Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai anjima,Dan Haka zankira ki karkimanta idan na karasa, hmm shikkenan Kai kasan yarinyar Nan ba abata ruwan Sha,awaba ita KANTA takadiriyar kantace ballantana Kuma ambata wayyo dadi" dariya Kamal yayi kawai ya katse wayar.

Dukkan wanan wayar da fadeela tayi agaban AFNAN tayi ta Kuma AFNAN taji duk abin da ya faru, hakanne yasa hankalin AFNAN ya Kara tashi zuciyarta tashiga bugu dasauri ,yawan zubar hawayen ta ya karu Tace" Dan Allah anty menayi Miki" meyasa bakisona kintsaneni ke azzaluma ce wallahi bazaki samu rahamar ubangiji ba ,allah ya Isa na wallahi ke shedance banasonki n'a tsaneki wallahi, insha Allah saikinyi wulakantanciyar mutuwa, ace duk irin muguntar da kikamin dazu Saïda kika karasamin wani baganin aruwansha allah ta wadaran masu Hali irin naki muguwa " tasake fashewa da kuka harda shashsheka" itako fadeela Jin maganar take kamar sweet Dan Haka ta kalli AFNAN Tace" ya kika tsaya da maganar kiciga ba Mana wallahi muryarki dadi takemin idan kina magana Wai bakinsan tana karamin Sha,awarki ba woww AFNAN kin hadu kedin ta musamman ce" AFNAN dai kasacewa komai tayi dan tamarasa fadeela ajahilan mutane wacce irice, tarasa ita mutumce ko dabba Dan Haka saitayi shiru ta zuba mata ido kawai tana kallonta.


*GIDANSU AFNAN*






END book 1.


*GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYA LITTAFIN AFNAN ,INA KARA JADDADA GODIATA A GAREKU NAGODE KWARAI DA GASKE*


* AFNAN BOOK ONE ANAN NAKAWO KARSHENSA ,KAMAR UADDA ALLAH YA BANI IKON KAWO MUKI WANAN LITTAFIN MECIKE DA TARIN ABIN BAN MAMAKI FADAKARWA ,TAUSAYI DA DAI SAIRANSU, INA ROKON ALLAH YA BANI IKON KAWO MUKU CIGABAN WANAN LITTAFIN BOOK TWO*


*TAKU HARKULLUM HAFSAT UMAR DANGORO*



09166764540
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment