Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

*Chapter 12*




*KOGI LAKWAJA*


Tun da motar tasu takifa ,mutanen dake kusa da gurin suka karaso domin kawo musu dauki, Nan danan gurin yacika fal da mutane ,Abu kamar Wasa "yan jarida da "yansanda sun iso Nan take akashiga zarosu daya bayan daya dai dai lokacin da motar asbiti ta karaso, cikin sauri likitocin suka shiga dubasu Amma Ina kowanne daga cikinsu Babu Rai, Kamal kuwa dashi da sauran abokanan da tuni sun hallara agurin ,run the Ido Kamal yayi ya hankade kowa tare da tsugunawa a gaban gawar AREEF Yana kuka Yana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu wane' Mara imanine ya aykata muku Haka" wane laifi kukai musu, wayyo Allah na munshiga uku yanzu kenan AFNAN ce kadai tarage kuka yake har da majinar munafurci Yana jijigashi, hakuri Aka Shiga bashi ana ta tausar zuciyarsa ,masu hotuna da vidéo kuwa saï faman yi ake ana ta dorawa a Jafar sada zumunta ,wasu kuma gidan redio wasu t.v nan take mutuwar italan alhaji ABDULLAHI da dan sa millions A.R ta zagaya ko Ina.

Doctor na zaune a office dinsa Yana kallon wata Tasha yaga an dauke an Nuno accident din da su AREEF sukayi, Abu kamar bazata mikewa yayi cikin hanzari ya zame glass din sake idonsa ya kurawa gawawwakin Ido tabbas Babu makawa sune ,to Amma Ina AFNAN?" Zaro Ido yayi yace" kardai ace t.v dake dakinta a kunne take an shiga uku"ya kwasa a guje zuwa dakin datake kwance ,dadai lokacin da ta Kai kansa zai Shiga lokacin AFNAN takawo Kai zata fito tana faman rusa ihu, kanta ko dankwali Babu ruwan ma fincikewa tayi ta fito, daga ita sai jallabiyar AREEF dake jikinta ,rukota likitan yayi Yana cewa"lafiya kitsaya AFNAN kada ki fita ,yanzu bakya cikin hayyacikin" kacikani doctor kabarni ,yazakacemin na dakata bayan ga ahalinacan akwance Ina gani, wallahi koka cikani ko ayanzu namaka ihun kwarto" eh naji koma mezakice Amma ki dakata mutafi tare" "Baki tabude zatayi magana numfashin ta yashiga yin sama sama daker ta iya cewa" likita canciiiiiiii".... Dakata AFNAN yayi saurin sakinta ta watsa a guje, duk inda ta huce a asbitin kallonta ake wasu kuma su gudu sun zata mahaukaciya ce, gudu take zubawa akan titi duk motar da tataho sai dai ta kwauce mata badai ita tamatsa ba Dan Takoma bataji Bata gani da alamun tafara zarewa, inda taga mutane jingim da yansanda Nan gurin ta karasa aguje, tana zuwa ta hankade kowa ta huce, an zagaye gurin yadda Babu Wanda zaije Amma ita tusa Kai kawai take, dasauri dansan Dan ya rikota Yana cewa" yarinya lafiya kuwa"? Banza tamasa itadai Babu abin da take cewa sai" nashiga uku na lalace shikkenan narasa duk wani gata ,yau Babu momy Babu Yaya AREEF me kula dani innalillahi wa'inna ilaihirraju un" hannunta ta fincike ta fada kan gawawwakin tana kuka abin tausayi ,daga taje ta jijjiga wannan sai ta jijjiga wancan" AREEF ta kalla tana kuka tana ganin yadda yake kwance kamar me bacci sai dai baya numfashi, kuka take tana cewa" Dan Allah Yaya katashi kada kacemin bazaka tashiba* Dan Allah kace mafarki nake Yaya,Yaya AREEF kada kacemin tafiya Kai kabarni, Dan Allah Yaya katashi Dan Allah katashi sai da nace kada kafito Amma kaki" yanzu shikkenan narasaka wayyo Allah Ni AFNAN Naga rayuwa, nashiga uku Yaya katashi Dan Allah, idan katafi kabarni wanene zai kula dani waye zai nunamin soyayyar dakake bani, waye zai min wanka yabani abinci, waye zai n'a kula dani yaya sankinkayana Kai ne kagogemin kaccanzamin Kaya ka lallasheni har nayi bacci to yanzu duk wazaimin wadannan " Dan Algirman Allah kada kutafi ku barni Ni kadai Babu uwa Babu uba Babu dangi Babu yayana" to mezanzauna nayi aduniyar ,wayyo Allah na meyasa mutuwa zakimin yankan kauna ,natsani wannan duniyar banason rayuwar Nima mutuwa zanyi" ta karasa maganar tare da tashi dasauri ta nufi bakin titi ta tsaya a gaban wata mota ,wai tataketa ay dasauri doctor da ya biyo bayanta ya janyeta zuwa gefe Yana cewa" AFNAN Wai Baki da hankaline bakisan kaddaraba, luuuuuuu ta sulale a kasa sumammiya Bata ko motsi.



Mutanen dake gurin kuwa bakaramin tausaya mata sukai ba domin tun da suke Basu taba jin irin wannan Abu da yarinyar Nan take fada ba tabbas jikinsu yayi sanyi wasu suna kuka wasu Kuma idonsu duk yacicciko da kwalla.




*LONDON*

"AMEER kabi abin da nace maka kana son ubangiji ya kamani da laifi biyu ne, da ace nasan Haka zata faru da tun wuri na daga Kira sa yanzu Ina Zan samesu BAYAN akunnena naji kamar sunyi accident ne" duk yacce za a Yi yau dinan sai na kwana a KOGI kagane Kuma kubi abin da nace a hadamin kayana sanna ashiryamin jirgi yaudinna saina bar London bazan sake kwana anan ba" shiru Ameer da AYAAN sukayi kowanne yayi tsuru tsuru Yana kallon ikon Allah ,sudai sunsan tun da suke da shi Basu taba ganin mutanen dasuka shiga zuciyarsa irin wadannan ba ko meyasa ,to shi Ina ruwansa da koma mené ta samesu saï kace wani su ne sukayi accèdent d'in AYAAN ya fada acikin zuciyarsa, "AYAAN mekake tunani bazakai abin da n'a saka ba ?" Am sorry yaya ni n'a isa Bari yanzu Zan je nayi" wallahi AYAAN idan ka batamin lokaci bansani mutanennan ba akanka Zan huce Dan kasan sauran.




_ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 13*


💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

*Chapter 13*





_________ oga meyasa zaka zauna kana kuka lafiya kuwa" muda yakamata muyi farinciki,"bazaka ganeba ayaune natabbatar da nayi babban kuskure kashe AREEF DANAYI shin bakaji me AFNAN take fadaba bakaji tana cewa shine faranta ba, AREEF bawan Allah ne sannan me tsoran allah mutum ne tausayi da imani "ah yanzu to mekake nufi ?" Sokake muje mu fallasa kanmu muce mumuka Yi silar mutuwarsu" zaro Ido Kamal yayi yace "kada kasoma baka da hankali yanzu Ina zamusa kanmu idan aka kamamu tab, kasan wane AR kuwa ,lallai bakasan ta dalilin kywawan halayyarsa irin mutanen da yake dasu ba" yan zu dai Ina wayar dakace ka dauka,?" Gatanan a aljihuna" oky badai a kunne take badai ko?" Eh nakasheta to yanzu" yauwa tom Bari naje gida anjima zamuyi magana Dan yakamata ayi Jana,izar su AREEF da Ni kada mutane su fahimci wani abu akai" oky Babu damuwa " yafada tare da mikewa ya bar gurin.


*LONDON*

"Yaya angama shirya komai" yafada tare da kallon AREEYAAN dake zaune Yana kallon sama ya zabga tagumi, "am Yaya lafiyarka kuwa Naga kayi shiru abin da bantaba gani kanayi ba yawan tunani "hmm kasan menakeso dakai AYAAN inason ka Kira wannan yarinyar kace tafita daga rayuwata tadaina hadani da iyayena fa" yaya wakenan wai *ZAKIYYA* eh ki sokake saï n'a kara maimai tamaka " a,a ni fa yaya ban Ceba Amma Dan Allah Yaya Ina neman wata alfarma a gurinka" inajinka AYAAN?" Yafada atakaice "Yaya meyasa bazaka hakura kabi umarnin su abee ba yakamata ka fahimci gata suke maka fa, allah Yaya a rayuwarnan ba kowacce macece zata iya sonka tsakani da allah ba du ba da irin kyau da tsari da murya da allah ta baka, nifa Yaya badan Kar ace nayi karya ba danace Kai din kaceka dari duk da ance mutum baya taba zama 💯 amma Kai yaya kazama" ta isheni Haka AYAAN kabarni naji da abin da ya dameni ,Naga kamar Kai baka da hankali shin kamanta abin da ke gabana wadannan mutanen da bansan halin da suke ciki ba, gashi abin takaicin n'a Kira wayar amma akashe abin saï Kara bani tsoro yake" ga momy Tace a yau dinnan nadawo gida *SAUDIYA* akwai wata magana dazamuyi nasan bazai huce akan "Yar zarki mua,az bace ZAKIYYA ,nikuma wallahi bazan iya aurenta ba nafison insamu Macé wadda ni zanji ina sonka sannan nasha wahala akanta wannan itace wadda n'a tabbatar bazata soni dan kudi ko mulki ko nasabata balle kyau n'a" hmm Yaya bazaka fahimci abin da nake nufiba babban tashin hankali ne da bara zama ga masarautar mu ka dakko wadda ba jinin sarauta ba ka aura Kuma bayan ga sarauniya ZAKIYYA tana sonka" Short up "kabarni na yanke abin da nake ganin shine daidai get out" ya Dada tare da nuna Masa hanyar fita ,Ni Zan huce SAUDIYA a yanzu tun da nakasa samun wadancan a waya".



Tun da doctor ya tallafo AFNAN Kai tsaye asbiti aka koma da ita ,Bai war Allah ko numfashi ba tayi ballantana Kuma ta mota ,likitocin asbitin ne suka rufa akanta domin ceton ran wannan yarinyar daker suka iya samo kanta,saï dai babban tashin hankalin shine tadaina gane komai sai surutai datake famanyi ,Gaba ki daya tabi ta burkice inban da abu daya datake cewa" yaya AREEF dan Allah kada ka tafi ,wayyo ga yayananan yadawo ,bai mutuba yaya AREEF Dina Yana rayé wayyo allah Yaya AREEF " hawaye ke bin kuncinta "likitan ne yashiga tofa mata adduo,I ko za a samu tadan samu kanta ,amma ina saima tafara cewa" kaima Kana son yayana ko" bakayadda Yaya AREEF ya mutu ba ko, zaizo Yaya zandawo ya kawomin abinci naci, yamin wanki ya canzamin Kaya" wasu zafafan hawaye ne suka fito daga idon doctor Bai Yi niyar yin kuka ba Amma sai da tasa shi kuka domin irin abin da take da furgitar da take yaci ace duk wani me imani ya tausaya mata, ganin yarasa yadda zaiyi da itane yasa ya dakko allurar bacci zai mata ayko tashiga ihu tana kururuwa tana cewa" Dan Allah kada kayimin kabarni naciga ba da kallon yayana ,kaganshi can Yana kallona , murmushi yakemin Dan Allah kada ka rabani da kallon fuskar yayana" tana maganar tana tsalle da ihu tana kallon kofar fitowa, tabbas AFNAN ba karya tayi ba tsabar rufewa da tayine yasa take kallon kamar AREEF ne a tsaye Yana mata murmushi, doctor kuwa wasu likitocin ya Kira suka danne Masa ita yasamu yayi mata allurar bacci,cikin mintina kalilan bacci ya kwashe AFNAN tana faman shashsheka tare da sauke Ajiyar zuciya.


Ajiyar zuciya doctor ya sauke tare da cewa ,Allah me iko yanzu wannan yarinyar ya zata kasance kenan ikon Allah Allah kenan meyin yadda yaso da bawansa" jiya jiyannan fa yayanta yagama fadamin koda zai rasa ransa saiya samarwa kanwarsa lafiya wajen Nemo doctor said gashi shi Yana nasa allah n'a tashi"tabbas duniyarnan ba komai bace duniyarnan ba gurin zama bace hakika idan bawa beji tsoran Allah ba tsoran wazaiji dazu su A.R sunan suna motsi da Rai ajikinsu dakuma numfashi a jikinsu sai gashi daga dazu zuwa yanzu sun daina motsawa lallai kowane bawa Bata tsallake kaddarar sa, to kuwa meyasa mutane baza su ki tsoran Allah ba meyasa bazasu Yi abin da zai cecesu ranar ALKIYAMA ba ,Kai Ni mu dukkan mu be huce ayanzunan muji bama rayeba fatan dazamuyi shine kawai Allah ya sa mucika da kalmar la,ila haillallah , sannan muyi musu addu,a Allah yasa suntafi a da,a.

Daga Haka doctor ya share kwallar idonsa ya fice daga dakin tare da janyo kofar dakin da AFNAN d'in take ciki.




Acikin gidan alhji ABDULHAMID kuwa dukkan mutane antaru domin gabatar da Jana,izar su AREEF ,mutane rairai yawansu bazasu irguba ,kowanne kagani jimami yake akanwannan mutuwar da yadamesu Baga tatan, Nan danan akasamu wasu makotansu suka zo ciki aka hadu akayi musu sutura da wanka sannan aka fito da gawarsu, lokacin da aka fito da gawawwakin su KU zo kuga tashin hankali agurin mutane ,ga kamal ya takarkare sai hauka yake Yana faman kuka kamar Wanda besan komai ba akai, mutane kuwa an d'âge saï faman rarrashin sa ake ,ahaka dai akayi musu sallah Aka daukesu zuwa inda kowane bawa sai yaje, wato makabarta, innalillahi wa'inna ilaihirraju un wayyo allanmu yanzu shikkenan katafi kabarmu, munyi rashin aboki n'a gari, kamar yafada tare da juyowa ta biyo BAYAN mutanen dasuka kawo su AREEF suka bunne, abin da zai Baku mamaki tun alokacin da aka Haka kabarin AREEF wani danshine na ruwa wan da yake kwance acikin Ramin ,ga wani haske dake fitowa abin dai ba a magana Kai kana kallon wannan lamarin kasan duk mutumin da ke cikin wannan kabarin ta dace, ma,ana dai alkairin AREEF da kaunarsa da mutane da keutata musu da yake basa yatafi abanza ba, shiyasa MALAMAI suke cewa" idan katashi rayuwa kazabi rayuwa daidai da yadda kaga ubangijinmu ya koyar akai, kada kace Dan kana da tarin dukiyar ki wata nasaba kace zakana kyarar mutane kokuma ka nuna Kai kafi karfina kakula mutum,to abin da Baku sani ba kekkewar shaida itace wadda idan kamutu mutane zasu shaideka Akan halinka me kyau Allah yasa mu dace.





*FILIN GIRGI DAKE SAUDEE AREBIYAA*
. Wasu da karai da masu fa da aji da mulki da kasaita da barori da matan sarki da sarakai dadama na hango a jere a airport suna zaune suna jiran isowar me gayya me ayki uban tawaga gagara gasa Dan sarki jikan sarki Zaki me taurwatsa dukkannin wa ta gayya mutumin da kowa acikin garin yake ji dashi da Kuma alfahari da ikonsa.

Cikin takun kasaita take sakkowa daga mattakalar jirgin Yana tafiya cikin Isa da alfarma irin na yayan sarakuna, sanye yake da farar alkebba wadda Tasha aykin fari da Baki,Haka zalika takalmin dake sanye a kafarsa farine da baki me dauke da zanen ado irinna tambarin sarauta, hular dake jikin alkebbar Bata iya rufe kan sa sabi da yawan gashin dake kwance a kansa baya iya kamasa saï da yadda ya zubo a kafadunsa kamar wata mace, idanunsa kuwa sanye suke da bakin glass me Kelli da ado bake inya gano cikin idon sa saï dai in shi dayake kallonka, fuskannan tasa ADAURE take ran Babu alamun annuri a cikinta ballema kasaka ran zaimaka dariya ko murmushi,Amma duk da wannan hadaran da yayi be Hana asalin kywunsa bayyanaba ,kywunda ya tsokane dubbunnan "yayan sarakunan garin kowacce acikinsu so take tamalleki wannan gwarzon.


Tun kafin ya karaso gurin dakarai da sauran kana nun sarakai suka karaso suna Masa sannu dazuwa tare da take Masa baya har zuwa inda sauran iyayensa da kannensa suke, AYAAN kuwa dake gefansa kallon kowa yake Kar domin ya fahimci sauran matan dake gurin Basu so dasowar yarima awanan lokacin ba sun so ace yayi Zan sa da dai tashin hankalin dayake hada yaya su fada akansa,duk da shi baisan sunayi ba yadaisan mutum daya wadda take haukanta itama tadalilin takuramasa da akai sai ya aureta ,Kuma yasan har abada bazata taba samun kan yayan Saba , murmushi kawai yayi acikin zuciyarsa yace" uhm nidai Naga wace sarauniyar ce wadda zata samu nasarar sace zuciyar yaya AREEYAAN.
Tun da yakarasa gurin AREEYAAN ya durkusa harkasa gaban dattijawar dake gabansa Yana gayshesu daya BAYAN daya ,sukuma sai faman murmushi suke suna faman samasa albarka, BAYAN antarbi yarimane kowa ya watse tare da Shiga mota ragowar hadiman suka taho a doki.

Acan gidan *SARAUTAR MANAMI* kuwa sarauniya ZAKIYYA taci ado da kunshi irin nasu n'a sarakai da wata arniyar alkebba wadda kafara Sara ranar domin AREEYAAN kawai ya kalla ya yaba, murmushi take itakadai kekkewar budurwar wadda bazata huce shekara 26 ba takure wanka sabo da AREEYAAN ,zaune take a kusa da wata budurwar da alama dai kanwar AREEYAAN ce Kai da Kana kallonta kaga jinninsa sabida tsananin kamar da sukeyi, murmushi take sakarwa sarauniya ZAKIYYA tana cewa" uhm su anty ZAKIYYA duk wanan wankan na tarbar yayane?" Hmm bazaku gane ba yarinya tun da aka cemin yau yarima zai dawo kasarnan nake shiryashiryan dawowarsa ,me bakiyi mamakin zuwana masarautar Nan tun safe ba?" Eh kuwa na Yi mamaki gaskiya lalai anty ZAKIYYA kina son yayana Kuma insha Allah kece Zaki zama mata agurin Yaya AREEYAAN" ameen summa ameen *HAYAAM* kinsan yayan naki bashi da tabbas haryanzu Ni nake kidana Kuma ninake rawana nakasa gane kansa kwatakwata narasa kalar macen da yakeso waishi Anya mutumne kuwa?" Uhm kema kenan balleni danake kanwarsa wallahi har so nake Yaya AREEYAAN yayi magana ko nazauna Ina kallonsa sainaga kamar aduniyar nan Anya za a samu mutum me kyau da kwarjini irin yaya AREEYAAN kuwa" suna tsaka da wanan zancenne sukaji Busa tana tashi Nan take HAYAAM Tace" anty ZAKIYYA gafa Yaya yakaraso " murmushi zakiya tayi Tace" Nabaki kyautar dinare da zoben gold guda biyu" woww anty duk Ni kadai " wanna kadanne HAYAAM daga cikin abin da na shirya Miki domin nafahimci kina Sona da yayyanki 💯.



Tom a asbiti kuwa Kamal ne zaune a dakin da AFNAN take ya kura mata ido Yana kallon ta cike da mamakin yadda duk ta rame lokaci daya ,dai dai lokacin tashin ta daga bacci kenan bude ido tasoma yi a hankula har tagama budeshi tar a kan Kamal, Babu laifi tadanji dadi ajikinta domin duk yawan furgitar da takeyi yanzu ta rage domin yanzu tana iya tuno abubuwa dayawa har ta iya zubar da hawaye Amma Babu bakin magana sai dai kawai kallo da hawaye, Kamal ne ta kalleta yace"AFNAN" kallonsa kawai tayi ta gefan ido daya batare da Tace Masa komai ba, ganin hakan yasa Kamal yacega ba dacewa" kiyi hakuri kinji kada kice bazaki iya daukar wanan kaddarar ba Allah dayabaki Yaya AREEF ya Baki su momy shine ya karbi abinsa,Dan Allah ki daina kukannan domin har cikin zuciyata nake Jinsa banason ganin hawayenki nazu ba kada kisakawa kanki ciwan kai, Ni kaina naji mutuwar Nan amma Babu yadda na iya dolene nayi hakuri da abin da rayuwa ta zo Mana dashi," Yana magana yana share kwallar karya da majina.









_ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 14*


💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

*Chapter 14*


_______ kallon da tayi ceke da damuwa da bacin Rai ,duk da idan taganshi a zaune akusa da ita sai taga kamar Yaya AREEF zai shigo daga baya, idon da ta kura masa ne yasa Kamal yace" AFNAN " naam Yaya Kamal" meyake damunki ne Naga duk yanayinki ya canza ,banace kiyi hakuri da kaddarar da ta fada akanku ba"? Hmm bazaka ganeba ni yanzu babban BURINA asallameni daga asbitin nan sonake n'a koma gida nazauna, idan Ina kwance anan Babu abin da nake tunani da tsammani illa zuwan Yaya AREEF" meyasa mutuwa zatamin Haka me na aykata ne naketa fuskantar wadannan abubuwan " yi hakuri share hawayenki AFNAN bazaki koma gida ba idan kika koma can Zaki na tunawa dasu domin gidan zai xamar Miki tamkar kango ko makabarta bazai yuwu ke kadai ki zauna a wannan gidan ba" to idan ban zauna a gidan muba Ina zanje gashi shima doctor yaki yanememu wallahi na Kara tsanarsa duk ta dalilin sa narasa komai nawa, narasa gata naraha ahali narasa mebani abin da nakeso ,Babu momy Babu Abba sannan Babu Yaya AREEF to idan ban tsani doctor ba wa Zan tsana ,yayana yadade Yana fadamin cewa Babu kyau kace ka tsani mutum sai dai kace ka tsani halayyarsa, Toni abin da yamin babban zunubine da bé cancanci n'a yafe Masa ba,kawai sabi da a shirya gida Dan tarbarsa narasa kowa Allah ya Isa tsakanina da shi mugu azzalumi, Daman sai da nafa dawa Yaya wannan mutumin ba zai taba taimaka Mana ba ya kyaleshi Amma yaki gashinan abin da yajamin" takarasa maganar muryar ta na sarkewa Sabi da kuka, murmushin gefan fuska Kamal yayi acikin zuciyarsa Kuma yace" tab gwari kenan gaskiya naji dadi da mukayi hanzarin hallaka su AREEF kace da munyi jinkiri sai dai muji anyiwa yarinyar Nan ayki, da shikkenan mafarkin da nadade Ina Yi domin samun kudi da ita ya kusa lakacewa sai Kuma Allah ya dubeni Sabi da ba Sara zanyi ba" afili kuma yace" AFNAN to mezai Hana asaka gidanku a kasuwa musayar idan yaso sai mu koma wata anguwar musai wani hakanne kawai zai sa ki rage tunanin su a ranki, ma,aykatun A.R kuma naci gaba da kula da guraren ina ajiye Miki kudaden ko Yakika gani" Kai ta wadannan kake wallahi da ace za a bani za bi akan ba zabi kudi ko Yaya AREEF ,wallahi Yaya Zan za ba Sabi da nasan ko da ajeji muke zaune bazan ji komai ba Sabi da nasan zai kula dani fiye da rayuwarsa "AFNAN baza dai ki daina maganar AREEF d'in ba ko !? Ni yanzu ga maganar Dana ke muki kin amince" uhm eh Yaya Kamal na amince muddum hakan shine mafita a rayuwa ta nayar da asayar da gidan domin yazamar min kamar Dani", tom shikkenan yanzu dai Bari na Kira doctor ya salla meki ko tun da Naga jikin da sauki ko"? Eh dasauki Amma yanzu idan aka sallameni Ina Zaka kaini" uhm zamuje gidan mu Mana sai na kaiki gurin mahaifiyata kafin ki Kara samun sauki sai a saya Miki gida" Allah sarki yarinyar Babu wayo Tace " tom shikkenan Allah sarki momyna Allah ya jikanku da rahama yasa aljanna itace nakoma.


Fita daga dakin Kamal yayi jikinsa har Bari yake wajen futa daga dakin yashiga office d'in doctor, sallama yayi Masa tare da neman izinin shiga , daga ciki doctor yayi magana" yes shigo Mana Kamal" shiga Kamal yayi ya nemi kujera ya zauna ,gysawa sukayi tukunna kafin yace," doctor Daman nazone Akan sallamar da za ayiwa AFNAN yau" sallama Kuma to Amma itace Tace ko Kaine?" Ni na Isa bani bane itace da kanta tanemi sallama" mamakine yakama doctor Dan Haka yace" hm Amma idan mun sallameta inane zataje,?" Doctor yafada tare da tsare Kamal da Ido, " am uhm Daman gurin mahaifiya ta Zan kaita nasan ita zatafi iya rikonta yadda yakamata" okay Babu damuwa kaje zuwa Nan da minti kalilan Zan sa a sallameku insha .


Tom ba a fi minti 5 ba doctor ya rubuta ma AFNAN ta kardar sallama tare da yimata addu,ar Allah ta Kara lafiya, ko kulashi batayiba ta Kama hanya tayi Gaba Kamal Yana binta a baya har suka karasa inda taga motar Kamal take, bude motar Kamal yayi yashiga sanan itama tashiga Babu ko uhm suka fara tafiya, abin da ya fara bawa AFNAN tsoro shine yadda yake tafiya ya bar cikin mutane zuwa wani jeji Wanda batasan inane gurinba, Ada batai niyyar yimasa magana ba Amma yanzu sai yace "Yaya Kamal Ina Kuma zamuje BAYAN kace gurin mamanku zaka kaini?" Murmushi Kamal yayi yace " ay Daman mamana anan take rayuwa ita aduniya batasan mutane da yawan takura shiyasa take rayuwarta ita kadai, Kuma ma kinsan me ita kadaice a gidan take aykinta Kinga

Please Login or Register in order to submit comment