Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN

BY MEERAT UMAR
Episode 1锔忊儯馃尮
Duk kan yabo da godiya sun taba ta ga Allah su ba hana hu wata Ala Allah kaii dadin tsira abi sa shugaban mu Annabi muhammad (s a w)

Kamar yadda na fara littafi nan lpy ina rokan Allah yasa nagama lpy馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎

Dare ya tsala babu abin da kake ji sai karar tsin tsaye da a gwagi a dan karamin kauyen ga haske nepa da ya haske ko ina 馃挕馃挕 iska sai kadawa take gwanin ban sha awa

Washe gari

Ke nihal kita shi ki debo min ruwa jairar yarinya wato saboda uban ki ya daure miki gindi shine kike wula kanci da kika ga dama ko?? Wadda a ka kira da nihal tai zumbur ta tashi tana mutsi tsika ido harara larai ta wurga mata shegiya mai kama da mayu uwarki ta haifa mana masifa ta gudu


Tashi tayi tafita don debo ruwan tana tafe tana tinani rayuwar ta jiya ma fa bata kwanta ba sai kusan karfe 1:00 shin wace kalar rayuwa ce wannan???

A haka har taje bakin rafi bayan ta debo ruwa ta dawo wanke wanke tayi da shara lokacin baba larai ta gama zuba mata fura da nono a kwarya wadda zata fita tallah!!babu ko tausayi haka ta dora mata kwaryar a ka wadda sun fi karfin kanta!!

Tafiya take tana kuka har ta isa bakin kasuwa in da sabo ya kamata a ce ta saba haka kullum take tafiya bata karya ba wata rana ma idan ta dawo sai baba larai ta ki bata abin cin rana tace ya kare 馃槶馃 sai idan taje gidan su jummai take samu ko kuma idan sun shanya kanzo ta karbo taci babu ko mai bare magi to abin da ba a dafa ba ma ina za.ayi tinani mai ko magi?

Ya Allah ka ha damu da matan uba na gari Ameen 馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎

Ishan ka tashi??mom please ki bari zan ta shi bana jin dadi ne shiyasa na shiga uku ma yasa maka my son ma yasa baka fadamin ba bari na kira dector yazo ya duba ka!!! ganin hakalin mahaifiyar sa ya ta shi yasa ya ce came down my mom ba fa wanni abu bane ba kawai kaiina ne yake min ciwo kar ki damu I na sha magani kinji my first love 鉂わ笍

Eh duk da haka dai gwara a duba ka nasan ka ba son shan magani kake ba Allah na sha mom da gske nake miki ki yarda dani please okay naji tashi muje kayi breakfast 馃 Tom mom bari na watsa ruwa sai na fito Zan fi jin dadi kinji MOMYN okay my son a fito lpy!!

Fita tayi ya bita da kallo duk sanda ba shi da lpy ko da dan karamin ciwo ne hakalin mahaifiyar sa tashi yake!! Ko dan shi ka dai Allah ya ba su??

Bayan ya watsa ruwa ya fito dan yin breakfast 馃 da MOMYN sa 鉂わ笍鉂わ笍馃グ




鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL 馃尮馃尮
Story written
By Meerat Umar 鉂わ笍馃馃尮
Episode 2锔忊儯馃グ

My son kasan dady ka ya kusa dawo wa tom ya kamata mufara shirin dawo wa sa ko murmushi yayi kawai duk san da dad zai dawo haka MOMYN sa take sasu fara shirin dawowa sa yau fa idan ba zai bata a lissafi ba sauran 2week dad ya dawo amma mom take cewa ya kamata su fara shiri hmm??kayi shiru son baka ce komai ba tom mom ma zance yau fa saura 2week dad din ya dawo ki bari mana ko ana saura kwana uku ya dawo ai sai mu fara shirin ko!!! kaji ja irin yaro daddy kafa nace zai dawo ba wanni ba
Au so kake sai ya kusa dawowa sannan mu fara shirin tarbasa to baka isa ba wllh ka gama ga list nan kaje ka suyo abu buwan da zamu bukata!!!! Allah ya huci zuciyar momcy bari na gama sai na je ko idan kuma ynz kike so sai na tafi

A rufamin asiri ya za ayi na bari ka tafi ba tare da ka gama breakfast ba
To ai naga mom ni ynz ma tun kan daddy ya dawo ki dai na sona!! Yayi mgnr yana turo baki kamar wanni baby 馃懚 馃嵓


Jumai mayasa kullum sai kin bata mana lokaci ne kin san fa halin baba larai idan taga ban dawo da wuri ba duka na za tayi suna tafiya jumai na mata masifa dan ma zata hana su su tsaya suga zuwan yan birni bata ce da ita komai ba dan tasan ita ko karfe nawa zata kaii mama ta ba zata da keta ba ita kam tasan baba larai zatai mana mugun duka ne gashi babata ba yanan bare ya kwace ta馃槶

Tana shiga gida baba larai ta rufe ta da masifa shagiya ma kama da mayu gidan uban wa kika tsaya yar iska ko da yake gado kika yi na diban Albarka ai dole ansha a nono inji masu karin magana suka ce gado ba karya ba uwa tayi rai rafe danta yayi tafiya ita dai neehal bata ce komai ba dan ta saba da zagi kala kala zoki bani kudina ki wuce shagiya!!! Mika mata kudin tayi ta wuce dakinta wanda ba komai a cikin sa sai tabarma kara da yar jakar kayan ta a gefe

Dakin duk yayi kura ga yana ta ko ina amma a haka take kwanciya saboda bata samu lokacin da zata gyara kullum daga aikin gida sai tallah

Babu arabi bare boko duk da tana son zuwa amma tasan baza abarta

WACECE NEEHAL
Neehal yarinya ce wadda ba za tafi shekara goma sha biyu a duniya ba farace sol ga gashi sai dai tsabar a zaba da ta boye mata kyawun ta?tun tana shekara 2 ta taso a hannu baba larai baba larai matace wadda ko kadan babu imani a tare da ita

Itace mace ta farko da mahaifin neehal ya aura sun dauki tsayi shekaru Allah bai basu haihuwa ba mahaifin neehal mutum ne mai son yaya baba larai tayi iya ko karin ta dan gani ta haihu Amma Allah bai bata ba tabi boka ye tabi mlm amma bata samu ba
Mahaifin neehal ma tafiyi ne yana zuwa garin kano mutum ne mai rufin asiri Allah yasa masa Albarka a nema sa

Wata rana ziya ra ta kaii shi garin katsina anan Allah ya hada shi da mahaifiyar neehal mai suna Zainab sunyi soyayya sosai

Mlm Ismail bai fadawa mata sa larai zai yi aure ba sai gani tayi rana daya anshigo da wata gidan mijin ta amatsayi kishiyar ta larai tayi iya baki koka rinta dan ganin ta fitar da Zainab daga gidan ta amma haka ta gagara!!!鈥� wata Zainab uku tasami ciki hakalin larai ya tashi sosai dan bokan ta yace Zainab baza ta taba haihuwa ba????

Bayan wasu watani Allah ya sauki Zainab lpy ta haifi yarta mace a ranar Mlm Ismail har kuka yayi don murna馃槶馃槶 wannan abu ba karamin haushi yaba wa larai ba ta kudiri a niyar sai ta wula kanta Zainab a gaban jama.a kuma sai ta wa halar da yar da ta Haifa

Tofa wanni mugun abu sai kishiyoyi da matan uba 馃


Bayan shekara biyu

Yana yi gari na sanyi ne hakan yasa kowa yana cikin gida jansa wasu ma har sun kwanta Zainab ce kwance runguma da yarta yar shekara biyu a duniya suna baccin su cikin kwan ciyar hakali

Ihuuu taji kamar a cikin bacci tashi tayi tana add.a abakin ta dan wannan ihu ta na jinsa ne a kusa??? Kasa karasa addu.r tayi don ganin abin da ke faru shin ma farki take ko idan ta biyu katon na miji a dakinta kuma a kan gadan ta innalilahi wa inna ilayi rajikun take ta nana tawa??

Mlm kagani da ma na fada maka idan baka nan wannan shegiyar maza take kawo mana cikin gida!!!鈥� Mlm Ismail dake tsaye kamar mutum mutumi yama rasa ma zaiyi Allah yaisa Zainab kin cuceni ashe dama haka kike ban yafe miki ba nayi dana sanin hada Zuri.a dake Zainab!! Kuma kije na sakeki jijiga kaiii take tana kuka gaba daya ma ta kasa mgn shin maya ke shirin faruwa da itane yaushe wannan mutumin yashigo da kinta ya Allah ka kawo min mafita ka fiddani daga cikin matsala

Sai a tasi a tatara gayar tsiya abarmin gida dan wllh mlm ni kadai ce matar sa a duniya ke har a Aljannah ma!! Oh ni su baba larai a hakan kike son shiga Aljannah

Muhadu a next episode馃尮馃尮 ina gdy da comment din ku ma soya na comment din ku shi zai kara mini kwarin gwiwa ngd

Taku har kullum mai kaunar ku


Meerat umar 鉂わ笍馃尮馃
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN

By Meerat umar 鉂わ笍馃



Episode 3锔忊儯馃グ






Tashi tayi runguma da yarta dake bacci !!鈥濃€漚.a zonan ina zaki je da ita au so kike ki tafi da ita itama ki koya mata halin naki to wllh a hir din ki ba ki isa ba dole ne ki bar yarinya a gidan uban ta dan ta samu tarbiya baba larai ta fada cikin masifa!!! Tana ji tana gani a ka raba ta da yarta ??!!馃槶tana tafiya mutane suna nuna ta eh ka ganta ita ce jiya da dadare ta kawo kato gidan mijinta saboda taga mijin nasu ma tafiyi ne Allah yasa ya dawo da suba nan ya kamata tir da halinki wllh kinyi a sara muna ganin ki kmar mutuni yar kirki ashe ba haka kike ba

To Allah dai yasa yar da ta haifa masa ma ba shegiya bace tin da kaga fa kusan shekara na wa da auren sa da larai ba su haihu ba amma ita tana zuwa ta haihu Allah sarki larai da ana ganin ta mallake mijin ta ta hana sa yin aure ya samu yaya ashe ita ce mutuni yar kirki Amma dai kin yi Asara Zainabuu kin bamu ma maki?? Haka dai suka ciga ba da mgn bata ce musu komai ba ta wuce


Yanzu ita ina zata kuma da wanne ido zata kalli iyayata idan taje gurin su tace musu ga abin da ake zargin ta kaii ba zai yu ba gwara ta tafi wanni gun tasan duk inda zata Allah yana tare da ita!!! ? Ya Allah ga yata nan nasan bata da wanni gata sai naka ya Allah ka kula da rayuwar ta haka taita add.oi tana kuka?? Tayi tafiya sosai kafin ta iso tasha hajiya Abuja zaki zoki hau nan saura mutu daya haka kawai ta tsin ciki kanta da son ta tafi Abuja duk da bata san kowa ba idan taje chan din??? Shin idan taje Abuja gurin wa zata kuma wa ta sani kamr dai yanda ta fada Allah na tare da ita domin Ako da yaushe Allah na tare da mai gaskiya 馃檹馃徎




Yaune ranar da daddy ishan zai dawo gaba daya gidan ya ciki da yan uwa da aboka arziki yan da kasan gidan biki?? Kaiii mlm ka tashi mu fita mana mom fa sai neman ka take??saboda daddy ya kira yace karfe biyu za su sauka kuma kaga ynz sha biyu tayi??!! Kaii nifa Allah in kaga na fita daga nan to tafiya nayi d鈥檃 ko dad a Airport kasan ni fa bana son harka taran matanan?? Sannu sarki rashi san jama.a wai kaii ma yasa baka son shiga cikin jama.a naga dai idan ka fita duk yan uwa ka ne babu bare ko?? Kaii ni, bace wa nayi kamin nasiha ba naji yan uwa nane kuma nace ba zani ba sai a kaiii yaya naga kaiii ai yan uwa kane so babu laifi idan kaiii kafita!! Tsaki yayi ya ja blanket ya rufe har fuskarsa dan bama ya son jin wata mgn in ba haka ba ya san Ahmad zai Ishe shi da wa.azin banza sa kamr yafi kowa sanin dai dai

Murmushi Ahmad yayi kawai ya tashi ya fita ,鈥濃€�!!!
Ahmad niko ina ka gano min wannan yaro tin d鈥檃zu nake neman sa sanin halin ishan ya san sarai ida ya fadawa momy inda yake zai mai tijara!! Am, mom nima fa neman sa nake tun d鈥檃zu ban gansa ba amma kije ki zauna sai na kara duba miki shidin?? Yauwa dan Albarka duba min shi kaga Alh, ya kusa sauka kuma yace baya son kowa ya zo ya dauke shi in ba my son ba. !!!! Tom bari na duba!!!鈥� Wuce wa yayi yana tinani wannan soyayya dake tsaka nin ishan da iyayan sa suna san sa sosai sai dai shi ishan wanni kalar mutum ne baka iya gane kansa ba wanda zai iya zama da shi sai mai hakuri ko shi da yake amini sa kullum cikin fada suke dan ma Allah yasa shi yana da hakuri kuma ya saba da halinsa
[3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: 馃尮馃尮NEEHAL馃尮馃尮

STORY WRITTEN 馃摎馃グ

BY MEERAT UMAR 鉂わ笍馃


Episode 4锔忊儯

Ya hayyu ya qayyum ya zuljalalu wal ikiram Ya Allah yanda na fara wannan littafi lpy Allah kasa nagama lpy ya Allah ka dafa mana ya ubangiji ka bawa dukan wanni bawa naka sa.a a cikin rayuwar sa da nema sa Ameen 馃檹馃徎馃檹馃徎馃グ



Ishan sai da ya tabbatar dad din sa sun kusa sauka sannan ya fita dan d'a kosa"! ta kofar baya ya fita saboda baya son ma agan sa


dillaliya kina ganin haka ba matsala??babu wata matsala kinga kuma zaki na samu ku d'ad'e sosai da yarinya nan saboda hajiyar da take son a kawo mata yar aikin mai kudi ce !!!! kin ga larai idan bazaki ba da ita ba shikenan raziki na kiranki kina kauce wa!!! ke nifa dilaliy ba ki nayi ba kin sa fa na tsani yarinya nan 馃ズ ina gudun taje ta samu inda zata jidad'i???? ki kwantar da hakalinki saboda ni nasan halin hajiyar bata da kirki duk sanda na kaii mata masu aiki guduwa suke saboda azabar ta???? murmushi larai tayi na jindad'i dan ko ka d'an bata son taga neehal taji dad'i a rayuwar ta!!!!!"

tashi tayi ta dako kayan neehal a cikin wata jaka" ita kanta jakar tasha wahala"bari tazo taje d'ebo min ruwa a rafi"" . $/ neehal ta shigo da sallam tana ganin dilaliya a gidan su hakalin ta ya tashi dan tasan dilaliya itace rananan taje gidan su kawarta suwaiba ta kaiiita aikatau to Komi"" taxo yi gidan su oh?? yawa gama tanan jaira yarinya aike tin daxu amma sai ynz ta dawo yaude zan huta da Alakakai gatanan dilaliya sai kuyi ku tafi kafin mlm ya dawo!!! in yaso in ya dawo sai nace ban san inda taiba"""kinga sai ya gama dube duben sa ya hakura ni kuma ina jin alert duk wata"""

dariya sukayi gaba dayan su"" gsky larai ke muguwa ce ban taba tinani rashi imanin ki ya kaii haka ba ki bada yar a.kai ta aikatau kuma ki tada hakalin mahaifinta"ke ke tsaya ban gane ba makike nifi da haka au so kike na raga musu nayi Alkawarin sai na wulakan ta jini xainab yan da na tsani xainab haka na tsani jinin ta"馃槒 ""duk wannan mganganun da suke neehal naji su shin ma suka yiwa baba larai ita da mamata ta tsane su haka?? !!"""

wuce mu tafi muna fikar yarinya kin tsaya a kanmu kina jin abinda muke fada wllh larai gwara ki kaiita inda xata wahala dan wannan yarinya daga ganinta masifa ce a gareki"" !!!"" kema dai kya fada 馃ズ!!" kuyi sauri ku tafi dan mlm na daf da dawowa?"" haka taja hanun neehal suka tafi sunyi tafiya sosai kafin su iso tasha!!. suka xauma sina jiran motar da xa tayi lodin Abuja?????"

basu suka isa Abuja ba sai kusan 11:00 gidan kawarta sarai ta sauka saboda ynx dare ne ba damar ta kaii ta sai gobe da safe !!!neehal sai rara ba idanu take tana kallo dan ita bata taba xuwa ko ina ba iya kacin ta rigar su suna isa kidan sarai abinci sukaci su kayi sallah suka kwanta ba laifi sarai na da mutunci ba kamar dilaliya ba!!

kawata ina kika samo kyakyawar yarinya haka ??hmm kinga ta dai matar uba marar imani ita tabani ita na kaii ka aikatau?!!"ke kawata wannan bada aikatau ta dace ba da harkar mu ta dace wace harka fa?? kema kin sani ai ko so kike sai na miki gwari gwari?? baza ai wannan daniba dan duk rashin imani na ba zan bada yar mutane ba a lalata mata tarbiya gwara taje aikatau din !!! kefa ba a abin arxiki dake kin fisan ki kaiita inda duk wata xa.ana baki dan kud'i ka d鈥檃n eh ya fimin da dai na lalata rayuwar yarinya馃槝

washe gari da safe ta tashi neehal suka tafi!! masha Allah gidane nagani na fada fada tsaruwa gidan ma baki ba zai fada ba irin gidan da ake cewa Aljannah duniya..Security ne ta ko ina a gidan dilaliya ta nifi wajan wanni security ta mai ba yani kanta !!!daya ke ba yau ne ranar zuwan ta na farko ba sun saba ganin ta a gidan sawa yayi a ka bude mata get din suka shiga yana gaba suna bin shi a baya neehal gaba daya tsoro ya hana ta sake wa dan a rayuwar ta babu abin da ta tsana kamar dan sanda da Soja!!!! Ke niku niku ma kike zaki wuce mu tafi ko kuwa???
Sina isa bakin kofar Falon hanun sa ya saka kofar ta rabe biyu!!!!鈥濃€� WOW 馃槷 dukan wanni jindadi an tana je shi a wannan falon!!鈥濃€濃€滲abban falo ne sosai kuje ru set biyu ne daga farkon shiga set daya sai kuma idan ka shiga cikin sosai an ka yata falon sosai in baka San gidan ba sai kaii tinani falo biyu ne a hade

Sai da su kayi kusan 30 minute kafin Hajiya Zaliha ta fito baka ce doguwa don tsayin na ta har ya kusa yayi yawa bata da diri ko kadan sai ji da kaii鈥濃€�!! ko ka d鈥檃n bata son talaka a rayuwar ta ta tsani talaka idan talaka ya rabe ta tana wahala da shi don a ganin ta talaka bashi da ban baci da jaki to menene a fanin su tun da basu da kudi ai iya kacin su siyi wahala su kuma su biya su!!!鈥濃€� Amma fa in Hajiya zaliha ba in jini ba??????

Dilaliya wannan ita ce yarinya!!鈥漞h ita ce raki shi dade 鈥渁m gsky dilaliya wannan yarinya tayi min kankan ta baza ta iya aikin gidan nan ba kuma dai kin riga da kin san bana ra gawa dukan wadda na dauka aiki kudi zan biya ta ba kyau ta zata min ba????

Ai baki da matsala Hajiya wannan yarinya da kike gani ta saba da wahala babu abin da ba zata iya ba,鈥�!!! Okay shikenan tinda kince haka ynz nawa kike gani za.ana biyan ku?? Ko nawa aka biya ma yayi hajaju okay saboda aikin na da yawa za.ana baku 20k kaiii masha Allah hajiya ta muna gdy 鈥溾€濔煓忦煆� da kata dilaliya bana son wannan kirarin naki na ma barata!!! dilaliya ta saba jin irin wannan kalaman daga baki Hajiya zaliha shiyasa ko ka d鈥檃n bata damu ba!!!鈥欌€欌€欌€濃€�

Talatu zo ki nuna mata d鈥檃kin ta ki nuna mata yanda zata yi a fani da Abu buwa sannan tayi wanka bana bukatar na sake ganin ta haka saboda ita zata na kula da ba garan Suhailat 馃尮 jiki na bari talatu ta iso gurin tashi muje ko yarinya tashi tayi ta bita dan ita ynz gaba daya abin mamaki yake bata dama haka rayuwa take dama a kwai irin wannan gida jen a duniya????

Am dilaliya zaki iya tafiya na salama ki ga wannan kya hau mota to to godiya nake Allah ya saka da Allah khairi Allah ya saka kifi haka hajaju?? Ameen zaki iya tafiya tashi tayi tafita tana murna ita rabon da ta rike dubu goma ma harta manta amma yau wannan Hajiya ta bata har 30k kaii shiyasa take son kawowa Hajiya nan masu aiki duk da bata da mutumci amma tana da kyauta !!!!鈥濃€�

Ke ko yarinya maya sa kika yar da a ka kawo ki gidan nan aikatau kin ganinan nima kullum cikin kuka nake saboda matanan bata da imani !!鈥檔ima baba larai ce tasa aka kawoni!! Wacece kuma baba larai Mamana
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment