Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannuna yace “wannan tatsuniyar taki batada guri a gurina ki adanata kiyiwa wani dama kowacce karuwa abinda take fada kenan idan ta samu gara ta wankeshi da haka toni ba gara bane nasan mata kala² harda fararen fata"
Yana fadin haka ya figeni muka shiga cikin hotel din ya hau dani lifter sannan ya bude wani daki ya shigar dani, ya zaunar dani akan wata kujera ya fara rage kayansa kaina yana qasa inata qoqarin hadiye kukana ya matso gabana yacemin “kalla"




Dagowa nayi gabana yayi wata muguwar faduwa saboda ganinsa a tube dagashi sai boxes nayi saurin rintse idona inda a lkcn ka taba qirjina zakaji yanda zuciyata take tsalle tana qoqarin fasa qirjina ta fito.
Ganin nayi qasane ya bashi damar dagoni ya sanya hannunsa ya zuge zip din rigata ya sauketa qasa ya rage dagani sai three quarter din wandon jikina da wata riga vest mara hannu.
Wata iska ya furzar a bakinsa ya dora hannunsa a saitin gabana nayi saurin qara qanqame idona jikina yana rawa ya zubamin ido kawai ya fasa abinda yakeyi, yana qara qaremin kallo, ya jima yana kallona kafin ya koma ya zauna yace.




Ki nutsu ki bani account details na babanki banson wannan rawar jikin ta munafurci" jin ya ambaci account details sai na zauna na fara dubawa a hankali na karanto masa yasa ya sanda kudin suka shiga dubu dari biyar cass sannan ya ajiye wayar ya taso ya dawo bayana ya rungumoni ya saqalo qasan cibiyata da hannunsa yana sauke wani numfashi yana murmushi.
Cikin qarfin hali da sallamawa farin cikin duniya na sakar masa jiki sosai zuciyata na kuka jikina na rawa saboda rashin sabo, a haka yayi nasarar rabani da komai na jikina ya sanya bakinsa a saman breast dina na qanqame idona saboda azabar dana fara dandana tun daga matakin farko.




Shikuwa duk ya susuce sai shafo ask dina yakeyi yana furzar da numfashi na kidima yanajin yanda jikina ya dauki zafi a zahirin zafin na zazzabi ne Amma shi Kuma tunaninsa yana bashi dumin ni'ima ne haka ya rinqa yamutsani yana wasa da gabana inajin zafi ta sama da qasa amma ban isa na nuna ba.
Babban abinda ya firgitani dakai Taheer halittar jikinka ta qarfi komanka a murde kasani basai na fada maka ba na kwashi azaba a wannan dare daya zamemin baqin dare mafi muni a rayuwata, daren da nayi asarar wani bangare me muhimmanci a jikina daren daya zamo masomi kuma mafarin lalacewata.





A wannan daren abubuwa da dama sun faru wanda suka sabbabamin tsanarka a zuciyata saboda qwarai ka nunamin rashin imani da tausayi Taheer baka bini a hankali ba duk da a karon farko daka sanya azzakarinka cikin farjina kaji cewa nidin ba a riga anyi disvarging nawa ba nayi tunanin lkcn dana qanqameka numfashina yana qoqarin barin jikina zaka sauraramin amma memakon haka sai naga ka qara ware qwanjinka kaci gaba da caccakata wanda har wannan shigar burgun shahon da kayimin ta sabbabamin qaruwar da dagani har kai bamusan da ita ba.
Haka nan kayita sukuwa akaina tsayin dare guda baka taba kawowa a ranka bari na tausayawa baiwar Allan nan ba taqamarka kudi ka biya nikuma bazan iya cewa dakai aa ba saboda a hakanma gani nake taimakona kayi.





Nidai bansan ya wasan ya qare ba sai farkawa nayi na ganni a asibiti Aysher na jinyata, lkcn dana farka nayi nadamar abubuwa da dama ciki harda saninka da nayi har qaddara tursasawar mijin mahaifiyata danake dauka matsayin mahaifi tunda duniya batasan wani ubana bayanshi ba ta haifarmin.
Nayi kuka mara iyaka ina tambayar kaina yanzu shikenan na rasa Heimen din budurcina ka rabani dashi saboda kudi? Idan na tuna hakan nakanyi kuka kamar rayuwata zata qare tun daga wannan ranar na ciwa kaina buri da alwashin bazan taba son wani da namiji ba balle naji Ina burin aurensa ya jefani da yayana a irin halin da Pappa ya jefamu nida yan uwana.




Taheer kasha ganina Ina kuka duk lkcn da ka nemeni bawai kukan rashin sabo bane aa cikin sati biyun da mukayi tare dakai dole da wahala tasa na saba saboda jarabarka abar bugawa a mujallah a siyarce ko a tarihi inajin labarin jarababbun maza amma bantaba tunanin akwai irinka ba wanda idan ka kama mace kakeyi Mata cin qoshi ba kamar kai.
Inayin kukane saboda baqin cikin Pappa ashe badon mahaifiyata yasani sallama maka abinda na dade Ina tattali ba aa kawai saboda karuwarsa ne Grease itace taje tayi sata aka kamata yakeson yayo belinta yasani fansar da budurcina saboda a ceceta.




A lkcn inata gwada wayar Addah bata shiga ashe yayi tunanin zan Kira shine ya dauke wayar, kwana biyu bayan tura kudinnan mukayi waya dashi nayi tunanin zai tambayeni ya akayi na samu kudin aa shikam ba damuwarsa bace damuwarsa kawai.
“Anitah ki rinqa dafa ruwan zafi da gishiri kina shiga ciki saboda rashin sabo a hankali zaki Saba ai dama mace saida namiji kedai ke kula da kanki ki nemi magunguna masu kyau kina amfani dasu"
Wadannan kalamai suna girgiza duniyata da tunani na har cemin yakeyi na saki jikina naji dadina shine yake bani shawarar kada na yarda namiji ya kusanceni ba comdom, Taheer in taqaice maka zance bayan ni ya baza Aisha da Fatima qannena qasashen duniya yawon karuwanci don nasan qarshan dai alewa qasa ce sannan a qarshen qarshe baqin cikin halin da muke ciki da labarin wannan liqaqqen cikin daka liqamin yasa zuciyar Addata bugawa ta mutu tabarmu cikin ha'ula'i Taheer Addah ta mutu bata hadani da mahaifina ba duk da har yanzu baasan duniyar da take ba amma wasu sunce suna ganinshi a talabijin itama addah tasha fadamin tasha ganinsa a TV yanzu ya zaayi ya yarda niba jinin wannan kafirin bace ya karbeni a matsayin ƴarsa?".............





*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:34 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️

*PAID BOOK*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*





_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_

_09013718241_

_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_


_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_


*Episode 26*



Wannan shine abinda na sani game dani Taheer nayi mu'amala da maza da dama amma bantaba haduwa da namijin da yake wahalar dani kamarka ba Taheer don Allah ka mayar dani qasata ka rabani da cikin nan...."
Rufe mata bakinta yayi yana girgiza kai labarinta ya taba masa zuciya tausayinta ya nunku a zuciyarsa ya miqe a hankali yace “kiyi hqr Habeey kome kikeso zan iyayi miki amma banda zubar da cikin nan wlh tallahi inason cikina kiyi hqr ki haifemin abuna muyi aure mu raini danmu"




Sauka yayi ya hado mata abinci ya kawo mata yana zuwa ya tararta ta hade kai da gwiwa tana kukanta me dafa zuciya, ajiye kayan yayi ya matsa gabanta ya tallafota yana shafa cikinta yanajin yanda babyn cikinta me wata shidda yaketa motsi yayi murmushi yace.
“Babe na yanada lfy kamarni" itadai bata iyace masa komai ba sai zamewa da tayi a jikinta ta koma ta kwanta tana ajiyar zuciya, dagota yayi yace “bazaki barmin babe da yunwa ba jiya bakici abinci ba yauma ki zauna da yunwa, aa bazai yuwu ba kiyi har kibarmin komai insha Allahu komai yakusan zuwa qarshe nidai burina kada ki juyamin baya ki bani hadin kai zamu kai inda mukeso mukai yanzu dai waye ya fadawa Addah kinada ciki?"




Dagowa tayi suka hada ido yayi mata murmushi yace “inason sani saboda musan matakin dauka Koda yake yanzu ma ba wannan ne a gabanmu ba"
Itadai bata qara cewa dashi komai ba ta koma ta kwanta ya sake dagota ya rinqa bata tea din tanasha saida tasha sosai sannan ya barta ta kwanta bacci ya dauketa, saida suka qara kwana sannan suka koma gidansa duk yanda yaso suci gaba da mu'amala amma fir taqi saima kuka da takeyi masa to shima yanzu tausayinta ya danne sha'awarta shiyasa bayayi mata dole kamar yanda ya saba binta yake a hankali har yagama yimata cuku cukun komawarsu.




Ko sallama basuyi da Aysher ba suka dauki hanyar 9ja Koda suka isa baikaita gidansu ba kuma bai barta taje gida ba gdansa ya sauketa Amma sunsha fama kafin ta yarda akan zata kwana a gidan dayake darene washegari zata tafi.
Shima anan ya kwana tare da ita da safe gari na wayewa yasa aka kawo masa mota cikin sirri daga gdansu ya dauketa suka nufi gombe.
Suna tafe duk inda yaga wani abu saiya tsaya ya siya mata, kallonsa kawai takeyi tana hawaye zuciyarta na quna tana tuna yanzu shikenan idan taje gidansu bazata tarar da Addah ta ba.



Mamaki ya cikata da ganin yanda yakebi lungu da saqo har suka iso unguwarsu yayi parking a jikin gdan Pappa, ya juyo ya kalleta itama shi take kallo yayi murmushi yace “kinyi mamaki ko?"
Lumshe idanunta tayi yace “bai kamata kiyi mamaki ba Habibah maso dan tsuntsu shine yake binsa da jifa, fita mu shiga cikin gdan ayi duk wacce zaayi, qasa tayi da kanta tana shafa cikinta ya dora hannunsa akan cikinta yace “bazakiyi danasani ba indai akan ciki nane muje ki huta baby na ya huta"




Bude mata qofar yayi suka fito tana daga mayafinta saboda tsoron kada ya manne a jikinta cikinta ya fito, mamaki ne ya kamata ganin yanda aka gyara gdan kamar ba gdansu na qasa ba.
Shine yayi mata jagora har cikin gdan saiya zamana kamar itace baquwar suna shiga Pappa yana fitowa daga dakin matarsa Graise ya tsaya cak yana kallonsu itama tsayawa tayi tanayi masa kallo biyu na mamakin qibar da yayi da Kuma ganin wata Matar ba Addanta ba ta biyo bayansa sai kuma na tsantsar tsanarsa da takaici hadi da baqin cikin biyayyar da mahaifiyarta ta rinqa tursasata tayi masa a baya yanzu ga abinda baqar biyayyarta taja mata........






*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:35 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️


*PAID BOOK*



_Idan kinsan baki biya ba kada ki karanta in kin karanta keda Allah, VIP 600 SINGLE 200_

_Account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_


_09013718241_

_Yan Niger zaku turo katin Orange Wanda zaiyi daidai da 600 dinmu idan VIP ne idan SINGLE ne wanda zaiyi daidai da 200 dinmu ta Nigeria._



*Episode 27*




Kallon kallo sukeyi da Pappa kafin daga bisani taga Taheer ya tsugunna yana gaisheshi bai amsa gaisuwar Taheer din ba sai wani mugun kallo da yakebin Habeey dashi har ya iso gabanta ya damqota yace.
“Ubanme kika dawo kiyi a qasar nan da izinin wa kika dawo ko an fada miki tsinanne ne ni har kin gama biyana kudina da Zaki dawo?" Saurin miqewa Taheer yayi ya finciketa ta qarfin tsiya ya dakawa Pappa tsawa yace “kada ka kuskura ka qara tabamin Mata wannan ai haukane bakaga yanda take bane"





Baya Pappa yayi sai yanzu ya fahimci cikin dake jikinta yace “heeee Anitah aure kika daura a Dubai bansani ba munafukar uwarki ta daure miki gindi kikayi aure batare da ansanar Dani ba to wlh yau shari'a ce zata rabamu da ita tunda ta munafurceni"
Tsoro ne ya kama Habeey ta zame daga jikin Taheer tace “Pappa Ina Ibrahim da Idris?" Tabe baki yayi yace “yana gurin munafukar uwarku ba har kudi kika turo mata ta siyi gda ba?" Lamarin duk ya daure Mata kai ta koma ta maqale a bayan Taheer daya zubawa Pappa ido sai hauka yakeyi wai sai yayi qarar Hajar da Taheer tunda suka zuga masa ya ta dawo 9ja bayan bai gama gininsa ba"




Zuciyar Taheer takai wuya yana qara second talatin bai fice a gdan ba zai iya rufe Pappa da duka figar hannun Habeey yayi suka fice daga gdan ya jefata a mota cike da tunani ya samu wani matashin yaro yayi masa yan tambayoyi tana kallon yaron yanayi masa kwatance ya juyo ya shigs motar ya kalleta yaci gaba da tuqinsa suka fice a unguwar suka nufi wata sabuwar unguwa ya kuma fita yayi tambaya sai gashi da wani yaro, Habeey ta zubawa yaron ido yana zuwa sai taga ashe autansu ne Idris yana ganinta yace “lahhh Aunty Habbatullah kece dama dama tun jiya Addah take kuka tana cewa baqin cikinku ne zai kasheta"




Dago jajayen idanunta tayi tace “addah kuma Idris wacce Addan?" Kallonta yakeyi da mamaki yace “munada wata Addah ne bayan mahaifiyarmu..." Rungumeshi tayi ta saki wata ajiyar zuciya tare da kuka a tare tace “dama Ibrahim qarya yayimin yace Addah ta mutu ya tashi hankalina ashe meye yasa yayimin wasa da rayuwar uwata?"
Parking sukayi a wani matsakaicin gida Idris ya fita da gudu ya shiga gdan ya qyarawa Addah da Ibrahim cewa ga Yaya Habbatullah nan ita da wani" miqewa Addah tayi da sauri ta shige wani daki ta kulle suka shigo suka tarar da Ibrahim yanayi mata magiyar ta bude Amma fir taqi matsawa tayi kusa da Ibrahim din tace “nice batason gani ko qanina? Addah ki bude ni inason ganinki inason na tabbatar da lfyrki Addah kada kiyi fushi dani da qaddarata wlh nayi iyakar qoqarina na ganin na tsare mutumcina amma na kasa"




Tun tana magiyar ita kadai har saida Taheer yasa baki amma Addah ta qeqashe tace itafa batason ganin Habbatullah ta fice mata daga gda kafin ta zama ajalinta, Taheer da baqar zuciya ya matsa gabanta yace “ke kowa ma gudunki yakeyi da qaddararki uwar data haifeki ms tana gudunki saboda qaddarar da itace sanadin faruwarta Habeey ni bazan taba gudunki ba kizo mu koma ki haifamin baby na sai muyi aure duniya ai fadine da ita..."
Daga masa hannu tayi cikin kukan nadama da danasani mara amfani tace “dakatamin malam sanda taka uwar tazo tacimin mutunci banji haushi ba nasan sonka takeyi saboda haka bazaka rabani da tawa ba Ina ruwanka inma kasheni zatayi, ka fice Taheer ka fita banason ganinka kaine Taheer Kaine qaddarata kaine ummul aba'isin faruwar komai don Allah ka fita a rayuwata wlh daga tunda nake bantabajin sonka ba balle naji zan iya barin uwata saboda kai"






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/28, 8:20 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️


*PAID BOOK*



_Idan kinsan baki biya ba kada ki karanta in kin karanta keda Allah, VIP 600 SINGLE 200_

_Account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_


_09013718241_

_Yan Niger zaku turo katin Orange Wanda zaiyi daidai da 600 dinmu idan VIP ne idan SINGLE ne wanda zaiyi daidai da 200 dinmu ta Nigeria._



*Episode 28*



Tsayawa yayi sororo sake da baki yana kallonta ganin yanda take kukan tana yiwa Addah magiya yasashi juyawa ya fice daga gdan ya nufi hanyar da zata mayar dashi garinsu zuciyarsa cunkushe da abubuwa da yawa shidai baisan meye yasa duk abinda ya shafi Habeey take tsaya masa a zuciyarsa ba.
Kai tsaye gda ya nufa saida jami'an tsaron gdan gwamnatin suka tabbatar da shine sannan suka bude masa get ya shiga yayi parking a harabar ajiye motocin ya fito fuskarsa a cunkushe ya nufi cikin gdan parlourn Mom ya shiga ya tarar da ita hakimce ita da yanmatanta biyu Kubrah da Bushirah sai wata da baisan wayece ba.




Suna ganinsa suka miqe suka rungumeshi suna murna shidai ya kasa boye damuwar da yake ciki yaqe kawai yakeyi yana dauke kai saboda kada Mom ta fahimci wani abu, sakinsa sukayi ya matsa ya zauna kusa da Mom ya kama hannunta yace “mom i hope kina lfy?"
Janye hannunta tayi tace “ance tun jiya ka dawo meye ya hanaka isowa gda?" Shafa kansa yayi yace “shigowar dare mukayi kuma tare muke da Babe so banson na barta ita kadai nasan idan nace zan kawota gdannan Zaki iya fada mata mgnr da zata sanya ciwonta tashi..." Katseshi tayi da cewa “wato dana rabaka da yar iskar yarinyar nan baka rabu da itaba ko Taheer wai kaikam wanne irin yarone da bakajin mgn wlh kaji na rantse baka isa ka gurbatamin zuri'a da wannan karuwar yarinyar ba wacce iskancinta ya riqa ya tatura har ta tsallake qasarta ta tafi uwa ba kwaba take sheqe ayarta ba"




Qasa yayi da kansa ya zubawa Mom idanunsa daya kada yayi jajir yace “amma Mom kinsan dai cewa komai yana tafiyane bisa rubutun qaddarar bawa meye yasa kullum baki yiwa yayan wasu fatan alkhairi itama fa yace qaddarorinta ne sukazo Mata a baibai kuma suka hado dani yanzu Mom idan Bushirah ce ko Kubrah suka samu kansu a wannan halin ashe gudunsu kema zakiyi kamar yanda mahaifiyar Habeey ta kasa tsayawa ta dubi yarta me qaunarta da idanun rahma bayan duk abinda ya sameta sanadin uwar tatane, ta sadaukarmin da abu mafi daraja a gurin kowacce ya mace a lkcn da tafi buqatarsa kawai saboda ta ceci rayuwar mahaifiyarta ashe uwarma butulci zatayi mata"




Miqewa yayi yana huci yana hada hanya har ya kusa qofar da zata kaishi bangarensa ya juyo yace “wlh indai irinku ne iyaye masu fifita son zuciyarsa fiye da farin cikin yayansu nikam dama baa halicceni ba Mom meyesa kikeso watsawa muradai na qasane? Hmmm babu komai albishir daya zanyi miki ki shirya daukan jika nanda watanni biyu Habeey da kika tsana tana dauke da cikina watanni bakwai...."
Wata zabura sukayi duka parlourn harda baquwar da baisan wacece ba suka miqe ya kallesu yayi murmushin gidan boss ya shige bangarensa da sauri yanaji Mom ta biyosa amma ya shareta ya shige part dinsa ya kulle ya fada bathroom ya cire kayansa ya fara wankansa yanaji tanata buga qofar ya shareta saboda shi ya qaddara Mom dinsa a matsayin ciwon kansa ya lura duk cikin ysyanta tafi sanya masa ido.




Kwatan abinda takeyi masa bata yiwa Muheed ta takura masa tasa mawa duk wani motsinsa ido, yana gama wankan ya fito ya fara shafa mansa bayan ya gama yasa doguwar rigarsa ya kwanta ya fara kiran wayar Habeey amma bata dagaba, dama baiyi tunanin dagawar tataba ya bude hotunansu da sukayi tare yanata kallo yanajin sanyi a ransa ya rasa irin son da yakewa Habeey komanta birgeshi yakeyi.
Cikinta ya zubawa ido yanajin nutsuwa tana saukar masa shima ya kusa zama daddy yayi ajiyar zuciya tare da kiran wayar kukun gdan ya fada masa abubuwan da yake buqata ya kawo masa ya zauna yana tsakurar abincin hankalinsa gabadaya yana gurin zuciyarsa, yinin ranar bai iya hassalawa kansa komai ba har zuwa dare da yaji ana buga qofarsa ya share duk tunaninsa Mom ce wayarsa ce tayi ring ya dauka sai yaga number Dad dinsa ya kara a kunnensa Dad yace “ance ka dawo ko to kazo parlour ns inason ganinka"




Ajiye wayar yayi ya fita ya nufi parlourn Dad din qirjinsa yana bugawa Amma sai ya aro juriya ya sanyawa ransa ya shiga da sallama Dad ne kadai ya amsa masa ya zuba masa ido har ya iso gabanshi ya rusuna yayi zama irin na daa yace “Dad na sameku lfy?" Furzar da iska Dad yayi yace “meye yake faruwa ne tsakaninka da Mom dinku?"
Shafa kansa yayi yace “ah wani abu tace maka Dad nidai bansan komai ba ohhhh wai ko maganar jikan da zakuyi ne ta kawo maka, to ai wannan ba tsakanina da ita bane tsakanina da rayuwata ne......" wani mugun mari Dad ya sauke masa yace “kai wanne irin dan iskan yarone ne Taheer anya kuwa kai danane jinina ne nikam ina tantama akanka, komai naka daban tunaninka daban Taheer haihuwa zakayi a titi dan shege kake dangata tsatsona dashi?"




Miqewa yayi a hassale yace “aa fah Dad kads ka qara shegantamin ciki shege a gidan aure akeyinsa tsakanin ma'aurata nikam cikina saidai ka kirashi kafin fatiha" juyawa yayi zai fice Dad ya fincikoshi da qarfi yace “baka isaba Taheer ka zubarmin da qimata da mutuncina a idon duniya dole ka kaini a dauki yarinyar nan a zubar da cikin nan ko kuma a batar da ita da abinda zata Haifa"
Tabe baki yayi ya kallesu sheqeqe yace “wannan ne kuma fah babu wanda ya isa yasani nayi laifi biyu najima da na zinar mana wanda kune kuka sabbabamin shi amma bazanyi kisa ba kisanma na abinda nafi qauna a rayuwata Dad yanda nakejin habeey da cikin jikinta wlh zan iya yafe kowa a duniya please Dad kada kayimin dole kaikam ks tausayamin mana wlh Habeey tafi Kubrah da Bushirah tarbiyya qaddararmu ce wadannan abubuwan da suka faru wanda Allah shi kadai yasan abinda yake nufi damu"




Miqewa Dad yayi ya fara zagaya dakin shikuma ya sace jikinsa zai fice Mom tace “zonan dan ubanka yanzu ba mgnrka mukeyi ba mgnr mafitarmu mukeyi gabadaya wannan abin da kayi abune da zai taba qima martabarmu da kuma daukakarmu Taheer ka fahimcemu mutuncika mukeson karewa" juya yayi ya nufi qofa ya fice da sauri ya koma part dinsa bugun duniya yaqi budewa saboda shidai saidai suyi duk abin da sukayi niyya amma yanason cikinsa kuma yayi alqawarin indai basu yarda ya auri Habeey ba to a haka za tayita haifa masa yayansa qarshe ma ya dauketa subar qasar kowa ya huta shi da ace da wata duniyar ma can zasu tafi suyi rayuwarsu cikin farin ciki ya mantar da ita duk wani damuwa dake damun zuciyarta...........





*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/28, 6:13 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️


*PAID BOOK*



_Idan kinsan baki biya ba kada ki karanta in kin karanta keda Allah, VIP 600 SINGLE 200_

_Account number_

_0255526235_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_


_09013718241_

_Yan Niger zaku turo katin Orange Wanda zaiyi daidai da 600 dinmu idan VIP ne idan SINGLE ne wanda zaiyi daidai da 200 dinmu ta Nigeria._



*Episode 29*




Ita kuwa Habeey tunda ya tafi ya barta take faman yiwa Addah magiya Amma taqi sauraronta hakanan ta koma gefe ta zauna ta dora kanta a saman akwatin kayanta taci gaba da shassheqar kukanta tanajin ninkin nadamar abubuwa da yawa.
Ibrahim ne ya gyara mata wani daki jikin na Addah ya shigar Mata da kayanta yazo ya dauko Mata abinci yakai mata tare da zama kusa da ita yace “nayi mamaki kuma na tsorata lkcn da aka Kira wayar Addah ake fada mata karuwanci kika zaba a Dubai kin ma bi saurayinki kun tafi Malaysia kuma ma cikine dake, bamu zaci haka daga gareki ba Aunty Habbatullah ko kadan ban taba tunanin hakan zata faru ba" itadai kuka kawai takeyi tana girgiza kai.




Matsawa yayi ya tallafo kanta yace “ya akayi haka ta faru Aunty Habbatullah?" Cikin shassheqa tara basa labarin komai shima hawaye yakeyi yace “kinyi ganganci da kika rinqa biyewa hudubar Pappa yanzu gashi ya kaiki ya baroki" miqewa yayi ya fita ya shiga dakin Addah ya zauna kusa da ita tanata matsar ido yace “ya kamata ko kowa zai juyawa Habbatullah baya kekam karki juya Mata domin komai ya faru da itane ta sanadin qaryar da mijinki ya rinqayi Mata da baki da lfy kina asibiti kina karbar magani har tayi sabo da maza Addah hanunka bai taba rubewa ka yankeshi ka jefa..."




Daga masa hannu tayi tace “ka tsame bakinka daga abinda ya shafeni nida Habibah wlh da basan irin yayan dana haifa kenan a duniya gara inyi barinsu...." Rufe bakinta tayi saboda shigowar Habiban ta tsugunna ta riqe qafarta tace “gani gabanki mahaifiyata wlh duk hukuncin da kika yankemin idan har zai zama sauqi da sassauci wa zuciyarki zan karbeshi nasani Addah nayi kuskure amma duk da haka Addah ki tausayamin kiji qaina rahamarki ta kwaranyo cikin rayuwata bani da kowa saike kuma bani da komai saike kw kadai nake tsammanin jinqai da rahma daga gareki..."





Tureta tayi ta miqe zata fice daga dakin tayi saurin kamota tace “na roqeki da girman Allah ki yankemin hukunci Koda na kisane Addah duk duniya babu wanda zaice yafini baqin cikin taskun da rayuwata take a ciki Addah bantabajin kaico da baqin cikin halittata a matsayin ya mace ba kamar yau...."
Hankadeta tayi tace “na tsaneki Habbatullah na tsani ganinki Kin cuceni kin gurbatamin zuri'ata kinyimin tabon da bazan taba mantawa dashi ba kaico Habbatullah kaico da haihuwar asara irinki danasani da mahaifinki ya bata zubar da cikinki nayi da wannan mugun tabon da kikayiwa zuciyata Allah ya is....."




Saurin rufe mata baki Ibrahim yayi yace “Haba Addah da wanne kikeso taji ne

Please Login or Register in order to submit comment