Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Zubaida tafara kora masa bayani akan Tsayayyar da Meemah tayiwa sojojin nan ciki harda babban su over roll.

Gasu can kuka kame munsu,suka jiyo wani muryar mahagon soja,wanda kamin suyi wani yunkuri sun tun karosu,Namadi ai gidan sa ya fada,yana garmakowa yyn da zubaida tayi kofan lange² nasa amma ya garmako....nan waanan sojojin sukayo kan Zubaida,suna shirin kokarin bugun ta kenan,saboda wahalar da ta basu,nan Wani daga cikin su ya dakatar da su,hadi da masu umarnin saka Zubaoda A moto aka nufi Gidan M.Abdulrahman da ita.

***********************

A gari kam tuni labari ya wade ko ina na tafiya da zubaida,don wasu harda meemah suke cewa,wanda Mama Hajjo tayi fada tayi masifa har ta gaji....wlh Malam Ban taba nadamar Auren ka ba sai ayau,ga y'ay'ana nan da suke nemo mun abun da zanci suci,don kai zuciya ta mutu,ayau gashi an kame mun su,wlh da kai ne suka kama da yafimun,abusa yarana... sai ta saki kuka tana sa hannu hadi da sharce gumin dake tsattsafo mata......

Ai yanxu kk fara gani,badai duk kin watsa yayan ki a duniya ba,wai ke nemar kudi,Gashi nan yanxu kudin da suka dade suna baki yy maki magani a yanxu yana fadin haka ya juya ya fice yana barin Mama Hajjo da malalon bakin ciki...

YAU TYPING BB YAWA FAH🤭👌


Bangaren Honorable kuwa,yamda yaga rana haka yaga dare,wanda a wannan daren ne ake shaida masa komai na Wannan Yarinya Wato Ahyan,kuma tun daga nan ya kudurci sai ya nemo ta,yaga bayan ta da wadani. A tsawa ce yayi magana Duk inda zaku naimo mun wannan yarinyar ku nemo ta,na baku kwana biyu zuwa uku,duk wanda ya kawo mun ita na bada jinin ta ga tsafi na,zan basa kudi kimanin Dala million....domun ko jinin wannan yarinyar na dade ina nema,ba wai shugaban nigeria ne zana zama ba,inhar na bada jinin ta ga dodon tsafi na,a'a duk duniya ne zaaji ne ba nigeria kadai ba,don haka ina bukatan ta a kwanakin nan! Cewan Alh. Maccido da sa'a,wanda ya kasance d'an takarar dai dakk sani

*******


Ina kuke maabota tambyar taurarin littafan marubuciya Maman teddy......da masu bukatar cigaba da wanda ma basu karanta shi ba,tom agada ma tasamu albarkacin taurari uku,ta bude wannan garabasar dika littafan ta,garabasar kuma zata rufe shine a karshen free page,wayo page 15 na last free page...
Jerin littafan marubuciyar sun hada da:
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA

Ko wani guda daya akan 100,guda duka kuma 800,domun karin bayani kuyi mgn ta wannan number 08081202932

********************


Tompah yau akeyin ta,ko tayaya honorable xai dauki Ahyan daga gidan Marayu niko nace Allah masani.


Bin sa da kallon kissa da kauna gare sa tayi,kamin ta sa hannun ta tana zagayowa da yatsunta ta hadi da kai bakin ta tana kissing labban sa,Lumshe Lulun Idon shi yy,kamin ya kama labban ta yana tsotsan ta a hankali cike da salon zanyi ba zanyi ba.....itakam shiru Rahinart tayi a zuciyarta tana mmkin Halin Mijin nata,idan suna tare ko maiye mata jin shi take don dadi har kwaryanta,amma ita koda tayi masa a banxa,sai dai suyi su gama,bb uhm bare uhm uhm......Bare wai irin samvatun nan,tuno da mgnar Zabinart na cewa irin mijin ta sune kurman namiji a bangaren sex,nan xuciyarta ya karya ta ta hanyar cewa" ai shi yafi kurma,baisan mace ta masa abu ya burgesa ba,Gashi yasan yazai tafi da mace da salon romance,ya gamsar da ita,amma shi baka taba fahumtar nasa gamsuwar...hohoho ni Rahinart!!! Wani jan numfashi tayi na dadi jin yanda yayi kissing din Pink lips din ta 6am...........wanda lokaci daya tafara jinn..

Domun farin cikin ku yan uwana mata!.
SABULUN FUSKA

・ sabulun salo 🍘
・ sabulun zuma
・ zuma
・ aloevera
・ man zaitun
・ kwakwa.

a samu sabulun salo ko sabulun ghana kamar girman sabulun giv guda biyu, a samu sabulun zuma guda daya idan ba a sameshi ba a sa alorvera soap, a daka sabulun ko
a goga a sa ruwan ganyen alorvera cokali uku, zuma cokali uku, man zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma
ko sha biyar a wanke fuskar yana saka kyan fuska tayi shaining ta yi kyau.
SABULUN WANKA NA BAKAR MACE

↳ sabulun salo ko sabulun ghana
↳ majigi
↳ zuma
↳ lemon tsami
↳ zaitun.

a hada sabulun ghana da majigi a dake a zuba zuma a matsa lemon tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son ta yi fari sai ta
dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau, fatarta tayi taushi da santsi bakinta ya dinga kyalli.

YAR LELE IDAN KINA SON GABANKI YA TSUKE

♧ farar albasa
♧ kanumfari
♧ balmo/barkono.

sai ki hade su guri daya ki dinga cin abinci da wannan hadin.

GYARAN JIKI

da farko ana so awa 2 ko 3 kafin ki kwanta barci ki shafa man goge baki a fuskarki musamman wuraren pimples suke da yawa, ba kowane zaki shafa ba ana so ki shafa
farin man goge baki wato (maclean) idan kika ga dama za ki iya wanke fuskar da man goge baki ya yi kamar 30, idan kin ga dama kuma zaki iya kwantawa dashi har zuwa
wayewar gari za kiyi hakan har zuwa lokacin da zaki ga chanji a fuskar ki.



Yau banyi typing da yawa ba,kuyi manage.

Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara....wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.


*TAURARI🌟*

*TAURARI🌟🌟*

*TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_



*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*


```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932


```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265


``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```


0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```


*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265



KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021


Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️




```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: ✨✨✨💸💸💸

*SIYASA TAH!*
_(full romantic,symphaty,luv story)_


_M.teddy🧸_

_11-12_

Taurari uku✨

_ohh ni Ayshatou,idan kana rayuwa baka gajiya da abun kallo da Kuma na Dariya 😂. Hajiya nasan dalilin da yasa kika biyoni da kananun maganan ki,ko nace kuka biyo ni da guntun tsegumin ku,shi ne ban yi gargadi da jan kunne tun a farkon page dina ba,kaman yanda nayi a saura,tom Wlh billahi duk wacce ta kara biyoni da xancen banxan ta sai na kyeta mata rigar mutumci,in banda gulma me ya aikeki karantawa har idon ki ya sauka akai? Ai salon Siyasa tah ba haka ma naso ya kasance ba,kawai don kwana biyu ina busy ne shiyasa,Amma da akwanakin baya ne kaman Lokacin Gidan kwarata,Bafullatanan ruga kk tareni da wannan mgnar allah sai naci mutumcin ki, mabiyan wannan littafi kukan ku kunsan yanda nake romance a littafaina banyi a wannan ba,Amma saboda kinsamu wuri kinxo mun da wata maganan ki mara amfani,kuma tun da har kuka ce haka,yanxu xan fara na tsokano magana,ayi da hujjah......_

_sannan kuma duk wacce ta kara xuwa mun da magana akan littafin Oum Aphanan,itama wlh Allah dai-dai dake nake da ita,zan kyeta rigar mutum cin ki,ko wannen mu a page din shi yana saka numbern sa,duk mai son ma wata mgn ya dau number na wacce xai ma mgn yy mata,dukan mu inshalh xamu baku amsa dai dai da bakin ku...mgnar ku baxata ta6a dakatar damu daga abun da mukayi niyya ba,don labaran namu duk wacce tasan xata karanta su, so is full of Romantic💋🍌,zamu na kuma wayar da kan mata, misalin mata da yawa da suna zaune da mazajen su matsalar yau dabam ta gobe dabam,duk basu san hanyar da zasu magance ta ba,tom wannan dalilin yasaka muka fitar maku da taurari uku✨ kunsan kai biyu yafi daya,bare kuma ku hada fasahan marubata ukun duka uwar gida kiyi aiki dashi,ai baa mgn wannan,sai kin xama ta gaban goshin Oga😇. Mu bawai muna labarin mu ne don wani abu ba,sai fadakarwa waazantarwa tare da kara nuni ga Uwar gida abubuwa da dama ta kalubale ga matan Aure,ko nace da yake tattare da matan Aure👌misali a littafin SIYASA TAH!,yana nannade da abubuwa dabam dabam,ciki kam akwai wanda zakiga kuna zaune da miji tsawon shekaru tun daga Aure,babu fara'a babu kwakkwarar magana,ko mai kikayi masa baki iyaba,sannan ya kunshi wannan balau da yazo mawa matan Aure nayin zina da Auren su subhanallah kai hjy ta,uwar gida abubuwa ne littafin ya kunsa iri ²,wanda na tsaya rubuto maku shi xamu bata a wanni,the only thing i know shine ki cigaba da karanta wannan tauraron labarin,wlh Uwar gida ta sai kin chanja matuka,don ko wani cuta na kasta bazamu rufe labarin ba sai mun baki hanyar gyara,don haka idan kinga lbrn full of romance to karki biyoni da wata mgn haka salon yazo dashi,ai abun da ake a zamanin nan bamu fadi kashi goma cikin dari 10% ba...don haka labarin Siyasatah yanxu xamu na farawa da shafan labari ne ma a baya💋💃_

_-2 Akan Oum Aphanan da ake wani kananun mgn don ta fidda maku da littafin AUREN SHA'AWA,ikon Allah,wai har wannan ne abun magana saboda dai baki yasaba da sai anyi,allah ya shiryaku wlh,tom meye ke kanannade da matsala a wannan zamanin inba Auren shaawar ba,wanda da anyi Auren shikenan sai ya zamana bb wani sauran kauna da soyayya,wanda ke uwar gida abaya kina ganin da kin Auri mijin ki shikenan Zaku zauna cikin so da kaunar juna,zaku cigaba mawa juna Endlees luv,son har muddan rai,son har abada,son har karshen rayuwa,sai kiga komai ya lalace baki san dalili ba,hmm ku biyo alkalamun Oum Aphanan Hajiya ta,wlh sai ta natsa maki komai da haskaka maki duk wani abu da yaxamana kalubale garemu mata,labarin nata 💋💋 kundai sai jarabben namiji hmm hmm baa mgn💃💃_

_-3 masu tsegumi a WATA KARUWA,tom kuyi tayi,kune da aiki bamu ba,ina mamakin mutane sai na marasa meye hakan wlh,daxarar anga littafi zai fadakar da nunar da iyaye mata Abubuwan da xasu karu sai ahau wasu kananun zance marar amfani?...tom mudai taurari uku munyi gaba,duk kan tauraren da hasken sa ya hasko babu mai iya disashe shi,sai lokacin sa yayi ko yaso dan kansa,babu abun da xaku iya da Taurari uku✨, Uwar gida ki cigaba da karanta Wata karuwa,kunsan dai yanda gidan uncle ya fadakar yakuma baku cittah,to a wannan karon ma itace fah din nan takuma dawo maku da wata karuwa💋 segxy romantic love story🔥_

*finally Ranki yadade hajiya na, na fadi da babban baki wlh tallahi kika kara zuwa mun da mgn akan littafin SIYASA TAH zan ci mutumcin ki.*


~Muje karatu,comment din ku a kullum yana kara gingering dina,ina gdy haka masu mana share a groups muna gani kuma duka mun gode👌~


"Bakin ta yakama yana tsotsa hadi da kame harshen ta yana sucking mata a hankali,jiri ne ya debeta yuuuu.....wanda ganin haka yasa shi saurin kara rikota yana rungumosa ta fado saman faffadan kirjin shi,hannun sa yasa yana mai bin ta da tafiyar tsutsu a saman gadon bayan ta,har xuwa kasan ta...Lumshe ido take tana aikin sakin numfashi hadi da kara sakin nauyin ta a saman kirjin shi,hannun shi dayan kuma yana a ta cikin Yar yaloluwar rigar jikin ta,yana wasa sa nonon ta hadi da kaama nipples din ta yana shafasu hadi da lailaya su...dadi ne yasa Rahinrt sakin wani irin numfashi hadi da fara mgn muryar ta na Seasong da cewa"Washh Ushh Thnks dear,uhm Muhammad Ka iya,so sweat,i lyk...ji tayi ya daga ta daga jikin sa yana raba kansa da ita,kamin ya wani daure fuska yayi kicin kicin darai,kaman bashi ne yafara tsokano ta ba,a zuciyar shi yana Mamakin Jaraba irin na Rahinart,tsaki yayi kamin yace" Tashi ki bani wuri!. Bude idon ta tayi wanda suka rine at just one tym,men..mene kace? Tayi maganan muryar ta na Rawa,don a kage take,a hannu take sosai... Kafeta yayi da manyan idon sa dake kara fadata cikin wani yanayin kamin yace"yeah ko so kk na maimaita maki? . Aa wai..ah Rasa ma abun da zata cene tafara wannan bandarwan mgnan,lokaci daya kwallah ya ciko idon ta.....kauda kan sa yy gyefe,don shi a rayuwar sa bayasan yanda yake Hariji matarsa ta kasance haka,tom gashi allah yabashi, Hmm shifa sam ma har yau bai taba samun macen da yy sex da ita yaji ya gamsu ba,sai dai ya hakura idan yaga ta gaxa,duk jarabar Rahinart baya gamsuwa da ita,don jarabar tashi ita kanta rahinart na shan bakar wahala,amma a haka kullum tana makale... Cewa fah nayi ki bani wuri!! Yayi mgnar da Hero voice din shi,wanda yake firgita yammata. Cike da barin jiki ta mike tana gyara rigar ta da hannun bra din ta... Hawaye na bin kuncin ta.

Mikewa tayi a sanyaye tana takawa hadi da shirin barin masa bedroom din,ranta A matukar bace,a wacce rana ne zata daina ganin kin ta da hantara a gun mijin nata... Rahinart! Kaman daga sama tajiyo muryar sa ya kira sunan ta. Bata waigo ba,don ta dauka wani cin mutuncin ne zai mata,sai cewa tayi na'am. Hmm nisawa yayi kamin yace kuka kikeyi? Yayi mata tambayar kaman bai san tanayin kukan ba. Cije labba tayi tana jin zafin rainin hankali irin na Areef. Aa ba kuka nake ba,kawao ina damuwa ne da hantarar da kk nuna mun,sai ina ganin kaman don ban taba haihuwa bane tsawon Auren mu,amma wata zubin sai nace ai tun da naxo gidannan a haka nake da kai,kodon har.......ayyya common my angel...yy mgnar yana ware hannayen sa,kuka tasaki hadi da fadawa jikin shi kaman wata macen kirki...

Rungumo yayi saman kirjin shi yana kai bakin shi hadi da hura mata iska a gyefen kunnen ta cikin salon kashe jiki,hakan ko yasata tsagaitawa da kukan tana mai kwantawa luf,shikam ganin hakan yasa shi cigaba da romancing nata,wanda hakan yasata Cigaba da biye masa suka fara Faranta ran junan su... Fara sucking din juna sukayi,wanda Nan ya kwantar da ita saman bed din yana bude cinyoyin ta hadi da saka harshen sa cikin Vigina din ta,yana sha mata hadi da tsotsan ta,sai cille take da kafafun ta hadi da fara yi masa sambatu,sai da yaga ta gama kwararo masa da ruwar niimarta kana...ya kwanta gyefen ta yana kallon fuskanta da take ta lumshe ido...Nisawa tayi hadi da fara sarrafa shi don tasan ya take tafiyar da Auren ta,kamin takai hannun ta tana shafa bananan shi da tayi tsaye kam.zuma ta dauka tana mai fara shafe Hjyr tashi dashi,kamin tafara tsotsa tana jin gardin xuman na ratsata....shikam duk wannan Abun da takeyi masa yanda kasan dutse,sai da takai Harshen ta tsagon hudan shi tana tsotsa da sauri kuma ta masaa abun unexpected...rintse ido yayi yana mai sauke numfashi hadi da kai hannun shi yana shafa bayanta a hankali,a jiyo yanda Tayi sama jijiyoyin ta duk sanyo rada² yasa shi saurin mirginota yana hayewa saman ta hadi da saka Alkalamar sa cikin virginal din ta,yana bugun da gotso wanda tuni su duka suka fara shidewa don dadi.....


Sai da suka kwashi kusan 30 min kamin su lafafa ma juna, minti kusan goma suka dauka suna maida numfashi,kamin a tare su nufi toilet don tsarkake jiikin su...

************************

A tare suka shigo falon Ammie wanda hutu da yanayin shigar alfarman dake tattare da ita baxaka taba cewa" wai tana da wata lallura ta hauka ba. Jallabiya Rahinart tasaka baki da akayi masa ado da flower jah,sai mayafin da ta daura,gashin nan yasha gyara ya kwanto har gadon baya... Shikam gogan Shigar suit yayi kasancewar yau yana gida,wanda yy matikar amsan jikin sa,haiba da cikar kamalan sa ya fito matuka. Kaman yanda ya saba ne ya durkusa akan gwiwowin sa yana zubewa gaban Ammien nasa,da tun shigowar sa take sakin masa murmushi kaman zata ce wani abu,amma babu uhm bare uhm..uhm. Itakam Rahinart gyara tsayuwar ta tayi,don ita duk idan ta taho bangaren Ammie bata zama bare kuma zubewa irin namijin nata...Ammie barka ya jikin naki!? Tayi mgnar kaman mai damuwa ga Alamuran ta,tom abuka ga Baki sai dai kallo kawai,kokarin kai hannu tayi zata dau ruwar cup din dake gaban ta,nan Areef yayi saurin mika nasa hannun yana daukar ruwar hadi da baimawa Ammien......harara Rahinart ta watsa masu,kamin ta yatsina baki duk ta kosa ya mike sukoma su cigaba da duty da tarairayar junan su... Kira ne yafara shigowa daga wayan sa dake hannun Rahinart,wanda kamin ta mika masa sai da ta kalli sunan mai kirar daga jikin Screen din Wayar mai matukar kyau ta zamani. Sunan Daddy ta gani wanda yasata saurin mikq masa tana fadin Daddy ne.

Ajiye cup din yayi yana amsan kirar,wanda ji tayi yana cewa tom daddy,harda Rahinart,ohk. Datse kirar yayi yaana kallon Rahinart da ce mata" Ki sako babban mayafi mu tafi gidan Momy yanxu. Binsa da kallo tayi,hadi da tunanin me zasuyi da yammacin nan a gidan Momy. Kuma daddy shi da kansu ya kirasu...ohk Ta fadi tana juyawa hadi da tunanin Kila mgnar da tayi da Mommy ne akan Ammie tayiwa daddy magana kan cewar tana shiga masu hakki,yanxu daddy xaisaka a dawo da ita gidan sa.......hakan yasata takawa tana murmushi,don acewanya karshen xaman ta da Ammie yazo...a Bedroom din ta kam Har wake tasaka tana takawa hadi da juyaCikin Sautin kidan fire boy,kamin ta canja ta saka Wakar Alcohol sai da ta taka iya takawa,kamin ta yi rolling hadi da saka takalmin ta Half cover mai dan tudu kadan...sannan ta nufo falon ta don nufar gidan Hjy Saratu.

Ina kuke ma'abota kuma makaranta da masu tambayar cigaban littafan marubuciya Maman teddy💃💃. A yau nesa tazo kusa,domun kuwa wannan tauraruwar marubuciyar ta sakar maku da dukan taurarin littafan ta a kan gara6asa,saboda zuwan Taurari uku, hakan yasa ta fito maku da duk kan littafan ta hadi da karyar maku da farashin ko wanne cike da rahusa....
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA
HABIBY DA'IMAN
Ko wani guda daya akan 100👌. Guda duka kuma akan 800,domun samun taurarin littaafan maza ki garxaya don magana ta wannan number 08081202932.

**************************

Itakam Meemah Sai da tafi kwana uku babu labarin ta,yyn da duk wani labari da motsin Iyayen nata,tana jiyowa har inda take. Jin Major Ya sa an kama zubaida ne ta yanke shawarar Nufar gidan Major Abdulrahman.Gidan Major Abdulrahman Zubaida ta fara nufah,wanda abun bakaramun mmki ya bata ba,jin cewar wai ya koma Abuja tun a daren jiya,babban bala'i! Abun da zubaidan tace kenan kana ta fara yanke shawarar nufar garin Abuja,a xuciyarta ta kudurta cin mawa Major mutumci koda kuwa kasheta ne zaiyi sai dai yayi... A ranar Sha biyu ga watan April ne ta sauka a garin ABJ wanda bata tsaya wata hutu ba,ta nufi Estate din M Abdulrahman. Bin Meemah ni kaina nake da kallon mamaki don yanayin shigarta baxaka taba cewa daga gidan Laka ta fito ba,tayi shigar Eng wears masu daukar hankali,hadi da dora jallabiya hadi da rolling da mayafin rigar ta ciki kuma tasaka riga da legjean blue....fuskan ta kuma ta kyewaye shi da red Space,don ba baki ne tasaka ba,acewan ta jan abu shine sign of danger😂 . Toms ne akafarta wanda Bata shiga gidan Major ba sai da aka gama lacceta kaman wacce ake tuhuma kana tafara shiga gidan,wanda tafiya ce tayi shi mikakka kamin ta isa part din gimbiya uwar gidan nasa kuma Amarya wato Hjy Laila. Wata ma'aikaciya ce tayi mata jagora har tsakiyar falon ta na biyu,wanda Mermah banda sakin baki bb abun da take,tabbas taga Arxiiki wanda batai taba ganin irin shi ba a rayuwarta. A kujerar falon nata ta zauna tana bin Wani showglass da akayi masa ado da komansa da Gold ne,sai wani glowing yake. Lallai talakan nigeria shine kadai yasan da akwai talauci,amma masu kudin tq basu sani ba,tom koma dai na tafi nabar Zubaida ne taci arxiki,don nasan abincin da zata ringa ci,bata taba ko ganin irin sa arayuwarta ba,don haka a kwana biyu zata chanja,indai tana cikin wannan daular arxikin. Wata maaikaciya ce ta ajiye mata lemu da ruwa kamin tace Hjy Mun sanar mawa Da hjy Laila da zuwanki,amma ta shaida mana cewar Major baya gida yana garin Adamawa.

Xumbur Meemah tayi ta mike daga zaunen da take,kana cike da Fara kokarin harxuka tace"Wani Adamawan,daga can nake akace yana nan,yanxu saboda rainin hankali acemun baya nan,ke kije ki sanar mawa Matar nasa ni ba maula naxo ba,nazo mu tattake zama da mijin nata ba ita ba. Tsam Yar aikon tayi,don itace ta hannun damar Hjiya laila kuma tasan Abun da takeyi a dakin baabune mai kyau ba,idan tana madigon ta bata sauraren kowa sai dai idan itace ta sauko da yarannata. Nisawa Maaikaciyar tayi,kamin cike da son tabbatar mawa Mermah da gske ne fah Major baya nan,don wlh itakan ta yasan major bayanan yana adamawa,kila dai daga can ne akayi mata karyar ya taho Abj. Ganin shirun yar aikin yasa meemah nufar Hanyar da ta lura anan ne Hjyar take,Tayi mata cin mutunci afito mata da Zubaidan ta. Hajiya dakata don Allah,ki bari ayi mata mgn! Bata saurari maaikaciyar Laila ba,mika kanta kawai take,har xuwa wani daki da ta dan jiyo mgna kasa kasa bata fahimtar mai ake cewa. Murmushi tayi don tasan nan ne dai dakin da Ita matar majorn take ciki. Cak Salame ta riko hannun Meemah,don batason ta shiga falon ta tadda lezbian din da Hjy Laila take....haushin rikon ne yasa ka Meemah hamkade Salame tana Kutsa kanta falon🤭 .



Topah abun nema ya samu,yo ya Meemah xatayi idan ta hadu da wannan iskancin da Matar major takeyi??

Tabbas da durga a gaba💃,kunsan dai Meemah da fallasa,bare kumq anbiyata akan Ta kwakwalo duk wani abu da Zai bata Siyasar Major Abdulrahman da Vp Muhd Areef.yau gashi topah tarkakaka.............



*TAURARI🌟*

*TAURARI🌟🌟*

*TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular
Guda ɗaya ₦300👌
Littafai biyu ₦500
Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_



*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*


```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```

08081202932


```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```

09065990265


``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```


0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```


*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

09065990265



KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021


Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️




```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: *Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na

1 Comments On SIYASA TAH
avatar
fatima-7-6-2

7 months ago

Reply

Pls siyasa tah complete

Please Login or Register in order to submit comment