Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Shinko mai maganin zai iyaba Faiza magani dukda tayi mai wulakanci afarko????
Yaya labarin rayuwar Auren Faiza da Garzali takasance????atsawon zaman dasukayi harta haifi 'ya'ya hudu dashi???
Shin Faiza zatayi aure koko kaddararta kenan?!??
SHIN MENENE AINIHIN MATSALAR FAIZA?????
Kai daikasance tareda Fateema Dahiru Funtuwa Binta.
Maman Rukayya.
MARUBUCIYAR LITTAFIN

BABBAR HUJJA 1&2&3
KWATAR KAI 1&2&3
RUDANI 1&2
WATA SAKAYYAR........

________________________________________

Wani yanki daga cikin littafin BABBAR HUJJA 2

Yadauki waya takira number Alhaji Salisu,bayan sungaisa,tace:
Yaya dana nakirakane insanar dakai cewar wannan auren najanye zancensa,kayima 'yarka wani mujin ba Dana ba.
Alhaji salisu yace bangane mekike fadaba,kina nufin kice auren Hafsat da Ahmad anfasashi?
Tace kwarai kam!anfasashi,kayi hakuri yaya banayi hakan bane don in wulakantakuba,a'a nayine kawai domin hakan shi naga yafi dacewa,saida safe.
Ta kashe wayar.
A lokacin kuwa kuka wiwi Ahmad yakeyi kamar mace,donya tabbatar anrabashi da Hafsat kenan.
Tace kayi hakuri Ahmad,nasan rabuwar masoya akwai ciwo,to amma kaitaka tazama doleni,don haka kayi hakuri.
Cikin kuka yace to umma kifadamin menene dalilin?
Tace zanfadamaka Ahmad,amma bari musamu lokaci mai tsawo tukunna,domin inbaka labarin kokuma dalilin dayasa nakiyadda ka aure Hafsat,tashi katafi dakinka,Randa kasamu lokaci kazo insanar dakai labarin.
Alhaji salisu yana ayije wayar ,yadauki mukullin motarsa cikin hanzari batare dayayima kowa salkamaba,yafigi motar da karfi,sai gidan Dan uwansa Alhaji Sani.
Acikin dakinsa Wanda yake saukar baki yasauki Dan uwannasa.
Alhaji Sani yace lafiya dai naganka yau duk arikece haka?
Aidole kaganni arikice Sani!dominnazo maka dawani mummunan labari!!mai tada hankali !! Waikamar Hajiya Aisha takirani awaya yanzun take shaidamin danta yafasa auren 'yarmu!!!
Alhaji Sani yayi saurin mikewa tsaye,tareda cire hularsa yajefar,zufa tafara tsatstsafomai adukkan ilahirin jikinsa yace:
Anfasa auren Hafsat da Ahmad???????amma wannan mata tacuceni!shiyasa tunfarko nace ayi auren nan kafin tadawo!akakibin shawarata!!toga irintanan.
Gaba dayamani kunrikitamin lissafina yaya!!adalilin Auren nikaina nasaran wasu mahaukatan kudi dazansamu!!ammako Aisha talalatamin lissafina!!ta cuceni yayah!!!!
Alhaji salisu yamike tsaye tareda dafa kafadar Alhaji Sani yace:
Bakai tacutaba Nita cuta!domin kuwa hatta kayan dakin yarinyarnan kasar waje natura aka siyosu,nakashi kudin dani kaina nasan dukiyata taraurawa,domin inasa ran za'asamu wasu bayan auren nan,domin idanna aurar da Hafsat ga Ahmad tankar wani jarine nazuba Wanda nake hangensa kusa-kusa,amma tazo tatarwatsamin wannan shirin!! Don haka bakai tacutaba Nita cuta!nima din bata cuceniba kanta tacuta!!domin wallahi bazanyi asaraba!!!matsalarmudai kudiceko? Tobasaita hanyar wannan auren kawai zamu sanesuba.
[19/12, 10:16 pm] Fatima Dahiru Funtuwa: AKWAI WATA HANYAR!!
Alhaji Sani yace tayaya za'ayi musamu wata hanyar? Kaidai kawai Aisha Tagama watsa mana shirimmu! Saida nagama karantar da yarinyarnan kwantar dakai,da lallashi domin tasamomana abin hannunsa,amma lokaci guda an lalata mana wannan shirin!toma miyene dalilinta NA fasa auren nan?kodai tagano shirimmune?
Alhaji salisu yace ko daya mummunar Akidar Nance,dakuma riko da abinda yafaru tsakaninmu tunna yarinta,shine takeso tadawo dashi sabo.
Alhaji Sani yace aini nasha abinda yawuce yariga yawuce kenan,to lallai kam!!Aisha tadeboma kanta!! 'Yan ubancinne zata nuna mana yanzun??
Alhaji salisu yadafa kafadarsa yace kakwantar yace kakwantar da hankalinka,ninasan abinyi!dani take magana!
Sannan yafito cikin gidan yana kada makullin motarsa,tareda yin kwata,yanufi inda motarsa take yakuma figeta da karfi.

________________________________________
Wani yanki daga cikin littafin BABBAR HUJJA 2

Dai dainan Alhaji salisu tashigo falon ,suna hada ido da H-Aisha yabata Ransa tagaisheshi ko amsawa bayyiba,kawai sayya hauta da fada.
Wallahi Aisha kinbani mamaki!!ayanzunke harkinfison dangin mujinki akannaki dangin? Kika hana Ahmad ya auri Hafsat amma kikayadda ya auri suhailat! Munsan matsayinmu awurinki!baki daukemu bakin komaiba!amma ba komai kanki kikayimawa!
Tace yaya bawai naraba auren Hafsat da Ahmad bane akannaso,kawai narabane domin cika umarnin iyayemmu,amnani inason Hafsat.
Yace Ohoo! Ta haka kikabullo! Toshikenan tundake abin duniya awurinki baya wucewa,kinyi yadda kikeso!sannan ranshi abace yabar gidan cikin sauri yana saba BABBAR Riga,
Gidan Alhaji Sani kawai yanufa.
..............to kaji dai abinda yafaru tsakanina da ita,wannan gaba tunta iyaye,nazafin kishi dasukayi,Ashe ita tana nan tana rikommu dashi!!!
Alhaji Sani yace to nagane,Ashe shiyasa tazo tahana wannan auren? To INA Alhaji salisu,
Alhaji salisu yace gani.
Alhaji Sani yace badai matsalatmu kudi bace? To akwai yadda za'ayi asamesu,mubar zancen wannan hadin auren,mukoma ga yaya za'ayi musamu kudin da zamuyi alfahari dasu har 'ya'yammu,sanin kankane H-Aisha tanada dukiya shiyasa takemana abinda taga dama!aure yarage saura kwanaki kadan tazo tarusa manashi! Niharnafara lissafin irin ma'aikatun dazangina adalilin wannan aure,tazo talalata Mani shirina! To akwai sake!!! Kawo kunnanka infadamaka yadda za'ayi.
Alhaji salisu yasunkuya,shikuma Alhaji Sani yana radamai WATA magana ,wadda akarshe suka kyakyace da dariya harda dafa hannu.
________________________________________wani bangaren daga cikin littafin BABBAR HUJJA 2
Cikin falon Alhaji sulaiman din suka sauka ,baysan sungaisa,tareda kara jajantama juna,sannan suka tanbayeshi sun kira sun ambaci abinda za'abasu?
Alhaji sulaimsn yace a'a tunda ga wannan rana basu kara kiraba,dama kuma daboyayar number suka kira.
Alhaji Sani yace to aishikenan duk dadai munsan matsalar bata wuce takudi,kuma Tabbas zasu kira susanar dakai,to amatsayinmu NA 'yan uwanta wadanda tayima gata arayuwarsu,saboda duk wani yanayi najin dadi da muka tsinci kammu aciki yanzun itace sila,don haka mukaga mune yakamata mubiya wadannan kudi idan sunfada,
Yasa hannu yamikama Alhaji sulaiman Akwatin dayake hannunsa,yace:gashi million gomane gudummuwa daga wurina.
Alhaji salisuma yamikamai NASA Akwatin yace: nima gatawa gudummuwar million gomace nima,saboda mune yakamata mufansheta,amatsayinmu NA 'yan uwanta,domin kuwa mun tabbatar kudin da zasu bukata bazasu wuce million Ashirinba,to shine mukaga yakamata mumuhada kudin................
TIRKASHI !!!!!mai karatu maza kabemi wannan kayataccen littafin donjin yadda za'akwashe da wannan harkallah mai dauke dacin amana, hikima dakuma dubara wurin boye babban laifin da suka aikata,hakika labarin BABBAR HUJJA yazo dawani sabon salo naban mamaki
Daukar fansa ! Riko ! Dakuma zazzafar soyayya bantausayi

Kadai maza nemi naka akan kudi naira 300 kacal.
[20/12, 12:17 am] Fatima Dahiru Funtuwa: WATA SAKAYYAR........1

NA

FATIMA DAHIRU FUNTUWA BINTA

PAGE 11
Sai dare yayi kowanacan tareda mujinta,ita saita kwanta itakadai,aida tausayi,duk kannanta nakwana daazajensu ita sai ita,kuma bama rana,aineman magani yazama dole.

Maman Faiza tamike taredafadin,Bari inje induba girkina.
Tana wucewa su Jamila suka fashe dadariya itada maman Hafsat,wato mama taji firar zatafi karfinta tatashi tatafi.
Itakuwa faiza jinsu kawai take,gawani kullutu yazo yatokare mata makogwaro,Wanda tarasa dalilinsa,hawayene kawai kekokarin fitowa daga idanunta tana kokarin maidasu.
Haka takai hardare tarasa abinda keyimata dadi.
Misalin karfe uku nadare tatashi,tayi sallar Nafila,tafara Addu'a.
YA Allah kayayemani wannan kuncin danake ciki.
Allah kasabyamin farin jini.
Allah kabani masoya.
YA Allah kazaba Mani muji NA kwarai.
Allah ka iyakancemin wannan zawarcin.
YA Allah wannan DUHU danake taredashi Allah kayayemanishi.
YA Allah kahaskakani.
YA Allah ta gabas,data yamma.
Ta kudu data Arewa,Allah kafitomin da muji mai Albarka.
Allah kayafe Mani zunubaina, ka yafemani kura kuraina.
Tadauki lokaci tana karanto Addu'oi kala-kala abakinta,daga karshe taita karanta salatin Annabi (S A W ) har bacci yadauketa.
Saida akakira sallar Asuba,tatashi tayi RAKA'A TANUL FAJIR sannan tayi sallar asuba.
Nan taci gaba dazama harrana tafito,dama bata komawa baccin safe,Al-Kur'ani take dauka taita karantawa harrana tafito.
Misalin karfe Takwas nasafe, 'yarta khadija tashigo,bayan tagaisheta tace mama, malam fayayi maganar kudin wata,tun wancan satin bakibaniba.
Faiza tayi shiru,fonta manta da maganar kudin watan yarannan,tace:
To yanzun dai banida kudi,kuje kuzauna nanda kwana biyu idannasamu zanbaku kukai.
Khadija tace to mamammu aikoromu za'ayi.
Tadaka mata tsawa,bacewa nayi kuje kucire kayan kuzaunaba!!kocewa nayi kuje makarantar?kubar zuwan innasamu nabaku kunje,tunda kokunjedai koroku za'ayi.
Kuma kinatsu agida,saura kitafi yawo,iyacidai aikene aita aikenku,kowane yaro yatafi makaranta saiku,wannan ya aika-wannan ya aika,Allah dai yarufamana Asiri.
Khadija tawuce,sukaje sukacire kayan makarantar gaba dayansu.
Faiza tafara tunanin inakuma zata samu kudin dazataba yarannan sukoma makaranta,haka wancan watan saida yayi sati biyu basujeba,Toh!Allah yakawo hanya.
Misalin karfe Hudu NA yamma,maman Hafsat tazo wurin faiza,bayan sun gaisa take cewa:
Dazun INA tafiya baje siyo kayammiya,dayake duk yara suntafi makaranta,saina hadu da malam shehu,zashi gona,yake tambayata kina INA?yaga kinrabu da zuwa.
Nace kinanan lafiya lau,shine yace idannazo wurinki infada maki yanason ganinki.
Faiza tace wallahi maman Hafsat nida nama hakura kawai,wannan dai Abu Allah yayi Mani maganinsa,kumani yanzun konacema zanje wurinsa banida kudi,kumani banaso inta zuwa banda kudi.
Maman Hafsat tace hakane,amma kuma ai ansan halin da ake ciki,taimakamaki kawai zayyi,kidai shirya kije kiji Neman dayake Maki.
Faiza tace toshikenan,nidai banda kudi,hakanan zani.
Maman Hafsat tace kije hakanan din,aidai kinji abinda zaice maki.
Karfe biyar nayi,faiza tashirya tatafi wurin malam shehu mai Almajirai,bayan sun gaisa yace:
Faiza kwana biyu?
Tace malam kuma lafiya lau,nadai rabu dazuwane.
Yace tome yasa?
Tace hakanan malam,abinne naga sai ahsnkali,haryanzun daishiru,nida harma nahakura.
Yace inayimaki bakin kokarina,al-amarinne yayi Nauyi dayawa,gaskiya bantabayin aiki irinnaki Wanda yadauki jinkiri hakaba,idnnayi Rokon Allah to acikin ikonsa ba'awuce sati daya bukata batabiyaba,amma naki gashi haryanzun,meke faruwa dakene?
Shinko zaki iya tunawa,kokin tabayin wani laifi Babba Wanda yasa haryanzun bukatarki bata biyaba?
Fa

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment