Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

15_16
Ba Rahinart ne kadai ta firgita da jin maganan Hajiya Lubnah ba,har shi kanshi Muhd Areef ya shiga halin kokonto a maganan nata. Umma wannan wacce irin magana ce kike fadi?wlh maganan ki tana baraxanar daukewar duk wani numfashi na da kuma tsayuwar duk wani jinin jiki na,Ummma...Saurin dafata Hajiya Lubnah tayi ganin yanda take maganan numfashin ta na sama²tabbas a wannan halin da take ciiki komai zai iya faruwa da Rahinart din.

Muryar Momy ne su duka suka tsinkaya tana mikewa hadi da cewa mushiga daga cikin Hajja Lubnah.Kama hannun Rahinart Hjy saratu tayi kamin Ita kuma Hjy Lubna ta mikar da Ahyan hadi da nufar da ita zuwa wata hanyar da coridour ya rabashi dana Rahinart.

Muhammad!

Alh mai tambuwal yayi maganar yana maido da hankalin shi akan na Areef da yayi kasa da kanshi yana ji kaman ana sara masa guduma kwanyar kansa,wannan lumsassun idon nasa sun kara shanyewa saboda tsaban tashin Hankali labban ya cije da kyer cike da matsanancin damuwa ya amsa ma Daddyn Zulaihart da Na'am.

Nisawa su duka sukayi kamin Alh.Tambuwal ya fara cewa" komai ya faru da bawa jarabta ce,nasan xakayi mamakin ganin yanda wannan Al'amarin yakasance da baka san dashi ba,baka ma san da faruwan shi ba...mun yanke wannan hukuncin Aura maka Ahyan ne don mun san baxaka jah da maganan mu ba.mu da kanmu mukayi hakan wanda kai kanka baxaka san dalilin hakan ba sai anan gaba inshaallh.Ga Ahyan nan bata da kowa sai Allah,sai kuma kai a yanxu,don haka ka riketa amana tsakani da Allah ka kamanta Adalci tsakanin Rahinart da Ahyan,nasan Rahinart yar uwar kace ta jini,don Haka itama Ahyan ka dauketa yar uwa kuma mata babu banbanci.

Tun da Alhjin tambuwal yafara maganan sa har ya kammala Muhd Areef bai dago kansa ya kallesa ba,Sai aikin taune lips da yakeyi,idon shi sun lumshe kace a arufe suke,amma ganin komai yake tarr. Jin shirun Daddyn tambuwal yasaka Areef dago da kansa yana cewa" Daddy duk abun da kukayi mun baxan taba butulce maku ba,komai kukayi mun baxan taba gujemawa wannan abun ba,nasan baxai taba xama mun Illah ba a rayuwa. Amma Daddy Rahinart ya xataji wannan Al'amarin?
Wacece ita wannan yarinyar?

Sauke nannaiyar numfashi Alh Aruwa yayi,wanda tun da ya zauna baice komai ba sai a wannan lokacin ne yace" Ita ba kowa bace Muhd,bata da iyaye,ita marainiya ce...tana daya daga yaran gidan marayun dake gidan Nasara. Kuma anan muka daukota muka daura maku Aure dalilin Abubuwa guda biyu,na daya shune SIYASAN ka,hmm sauke numfashi Daddy yayi kamin yace" na biyun kuma Baxan fadeka yanxu ba,amma ina so ka rike mun Ahyan tamkar jinin ka. Yanda xaka kula da Nauwaf. Tom Daddy inshaallh. Yayi mgnar dai dai su Daddy na mikewa hadi da ce masa ka sanar masu Hajiya su fito yanxu. Mikewa Muhammad yayi jiki a sanyaye duk wannan zafi irin nashi babu a yanxu. Bai iya cewa komai ba sai dai daga masu kai kurum da yayi yana nufar hanyar da yaga Hajja lubnah tabi da Ahyan,Kutsa kansa yayi wanda ji yake gaba daya duniyar ta basa cik. Da shigan sa falon ne ya tadda Hjy lubnah ta zaunar da Ahyan ko me take ce mata Allah masani,mamaki ne da takaici ya rufe Muhd,yana tambayar xuciyarsa da "A ina ne wannan kazamar yarinyar xata zauna? Suna nufin a part din Ammien shikenan? Maganar yake shida zuciyar shi wanda kaman daga sama ya tsinkayi muryar Hajja lubnah tana fadin"Areef tsayuwar me kake anan? Karako kusa mana! Cike da sanyin jiki ya karaka,inda Hajja Lubnah take kamin ya shaida mawa Hajjah Lubnah kirar su Dad. Nasiha ta dan masa a tsaitsaye,tana nufah da Ahyan wani bedroom hadi da cewa"kinga nan ne part din ki...wannan bedroom dinki ne,tayi mgnar suna shigewa hadi da barin Areef a tsaye kaman wanda aka dasa shi,shi jin abun yake kaman a mafarki... Cije labban sa yayi na kasa,kamin ya juya yana kallon inda Wai Hajja Lubnah ta kawo wannan yarinyar mai kama da Aljanu irin mahaukatanan,bin falon yayi da kallo,wanda da ka fita bangaren Ammie ne xaka nufah kai tsaye...dan tsuke fuska yayi kana ya shafa sajen fuskar sa yana mai tunanin mawa kansa mafita. Barka da yammaci ranka yadade". Cewan wata ma'aikaciya tana dan risinawa,wanda da ita da gaisuwan nata duka basu ishe Areef ba. Ganin yayi mata banxa ne yasata sanar masa da mgnar Hjy Sarah. Wanda hakan yayi dai dai da fitowar Hajjah lubnah...Aa ita Hajy Saratun ce tace ataho da Amaryar? Ehh Hajiya. Mai aikin ta bata masa cike da ladabi. Ohk fada mata gamu nan. Hajja lubnah tayi mgnar tana Mai juyawa don taho da Ahyan.

Mtsww Areef ne ya ja karamun tsaki,yana mai cewa"wai Amarya ta? Hmm wannan yar ficikar yarinyar kazamiya,wlh ni kallo daya ma naji na tsaneta. Juyawa yayi yana mai nufar part din Rahinart da ake can ana dirga.....don tuni kamanin Rahinart ya chnanja,kuka take kaman ranta xai fita,wanda da kyar Mom tashawo hankalin ta hadi da rarrashin ta daban baki,hadi da sanar mata da komai yanda ya faru,ki dauki wannan yarinyar tamkar baiwar ki,ba yar aiki ba. Kisani wlh da inada Iko da dama kamar yanda Ummanki ta samu damar juya Abban ki tom da baxan amince da wannan Auren ba,sam baxaayi shiba,koda anyi daura ba dasani ba,sai an warware,tom Yanda Areef keda tauri haka Uban shi,kayi ta masu kayi kayi ana nan a abu daya..don haka banason ki tada hankalin ki akan wannan Shegiyar yarinyar da ko akwayar idon Areef xaki fahimta babu komai sai zallar tsanar yarinyar watake..Ahyan ce kowa oho dai. Ki mayar da komai ba komai ba,kar ki nuna damuwar ki,har Areef ya gaji da gani,nasan halin shi.....shiru Mom tayi sakamakon shigowar Areef da idon shi nakan na Rahinart,wanda idon ta ya kumbura saboda tsaban kuka...lokaci daya tausayin ta yakamashi wanda bai tabajin irin shiba,Zama yayi yana fadin Mom! Yakira sunan ta kaman xai fadi wani Abu sai kuma yayi shiru.

Bude baki Hjy Saratu tayi kaman xatayi mgn sai kuma tayi shiru ssnadin shigowar Hajjah lubnah da Ahyan. A kasan su Ahyan ta zauna saman kanta Hajja lubnah ta yane da mayafi...

Uhm Hajjah lubna gasunan... Mom tayi mgnar tana tabe baki hadi da kauda fuska,don ta lashi takobin abubuwa da dama akan Wannan tsintacciyar yarinyar,wama yasani batq da Uban shegiyace. Abun da Mom ke fadi kenan a xuciyarta,wanda ita dai batayi tsinkayi ba sai muryar Hajja Lubnah da taji tana masu sallama,da kuma kara basu su duka hakuri,da shaidawa ita kanta yarinya kaman yanda sukaji abu haka itama,tunda batasan suba su dukan,biyayya itama tayi. Tabe baki Mom tayi suna ficewa da Hajja Lubnah,yyn da Muhd Areef yabi bayan su.


Kauda kai Rahinart tayi,tana mmkin Yanda Za a kawomata wannan ficiciyar yarinyar wai Amatsayin kishiya? Ke tashi ki ficemun daga falo...!!! Kamin na karairayaki!!!... Tayi mgnar Dakin baki daya yana amsawa.tsoro da firgici ne yasaka Ahyan zumbur ta mike hadi da barin falon da gudu...Hanyar da Hajja lubnah ta nuna mata ta nufah,wanda da ikon Allah ta isa har bangaren da ta shaida mata nata ne,kasa tsayawa tayi a koina sai a bedroom din ta,wanda da shigarta ta koma ta rufe kofan hadi da bin kasa tana xubewa tana mai rushewa da wani irin kuka mai ban tausayi hadi da jijjiga....Kuka take kaman ranta zai fita,wayyo Ni Allah Wayyo ni Ahyan. Me yasa Mama Batula bakye sona? Me yasa kika kawoni inda xa'a raba raina da gangar jiki na? Allah kaine majikan kan Al'amurana tun da yarintana har girma,Allah ka cigaba da kareni Don Alfarmar ka da girman Ma'aiki,Muryar tane ya datse sakamakon wani kuka daya ciwota yana shirin daukewar numfashin ta...

*************************

A hankali ta fara bude idanun ta,wanda lokaci daya tafara tunanin mala'ikun tambayar kabari ne suka taho mata,don Meemah tuni ta dade da yanke ma kanta cewa" ta mutu a hannun wannan Hjy Lailan ta gama. A kan fuskan shi ta ware idanun ta,wanda cikin sauri ba kuma da ta lura da inda take ba da halin da take ciki tayi zumbur ta mike,tana kokawar sauka daga kan gadon asibitin. Wata Nurse ce dake kula da ita ne tayi saurin rikota tana kokawar maida mata da Drip din da ta cixge...Rarrashin ta tafarayi tana komar da ita ta zaunar,wanda hakan ya tabbatar mawa Meemah cewa"A asibiti take. Kuka ta rushe dashi tana karawa,wanda ita kanta batasan dalilin ta nayin hakan ba, Nurse din ce ta tsaya xata cigaba dq convencing din ta,sai Major Abdulrahman Abdulrahim ya daga mata hannu yana kuma yi mata alaman Ficewa daga Dakin. Sum³ nurse Fatima ta fice,tana girgixa kai don a lokaci daya taji masifar tausayin Meemahn da bata taba ganin ta ba,bakuma tasan meke faruwa da ita ba.

Baki da Lafiya ki daina wannan kukan,karki mawa iyayen ki asara,don ko nasan kece kk kasance masu bango majin gina". Kinga idan kk mutu sanadin lallurarki ke kk mawa kanki asara dasu.....dif Meemah tayi tana mai jin zafin maganganun Abdulrahman,tabbas duk wani mai kudi baya ganin talaka abakin komai sai na rashin mutum ci da tijara....jin muryar sa tayi yana cigaba da mgn cike da gadara da izza" wai ke dama baki da isassshen lafiya ne kk karar siyasa? Har kk da bakin cimawa wani zurafi? Hmm wani huci ya sauke hadi da sauke numfashi,kana ya cigaba da cewa"tom gaki a gabana,wa kuma kk dashi da zai iya kwatar ki a yau?...ya karke mgnar yana kafeta da dara daran idanun sa.

Kwallahn fuskan ta ta goge,kana abun ka ga marar tsoro irin Meemah duk da tsoron na cikin cikin ta tace" bani da kowa sai Allah shine gatana kuma bango majin gina na!.

Murmushi Abdulrahman yayi kamin yace"tom shikenan,xasu cigaba da jinyarki,har magun guna,har ki warke...

Ganin yana kokarin ficewa daga Dakin yasaka Meemah sakin wani irin marayar kuka tana fadin don Allah ka dawo,kar ka tafi,ka dawo mun da Zubaida na na rokeka! .

Wani irin shu'umin murmushi yayi don sai yanxu yazo inda yake so azo. Dawo wa yayi da baya kadan,yana sakin murmushin Wanda sai da hushuryar sa ya bayyana. Zubaida kike so na dawo maki da ita,ke wai ke wacce irin yarinya ce mara kunyar gske? Ki mun wannan babban laifin ,kuma wai ki tunanin na yafe maki? Wani murmushi ya saki kamin yace"idan so kikeyi na rabuda Zubaida na dawo maki da ita,tom sai kin amincemun da abubuwa daya xuwa biyu. Domun ki ceto rayuwar ki Yayan ki daga azaban dana saka ana mata,ki zabi abu daya ko na Aureki! Na cigaba da Azabtar dake din,ko kuma kibar mun zubaida na cigaba da dandana mata azaba,don dama duk abun da kikeyi ai tana da nata kamashon,tun kan ki tafasa take mara maki baya,bata taba maki mgnar cewa watarana xaki gamdakatar da irina Ba...don haka zabi yarage naki Yan matan Alh Dasa'a,idan kuma shi Dasa'an da kike mawa campe ne zai kwatar maki da zubaidan tom sai nace Allah yabada sa'a.

Tafiya yara yi yana shirun barin room din.

Kai wani irin mugun azzulumin mutumi ne? Mene zubaida tayi maka? Ni ce nayi maka,kamun don Allah ita ka kyeleta,na yarda zan Aureka ka kasheni da Axaba,amma ka rabu da xubaida,ka maidota gida don Allah.


Juyowa yayi ya daure fuska babu rahama,wanda sai da kirjin ta ya buga dam. Hmm me kk ce? Wai me kkyi mun ma kike tambaya na? Kinyi kokarin tona asirin gidana da bantaba sanin dashi ba. Yayi mgnar yana daga wayar Meemah dake Hasko mata Vedion Hjy Laila tana aikin madigon ta tana wani ihun dadi...


Saurin sadda kanta tayi kasa,don sai asannan ta fahimci tabbas Abdulrahman baxai taba kyeleta ba...


Kayi hakuri ka dawo da zubaida wlh zan Aureka,koda kasheni ne xakayi. Ke waye kika maida Sakarai irin ki!? Tom baxan taba dawo da zubaida gida ba,sai ranar da aka yabbatar dake a matsayin matata... A yau zan koma Adamawa,na baki nan da gobe ki yi tunani akan mgnan ki.ko zubaida ta zauna a hannu na ko ke ki zauna dani na azabtar dake har Karshen rayuwarki.


Yana gama fadin hakan ya juya ya fice daga dakin yabar Meemah tana sakin wani irin wahalliyar kuka mai taba zuciya da ban tausayi...Sukan masu tsaron Major Abdulrahman tuni suka mara masa baya... Gidan sa ya nufah,wanda tun daga jin shigowar sa yasa Hjy Laila fara sallallami Kwallah na gangarowa saman kuncin ta,tabbas ko me ya faru da ita,tasan itace taja mawa kanta... Kuka ta saki don tuno da Azabtarwan da major yake mata tsawon kwana biyu....Bata da hutu,babu duka babu fada,iyaka dai ya nuna mata vedion,wanda iya maganar su cewa yayi ashe ke jarabbiya ce haka ban sani ba? Tom tunda hakan kike Zan fara Azabtar dake da naui na wahalhalu babu duka bare zagi....tun daga wannan Rana Major yafara wahalar da Laila da nauoin wahala na sex.tabbas ta shaida ita ashe batasan jaraba ba,yanxu ne ta hadu da jarabbe duk da yana mata ne na ganin iyakan ta,kuma ya gani.....a jiya kam yanda yayi mata ka rantse da Allah irin budurwannan ne da bata taba sanin wani da namiji ba,don raga² yayi mata,tasha kuka har ta gaji....rabon da taga jini nabin shimfidan ta ta manta,tun tana farkon fara lezbian a school din su....sai a lokacin da take amarya a hannun Abdulrahman,tom a yanxu a kullum a haka take,raga² yake mata don wata xubun har numfashin ta daukewa yake,bai kaita asibiti ba,bai kuma kirawo Wani dr ta duba ta ba!


Tabbas bakaramun nadama Hjy Laila tayi ba,a yanxu tafara gummace rabuwa da Abdulrahman don tasan har abada babu wata sauran xaman mutumci da kiman juna,ta zagi Aminiyar ta Showly babu iyaka,gashi babu wayar da xata kira ta daahi,komai nata da xatayi maruri da mutane ya datse hanyar hakan. Haka ko masu aiki bai yarda su shiga inda Laila take,kai tsaron da ya samata shi kanshi ya isa ya sanyata cikin babban tashin hankali.


Tun da ta jiyo Horn din mutoci yasata fara xubda hawaye ta koma ta rakube a saman gadon ta,Don ko motsi bata iyayi da kafafun ta,wanda bata taba tunanin xata ga rayuwarta a hakan ba!



•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡



*MAMAN TEDDY*
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: ✨✨✨💸💸💸💸
*SIYASA TAH!*

MMN TEDDY🧸


*TAURARI UKU📚💋*

13-14
Daga wannan shafin shafun kyauta ya kare,domun samun damar cigaba da karanta wannan littafin zaku iya tuntuban number na kaman haka 08081202932. Ko kuma ku biyo hanyoyin da muka saka a karshen page din mu...

_________________________

Hankad'e salame Meemah tayi hadi da kutsa kanta ixuwa falon babu fargaba ko zullumi...cak tajah ta tsaya don ganin Abun da Hajiya Layla keyi da wannan yaran masu kama da agwagwi...Nan take duk rashin kunya irin na Meemah jikin ta banda rawar dari da kyerma babu abun da yakeyi,nashiga uku ni Meemarh! Abun da meemarh ke fadi a xuciyarta kenan hadi da rintse idanun ta tana mai karanto adduoi na mugub ji da gani.domun ko irin Wannan lalata sam baxata iya kallon shi ba,hasali ma tsorata tayi ganin Yanda Daya daga cikin yaran Hajja Layla ta tura gaba daya hannun ta cikin Virgina din ta,duka taffan ta suna ciki da ya tsunta,iya wrist din ta ne kadai a waje,sai juya yatsun nata da taffan ta take a ciki,Abu ya koma kaman balloon...hakan ne yasa Meemarh rintse ido kyem tana xubo addu'oi ma zuciyanta,hadi da son motsa jikin ta don jah baya da sauri,wata zuciyar ne ta sanar mata bude idon ki kimasu vedio don taxama baraxana ga Major,wannan hanyar ce kadai xaisa ya rabu dake yakuma baki Zubida.sosai yaso yin hakan,amma abu ya faskara mata,sunan ta kasance karar siyasa da ake kirar su da yan isaka,ita dai sam bata taba ganin irin wannan abu mai muni ba. Da kyer ta iya bude idon ta jiki na rawa ta fiddo da wayar ta tana tana fara daukar komai,Itakam Yar Aikin Layla bata kara wani kokarin motsawa ba,tunda taga Abun da take gudu ne ya riga da ya faru,sai tsayawa kyem itama kamar wata gaula. Kwantawa Showly tayi a jikin Hajja Layla sunyi tuf haihuwar uwan su da ubansu,yanda kasan yaune suka fado duniya,yayin da Hajja Layla ke marin Showly hadi da sakin wani nishi mai kama da gurnanin kuka.....dai dai idon Meemarh na kara budewa,don koda take vedio n idon ta a kulle yake,budewa idon tayi hadi da saka wayar a yar jakarta da gudu tayi waje,tana cigaba da Addua acewan ta fadan da yafi karfin ka mai dashi wasa😂 .

Ganin bugun da tayi mawa kofa,yasa Su duka dawowa hayyacin su,yayin da Salame ta rakubeba jikin bango kaman wata kadangare,don ta fara tunanin Anya kuwa Meemarh mutum ce ba Aljana ce ba. Sai a sannan ne Hajjah Layla cikin wani irin sanyayyar murya mai cike da wani irin tsawa tace da Salame uban me kk mana anan wurin? Ba cewa nayi ki sanar mata ba??... Aoi...Ai..Hajiya itace yanxu ta shigo! What?? Balbalin bala'i...wacece kika bari ta shigo harnan,kawai sai kikaji ta dauke Abokiyar Harkar banxan nata da bari tasss,kamin ta yi saurin mikewa jiki na rawa tana maida Kayan jikin ta babu ko kunyar Waannan yaran dake gaban ta,niko nace lailai Hajja Layla babu girma sai na jiiki. Nufo salame tayi gadon gadon tana ma rasa me xatayi mata don takaici da bakin ciki,sai kawai cewa da tayi asiri na ne kukeso ya tona? Wlh salamatu asirina ya tonu bana barin ko dayan ku,duka sai na dauki mataki akan ku,wama ya sani ko yar leker Asiri nace,idan ta baxa a idon duniya ya kenan,idan Major ya gani ya abun zai kasance?? Wlh da in rasa miji na gomma na Rasa Ku na ga bayan koma waye....


Fita ki sanar mawa securities din gidannan,kar su bar kowa ya kuma fita,duk wanda ya shugo kar abarshi ya fita. Da hanxari cike da sauri harda hadawa da gudu² Salame tayi hanya don sanar mawa security.....wanda kamin Hajjah Layla ta sauka daga kasan Stairs din ta,nan take gidan yafara amsawa na 6'iiiiii...wannan itace sign din Gidan idan wasu mutane sun shigo baa yarda dasu ba,tuni Sojojin gidan zasu kara xama cikin shiri,don a wannan lokaci idan kashe mutum ne ma yi sukeyi,don gaba yawwn cin su Mai gidan yabasu damar halbi indai a airin wannan yanayin ne. Meemarh da take a tsorace tuni tsoron ta yakara fitowa sarari muraran,sai Zagaye hanyar fita gidannan take...Wanda kamin kace kobo kowa yayi hanyar aikin sa,don sun san wannan alaman,duk wanda aka gansa a filin gidan nan tom mara gaskiya ne.....wurin ne ya koma bb kowa sai Meemarh da tunjumin sojoji wanda ko wannen sa a saite yake,lokaci daya Kuma idon kowa ya sauka anata,ciki kam harda Hjy Layla da take kallon komai daga Saman up stairs. Ganin murdaddun sojojin nan ne yasaka Meemarh fara kalmar shahada tana Wani irin xubda kwallah mai cike da tsoro da tashin hankali,lokaci daya ta dafe kirjin ta....tana wani irin numfashi,wanda daalama cowon ta daf yake da dago mata ji tayi kirjin ta kaman an daura mata wani dutse mai nauyin gaske,wanda hakan yasata fara ganin haxo² wayyo Mama Kixo ki ceceni,yau ya xanyi na fada gidan azzalumai wanda Basu san komai ba sai kansu,basu san gasky ba idan ba tasu bace... Ku kama ta! Furucin da Hajja Layla tayi kenan,wanda gadon gadan Wasu murdaddun sojoji uku sukayo kanta.

Baya Meemarh tafarayi wanda batayi Aune bataji tayi karo da mutum ta bayan ta,wayyo ni Meemarh Allah ka taimake...n...niiiiii,abun da ta iya furtawa kenan cikin gushewar hayyaci kana ta xube a wurin bata ko sanin wake kanta,abun da dai tajiyo taji ta ahannun wani daga wurin,wanda tsoro yasa numfashin ta kara sama,sai diff...


*************************

Honorable ne ke wani sakin murmushi wanda tsaban fuskar batasaba yiba,murmushun ma bata masa kyau. Ranka yadade gani cikin gidan marayu na fake da xan basu taimako kamar yadda muka saba,a yau inshaallh hakar mu xata cimma ruwa. Da kyau Dan mori,da xarar Ka kawomun ita kudin ka ba alart ne xajaji ba,cash xaka kar6a.
Angama ranka shi dade,abun da Dan mori ke cewa kenan yanq nufar inda yasan nan ne dai Wurin da Marainiyar Allah Ahyan ta saba zama,yau Honorable zai archiving goal din sa.



Ina Mane ma kuma masu bukatar cigaban littagan marubuciya Ayshatou (Maman teddy)💃 nesa taxo kusa,duk da yaune karshen wannan garabasar bononzan littafan nata da ta sakar maku....akan sassaukar farashi huda daya 100,guda duka kuma 800👌
BAFULLATANAN RUGA
DIJAMA YAR FULANI
YAR AIKI NA
GIDAN KWARATA
YAR WAYE
KWARYAR SAMA
YAR MAULA
ZUMA DA MADACI
KAWALIYA
HABIBY DAIMAN
GAMAI BUKATA ZAI IYA TUNTUBAN WANNAN NUMBOBIN 08081202932. MMN TEDDY...🧸💃


Hajiya Atika ne take cewa Aminiyar tatah,kamin tace dole yanxu na ajiye duk wata harka ta da nakeyi,sai Honorable ya taka matsayin sa sannan...Tana maganar ne hadi da kara manna wayar nata dake ta walwali a kunnen ta. Kana ta saki wata irin asharariyar dariya irin ta kosassun Hajjojin nan.....Awowarwaro yana ta walwali ta zubasu mai kama da Diamond sai wani irin Walwali suke a tsintsyar hannnun tah. Um bari mukoma ga Honorable da Nake ta hasasoshi yana aikin sakin murmushi hadi da sakin katon te6an sa kaman na mai juna biyun wata 7.

Mika masa wayan akayi,wanda da jin sunan Dan mori ya fara tunanin tabbas Aikin sa ya kammala...kara wayar yayi a kunne yana jin na bakin Dan mori,wanda nidai kawai gani nayi honorable dasa'a yayi gigif hadi da mikewa kujerar gyefen sa mai kama da stool yana hankadeta wanda baima sani ba. Mene? Me kake cewa?? Kai na baka saoi Biyu kacal ka nemo mun wannan yarinyar,baa hannun Muhd Areef take ba,ko a hannun waye ma! Ko gidan Gomnati yake ciiki ka tafi ka kona gidan,idan kuma kadawo mun bb ita tom kai ne xan kona. Kit ya kashe wayar daganan gumi na tsatstsafo masa fusksn sa da goshun sa sai kyelli yakeyi irin na marasa imanin nan,da xakiga fuska na fitar da wani maiko tadabam.

Ranka shi dade,ba Dan mori ne kadai zai iya aikin nan ba,aa harda mu muma muyi kokari...wai Shi VP Muhd shi kadai nefa yake ruguxa mana duk wani tanajin mu,mai yasa ma yake bibiyarmu...ya akayi yasan plan din mu shine dauke wannan yarinyar? Abun da daya daga cikin conxoltant din Dasa'a yake cewa kenan don daalama kanshi ya kulle gam.


Karya yake....ni Alh Dasa'a mahaifin shima Marshal Aruwa bai isheni ba,bare yaron dana raina a ciikin gidana,yake kokarin zama mun fargaba? Ina baxai yuwuba,Honorable ya katse conxontant din nashi hadi da karke maganar cikin tsawa,wanda sai da kowa na wurin hantar cikin shi kadaawa.


Sai kuma Yacigaba da cewa" ba Areef ne kadai da wannan tunanin ba,aa Su uku ne,jaruman uku ne,da akwai.Muhd Areef,Abdulrahman, Nauwaf shine ma Abun kallo na da yake sakaye....Amma a kullum harin sa nine. wannan sune.zaratar taurarin da suke mun baraxa na a SIYASA TAH! Honorable yayi mgnar yana furxar da wata xaxafar huci,hadi da Cigaba da cewa" ko cikin gidan shi ta shiga to tabbas tsafi na tafi gaban komai,sai na daukota,ko baku tsafi babban nasara ta ce! Ya karke maganar yana bushewa dawata irin dariya...
*************************

Wani irin kara Hajja Rahinart ta saki a tsakiyar falon ta hadi da kara fito da idanun ta waje don ganin abun da take gani daga gidan tv na BBC NEWS. Hakan yaasaka duk wani maaikaci dake kusa fitowa cikin sauri wanda ciki kam harda Hubbyn nata Areef,wanda tsaban lovayya bai lura da yan aikin

1 Comments On SIYASA TAH
avatar
fatima-7-6-2

7 months ago

Reply

Pls siyasa tah complete

Please Login or Register in order to submit comment