuda tabbas,dukka akan zargi muke magana,don haka nakeso Courtu tabamu dama domin mugano hakikanin gaskiyar abin.
Nagode yamai shari'a,sannan tazauna.
________________________________________
Ranar goma sha shidda gawatan FEBRUARY,aka kuma zama court, domin cigaba da Shari ar H-Amina,kamar yadda akasaba,Barrister Abubakar yafara gabatar dakansa,sannan Barrister Aseenat itama tagabatar dakanta,sannan suka zauna.
Mai shari'a yace munji inda muka kwana ashari ar baya,kocikinku akwai Wanda yakara samun wani bayani gameda wannan kisan?
Barrister Aseenat tamike tsaye tare dafadin masamu yamai shari'a,amma kafin nan inaso ingabar da Hashimu.
Hashimu yafito yatsaya inda ake bukatar yatsaya,sannan itama tataho inda yake,tace:
Hashimu ka kwantar da hankalinka,kasanar da kotu wayekai?kuma menene alakarka da mariya?
Yace sunana Hashimu,kuma alakata da Mariya tun muna yara taremuke daita,inasonta da aure,kuma mahaifinta yabani,amma daga baya yarasu,dalilin haka saizaman Mariya yakoma kano,bansan alakarta dakowa acanba,daga baya sainaji za'a aurar da ita gaAlhaji mansur,iyakar abinda nasani kenan.
Barrister Aseenat tace alokacin dakaji za'a aurar da ita yaya kaji a wannan lokacin?
Yace gaskiya banji dadiba.
Barrister tace shiyasa kacema mahaifiyarta zata gani?
Yace e hakane,shiyasa nace mata zata gani,kuma gashi tagani.
Gaba daya hankalin mutanan court don yadawo kansa,aka fara maganganu kasa-kasa,har Alhaji Mansur nacewa:
Kaji azzalumin yaro!Ashe shiya kashe ta!bazan yaddaba!!!
Hashimu yaci gaba dacewa,nasan duk Wanda yasaba alkawari,sannan abin duniya yarudesa,lallai saiyagamu da jarrabawa arayuwa!hakika mama jummai tadauki alhakina,shiyasa tagamu dawannan iftila in,
Barrister tace shiyasa kaje kakasheta?
Yace bani nakashetaba,lallai dai nasan dai Allah yayi masu hukunci dai dai da abinda suka aikatamin,amma banyi tunanin tahaka abin zai bullo masuba,hasalimani bansan gidan da akakaitaba.
Barrister tace kafito kadama kotu gaskiya batare daka wahalar daitaba,wannan Abu da akayi maka shine yasa kaje kakasheta kenan?
Yace bani na kashe taba,domin ranar da akayi kusammani banada lafiya,aranar aka sallamoni daga Asibiti,ibagida kwance .
Tace to amma alokacin...............
Barrister Abubakar yakatseta da cewa inada korafi yamai shari'a!!!


Nemi littafin RUDANI kada kabari abaka labarin!!


Fateema Dahiru Funtuwa Binta
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment