Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

UNCLE NE...







IMCYLUV_



*1*






Allahamdulillah Allahamdulillah Thanks to almighty Allah (swt) for giving me opportunity to start this book, Ma sha Allah nasan You have been waiting for me so long,to NIMCYLUV is back sai a KAKKAƁE zani a gyara zama, special greeting to Maimuna Abdullah(heroine) love you wix all my hrt, secondly Hafsat Rano alkairin Allah ya kai maki,Queen Nasmer my sturbbon friend love you,How can I forget my lovely fans...? kuna raina kamar yadda kuke saka ran ganin littafaina thanks for the love and care hrt You all😍 here is my new book UNCLE NE am sorry to say na ajjiye maganar TUGGU BIYU i have a big issues da nayi hakan so guys follow my pen...love my story, dedicated to my papa ALAHAJI SULAIMAN DAGACIN JA'OJI.


wanda bai karanta book ɗin nan ba,bazan ce an barshi a baya ba domin a koda yaushe yana iya karantawa,amma idan ba'a fara dakai ba..it is going to be a hit that i promise You,nayi wannan littafin ne from The very depth of my heart,wani time ɗin nai dry wani lokacin nai hawaye,wani tym ɗin ina jin waƙa.


officially welcome You to the very frist chapter of UNCLE NE..


_Bisimillah_






IBADAN
is the the capital and most populous city of Oyo state in Nigeria.

SANGO AREA

Unguwar Masu kuɗi ce,Unguwa ce da babu wanda ya damu da rayuwar wani,Unguwa ce mai cike da Attajirai,Malamai,haɗi da ƴan boko,Haka kuma Unguwa ce mai cike da ƴan duniya wanda idanunsu suke a buɗe,basa jin wa'azi balle faɗa,haka nan babu wanda ya isa ya tunkaresu da niyyar gaya masu kuskurensu.

Dugun layine wanda yake shimfiɗe da lafiyayyan titi wanda ya ƙara fito da ƙyan unguwar.
Wasu jajaye fitilone sukaiwa titin unguwar ƙawanya,wanda a kullum suke haska unguwar musamman cikin dare,gefe da gefen titin wasu green flowers ne masu ƙyau wanda suke fidda wani daddaɗan ƙamshi.

Can kusan ƙarshen layin wani haɗaɗɗan gidane ginin zamani,tun daga jikin tafkeken get ɗin zaka san tabbas wannan gidan bana ƙana nan mutane bane,ajikin get ɗin anyi rubutu inda aka rubuta hause no 133.

Sosai harabar gidan taƙawatu da kurayan furanni na zamani masu ƙyau da tsari,Compound ɗin gidan cike yake da manyan motoci na zamani irinsu,boggatti,ferari,da sauransu.
Yanayin ginin gidan irin mai sama da ƙasa ɗinanne ma'ana dai ginin bene mai hawa biyu.

Side ɗin parko na gidan wanda ya kasance hawan farko na gidan,babban parlour zaka fara tararwa gefen parlour'n kuma ɗakuna ne masu ɗan yawa kusan bedroom ɗin shida,left hand ɗina nayi domin shine yafi jan hankalina fiye da sauran part ɗin, Tun daga ƙaramin parlour'n dake cikin part ɗin na fara jiyo fitar numfashi mai kama dana zaucewa a hankali na tura kaina cikin bedroom ɗin kasancewar a buɗe yake,saurin tsayawa nayi sabida ganin wata ƙyaƙƙyawar matashiyar mata wacce aƙalla ba zata huce shekara ashirin da biyar ba zuwa shida.

Tana durƙoshe gaban bed ɗin dake ɗakin yayinda hannunta ke riƙe da gadon gaba ɗaya jikinta rawa yake,banda nishi da gurnanin wahala babu abinda ke fita a bakinta,yayinda turtsetsen cikinta ya sauka zuwa mararta banda juyawa da motsi babu abinda “ƊAN�? cikin nata yake,da alamu shima ya ƙago yazo duniya,karkarwar jikin tane ya tsananta gaba ɗaya ta jigata ta fita haiyacinta banda kiran sunan Allah babu abinda bakinta yake ke faɗi,Can ƙasan zuciyarta kowa maganar data keson furtawa a saman bakinta tane ta kasa,burinta bai huce bakinta ya buɗe ta samu damar faɗin abinda ke damunta cikin rai da kuma zuciyarta,Runtsa idanunta tayi da ƙarfin sabida wani juyi da abin cikinta yay tare da naushin mararta nan take jini ya ɓalle mata ya soma zuba,cikin yanayin na fitar hayyaci tare da zaucewa haɗi da fidda rai ta ɓude baki da ƙyar tace.

"Ya hayyuu ya ƙayyumuu
ya kaliƙu ya zul arshidd majidd,ya fa'alulluma yurid biraha matika astagisuuu"

Takai ƙarshen addu'ar tana sakin wani fitinanan nishi wanda ya kusa ta fiya da numfashinta ya rabbi nan take wani..


Kamar amafarki Mameey dake ƙwance bisa tangamemen royal bed ɗinta ta jiyo sautin numfashin Zulfa cikin kunnuwanta lumshe idanu tayi tana jin kamar a magagin barci take, da sauri ta miƙe zaune daga ƙwancen da take wani irin hantsilawa Mameey tayi daga gadon zuwa ƙasan gadon,a gigice ta fara gyara ɗaurin zaninta dake kuncewa sabida fargaba,tabbas idan bata manta ba yaune E.D.D Zulfa ya cika gaba ɗaya ta manta,cikin tsoro fargaba kiɗima tashin hankali ta fara sakkowa daga stairs ɗin benen.

Tun a babban parlour ta fahimci aƙwai matsala kuma ta ƙara tabbatarwa kanta Zulfa naƙoda take da sassarfa ta ƙarasa shiga cikin part ɗin Zulfa,cikin sauri Mameey ta ƙarasa shiga cikin bedroom ɗin,tana shiga ta samu Zulfa durƙoshe cikin jinin wanda ya ɓata jikinta gaba ɗaya,da sauri ta ƙarasa wajanta tana salati tare da faɗin.

"Zulfa mene zan gani haka?kika zauna cikin ciwo kin san illar duguwar naƙuda kowa?ohhh ni Salamatu yau naga abinda yafi ƙarfina wannan wanne irin jinine haka?mun shiga uku",

Ta faɗi hakan tana sakin kukan tausayi halin da Zulfan ke ciki,sabida ganin jinin dake zuba ta jikinta ga kuma yadda numfashinta ke sarƙewa jikinta banda rawa babu abinda yake,da hanzari ta ƙarasa matsawa inda take sabida kan babyn da taga yana fitowa,wata jijjiga Zulfa ta fara idanunta na kafewa.

Ganin hakan yasa Mameey sakinta tare da ficewa da gudu tana tafe tana ƙwala kiran sunan Alhaji!! Alhaji!! Alhaji!!!

Alhaji Kabeer na kishin giɗe saman wata lafiyayyiyar sofa,hannunsa dafe da saitin zuciyarsa,yana jin yadda take buga masa da ƙarfi,ga wani raɗaɗi da ɗaci daya keji a cikin maƙoshinsa,gefe guda kuma yana jin tsoro da fargaba haɗi da zullumi wanda bai san kona menene ba.
Ya rasa dalilin daya sanya yake mafalki mara ƙyau akan Zulfansa mace mafi soyuwa a cikin ransa,tabbas bazai jure ganinsa cikin wannan halin mafalkinba,kamar yadda bazai jure ganin Zulfa cikin wani hali ba.

Saurin buɗe idanunsa yay jin muryar uwar gidansa na kiran sunansa,da sauri ya dira daga kan sofar yana fita sukaci karo da Salmerh a birgice ya kalli Salmerh tare da faɗin..

"Salmerh mene ya sami Zulfa?..kada ki sake bakinki ya faɗi babban kalamai dazai sanya zuciyata bugawa.."

Bakinta na rawa tace

"Zulfa haihuwa inajin.."bai bari ta ƙarasa maganar ba ya ƙwasa da gudu zuwa part ɗin Zulfa.
da gudu Mameey ta mara masa baya,suna zuwa tana haihuwa ganin zata danne jaririn ya sanya Alhaji Kabeer saurin isa gareta,yana zuwa ya saka hannu ya gyara mata zama,tare da amsar rezar hannun Mameey ya yanke cibiya,cikin ikon Allah a lkcn mahaifa ta faɗo,yana ganin haka ya saka hannu ya miƙar da ita tsaye cikin murna da farin ciki ya rungometa a jikinsa yana shafa sumar kanta idanunsa fal hawayen farin ciki,bai taɓa tunanin zai samu haihuwa nan kusa ba,sai gashi ubangiji ya azurtashi da ita a lkcn dabai taɓa tunanin samunta ba,tabbas ya yarda da wannan kalmar da ake cewa inda rai da rabo,haka kuma mutum baya fidda rai da samun rahamar ubangiji,domin shine mai bayarwa a lkcn da yaso haka kuma shine mai hanawa a lkcn dayaso,wasu hawayene suka fito daga cikin idanunsa cikin muryar farin ciki yace.

"Thank you soo much my Anuuu,Allah yay maki albarka nagode sosai da ƙyautarki nagode Allah ina sonki Allah ya baki lafiya"

Mameey janye jaririn tayi jin yana tsala kuka a wani zani mai ƙyauta ta ɗaukesa,kana ta zaune bakin bed,catton da zaitun ta fara goge masa jiki da ita,murmushi tayi ganin yadda yake ƙoƙarin sanya hannu a baki da alama da yunwa yazo,sai tsala kuka yake,a cikin ranta take jinjina ƙyan yaron da kuma baiwar da ubangiji yay masa,domin ƙwayar idanunsa ta kasance blue ce,kamarta turawa,ga wani ɗan cindo a gefe yatsanshi.

A sanyaye Zulfa ta rungome mijinta Alhaji Kabeer idanunta na zubar da ƙwalla tace "Yaa rahamanu"murmushi yay tare da sumbatar goshinta,kamar an tsikareta ta sanya hannu ta ture Alhaji Kabeer daga jikinta,a hankali ta fara yin baya ganin hakan ya ƙara matsuwa kusa da ita yana shirin kamata yaji ta fasa wata uwar ƙara,a gigice ya ƙarasa wajanta kafin ya riƙeta tasa hannu ta hankaɗesa tare dayin waje da gudu jinin haihuwa nabin jikinta....



Idan kun bazashi ya amsu wajan mutane za kujine
08119237616
6/10/21, 1:02 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_




https://www.wattpad.com/1073694982?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=mevhPm7g3%2BBY6kjjW3lOcQab3cIv8D8nHmvVnjCDrhHk4t0XwF3ur1azv66d8V7BkCArOE5%2B3aQTAlH2%2BAXmY880JYZZRpZ2qCzrs%2F2ICX5nfNsNsgZ5M%2BazzcuVa2VZ







_✍�? NIMCYLUV_

*3-4*









Ƙarar taka birkin motar da kuma ihun da Zulfa tayi shine yaja hankalinsa zuwa gareta,hannu yasa ya dafe saman goshinsa tare da runtsa idanunsa,cikin kuzari haɗi da sassarfa yasa hannu ya buɗe murfin motar,gaba ɗaya ƙafafunsa ya fito dasu waje tare da zuro da sauran jikinsa,lokacin har mutane sun cika a wajan sun yiwa motar ƙawanya,cikin natsuwa ya fara takawa har wajan da Zulfa ke ƙwance cikin jini,da dukkan alamu tayi muguwar buguwa a kanta domin shike tsiyayar da jini,ɗan tsaki yaja ganin tarin mutane amma babu wanda yay ƙoƙarin taimakonta.
Numfashi ya sauke tare da kallon drevernsa mai suna Joseph cikin jarumtar data rage masa yace "ɗauketa zuwa mota mana" yana faɗin hakan ya juya tare da nufar side ɗin baya ya buɗe,ɗan ja da baya ya bawa Joseph waje domin ya sanya ta a mota, bayan an ƙwantar da ita shi kuma ya kuma mazaunin mai zaman banza ya zauna Joseph kuma ya zauna mazaunin drever.
"Yallaɓai ina muka nufa ne?nasan dai babu maganar wani meeting yanzu saboda condition ɗin da wannan matar ke ciki,Nina gama kamar mahaukaciyace"
Tunda ya fara magana har zuwa lokacin da yay shuru mutumin daya kira da sunan YALLAƁAI baiyi magana ba,zuciyarsa ta tafi wani tunani nada ban,lallai mutum da yana sanin ƙaddarar da za ta samesa tabbas da yayi ƙoƙarin kujewa faruwarta,abinda ya kawo shi wannan garin da ban,amma abinda ya samesa da ban,wannan wanne irin abune.
Mene ya fito da ita? ina zata je?wanne jini kebin jikin?wannan sune tarin tambayoyin da suke zuciyarsa amma ya gagara furtasu sabida nauyin da labɓansa sukai masa.
cikin ƙosawa da maganar Joseph yace "muje UNITY MEDICAL CENTRE HOSPITAL dake nan IBADAN"
Cikin sauri Joseph ya joya motar da taimako map suka samu suka isa asibitin kasan cewarsu baƙi ne a garin.
Suna zuwa asibitin kai tsaye emagency aka shigar da ita,likitoci suka rufu a kanta,bin kican farko suka gano haihuwar da tayi da kuma ƙaruwa da tayi wajan haihuwar,hakan tasa suka yi mata ɗinki tare dayi mata allurar haɗi da sanya mata drip,suna gamayin komai suka fito daga cikin room ɗin da aka sanyata ciki,da sauri drever'n ya miƙe tsaye ya fuskanci babban likitan cikin sonjin abinda ke damun matar yace.
"Dr yaya jikin nata?ta samu lafiya dai?"
Jinjina kai likitan yay tare da juya ƙwayar idanunsa zuwa ga mutumin dake can gefe yana leƙa window,sosai yake mamakin mutumin domin ya hangu zallar damuwa da kuma tashin hankalin dake ƙwance a saman fuskarsa,yana ɓoyewa ne kawai sabida jarumtarsa, murmushi likitan yay kana ya kalli Joseph yace.
"Kada ka damu komai zaiyi dai-dai tasha wahala wajan haihuwa ne,ga kuma ƙaruwar da tayi, amma da yardar ALLAH zata samu lafiya amma ina babyn data haifa?kuma yana da ƙyau ace macace a wajan ta ba maza ba"
Sai a lokacin Mutumin ya juyo zuwa gare su tafiya kaɗan yay yace "Kace haihuwa ce ko?amma macen data haihu mai zai fito da ita kan titi? tabbas bayan haihu aƙwai wani ɓoyayyan tuggu a ƙasa.."
"kana nufin kace baka santa ba?kuma baka san asalin wacece ita ba?"
Dr ya tambaya shima cike da tashin hankali domin shima abin ya fara rikitashi "Amma yallaɓai mai zai hana idan ta farka ka tambaye ta sabida gujewar masu haihuwar cikin shege kuma su yadda shi,jinjina kai yay cikin gamsuwa da maganar Dr yace "ok amma sunana JABIR ba yallaɓai ba,zuwa yaushe zamu dawo muganta domin a gobe nakeson komawa birninmu" jin abinda Jabir yace ya sanya Dr yin murmushi yace "babu damuwa Jabir zuwa dare saika dawo ko?"da haka sukai sallama kai tsaye suka nufi Golden tulip hotel ɗin da suka sauka a cikinsa.

To abuba kamar wasa tun Alhaji Kabeer na ganin abun ƙarami harya shallake tunanin sa,duk inda zai bincika akan ɓatan Zulfan yayi amma babu labari,tun a hanyarsa ta zuwa wani gidan redio ya kira gidansu Zulfan ya shaida masu abinda yake faruwa,sai wajan magriba ya ƙarasa gidansa dake unguwar sango.
a babban parlour ya iske Mama wato mahaifiyar Zulfa da kuma Jawad ƙanwar Zulfa sai kuma Lamir yayan Zulfa daman su uku ne wajan Mahaifiyarsu,mahifinsu kuma ya daɗe da rasuwa.
cikin ɓacin rai Lamir ya kalli Alhaji Kabeer sannan yay tsaki tare da faɗin.
"Tabbas munyi kuskuren bawa ɗan kwararo auran tsatsanmu,amma wannan kuskuren na kine Mama da kuka nace a bawa Zulfa shi bayan koda wasa baku taɓa ganin danginsa ba, baku san waye shi ba, kawai kun ɗauki yarinya kun bashi,wama ya sani ko ɗan yan kan kaine,ko kuma masu kidnapping banda haka tayaya zai kalli ƙwayar idanunmu yace mana an rasa Zulfa kamar wata allura kai aƙwai wata a ƙasa.!!"
Lamir ya ƙarasa maganar cikin ɗaga murya haɗi da yiwa Alhaji Kabeer tsawa.
Mama da hanyar yanzu ta kasa cewa komai sai tasbihi take da salatin Annabi a cikin zuciyarta ta ɗago kai ta kalli Lamir tace.
"idan hankali ta gushe nutsuwa ce ke nemushi Lamir amma wannan abinda kake babu abinda zai sauya daga ƙudirar Ubangijin"
"Ohh! yanzu Mama kina nufin muyarda da maganarsa kenan ko?tayaya zai kawo mana zancen da bazai taɓa yiyuwa ba,tabbas wannan abun tuggu ne kawai,amma wallahi saika fito mana da Zulfa"
duk yadda Alhaji Kabeer yaso danne abinda ke ransa kasawa yay,tabbas yana da hakuri da kuma juriya da dukkan wani wulaƙancin da mutum zai nuna masa,amma a wannan karan ya kasa danne abinda ya keji yay,tabbas Lamir baiyi karya ba,shi kansa bai san wanene shi ba,ya wayi gari kawai ya gansa a wannan garin na ibadan,daga ina yake?wanene shi?mene Asalinsa?ina danginsa suke?duk babu abinda ya sani shi dai yasan yana rayuwa farin ciki ne kawai da iyalansa da burin ganin jininsa a duniya, amma wata rana yana tashi da kewa da kuma raɗaɗi a zuciyarsa, ƙwaƙwalwarsa nason tuna masa wani abu daya faru dashi a baya wanda bai san ko menene shi ba.
"Lamir yana da ƙyau kayimin kyakkyawan zato, wallahi ina son Zulfa fiye da kai da kake wannan maganar,ina son Zulfa fiye da yadda na keson nasan wanene ni,dan ALLAH kayi hakuri ka barni da abinda na keji a raina,ka barni da kuncin da kuma kewar farin cikina..."
"Kai malam nika isheni da wannan surutun na banza kawai kace ka tsaface mani ƙanwa ..." marin da yaji an sauke masa ne yasa yay saurin dafe fuskarsa tare da haɗiye sauran maganar da bata samu damar fitowa ba,cikin takaici ya kalli Mama yace "Mama akan wannan mutumin kika mareni? ƴar uwata yaje ya saida fa" cikin faɗa faɗa da kuma saurin maganar da take dashi ta fara magana "wallahi Lamir ka fita a idanuna tun kafin na bashi auren Zulfa na yarda da shi,tun kafin akai Zulfa gidansa nayi istihara akansa,na yarda da shi fiye da tunaninka har abada bazan taɓa yarda shine ya salwantarmin da ƴar ba,dan haka ba kinka ya kiyayi aibata mutum domin wata rana zakayi ladama"
baki ya buɗe da niyar yin magana babyn dake bayan Mameey ya fara kuka,cikin sauri ta sakkoshi daga bayanta ganin yana ƙoƙarin sanya yatsansa a baki yasa ta ɗauki dabino da zam zam ɗin data jiƙa masa ɗazo,a hankali ta sanya masa a ƙaramin bakinsa bisa mamakin ta sosai yasha,yana gamawa ta goge masa bakinsa tare da ɗora shi a kafaɗarta har sai da yay gyatsa,luf yay a ƙirjinta yana maida numfashi,Mama data zubawa babyn idanu tana hango zallar kamaninsa da Zulfanta tayi saurin goge hawayen idanunta tace "da wanne suna kayi masa huɗuba?" kansa a sunkuye dan baya so kuwa yasan kuka yake ya saki ajjiyar zuciya yace "MUHAMMAD JALAL" ma sha Allah Ubangijin ya rayasa bisa tafarkin addini,Mameey ce tace "Ameen"
shuru ne ya ziyarci parlour'n kowa da abinda yake saƙawa cikin ransa inda Lamir yake cike da kunci da baƙin cikin marin Mama tayi masa akan Alhaji Kabeer hakan yasa ya ƙara jin tsanarsa fiye da ko yaushe, Mama kam abubuwa da yawa ne sukai mata cunkoshe a zuciya domin rashin Zulfa a rayuwarta babban giɓine tana dannewa ne kawai sabida Lamir domin tasan halinsa,Jamal da tun ɗazo take kukan rashin yayarta ta tace "Mama yanzu shikenan mun rasa adda Zulfa?"shafa kanta Mama tayi tace "kiyi hakuri Auta muci gaba da addu'a Ubangiji ya kaita hannu na gari in sha Allah ba zata wulaƙanta ba"gaba ɗaya suka haɗa baki wajan faɗin "in sha Allah"



Misalin 8 na dare Jabir da Joseph suka ƙarasu hospital ɗin direct office ɗin Dr suka nufa,sallama ɗauke a bakinsa ya shiga ciki da murmushi Dr ya amsa sallamar tare da bashi waje ya zauna,bayan sun gaisa ne Jabir ya kalli Dr yace "yaya jikin nata?"shuru Dr yay kafin ya numfasa yace "aƙwai matsala wallahi"lumshe idanu Jabir yay kafin yaja numfashi yace "tame kenan?"cikin nutsuwa Dr ya zare farin glass ɗin dake manne a idanunsa numfashi ya sauke kafin ya samu damar faɗin "bayan halin da take ciki na haihuwa da kuma jinjigar da yasu kamata Allah bai yi ba,a fahimtar kda nayi mata ɗazo na fahimci aƙwai juyewar tunani a tare da ita,ma'ana dai ta samu taɓin ƙwaƙwalwa,babban tashin hankalin bata magana sannan kuma taƙi yadda kowa ya taɓa ta,da kayar akai mata wanka aka sauya mata kayan jikinta"wani gumi ne ya fara karyowa Jabir gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, cikin Hausar sa da baya fita sosai yace "innalillahi ya subuhanallah meke nan hakan?" Joseph ne ya amshi zan can ta hanyar faɗin "yallaɓai kawai mu sallami Dr muyi tafiyarmu mene za muyi da mahaukaciya wacce bamu san a salinta ba"ɗan tsaki Jabir yaja cikin tashin hankalin da yake ciki yace "Dr mene matsalar daya haukata ta? jinjina kai Dr yay tare da faɗin "shine abinda har yanzu bamu gano ba,duk abinda muka bincika a jikinta yana nuna komai normal only God know what happen to her"

miƙewa Jabir yay kana yay waje abinsa ganin hakan yasa Joseph da Dr suka mara masa baya,kai tsaye room 12 ya nufa inda aka ƙwantar da ita,a sanyaye ya ɗura hannunsa a saman handle ɗin ƙofar tare da ɗan turawa kaɗan tura kansa yay cikin ɗakin haka kawai ya samu kansa da faɗuwar gaba,runtsa idanunsa yay kana ya fara karatu addu'ar da yazo masa,a ƙwance ya sameta ta rufe idanunta gaba ɗaya tulin sumar dake ganta ya baje saman pillow'n da aka ɗura mata kanta "ka ganta ko? tun ɗazo a haka take ko tea taƙi sha" jinjina kai Jabir yay kana yace "tafiya zamuyi" jin haka yasa Joseph zaro idanu cikin halshan turanci yace "tayaya ne zamu shiga BIRNIN NUFAR da MUSULMA bayan kaima kasan ba zaman daɗi kake ba sabida musuluntar da kayi" wata harara Jabir ya watsawa Joseph hakan tasa yay shuru bai ƙara faɗin komai ba "Dr tashe ta"cikin dabara Dr ya fara bubbuga pillow'n da take kai a zabure ta miƙe zaune tare da ƙanƙame pillow'n a ƙirjinta haɗi da jijjigashi,gaba ɗaya zuba mata idanu sukai suna kallon ikon ALLAH,a hankali kuma ta tura hannunta cikin riga ta fara ƙoƙarin fito da Nonon ta da duk alamu a tunaninta wannan pillow'n kallon babynta take masa,ganin hakan yasa Jabir yay saurin faɗin "keee mene haka"duk da irin tsawar da yake mata amma ko a jikinta,ganin da gske fito da nonon take sonyi yasa yay saurin ƙarawa inda take zaune,yana zuwa yasa hannu ya fincikota zuwa gabansa hakan kuma yay dai-dai da fitowar...


free pages dai babu😝😝 yawa domin da wuri na keson mu fara shiga cikin labarin na ko dako ɗaya ba muyi ba 08119237616
6/10/21, 1:02 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_








_✍�? NIMCYLUV_

*5-6*







Wani baƙin hayaƙi daga cikin bakinta zuwa sama,few minutes jikinta ya saki numfashi ta ya tsaya cak kamar ɗaukewar ruwan sama,numfashi Jabir yaja and he trying to control his self, tabbas abinda yake tunani ya zama gsky she lost her mine,numfashi yaja tare da ƙare mata kallo musamman yadda ta ƙwanta jikinsa,cikin ƙasa da murya yace "i most go with her definitely" ganin har yanzu haƙin yaƙi daina fita daga bakinta yasa ya kalli Dr yace "do something Please" dan bai san mene zaice mata haka kuma bai san ta ina zai fara ba,gaba ɗaya yaushe ya rabauta da shiga musulunci, ya ilahi help me,what should i do? jin Dr ya fara yi mata addu'a tare da Tofa mata a kunne yasa shima yay shuru yana sauraransa haka nan yaji karatun yay masa daɗi,sosai yay mata har aka samu hayaƙin ta tsaya nan da nan wani zufa ya fara feso mata a saman forehead nata,kallon Jabir Dr yay kana yace "sai dai a tafi da ita haka,dan indai idanunta biyu babu wanda ya isa ya fiddata daga cikin room ɗin nan bare hospital ɗin,jin jina kai Jabir yay alamar gamsuwa gaba ɗaya yay abinda ya dace na biyan kuɗi da kuma kuɗin nurse ɗin data kula da ita, and they give them her medicine,rasa yadda zaiyi ya ɗauketa zuwa mota yay hakan yasa ya kalli Joseph yace " take her into the car"sosai Joseph lamarin uban gidan nasa ke bashi mamaki ba tare da yace komai ba ya ƙarasa inda take ƙwance flat like corps,harya kai hannu zai ɗauke ta yaji ance "No!! stop" cikin nutsuwa Jabir ya ƙarasu inda take ƙwance kana ya naɗa hannu suit ɗinsa, bisimillah yay kana ya lumshe idanunsa sosai yay mamakin rashin nauyinta,cikin nutsuwa ya ƙarasa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment