Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

RUFDUGU-01
Cigaban Wankan-Wuta
Jijjigi yayinda murginenen dutsen da Gimbiya Muskan tatura yaima dakarun sarauniya Gatsaliya kisan gilla mummunan kisa metada hankali ,aisai ran sarauniya Gatsaliya yabaci takwarma ihu tareda 'daga kanta sama nanne taitoxalida Gimbiya Muskan da Sarkin yaki dakuma Sadauki Barat nantada'da hassala tafasa ihu taredaba iblisan dakarunta ixni cewa suhau saman dutsen susaro mata kawunansu tuni iblisan sufara motsawa wasu sutashi sama wasu subi tsayin dutsen suna hawansa kamar 'kadangaru

Ganinhaka Gimbiya muskan tajawo bakanta tadana taja tafara harbi dasunan Allah wohoho nanfa tarika harbo iblisai kaikace tana harbe jemagune asaman tarika yimusu kisan gilla suna komawa 'kasa matattu

Ganin haka Hamdan dabarat suma sujawo nasu Baka dakwarin sufara harbi dafari kosun samu iblishi basa iya yimasa kodarauni amma saisui tunani kafin gimbiya muskan tafara harbi saida ta ambaci sunan Allah danhaka suma su,ara suyafa sukira sunan Allah dakarfii suna masu harba kibau

Kayyasa ainanne suga ikon Allah domin fasa iblisai sukeyi kamar tukunyar 'kasa yayinda wasu kekamawa dawuta

Jijjigi tsawon sa,aguda akwashe su shaidanun nason hawa dutsen saidai Gimbiya muskan da Sarkin yaki Hamdan da Sadaukin maza Barat sunkasa kuma suntsare sunata aikasu kiyama babuji babu gani kankace haka sunhallaka samada iblisai dubu sittin

Hakan yagirgixa sarauniya Gatsaliya takuma tsorata takuma tabbata koda za,akwana a uni anawannan gumu da gumurxu to dakarunta bazasu samudaman hawa dutsenba hakanne yasa tadaga hannayenta sama takwarara ihu tana mecewa kudakata hakaa

Take dakarunta sujanye sarauniya Gatsaliya tadubi tarin tulin dakarunta dasu mutu gakuma tarin tokar shaidanu dasukone tacika tabatse taji kamar tamutu tsabar takaici

Afusace takalli Zaffar wanda ke daure ajikin dirka takaremasa kallo tana nazarin wani irin kisa yakamata taimasa agaban idanun iyayansa tadsde tananazari daga baya saikawai takama murmushin mugunta dagabisani tadaga kanta sama takalli Su Gimbiya muskan taimusu wani irinkallo mecike dasako

Kawai saikuma taiduba ixuwaga Ilahirin dakarunta tanamecewa kaii jama,ata aljannu damutane shaidanu da iblisai bakidayanku ku,afkama Zaffar kui masa Rufdugu kaikai atare kuma alokaci guda gayyan aljannu damutane suiruri gamida gunji sui'dauki kan Zaffar wanda kedaure danufin yimasa Rufdugu

Ganinhaka Barat yakwarma ihu yanacewa shikenan yarommu yahalaka shima sarkin yaki hannayensa yadora akai yanacewa tabbas munrasa yarommu har abada

Dakarfi Gimbiya muskan tace aa ai ubanguji natare damu danhaka zaibamu tallafi, dasauri taciro tabarmanta tawurga tabarman tamarman tabaje asama sannan tafara tafiya taikasan dutsen dasauri Gimbiya muskan tadakatsalle tadira asaman tabarman aituni Sarkin yaki da Barat suma sundirka kan tabarman yayinda tamarman taikasa aguje gudu irinna futan hankali kaikace gilmawan walkiyacee yasalam 'kiriss yarage dakarun Sarauniya Gatsaliya sucimma Zaffar kwatsam Tabarman tadira agabansu Gimbiya Muskan Sarkin yaki Hamdan dakuma Barat sufuskance Dakarun fama

Jijjigi tabbas za,amutu namfa akai kallon kallo a'karshe dakarun sukwarara ihu sutaho gaba'daya lokacinne Gimbiya muskan tafudda wani kaifa kaifan gatari taba Barat kana tamikama sarkin yaki wani murjejen mashi dagar kuwansa itakuma tazare takobi wanda akema takeda gayama jini nawuce yabiyo baya Gimbiya tacedasu kui yaki dasunan Allah ubangijin musulunci lallai xamui nasara mui yaki dam mukashe bawai dan akashemuba tadaga murya tace muje muma muimisu Rufduguuuu dukan ma'kiya

Wohohoho nanfa akai taho mugama tsakanin dakarun sarauniya Gatsaliya dasu Gimbiya muskan akai mummunan gamo Gibiya muskan sarkin yaki dasadauki Barat sufantsama acikin makiya sufara aikinsu na dillancin Mutuwa

Take guri yayamutse hayaniya taiyawa Gimbiya muskan tarika zaftare kawunan mazaje tana datse wuyan arna duk indajefa takobinta tofa saidaikaga kawuna natashi sama jini nafantsama mazaje nafaduwa kaikaikai Gimbiya muskan tarika xubda maje kasa tana turasu kiyama

kamar hakane Shima sarkin yaki Hamda yaka yakasance yanamakewa da garkuwansa kuma yana sokewa datsinin mashinsa baisaurarama mutun ko aljan duk wanda yaratsa tagabansa tofa saidai uwansa tahaifi wani kisa yakeyi kaikace zaitaccen zakine atsakiyar garken tumaki

Kamar hakane shima sadaukin maza Barat ke sassaban 'kasusuwan makiya tsabar kwarewa akisa har jefa gatarinsa yakeyi gatarin yatafi yaikisa naban mamaki Barat yabi gatarin yakama abinsa

Yaki yai yaki kisa yaiksa jini yarika malala tsabar musifan haduwan kaifo dakai wuta tatashi atsuburin tuni Muskan takaiga Zaffar tasa takobi yatsinke sarkanda adsureshi wohohoho maza gumbar dutse aikoda zaffar yajishi asake dukda yana fama dayunwa dakinshin ruwa saikawai yakwantsama ihu yadubi Muskan yace nagode 'yar uwa yararumi takobi shima ya afka ahaukace yarika ragargazan makiya Har yakaiga Sarauniya Gatsaliya ya afkama mata sukacame dakazamin yaki metada hankali

Tabbas sarauniya muskan Jarumace tagaban kwatance domin saida tailaga lagalaga da Zaffar harma takusa kasheshi domin takaishi kasa tagurfanardashi bisa guiwowinsa tadaga takobinda iya 'karfinta zata datse wuyansa

Alokacinne Idanun sarkin yaki Hamdan yakai gun yakwarara ihu tareda jijjiga mashinsa yacillamata mashin yaje yacaki Kirjinta yahuda gadan bayanta yafuta nantake tao mutuwar tsayee

Wayyo aifaruwan hakanne yasa ilahirin dakarunta sutarwatse wasu sufada ruwa iblisai sutashi samaaa

Aguje Zsffar yaje yarungume mahaifinsa yanakuka yanacewa nagode baba kuma tabbas wannan bakuwan Jaruman tacancanci yabo kuma kome take bautama toshine ubangijin gaskiya lallai daga yau nima shine abinbaitana

Wannan kalami na Zaffar yagirgixa Sarkin yaki da 'dan uwansa domin suntabbata addinin Gimbiya Muskan gaskiyane to amma basu shirya karbansa yanxuba danhaka kotahalin yayane dole susan yadda zasuyi sugudumata kumadai bazasu bata daman tagana da yaronsuba domin zai,iya biyemata

Tofa yaunaji Butulciii, to amma ni Auwalu baiminba domin gashinan yatahooo dashayinsa mezafiiiRUBDUGUUUU
O2
CIGABAN-Alittafin Wankan-Wutah
''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''+++++’'''''’'’''''''''''''''''''''''''''''
Bayan mutuwar Sarauniya Gatsaliya sai Gimbiya Muskan tasake amfanida Tabarmanta tadawo da Sarkin yaki Hamdan, Sadauki Barat dakuma 'dansu Barat bakin gabar tekun Bahar farisa inda agurinne Gimbiya muskan tatuntubesu gameda batun imaninsu da Allah ubangijin muslunci to ananne suka saba alkawari inda sarkin yaki Hamdan yadubi Gimbiya muskan dakalaman yaudara yaceda ita yarinya tabbas munga 'karfin abinbautanki kuma munyarda shine ubangijin gaskiya to amma munaso kibamu wata dama zamu koma 'kasarmu Jumki zamuikira ga ilahirin mutanemmu kancewa mukarbi musulunci sannan zamutaho 'kasarku bakidayammu domin jaddada imanimmu

Jinhaka sai gimbiya muskan taimurmushi tace nasani dayawa mutanen duniya mayaudarane tabbas zaku,iya yaudarata kaida 'dan uwanka to amma naga tsabar gaskiys a,idanun 'danku zaffar natabbata koda kubakuxo gareniba tofa shi lallai watarana xaixo gareni kuma zaixone dacikakken imaninsa sannan awannan lokacin zaiyi cara kuma zaiyi kururuwan cewa duniya bakidaya saitakarbi addinin muslunci daganan kafurai damunafukai damushirikai zasui gangami suyi dafifi akansa danufin yimasa rufduguuu ,tagirgixaka tacigaba dacewa saidai bazasu iyaba babu abinda xasu iyamasa domin zaiyi yakinne dasunan Allah zaiyi yakinne domin daukaka kalman Allah danhaka akowani hali akowani yanayi yatsinci kansa Allah zaidafamasa madadin yacutu saidai ya azabtarda azzalumai yaganamusu bakar azaba tayadda saisunxubar damakan yakinsu sunbi Allah dolee

Gimbiya muskan tadubi Zaffar tace aboki ba,abanxa naceci rayuwankaba aa naceci rayuwankane domin kaceci duniya daga hannun azzalumai danhaka inabinka bashi kuma yazama dolene kabiyani wannan bashin

Hartajuya zatatafi saitasake juyowa tadubi Zaffar tace sunana Muskan sunan 'kasata Fashaa dan haka inanan inajiranka

Adaidai nanne Mahaifiyar Zaffar tsishiru tanamaida numfashi samasama cantasake numfasawa tadubi Sarkin ya Hamdan da Barst tace kunci amanan Gimbiys muskan bayan dawowanku gida saikumanta dabatunta

Tadaga murya tace tokusani ni'dana baimantaba kuma baici amanaba dama yadade yanafadamin cewa watarana Sai yaciga Alkawari lallai zai ammsa kiran Allah zaijega Gimbiya Muskan domin biyan bashi

Jinhakan sai Barat yazare takobi yanufeta yanacewa kena dama kekinsan komai kimmuna funcemune tonarantse yau zaki mutuuu

To ayimin afuwa kuma amin uzuri kila anjima nadawoRUFDUGUU_03
CIGABAN WANKAN WUTAH
Afusace Sadauki Barat yazare takobi yanufi mahaifiyar Zaffar daniyyar datse kanta yanacewa kebakar munafuka ashedama kinsan 'dammu yanadaburin musluntane shine bakisanar damuba lallai baki cancanci kicigaba darayuwaba 'kiriss yakarisa gareta kwstsam saiga Farhan Unaixa Da unaix sunfuto sushiga tsakani susa mahaifiyarsu abayansu kaiii Barat yadakamusu tsawa lallai kukauce kubani guri kokuma zunubinta yashafeku

Dakakkausan murya Farhan yace aakawu lallai bazamubari kacutar damahaifiyarmu domin batada laifi munsaurari komai kuma munji komai tabbas kaida babammu kunci amanan Gimbiya muskan domin badan itaba badan taimakon ubangijintaba badan hasken addinintaba todayanxu yayammu Zaffar yadade damutuwa tomenene laifin yayammu dan yamuslunta narantse datunfarko nasan wannan labari danariga yayana Zaffar muslunta

Tabdijam Sadauki Zaffar da sarkin yaki Hamdan sujikamar Farhan yawatsa musu wuta ahaukace Barat yatunkari Farhan domin hukuntashi sai Unaix yashagabansa yace aa kawu ba,iya Farhan ba hattanida 'yar uwata unaixa munatareda farhan tabbas damunsamu labarin Gimbiya Muskan kafin yau toda tuni mun musulunta

Jinhakaaa sai Barat yakwarara ihu yajuya yadubi Sarkin yaki Hamdan yace yayana waimeke faruwane dasauri sarkin yaki Hamdan yazo yakama hannun Barat yace xomuje yajashi sufuta waje basu tsaya akussba saima suhau dawakansu sui yamma

Amma,al,amarin Sadauki Zaffar da'yar uwansa Juraixa tafiyansu yanisa sunketa sarari daduhu sunhaure tudu kuma sunbi gangare har su,isa wani 'kotaon binni binnin zagaye yake dawata babban gatanga metsayi gakwari sunsami 'kofar binnin arufee sai Zaffar yabubbuga 'kofar sai abude wata'yarkaraman kofa dake jikin babban kofar wani dakare yaleko idanunsa jajawur kamar garwashin wuta

Dakaren yakarema Zaffar kallo sannan yace kaisamari daga ina kuma inazaku

Zaffar yace nimatafiyine inahanyatane nazuwa binnin najran toguzirina yakare shine nakeson yada zango acikin binninku bayan kwana biyu sai inwuce

Dakaren yace to ammafa wannan binnin yana yawan hadiye baki zaifi kyau kaida 'yar uwanka kukaragaba kobakomai zakurayu

Zaffar yaimurmushi yace babu komai kawaidai abamu masauki shine burimmu domin 'yar uwana tagaji sosai lallai tanabukatan hutawa

Jinhaka kawai saidakaren yabude "kofar yaceda zafdar gaka ga binnin Shuwaz nan inkunada sauran shanruwa saikufuta Zaffar yaimurmushi yace ainerabon ganin badi dole sai yagani babana

Kaitsaye Zaffarda Juraixa sukutsa kai cikin binnin Shuwax batareda tsoro kofargababa

Gajeriyar tafiya suyi saigasu atsakiyar kasuwan binnin tabdijam mutanene damkam kekaikomo sunata harkan siyeda siyarwa to amma tunda Zaffar da Juraixa sushiga cikin binnin shuwax mutanen binnin kemusu wani irinkallo narashin yarda hasalima ba,ayarda suhada hanya sai akaucemusu

Ahakadai su isa wata runfa da ake saida abinci koda zaffar da juraixa sushiga cikin runfar saikawai ilahirin mutanendake cikin rumfar suiwaje hakan yafusata Juraixa tabude baki zatai magana sai Zaffar yakwabeta yace aa'yar uwa mufa bakine danhaka tada futuna banamubane cikin fushi tace haba 'dan uwa yasuke gudummu kamar sunga dodanni

Kafin zaffar yace wani abu sai wata mace wacce itace me rumfar taceda Juraixa aa yata kada kihassala kisani wannan gari namu cike yakeda matsafa dakwankwamai masu farautan mutane suna kamawa suyi tsafi dasu hakanne yasa ba,a yarda dabaki
Zaffar yadubi matar yace to amma ke yabaki tsorata damuba matar tace aini nasaba gani. baki iri,iri domin tin ina yarinya nake sana,ar saida abinci agurin mahaifina nagada danhaka inagane fuskan mugu inagane fuskan mutanen kirki kuma tuni nagano kaida'yar uwanka mutanen kirkine sannan mayakane na asali
Zaffar da Juraixa susami guri suxauna bisa wata doguwar kujera dawani babban teburi agabansu zaffar yadubi Matannan yace bamu gasassun kaji guda biyu da soyayyen naman rago kihadomana da tataccen ruwan inibi sannan kihado da dafaffen kifi
Matar takalli Zaffar tace nasani tabbas ku manyan mayakane daga cikin mayakan duniya kuma inafatan kuimana maganin matsalarmu

Ta,ajemusu duk abinda suka bukata sukuma sufaraci cikin natsuwa dake suna mutukar jin yunwa komagana basayi saida suinisa awajan cin abinci sai Zaffar yadaga kansa yadubi matannan yace wata matsalace kuke famada ita awannan binnin

Matar tace dakwai wata matsafiya mesuma Zarima ranatsaka tazo mana wannan gari tanemi sarkimmuda yabata masauki dake sarkinnamu mutunne mekaramci dakuma son baki sai yabata massuki dake tazone dashiga irinna sarauta domin tafe take dababban tawaga medauke damutane maza damata kiman 'dari uku bayi dakuyangi, sannan dakwai dawakai da rakuma gamida shanu duk atawagan
Hakanne yasa Sarkimmu Mesuna Muxeir yabata wani babban gidansa dake bayan gari domin itada mutanenta susamu sukuni

Tofa bayan kamar kwanaki goma saiwata annoba tafara bayyana abinninmu haka kurun sai anaimi 'katon saurayi ko budurwa arasa kokuma tsoho 'danshekara saba,in kofiye dahaka, abu kamarwasa sai yafara yawa domin cikin kwanaki bakwai saida arasa mutun goma shadaya, hakann yatada hankalin kowa sai afara takatsantsan arika sanya idanu lungu dasako andan ssmu sassauci nakimanin kwanaki goma kwatsam kuma sai lissafi yasauya sai akwanta damutun lami lafiya sai awayigari anemeshi sama ko'kasa arasa

Tohakanne yasa akai muhimmin taro afadan sarki domin gano matsalar anatsakiyar tattaunawane tsulum sai Babban bokammu mesuna Kudaix yabayyana ransa abace yadubi sarkimmu yace saidanacema kadaina saukan baki domin watarana zaka sauki annoba bakajiba tokasani wannan bakuwar zarina itace take sabbabamana wannan masifar domin cikar burinta

Cikin mamaki Sarkimmu yadubi boka yace katabbata itace takemana wannan aiki boka yace baka yardabane to bakidayanku kuiduba ixuwa wannan bango ,aitake ilahirin mutanen dake cikin fadan harda sarkimmu mikalli bangon daboka yace mukalle bamuga komaiba ammadai munga boka kurdaix yananuna bangon dayixgar tsafinsa yanawasu surutai damagannganun tsafi datsatsuba kwatsam wani farin hasske yabayyana ajikin bangon saikuma mufara ganin babban tashin hankali gamida masifa dabala,inda yasa dukammu mukama kuka wuiwui , Matannan takalli Zaffar tace shin kunsan me miganii ,Zaffar yace saikimfada mana

To gakuma Auwal yabayyana dawani sabon saloo domin amadadin shayi yau Shawarma yazo dashiiiRUFDUGU-04
CIGABAN- WANKAN -WUTA
Matarnan tacigabadaba Zaffar labari cewa yayinda ilahirin mutanendake cikin fada harda sarkimmu kunaix suiduba ixuwa bongon da boka Ruxan yace sukalla kawai sai mukai toxalida 'katon gidannan da sarki yaba Zarina damutanenta acikin gidan ga mutanen dasu'bacene yara damanya saidai anyanka wasu anatatsar jininsu anatarashi awani babban rami jinin yataru dayawa tamkar 'karamar korama sannan anagasa namansu anaba wasu mahaukatan Zakuna sunacinyewa kayyasa aimunaganin wannan al,amari saihankulammu yatashi tsoro kuma yakamamu sannan tausayin 'yan uwammu yakamamu take mufara zubda hawaye muna la,antar Zarina dajama,anta

Tabdijan namfa ran Sarkimmu yabaci zuciyarsa tadugunxuma yamike tsaye tareda kwarara ihu cikin tattausan lafazi yadubi jama,a yace yaku mutanena hakika nayi kuskure kuma nazalunceku danaba wannan tsinanniyar matsafiya masauki gashi tacutardamu yanumfasa sannan dakakkausan murya yace ina sarkin yaki Hunxulu dasauri sarkin yaki yataho gaban sarki yaduka sarki yace lallai ahada mayaka kwararrun makasa aje wannan gida akashe Zarina damutanenta hatta wadannan zakunan dasukecin naman mutanena kar abarsu lallai akawomin kantsinanniyar gabana , Sarkin yaki Hunxulu yace angama babban sarki

Take yaasa abusa 'kahon yaki kankace haka rundunar mayaka samada mutun dubu sittin tabayyana babu wanijira sarkin yaki yajagoranci mazaje aima gidannan diran mikiya

Bazato babu tsammani Zarima dajama,arta siji amfarmusu dasara dasuka nammfa masifa takullu arika kaikoma anamusayan takubba gamida dillancin mutuwa

Awannan rana ankai ruwa rana ankumayi asaran rayuka saidai mazajemmu sunyi galaba akan makiyammu domin saida akashe ilahirin mutanen Zarina hatta zakunannan saida arabasu daduniya saidai annami Zsrina anrasa bayan gwabza 'kazamin yakida ita takarkashe mana mazaje masu yawa sannan itama mazajemmu summata miyagun raunuka ganin ananeman kaita 'kasane saita 'bace anemeta sama ko'kasa arasa

Sarkimmu kunaix yaimutukar murna da aikin mazajemmu sannan yaibakincikin rashin kashe Zarina amma yasha alwashi cewa lallai ako,ina take awannan duniyar sai yanemota domin yadauki fansar mutanensa,

Gari yakoma yazauna lafiya kamarda kwatsam watarana anatsakada fadanci sai aji motsawar wata'kakkarfan iska kankace haka iskan tashigo cikin fada tairimi tanawani tiroko hakanne yasa mutane sukoma baya atsorace jimkadan iskar tabace saiga Zarina tabayyana fuskanta aturbune babu annuri balle walwala atareda ita,

Jijjigi ganinta yatashi hankulan mutane kowa yashiga rudani yayinda wasu keso sufuta aguje ganin hakanne yasa sarki yaitsawa yanamecewa kaiii jama,a lallai kowa yazauna a,inda yake domin abinda nake nemane yazo hargidana narantse yau sainakashe wannan tsinanniyar da hannayena,
Jinhaka sai Zarina takama babbaka dariya tana nuna sarkimmu dayatsa hartana buga 'kafa kaikace tazarene can taishiru tadubi sarki Kunaix ranta abace tace kaitsinanne, kayyasa aitana fadin haka wasu dakaru kimani goma suzare takubba gamida kwalla ihu suikanta, kaico tabbss tsafi masifane domin ta,idanu taimusu wsni irinkallo kawai sai dakarunnan sujuye suraha hankulansu take sukama yakar junansu sukashe kawunansu sai'dayane yaragu kawai saitadakamasa tsawa tanacewa kai bawana maza yanxu kasaromin kan Sarki Kunaiz

Babu gardama dakaren yajuya gadangadan yanufi sarkimmu takobi tsirara wayyo ganin haka sai dakaru su afkamasa jijjigi namfa 'kazamin yaki yakullu dakarennan dake yanacikin mallakar tsafine yarika kisa babu shara,a duk dakaren dayakusanceshi tokuwa yamutu tuni gawawwaki sukai yawa afada akaima ko,ina ado dajini fadan tayamutse mutane surika guje guje sunakaro dajunansu

Damasifa dabala,i saida dakarennan yakai kan Sarkimmu yadaga takobi zaidatse kansa sai Zarina tace aa take dakaren yatsaya ciki batareda yawaigetaba ,
zarina tatsala ihu kana ta umurci kowa yazauna a,inda yake tilas asamu natsuwa saitadubi sarkimmu tace kaitsinanne kadauka zakai galaba akainane kadauka nidin kanwar lasane tokasani inada 'karfi da ikon dazan,iya kwace masarautanka amma sainazabi kabani massuki domin shine sharadin aikina tacigaba dacewa burina 'dayane aduniya imma 'yar uwata fintinkau immalkaki Tsuburin Hunam inxamo nice sarauniyar mutanen wannan tsuburi samada shekaru ashirin kenan inaneman mafita narasa nasha wuya naratsa dazuzzuka naketa burane nai yaki nakashe mazaje jinsin mutun da aljan nagwabxa yaki da muggan dabbobin tudu danaruwa naigwagwarmaya damanyan kwari masu hadari aduniya 'kirisss yarage na mutu daburina batareda yacikaba kwatsam nai arbada nasarata babban bokanya sarauniyar bokaye Rajima hatsabibiya uwar hatsabibai ,tacigaba dacewa duk datsafi dahatsabibanci nabokanya Rajima tanada matsala 'daya jal arayuwanta kuma takasa magance matsalar shine tana futsarin kwance wannan lamari yana mutukar damunta domin duk inda taje bakunta saitaji kunya koda darana tsakane takama barci koda gyangyadine atsakiyar mutane saikawai tasaki futsari , Tabbas wannan lalura tazamema Bokanya Rajima bala,i damusifa domin tashiga duniyar aljannu tamu,amulanci hatsabiban mutane domin tasamu waraka amma abun yagagara kwatsam watarana muhaduda ita atsuburin lanjara mumu,amulanci juna tatambayeni meyakawoni wannan guri mehadari take nafadamata damuwata koda taji saitai ajiyar xuciya tace aimatsalarki mesaukine domin danice datuni nasamarma dakaina wannan ikon

Cikin ladabi dabiyayya nace ya uwar bokaye narokeki daki taimakeni inyi galaba akan 'yar uwata nikuma narantse zanxamo baiwarki,
Bokanya Rajima tace aitunda nagaza taimakon kaina nagaza biyama kaina bukata nima nadaina taimakon kowa nakuma rantse akan hakan

Jinhaka sainace da,ace zantaimakeki burinki yacika zaki taimakamin Bokanya taimurmushi tace aibakoda wannan sharafin 'yamnata domin duk abinda yagagaro sanina tokawai abarshi, Zarina tacigaba dacewa jinhaka nai murmushi nace basokike kidaina futsarin kwanceba bokanya tacemin hakane sainace toni zambaki magani kuma xakirabu dawannan damuwar taki har abada

Bokanya tadakamin tsawa ke mahaukaxiyar yarinya kisani niba amin wasa lallai inkiwasa dani mituwa zakiyi

Zarina tace nace babu wasa ranki yadade kisani komai iliminka wani yafika sannan iya sammakonka wani ahanya yakwana kumaidai aishi ilimi kogine yayinda kake wanka agefansa wsni atsakiya yake wanka yayinda kakai tsakiya wani yakai 'karshen ruwan sannan wani kuma yadade dafucewa aruwan danhaka bazai xamo ace komai kekadai kisaniba lallaidakwai iliminda baki saniba kuma dole kine sani agurin masana kisha labari

kalamaina sunratsa Bokanya Rajima danhaka tadubeni cikeda yarda tacedani ina sauraronki fadamin maganin matsalata narantse inhar kibiyamin bukatata ko duniyar nan kikeso tobabu makawa saina mallaka miki ita

Tofa adaidai wannan lokacinne mutuminnaku m Auwal ya,iso yanacewa Baba yaufa Sabon ganyen shayinda kasiyo yabayarda citta danhaka ga kofi 'daya kafaraaaRUFDUGUU-05
CIGABAN
WANKAN-WUTAHHH
Zarina tacigaba dabayani afusace kuma ranta abace tanacewa koda naji bokanya Rajima taimin rantsuwa cewa muddin nabiyamata bukatanta tadaina futsarin kwance nima zata biyamin tawa bukatan sairaina yaifari domin ni inada maganin damuwanta danhaka naceda ita tajirani naiwaje banxame ko,inaba sai tsaunin Kalsara inda dodo Funjara kexsune shida iyalansa, tabbas natari aradu daka domin duniya tasan wanene dodo funjara wani sadaukin dodone dayagagari duniya domin shikadai yana fasa tawagan sadaukai dubu goma dodon yanadan tsabar tsafi kaikace jikan shamharune sannan bayada tausayi kuma baihada hanyada imaniba yatsani yaga bskuwan halitta ayankinsa. koda kuwa tsuntsune ko dabba balle mutun ko,aljan

Kwatsam dodon yaganni ada,iransa dodon yaimutukar mamaki waiga mutun akusa dashi shirabonsa dayaci naman mutun yakusa shekara kodayaushe fama yakeda naman aljannu da manyan dabbobi tabdijam dodo Funjara yakuramin idanu dagabisani yacedani ke bil,adama shin wani tsautsayinne yakawoki gidana bakisan babu naman danafijin da'dinsa aduniyarnan kamar naman bil,adamaba

Batareda tsoro kofargababa nacedashi nazone kawai domin insamu futsarinka domin warware wata damuwata ,cikin mamaki dodo funjar yadubeni yace dafutsarinnawa zaki maganin damuwata shin dama futsarinnawa maganine ,naimurmushi nace masu,iya magana nacewa damagani agonan yaro baisaniba sai yasare yazubar tokasani futsarinka namaganin cututtuka dari uku da sittin kuma cutardake damuna tanacikinsu danhaka nazo domin insamu futsarinka

Jinhaka sai dodo yakama babbaka dariya yanacewa ammake babban mahaukaciyane todasunan kinxo neman waraka mutuwarki kixo nema

Yanarufe baki nadakamasa tsawa inacewa kaitsinanne wawan banxa shin kadauka kagagari kowane tokasani komai jarumtarka wani yafika haka komai shedancinka wani yafika dakakkausan murya nanunashi dayatsa naceda dodo funjar kuma kasani Sarauniya Zarina 'yar sarki Kumaru ina'daya dagacikin mutanen dasufi'karfinka

Jijjigi yayinda dodo funjar yaji kausasan kalamaina sai yaharxuka yatunxura yacika ysbatse yaiwani kururuwa yakwarma ihu sannan yaiyunkurin afkamin

Madadin inxare takobi infadamasa kawai saina bude jakata 'dauko wani faron dutse 'karami kamar tsakuwa dasauri najefi dodon datsakuwan yaiyinkurin kaucewa amma ina saida tsakuwan tashige bakinsa,

Kar ubaa aidutsen nashigewa cikin dodo Funjar sai yaji kamar yahadiyi rijayar wuta ysci kamar narkakkiyar dalmace kegudana asassan jikinsa madadin ruwa dajini aitake dodon yakame aguri guda yadafe kansa yakama cikinsa yashiga kwarma ihu yanacewa wayyo yarana kutaimakeni zammutu

Namfa yaransa susungumi makamai suyo kaina ahsukace dasauri nadaka musu tsawa inacewadasu kaiii wawaye zakukashenine to idan kukasheni wanene zaima ubanku magani lallai kusani duk duniya babu wanda ya,isa yawarkadda babanku inbaniba

Tunkafin sufahimci zancena dodo Funjar yafahimta sabodahaka yadakatarda yaransa tahanyar daka musu tsawa
Cik sutsaya suna haki gamida yimin kallon tsana ,dagabisani sujuya gurin mahaifinsu suna kuka domin sunganshi acikin mugun yanayii dodo funjar yadubeni yace yarinya kinyi nasara akaina inarokonki daki fidda wannan dutsen acikina jinake kamar kayan cikina yana babbakewa

Dakakkausan murya nace bawaibane lallai kasani kanadabda mutuwa kumadai zakarayune idan kabiya mun bukatata

Dodon yace kinason futsarina kobahakaba maza kizo kisamu tuni yafara shararo futsari dasauri naje nasa gorata natari futsarin dodon wanda kexubowa kamar indaroro tuni nacika gorata tam nakulleta inarufe gorata inashirya shirin futa dagudu domin makarin dutsennan abu 'dayane tall kuma shine dodon yaifutsari dazaran yagama dutsen zaifado 'karshe

Tabdijam ai inarufe gorata naiwani irin mikewa indakasan anharbani haka nafuta aguje, kayyasa ai dodon naganin haka yakwalla ihu yanacema 'yayansa kaiii tsinannu lallai kukamomin yarinyarna lallai kubita ko,ina tashiga

Kambala,ii namfa nida dodannin goma gudu muke kartawa asaman tsaunin kaikace zamutashi duniyace tsabar gudu harwani tashi sama nakeyi inadira anessa sukuwa tsabar girmansu duk inda suda'ba kafarsu sai wani yanki yagirgixa hakadai mukasa tsere har muxo 'karshen tsauni metsayin bammamaki ,har dodannin sunfara murna tsammaninsu banida mafita saboda tsayin tsaunin dole intsaya sukuma sukamani hakanne yasa sudaina gudun sutsaya suga mezsn aikata kayyasa lallai dodanninnan basusan wacece Zarinaba ai,ina xuwa 'karshen tsaunin saikawai nafigo darduman tsafina najefata sama nakuma daka tsalle nahaye kanta darduma taigabadani hakanne yasa dodanninnan gomaa suigunji

Please Login or Register in order to submit comment