Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fito Farhan ya jingina bayanshi da jikin kujerar ya lumshe idonsa kamar yana bacci amma fes yake kallonta.

Koda ta karaso,tsayawa tayi agabanshi,tana yan waige waige alamun tana Neman wani Abu ,zuwa can ta hangi remote din asaman kujerar setin saman kansa.

Hankali kwance,ta ware kafafunta,ta haye kan cinyarshi,ta zauna,πŸ˜„war Farhan ya bude idanunsa,yana kallonta,be gama mamakin karfin halin na safna ba,yaga ta Dan mika hannu saman kansa,gamida manna masa boobs dinta a fuska,tana kokarin dauko remote,ga wani Dan jujjuyawa da takeyi a jikin nasa .

ChaiiiiiiπŸ˜„


Muje zuwa


Surbajo for life.
11/19/21, 12:27 PM - MY MTN 2: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*



*page 37*



Dauko remote din tayi,sannan ta sakalo hannayenta,a wuyansa,suka fuskanci juna,gaba daya ta gama daga mai hankali amma ko kusa be nuna hakanba,cikin wata shuumar murya wacce ko Rayhan besan tana da ita ba ta lankwasar da kai,tace "Abban junior kayi hakuri mana haka,dan Allah,wallahi na tuba fa"ta karasa maganar hawaye

Shanyayyun idanunsa ya lumshe, ya jingina bayansa da jikin kujerar.

Safna ganin beda niyyar mata magana ne yasa ta kwantar da kanta a kirjinsa ta soma rera kukanta kamar wacce aka Zane.

Sosai kukan ke taba masa zuciya, Dan ko kadan beson damuwarta,ji yake kamar zuciyarshi zata fito,sabida zafin da take masa.

Ganin bata da niyyar dena kukan ne yasa Farhan sa hannu ya dagota daga kirjin nashi, ya kureta da ido,itama( ido kamar na malekin kwarto),shi din take kallon,cikin sigar fada yace"wai ke bakya jin dadin rayuwarki ne,se kin sa mutum a shiga uku,narasa me nai miki kikemin duk wannan abubuwan?"karasa maganar yayi cikin bacin rai.

Safna sosai ta tsorata da yanayin nasa amma daurewa tayi,tace"kayi hakuri Abban junior don Allah na gane kuskuren da nayima ka yafemin"wasu hawayen suka sake yo ambaliya daga idon Nata.

"Look Safna, shi wannan kukan na menene?da zaki zo han kan laps dina kina yimin,?dukan ki nayi?"

Da sauri ta girgiza masa kai,tana rufe bakinta,sakamakon wani kuka dake kokarin kwace mata.

Wani takaici ne ya lullubeshi ganin shifa tayiwa laifi sannan tasashi agaba tana kuka.

"Dagani zanje in kwanta"cewar Farhan yana kokarin mikewa.

Safna taga biyayyar bazata kaita ba,Dan haka,cikin zafinta tace "baza'a daga din ba malam"tasake nanikeshi πŸ˜„

Iko se Allahu, Farhan dariya ce taso kubce masa amma seya maze,be taba ganin mutum Dan daru irin safna ba,kai da jikinka ace bazaa daga ka ba.

Kyaleta yayi ya maida hankalin shi kan tv Dan ya lura ta juye dayan sashin dayafi so nata wato tsiwa.

Safna zaune rashe rashe akan cinyarshi,yayinda ta zagayeshi da hannayenta ta kwantar da kanta a kirjinshi.

A haka bacci yay awon gaba dasu su duka,farhan hannu yasa cikin baccin ya rungumo ta,suka shiga yin kayansu.in kowa yaji kamar ze fadi seya zabura ya sake kankame Dan uwansaπŸ˜„.

Kiran sallah ne ya farkar da Farhan A hankali yakai dubansa gun rigamammiyar matar tashi,dake bacci akan shi hankali kwance,kamar tasamu gado.

Mikewa yayi a hankali rungume da ita ya kaita dakinta ya kwantar da ita kusa da junior Wanda tunda yasha madara agidan su Farhan da sukaje jiya,yake bacci be nemi nono ba.

Da kyar yacire hannayenta data rikeshi dasu daga jikinta sannan ya juya ya fice daga dakin zuwa nashi.

Jikinshi duk ciwo yake masa Dan haka wanka yayi da ruwa mezafi,sannan yayi sallah, yadan yi karatun Qur'ani ya kwanta anan sashin Safna.

Kwanciyarshi ba jimawa,ya jiyo ana dukan kofar falon safna kamar zaa balla kofar.

Ko baa fada ba yasan shehnaz ce,Dan jiya ya barota a dakin shi ne da nufin zekai yaro ya dawo.

Kamin yayi wani tunani,Safna dake dakinta bugun kofar ya farkar da ita, fitowa tayi Dan taga meke faruwa.

Atare suka fito da Farhan, kallo daya yay mata,sannan yaje ya bude kofar,kamar kububuwa ta fado falon,tana masa kallon uku saura kwata,cikin tattausar lafazi Farhan ya janyo ta jikinshi sannan yace "Ya akayine noor"cikin harshen larabci.

Azafafe tafara magana,cikin harshen turanci ta yadda safna zataji.

"Dalla malam ni sakeni,wato ni ka rainawa hankali jiya kasa nai bacci azuwan zaka dawo se yanzu na farka ban ganka ba,Ashe kana gurin wannan banzar"ta nuna safna da yatsa..

Rungumota,yayi jikinshi yana fadin"yi hakuri,noor baccine ya daukeni a nan,amma tunda kinzo yanzu muje in amshi hukuncin da aka tanadarmin"

Juyawa sukayi yana rungume da shehnaz zasu fice,jin an rukoshi ta bayane yasa ya waiga Dan ganin waye.

Waye kuwa banda safna diyar malam Habu daga kauyen Sara.

Tsaye take rike da kugu,dayan hannun kuma ta ruko rigarshi dashi,


Muje zuwa




Surbajo for life.
11/21/21, 7:50 AM - Ummi TandamaπŸ˜‡: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*


*page 38*



"Babu inda zakaje wallahi, ay rana tace yau"cewar Safna cikin harshen turanci.tana cika tana batsewa.

"To amma ay bata Riga ta baki kwananki ba tukuna ko?"cewar Farhan yana kallonta.

"Allahu ya Riga da ya bani,tuni na jima da amsa ni kuma,Dan haka,ba wata zabiya da zata zo tace zata rainamin wayau inbarta farin aka fimu,ba kyau ba,"Safna ta fadi harda harara da murguda Baki.

Lamarin na Safna ya dauko daki,a fusace shehnaz tayi kan Safna tana fadin"uban waye zabiyar?"tayi tambayar tana huci.

Carab Safna tacev"uban waye kuwa zabiya anan,in bake da ubanki ba,Ku ana larabawa masu kyau da kyawun fata, amma Ku daga dukkan alamu,bakin haurene a yarene,kuma wallahi kika kuma zagina,Sena Nada miki na jaki"

Shehnaz kukan kura tayi tayo kan Safna da sauri Farhan ya riketa yay waje da ita se surfawa Safna zagi take.

Ya jima yana rarrashin shehnaz kamin ta hakura,sannan ya nufo dakin Safna, da tuni tayi wankanta tayi sallah ta cancada ado.

Jin motsin shigowarshi ne,yasa Safna mikewa ta isa gareshi cikin takun daukar hankali, tana juya jiki.

Tsayawa yayi yana kallonta, har ta karaso inda yake,bata jira komai ba ta sakalo hannayenta ta wuyanshi,ta manne kirjinta da nashi,sannan takai fuskarta dab da tashi,Dan hancinta ma akan nashi ta Dora sannan tace cikin siririyar murya "da ka jima da yawa da tuni na biyo sahunka"yayin da take maganar labbansu har haduwa suke.

Farhan sosai tsayuwar ta nemi gagararsa.idonshi yasa anata sannan yace"in kina tsiwarki kimin ni kadai,inba haka ba wataran se kinci dukan tsiya agun mutane,kuma ni gaskiya banason fada agidan nan,lallabata nima nakeyi,why not ke bazaki bita a hankali ba?"

Kara shiga jikinshi tayi tace"kai kaga zaka iya sabida zamanka takeyi ay"ta karasa maganar tana murguda masa baki gamida wurga masa harara.

Hannayensa yasa ya kamo Nata hannun ya matse da karfi,nan ko Safna ta shiga kuka tana tsalle gamida bada hakuri.

Saida yaga dama sannan ya saketa gamida fadin"duk ranar da kika kuma yimim wannan abubuwan da baki da ido to har da bulala zan hada miki"

Gaba daya ta narke a kirjinshi tana kuka, gamida yarfa hannayen.

Kukan junior ne yasa Farhan yin gaggawar zuwa dauko shi,koda ya dauko shi wasa ya fara masa sannan ya mikawa Safna shi kin amsar shi tayi ta wuce dakinta,ta haye kan gado tayi kwanciyarta.

Shiko junior kamar Wanda ake zugawa se ci gaba yake da tsala kukan sa,zuciyar Farhan har zafi take sabida kukan.

Bin bayanta yayi dashi ya hau kan gadon shima,ya sake mika mata,baya ta juya musu,ganin bata da niyyar amsarshi ne yasa farhan cewa murya a dusashe alamun ranshi a bace yake"Nasan kinyi kokari Safna shayar da Dana da kikayi na tsawon watanni bakwai kyauta,yanzu karasa shayar dashi din da zakiyi,nawa zan biya?"

A gigice ta mike zaune ta juyo tana kallonshi,shima ita yake kallo da idanunsa Wanda sukayi jawur Dan bacin rai.

Bakinta na rawa tace "ni ba na kudi zan bashi ba,ay danane,kuma..."

"Shiiiii,kawai ki fadamin nawa ne kike da bukata"Farhan ya katseta cikin kakkausar murya.

Wasu hawaye ne suka biyo kumatunta da sauri tasa hannu tashare,sannan tace"Abban junior kayi hakuri don girman Allah ni ba haka nake nufiba"tana kaiwa nan ta mika hannu ta amshi junior din ta dauko nono ta shiga bashi.

Shuru kawai Farhan yayi yana nazarin Safna, a Dan iya zaman da yayi da ita,ya lura da kyau batasan damuwarshi,kuma duk abinda zesa yayi fushi tana gudunshi,hasalima hankalin ta tashi yake aduk sanda taga yana cikin yanayin damuwa. Sabanin shehnaz wacce kullum shi yake mata biyayya ba ita.

Duk wani horo da yakeson yiwa safnar ji yayi ya fasa, Dan ta masa halacci ta yarda ta biyoshi kasarsu batare da wani nata ba,dole yayi mata halacci shima,yanzune yadace Safna tasan tayi aure,kawar da tunanin yayi a ransa.

A hankali yace mata "kiyi hakuri kema"

Dago ido tayi kawai ta kalleshi ta maida kanta kasa,sosai bata son abinda ze bata masa rai,amma tarasa dalili akan junior seya fututtuke ya dinga nuna mata bata da iko da yaron,

"Ku shirya zamuje gun Abi anjima,acan zamuyi breakfast Dan tun jiya da mukaje da junior, suke tambayar ki"cewar Farhan yana dubanta.

Kai ta gyada masa batare da tace komai ba.

Cizo me tsananin zafi junior ya manna mata a nono,agigice ta saki wata kara,gamida daga hannu zata kai masa duka,idonta daya sauka akan na farhan ne yasa ta sauke hannunta,ta ci gaba da yarfe hannu.

Sosai taba Farhan din tausayi ganin bata kwace nonon ba kuma bata dakeshin ba duka Dan ganin shi agurin.

A hankali yasa hannu ya amshe junior din daga hannunta, ta dauka wani fushin yayi,Dan haka cikin rawar murya tace"kayi hakuri,wallahi cizo na yayi,kuma ba hanashi zanyi ba"

Murmushi yay mata kayatacce sannan yace"muje ki masa wanka, mu tafi"ya karasa maganar sanda ya janyo hannunta.

Cike da mamaki Safna take kallon shi,har suka shiga toilet din.

Da kanshi ya Tara ruwan ya sirka,sannan ya mika mata shi,bayan ya cire masa kayan jikinshi.


Amsa tayi ta fara yi masa wankan,Farhan yana kallonta,sede koya junior yayi kuka agigice take waigowa ta kalli Farhan din, Dan gudun yace da biyu ta sashi kukan.

Sede duk sanda ta waigo seta samu murmushi yake mata.

A haka ta gama wankan suka fito,dakin shi ya nufa shima yayi wanka ya shiryo cikin jeans da t-shirt masu kyau da suka dace da jikinshi, gashin kansa lub lub akwance,ga sajen fuskarshi ma kwantacce,abun burgewa.

Dakinta ya dawo yasamu ta gama shirya shi,itama ta shirya acikin wata abaya,Onions color,tayi rolling gyalen akanta,fuskarta ba wata kwalliya tai mata ba,se powder da janbaki kawai datasa,amma duk Wanda yaganta ze dauka itama Yar kasar ce.

A hankali ya tako yana kare mata kallo,har ya iso gabanta,sosai ya matseta Dan haka juyar da fuskarta gefe tayi,tai kasa da kanta.

Hannu yasa ya dago habarta,yana murmushi, dago ido tayi ta dubeshi,ita yake kallo,cikin sassanyar murya yace"Ashe ummu Farhan din tawa itama zabiyar ce"

Dariya ce ta kubce mata wacce batasan lokacin da tayi ba.

Hannu yasa a kugunta,ya kara matso da ita,jikinshi cikin wani salo da Safna ta kasa ganewa.a hankali ya rada mata a kunne"waya ce kisa janbaki,so kike mu fita ayta kallemin Dan karamin bakin nan naki?"shuru Safna tayi,tana kallonshi.

Ganin taki bashi amsa ne yasa yace mata"in goge miki kin amince?"

A hankali ta gyada masa kai,a tunanin ta tissue paper zesa,batai aune ba taji saukar labbansa akan Nata, a hankali cike da kwarewa,yake tsotse bakin Nata,yana Dan saki yana sake kamowa ,gaba daya jikin Safna rawa yake,rabonta data tsinci kanta a wannan yanayin har ta manta.

Ya kwashi kusan mintuna biyar yana tsotsar bakin Nata, kamin ya cika ta.

Kunya ce me tsanani ta kama Safna Dan ta kasa hada ido dashi,murmushi yayi,Dan ya lura da yanayin daya jefata,sakin ta yayi ya dauki junior dake bacci, yaja hannunta suka fice,zuwa gidan surukan na Safna.


Muje zuwa


Surbajo for life
11/21/21, 4:44 PM - Ummi TandamaπŸ˜‡: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*



*page 39*



Wata dankareriyar mota taga suka nufa,me shegen kyau.gidan gaba ya bude mata,sannan ya Dora junior a kan cinyarta,ya zagaya,mazaunin direba yaja,

Ga mamakin safna,koda suka fito get din gidan,motocin jamian tsaro ne guda biyar tsaye suna jiransu,biyu sukayi gaba,sannan Farhan yabisu a baya,se uku suka Mara musu baya,

Farhan tuki yake hankali kwance,dubansa yakai gun Safna wacce jikinta gaba daya a mace yake,komai nata ya birkice,kiss din da yay mata gaba daya ya sa shaawar kasancewa da mijinta na damunta,shuru kawai tayi tana kallon titi.

Hannunsa ya Dora akan Nata yadan murza,batare daya kalleta ba yace"yan matana,naji kinyi laushi ne meke faruwa?"yadan sake murza hannun nata.

Kallonshi kawai takeyi so da kaunarshi na kara ratsa zuciyarta, komai nashi me kyau ne,Farhan ta gefen ido yaga tana kallonshi,murmushi yayi,ya waigo ya kashe ta da wani shuumin kallo yace"ummu Farhan kallon fa yana yawa ko in tsaya ne?"

Da sauri tai kasa da kai tana murmushi batace komai ba har suka isa, wani katafaren mahaukacin gini.

Safna sosai ta tsorata da matsayi da arzikin da iyayen Farhan suka mallaka,

Tun a falon farko na gidan suka ci karo da maaikata suna ta zubewa kwasar gaisuwa,har zuwa falo na uku.

Wata mata kyakkyawa me kama da Sarah Safna ta hanga zaune kan kujera tana musu sannu da zuwa cikin harshen turanci

Safna ko baa fada mata ba tasan itace mahaifiyar Farhan, Dan haka da sauri ta isa gareta,ware hannu tayi ta rungume Safna, tana mata kiss a goshi, sun jima a haka tana sama Safna albarka,sannan ta saketa ta zauna akasan kafafunta.

Farhan ne ya karaso shima dauke da junior ya rungume ta,sannan ta amshi junior Wanda ganin jiya kawai da yay mata yanzu yaganeta se hannu yake mika mata.

Rungume shi tayi ajikinta kamar wani ze kwace mata,tana ta masa wakokin Yara da larabci.

Dagowa tayi ta dubi Farhan tace masa "kaje da ita gun Abban Ku,yana falon sa Ku gaisa seku dawo kuyi breakfast din an tanaji komai"ta fadi cikin harshen turanci.

Mikewa Farhan yayi Safna na ma ta mike ya kamo hannunta suka nufi sashin mahaifinsa.

Kishingide yake akan darduma,yadan Dora hannunsa akan tumtum din sarakuna,da aka sarrafa adom jiki da ruwan gold.ga wata bakar riga daya Dora akan farar jallabiyar jikinshi,kanshi yasa rawanin larabawa fari me kyau.

Da sallamarsu suka shiga falon, da hanzari Abi ya mike zaune yana tarbarsu da kalma me dadi gamida bude hannayensa alamun su isa gareshi.

Safna akunyace ta karasa jikinshi ya rungume su gamida sunbatar saman gashin Kansu,yana sa musu albarka.

Sosai iyayen Farhan suka tarbeta yarba ta musamman.Safna sosai tasamu natsuwa dasu.

Koda zasu tawo gida Farhan mahaifiyarsa yaba junior yace"Ammi gashi mun baki tunda ya yarda dake aci gaba da bashi madara,cizon mamanshi yakeyi"

Mahaifyarshi karara farin ciki ya bayyana a fuskarta,tama rasa ina zata sa yaron,sosai ta nuna musu jin dadinta.

Haka suka cikosu da abun arziki suka dawo gida,tun a hanya Safna ke kukan rabata da junior da yayi,amma bata bari yagani ba,Dan kar yace Dan yaba iyayen sa ne.

Suna tsayawa a harabar gidan ta fice da gudu daga motar zuwa sashinta.

Tana zuwa kan gado ta fada tashiga kuka me tsuma zuciya, Dan inba Farhan din ba ba Wanda ya isa yay mata haka.

Farhan dama yasan zaa rina Dan haka be bi bayanta ba,ya tsaya anashi sashin.



Muje zuwa


Surbajo for life
11/22/21, 8:07 AM - MY MTN 2: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*



*page 40*


Farhan be bi takan Safna ba seda dare yayi ya nufi sashin nata,bayan yasha artabu da Shehnaz.

A falo ya sameta tayi zugum tana zaune,duk da tayi wanka tayi kwalliya hakan be boye damuwar da take tattare da ita ba.

Takawa yayi a hankali ya isa gareta,zamanshi gefenta ne yadawo da ita daga tunanin data shiga.

Da sauri ta sauka kasan kujerar ta durkusa sannan tace masa a sanyaye "barka da dare,ya ayki?"

Be amsa ba shuru yayi yana nazarin ta,na Dan lokaci sannan yace"tashi ki zauna"ya fadi cikin kulawa.

Mikewa tayi,a hankali, ta nufi cinyarshi ta zauna,ta kwantar da kanta a kirjinshi, daga ita har shi seda suka saki ajiyar zuciya.

Hannu yasa ya zagayeta,sannan ya fara magana,cikin sanyin murya, "me yafaru ne naga kinyi sanyi gaba daya?"

A hankali tace"wallahi Abban junior ni fa ba gajiya nayi da shayar dashi ba,don Allah kayi hakuri, ko so nawa kakeso in bashi nonon zan bashi"ta karasa maganar hawaye nabin idonta.

Dago fuskarta yayi yana kallonta sannan yace yana murmushi "ni ban raina kulawarki ga junior ba,kawai de naga de ya dace ne ya bani gurin nima in mori abinda na auro "ya kai maganar yana daga mata gira.

A shagwabe tace"ay da ka barshi Dan junior ba abinda ze tare ma, shifa nono yake sha,"

Gira ya daga mata sannan yace "to ni kuma in zan sha fa,shima yazo sha,wazaki ba kenan?"

Kunya ce ta rufe Safna, ta cusa kanta a kirjinshi, taki dagowa.

Wayarshi ce tai kara,hannu yasa ya daga,a hankali yace"doctor kira da dare,ko kin mance ni ango ne"
Dariya doctor tayi sannan tace"afuwan,dazu nadawo daga miracle garden akacemin kunzo,shine na kira in ji kunje gida lfy"

Murmushi yayi,yace "wallahi fa,haka ammi tace kun fita"

"Yallabai se kuma akayi wa junior yaye,"

"Eh,sabida uwarshi tafi sonshi akaina,shi yasa nakaishi can ko nima ta dubeni Da idon rahama"yakai maganar yana latsa. Cikin Safna ta Dan zabura kadan.

Waya sukayi ta tsawon mintuna biyar suka gaisa da Safna sannan ya kashe ya maida hankalin shi kanta.

"Oya fadamin yawan son da kikemin inji"

Shagwabe fuska tayi,alamun zatai kuka,sannan tace,"ni de ka kyaleni gaskiya"ta karasa maganar tana Dan bugun kirjinshi.

"Sabida me bazaki fadamin ba?"

Cikin shagwaba tace"ba Kaine ka dauke junior ba gashi duk kasa boobs dina suna min ciwo,duk sun cika Nide kadawomin da shi"

Shuru yayi yana kallonta bece komai ba, jijjigashi ta shiga yi,akan ya kula ta amma yaki.

Mikewa tayi daga cinyar tashi tayi wucewarta daki,sanye take da wani arnen mini skirt, sosai shigar tata ta daga hankalin shi.

Mikewa yayi yanufi nasa dakin yayi wanka,yasa kayan bacci sannan ya nufi dakinta.

Tun fitowarta wanka taji zazzabi yana Neman kamata,sakamakon nonon ta daya cicciko,doguwar rigar bacci kawai tasa, tashafa mai tasa humrarta shuuma,ta haye gado ta lullube da bargo.tana rawar sanyin.

A haka yashigo ya sameta,da sauri ya karasa kan gadon.yana kokarin bude bargon,rikewa tayi bakinta na rawa tace"sanyi nakeji Abban junior pls karka bude ni."

Tausayinta ne yakamashi,ko bata fadiba yasan nononta ne yajanyo jin sanyin.

Rigar jikinshi ya cire faffadan kirjinshi ya bayyana gashi kwance lub lub akai,bargon ya bude ya shiga,ya janyota jikinshi, duk da rawar sanyin da takeyi,amma seda tsigar jikinta ya tashi,runfa yay mata da kirjin nashi,sannan yasa hannu a hankali ya zame hannayen rigar jikinta, ya zame rigar yakai Dede cikinta ta rike murya a dusashe tace"kayi hakuri banida lafiya"

Asanyaye yace"body contact nakeso muyi zaki samu sauki,ba abinda zan miki Yar baby ta,"yakarasa maganar yana murmushi.
.sakin rigar tayi ya karasa cirewa.lumshe ido tayi sabida azababbiyar kunyar data dirar mata.

"Ina ne yake ciwon babyna?"ya tambaya sanda ya rungumota gaba daya jikinshi, a hankali tace"boobs dina ne ke damuna da nauyi"

A hankali ya Dora hannunsa akan boobs din nata,ya na Dan shafasu ta yadda bazataji zafiba.

Dan runtse ido take tana Dan cije lebe ,alamun suna mata ciwo sannu yake mata yana Dan hura mata iska a kunne.

Sannu a hankali yake bin komai, Dan kar taji zafi,bakinshi ya Dora akan nata,yashiga sarrafata,seda Safna ta kasa daga hannunta sabida duniyar da ya kaita,se Dan nishi take saki gamida kukan shagwaba.

Dagowa yayi ya kalleta yace"in fanshi junior yau?"

Ido ta ware tana kallonshi, harshen yakai yana wasa dashi akan Boob's din,Wanda kadan ya rage Safna ta shiga zunduma ihu sabida sakon nashi na isa inda yadace.

A hankali ta gyada masa kai alamun ta amince.

To nima Surbajo na yarje muku Ku karanta Ku karasa sauran azukatanku.

Muje zuwa


Surbajo for life.
11/23/21, 8:02 AM - Ummi TandamaπŸ˜‡: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*


*Inna Ibrahim kime,Allah ya tsareki acikin tsarewarsa,ya albarkaci zuriarki baki daya,Surbajo na sonki har abada insha Allahu*

*Page 41*


Duk wani salo dayasan zesa zafin jikin safna ya sauka shi Farhan ya mata,sede kamar yadda ya fadi mata ba abinda ze mata to hakance ta faru ba abinda yay matan.

Janyo ta jikinshi yayi ya rungume ta sosai kamar wani ze kwace masa,haka bacci ya daukeshi sabanin Safna wacce ita tuni ta mance da batun wai bata da lafiya,mijinta take bukata.

Har hawaye tayi Dan takaici,musamman in ta waiga taga shi bacci yake hankali kwance.

Haka ta karaci karamin haukanta itama tai baccin.

Kiran sallah ne ya farkar dashi,a hankali yazame jikinshi anata ya shiga toilet ya tsarkake jikinshi, Dan shi yanayin daya shiga Daren jiyan yafi na Safna kawai de tausayintane yasa be kwanta da itan ba,amma balls din shi Kwana yayi suna masa ciwo.

Fitowa yayi daga toilet din,ya nufi dakin shi,ya shirya ya fita masallaci ,ana idarwa ya dawo.

Yadda ya barta ya dawo ya sameta,se baccinta take hankali kwance.

Gefen ta yaje ya yaye bargon daya rufeta dashi,surar jikinta yake bi da kallo,sosai shaawarta ke bijiro masa,musamman yanzu da take kwance a gabanshi ba kaya jikinta.

Safna ji tayi yanayinta ya sauya,hakanne yasa ta farka,a hankali ta bude idanunta,ta saukesu akan na Farhan dake tsaye akan ta yana mata murmushi.

Murmushi tayi itama,tasa hannu ta rufe idonta, alamun taji kunya, tsugunawa yayi yasa hannu ya bude fuskarta, yace cikin sassanyar murya "barka da asuba baby na,ya jikin naki hope kin samu sauki,?"

Shuru tayi taki yimasa magana,sema turo Dan bakinta gaba da tayi alamun tayi fushi.

"Tashi kiyi wankan tsarki kiyi sallah lokaci na kurewa"Farhan yafadi yana kokarin daga ta.

Kwace hannunta tayi tace ashagwabe"to ni me nayi dazanyi wankan tsarki,kawai alwala zanyi inyi sallah"

"Nufinki,Daren jiya,ko kadan ba abinda kika ji?"Farhan ya tambayeta cike da mamaki.

Turo baki gaba tayi tace "ni me zanji,ba abinda naji ni"

Batai auneba se ji tayi hannunsa,a haq dinta,kokarin zullewa take,ya ciro hannun nasa dauke da ruwan badakalar da aka sha jiyan,ya nuna mata.

Ture shi Safna tayi ta yunkura da gudu zata shige toilet.

Surar ta yayi cak zuwa toilet din se shushshura kafa take ita ya sauketa amma fafur yaki,

Seda ya danganata da toilet din sannan yasamu sukunin sauketa.

Da kan shi yay mata wanka,sannan ya barta tai na tsarkin da kanta ya fito ya wuce dakin shi.

Safna koda ta fito baya dakin amma koya ta tuno abinda yay mata yanzu ji take kamar kasa ta tsage ta shige ciki Dan kunya.da kyar tayi sallah, sannan ta gyara gadon ta bayan ta sauya zanin gadon.

Kwalliya tayi me kyau da daukar hankali, sannan tayi barin turare ajikinta,ta nufi dakin mijin Nata, cikin takun daukar hankali.

Tura kofar tayi a hankali, kwance yake kan gadon yana bacci cikin kwanciyar hankali,kan gadon ta nufa, ta kwanta a gefen shi,ta Dora kanta a kirjinshi, tana wasa da gashin kirjin nashi,a hankali ya bude idonsa, kamshinta kawai yaji yasan itace,hannu yasa ya rungumota,jikinshi, yace cikin muryar bacci "baby na,ya akayi iya rigima?"yana wasa da lallausan gashin kanta.

"So nake ka nunamin komai na gidan nan kitchen, store,da kuma part dinka,sabida in dinga girka abinci da kaina"tayi maganar a shagwabe.

Dago kanta yayi yana kallon fuskarta yace"masu miki girkin basu iya bane?"

"Aa sun iya Nide nafiso inyi da kaina ne"

"Look baby,duk abinda ze wahal da iyalina bana sonshi duba daya zakiwa gidan nan kisan cewa inason iyalina su huta,pls banason in sake jin wannan zancan girkin,"

Bude baki tayi zatayi magana ya hade bakin nashi da nata,yashiga tura mata sako me zafi,da kyar ya saketa tayi lamo a jikinshi tana maida numfashi.

Gyara mata kwanciyar yayi sannan yace"ace ayi mutum shi inde be nemi magana ba baya jin dadi to na ringa maganin bakin daga yanzu in naga ze dameni"

A shagwabe tace"kai Abban junior nifa kawai nade fiso inmaka girki da kaina ne shine yasa"

Bayanta yake shafawa,yace yana lumshe ido"muyi bacci yanzu,anjima in mun tashi naji uzurin naki"

Shuru tayi ta kwantar da kanta a kirjinshi yaja musu bargo suka shiga baccinsu me dadi..


Muje zuwa


Surbajo for life.
11/24/21, 8:19 AM - Ummi TandamaπŸ˜‡: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*AURE DA HAIHUWA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*Zahra Surbajo*



*Asmau Shareef Abdullahi gambo yako,in tsaya fada miki ina sonki kema kinsan wannan hira ce,Dan uwa be taba kin Dan uwansa,οΏ½Allah yabar mu cikin son Annabi Muhammad SAW Da iyalan gidansa da sahabbansa baki daya*

*Page42*


Ba su farka ba se sha biyu saura, kusan atare suka farka,agogo Farhan ya kalla sannan ya kalleta, yace"baby kinsa na makara zuwa office yau"

Turo Dan bakinta gaba tayi sannan tace a shagwabe "gaskiya ba inda zakaje,ay amarci mukeyi,kuma ay ana ba ango Hutu."

Fuskarta ya tallabo,yace"to ni wanne amarcin nakesha,?"

"Irin Wanda kowa ke sha mana"ta bashi amsa.

"Karyane baby,ni ba amarcin da na sha,bayan amaryar tawa marowaciyace,kuma inaji ana fadin matan Nigeria basu da rowa, sunfi namu na nan,amma ni gaskiya ban yarda da hakanba, ni tawa Yar Nigeria ba abinda ta iya,se tsiwa"

Duka takai masa a kirjinshi,tafara magana cikin muryar kamar zatai kuka "wallahi na iya abubuwa da yawa,kuma wallahi munfi wainnan zabiyoyin matan naku"

Matsarta yayi sosai sannan yace"me kuka fisu dashi?"

"Komai"inji safna.

"Komai kamar me"ya tambaya yana lumshe mata idanu.

Shuru tayi taki bashi amsa, seda ya matsa mata sannan tace tana Yar kara"dadi mana"

Dariya ya kwashe da ita,sosai batun ya bashi dariya,Dan shide a duniya bayajin akwai matar data kai shehnaz dinsa dadi,hasalima dadin nata ne ke sawa yake hakurin zama da ita Dan yana ganin in ya rabu da ita baze samu kamarta ba.

Kallon shi safna ta tsaya yi,Dan ita seyau taga dariyarsa kamar hakan.

Juyowa yayi ya kalleta yace"tashi muyi wanka muyi breakfast, se ki

Please Login or Register in order to submit comment