Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faranta mata ranta har abada kudi haka masu yawa ?
Shiru yayi yana tunane a ciki zuciyar shi kafin Dije takai hannu tana miko mashi ledan abincin a gabanshi ya kalla yana sauke ajiyan zuciya take fadin nasn bakaci komai ba a hakan ko ?
Banci ba kuma ban dauki azumi ba yau dan ganin zanyi aiki da yawa sai ruwa kawai nasha a can ya fada yana mika hannu ga abincin da ya riga da yayi sanyi ko alokacin.
Ha yaci abincin duk da yana jin bakin shi babu dadi lokacin ya gama ya balle maganin daya sayowa Dije din ya kora da ruwa yana hamdala kafin ya mike ya fita ruwa ya dinga dibowa a makwabtansu yana cika radunan ruwan su kafin ya dauko na karshe ya shiga bandaki ya watsa ruwan ya fito.
Dakin Dije ya leka ya samu tayi barci a lokacjn kofa ya jawo mata ya rufo ya nufi nashi dakin bayan ya saka dan abin da suke kare gidashi koda wani zai shigo masu gida da dare zasu iya jin motsin shi don barawo bai raina abin sata don an taba shiga masu aka sace wa Dije din tukunyar ta babba suna barci tun wanan lokacin suke rufe kofan gidan nasu.
Washe gari kiran farko ya samu matashin saman abinda yake sallah mikewa yayi yakara zagayawa bandaki ya dauro wani alwalan daga nan ya kwankwasawa Dije kofa daga ciki ta amsa da gyaran murya yagane cewa ta tashi ke nan a lokacin yasa kai ya fice daga gidan.
Babu kowa sai wani dattijo dake nafila shima nafilan ya fara kamar yadda dattijon daya sama aciki yakeyi kafin mutane su fara cika wurin daya bayan daya wurin ya cika.
Bayan an idar da sallah ya jima yana addua bai fargaba ashe daga shi sai wanan tsohon a zaune a lokaci kusan daya suka mike kowa ya nufi hanyar fita.
Amadi ya riga dattijon fitowa saidai a yadda yanayin tsohon yake tafiya yasa Amadin tausaya mai ta hanyar dauko mashi takalman shi da yawan jama,a yasa suka turashi nisa ya dauko ya daidaita mashi ta yadda zaiji saukin sakawa a kafanshi.
Kafadanshi yaji andafa ana mai addu,a ya amsa da amin tare da dagowa yanawa tsohon godiya ta hanyan dan ja da baya kadan har lokacin daya daidaita ya saka takalman nasa.
Ganin sun sauka daga dan steps din masallacin ya dan juyo yana fadin nagode baba Allah ya bamu wuni mai albarka sai baiga kowa a wurin ba shi a zaton shi tson yabi ta baya ya wucene a cikin duhu don wurin babu haske sosai don haka yasa kai yawuce zuwa gida.
Sannu sannu yake jin kamar sanyi a jikin shi kwanciya a wanan lokacin ba halinshi bane amma sai yadan kishingida kafin gari ya ida wayewa.
Mafalkin dayayine ya sashi tashi a firgice Dije ce tsaye a kanshi tana tayar dashi daga barcin ya amsa da na,am tace lafiya kake kuwa yau har wanan lokacin baka fito zuwa daukan karatun kaba ?
Mikewa yayi yana mika gami da salati yana fadin wallahi sanyine naji lokaci guda na dan kwanta ashe barci ya daukeni ban sani ba a haka.
Tashi ka gagauta ka shirya kafita kasan halin matar nan da kake aiki a karkashinta da fitinan tsiya kada kaje yauma ta hanaka kudin aikin ka ga kudin nan na jiya sai kayi amfani dashi.
Ki barshi Dije zanyi sauri na karasa da kafa insha Allahu zan isa da wuri ya fada yana jawo tufafin shi dake rataye akusa ta dan tsaya tsaye sagale da hannu da kudin tana mamaki halin jikan nata.
Tausayin shi take yadda shima yake tausayinta saidai basu da dabara sai addua a tsakanin su don talaucin da yai masu katutu a rayuwan su banda dan gidan nan da uwar garke da yayan ta hudu yanzu da suka mallaka basu da komai a rayuwansu sai hamdala ga ubangiji.
Duk saurin da yayi kamar zai tashi sama ga jikin yana dan jin shi hakan bai hanashi makara ga aikin shi da yankan fara yiba kafin ya shiga class.
Don har madam ta bar sakin cewa idan yazo ace dashi ya wuce kawai bata so yana zuwa yarinyar shagon ta tare shi tana tsugunta mashi jin haka yasa yayi kwana zuwa department din su.
A dadafe ranan ya dauki darasin shi saidai ga dawo dole abin hawa ya nema ya dawo dashi gida yana kokarin ciro dan dari biyun daya kwana kusan bakwai cikin aljihunshi yana boyom shi yaji mai acaban yace dashi barshi kawai taimaka maka nayi aini ba haya nakeyi ba dama na kawo wani wurin.
Godiya ya fara mai kafin shikan yaja mashin din shi ya tafi shi kuma yasa kai ya shige cikin gidan a kasalance daganin shi kasan jikin shi ba daidai yake maiba a ranan.
Don shi mutum ne mai kazar kazar da zafin nama don yana amfani da karfin shi da kiran da Allah yai mashi na masi karfi a jika.
Haka na wuni a kwance inbanda ruwan tea din da ummah ta matsa min nasha da safe babu komai a cikin cikina mama kuma tunda ta tafi bata kara lekowa part din mu ba da sunan dubani.
Ummah ce ke faman zaraya a kaina har saida taga na dan samu sauki zuwa yamma na zauna ta dan rage lekoni a dakin .
Allah da ikkn shi a wanan yammacin Abbam mu ya dawo daga Abuja kowa na zuwa falon shi gaidashi don haka sabian gidan mu yake .
Saidai har yara suka gama zuwa baiga nazo na gaida shi ba yasa ya tambays ina mamata take ne banga giccinta ba a nan wani irin kawar da kai mama tayi gefe daya tana fadin tana part dinsu mana.
Lafiya take kuwa ya sake tambaya a lokacin da ummah ke shigowa dauke da abinci don taron shi duk da basu san da dawowanshi ba a ranan amma bai rasa abinda zai ciba wanda zai saka a cikin shi.
Wai maamah yake tambaya ta fada dana wani dan cicika she wai fushi mamakeyi a rana wai Abba ya dawo ranan girkin mama saboda haka an munafurceta ke nan shi da ummah.
Ina mamata ya tambayi ummah yana fadin naga kowa yazo gaidani bangata ba tun dazun ya tambaya yana tsure ummah da idon jin amsan da zata bashi.
Saida ta kalli mama take fadin tana daki bata da lafiya tun jiya take fama da ciwon kai dazun ma saida na kaita asibiti da safe da kan ya matsa mata.
Subbahanallahi shine ba a fada min ba yanzu an samu magani ya tsaya ko ya fada yana saukowa daga saman kujeran da yake zaune a kai don yaji dadin cin abincin da zaici.
Kallon mama yayi yana fadin hjy maimuna amma baki fada min ba ai dana kira dazun to ai naga uwarta ta kaita asibiti ko ta fada a dan tsiwace.
Murmushi Abbacdin yayi yana fadin yau kuma salmace uwarta cikin zolaya ta juyo fuska daure tana fadin uwartane mana tunda takaita ina gidan nan nima banda labarin hakan.
Ai ina na fada maki dalilin kaita tun dazun bawai na kaita da wani manufa bane wallahi naga dai za a takura makune kawai.
Ni bashi ba yaya jikin nata yake yanzu Abban ya tambaya tana kallon fuskan ummah din yasa in ya kallo mama abinda zai samu a wurinta.

ZAINAB IDRIS MAKAWA
[21/12/2022 3:42 PM] Ummu Ammar: 🌱TUMFAFIYA UWAR KWANKWANMAI ,,,,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA BAKI FITA A WURIN BANZA ,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA SIRIN KI SAI ALLAH
ZAINAB IDRIS MAKAWA5️⃣
AR RAHIM,,,,,,,,,,

ONLINE PAID NOVEL YARUWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DARI BIYAR NE DON KIRA 08036959257 KO BIYA KI AIKA 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO KATIN WAYA,,,,,,,🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯🧺πŸ”₯

*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ”₯πŸ”₯

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯πŸ’₯

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'iπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*😊😊😊

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata

Ban yarda wata ko wani ya sake audio din wanan novel ba na sayarwa S Zaria tv dashi don haka idan kikayi gangancin sakeshi sake da hukumace .
Zan iya cewa wanan zuwan bazatan da Abba yai masu a ranan Kuma ya sauka dakin ummah fake da girki shine ya jawo fitina da zan iya fada na farko dana taso gidan mu da wayona naga sunyi a tsakanin su .
Don aka,idance Dole mamace take karban Abba a duk lokacin da zai sauka garin zasuyi ta rawan kai da rawan jiki da gyare gyare wai Abba zai dawo gida rana .
Ashe ba karamin bakin ciki ummah take kumsa ba a hakan da ake mata din don abu mafi zafi da munine ga mace don lokacin nunawa ne kawai batayi a fili kawai don har takan zage ayi wasu aiyukan a tare damu da ita.
Don ina Kan akwai iya girki ba kadan ba abinci koda missali kai mata bayani zata zauna tayishi kaci a cikin kwanciyan hankali da dadin rai.
Shiyasa mama takan gayatota ckkin dabara tazo saka hannu sai gashi yau ma da Abban yai masu zuwan bazata dayace sunzo kaduna wani tarone daga nan ya yanke shawaran yazo gida tare da abokan shi tunda yana kusa da gida duk hakan bai gamsar da mama ba sai take ganin kullawa sukayi shida ummah cewa zai dawo a ranan girkinta din ranan.
Bude abincin dake gaban shi kamshin sakwarane ya bure falon ya lumshe ido yana kao hannu saman marfin kulan miya wani kamshin dadi na miyat taushe ya kara bin bayan na sakwaran.
Kai salma lalai ke yar aljannace kamar kinsan nafi kwana goma ina marmarin wanan abincin a raina wallahi sai gashi nazo na sama kinyi shi .
Munafurcin banza da wofi wa za a mayar yaro a nan an hada baki anyi abu zaku so ku dinkeni ta baibai don anga sokuwa a zaune kome ?
Lokaci daya duk suka juyo suna kallonta a cikin mamaki Abba din yai karfin halin fadin wanan wani irin maganane haka kikewa mutane ?
Aiko kamar dama mama jira takeyi tayi cikin Abba tana fadin rufa min baki munafukin namiji kawai kun kula da salma cewa yau zaka dawo kazo nan yanzun kana nuna cewa tafiyan tazoma a bazatane.
Au bani da halin dawowa ko yaushe nayi niya a gidana dole saina kira na fada maki kome kike nufi ban fahinci wanan maganan ba ?
Wani kallon banza ta watsa mai kafin tace au yanzu kasan wanan ashe ta juya wurin ummah tana fadin mu zuba nidake a gidan nan salma dama ai a zuben muke ko na canza makine a yanzu kuma ?
Fita tayi daga falo rai bace ya bita da kallo kafin ya juyo inda yake yana jan uban tsuki dagawa ummah tayi daga inda take zaune tana fadin dama haka duniya take.
Duk abinda mutum yake shukawa na rashin gaskiya watarana shi zai fada da bakin sa duniyace kuje na barku ga Allah daya haliccemu.
Kada ki kara bata min rai a wurin ya fada a hasale ummah tace Allah baka hakkuri saidai kayi kuskuren fada masu asalina duk da bani kaidai yanzu barnan sunan ya shafaba har da yayan ka dana haifa.
Fita tayi don kada ta sake hawayen da take tarawa a fuskanta ya sauko har ya gane hakan gareta tayi saurin fita zuwa part din ta zuciyarta na cunkushe da bakin cikin abinda ya faru din.
Dakin kwananta ta shiga tana sake kukan lokaci guda inda takai tsawin wani lokaci a hanka muryan Abba taji yana sallama a fadin tare da fadin koba kowane nan ya turo kofan .
Daga inda take kwance ta kalloshi tana dagowa shima kallonta yake yana mamakin kukanta duk da yasan abinda takewa kukan a lokacin ina mamana takene ya sake tambaya .
Da kyat ta iya budan bakinta tabashi amsa da tana dakinta kwace kika barta ita kadai a can kina nan kina wani shirme naki can na banza .
Har yakai kofa yaji tana fadin zaka iya komai a shirney gareni don kome akaimun kajamin shi da yadda ka daukoni ka kawoni cikin yan uwanka tun farko ka darajani da dole kowa naka ya darajani a yanzu dani da yarana duk ba a bakin komai muke a gidan nan ba haka gun yam uwanka dake muna kallon uku saura a yanzu.
Bai iya furta komai ba yabar mata dakin zuwa inda nake kwamce na kifa ciki kaina da bana son kitso yana bajabaja a saman filo dagani kasan barcin wahala nakeyi a lokacin.
Ya dan dade tsaye kaina yana nazarina kafin ya fara kiran sunana a hankali da kyar ya samu na amsa mai ina dago kai na kalleshi saida ya gyara tsayuwan shi a lokacin.
Mamana meke faruwa dake haka meke damun ki haka tun yaushe kike fama da wanan ciwon haka kika koma kamar bake ba ?
Kai kawai na iya nuna mai na mayar da kan nawa saman filo na sada shiru Abban yayi yakafa min idanu nadan lokaci kafin ya kwalawa ummah kira ta taso zuwa dakin .
Tunkan ta iso yake fadin wai tun yaushene yarinyar nan bata da lafiyane haka saida ummah ta hade wani malolon bakin ciki a cikinta kafin tace dashi tun jiyane data dawo school din take haka.
Kin tambayeta meya sameta na tambaya kai kawai take nuna min kuma taki cin komai tun jiya din sai dan ruwan tea data kurba a cikinta da safe da zamu tafi asibiti.
Subbahanallahi ya fada kafin ya dubi lokaci ga agogon dake daure a tsintsiyar hannunshi yana fadin yanzu darene goma har ya wuce wa zamu sama da daren nan haka ?
Dawai nace ko za, , , , , kome ya fada jin tayi shiru ko za a kira malam bawa nan makwabcin ka don yana kamun kai kasan irin haka ko wancan lokacin shi aka kira min a cikin su hassan.
Fita yayi ba tare da magana ba yana kawai tsakar filin daya rabamu da part din mama ya dan kalli kofan part din yana rufe don haka yasa kai ya fice kawai zuwa falon shi don har lokacin akwai yan fadan shi a wurin suna fira su.
Wani ya kira cikin yaranshi ya turashi ya kira mashi malam bawa din suka koma ciki suna maganan daya shafi harkam siyasan zafara din a lokacin ne mutumin ya iso tare da makwabcin gidan mu din malam bawa duk da muna da dan nisa dashi.
Falon yayi shiru bayan ya shigobsun gaisa ta hanyar yiwa juna mubayi,a Abban yace wallahi dazun na dawo na samu yarinyar wajena tana fama da matsakaincin ciwon kai shine na tura a nemoka koda taimakon da za a iya bata.
Na,am malam ya fada tare da tambayan Abba din da kan yana mata nauyi ne ko kuma ciwone kawai irin na ciwon kai dai haka ?
To gaskiya kodana lekata ko magana bata iyayi a lokacin zan mace bata san nazo kantaba Na,am malam ya kara fada to yanzun dole sai na ganta don musan ainihin matsalan nata don zao yuyu in bada maganjn da bashine ba.
Yan fadan Abban suka amsa da fadan hakane ba matsala Abban ya fada yana kokarin mikewa yake fadin zamu shiga sai ku jirani nan in fito zama suka gyara sukan don sunga Abba gari kamar sunga central bank ne su.
Don sunsan cefanen su lafiyace a ranan don mayayi shigar dare da cikar yafi haka yawa a wurin part din mu yaiwa malam din iso malam ya tsaya daga waje Abba din ya fara shiga.
Bayan yaiwa ummah magana ummah ta mike zuwa dakina ta kara gyara min yanayina kafin ta fito tana fadin su shigo ina nan kwance kamar yadda Abba din da ummah suka fita suka barni.
Ido ya dan kuramin na dan lokaci kafin ya juyo zuwa inda Abba yake tsaye shima kallona yakeyi yana ganin kamar ban numfashi a lokacin kun kaita asibiti ne ya tabayi Abba eh dazun sun kaita akace ya fada.
Alh wanan ba laluran asibiti bane zuwa asibitine ma ya kara tayar da jikin ya koma haka don gaskiya su hakan ma sukafi bukata don su samu daman shiga jikin dan adam sosai a lokaci.
Wa,iyazu billahi ita maman nawa ina ta hadu da iska kuma naga ba fita sukeyi ba in ba zuwa makaranta ko wani abu ba da zai fitar dasu a gidan nan ba.
Su ko ina suna nan musaman bandaki ko wani wuri inda shara yake taruwa ko a wurin da ba a cika shiga kai da kaiba haka ko ina dai zance sunan a tare damu ako ina dan Adam ke rayuwa inka debe wurin ibadan mu.
Ikon Allah Abba ya fada malam yace da alama ai ba shiganta sukayi inma shigantane zasuyi bayanin dalilinsu na raban ta din sukayi.
Matsowa yayi har inda nake yana fadin hjy sallamu alaikun sai ummah ta mike tsaye daga inda take zaune wurin kaina taja dan baya kadan daga wurin su.
Kan nawa ya dafa ya fara karanto min addua cikin dan daga murya kafin na fara dan motsa hannuna a hankali ya kara sautin karatun shi kafin can na sauke nauyayyen ajiyan zuciya da dan gyara kwanciyana.
Ya juya wurin Abba yana tambayan shi menene ainihin sunanta fatima zarah ya fada ku saba da kiranta da wanan sunan suna na musulunci na yanka abune mai muhinmanci da akeson bawa yasaba da amsa kirashi dashi don ko a kabari da sunan shi na ainihi za a tashe shi.
Amma yanzu wanan yawan sauya sunan yana kara taimakawa shedanu wurin saurin shiga izuwa jikin bawa alamane na yawaita bidi,a ga al,umma wani sunan ma nasu ne muke aro muke kiran yayan mu dashi.
Zaku kirata da fatima ko zarah don zarah sunane na musulunci duk sunane daya shafi addini wanan din mai babban suna kamar wanan ba lalai bane a sauya mata sunanta na kwarai da akai mata huduba ko walima dashi ma,ana saddakan makon haihuwan ta.
A sabule ya iso gari don ranan darasin kanshi dauka dai yayi amma bawai ya fahinci wani abune sosai daga ciki yana zuwa dakin shi ya bude ya shiga.
Jin motsin bude kofan shine yasa Dije ta leko daga dakinta don ganin wanda ya shigo sai hangoshi tayi yana shiga dakin nasa a lokacin tayi.
Shiru shiru bata jishi ba yasa ta mikewa zuwa dakin daga kofa ta tsaya tana magana Amadi lafiya yau ka dawo haka da wuri gida nayi jiran ka shigo banga shigowanka ba.
Jin shirun da tayine yasa ta daga tsohon labulen dake kofan dakin nasa kwance yake saman tsohon katifan shi dake yashe kasan dakin ya kwanta yayi rubda ciki.
Ikon Allah yau Amadi kaine da wanan irin kwanciyan da ba, a son ga musulmi ya kwanta ya kifa ciki bansan ka da irin wanan kwancin ba haka ?
Jin shiru baiko motsaba yasata kutsa kai cikin dakim gabaki daya Amadi fa wai lafiya kake yau din ko wani abin ke samun kane ?
Hannu ta mika ta dafo kafadan shi wani zafi ya daki hannun nata da sauri ta jaye hannunta saman jikinshi da sauri tana irin salatin su na mutanen da sai ta dauko wanan kafin ta aje ta dauko wani ta dora a kai.
Amadi jikin ne yayi tsanani haka ka dawo baka fada min ba yanzu ina amfanin kwanci da ciwo haka a cikin daki ni Dije ta ina zan soma a garin nan.
Allah kazama muna gata ya Allah ka dubemu mun tuba Allah ta

Please Login or Register in order to submit comment