Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kubce shegen yaro ya rasa wa zai jajubo mana sai karuwarsa da suka gama lalacewa tare kuma kaima dake irinsa ne harda cewa dashi ya nemi aurenta wama ya sani ko kaima shanyeka tayi yo karuwa tanason mutum domin Allah ne?"……………….






*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/23, 9:19 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️


*PAID BOOK*


*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*




*_19/7/2020_*




_Sorry Ladies naga qorafinku akan cewa nayi muku mgn biyu am mutane kesaka mgn biyu nayi kyauta an zageni har wasu na cewa wai amm...._ _Kudai share kawai nasan garin masoyi baya nisa akwai wadanda in yafi dubu nace buks dina zasuyi subscribe so daku nake._




_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_


_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_

_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_



_Mutane suna complain din yayi tsada 1k wai wayema yace ku biya 1k ne VIP nace 1k course banson hayaniya Very Important people's, sune zasu biya 1k ba kowa ba idan bakida hali ki shiga single 300 shima normal ne,_


*Episode 10*



Murmushi governor Waziri yayi yace “matsalarki kenan daukan abu da zafi kin dai san halin yaron nan ba juyuwa yakeyi ta dadi ba namijin duniya ne saboda haka ki bisa a sannu ni kaina tsoron hatsabibancin Taheer nakeyi"
Bata iya jurewa kalaman governor Waziri saboda haka ta fice daga bangaren nasa ta koma bantarenta ta rinqa kaiwa da komowa tabbas dole ne ta shiga tsakanin Taheer da Habeey, wannan abin kunya ne abin maqiya suyi musu dariya.
Sake daukar wayarta tayi ta kirashi video call amma yaqi dagawa course yasan halin Mom dinsa yanzu saita gigita masa duniyarsa.




Qwafa tayi ta ajiye wayar ta kira bangaren kula da tafiye tafiye tace tanaso maza a shirya mata tafiyar gaggawa zuwa Dubai.
First lady zatayi tafiya babu bata lkc sukace “angama ranki ya dade" bangaren yayanta Mata ta shiga “Kubrah ke Kubrah Ina Bushirah ku shirya jibi zamu tafi Dubai duk abinda Son yakeyi a qasar nan saiya bari ya biyomu"
Kallonta Bushirah tayi tace “amma Mom kinsan halin Yaya bayason ana shigar masa rayuwa ko?" Daquwa ta watsa mata tace “dake dashi din zan hada inci ubanku na shiga rayuwar tasa nace na shiga ya fitar dani"




Qasa tayi da kanta tana qunquni Mom ta cafketa tace “zan dagargazaki makira kitifaffiya almura" kuka ta farayi tana buga qafa tace “kuma kawai daga na fada miki gaskiya naga yace akwai wacce yakeso, to a qyaleshi mana ya kawota ai komai lkc ne amma kunbi kun dameshi da aure aure bayan ga Ya Mahfuz nan shima yana sharholiyarsa ko mgnr auren ma bayayi, ni na rasa meye yasa kika sawa rayuwar Yaya Taheer ido haka Mom shifa namiji ba kamar mace bane yanada burukansa da muradans..."
Ficewa Mom tayi saboda ta lura duka halayyar yayan nata sunyi hannun riga da nata Mahfuz Taheer da Bushirah sunsha kwana da tunaninta, dama dama Kubrah ita wannan yar I don't care ce.


_________________Cikin kwanaki biyun nan sosai Habeey ta karbi gashin azaba a gurin Taheer duk da rashin lfyr da taketa fama da ita amma yaqi saurara mata.
Saida yaga tana neman tafiya garin da babu hanyar dawowa sannan ya daga mata qafa ya Kira mata likita ya sanya mata drip ya bata magunguna tare da injection's sosai Taheer yaji yanajin haushin kansa daya kasa fahimtar yanayin quncin da zuciyar masoyiyar tasa take ciki.
Ya shiga tashin hankali lkcn da likitan yake mata hoton qirjinta yake zayyana masa abubuwan da suke damunta, baisan sanda wasu hawayen tausayinta suka zubo masa ba.




Koda suka koma gda tattalinta ya rinqayi ko Motsin kirki bai barinta tayi, shine yakeyi mata alluran daqyar bayan ansha daga saboda shikam Allah ya dora masa jaraba akan Habeey ko yaya jikinta zai hadu da nasa sai yaji yanason kasancewa da ita.
Bacci ne ya zame mata abin yinta ko yaushe tana bacci, duk da Bushirah ta sanar dashi zuwan Hajiya bai wani damu ba illa dai shiryawa zuwan nata da yayi yasan dan qaramin yaqi zasuyi da ita.
Ranar da zasu taho Habeey a kwance ta yini ciwon baya yana damunta ko abinci bata iyaci sai yayi mata dabara yake bata take samu tanaci tana hadiya kamar me hadiyar qwaya, kawai yau tunda ya tashi yakejin wata masifaffiyar jaraba na damunsa tun yana control din kansa har ya gaza ya riqo Habibah jikinsa na rawa yace.





“Akwai matsala Habeey marata ciwo takeyi" saurin ja tayi da baya cikin faduwar gaba ya bita yace “nasan bakida lfy fah bazanyi miki me yawa ba kuma wlh slow motion zanciki pls banida juriya akanki kinsani" jan numfashi tayi tana qoqarin miqewa taji ya riqeta yace “matsalarki gardama kuma ba iya qwatar kanki kikeyi a hannuna ba"
Zamewa tayi jikinta na rawa tace “ka taimakeni ka qyaleni Taheer bayana kamar zai fita a jikina haka nakejinsa" lumshe ido yayi ya bude tare da lasar lips dinsa ya janyota ya hadata da jikinsa ta rintse idonta duk wata gaba me motsi a jikinta tana rawa.
Balle bomsheet din jikinta yayi yayi mata goho ya sanya harshansa yana lasar mazaunanta yana shafasu tare da mulmulasu yanasa harshensa tsakanin mazaunanta yana lasa.





Tun daga farko har qarshe idan ya tura harshensa matsematsin cinyarta saiya lasa ya karkada harshensa sannan ya zare ya kama boobs dinta ya shafa ya mulmula nipples dinta sannan yaci gaba da tsotsarta.
Duk ya gama gigitata da salonsa da yake saurin fitar da ita daga nutsuwarta, indai wannan bangaren ne Taheer ya qware ya iya sarrafa mace, indai mgn akeyi ta sex toshi expect ne duk wani salo da logger ta mace yasanta kamar Wanda ya karanta a makaranta.
Tun yanayi shi daya har tafara tayashi da shafa qirjinsa zuwa dick dinsa tana shafa kan abarsa da yayi rown kamar an saita masa ita idan ta miqe sambal har tsoro tsayinta ke bawa Habeey tunda take dashi bata taba qarewa qwanjinsa kallo ba saboda mugun kwarjinin da yakeyi mata.




Kwanciya yayi ya miqe sosai saman gadon ya dagota ya saita bakinta kan nipples dinsa ta kama a hankali ya saki wata siririyar qara ita kuma hakan ya bata damar cigaba da juya harshenta a saman nipples dinsa tana mulmula dick dinsa tanan lasarsa ta ko Ina tun daga farkon halittarsa har zuwa qarshe.
Sucking din twins dinsa ta fara tana shafa da lailaya Hajiya babba tare da lasar samanta tana zagare circle din kaciyarsa da harshenta, tun tun tuni Taheer ya gama gigicewa rabon da tabashi hadin kai haka tun haduwarsu ta farko da yayi mata cin daya sanya mata tsoronsa, sai yau da yakejin kamar ya kurma ihu saboda dadin da yake ratsashi.





Baiyi aune ba yaji ta sanya aliyar tasa cikin bakinta gabadaya tana tsotseta tana shafa qirjinsa tana murza kan nononsa da wani rikitaccen salo.
Ai baisan sanda ya rinqa sakin ihu ba yana danna ta yana fadin “way...yohhhh Hab....beey kin...iya koma... Kinsan komai meye yasa kikemin rowa bakya yimin haka kullum ahhhhhh.... Yanda take tsotsarshi tana lailaya nipples dinsa ya hanashi katabus saboda kadan ya rage yayi release.
Haka ta rinqa bi dashi da salo salo har zuwa lkcn da taji ya saki wani ihu ya danna kanta ya sake mata sperm dinsa a bakinta, ta rinqa qoqarin kwacewa amma ya hanata saida ta hadiyeshi tas sannan ya zare daga bakinta ya dagota ya dorata a samansa ya take qafafunta ya saita joystick dinsa ya fara wasa da ita a cikin ruwan gindinta yana Shan yaji.




Batasan sanda ta fuzge hannunsa ta kwanta a kansa ta kama penis din nasa ta rinqa dannawa da zafi da dadi yana tayata har ta shige, suka saki nishi a tare tare da fara motsawa a hankali.
Ji yayi hakan baiyi masa ba ya mirginata qasa ya haye samanta ya fara cinta kamar yanda ya fada mata slow motion tanajin wani fitinannen dadi yana ratsata shima yana wani lumshe shanyayyun idanunsa yana fadin.
“Ahhhhhh babe vulvo dinki gardi ohhhhhhh dadi wannan guri zai kasheni...." Tayashi takeyi a hankali itama tana riqeshi tana daga masa tana kuka biyu, ko yaushe idan ta kadaice da namiji tanajin dama ace rayuwarta da qaddararta basuzo a hakaba tana sha'awar ranar da zataji ta daina harka da mazan banza amma ta rasa yaushe ranar zatazo.




Cinta yakeyi yana kissing nata ta ko Ina yana Mata alqawarurruka masu tsayawa a zuciya tare da maimaita mata kalmar I love you tafi dari.
Tun kalmar bata ratsata har yanda take furtata yana hawaye yana fadin “I love you Habeey are you marry me?" Cinta yake da salo me narkar da zuciya da ciki yana kuka sosai yana fadin “Habeey Sonki yana iya zama sanadina Habeey ki amince min muyi aure please karki damu da sai kinsoni yanzu a hankali zaki soni wlh bazan taba iya zama da wata mace bake ba Habeeeey..... Ahhhhhh Habeey tun...tunda na dandanaki ban qara sha'awar wata ya mace a duniya ba...."
Rufe masa baki tayi tanajin wani yanayi data kasa gane wanne irine yana ratsa jikinta a hankali tace “Taheer bazan iya aurenka ba kafi qarfina inaji a jikina akwai matsala, baka sanni ba bakasan wacece niba Taheer kai dan manyane iyayenka sun bawa rayuwarka gudunmmawa nasani ko nice bazanyiwa dana fatan yin wannan mummunan qarshen ba qare rayuwarka da karuwa mara mafadi wacce ta rasa gatan rayuwa qarqashin iyayenta, meye ribarka idan ka auri karuwa Taheer....."




Janye jikinsa yayi daga nata ya koma gefe ya kwanta ruf da ciki yana furzar da numfashi, baisan wacce ranace zatazo yayiwa Habeebah mgnr aurensu ta amsa masa Kai tsaye ba baisan yaushe ranar nan zatazo ba.
Juyowa yayi ya kamota ya tasheta zaune ya dago fuskarta da taketa zubar da hawaye yasa bakinsa ya lashe yace “burina kawai ki amince dani a matsayin mijin da zakiyi rayuwa dashi ta har abada Habeey kiyimin alqawarin duk rintsi tsanani ko wahala bazaki barni ba Zaki tsaya kai da fata tare dani, yesss nasani akwai challenge a aurena dake amma ni na yarda zan gyara kuskuren da nayi a farko, bansan dalilinki na sallamamin budurcinki ba kika rinqa bina kina roqona nayi koma meye dake nabaki kudi ki turawa mahaifinki.




Numfashi yaja ya share hawayensa yace “da ace nasan a lkcn ke Vaginne ce wlh bazan taba yarda nayi mu'amala dake ba saboda ban yarda da nazama na farko dazan bude ba nafiso nasamu a bude na shiga nayi abinda zanyi na fita.
Amma kashhh qaddara ta riga fata Habeey nine kika zaba kikayimin kyautar budurcinki a lkcn da kike sonsa kike burin ki badashi wa mijinki na sunnah, tayaya Habeey? Tayaya kikeso na cire dashen da Allah yayisa a cikin zuciyata batare da nasan lkc ba balle na hana?"
Shigewa tayi jikinsa tana kuka me gunji tana girgiza masa kai shikuma yana shafa bayanta yace “na tsani wannan rayuwar da mukeyi Habeey kece kikasani na tsaneta, saboda kece macen dana fara rabata da mutuncinta, Habeey nayi alqawarin bazan barki ki auri wani ba saboda inasonki zuciyata bazata taba hutawa ba Ina kishinki fiye da yanda kike kishin kanki, naji kuma na sani duk da baki fadamin ba badon raayin kanki kika zabi karuwanci ba dole ce akayi miki kikeyinsa amma waye yayi miki dolen kinqi fadamin"




Danna qararrawar gidan da akeyi da qarfice tasa Habeey firgita shima saida gabansa ya fadi saboda yasan babu meyi masa wannan shigar isar sai Mom dinsa.
Doguwar rigarta ya dauka ya miqar da ita ya zura mata shima ya dauki tasa yasa yace “koma ki kwanta ki huta ina zuwa" har ya juya zai fita ta riqo hannunsa tace “gabana faduwa yakeyi Taheer waye?" Dora mata hannu yayi saman lips dinta yace “karki wani damu kiyi abinda nace kawai"
Ficewa yayi da sauri ya bude qofar kafin ya dago yaji an rungumeshi ya dago da sauri sai yaga qannensa Kubrah da Bushirah ya saki wani ihu yace “nayi missing naku long time" dariya sukayi suka shiga suka zube a kujera Mom ta saki baki tana kallonsa har wata qiba yayi ta musamman.
Shiga itama tayi tana qarewa parlourn kallo ta matsa a tsorace ta dauki bra din datagani a gefen kujera ta dago ta kallesa shima itan yake kallo tayi murmushi me ciwo tace “iyakar sanina bamuyi maka aure ba Taheer meye ya kawo bra parlourn ka?"



“Cikin kunyarta yace “am Mom na Babe nefa tanama ciki batajin dadi shekaran jiya ma a asibiti muka kwan..." Wani mugun mari ta daukeshi dashi ya dago idanunsa a qanqance da bala'i yace “haba Mom kawai don na sanar dake matata batada lfy shine zaki mareni....."
Sake daukeshi tayi da wani Marin tace “wanne dan iskan limamin ne ya daura maka aure da ita baben taka da zakake kiranta matarka, mata ai yancine da ita baa boyeta ita kuwa wannan boyeta kakeyi, waini Taheer yaushe ka zama tantiri haka da har kake iya fadamin duk abinda yazo bakinka, dama Jabir ya fadamin karuwa ka ajiye a Dubai shine yasa ka liqewa Dubai daka koma 9ja baka iya sati sai kace zaka dawo kasuwancinka ashe irin kasuwancin da kakeyi kenan"






*UMMUH HAIRAN CE...✍️*



[7/23, 9:22 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️

*PAID BOOK*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*



*_20/7/2020_*



_Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin *DUBAI* ya koma na kudi  da sabon farashi VIP 1k  30 people's kawai nakeso single 300_

_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_

_Account number_
             👇🏻
     _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
          👇🏻
_09013718241_

_Saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number_
           👇🏻
_09013718241_

_am sorry sis nasan bakuji dadi ba amma hakan shine mafita a gurinmu baki daya maiso ya biya ya karanta saboda tsaro_


*Episode 11*


Wani abu yaji ya caki zuciyarsa ya daga mata hannu yace “aa Mom nifa kika haifa baki haifi Habeey ba don haka taking care please" sakin baki tayi tana kallonsa ba itaba hatta su Kubrah kallonsa sukeyi, shikam ko a jikinsa ya shige dakinsa ya sameta tayi tsuru tsuru sai rawa jikinta yakeyi.
Kamota yayi ta fada jikinsa yace “duk kin tsorata why?" Kafin tayi mgn Mom ta banko dakin ta shigo ta tsaya akansu ta lailayo wata qundumemiyar ashariya ta danna mawa Habeey tace uwar ma data haifeki tayi asara haihuwar fata haihuwar Allah bani wato kece kika rabani da dana ko mgnta yanzu bayaji, tab wlh kin tarowa kanki jaraba wutar lahira, maza tattare naki ya naki kibar min gidannan kamin nasa Gogeo ya lakads miki duka yar iska..."




Saurin dakatar da ita yayi yace “Momm wai meyesa kike hakane don Allah gdanta ne fah gdan mijinta ne gsky Mom kada ki shiga rayuwar matata very Soon zaa daura mana aure ko Habeey"
Itadai janye jikinta take daga nasa har tasamu ta rabu da jikinsa ta tsugunna bakinta yana rawa tace “ki...kiyi hqr Mom bani na kawo kaina ba satoni yayi yazo ya boyeni anan nace ya qyaleni ma na tafi yaqi..."
Wata tsawa Mom ta daka mata tace “wace Mom din taki? A haba yarnan Allah ya tsari gatarina da saran shuka nikam Saratu ban haifi karuwa yar oya ogaba sakarya kawai asararriya wacce ta rako Mata duniya wannan uwar data haifeki ma tayi asara......"



"Mommyyyy!" Ya Kira sunanta da qarfi tare da kallon Habeey da take durqushe jikinta na tsuma, tabbas badon darajar Taheer da Kuma shekarun Mom ba dasai ta yagata saboda aduniya ta yarda da kowacce wahala da cin mutunci amma banda taba mata martabar iyaye, musamman Addanta.
Miqewa tayi tana girgiza kanta tana hada kayanta a Jakarta tana kuka, itakuma Mom bata daina zaginta ba tana kwashe Mata yar ragowar albarka data rage Mata a jikinta.
Doguwar rigarta ta dauka tasa ta dauki jakar hannunta ta raba zata wucce ya cafkota ya hadata da jikinsa yace.




“Mom kada ki soma yin wannan gangancin babu inda Habeey zataje in kuwa kin matsa to nima zan barmiki gdan sai ku zauna a ciki ni na kama hotel nida matat...." Sake buge bakinsa tayi tace “idan ka qara cewa wannan munafukar yarinyar matarka wlh sainayi maka baki ka lalace Koda yake dama ai ka lalace din tunda har ka fasa gardin mace ajiyeta ma kake a gdanka, to bari kaji ma Taheer yau qafata qafarka in kaga nabar qasar nan to tare muka tafi dakai tunda abin naka iskanci ne aure ma zanyi maka dan ubanka"
Fincikewa Habeey tayi daga jikinsa ta dauki hanyar fita da gudu shima yabita yana kiranta itama Hajiya binsa tayi ta riqo rigarsa yasan halin Habeey sarai zuciyace da ita kamar masifa bata daukar wulaqanci in ba nasa ba shiyasa hankalinsa ya tashi.




Baisan sanda ya durqushe ya cafki qafarta ba yace “Don girman Allah ki tsaya Habeey kada ki tafi a wannan daren bakisan inda zaki ba..." Cikin kuka ta warce qafarta tace “Indai kanasona kuma kanaso nima nasoka to kayiwa mahaifanka biyayya don Allah Taheer dama nice kai...."
Tana fadin haka kukan da ta hadiye ya qwace mata tace “kai dan gatane mahaifiyarka tanada iko akanka ba kamar tawa ba" Kama hannunsa tayi tace “don Allah kada ka bata kunya kaji ta isa dakai ne shiyasa take qoqarin saitaka a hanya, Taheer kada ka damu dani ka damu da kanka kawai ni tawa qaddarar kenan"
Miqewa tayi ta fice da gudu daga gdan shima ya fincike daga ruqon da Mom tayi masa yabita amma harta tsare mota ta hau.




Bin gurin yayi da kallo tare da zamewa ya zauna a qasa ya buga hannunsa akansa ya kalli Mom da ta qaraso yace “shikenan ranki yayi fari kin koreta Mom batada kowa fah a garin nan buri nake na aureta Mom kema fah kin haifa kuma wlh Habeey batada matsala har tafi yayanki tarbiyya kawai qaddararmu ce hakan..."
Tsaki Mom tayi tace “ai nima tafini tarbiyya shiyasa ta baro iyayenta ta taho take karuwanci a qasar daba tataba shashasha soko bandama tsabar iskanci ubanme zakaci a jikin wannan yarinyar mazan titi sun gama debe albarkar jikinta, zaka tashi mu shiga ciki kosai naci qaniyarka"





Miqewa yayi suka koma ciki ya zube a kujera Mom nata sababinta shikam baimasan tanayi ba wayar Habeey kawai yake Kira amma taqi dagawa takaici yasashi jifa da wayar yace “yanzu ya kikeso nayi kin bata Mata rai nima kinjamin ko wayats taqi dagawa don Allah kibarni naje naganta"
Ko kallon tsiya bai samu ba balle na arziqi saima miqewa da tayi ta zare key din parlourn ta shige wani dakin a cikin dakunan tayi wanka ta dawo ta tayar da sallah, Bushirah ce ta dubesa tace “amma Ya Taheer meye yasa bazaka auri Habeeba ba kalamanta sun kashemin jiki sai naji inason sanin wacece ita, don Allah ka bani lbrnta koda wani taimako da zan iyayi Mata wannan rayuwar bata dace da kyakkyawar mace kamarta ba"
Iska ya furzar ya miqe yace “ni kaina bansan komai game da Habeey ba kawai dai nasan nine na fara lalata Mata rayuwa amma bazan iya cewa dake ga abinda ya kawota Dubai ba nasan dai sometimes zanji tana kuka tana cewa Pappa ka cucemu Allah ya saka mana, Amma bansan waye Pappa ba bansan me yayi Mata ba"





____________Tana fita cikin saa ta samu taxi ta hau har sukace unguwar tasu kuka takeyi ga wani mahaukacin sanyi da takeji, hakanan dai cikin dauriya ta fito ta shiga cikin gdan Aysher na ganinta ta miqe da sauri tace.
“Habeey kece a daren nan?" Kada Mata kai kawai tayi ta bude dakinta ta fada saman katifarta taja bargo ta qudundune jikinta tana kukanta me taba zuciya.
Juyawa Aysher tayi ta fice saboda inda sabo ta saba da kukan Habeey me taba zuciya gashi bajin rarrashi takeyi ba balle tace zata rarrasheta.




Haka tayita makyarkyata har tasamu bacci ya dauketa, sai asuba ta farka ta samu jikinta ya dan ware ta shiga tayi wanka tayi sallah ta koma ta kwanta har yanzu qirjinta ciwo yakeyi.
Tananan kwance ta kasa ko tashi taji an bude qofar dakinta an shigo ta bude idonta a hankali ta saukeshi akansa gabanta na faduwa shikam Taheer wanne irin mutum ne da asubar nan har ya samu ta fito?
Zama yayi kilusa da ita ya kamo hannunta yace “kinsha maganinki kuwa?" Daga masa kai tayi ya fitar da huci yace “bazan barki anan ba inada wani gdan Dad dina dake hannuna ki tashi muje na kaiki can kafin Mom ta tafi"




Kada masa kai tayi ta sake Jan bargo ta rufa ya yaye yace “banaso halinki na gardama Habeey inayi ne don mutuncinki zama a irin gurin nan bai dace da nutsattsiyar mace ba komai zai iya faruwa"
Daga masa hannu tayi tace “nikam nace banaso ko dolene" kada Mata kai yayi yace “eh dolene kibi umarnin mijinki kuwa Habeey Koda bakyaso, ki tashi muje yau zan wucce 9ja idan komai ya lafa zan dawo gareki Ina fatan faruwar abubuwa da yawa kafin lkcn"
Juyawa tayi tace “Allah ya tsare hanya" daga haka bata qara cewa dashi komai ba har ya gaji dayi mata mgn ya dagota yace “kinyimin alqawarin duk tsanani duk wahala bazaki juyamin baya ba, meye yasa tun kan aje ko Ina kikeson ki fara butulcemin Habeey Mom mahaifiyata ce amma batada ikon canza abinda ya riga ya ginu a zuciyata inasonki a duk yanda kike kuma zan tsaya tsayin daka wajen kare qimarki a ko inane a duniya"




Itadai batace masa komai ba saida taji yana shafa bayanta a hankali tasan sarai inda zancen zaije wannan dalilin yasata miqewa ta fada bathroom ta kulle.
Bugun duniya taqi budewa magiyar duniya taqi ta bude har saida yaji Mom ta fara kiransa ya daga yace “inazuwa Mom" kashe wayar yayi ya dauki biro da takarda yayi wani dan short note ya ajiye Mata tare da check na kudi masu yawa ya fice.
Saida ya nemi magajiyar gdan yayi Mata ihsani tare da roqonta ta kula masa da Habeey kada take barinta zuwa ko Ina har zuwa lkcn da zai dawo, sannan ya tafi zuciyarsa babu dadi yana tuqi yana hawaye tare da jin haushin Mom dinsa yasan itace duk taja masa wannan matsalar da yake ciki.





*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/23, 9:22 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️

*PAID BOOK*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*




*_21/7/2020_*







_Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin *DUBAI* ya koma na kudi  da sabon farashi VIP 1k  30 people's kawai nakeso single 300_

_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_

_Account number_
             👇🏻
     _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
          👇🏻
_09013718241_

_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
           👇🏻
_09013718241_



*LAST FREE PAGE*



*Episode 12*


Yana Isa gdan Mom ta rufeshi da fada tana sababin ya saci jiki daka zuwa masallaci ya tafi gurin karuwa, zubewa yayi a gabanta ya kasa boye abinda yakeji a zuciyarsa, tsoro ya kama Mom ganin yanda dan nata yake kuka kashirban yana girgiza kai yace.
“Mom wlh idan kikaja na rasa Habeey kema Zaki rasani don na tabbatar mutuwa kawai zanyi Mom yarinyar nan tafi kowa buqatata a rayuwarta batada kowa a garin nan saini idan kika matsa na tafi nabarta bansan halinda rayuwata da tata zata kasance ba..."
Wata tsawa data daka masa tasashi hadiye guntuwar mgnrsa tace “ashe kuwa zaka mutu don wlh nama rantse maka idan kaga ka auri yarinyar nan to ka qaddara babu numfashin Hajiya Saratu ne kai ko bana raye ka auri yarinyar nan bazan taba yafe mak..."



Rufe mata baki Bushirah tayi tace “don Allah kada ki rantse Mom matar mutum kabarinsa bakisan abinda Allah yake nufi da hakan ba idan kika cika matsawa komai zai iya faruwa haba Mom kifa tsaya ki duba na tsanaki cikin lamarin nan tunda kike da Ya Taheer banajin ya taba cemiki yanason wata mace sai akan Habibatullah..."
Angajeta tayi ta fada jikin Taheer daya dafe kansa ysnajin kamar zai tarwatse tace “kajini da yan iskan yara to kuyimin nasiha tunda kunfini sanin abinda ya dace" fuuuuuu ta shige daki ta dauko mayafinta da Jakarta tace “kayi sauri yau qafata qafarka kaida Dubai kuwa zaka dade dan ubanka shashasha shi ko tsoron ciwukan

Please Login or Register in order to submit comment