Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kamata tsawa tare da fashewa da kuka'' kamar wani karamin yaro.

Hajiya asma,U ce ta 蓷ora hannu aka ta durkusa akan guywoyinta,tace innalillahi wainnailaihirraju un Alhaji kuka fa kakeyi meya faru ''dan Allah ka daina kuka ta sa hannu ta ruko kafadar sa tare da cewa kayi hakuri kafadamin meyafaru?''

Asma'u nayi danasani yafi so billion dollars ko million,nayi rokon Allah akan ya yafe min yafi a irga,amma sam bana ganin sauyi ko kadan'' Asma'u mafarki nayi yarinya tazomin sanye da fararen kaya,ga jikinta duk jini sai zuba yake,idanuwan ta kuma kukan jini take,tana min magana tana kukan jini tana cewa'' babana katai makeni'' zan mutu baba kada kaki taimakona kowa baya sona'' can kuma sai ta zaremin ido ta fito da wuka tana cewa'' natsaneka saina kasheka har abada bazaka taba zama babana ba ''bana sonka mugu azzalumi bazan yafenaka ba kacuceni karabani da komai da kasan baka sona ka kawoni duniya sai na kashe ka'' tana fadar haka tana matsowa da sauri na farka naji ihunki shine abin da yasa na zo.

Nashi ga uku Ni sulaiman yazanyine'' nine silar komai'' ko me yafaru'' nine silar duk wani Bala'i da ya addabemu.rungume juna sukai suka shiga rera sabon kuka abin tausayi.

Bihar da ke labe bakin kofa tana jinsu ,sakamakon karar da Hajiya asma U ta tasheta daga bacci shine ta fito domin taga abinda ke faruwa'' saikuma taji suna wannan maganar...

Sake sake tashiga yi tana tunanin me suka aykata haka?'' shin wace yarinya suka cutar da har ta hana su zama cikin kwanciyar hankali?"

___________________________
____________mima ke tafe akan hanya jiri sai kwasar ta yake tana tafe kamar zata fadi tsabar jugatuwa da tai''ga yunwa gakuma 茩ishirwa.

Gani tai bazata iya cigaba da tafiya ba hakanne yasa tayi zamanta a gurin ta baje ''gashi hanyar hucewar motace.

Wata motace ta shigo layin a guje me tsadar gaske kirar India kai kana ganin motar kasan an narka kudi kafin asiyeta'' wani wawan burki nacikin motar yayi ya tsaya duk da baka ganin mutumin dake zaune acikin motar'' bayan antsaya aka bude aka fito matashin saurayine cikin masifa yayo kan mima yana mata Bala'i cak'' kuma sai ya tsaya bakinsa na rawa yace muna...

Dasauri noma ta dago domin ganin wanda yake kiranta, ay tana ganin mutumin ta saki murmushi tare da cewa yaya ayyuf '' na'am mima me ya sa kike zaune anan ina anty Asiya, kuka mima ta saki ta ce yaya bata sona ta koreni ''

Ta koreni?'' ehy'' to me kikai mata ina baba,kukan da takene ya kara da duwa tace yaya bangan shiba yau kusan sati biyu ban ga baba ba.

Ayya Allah sarki ''to Allah ya bayyana shi, tashi maza kishiga mota mutafi gida,yaya na gaji bazan iya tashi ba,hmm to yanzu me kike so nayi miki?'' uhm uhm to ka goyani mana....goyofa tab wallahi baki isaba sokike ki karyani'' Allah yaya bazan karya kaba, okay tom shikkenan bari dai na daukeki'' yasa hannu ya dauketa kamar ''yar tsana yasata a mota ya ja suka dauki hanyar komawa gidan Hajiya zainab


******************************************************** dan Allah deen ka da mutafi mu tsaya muceci wannan baiwar Allah'' wallahi bazan zauna ba idan ka ganni alahira kaini akai kaga zomu tafi,ya figalo hannun abeer jiki babu kwari aber ya bishi harsuka isa gaban mota'' yana hawaye yana kallon fuskar Amrish,wadda ita tun tuni ta jima da sumewa.

Deen ne yashiga tunanin mema yasa yakeson taimakawa aber dinne bayan shi yazone domin ya tarwatsa rayuwarsa,amma dai saiya maze ya tura aber mota ,shima ya shiga suka tada mota,''suka dau hanyar komawa kaduna.

Allah sarki bawan Allah duk inda ya juya Amrish keyimasa gizo tana kuka tana yataimaka kada ya tozartata ya rabu da ita'' why''meyasa ne abubuwan ke dawo masa sabo fil kamar ayanzu ya aykata mata haka'' kuka ya sake saki yana cewa astagfirulla ''allah na tuba ka yafemin Allah kada ka zargeni da aykata zina,Allah kana gani bazan iya tuna meyasa hakan ta kasance garemu ba ,koma mene Allah ka bimin hakkina kasakamin'' ya sake fashewa da wani sabon kukan.


~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~kai dalla idan bazaku iya nutsuwa ba kuyi ta hauka ku saikace ba 茩aruwaiba, wai ni saura minti nawa lokacinnan ya cika ne. Saura minti 5cewar wata matashiyar budurwa taci riga da wando iya gywa.

Daya daga cikin karuwance ta taho tana tsalle gaban wata mata kai kana ganin wannan matar kaga tsohuwar ''yar bariki,,ga hancin duk tacikashi da barimu kala kala har guda hudu'' idanun ta kam kamar na aljanu dan kwalliya,doguwar rigace ajikinta amma kamar babu kaya haka take yawo auzubillah Allah ka shirya mana zuri,a....


Budur wannan ce ta ce'' hajiya babba dan Allah zanyi fitsari ko dan kasan canne,,a,a bazaki canba''gawasu bishiyoyi can kije kiyi acan ina jiranki.
Tom ta fada sannan ta kwasa a guje zuwa gindin bishiyar''

Tana isa taga mutum a kwance an lullube ta ga gashin kanta duk ya barbazo fuskantar .haba wa kafa me naci banbakiba wannan budurwar ta dawo tace'' Hajiya aljana wallahi nayi gamo....

A rikice Hajiya babba tace aljana kuma anan din ?" ehy'' wallahi'' huce muje nagani ta tusa keyarsa a gaba.

Suna isa gurin ta ce Hajiya gatacan,,tanuna mata amrish da ke kwance a sune rai a hannun Allah.

Da sauri Hajiya babba tace ke baki da hankali wannan ce aljanar'' kiga mutum kice aljana wai shin ke meyasa baki dinga abu da hankali bane?''

Tana maganar tana karasa wa gurin amrish da ke kwance '' hannu ta sa ta zame hijabin da aber ya lulluba mata'' da sauri ta zaro ido a tsorace tace,nashiga uku.

Wane azzalumin ne yamiki wannan ayka aykar haka innalillahi.tafada tare da 蓷ora hannu aka.



ALHAMDULILLAH

Duka duka anan na kawo karshen littafin BABANA NE SILAH book 1 sai mun hadu a littafi na biyu wanda shine zai kasance har karshe.kuma littafi na biyu paid book ne 300 kacal Allah ya bada ikon biya Ameen.


**** To kadan daga cikin Book 2****


Shin Ayyuf zai kai mima gidan su ko a,a.


Wai Ni kam wace take zuwar wa alhaji sulaiman da asma,U take tsorata su.


Shin bihar ''yar Hajiya asma U.ce ko a,a.


Menene makomar anty Asiya.


Shin za aga malan ahamad ne ko yatafi kenan.


Wai Aber zai iya tsira daga feyden da yayiwa amrish ko za a kama shi.


Shin burin mom da deen zai cika ko dai asirin su ne zai tonu.


Ya makomar amrish shin zata samu rayuwa me kyau ne sosai a wahale'' zata kasance.

Shin karuwa Hajiya babba zata taimaki amrish ko itama barin ta zatai a gurin.


Feyden da aber yayiwa Amrish ciki ya shiga kodai kawai budata yayi.


Muje zuwa kada ku bari a baku labari'' ku hanzarta sayan wannan Book din akan nera dari uku 300鈧� kacal ga duk wadda ta shirya biya ta min magana ta wannan number 09166764540.


Alhamdulillah ina godiya ga ubangiji na wanda ya bani iko da dama har na kammala wannan littafin book 1 ina rokon Allah ya bani aron rai kamar yadda na fara na kammala shi lafiya.abin da na fada daidai Allah ka bani lada,wanda na fada ba daidai ba da kuskuren da nayi aciki Allah ka yafemin .


Godiya ta musamman ga dubun du banar masoya littafin BABANA NE SILAH,Allah ya bar zumunci ya samu cikin aljanar'' sa baki dayan mu.


SAFHAT ce'__
______________

Marubuciyar littafin
__________________________

AMATULLAH.
BA MAHAIFIYATA BACE.
BURINA MU, AZZAM
RAYUWAR KASKANCI.
UMMUH AMANIH.
BABANA NE SILAH.
And new book MAR, ATUSSALEHA 馃檹


BY HAFSAT UMAR DANGORO ''yar mutan bakin RAFEE.














An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment