Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inda kasamu number na" "ah ay wannan Abu me saukine, nasan kasan alhji ilu abokin ka na kasar *faris* "eh eh nasanshi Mana babban amini nane "to shine yabani number ka yace n'a tambayeka wani doctor mebi zaka iya sanin inda yake" "oh to to Babu damuwa inajin ka" sunan sa *Lion* " to gaskiya ban San wani mutum mesuna *lion* anan ba ,Kuma Anya kaji sunan nasa daidai?" Tabbas Haka yafadamin sunansa "to gaskiya anan *America*Babu wani mewannan sunan sai dai kasake kiransa ka tambaya " bawan Allah katai makeni wallahi Ina tsananin bukatar wannan likitan banason yar,uwata ta mutu katausaya min" dagaske bansan wani me wannan sunan a kasarnan ba Amma ko zaka bani ta kaitaccen bayani akansa?" "Eh shi likitane ,Kuma lauya ne,sanna soja ne" "tabbas nasan wani anan a kwanakin baya amma fadamin likitan menรฉ ?" "Likitan *Dick* " "kwarai kuwa nagane shi ay bawan Allah anan kasar idan zaka kwana kana cewa lion Babu Wanda zai saurareka domin shi wannan mutumin dakake gani bakamar kowane irin mutum bane Akowane kasa da sunan da aka sanshi dashi" kaga anan *AMERICA* sunan da ake kiranshi shine *BOSS MAN* Shiru AREEF yayi tare da Kara maimaita sunan abakinsa sanna yace" to Dan allah ina kake tunanin zan sameshi?" *INDIA* India Kuma ?" "Eh muddum baya india to Yana *LONDON* zaro Ido AREEF yayi yace "nashiga uku yanzu kenan kaima baka da tabbacin inda yake kataimake Ni Dan Allah" gaskiya nafada maka yaro Ni kaina banta ba ganinsa ba Amma nasan alhji ilu yataba ganinsa so daya "tun da kace na taimaka maka tabbas Zan taimakeka Zan baka number wata mata hajiya Fateema tana zaune a kasar *India* zaka iya samun wani information daga gareta" jikin AREEF ne yayi sanyi nan take yaji kamar yasare da neman wanan likitan Amma yadaure yace "turomin number "sanan ka hadamin da number likitan ta kasar *India* Yana Gama fadar Haka yayi godiya ya kashe wayar.

Tagumi ya zabga ya tallafi habarsa Yana tunani ,Allah sarki bawan Allah duk yarame yacan za daga asalin farin mutum yayi Baki .







__ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 8*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

*Chapter 8*



_______zuciyar AREEF tukuki take kamar zata fashe Dan bakinciki ,magana yafarayi shika dai kamar wani Mara hankali Yana cewa" why "Ina Zan ganka "shin Kai wanene ?" *BOSS MAN* lion* waye Kai meyasa kake buya Dan Allah ka bayyana min kanka" hannu yakai ta shafa fuskarsa saรฏ ji yayi yatabo danshi a fuska ashe hawaye yake shi bema sani ba. Yana tsaka da wannan tunanin ne yaji shigowar numbobin hakan yasa yayi saurin dubawa ,wadda akasa *boss man* yafara Kira ,abin mamaki itama dai tana shiga Amma ba a dagawa, Dan Haka ta dauki numbar farko da doctor ya bashi ya Kira itama tana shiga, number da alhji ilu ya bashi takasar *America* itama Kira yayi tana shiga ba a daga ba, wannan abun yayi masifar kullemasa Kai "to kenan Aina yeke da zama acikin gaririwannan guda uku sannan Taya ake duk numbobin suke shiga" to idan hakane rainamin hankali kawai ake mutuminnan baya Raye kawai wahalar Dani suke, to idan baya rayรฉ taya akai sunansa yazaga duniyoyi da dama, ni narasa kan abinnan mutanennan so suke su hauka Tani , kwakwalwa ta takasa daukar abin da nake ji ,Amma Bari itama matannan na gwada Kiran ta itama Naga gudun ruwanta" naji abin da zata cemin.


Number hajiya Fateema da aka Tura masa ya shiga Kira bugu daya ta dauka tare da yin sallama, Kai da kaji muryar matar kasan ta Dade a duniya ,yanayin muryarta da yadda take magana Yana nuna alamar tsufanta, Amsa sallamar AREEF yayi tare da yimata bayanin abin da yake nema, cikin zakuwa tsohuwar Tace "waye Kuma *boss man" niban sansaba?" Eh dama ance baya taba amfani da suna daya a garuruwa biyu Ina tsammanin kema da wani sunan kika sanshi ba wannan ba,amma shidai likitan *Dick* ne!!.

"Oh saรฏ kacemin *DOCTOR L .B.M. AY".
"Me wannan wane irin sunane Haka Taya Zan sameshi"? Dagaske Yana Raye"?
"Tabbas *doctor AY* Yana Raye Kuma Ina tunanin duk wani nemansa da kake yasani "
"Yasani Kuma"?
"To Amma meyasa bazai bayyanamin kansa ba, nasha wahalafa ko ince Ina kansha"
"Hmm bakasan wane shi ba shiyasa kake tunanin Haka "
"To wayeshi"
"Bansani ba nidai nasan bataba ganinsa sau uku shima duk karshen shekarane lokacin Ina saudiya "
"Okay yanzu Ina Zan sameshi?"
"London"Yana can Ayanzu inda zaka samesa idan kajene bani da tabbaci"
"To kenan ke ma number Zaki bani nashiga uku nidai Naga takaina wannan ko Aljanna zai bani ay janran ya Isa Haka , agaskiya wannan mutumin Yana da girmankai da takama".
"Ko kadan *AY* ba Haka take ba idan yagama tabbatar da aykin dakakeso amata da gaskene da kansa zai zo har inda kake yasameka"
"Hmm bazaki gane ba madam wannan mutumin nayarda ya huce inda nake tunaninsa yau kusan sati biyu fa kenan kullum cikin Kiran layikansa nake akullum sai na turamasa message ko da Zan samu ya taimakeni Amma Ina kullum shiru ,Yana tunanin ba da gaske bane zanta bawa kaina wahala akan nemansa ko yayi tunanin so nake naganshi kawai Dan naji dadi nifa namijine ba mace ba balle yace ina nemansa ne dan wata bukatata".


"Dagaske har yanzu baka Yi abin da zaisa *AY* ya taimakeka ba ko yayarda da abin da kazo dashi"
"Me yakamata nayi akai kenan" ?
"Sunansa muddum kanemo asalin sunansa ka turamasa message da wannan sunan wallahi summa tallahi ko minti 5 bazaka karaba alokacin saika ga kiransa"
"Sunansa Kuma to kenan wadannan sunayen ba sunansa bane ,to menรฉ amfanin nemo sunan?"
"Sunansa Yana da amfani kafcikin nahiyarna daidaikun mutanene wadan da suka san asalin sunansa Wanda iyayensa suka rada masa, koni kaina bansan asalin sunanshi ba ,
"Aina zansamu sunan nashi?"
Kaje kaduba duk wata kafa ta sadarwa idan Allah ya taimakeka zakasan me asalin *AY* take nufi idan kayi Haka tabbas zai yarda aykin da gaskene tun da har kanemo asalin sunansa Dan bakowane yasan waye shiba"
"Tom shikkenan madam nagode kwarai da gaske yanzu ki turamin number tashi ta kasar *London* din saina jarraba".
Daga Haka sukayi sallama ya katse wayar.

***
Zama yayi ya kalli bangon dake fece din inda yake kome yake tinani oho ,can Kuma sai Naga ya dauki wayarsa ya rubuta *L.B.M.AY* kurawa sunan idon yayi Yana nazarin abin da sunan yake nufi can Kuma sai Naga ya dauki letter (L) ya saka _Lion a Gaba itama Letter(B) din sai yasaka _boss sannan ya dakko itama (M) yasaka nata _man daga Nan kuma sai ya tsaya domin besan me *AY*ke nufiba, TIKTOK yashiga yiyi search din Lion be fito ba, sai ya sake searching din boss man shima be fito ba, haushine ya kamasa Dan Haka ya koma FECBOOK nanma yayi irin yadda yayi a tiktok Amma shiru kakeji ,kansa ya Dora a tsakanin gywoyinsa yatafi duniyar tunani, Can kuma kamar an tsikareshi ya Mike yace" Kay to ay in hakane naje you tube Mana " cikin sauri ya shiga yin searching din likitocin *dick* na duniya Baki daya ,sai gashi an watsomasa mutane da dama', shigarsu ya dingayi Yana duba video din har yazo kan wani vidรฉo da baka ganin komai sai duhu tsaki yayi ya kashe wayar ya kwanta agurin Yana tunani, sai Kuma yace" kardai wannan video din shine ,mutumin da be yadda asan sunansa bama shi zai yarda aga fuskarsa"? Tabbas ko shine ,Mike wa zaune yayi har gumi yake faman hadawa wajan kunna data hannunsa kuwa harrawa yake wajen danna video, kunnawa yayi yaji anfara magana Amma Bata ganin komai sai duhu " ASSALAMUALAIKUM" INAYIWA YAN,UWANA MAZA DA MATA BARKANKU DA ZUWA WANNAN TARO ME ALBARKA ,WADA ADUK SHEKARA NASABA HALARTARSA AKASA ME TSARKI WATO SAUDIYA, TO DA FARKO DAI SUNANA *AREEYAAN NOOR MUTALLAF* WANDA AKAFI SANI DA BOSS MAN WASU KUMA DAYAWA SUNA KIRANA DA LION KO AY.... Ay tun da AREEF yaji wannan sunan nasa na asali ya tabbatar da shine wan da yake nema yasa ya katse video din tare da ajiye wayar a gefe ya durkusa yayi sujjada Yana Mai yiwa Allah godiya da ya nunamasa wannan Rana. Mikewa yayi ya dauki number da hajiya Fateema ta turamasa yashiga rubuta message kamar Haka.

"ASSALAMUALAIKUM" inamaka barka da wannan lokacin sannan Ina maka fatan alkairi,nine dai AREEF Wanda akullum yake cikin nemanka Kuma bana gajiya da nemanka harsai ka fuskanceni ,doctor AREEYAAN wow suna me dadi inafatan kamar yadda kake da wannan sunan yasa ganinkama yaxamemin me kyau , ok nafatan kataimakeni kataimaki kanwata domin kayi mata ayki nagode ".
Daga Haka AREEF ya tura message din.
Cikin minti 2 yaji Kira ya shigo wayarsa ,Yana dubawa wazai gani doctor...... Bakinsa da jikinsa har rawa suke wajan daukar wayar yace "alhamdulillah Allah nagode maka Ashe dama' zanga wanan ranar "hello doctor AREEYAAN!!!!.








__ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 9*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

*Chapter 9*





_______ "hello doctor AREEYAAN ,kana jina?" Daga can bangaren wani saurayine kekkewa dauke da tell phone a hannunsa ,ka dakaga wanna saurayin kaga asalin cikkakken balaraben usul ,bakinsa ya fara motawa Yana cewa " ba Yaya AREEYAAN bane AYAAN ne "
"To kenan Ina doctor din?" Yanzu Ina kokarin hadaka dashine abin da yasa nakiraka banason kace an wulakanta ka ko mu barka da jira shiyasa nakiraka don n'a fadamaka yayana Yana amsa wayane ta umarceni da nafada maka kabashi nan da minti 5 zai kiraka da asalin number sa" murmushi AREEF yayi yace" oky Tom Babu damuwa Bari zanjira shi" okay AYAAN ya kashe wayar kitt.

"Nafara yadda da abinda hajiya Fateema ta fadamin akan doctor ,yanzu shi Dan zaiyi wani uzurin sai yasa ankirani an bani hakuri Sabi da Kar ya batamin lokaci " ikon Allah ya saka hannunsa a kumatun da Yana zabga murmushi shikadai, jiyayi kamar muryar AFNAN tana cewa" Yaya murmushi me kake"? Dagowa yayi da sauri Dan ya tabbatar itace tayi maganar ,ayko ita dince Dan Haka ya karasa kusa da ita yace "AFNAN kin tashi ?" Sannu ko yajikin naki meyake damunki, ko kina bukatar wani abune?" Lokaci daya ya gigice Yana jefo Maya tambayoyi, wash Yaya dagani inason na maka magana " tom shikkenan kanwaty" ya karasa maganar tare da dagota zuwa jikinsa, "inajinki AFNAN" aziyar zuciya ta sauke tare da saka idanuwanta anashi Tace" Yaya AREEF kayafemin Dan Allah" nayafe Miki Kuna mekikai min!!? "Yaya nakasa jurewa ne shiyasa har takaini da saka hannu a gabana Dan Allah kada kace zakayi fishi Dani" uhm kanwata kenan ayni bana fishi dake Koda nayi ma bazan iya jurewa ba Dole sai na sakko, yanxu dai ba wanan ba albishirinka"? Goro!! Fari ko jaa?" Fari fat Yaya" to nasamu nasarar samun doctor a waya Kuma ma yamin alkawarin Nan da minti biyar zai kirani" hmm. Yaya Allah natsani doctor dinan "? Meyasa AFNAN shine fa Wanda zai taimakeki kisamu lafiya" Yaya Sabi da Yana wahalar min dakai natsani mutum irinsa Allah Yaya natsanesa" Kuma ay Naga lafiya ubangiji ne ke bayarwa ba shiba allah da ta halicceni da wanan abin shiyasan meyake nufi dani kuma shiyake son ganina a Haka, dan Haka koda ace zai min aykinann Banaso nafison nayi zamana a Haka narayu tare dakai cikin farinciki iya soyayyar dakake nunamin ta isheni yayaemin damuwa ta " ta karasa maganar hawaye na bin kuncinta" a,a AFNAN kada kiyanke hukunci cikin fishi Kuma ba acewa antsani mutum sai dai kice kin tsani halinsa, Kuma mu basanin asalin halinsa mukaiba balls har mumasa kallon mutum me wulakanta Dan Adam, AFNAN indai har kina Sona Kuma kin yarda Ni AREEF na Isa dake ki Bari ayi Miki aykinnan" runtse ido tayi ta bude Sana Tace" Yaya duk abin da kakeso Nima inaso Babu damuwa indai kanaso na amince ayimin aykin indai haka shine yafi alkairi arayuwar mu Baki daya"wow kanwata Daman Haka kika iya magana me dadi " Masha Allah Allah yayi Miki albarka"ameen Yaya na "ta Kara rungumesa tsam a jikinta.


*LONDON*

Babban gidan da yakasance daya daga cikin gidajen doctor na kasashe dadama tsayawa tsara kyau da ado da daula irin nagidan Bata bakine, Kai tsaye wannan saurayin Naga ya nufi wata kofa wadda take daga hannun dama' afalon wadda takasance itace kofa ta goma Sha biyu a gurin, shiga yayi dauke da sallama abakinsa ,saikuma yayi shiru can najiyo wata tausasassiyar murya daga ciki ance" yes" cikin nutsuwa ya tura kofar yashiga ciki, Baki nabude tare da sakin yawu kukukut tsabar haduwar dakin da tsaruwar sa dafarko idan kashiga dakin zaka tarasa yar madaidaiciyar loka a gefe wadda Tasha ado da kayan alatu na duniya, sai Gaba Kuma akwai gado Dan karami Wanda befi kwanciyar mutum daya ba ,Amma saidai kana hawansa saikasan ka hau gado ba muna gadoba ,wannan katifar ta kan gadon Kana hawa zakaji kamar a kan audiga kake tsabar laushi ,gefe guda Kuma covar ce itama karama me dauke da murfi biyu ,gaba kidaya jikinta kelkeline n'a gwaldin color, can gefe Kuma kujerace itace wadda na hango mutumin a zaune akai nai daga bayan sa yadda nagansa Zan iya fasal tamuku yanayinsa ,dogone sosai a Haka sai dai Yana da kauri ta sama ma,ana kirjinsa Yana da Fadi,duk da gashin kansa da na ga ya lullube Gaba daya kafadarsa da fuskarsa bana iya tantance wane irin mutum ne, karasawa AYAAN yayi yace" barka da safiya yaya" Kai kawai ta daga masa batare da ta juyo KO yayi magana ba , magana AYAAN yasake yi yace" yaya Yashirya fa ,yakamata ka taimakesa gaba kidaya angama tantancesa yacancanci a karbi aykinsa" kada kamanta Yana jiran kiranka ayanzu" Kai yakara dagamasa ta cigaba da abin da yake still dai be juyo ba ,Juyawa kaninnasa yayi ya fita tare da danna wani abu sai kofar dakin ta rufe.


Lokacin da yafito falon Ajiyar zuciya yayi yace" hooo yayana kenan "wanan mutumin saรฏ a hankali narasa irinsa" daga Haka ya fice daga falon yashiga daya daga cikin kofofin dake falon.



Kilillllll wayar AREEF tashiga ruri, AFNAN ya rungume a jikinsa ya dakko wayar ya ga bakuwar number ,cikin sauri ya daga tare da karawa a kunnensa yace" assalamualaikum" daga can bangaren naji ance" Amin wa, alaikumussalam warahamatullahi"!! Zumbur AREEF ya Mike daga Dan kishin gidar dayayi atsorace harsai da ya tsorata AFNAN besan dan da bakinsa ta kubuce yace "wowwww wanna murya Haka macece ko namiji"? Yaya lafiya ban fahimce kaba me ya tsorata ka Haka" shiru yayi mata tare da saurin katse wayar yace " AFNAN wata daddadar murya naji wadda Tun da nake ko a mace banta ba jin irinta ba" Allah na tsorata"? Kay Yaya tsoro Kuma kirawo muji" kafin takarasa rufe Baki aka sake Kiran sa, hannunsa Har rawa yake wajen cewa hell.... Katseshi yayi dacewa" kana magana da doctor AREEYAAN" zaro Ido AREEF yayi yace" nashiga uku AFNAN kinajin abin da nakeji kuwa"? Yaya inaji Wallahi muryarsa dadadi Anya kuwa mutumne wanan kodan yaga munneman doctor ne yasa mukayi gamo da aljani" Tsaki AREEYAAN yayi ya katse wayar " tare da kirawo AYAAN, duk da bansan abin da yace masaba Amma Naga dai ya bashi waya ya Yi Kira , dagawa AREEF yayi yace Hello doctor?" AYAAN ne yace" bawan Allah kudaina zuzuta ko da daya daga halittar yayana, bayaso "to yanzu kunji muryarsa ma kun gigice ballantana ma kugansa?" Sorry walalhi mun tsoratane" okay to yanzu zai Kara Kira idan yakirawo kuyi Masa bayani kawai ,kada Wanda ya Kara santin muryarsa" daga Haka AYAAN yakatse wayar.



_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 11*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

*Chapter 11*



* Tun da AREEF yafita ya bar asbitin AFNAN kefaman kuka har tagaji, jitayi kanta yana juyawa kamar zai cire Dan Haka ta samu ta kawanta takalli sama tana tunanin AREEF ko zai dawo ko bazai dawoba.


_____kamal dake gefan wata mota Yana kallon yadda AREEF da iyayensa suka shiga motar har su ka bar asbiti, tsaki yayi yace "metseeeeew oh my God bansoba" daya daga cikin yaransane ya kallesa yace "oga ban gane bakaso ba?" Hmm bazaku gane ba naso ace iya AREEF ne kawai yake cikin motar banso iayayen da suka Shiga ba ,naso ace sai da tafara jin zafin mutuwar AREEF kamafi taji ta iyayenta Sabi da abubuwan zasu mata yawa karamar yarinyace kanta bazai dauki wannan abin ba" "Kash Wai dama' oga Sabi da wanan abin kake tsakai tab mu ay gwara duk su mutudin Dan wallahi har nagama lissafin abin da zanyi da dukiyar yarinyar Nan ,"mahaukaci kawai bazaka gane ba to yanzu da suka Shiga motar idan suka mutu Gaba daya uban sa Zai bani auren AFNAN kasan dai Dole sai ta amince Zan aureta Kuma kaga idan ban aureta ba bamu da yadda zamuyi mu samu dukiyar AREEF da iayyaenta da ita kanta AFNAN d'in" nasan idan da suna rayรฉ zasu iya bani aurenta ko tanaso ko bataso Sabi da atunanin su Zan iya maye mata gurbin AREEF Tun da Ni abokinsane na kut da kut" "Dan Allah oga kabasar kawai indai sananne ko makota ay zasu iya daurawa kaidai kawai ka kwantar da hankalinka Tun da aykin Gama yaruga da yagama" " walalhi danasani nake nabi San zuciyata na kashe babban abokina Wanda ya nunamin kaunar da Babu wan da yata ba nunamin ita " mtseeeew mekake nufi ?"mukenan bama sonka kome?" "Hmm AREEF na da bannne idan da za a Tara mutane da yawa aduniyarnan be zama lallai asamu kwarra guda biyu masu kyewawan halaye kamar na AREEF ba" tom shikkenan kazauna jimamai har azo a kamamu Dan wallahi Ni tafiya zanyi ato" a,a kada katafi kabari idan mukaji sakon mutuwarsu sai mutafi ko "okay suka samu guri suka zauna suna jiran tsammani.

*LONDON*



AREEYAAN dake kwance acikin bargonsa me laushi ga tausi da tsada sai faman zuba kamshi yake a kance a kan lallausan bed dinsa, bazaki taba cewa da mutum acikiba Sabi da yadda gadon ya lotsa tsabar laushi gashi bargon da ya lulluba dashi hatta fuskarsa sai da ya rufe Baki iya ganin ko da hannunsa, daga cikin bargon ya furta " yasalam " ya runtse idanuwansa tare dacewa" so beautiful girl" murmushin gefan fuska kawai yayi ya dauki wayarsa tare da futa daga what's app din yashiga Kiran number AREEF.

AREEF Yana zaune acikin motar cikin tunani da fargaba yake tukin ,jiyayi wayarsa tana Kara Nan take ya fara kokari tsayawa domin ya daga Amma Ina motar taki ta tsaya neman kwacewa ma sitiyarin motar yake daga hannunsa, Babu yadda ya iya Dan Haka ta rike sitiyarin motar da hannu daya daya hannun Kuma ya zaro wayarsa ,number doctor AREEYAAN ce,dan murmushi yayi ya daga tare da mikawa Sadiq yace" saddiqu maza karamin wayarnan a kunnena" karba yayi ya karamasa ita ,sallama AREEF yayi yace " Assalamualaikum" wa, alaikumussalam warahamatullahi"barka da wanna lokacin doctor Ina fatan kaga sakona ko" eh nagani insha Allah Nan da jibi Zan sauka a *KOGI LAKWAJA* domin mutaho tare da ku sai ayi aykin" okay to doctor nawaye kudin kenan"?uhm karka damu abokina duk Wanda yakasance Yana da irinwanan halittar kyauta nake Masa ayki domin shi kansa abin tausayine ita KANTA yarinyar yadda na fahimta akwai matsalar Sha,awa guda biyu data Hadar mata, ga ta pussy ga ta dick" eh doctor Haka..... Ay Bay karasa fadar abin da zaice ba sai jiyayi an daki gefan motar sa, cikin hanzari ya saki wayar Sadiq yace" Yaya kakula babbar motace fa mutsaya Yaya tana Dada tun karomufa"innalillahi wa'inna ilaihirraju un" momy motar da Taki tsayawa wallahi anyanke Birkin motar munshiga uku" innalillahi wa'inna ilaihirraju un momy ta furta tare da cewa" shikkenan motamu takare innalillahi AFNAN yanzu yazamuyi da ita kenan mukadai gareta dan Allah kowaye me babbar motanan ta dakata mana" kokari. Tsaida motar AREEF yake Amma BABBAR motar Kara tun karosu take har tazo daf da su, sai jikukai gorafffffffff mutar ta tashi sama ta fado tawani irin juyawa ta hantsulo kasa tayi ragaraga, innalillahi wa'inna ilaihirraju un AREEF ya furta tare da cewa" lailaha,illah Muhammadur rasulillah daganan besake ko Ina daga hannunsa ba sukuwa su Abba da momy ko motsi basayi ,zaitun kuwa wanan glass din motar ne ta caketa,SADIQ da UMAR kuwa sun Dade da cikawa tun juyawar da motar tayi na farko, wayar da take hannunsu kuwa tsalle tayi tafada kasa can gefe, haryanzu kiranda AREEYAAN yayi bai katse ba ,domin dukkan abin da yafaru acikin kunnensa ta faru.



Zumbur yayi ya Mike daga kan bed din yawani baza gashinsa zuwa baya ,ware blue eyes din sa yayi gaba daya fararen idanuwansa masu kama da me bacci suka kada sukayi jajur ,kananun labbanta dasuke ja kamar yasaka jambaki ya taune yace " innalillahi wa'inna ilaihirraju un" innalillahi wa'inna ilaihirraju un" AYAAN ?" Dasauri ya durgo daga kangado bakinsa harrrawa yake hakama jikinsa tsuma yeke daga shi sai gajeran wando Wanda ya bayyana murdadden jikinsa, cover dinsa ya bude ya dauki jallabiyar sa baka yasaka .ya futa falo aguje, AYAAN" AYAAN" AYAAN?"dasauri AYAAN dake kwance adaki ya fito yace" Yaya lafiya?" "Inafa lafiya AYAAN ayanzunan ashiryamin jirgi tafiya zanyi" zaro Ido AYAAN yayi yace" jirgifa Yaya inazaka"? yamma tayifa.

"Akwai matsala AYAAN bansan dogon bayani kakiramin *SAJEN AMEER* banason kakara cewa komai Akan Haka kayi abun da nace" to Amma Yaya jallabiya cefa ajikinka" katsaya abi abin a nurse" short up"ya dakamasa tsawa tare da zazzare Masa Ido yayi Masa wani kallo wan da sai da cikin AYAAN ya kada, sumsum AYAAN ya fuce zuwa harabar gidan , wani part din ya nufa Kar tsaye cikin wani daki yashiga da sallama dauke abakinsa yace" assalamualaikum" daga canciki aka amsa Masa tare da basa izinin shigowa, Shiga yayi tare da kallon mutumin dake zaune Yana rubutu a takarda, karasawa yayi inda yake yace" barka da yamma AMEER" barka dai AYAAN lafiya kuwa da yamma nan?" Lafiya ba lafiya ba yau dai Naga abin da ya tsoratani" meyake faruwa" Yaya be yace ashirya masa jirgi yan zunan "jirgi Kuma Ina zaije" hmm ay Ni abin yafi karfina fadan da yafi karfinka ay sai kamai dashi Wasa Danni banta banin Yaya a furgice irin yauba"tom shikkenan AYAAN jeka ganinan zuwa. Yakarasa maganar Yana juya yafita







_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 12*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A

Please Login or Register in order to submit comment