Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



NOT EDITED⚠


Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Hrtbeath


Matsayin Ki Bawai Cikin Littapi Neh Kawai Ba Har Cikin Zuciya Da Gangar Jiki Sonki Yabi Jini Ya Tsaga Proud Of Yuhh Fatima AbbakarπŸ’ž



Am Back Again Mah Pan's Gaskiya Ina Kara Jinjina Muku Bisa Irin Zallar Kauna Ba Algus Da Kuke Nunamin Allah Yabar ZumunciπŸ€πŸ»πŸ’žπŸ’―



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž



More Comments More Typing✍🏻



Bismillahir Rahmanin Raheem



Pg 1&2



Babban Estate ne Wanda ya gaji da haduwa girma da tsarin gidan kadai ya isa kasance cewa an narka makudan kudi wajan tsara gidan part biyu ne cikin estate din Koh wanne off stairs ne Idan ka kalli tsarin gidan zakayi tunanin a turai ne tsabar irin kyan da yake dashi.





Duk inda ka juya manyan Sojoji ne da manyan bindiga fuskar'su babu alamun Rahama kiris Kawai suke jira Mutum yayi mistake kasha suburbuda





Wata kyakkyawar mata na gani sanye da shiga ta alfarma tana zaune akan lallau'san kujerun parlon rike take da iPhone S max da alama chatting take domin ta mayar da hankalin'ta akan abinda take






Kare mata kallo Nayi zatakai shekara 27 sedai hutu dajin Dadi yayi tasiri wajan boye shekarun'ta fara ce sedai ba sosai ba tana da kananun ido haka zalika bata da tsayi sosai komai nata Dan daidai ne da alamu bata da kirki ko kadan







Jiki yana rawa Indo ta sunkuya har kasa cikin tsantsar ladabi tace ranki ya dade ur food is ready bata dago kaiba bare tasan da zaman Indo a wajan takai almost 15minute kafin tace Ok kina iya tafiya







Ta b'ata tsahon lokaci tana zaune kafin ta haura Off stairs fitowar shi daga toilet kenan Yana tsane sumar kanshi da karamin da towel dama ganshi seda na tsorata domin Nayi tunanin Koh gamo nayi🀣😷






Allah yayi masa halitta irin ta sadaukai jarumai kyakkyawa ne ajin karshe domin Yana da zubin yan etopia godo sosai jikin'shi a murde yake Yana da Sexy eyes gashin kan'shi yana kwance luf luf Fuskar'shi doguwa ce hade da pink lips sedai miskiline sosai Bai fiye wayan magana ba Sam Sam baya Dariya idan kaga Yana doguwar magana tabbas Yana tare da Ammyn shi a k'alla Zaiyi 38 years IRFAN NASSER DIKKOH kenan






Bai kalli site din da Aisha take ba shiryawa yayi cikin kakinsa na Sojoji ba karamin kyau yayi ba Duk da baya Dariya Amma hakan Bai hana Zallar kyawun da Allah ya masa fitowa ba








Tana zaune akan Bed harya gama shirin sa koh breakfast bai yiba haka ya fita tun kafin ya karasa parking space masu tsaran lafiyar shi suka dinga Sara masa hannu Kawai yake daga musu bude masa motar sukayi get man ya wangale musu motocin da suke binsu sunkai guda 10 har suka isa Billa gidan gwamnati







Minert✍🏻
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



NOT EDITED⚠



Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Hrtbeath



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž




Bismillahir Rahmanin Raheem


Pg 3&4



Ya d'auki tsahon lokaci suna magana da President kafin ya tafi Office dinshi Escort dinsa suna tare dashi domin babu damar yayi tafiya komai kwankwantar ta batare da Escort ba domin kasancewar shi Babban mutum Kuma Wanda talakawa suke Jin Dadin shi hatta mai Girman shugaban kasa ya bala'in Respecting din IRFAN NASSER DIKKOH





Allah yayi masa kwarjini da cikar zati






Sedai Kuma ya hadu da Mata Jarababbiya ga masifar kishi ta Kori house sunfi goma domin Koh kallon IRFAN kayi by mistake daga ranar ka Dena aiki a gidan





Sam bata wani kula dashi kamar ba Mijin Auren taba ita dai barta a fannin kishi ko Bed din da suka kwanta house girl ce take gyarawa shi kuwa IRFAN Mutum Bai kyankyami shiyasa bai cin abincin gidan sedai yaje wajan Ammyn shi da kanta take masa girki





Haka a fannin Auratayya IRFAN kwarzo ne wajan iya sarrafa mace cikin lokaci kadan zaisa ki manta wacece ke Yana da feelings me karfi sedai Aisha sosai take nuna masa ragwanci dakyar take yarda yayi 2 round hakan ma ta dinga masa mita kenan Wannan abin abin Yana Daya gada cikin abin da yake kona zuciyar IRFAN sedai baka cika Gane fushin Saba domin bamai yawan magana da son Hayaniya bane






Aisha Yar Business ce sosai tana zuwa Dubai da England sometimes takanyi 1 week acan kasuwancin ta ya fiye Mata kula da miji






Kafin yayi having Sex da ita se tasha Pills batare da IRFAN ya saniba dalilin Daya hanata samun ciki kenan shi kuwa Mutum mai son Yara






Koda yaushe Yana cikin yin Azumi domin bazai iya kusantar Zina ba





Wasu Yan Mata guda Biyu na gani suna tafiya suna Hira ko wacce da tulu a hanun'ta da alama Rafi zasu marar Jikin ce ta kalli medan Jikin murya a rau nane tace Ilham ciwon Abba Yana damuwa koda yaushe Yana kwance Gashi bamu da kudin kaishi Asibiti kullum Anna cikin Kuka take wallahi na rasa yadda zanyi





Domin Sam bana son ganinta cikin damuwa hakan Yana taba zuciyata cikin kwantar da hankali Ilham tace AMATULLAH hakuri zamuyi Allah ya fimu sanin halin da muke ciki wata Rana sai LABARI kwantar Mata da hankali Ilham ta dinga yi har suka debo ruwan






Assalama tayi cikin Dan karamin gidan nasu Wanda da gani kasan talauci yayi musu yawa dakuna biyu ne se karamin kitchen da Bayan gida ginin kasa ne





Wata kyakkyawar mata ce ta amsa Mata da gani ita ce Mahaifiyar AMATULLAH domin kamar Daya sedai ita tadan manyan ta kallo daya zaka Mata ka Gane Buzuwa ce gashin kanta har baya tana da jiki kadan fara ce sol sedai rashin wadata yasa skin din'ta dishewa a k'alla zatayi shekara 40





Da sauri AMATULLAH ta karaso wajan Abba da yake kwance kamar wani mattatce da alamu Yana Shan wahala sosai rike hanun'shi AMATULLAH tayi tace Abba sannu kaji Allah zai baka lafiya gyada Mata Kai Kawai yayi







Minert✍🏻
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—


NOT EDITED⚠



Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Every Body




Kuyi Hkr Na Rashin Jina Har Yanzu Bana Jin Dadi Neh Pls I Need Ur Pry Sister'sπŸ‘πŸ»




*ALLAHU*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž





Bismillahir Rahmanin Raheem



Pg 5&6



Tana rike da hanun'shi har wajan 30 minutes idon'ta cike tab da kwallah na tausayin Rayuwar su Musamman Abba wanda yakai shekara guda cif a kwance har yanzu Allah bai basu kudin kaishi Asibiti ba





AMATULLAH Yarinya ce kyakkyawa f'adar irin kyanda take dashi b'ata Lokaci ne tana da hankali da nutsuwa Duk da kasancewar ta karama Amma tunanin manya gareta shekarun'ta 15 tayi saukar Qur'ani sau biyu Allah ya hore mata ilimin Arabi tana jin Larabci sosai Fannin Boko ma gwana ce domin bata da wani buri d'aya wuce tayi karatun Likita tayiwa Abbanta magani






Tun Daga Js 3 ta Dena zuwa School saboda Rashin kudi





ASALIN SU


Musa shine Asalin sunan mahaifin ta Dan Asalin garin Yole fulani ne sosai tun Yana da shekara 15 iyayen sa suka mutu dangin Mahaifin shi suka cinye Dukiyar gadon wani Dan karamin gida Kawai suka bashi Musa akwai zuciyar neman na kan'shi baiyi kasa a gwiwa ba ya fara bin Babbar motan da suke zuwa Nigar a hankali ya fara samun taro da sisi kullum ya samu kudi boyewa yake





Shekarar su goma suna zuwa Nigar lokacin Yana da shekara 25 Allah ya hadashi da Ameenah har suka fara soyayya Ameenah Yarinya ce kyakkyawa ne domin akwai samarin da suke son'ta Amma fir taki ita lallai Musa t'ake so iyayan ta basu hanata ba





Domin a zamanin yanzu a Dena Auren dole suka ce Musa ya turo magabatan sa Bai boye musu komai game da tarihin Rayuwar Saba ALHAMDULILLAH basu nuna masa kyama ba domin da mai kudi da talaka duk Allah ne ya halicce su






Anyi bikin Musa Da Ameenah lafiya inda aka kawota garin Yole a kauyen su da ake Kira RUGAR ARDO har fenti yayiwa Dan karamin gidan





Suna zaman su lafiya da kaunar juna Gashi Allah Yana rufa musu Asiri Musa ya fara saida kayan koli dashi suke Managing Rayuwar su har Allah ya bawa Ameenah ciki sunyi murna sosai





Cikin'ta Yana wata Tara ta haifo santaleliyar yarta mai kama da ita sak sedai ta debo colourn mahaifin ta ranar suna akayi mata huduba da sunan Maman Musa ZAYNAB AMATULLAH




Haka sukaci gaba da rainon Amatullah kullum kara girma take Yarinyar akwai tsantsar kyau gata bul bul da ita gwanin sha'awa tun daga kanta Ameenah bata sake haihuwa ba







Back To Story




Ilham ita kadai ce kawar ta Duk fadin rugar su tare suka taso tun suna Yara




Sanadin ciwon Musa wata Rana ya fito daga bayan gida ya yanke jiki ya fadi tun daga lokacin Bai sake samun lafiya Wannan dalilin ne yasa Rayuwar tayi musu kunci Gashi Sam Yan uwan sa bata temaka musu da komi





ABUJA




Yana zaune a katafaran parlon shi aiki yake a laptop Dinshi kirar iPhone hankali sa kwance. Aisha ne tazo ta kwanta a jikin'shi cikin Kissa tace Honey I'm tired please muje muyi bacci tun dazu fa nake jiran ka Bai kalli inda take ba kamar bada shi take magana seda ya gama abin da yake yace ki shiga kitchen ki hadomin Coppe





Zare ido Aisha tayi tace Haba Honey wane Coppe Kuma da wannan Daren Gaskiya ni gaji tana magana ba wani respect girgiza Kai Kawai yayi ko uffan baice Mata ba yasa tattausan lisifas dinshi ya nufi site din Ammy






Yana fita harabar gidan Escort Dinshi suka biyo shi daga musu yayi alamun baida Bukata cike da tafiyar kasaita irin ta Sadaukan Maza ya isa site din Ammy Yana murda handling din Door din ya bude





Babu kowa a parlon Bedroom din'ta ya shiga tana zaune akan Praying mat tana lazimi sallama yayi cikin Husky Voice Dinshi wata kyakkyawar Farar dattijuwa ce ta amsa bisa alamu ita ne Mahaifiyar shi domin suna matukar kama a k'alla zatayi shekara 50






Hutu dajin Dadi ya samu wajan Zama a jikinta baza kayi tunanin takai wannan shekarun ba





Zama yayi a bakin Loyal Bed din ya shakwabe fuska kallon'shi tayi cike da kauna tace Habeebee lafiya kuwa lumshe oily eyes Dinshi yayi ya bude a kanta suna kallon juna Ammy Coppe





Yunwa nakeji shiru Ammy tayi kamar me tunani kafin ta shiga Kitchen da kanta ta hada masa Coppe a Dora masa akan karamin Tiray se turiri yake a hankali ya fara sha yaci Chips din kadan





Se wani shafa ciki yake Ala dole yayi over feeding girgiza Kai Ammy tayi





Kwanciya yayi a jikinta tana shafa lallausar suman kan'shi a Haka bacci mai Dadi yayi gaba dashi kura masa ido Ammy tayi cikin tausayi tace IRFAN Allah ya hadaka da Ballagazar Mata wacce bata son ya ake kula da miji ba Business din'ta ya fiye Mata komai





Allah ya baka wacce zata kula dakai domin nafi kowa sanin wanene Kai







Minert✍🏻
Vote
Comments
Share
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



NOT EDITED⚠


Written by
Minert
Dedicated to
Every BodyπŸ‘ŒπŸ»



Ina Mika Sakon Gaisuwa Ga Duk Redears Dinmu A Duk Inda Suke Hrt YuhhπŸ₯°




*ARRAHAMU*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž



Bismillahir Rahmanin Raheem


Pg 7&8



Zagaye Parlon Aysha ta dinga yi a tunanin ta zai dawo Amma shiru har tsakar dare babu yadda ta iya Rai a bace ta nufi Bedroom din'ta kwanciya tayi tana Chatting har bacci yayi gaba da ita





Karfe biyar saura Ammy ta tasheshi toilet din'ta ya shiga ya daura Alwala Raka'atanul Fijir yayi Ana fara Kiran Sallah ya tafi Masjid din da yake gidan





Bayan sunyi Sallah ya zauna Yana lazimi har karfe bakwai ya shiga site dinsa kota kan Aysha Bai biba off stairs ya haura yayi wanka yayi shiri domin yau zaije Japan akwai aikin da zasuyi na kwana biyu





Bayan ya shirya part din Ammy ya koma har kasa ya tsuguna ya gaishe'ta cike da tsantsar ladabi shafa kan'shi Ammyn ta dinga yi na tsahon 5minutes kafin tace ALLAH YAYI MAKA ALBARKA YA TSARE GA DUK WANI WANDA YAKE NUFIN KA DA SHARRI YA KAREMIN KAI A DUK INDA KA SHIGA A FADIN DUNIYA IRFAN




TABBAS KAI DAYA TAMKAR DUBU NE KA RIKE GASKIYA IRFAN NA HOREKA DACIN HARAM KA KYAUTATAWA NA KASA DAKAI KADA KA KYAMACI KOWA ALLAH YANA TARE DAKAI




Ta jima sosai tana masa Addu'a Hugging din'ta yayi cikin Jin Dadi yace I Luv You Ammy Nah jan karancin sa tayi tace I Luv You Too Habeebee





Fita yayi Koh breakfast bai tsaya yiba zuwa 8:30am Flight dinsu zai tashi Airport Escort dinsa suka kaishi Yana sanye da black jins da farar T-shirt agogon Diamond ne daure a tsintsiyar hanun'shi gashin kan'shi ya kara kwanciya luf luf






Yana Isa Flight din ya tashi shi kadai ne a ciki domin yace baya bukatar kowa





Mai aikin Ammy ce tace Gaskiya Hajiya Allah ya Baki Yaro mai nagarta da Biyayya murmushin Jin Dadi Ammy Tace haka ne Iya Hajjo




Iya Hajjo ita ce mai gyara part din Ammy ita ma akwai tsab Gashi bata da son jiki tana da kirki sosai Duk da cewa ta girmi Ammy Amma haka take girmama ta





Ita ma Ammy tana yabawa iya Hajjo sauda yawa sukan zauna suyi ta Hira iya Hajjo ta dinga bawa Ammy labarin Rugar su Gaskiya Ammy mutuniyar kirki ce tasan darajar Dan Adam







Aysha ce tsaye a bakin window neman phone din IRFAN take Amma switch off suke gaya Mata Hankalin ta tashi ya fita batare d'aya duba lafiyar taba toma Ina yaje salon wasu matan su dinga kallon'shi Mtwwwww taja godan tsaki





Shiryawa tayi cikin Swiss Boyel ba karamin kyau tayi se wani girgiza jiki take tana tafiya tana taunar cingom wani dan karamin gyale ta yafa ta dauki Key din motan ta yau Butiec din'ta take son ta leka da kanta tayi driving






Tana shiga Company ma'aikatan suka dinga kwasar gaisu sedai babu Wanda ta kula zama tayi akan Kujerar d'ata kasance mallakinta List din abin da babu Manager din Company ta kawo mata





Dole cikin week dinnan zata je Dubai bata wani jima ba ta tafi gidan Friends din'ta acan ta yini har dareπŸ€”







RUGAR ARD'O




Amatullah ce kwance akan cinyar Anna tana Mata tsifa har wani kukan Shakwaba takeyi ita a dole ta tsani kitso lallashinta Anna tayi bayan an tsefe akayi Mata kalba gudu Shiddah nannade gashin tayi ta chusa ciki idan baka saniba zakayi tunanin bata da Gashi ne





Gashin'ta kuwa har gadon baya ga santsi da laushi kamar na India bata cika fito dashi ba koda yaushe Yana kumshe sedai idan Anna zata Mata kitso






Da Yamma ta shirya y wata kodaddiyar atamfa tayi fari sol tsabar tsufa Amma babu datti kon kadan Tasha wanki Hijabin ta kar kasa tana rungume da litattafan islamiyya tayiwa Anna sallama Kissing din Abba tayi tace sena dawo Abba murmshin Daya kasance Dabi'ar shi yayi Mata domin Bai cika yawan magana ba





Tana fita suka hadu da Ilham suka wuce Islamiya cikin nutsuwa suke tafiya abinsu har suka iso





Karfe shidda suka tashi





Minert✍🏻
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—


NOT EDITED⚠


Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Ashhh queen



Wannan pg din naki ne Yar rigimar MinertπŸ’ž




*KORAFI*


WATO A GASKIYA RASHIN COMMENTS DINKU YANA KASHE MANA GWIWA MU BAKUGA NAMU LOKACIN DA MUKE SPEEDING DUK DON MU SAKU FARIN CIKI AMMA ACE NUNA JIN DADI YA GAGAREKU I SEE LIKE YUHH ARE NOT INTERESTED SO THAT ZAN TSAYA A WANNAN PG DIN IDAN KUN GYARA FINEπŸ€·πŸ»β€β™€





*ARRAHEEM*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž



Bismillahir Rahmanin Raheem


Pg 9&10

Da sallama ta shigo gidan Anna ce kadai a tsakar gidan tana kwashe tuwon dare sannu da gida tayi mata cikin kauna Anna tace Yawwa Amatullah Yaya karatun dai Alhamdulillah Anna to Allahu ya temaka Ameen tace tana Shirin shiga daki domin duba Jikin ba.




As usual Yana kwance Zama tayi kusa dashi Duk da Bawai Yana magana bane Amma tafi sabawa dashi fiye da Anna har akayi Kiran Sallah Alwala tayi masa Yana daga kwance yayi sallar ita ma d'akinta ta shiga domin gabatar da Sallah.





*ABUJA*


Sosai hankalin Aysha ya tashi saboda tayi Kiran phone din IRFAN harta gaji.



Se dare kafin ta samu wayan IRFAN jiki na rawa tace Honey please Ina ka shiga sins I'm trying our number but is not goin why Duk wannan tambayar a jere take masa Bai kula taba sedata gama cikin Husky voice dinsa yace bana kasar.




What Aysha ta furta da karfi Ina kaje cikin alamun gajiya yace I will call u latter Aysha dif ya Kashe wayar da kallo Aysha tabi wayan.




Bai kirata ba har bacci yayi gaba da ita Asuba ta gari, Aysha Mrs NASSER DIKKOH





Washe gari Iya Hajjo tayi Shirin tafiya kauyen su saboda yarta babu lafiya abin arziki Ammy ta hada Mata tace Dan Allah ya kawo Mata mai aiki kafin ta dawo Hajjo ta amsa da insha Allah da haka suka rabu akan jibi Hajjo zata kawo Mata sabuwar mai aiki daga Rugar su.





Cikin dare ya biyo Flight karfe 10:30pm ya sauka a garin Abuja babu Wanda ya sani gida Kawai ya wuce.




Lokacin da Escort dinsa suka ganshi sunsha mamaki saboda babu wanda ya gayawa zai dawo.





Bedroom Dinshi ya wuce wanka yayi yasa kayan bacci masu taushi dakin Aysha ya nufa tana kwance luf cikin bargo abinta shiga ciki yayi ya Rungumeta.




Sauke ajiyar zuciya yayi babu wani bata lokaci ya fara wasa da ita cikin barshi Aysha taji ana shafa jikinta bude ido tayi Nan taci Karo da IRFAN kara Huggin Dinshi tayi tana mayar masa da martani cux ita ma tayi missing abin.




Sedai fa shaf ta manta bata sha Pills ba gaba daya ta manta biye masa Kawai tayi suka gurji juna dakyar yayi 2 Round harta para complain Bawai don ya gaji yasa ya rabu da ita ba.





Toilet ya shiga ya tsarkake jikin'shi saboda baya kwana da Najasa ita kuwa bacci ne yayi gaba da ita







Minert✍🏻
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



NOT EDITED⚠


Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Minert


Wannan Pg Din Nawa Ne Nima Na Bawa Kaina Zanyi Yadda Nake So DashiπŸ₯°



Special Regards To Yuhh All Redears Hope Kowa Yana Cikin Koshin Lpy Burina A Kullum Shine Ku Kasance Cikin Parin Ciki




*ALMALEEK*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž




Bismillahir Rahmanin Raheem



Pg 11&12


Bedroom Dinshi ya koma yayi Nafila kafin bacci yayi awun gaba dashi, Asuba ta gari.




Washe gari ko Office baije ba Yana tare da Ammyn shi Aysha kuwa wanka tayi tasha uban make up aka tafi company sam batayi kama da matar Aure ba duba da yadda yanayin shigar ta yake.




*HAJJO*

Tana komawa Rugar su tayi cikiyar wacce zatayi aiki madadin'ta kafin ta koma amma bata samu ba.



Tunanin MUSA ne ya fado mata tabbas a irin halin da suke ciki suna bukatar temako Kuma tayi Imani matukar Ammy taji wannan labarin zata temaka musu ba tayi k'asa a gwiwa ba ta nufi gidan Malam musa.




Duk suna zaune a tsakar gida bayan sun gaisa cikin nutsuwa da nuna fahimta Hajjo ta gaya musu abin dake tafe da ita da farko Musa yaki haka Ameenah ma.




Amatullah tayi shiru har cikin ranta akwai bukatar son zuwa domin tana son Abban ta ya samu lafiya boye damuwar tayi ta karfafawa iyayan nata gwiwa dole suka abince da hakan.





Hajjo tayi murna sosai tace Gobe zasu wuce Abuja saboda haka Amatullah ta kasance cikin shiri.



A wannan ranar basu wani iya bacci tana makale Jikin Abba Sam bata son rabuwa dashi Amma wannan ita kadai ce hanyar d'ata dace Nasiha sosai Inna tayi Mata akan ta kare mutuncin ta Ilham taji ba Dadi Cuz zatayi missing Ama, washe gari kuwa suka dauki hanyar Abuja sosai tayi kuka hade da kewar iyayan ta Musamman Abba.




Shiru tayi cikin mota ko motsin karki ta kasa, Yamma lis suka iso Taxi Hajjo ta dauka har kofar gidan sedai tun daga bakin titi mai taxi ya tsaya saboda ba kowa yake shiga ciki ba tsabar irin tsaron da ake bawa IRFAN NASSER DIKKOH.




Minert✍🏻
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
*AKAN MIJINA*
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



NOT EDITED⚠


Written by
Minert✍🏻
Dedicated to
Grandfather


We Luv Yuhh But Allah Luv Yuhh More May Ur Gentle Soul Rest In Perfect PeaceπŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ˜ž



Ina Baku Hkr Na Rashin Jina Kwana Biyu Hakan Ya Paru Ne Dalilin Rasuwar Da Aka Mana Hope Zakuyimin Uziri I Lose My Grandfather




*ALKUDDUS*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARINGπŸ’ž



Bismillahir Rahmanin Raheem


Pg 13&14


Sosai jikin Amatullah ya fara rawa domin tana bala'in tsoran Soja, lafewa tayi jikin Hajjo saboda gani take kamar zasu harbeta, sosai ta bawa Hajjo Dariya ganin irin tsantsar tsoran d'aya bayyana a kyakkyawar fuskar'ta manyan eyes ball's din'ta sun k'ara fitowa.



Har suka isa Tamfatsetsan get din babu Wanda yayi musu magana domin Duk cikin su kowa yasan Hajjo Mai aikin Ammy ce bude musu get din akayi suka shiga.




Lokacin da Amatullah taga tsaruwar gidan seda ta kusa suma Cuz tayi tunanin Aljanna suka shigo ki nutsu Ama shine abin da Hajjo tace mata.



Gyara nutsuwarta tayi suka nufi site din Ammy tana zaune a parlo ita kadai tana kallon BBC hausa bayan sun nutsu Hajjo ta gabatar Mata da Amatullah amatsayin sabuwar mai aikinta hade da dokokin Ammy.




Ita dai Amatullah tayi shiru tana sauraran Hajjo harta gama cikin Ladabi ta gyada Kai tace insha Allah zan kiyaye zanyi ko wanne irin aikin bauta ne matukar Abba na zai samu lafiya sosai ta bawa Ammy tausayi sedai bata nuna ba.




Daki guda aka ware mata karamin gado da sif se toilet a ciki komai na dakin pink ne yayi kyau sosai bayan Amatullah ta shiga dakin da aka nuna Mata amatsayin nata Ammy ta kalli Hajjo tace meke damun Baban ta.




Hajjo bata boye mata komi ba girgiza kai Ammy tayi ta kira D'aya daga cikin escort din IRFAN tace maza su tafi da Hajjo har rugar su ya dauki marar lafiya a kaishi Hospital Bonch din 1k ta bashi guda biyu cike da girmamawa ya karba suka fita.






Godiya sosai Hajjo tayi mata hade da Addu'ar gamawa da Duniya lafiya Duk wannan abin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment