Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace
Ya afra tana lafiya?
Lafiya Lau umma daxu mun hadu da ita tace nagaisheki
Umma tace ina amsawa Dan Allah affan ka kulamun da afra kuma gobe kabata waya inason magana da ita
To kawai yace mata sannan ya katse wayar
Washe gari ranar jumma a afra ta tashi da matsanancin ciyon Mara sai kuka takeyi babu shiri yan kwanar su sukayi saurin kaita clinic har sukaje clinic tana kuka saboda ciyon Maran ya dameta ko eria skull bata samu xuwa ba
Shi kuma affan bayan antashi break fast baiga afra ba sai duk ya damu yaje class dinsu nanma bai ganta ba saida ya tambayi yan class dinsu sai sukace ai batada lafiya bataxoba tana clinic
Gabanshi ya fadi cikin ranshi yace Allah dai yasa ba yunwa takama afra ba
Cikin sauri affan yaje clinic din ya sameta kwance harta Danji sauqi ya qarasa gadon da take kwance afra ta kalleshi ta kawar da fuskarta
Affan yace meyake damunki
Muryanta can qasa qasa tace Mara ta takemun ciyo sosai
Ji yayi gabanshi yayi wani mugun faduwa cikin ranshi yace yarinyar nan badai period xata faraba ?😳
A xahiri kuwa cewa yayi Allah ya kawo sauqi
Tace amin
Affan yace nafada maki umma tabani saqo bakixo kin karba ba bansaniba ko harda abunda ya fito daga hannun umma shima bakiso
Cikin sauri tace aa wlh yaya affan kasan nafi kowa son umma na
Murmushi yayi sannan yace to shikenan gobe kixo ki ansa tunda gobe bakuda skull
Afra tace laaaa yaya kamanta ba a barinmu muje staff quaters?
Affan yace to ba fada masu xakiyiba karki sake kice xakije staf quaters karki fadawa kowa saikinga babu mai kallonki saikixo
To ai bansan wane block kake ba
Block 5 kuma karki bari kowa yaganki kixo ki anshi saqonki saiki koma
Afra tace to


*yawan comments yawan typing*

*taku ummu Meenal*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤



*STORY AND WRITING BY*
*MRS SADEEQ (ummu Meenal)*



*DEDICATED TO*
*AYSHA GALADIMA*


*short story*

*41-45*


*WANNAN SHAFIN KAM NAKINE AYSHA GALADIMA YANDA KIKE QOQARIN KIGA DANI DA MIJINA YAKAI GA MUTANE INA GODIYA SOSAI ALLAH YA TABBATAR DAKE CIKIN FARIN CIKI*

*❤KINFI KOWA SON DANI DA MIJINA❤*
*rerleeyart*


Afra saida taga duhun mangarib ya gabato sannan taje eria skull batareda kowa yaganta ba sannan ta tsaya tana qarewa hanyar tsaf qwates din kallo saida ta tabbata babu wanda xai ganta sannan tabi hanyar kasancewar mangarib ta gabato kuma gurin da afra tabi duk ciyayi ne shiyasa babu wanda yaganta cikin sa a saigata dakin yaya affan
Kai tsaye tashiga dakin saboda tanajin tsoron aganta tayi saurin shiga dakin ta iskoshi ya fito daga toilet da alama alwala yayi
Cikin sauri tace
Ina wuni yaya
Bai ansa mata ba saima binta yayi da kallo yace sai yanxu kikaga damar xuwa
Aa yaya kasan a boye naxo kuma idan naxo da rana dole xa a ganni kuma daxu muna tareda saudatu mustapha sp idan taga naxo xata gane
Yace hakane
To kitashi kije kiyi alwala kixo muyi sallah
Bata musa mashi ba taje toilet ta duqa da niyyar fitsari mexata gani jini ta gabanta yana fitowa😳
Ihun da afra tayine yasa affan saurin xuwa toilet din Dan yaga meke faruwa ?
Lafiya kike kuka ?
Wlh yaya naxo fitsari bansan ya akayiba sainaga jini😭
Saurin kallon gaban afra yayi sai yaga duk ya baci da Jini kuma ga kan toilet din shima jini koba a fadaba yasan al ada ne
Affan ya matso daf da afra yace kiyi shiru xo muje falo idan nagama sallah xansan abunyi
Saida yagama sallah sannan yaxo gabanta yace ta bude yagani afra ta kalleshi cikin sauri tace
Aa yaya kabarshi mayb qusa ce ta cakeni shiyasa jini ya fito
Dariya yayi mai sauti sannan hade rai kamar baitaba dariya ba yace nace kibude nagani ko baxaki budeba dagama xan taimaka maki ingani ko wani abune yaji maki ciyo
Aa yaya nidai kakira umma sannan
Affan yace to tashi muje kiyi wanka sannan nakira maki ita
Tanajin yace haka ta tashi cikin sauri ta shiga toilet Dan tayi wanka sai taga affan ya biyota tayi saurin fitowa tace tafasa wankan indai xai bita yace kiyi wankan ki ni nafita
Bayan ta shiga bayi tana cikin wanke fuska bata saniba affan ya shigo toilet din saida yagama qarewa halittarta kallo wani irin sha awarta yaji yanayi ya kalli hips dinta xuwa qirjinta masu daukar hankali nan take yaji kamar ya rungumeta
Ita kuma batasan yana kallontaba Dan batasan ya shigo toilet din ba
Tana ganin mutum tsaye gabanta ta xaci aljani ne wani mugun tsoro yakamata tayi luuu xata fadi ta baya affan yayi saurin rungumo ta ya mannata a qirjinshi yanajin duminta ita kuma batasan shi bane saboda a tsorace take saida yaga tana shirin sumewa sannan yace
Ke afra kibude idanunki kigani nine
Cikin tsoro ta bude idanuwanta ta dorasu akan nashi kuma shima ita yake kallo
Sannan tafara qoqarin qwace kanta tana kuka hardasu Allah ya insa (ni ummu Meenal nace kwadayin dambun nama yakaiki meyasa baxai kai maki a class ba😜)
Duk yanda afra take qoqarin qwace kanta Amma takasa shi kuma affan sai Maida numfashi yakeyi yanajin kamar sukasance da juna a wannan lokacin
Yaya affan Dan Allah kayi haquri kasakeni xan koma hostel
Affan yaji kamar ta soka mashi mashi datace xata koma hostel yaso ace a gado daya xasu kwana
Da qyar tasamu ya saketa gashi kuma babu kaya a jikinta haka tafito toilet din tace tafasa wankan
A gabanshi tasa kayanta tace xataje hostel affan yace kixo xan kira maki umma jin yace umma ta dawo shi kuma yayi dialling number umma cikin sa a ta dauka
Afra tanajin muryan umma tafashe da kuka umma tace lafiya afra daga waya sae kuka
Afra cikin kuka tace umma babu komai
Umma tace kina ina
Ina dakin yaya affan
Gaban umma ya fadi tace meya kawoki dakinshi bashi wayar umma tafada cikin fada
Affan jiki yana rawa ya anshi wayar Dan har yanxu bai dawo normal ba
Umma cikin fada tace affan ya akayi afra taxo dakinka
Affan yace umma saqon da kika banine xan bata
Saqon uwaka tun yaushe kake makarantar sai yau xakace wai saqo xaka bata shi saqon baxakabata a eria skuul ba saitaje har dakinka? Wlh affan ranka xai masifar baci idan yarinyar nan kayi mata wani abu cikin makaranta kuma kabata wayar xanyi magana da ita cikin sanyin jiki yabawa afra wayar
Afra ke waçce irin yarinya ce daxakibishi dakinshi bayan kinsan a dokar makaranta ba a bari dalibai suna xuwa stag quaters
Umma cewa yayi inxo xai bani saqo
Umma tace ai gashinan yabaki saqon kuma afra inason kikoma hostel yanxu yanxu kuma idan kika bari aka ganki kinje staf quaters ko aka samu labari to duk sonki da karatu sai an koreki
Afra ta qara fashewa da kuka umma ta cigaba da cewa inason kisani ke ba San matar aure bace Dan ba a daukar matar aure kisani makarantar yan mata kikaje ba makarantar matan aure ba idan kika bari aka ganki xa a bata maki suna kuma a koreki kuma wlh ana koroki xan kaiki dakin affan a ranar
Afra tace umma Dan Allah kiyi haquri baxan sake xuwa ba
Umma tace babu komai bashi wayar
Afra tabashi wayar tana kuka
Umma tace affan xaka sani dani dakai ne kuma kasani tunda kuka taka dokar makaranta baxa a kai afra gidanka ba saita gama jami a😳 sannan ta kashe wayar
Affan a fili kam cewa yayi wlh umma baxai yiyuba idan kikace sai tagama jami a ai wlh a dakinki xan anshi haqqi na
Afra tashi tayi tanasa hijabi affan ya tare gabanta ya bata dambun naman sannan yabata kudi yace dubu biyar yace gobe taje ta siya olways
Har eria skuul ya kaita saboda dare ne kuma babu wutar nepa sannan ta qarasa hostel da kanta

A daren affan baiyi barcin kirki ba sai tunanin surarJikin afra yakeyi duk sai yaji wata matsananciyar sha awarta ta ratsashi ko ina sai wurin asuba barci ya daukeshi kuma cikin barcin saida yayi mafarkin AFRA
Abu kamar wasa son afra da sha awarta Sun dameshi Dan da asuba daqyar yayi wanka yayi sallah asuba saboda maranshi datake mashi mugun ciyo ko breakfast yakasayi Dan ciyon yana qara tsanani yanayin irin ciyon Amma wannan yafi na kullum har saida yakasa haqura yakira abokinshi aliyu Dan yafadamashi halin da yake ciki
Bugu biyu aliyu ya dauka yace mutumena ya ake ciki
Affan yace banida lafiya aliyu marana ciyo takeyi kuma kasan dama kai kake bani maganin bantaba ajeshi guri na kuma ko sunanshi ban sani ba dan Allah kataimaka kayimun text din sunan maganin
Aliyu yace meyake faruwa affan
Affan yabawa aliyu labarin duk abunda ya faru
Aliyu yayi dariya yace dama nasan wannan ranar xataxo kuma magani lokacin danake bakashi saboda bakada mata ne Amma yanxu baxan baka ba Cox yanxu kanada mata
Affan yace haba aliyu ai kasan tana hostel kataimaka mun
Aliyu yace ai bani nace ka kai matarka bourding skull ba inda kabari ankai maka ita ai da yau tayima rana Amma tunda ka kaita bourding baxan yimaka text din maganin ba sai anjima
Aliyu ya katse wayar shi kuma affan ya Kifa kanshi kan pillow yana Maida numfashi .......






*yawan comments yawan typing*


*ummu meenal ce*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤


*STORY AND WRITING BY*
*MRS SADEEQ* *(ummu Meenal)*



*DEDICATED TO*
*AYSHA GALADIMA*


*short story*
@
*46-50*





Saida aliyu ya katse wayar sannan yaji wani mugun tausayin aminin nashi jiyake kamar yayi tsuntsuwa yake cikin makarantar bawai ya bashi magani ba aa ya dauko afra ya kaima affan yayi abunda xaiyi da ita Amma inaaaa babu dama wayar shi ya duba ya kira affan shi kuma affan lokacin yana kan katifa yanajin ciyon Maran yana qara yawa sai yaji kiran wayar shi da qyar ya iya dago da kanshi ya kalli screen din wayar yaga sunan aliyu bai dauka ba ya Maida kanshi ga fillow
Hankalin aliyu ba qaramin tashi yayiba dayaji affan bai dauki wayar shi ba ya qara Danna kiran affan a karo na biyu
Da qyar aliyu ya dauki wayar ya Kara a kunnenshi Amma baiyi magana ba sai numfashin shi dayake fita da qyar
Aliyu yanajin haka yasan abun ya bace yafi na kullum kenan yayi saurin cewa affan kanajina da qyar affan yace eh
Yanxu ina afra take ne?
Affan yace tana hostel
Aliyu yace yanxu baxaka iya kiranta ba ?
Affan yace babu abunda xata yimun koda ace taxo Dan period takeyi nidai Dan Allah ka barni da abunda yake damuna bayan ka gama yimun wulaqanci harda kashemun waya kayi 😏 shima affan ya tsinke wayar yakoma ya kwanta yaji da abunda yake damunshi
A bangaren aliyu shima ya tausaya ma affan sosai

Ita kuma afra tana xuwa hostel bata tsaya ko ina ba sai kwanar su taje ta isko babu kowa a kwanar da alama suna masjid hakan yabata damar kwantawa kan gado ta tashe da sabon kuka saita tuna lokacin da take Jikin affan ya rungumeta tana tsirara wani qololon baqin ciki yaxo ya tokareta batasan lokacin da tasa hannuwanta duka biyun tana dukan matres din gadon ba tana cikin wannan halin saigasu maryam lawal maintain xata wuce taje kwanar su sai taga afra tana dukan katifa tana kuka cikin mamaki ta dawo taje ta dafata tace
Lafiya afra kike kuka harda dukan katifa?
Banida lafiya
Meyake damunki
Afra tace wlh maryam marana yake ciyo kuma daxu xanyi fitsari kuma Naga jini
Maryam lawal maitain tace laaaaaa su afra an girma maryam taje wajen lokar afra tafara yimata kid a tana cewa afra an girma da haka maryam lawal mainain ta daukewa afra hankali tana biye mata harta bata olways tace gobe taje shop ta siyo Ana siyarwa afra tayi godiya

Yau saura kwana biyu ayi Hutu xakaga murna wurin afra harda cewa idan ta tafi baxata dawo ba

Affan ya samu sauqin jikinshi sai dai har yanxu bai daina tuna yanda yaga afra babu kaya a jikinta ba yayi yayi ya cire abun a ranshi Amma ya kasa haka ya haqura yana tafiyar da rayuwarshi
Ana gobe hutu affan yana dakinshi saiga kiran umma ya shigo wayanshi yayi saurin dauka Dan yasan wannan karon baiyi laifi ba
Sallama yayi itama umma ta ansa mashi sannan tace gobe xa ayi Hutu ko
Affan yace eh
Umma tace dama inason xanxo na daukeku affan yayi shiru sai can yace umma dawace motar
Motar babanku ai kasan shi bayanan inda yana nan dashi xaixo ya daukeku
Affan cikin ranshi yace sai kace wani Dan yaro a fili kuwa cewa yayi
Umma har mun gama waya da aliyu yace xaixo ya daukemu gobe
Umma tace katabbata yace eh umma
Umma tace bari nakira aliyu inji da bakinshi xanfi yarda .affan yace wlh umma kikirashi kiji sannan ta katse wayar
Bayan yan mintuna kadan umma ta sake kira tace nakirashi yace shi xaixo ya daukeku Allah ya dawo daku lafiya ka gaishemun da afra
Affan yace tana dakinsu ni banganta ba ya katse wayar yana fadin kin hanani naganta kuma kina cewa ingaishe maki da ita ,

Ranar Hutu afra taxo inda motoci suke parking idan anxo daukar dalibai shi kuma affan yana dakinshi shima ya shirya kayanshi tsaf yana jiran aliyu Amma yaji shiru kawai sai ya dauki waya ya kira aliyu yaji ko lafiya ?
Ringing biyu aliyu ya dauka yace yi haquri abokina yanxu nake shirin inkiraka affan yace banason wulaqanci kana ina yanxu aliyu yace wlh motar tana wajen gyara shiyasa kukajini shiru Amma yanxu xanje nasan an gyara ganinan xuwa affan yace ok muna jiranta
Abu kamar wasa har 5:pm babu aliyu Dan har dalibban makarantar babu kowa sai afra ita kadai ta rage sai affan dayaxo wajenta ya tsaya a tunaninshi ya kusa xuwa Amma shiru
Yana cikin wannan tunanin sai kiran aliyu ya shigo wayanshi ya dauka tareda cewa wlh ka bata mana lokaci...
Affan bai gama magana ba aliyu yace dan Allah kayi haquri abokina wlh ansamu matsala tafiyar nan baxata yiyu yau ba sai gobe...😳 Affan yace karufamun asiri kasan halin umma dan Allah kadaina yimun wannan game din
Aliyu yace wlh motar ba a gyara ba xuwa gobe dai nasan an gyara
Affan yace yanxu ya kakeson muyi ni afra nakeji babu kowa a hostel kasan anyi hutu kowa ya tafi gida kai har hajiyan dakinsu ta tafi gida
Aliyu yace to ai saitaje dakinka ta kwana
😳affan yace karufama mun asiri da umma kasan halinta yanxu sai tace xanyi mata wani abun
Aliyu yace to ai matarka ce ko kayi mata wani abun lada xaku samu ba xunubi ba
Affan yace Dan Allah ni qyaleni lokacin da xata yimun fada baka saniba yayi saurin kashe wayar ya kalli afra hankalinta duk ya tashi saboda taji maganar su a waya kawai saita fara kuka 😭
Affan ya danna nomber umma ya kira ita kuma tana dauka tace kun kawo ina?
Affan yace umma yace wai sai gobe motar ta lalace 😳
Umma tace inaaaa baxai taba yiyuwa ba wato kun hada baki da aliyu ko?
Umma yaxakice haka ni wlh Bamu hada baki ba akasi ne aka samu
Umma ranta yayi masifar baci nan ta rufe Affan da fada baisan hawa ba baisan sauka ba Affan yaji haushi sosai yace umma kiyi haquri tunda bakison ta kwana gurina xamuxo ko a motar haya ne
Gaban umma fadi bawai Dan xasuxo a motar haya ba aa batason tafiyar dare ta kalli agogo taga 6:4pm sannan tace aa Affan kabari sai gobe kuxo nayarda
Affan yace yanxu dai xamuxo banason kiyimun mummunan xargi akan halal dina
Umma sai taji tausayin Dan nata ya kamata jikinta duk yayi sanyi tace kayi haquri affan nayarda kuxo gobe ina afran take ?Affan yabawa afra waya afra ta karba tasa a kunnenta duk da wayar a hansfree take
Afra kije dakin affan ki kwana gobe da sassafe xaku dawo kinji
Kawai sai afra tasa kuka umma tace lafiya afra meyake faruwa dake ne afra tayi shiru umma tace ko yana yi maki wani abunda bakiso ne?
Afra tace aa umma inason inxo inganki ne
Umma tayi ajiyar xuciya tace indai wannan ne gobe kamar yanxu muna tare insha Allah. ......




*ummu meenal ce*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤

*STORY AND WRITING BY*
*MRS SADEEQ* *(ummu meenal)*



*DEDICATED TO*
*AYSHA GALADIMA*


*Short story*

*page 51-55*



*HMMM A GASKYA MASOYANA BANIDA BAKIN DA XAN GODE MAKU KUNA NUNA QAUNARKU A GARENI KAI HARMA DA LITTAFI NA ❤DANI DA MIJINA❤ MASU KIRANA DA MASU YIMUN TEXT KAI HARDA SAURAN GROUPS BANCE KOMAI BA DADI YA HANANI MAGANA INA ALFAHARI DAKU RABBI YABAR QAUNA*


*TUKWICI*
*WANNAN TUKWICI NE GAREKU YAN GROUP DIN ❤DANI DA MIJINA❤ INAJIN DADI IRIN YANDA KUKE NUNA QAUNARKU GA LITTAFI NA KUMA NASAN KUNA BINSHI SOSAI DA SOSAI NIMA INA YINKU IRIN SOSAI DA SOSAI DINNAN*





Babu yanda afra xatayi dole Affan dakinshi koda taje an fara kiran sallah mangrib tayi alwala shima yayi sannan sukaxo sukayi sallah a tare
Bayan Sun gama sallah Affan ya dafa masu abinci Amma afra taqi taci abinci saida Affan yayi da gaske sannan taci
Babu jimawa akayi sallah ishsha suma sunyi Amma wani abu Affan ya lura afra taqi sakin jikinta duk a takura take shi kuma ya rasa meyake damunta tashi yayi yaje daf da ita Dan ya tambayeta meyake damunta sai yaga ta tsorata gabanta sai faduwa yake ga tsoron abunda ya faru ranan
Jikinshi ya hada da nata ya rungume tsamm nan take tsigar jikinshi ta tashi yarrr
Afra tace aa yaya affan karka manta umma tace karkayi mun komai
Affan yace Allah yabani dama yace inyi to Dan umma ta hanani ai sai naga dama
Wani matsanancin kuka afra ta fara tana cewa wlh idan kayi mun wani abu saina fadawa umma
Affan yayi dariya mai sauti yace afra kinada quruciya to mexakice mata?
Hararenshi tayi tace xance kayi reaping dina Affan yace yanxu xaki iya cewa haka ?
Afra ta turo Dan qaramin bakinta tayi shiru
Affan yace afra karki manta umma uwar mijinki ce ke baxakiji kunyarta ba kuma idan ma nayi ai haqqi na ne ko akwai Wanda ya isa ya hanani?
Afra tace ni umma mamana ce ba uwar mijina ba dan kai ba mijina bane
Affan yace xan nuna maki kuwa ni mijinki ne kawai saiya hada bakinshi da nata yana tsotsa ,afra tanason tayi ihu babu dama saboda bakinta yana cikin bakin Affan sai hawaye takeyi tuni Affan ya fita cikin hayyacinshi hannunshi yakai kan bress dinta tayi saurin buge mashi hannu saida ya tsotsa bakinta sosai sannan ya saketa yace afra Dan Allah ki taimaka mun muje Jan katifa pls
Afra cikin tsoro tace Allah ya isa tsakani na dakai sai Allah ya mana hisabi mugu kawai Wanda yayi sanadiyar post dinka makarantar Mu ban yafe mashi ba 😭
Affan yace haba afra bai kamata kina wannan kalaman ga mijinki ba
Afra tace ni kai ba mijina ban🤭 tayi saurin rufe bakinta Dan tasan halinshi xai iya sa bakinshi a nata
Affan yace afra kiji tsoron Allah kibani haqqi na
Afra taja da baya tana roqon Affan Dan Allah yaya affan kayimun rai kuma wlh gobe saina fadawa umma
Affan yace so what🤷‍♂ ni babu abunda ya dameni Dan kin fada mata ai tasan ni mijinki ne
Bata kaiga bashi ansa ba taji ya dauketa cak kamar jaririya yayi kan katifarshi da ita
Me afra xatayi inba kuka ba da roqon Affan amma inaaa Affan yayi nisa bayajin kira
A bangaren umma kuwa tana cikin barci sai tayi mafarkin Affan da afra cikin wani hali shi affan yana dariya ita kuma afra tana kuka tana kiran umma kitaimakeni yaya affan xai kasheni nashiga uku ....firgigit umma ta farka daga barcinta tana farkawa Affan da afra suka fado mata a rai umma ta dafe qirji tace innalilihi Allah ya tsaremun afra ga affan tayi saurin dauko waya danta kira affan saboda mafarkin da tayi jikinta ya bata afra babu lafiya
A bangaren su afra kuwa kokuwa sukeyi sosai shi kanshi Affan baisan afra tanada qarfi hakaba afra duk ta gaji muryanta ta dushe Dan kuka tace yaya affan kabari xan yarda da kaina basai kayi da qarfi ba saboda ta Riga ta sani yau Affan mai rabata dashi sai Allah affan yaji tausayin afra sosai yace ai kece inda kintsaya aida tuntuni angama komai
Kiran waya ya shigo Affan ya kalli wayan tana gefe guda ya dauke kanshi daga wayan ringing wayar takeyi sosai har ta gaji ta tsinke
Afra muryanta duk ta dushe tace qishirwa nakeji xanje nasha ruwa a kitching
Affan yace bara nadauko maki a tunaninshi afra xata gudu ne
YA tashi da niyyar ya dauko mata ruwa sai wayar shi ta qara ringing Affan yayi tsaki😏 yaje wajen wayar da niyyar ya kashe wayan baki daya sai yaga umma ce take kiranshi (ni ummu Meenal nace dole ka dauka ko bakaso) daga wayan yayi tareda sallama umma cikin tashin hankali tace affan ina afra take
Umma tana nan lafiya dai ko? Dan ya qosa ya kashe wayar
Umma tace affan Dan Allah badanni ba ka qyale afra tayi barcinta karkayi mata komai afra yarinya ce qarama kayi haquri lokaci xaixo kaji my son ta fada muryanta a marairaice
Affan jikinshi duk yayi sanyi saboda yanda mamanshi take roqanshi baisan lokacin da yace babu komai umma Allah ya kaimu lokacin
Umma har a ranta taji dadi tace amin my son ina godiya yace babu komai umma
Umma tace ina afran kabata wayar Affan yabawa afra sannan ya koma kan carfet din dakin ya kwanta shi kadai yasan abunda yakeyi
Afra tana ansar wayan saita fashe da kuka sosai kuka take kamar an mata mutuwa tace umma Dan Allah kixo yanxu
Umma tace saboda me ?
Afra tace wlh affan xai kasheni baxan iyaba kuma yan......
Umma tace🤫 kiyi shiru banason jin komai yakamata kikasance mai rufama mijinki asiri kinji afra Allah ya maki albarka sannan umma ta kashe wayar
Afra kifa kanta kan katifa tana kuka sosai
Shi kuma affan yayi kwance kan carfet cikinshi yana mashi ciyo sosai
Yana cikin wannan halin ne aliyu ya kirashi bai ma duba ko Waye yake kiranshi ba ya daga wayar muryan aliyu yaji yana cewa mutumena sai anyi mana yanga xa a daga wayarmu
Affan shiru yayi yana Maida numfashi aliyu yace ina fatar ka angwance ninasan nayi laifi Dana kiraka cikin dare kayi haquri naqosa kaji yanda mukeji
Affan yayi murmushin qarfin hali yace wlh babu abunda ya shiga ysakanina da ita kuma ciyona ya tashi Dan yanxu haka marana ciyo takeyi
Aliyu yace kaikaso gaka da magani a dakinka inason kasani motana lafiya Lau take ni nayi wannnan plan din sannan kuma kace bakayi komai dama ni tausayinka nakeji Amma yanxu kai Kaga dama Affan yace baxaka gane bane aliyu umma ce ta hanani bansan me take nufi ba
Aliyu babu wani umma ganin damarka ne
Affan yace cewa tayi tayi qarama inyi haquri sai lokaci yayi
Aliyu ya xuciya yace wlh affan laifinka ne yan matan qauye suna shekara nawa ake masu aure? Har wadanda basu kai afra ba anyi mata aure kuma wata Tara ta haihu balle afra Dan haka kai kaga dama gobe da sassafe xanxo kushirya .kafin Affan yayi magana aliyu ya katse wayar
Shi kuma affan yana nan kwance kan carfet bai qara kallon inda afra takeba har gari ya Waye
Afra kam itama batayi barcin kirki ba dan ta tsorata da Affan dataji ya motsa xata tashi har asuba tayi sannan suka tashi sukayi alwala kowa yayi sallah



*Dan Allah masu cewa inturo masu dani da mijina tun farko sudaina su tambaya a group Amma sai ayita mun magana a pc wai inturo dani da mijina tun farko ai abun xaiyi yawa ga wahalan typng da tura kuma adameni Dana tura tun farko abun yayi yawa shege da hauka Dan Allah

Please Login or Register in order to submit comment