Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

 HURU'INSIYYA
❤️ Love story 💃
,❤️👉Hot love 🌷
,👇👇 KU KASANCE DA OUM ARYAN NAGODE

Wannan labarin salonsa daban haka tafiyarma,ba irin tasauran bace ,xakuji dadin kasancewa da wannan kayataccen labari,huru Insiyya 😘😘 hot girl. Kudai kukasance Dani ,aduk yadda akatsinci labarin,toh ahaka yake, ahaka natsarasa ,inagaida kowa dakowa masoyana makiyana kuma Allah yaja kwana kunatayi inshan iska kuma Ina gaisheku
Gaisuwa tamusamman gashugaban kungiya mu KING ABDULL ARTICLE 👇👇

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*


" *We Rule the World of Writing* "


https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

❤❤❤MARUBUCIYA :SHAMSIYYA 'ADAM
🇳🇬
💋💋KA💋NO💋💋💋

"Insiyya insiyya!!!

Wata farar dattijiwa dake xaune bisa kujera take kiran tare dajuyawa tana kallon wata kofa dake fuskantota tabaya.
"wannan yarinya narasa abindake damunki kullum kina daki badamar kifito cikin mutane kixaune saiki kunshe kanki cikin daki sbda wulakanci dakin fara sauki da wannan halin naki na muskilanci amma tunda Nuwaira tayi tafiyar nan kika koma gidan jiya toh kifito yanxu inason ganinki xan aike ki idan kuma ban isa dake ba ai saiki xamanki

dagudu naga wata santaleliyar budurwa ta fito daga wannan dakin tana tattare jelolin kitson kanta dake reto agadon bayanta tana wasa dasu wannan yaxama tamkar al adar ta idan tana cikin yananin damuwa ko farinciki

"ohhh ashe ma idonki biyu amma ko ki dan amsa min ma koxanji dadi anya kuwa huru 'ins, wannan halin naki batayuwu ki chanja shiba

kyakkyawar budurwar tadaga kanta ahankli tasauke kyawawan idaninta farare tas acikin na hajiya asma u tana sakin wani siririn murmushi wanda ke fitar da asalin kyanta

"kidaina damunkadakanki damuwata Anna wannan fa ba abindaya fara yau bane yakamata yaxama jiki agurinki ni babu abindake damuna face kewar aminiyata Nuwaira. kuma inafatan Allah yadawo min da ita lfy cikin hikima irin tasa dabaiwarsa domin kuwa Anna idan badan hikiman na ubangiji ne ba tayaya ma wannan katotun jirgin xaitashi kuma har ya iya tafiya asama kai wlh nasha mamaki saidai mamakin nawa kadan ne idan natuna komi da komi nafaruwa ne acikin yardar ubangiji subhanahu wata ala

takare da murmushi tana kama hannun Anna taxauna gefe da ita tare da kwantar dakanta akafadar anna

"ina kaunar Anna ke kadai kika rage min ahalina ban taba kukan marai ci ba sbda soyayyar dakike nunamin baxan gusheba kullum ina mai yi miki biyayya

hawaye suka fara fita a idaninta
hajiya asma u ta rumgumeta tana shafa kanta

"ya isa ya isa huru banason kukan nan haka idan bansoki ba waye ne xanso donhaka kidaina kuka fatana Allah yacika min burina naga aurenki da irin mijin da kullum nake miki fatan samun irin sa

lamo tayi jikin Anna tana jan majina,

Musalin karfe hudu tashirya domin xuwa siyo musu kayan miya cikin doguwar riga damayafi tayima Anna sallama tafice

Alhji amjad makwabcinsu yakasance shaharareen maikudi wanda akeji dashi sbda dan siyasa ne kuma agefe akwai wata bakar harkalla dayake gudanar wa cikin sirri wacce indai bafada maka akayi ba toh baxaka taba tsamman din hakan daga gare shi ba

Gaidashi tayi sannan ta wuce shikuma yabi bayanta dakallo yana raya abubuwa dadama acikin xuciyar sa game da ita sannan yayi dariya yana shigewa gida. matar alhaji amjad daya yaransu hudu,mace daya nadra sai maxa uku ,Auwal,salim,sai Akeel , kuma suduka suna waje yaturasu karatu. kaitsaye dakinsa yanufa yana kullewa sa annan yadauko waya yafara laliban wani numban xuwa wani lokaci nafuskanci andaga wayar koda alamun yadda alhaji amjad yafadada fara arsa

Cikin harshen turanci alhajin yafara magana bayan gaisuwa

"Kamar yadda kabukata yallabai ansamu kuma nan da wata biyu ma xankawo dama wasu nan birnin dubai
"OK OK shikenan saikajini

Yasauke wayar yana dariya.
Yawwa saura ita hajia Anna nasan baxansha wahala ba daxaran taji irin makudan kudin daxatasamu akan yarinyar .

Bayan sallar isha I alhaji amjad ya kwankwsa gidan huru'ins taxo tabude tare da matsawa gefe tana sake gaisheshi

"Hajia na ciki ne ?

Alhaji amjad yajefa mata tambaya

"Eh tana ciki bari nafadamata

Dasauri tajuya tana hadawa dagudu gudu

Iso hajia tasa huru ins tayi masa kannan tashige daki tana cin cake dinta .

"Alhaji saiganin huru ins nayi tafado min nan waikana sallama dani nace toh Allah dai yasa lfy

Yagyara xama

"Lfyar kenan hajia ai ba Matsala bace dama wani abun alkhairi ne naxo miki dashi
Yayi gyaran murya tare dacigaba da magana

"Akan wannan kyakkyawar jikartaki huru axahiri hajia bakisani ba amma kinada babbar kadara acikin gidanki domin kuwa daxaran kinsata akasuwa bakaramin arxiki xakiyi ba dama wani babban antajiri akasar India muna irin wannan harkallar dashi kuma yanasakin kudi bana wasa ba yanke talauci sunan sa daxaran kasamu damar sa

Hajia dahar yanxu batagane inda maganar alhj amjad tanufa ba tayi murmushi irin namanya tanacewa

"Bani da wata kadara agidan nan huru kuma agaskiya baxan iya badata akaimin ita wani kasa aiki ba sbda dalilina tana dagata Allah shine gatan ta nikuma Amanatace don hakan nagode dawannan tayin baxan iya komi gme da hakan ba

Tashi alhaji amjad yayi tsaye yana kallon huru dake kokarin seta TV sai walwala take

"Hajia baki gane abin danake nufi ba amma nasan nan gaba kadan xaki gane domin kuwa xandawo akaro nabiyu gareki ni taimakamuku xanyi lura daniyi cwa bawani dama gareku ba kuma wannan wata babbar hanyace daxaki samu komi na duniya am.........

"Shikenan naji dik abinda kace saidai dakasan wacece ni asma u dabaka bata bakinka ba amma kuma abine mai wuya amjad mutum irinka yafahimci irina saboda ninagama magana bakuma xansauya taba sbda kai ko wata bukatar ka ba fitar min agida mlm ga hanyanan.

"humm ok ok!!

ficewa yayi afasace ransa yadan baci amma dole yadanne xuciyarsa tunda shiyake nema kuma dole yasamu baxaitaba yarda yarasa wannan manya manyan kudade ba yaxama dole yasamu huru'ins

da gudu ta futo tamkar wani abun ne yabiyo ta
jikin Anna tafada tana murmushi cike da shagwaba tace
"ina mamakin yadda Anna ta lokaci xuwa lokaci take yawan bacin rai da damuwa musamman akan wannan yarinyar tata mai yawan mafarkin gobenta

Anna ta yi kissing din gefen fuskar huru fuskar ta dauke da wata damuwar tace

"dole annan ki tadamu sakamakon yadda kulawar ta agareki take kokarin yin kadan kullum xargin kaina nake akan kamar nakasa kulawa dake huru yadda yakamata abin mamakin ma hartakai kadangarun gefen bariki sunfara kawo miki hari rayuwata fansa ce gareki jinina shiyasa nasadaukar da ita akan taki ta inganta donhaka xaman anguwar nan yakare agare mu xamu sauya gurin xama

"banraina kulawarki akaina ba Anna kece abar alfahari agare ni kin wadatar da rayuwata farinciki da kyakkyawar tarbiyya tun ina karama dake kadai nabudi ido nake gani har kawo yanxu kuma nakasa tambayarki sauran ahlina sbda banason kixargi naraina kulawarki nabari har lokacin daxaki fadamin su waye faffannina da moms ina bangaren dad and mom.dakanki kidaina kuka Anna idan har wannan alhajn makobcin mu dayashigo shine yabata mki rai toh kifada min xanje naja masa kunne xantabbatar dayaji bacin rai da kunar rai samada yadda kikaji

Afasace tamike tana kokarin barin falon Anna tadanko hannunta

"Nahanaki fada fada ba halin mahaifinki bane hakaxalika bahalin mamanki bane atakaicema sbda hakurinsu ne har makiyi suka cim masu batare dasun aune ba kamar yadda nafada miki xakisan wacece ke amma bayanxu ba har sai mijin daxaki aura yaxo

"Nashaga uku anna maye dangantakar miji da ahlina konace rayuwata wannan wanne irin mijine Anna karki manta har yanxu nifa ko saurayi banada shi balle atafi batun miji so pls kidaina min maganar aure kibari harsai kin lalubomin mijin sbda nifa kowa anawa tsarin baimin ba daxaran nakallesa nasake kallonsa saifa nagano muninsa. Hala ko idan yaxo ta fuskarki yadan samu damata.

Janwo hancin ta Anna tayi tana dan sakar mata dumdu abaya

"Ja ira sarki magana wato nikike fadawa haka toh bari kiji adik inda mijinki yake yanan tafe gareki kuma xaikasance jarumine maikyau nafada akara wanda kedakanki saikin rude adik lokacin dakika fara ganinsa makiya xasu dawo kasanki domin suci arxikinki xaki sami soyayya ta gaskiya da gaskiya wacce xaki alfahari da saminta huru'insiyyya matar jarumi.

Kam kame Anna tayi tana dariya

"Kai ni Anna kinafasa min kai mutka sbda maganar dakike fada sai inajinta kamar labarin film nan har da akwai wani aduniyar nan daxai ja akalar xuciyata har haka kuma har wani kyau garai dani huru'insiyyya xan rude na kidime sbda toxali dashi chaf humm Anna agaskiya yakamata kiga likita idan ana xoke tsufa toh arage miki naki domin yafara rikidaki yanasawa kina mayar da gaba baya alkur an.

Takyal kyale da dariya Anna takai mataduka da fulo tafice dagudu tana dariya

"Xaki dawo kisameni au rikicin tsufa ne ma ko huru'insiyyya

"Dafa Anna wannan xantitika haka masu dan karan santi fal acikinsu.

"Toh ai shikenan xaki bani labarin dakanki idan gaskiyan yafuto. tana shiga dakinta tasamu wayarta na ringin dagudu takarasa tanakiran "shegiya aminiya angadama anleko ni kenan m

Ta ida maganar tana daga wayar
Dayake video call ne take fuskar Nuwaira tabayya asicrem din dariya sukayi tare Nuwaira ta harareta

"KO KO tinani KO akin kyauta Allah insiiyya banajindadin yadda kika watsar dani tunda nabar kasar nan

Insiyya tace

"Uhum dadina dake korafi korafinki baya karewa kawata yanxu dan Allah banda abinki inaxansamu numban ki nan kokin manta India kike yanxu

Tare suka fashe dadariya harda kyale ido kafin nilfa tarike baki

"Wlh namanta kinsan nifa wlh mantawa nake bana gari musamman idan muna video call sainaga kamar muna xaune agidane sorry ina Anna tamu ai nayi miss inku

"Tana nan lfy yanxu kea mukagama chaftar MU wacce akasaba kai ai Nuwaira Anna akwai rigima itakuma bata da burin daya wuce nayi aure nayi aure nikuma kullum inafada mata banga wanda yayimin ba kai abin saikingani fa

"Hmm Anna aitafi ki gaskiya sbda auren shine darajar mace

Insiyya takwalawa Nuwaira harara

"Ohhh gaskiya kam amma ke miyasa baxaki farayiba tunda kusan ra ayunmu yanatafiya atare dajuna ne

Nuwaira talakacewa insiiyya hanci tacikin waya tana cewa

"Karatu so nakammala kingama wannan watan maikamawa xandawo saikuma daddy yaxo yanemamin aiki tukunna sai na dawo india daxama duka dama kaseem anan yake aiki

Taciji baki tana jalla insiyya tawayar

" kefa bayadda banyi ba dake akan kici gaba da karatu amma mekika ce kefa tunda kinkarbi kwalinki shikenan baxaki yarda kuma kiyi gababa toh bari kiji aure kwa dole kiyi ni nan xanci gaba daxiga Anna har saimun sa muki lailai wlh.

Insiyya tayi murmushi har kumatunta suka loba

"Kiyi hakuri Nuwaira inada dalili dalilin kuwa shine kamar yadda kikasani banda ra ayi gashi nikuma ba a iya chanja min ra ayi hatta Anna tana kyalenine akan ra ayina ko taban shawara xabi kenan karki damu komi sai allah yakaddara toh nikidauka aranki cewa Allah baikaddara min cigaba dakaratun ba ciki harda irin wannan xuciyar tawa mai tsananin ra ayi.

"Hakane Allah yashiryamin ke insiyya amm bantambayeki ba inakwa maganar fara aikin ki da compnin alhaji arma

Insiyya ta numfasa tana dafe kai

"Humm kedai bari ai ranar mondy naje sai akatura ni wani office akan xa ayimin tambayoyi har fa an amshi takardu na kawai inashiga office din nasamu mutim xaune yana rubuce rubuce sainayi sallama cankasa ya amsa kafin wani lokaci dayakai minti 30 ina tsaye sannan akabani ixinin xama nakule sosai amma haka nacije

Yanadago kai yakalle ni sainaga yamike tsaye tare da cillar da biron hannunsa atsorace nima namike sainaji yace

"Masha Allah kyakkyawa iya kyakkyawa

Naxaro ido jikina yana tsuma hannuna yake kokarin kamawa nawufce nafito dagudu agun sakatariyar sa na kwashe takadduna nabar compnin duka kai ai Nuwaira narasa yaya xanyi mutane sungama rainani daxaran mun kebe sai iskanci yabiyo baya wai ni dan Allah har wani kyaune ma dani fisa bilillahi. Nuwaira
taxaro idanu "hayyyy shehid kam anyi dan akuya wlh shifa dama haka yake toh Allah yakyauta yan.........

"dama kinsan shine naji harkin kama sunansa

"nasan sa mana mahaifinsa alhaji arma babban abokin Abba nane shehid kuwa wani sangartaccen dah ne daba akwabarsa shiyasa yake abindaya ga dama kuma ba adaukar mataki xansa abbana yayiwa babansa magana asama miki aikin kawai ko?

"AAA gaskiya nahakura ayadda naga idanin shehid akaina Nuwaira wlh komi xai iya faruwa dani mutkar yakuma toxali Dani wlh.

"kin fiye tsoro wlh haba kyakkyawar kawata comon da Allah kixama jaruma mana tayadda xaki iya yakar matsalarki dakanki

dariya huru tayi tana kishin gidewa

"xanduba amma karki sake fadamin kyakkyawa dan Allah domin kuwa kunasamin tunani dafargaba nifa banaso

"hummm 'yar renin wayota kawai kina dakyau kin sani amma kina basarwa hmmm bakyaso afada nifa Bari kiji tunda naxo India nake kgwalala ido koxanga wacce tafiki kyau amma Allah bangani ba😊😊😊

"kaiii amma Nuwaira kin cuceni wlh keet

insiyya tayanke kiran tana mikewa saida murmushi yakwace mata tuna yadda nilfa ke bayyana tsantsar kyanta samadana indiawa

Game da mutane ma na mu ammulan yau da kullum kowa idan yasamu damata sukan ceemin ina dakyau inakyau kyauna maidaukar idanune dagaske kwa hakane anya kuwa nakai yadda mutane suke fadata kuwa?

Tayi dariya dagudu takarasa jikin mirror tana tsayawa tundaga kan kyakkyawar fuskarta take kallo har kawo xuwa yatsun kafarta xara xara tafi minti 30 tana karewa halittar ta kallo har saida ta tabbatar dacewa tabbas kam Allah yakerata yabata diri mai kyau da fuska mai daukar hankli uwa uba murya xaxxaka da taushin fatarta kalace mai wuyar samu sbda ita ba baka bace kuma ba fara tass ba

🇮🇳
❤️❤️❤️😘BIRNIN MUMBAI😘❤️❤️❤️

HURU'INSIYYA
Love story

Tangamemen gidane maidankaren girma kadaga gani kasan kudi sunyi kuka har sunyi shuru sakamakon tafka tafkan gine ginen dake cikin gidan abubuwan more rayuwa gasunan kowanne amuhallinsa security's ne ko ina acikin gidan kowanne rike da shegun bindigu fuskar nan adaure.

Wani Pat nagani wanda yafita daban dasauran haka kwalliyar ginin datsarin ba irin na sauran bane wasu security ne man ya man ya guda uku suka fito daga bangaren suna bubbude kofofin shirga shirgan motocin dake pking spce

Kyakkyawar dattijuwar da akalla takai shekaru hamsin da biyar ko uku tafito cikin shigar sari mai mugun kyau green kanta alillibe da alama musulmace hannun ta rike da tasbaha shima green hutu dajin dadi yanuna kwarai ajikin fatarta idaninta sakaye cikin glass farakal da ita cikakkiyar ba india daxaran ka kalleta cikin harshen hindi
Securities din suka fara gaisheda ita cike da girmamawa tamkar sufadi kasa

Hannunta nadama cikin na hagun tana mai amsawa cikin dattaku girmama mai gaisuwar

Dasauri babvan securityn ta yakaraso yabude mata kofar motar tashiga sannan yarufe yana kuma komawa gurinsa yakame rike da key

Ahankli wannan dattijuwar taleko dakanta cikin harshen turanci tyimagana da security

"Ya banga Azaad ba yakamata ace yanxu munjuma datafiya kamees shiga kasanar masa nafito inajiransa amota

"Angama ma's

Yafice dasauri

Akofa yatsaya yadanna wayar dake karamin falon sadarwa

"Ranka shidade mama najiranka amota

Yanke kiran akayi batare da ance masa komi ba yasan kuma dama baxai samu amsa ba domin kuwa maigidansa yafi haka ma miskilancin sa har yayi yawa magana bata dames a ba

Cikin taku isa da kasaita yake takowa daidai kofar daxata rabasa da falon kankat wani security yaxo dasauri yadora masa cot din nasa ma yamakala masa siririn farin glas insa afuska goganka fa duk anatsaye saida komi yakammalu sannan yadage kafada yafice atakunsa na nutsuwa har yakarasa motar da maaa keciki dasauri kamees yaxo yabude masa

Cikin harshen turanci yadubi maaa.

'Barka da yau maaama

Rumgumosa tayi
Niko naxaro ido nace bata ganin girmansa ita maaa kenan

"Masha Allah abindakayi din nan yayi kyau Azaad kana jin maganan mamanka rayuwar ka xayyi kyau insha Allah

Sassanyar muryarsa yafara magana cike da kaunar mamansa

"Inasonki mama babu abindaxaki umar ce ni akai nakasa maki shi amma ina tsoron abindaxai farunee agurin bikin nan tunda kinsan yadda kawu lee yadaukemu banaso wani abu yasamamminke mama na baxan hakura ba kuma baxan taba bari ba koda kaf ahlinmu xasu kare sainadau fan..........


Maa tarufe bakin Azaad tana shafa kansa ahankli lokacin driva yadau hanya sosai na maja mi ar kirishina nagar

"Babu abindaxai sameni dah na ina rokon ka da akullum kanayi ma kawun ka lee fatan shiriya da fuskantar gaskiya banaso wannan yakin da bakar gabar yacigaba da wanxuwa atsakanin ahlin nan kuma kaine nake fatan kakawo wannan gyaran Azaad kasauke fushinka komi xasu fadamana mudai xuminci mukaje sadarwa kuma Allah yasani

Idaninsa masu kyau yaxuba akan maaa yana kissin din hannunta yagyara xamansa sosai kusa da ita muryarsa araunane tamkar mai shirin yin kuka yafara magana wannan karon da yaren hindi

"Zan kokarin ganin na xama yadda kike so mama mutkar xakiyi farinciki da kasancewa ta ahakan. Fatana kullum kiyi farinciki ke uwace tagari maison xaman lfy da kyautatawa nakusa dana nesa wannan alhakine akaina dayaxama wajibi nayi miki biyayya karki damu xanyi yadda kikace kuma harda wani abin mamaki ma mama danaso nabaki shine motar dake baya cike take dakayan gudun mawa kuma duka dukansu nayi ne adomin bikin nan nakanwata ekko daga wannan karon ekko roheet xasu kasance kannena xangirmama kawu lee mama

Murmushi maaa tayi tana jan hancinsa

"Allah ya albarkaceka dah na Azaad, ina farinciki dakai kuma inafatan daga wannan karon fadan dake faruwa tsakanin abbanka tun yanadarai da kawu lee yaxo karshe

"Hakane mama na. ancika sosai anata shagali masu kidanayi amarya cikin shigarsu ta aure kamar yadda kuke gani indian film dan danan mutane suka fara xubewa kasa sunagai da maa cike da girmamawa nankuma gefe da gefenta securityne Azaad kaitsaye inda lee kapoor yake xaune yanufa fuskarnan bayabo bafallasa 'yammata kwa tun farkon shigowarsa suka fara dauko wayoyi ana daukar pic insakowacce saigyare gyare takeyi najiki sbda ko xataci sa a kosau daya yakalleta .tasan data wuce sauran mata

lee kapoor datunfarkon shigowar motocin gidan yagani yatsani jinin wansa baijan baisan ko har yaushe ne xaiga Azaad yabar doran duniya va
baikai ga kammala tunaninsa ba Azaad yakaraso harkasa yataba kafafunsa

"kawu..........

wata dangaxa da lee kapoor yayima Azaad yakusa xuwa kasa amma kafin faruwar hakan securityn sa maitake masa baya wato kamees yataro sa jikinsa tare da mikar dashi maaa taxubura tamike tsaye

"lee! kapoor!

takira kawun dakarfi tana karasowa inda Azaad yake kyam atsaye fuskar nan tayi jaxur sbda kunar rai bayadda xayyi sbda alkawari yayiwa maa baxai tashin hankali da lee kapoor ba donhaka kallo daya xakayi masa katabbatar daya gama kulewa yacika saura kadan yayi bindiga
yau da maa bata gurin nan saiya kutufi kawun yaga abindaxai faru

maa na kuka tarumgumo Azaad jikinta

"kai meyasa lee kapoor baka son xaman lfy ne miyasa xuciyar ka taxama tashedani yarona bayada kowa afadin garin nan saiku miyasa bazaku xif da makamanku ba akanmu Allah yagani bamu da burin kuwulakanta kai da xuri arka amma kanason ganin bayanmu shikenan mu baxamutaba raba gari daku ba

cikin yaren hindi lee kapoor yafara masifa ko kula da dangin ango sun iso baiba sbda wutar kiyayya dake dada ruruwa acikin xuciyar sa

"bana gayyarki dake dashi sbda ku ba ahlinmu bane kinkuma dade dasanin haka amma kinkasa yin xuciya kikoma kasar da ubanki yabaro yaxonan neman arxiki nixan kawo karshen ki mutkar baki bar cikin ahlinmu ba

Azaad ne yayi kansa hannunsa acure jin yadda yake aibata masa mama
rikesa tayi tana kara sautin kukanta
"me xaka iya ki kyalesa ya iso gurin nan kwa da anan xaka mutu don sainaga karshenka kodakwa nima xanrasa nawa ran kubar min gurin nan konasa ayimuku mummunar illa

"karyakake wlh mutkar muna numfashi yallabai xaisamu kariyar mu ka iya bakinka tsoho ko kai mutuwar kaskanci

kamees yayi maganar yana saita kan lee kapoor da bindiga yayin dasauran securitys din suka lillibesu shima lee kapoor nasa 'yan daban suka antayo gurin ya tirnike dariya lee kapoor yayi yana nuna maa da Azaad yana cigaba da dariya

"umar ni kawai xanbasa acika min aikina amma kuma bayanxu ba harsai nakwace duk damarku kaikuma karamin kwaro kaiwai gamai maigida ko toh ai shikansa mai gidan naku lusarine bai iya komi ba face tafiya irin tamata da yanga ehhee hhhh ruwa ba sa ankondo bane kisani

"humm lee kapoor manya ka kira Azaad komi na ya isa kuma babban jarimi domin kuwa da na guda daya tal yafi tarin yuyu yun naka yaran dabaxa su iya amfana maka dakomi ba Azaad umar nina yake jira aduk lokacin dakuma yasamu toh kadakanka saika yabawa aya xakinta

tadamki hannun Azaad

"muje dah na daga yanxu karka sake rabar wannan jahiln dasunan kawun ka sam babu arxiki acikin lamarinsa kuma dole nan gaba yaganewa cewa musulinci yafi kafirci tasiri afadin duk duniya.

wani mugun kallo Azaad yatsare lee kapoor dashi dakyar maaa tajasa suka fice securitys na mara musu baya

"kinci abincin karshe saikin nadamar maganganin dakika fadamin sainaga bayanki dake dadan naki gabaki daya

"me gida sunfa tafi kana magana kaikadai yakamata acigaba da shirye shiryen auren nan dangin ango fa

Please Login or Register in order to submit comment