Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Cikin sallama yashigo falon, tunda yaga yanayin dasuke ciki,yasha jinin jikinsa,ya'kara so ahankali taredafad'in mom lafiya?.
Tadago kai takalleshi cikin tashin hankali,sannan tace Al ameen daddyn Kane yayi aure.
Cikin karfin murya yace: daddy kuma!?
Tace hakane Amaryar tana manumfashi,shine naje nanuna raina ya'baci,natafo,wai yanzun anje antadda Amaryar ankasheta,shine akace nice,a yanzun haka 'yansanda nanan hanyarsu tazuwa sutafi dani.
Yace sutafi fake mommy?
Tagyad'amai kai alamar e,tareda share hawayen dasuka zubo aidonta.
Yace to amma mommy.................

Tad'agamai hannu tareda cemai ya isa!kada kace komai Al ameen,kai d'anane,kuma sanin kankane Addu'ar 'ya'yazuwaga mahaifansu kar'ba'b'biyace,don haka ita kawai nake bukata awurinka,don ba abinda zaka iya taimakamin dashi yanzun face ita.
Nandanan shima yaji hankalinsa yatashi,zargin kisan kai?wannan ai babban Case ne,yo amma mommy ita meyasa taje gidan?duk dadai nasan mahaifiyata tanada zafin kishi.
Hajiya tace tashi katafi d'akinka ,kaitayimata Addu'a.
Yatashi jikinsa asanyaye,yakoma dakinsa,kai tsaye gadonsa yafad'a,hawaye nazuba a idanunsa,yadauki filo yarungume.
Yace azuciyarsa yanzunnan tafiya za'ayi da mommy station? Akan zargin kisan kai? Daddy meyasa kayi mana haka?meyasa kakara aure mommy batasaniba?kuma dukda kasan zafin kishinta?
Kawai sayya tuna da wata rana suna zaune shida mommysa afalo.

***** ***** ****** ******* ********

Yace mommy nikau intambayeki?
Tace inajin ka .
Yace wai meyasa kikeda tsananin kishine haka?sai inga duk lokacin da wani yayimaki maganar kishiya sai inga duk kin canza.
Tayi murmushi tareda 'ballar Apple din dake hannunta,tace yarone kai ba kasan komaiba game dawannan,sai nan gaba tukunna,kodayake kai Namiji ne bazaka fahimtaba,amma ko 'kanwarka Asiya ba tayimin irin wannan tambayar ba,tundadai ita tayi aurennan.

Sayyace nikuma mommy bazan biyema matataba,inkiyin aure,ni mata biyu zan aura.
Tace inma Hudu zakayi ina abinda yadameni,sai inyi maka Adduar Allah yataka riko.
Sayyayi dariya yace ammani bansan abinda yasa Daddy mu yazauna da mata d'ayaba.
Tace Al Ameen tononama kakeko?inawasa dakai!to abinda yasa daddyn ku yake zaune dani nikadai,saboda nikadai din naishesa!
Yace haba mommy bahakabane,idanna zauna INA lissafine,sai inga duk abokan daddymu shikadaine keda mata d'aya.
Tace wata kan tooh!har lissafanima kakeyi?kan anan kana lissafi!to tashi kabani wuri!takaimai jifa da filon dake hannunta,yagoce ,yatashi dagudu yana dariya.

( Fatima Dahiru funtuwa Binta 09162526909)

Aah!kajini da yaro,shiyasan me akecema ki shine? Hada wani zaka hada mata biyu,to Allah dai yatayaka riko,yabaka ikon yin mata biyun,don yanzun aurennan nazamani inba mata biyu ko uku kahadaba ba kagane anasonka,Allah yacika maka burinka,yataka riko,Allah kuma yahada maka kan matayenka,Allah yabaka masu sonka da gaskiya, sannan tad'auki rumot ta canza tashar datake kallo.

******* ****** ****** ****** ********

Koda yagama wannan tunanin idanuwansa sunjike da hawaye,yanzunnan mommy akezargi data kashe kishiyarta? Nandanan yadauki waya yakira kanwarsa dake aure yasanar da ita.
Asiya itama hankalinta yatashi sosai,tareda fadin meyasa daddy zayyi masu haka?meyasa zayyi aure bamu saniba?itama tafashe da kuka.
Washe gariko ko karyawa sunkasayi,kowa zugudum-zugudum,kamar anyi masu mutuwa,suna sauraron shigowar 'yansandan da akace zasuzo daukar mommy, dasunji motsi saisuji kamar sune.
Tun safe dama Asiya sammako tayo,idanunnan nata jawur!suna zaune afalo kowa yabuga uban tagumi.
Asiya tace mommy nikau sai inga ,daki zauna anan azoatafi.
Azo atafi dake cikin tozarci da wulakanci,dake kikaje kikakai kanki.
Kowa yad'ago kai yakalli Asiya,lallai kam kinkawo shawara mai kyau,hakanma zaikara tabbatar dacewa ba ita tayi kisanba.
Kawai saita mike da nufin tatafi wurin motarta don taje manumfashi, Asiya kuwa cikin kuka tace mommy sainabiki.
H-Amina tace Asiya kiyi hakuri in Allah yayadda zandawo,kedai kici gaba tayimin Addu'a.
Dai dainan wasu 'yansanda mata guda biyu suka shigo, dauke da zabgegiyar onka ahannunsu,ba gaddama dama jiransu suke.
Akadaura mata kafa da hannayenta aka kuma ratayo mata wata awuyanta.

Al Ameen tunda yaga mamansu acikin irin wannan yanayin baisan lokacin daya fashe da kuka mai tsananin rikitarwaba,gaba daya kowa kukan yakeyi.
Salim Dan autanta yarugo da gudu ya mamuketa,yana fadin don Allah mommy kada atafi dake"shikenan bazamu kara ganinkiba mommy?

Tace kayi hakuri salim zandawo,kaitayimani Addu'a kaji.
Wannan 'yarsandar tajanyeshi daga jikin mamansa ,sannan suka tasa keyar H-Amina sukayi waje da ita,nanfa akaita 'yan koke-koke gidan kamar anyi mutuwa.
Har wajen motar police din suka biyosu,suna kuka,'yan sandar kokulasu basuyiba sukaja motar sukayo hanyar manumfashi.

MASHA ALLAH

Anan nakawo karshen littafi na daya,saimun hadu alittafi na biyu domin jin yadda zata kasance.

Daga mai debemaku kewa akodayaushe. 'Yar mutan funtuwa

Fateema Dahiru funtuwa Binta
Gawanda yakeson cigaban wannan littafin ya tuntubeni ta wannan number 09162526909.
Dad'an tugwicinka kad'an zaka samu cigaban wannan kayataccen littafin.
Don Allah kada mutum yadauki number ta inbaitashi siyan littafin ba,yayi hakuri harka yashirya siye.
Kusani littafin na biyu na kudine.



Littafan marubuciyar

BABBAR HUJJA 1&2&3
KWATAR KAI 1&2&3
RUDANI 2&2
WATA SAKAYYAR...........1&........

Dukkansu na siyarwane,kaidai inka shirya katuntubi wannan number WhatsApp kawai banda kira 09162526909

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment