Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kwata na yanka shi..,

kut da raina kake faɗar haka kai wallahi dan iskan karya ne har me ka iya a iskancin ina kaje

busa tabar wiwii yayi hayaƙi ya shiga fito mai ta hanci ta baki sai wani mirgina kai zaro wuƙa yayi yana wa wasa da ita

asabe ce ta fito riƙe da ledar mandola tace

'' ungo ta dubu goma ce kar naga ƙasa da haka...,

ƙarɓa yayi yane cewa ke fa halin runton ki yayi yawa wallahi bara na kirga garbati a gaban ka kar tayi min tashanci

to zaka kawo mata abin da ya wuce kuɗin kayanta

gane min hanya ungo reƙe min Allah ya isa ko zoƙa ɗaya kayi

amsa yayi ya kashe ta yace

'' kalli ka gani da idon ka na kashe dan haram..,

kirga tabar wiwi ya fara cas ta kuɗin da ta fadi ce amma sai ya soke ɗaya yace

'' ungo kirga ki ga ta nawa ce..bana son tashin hankali muzo muna wallahi tallahi da ke kina rantsuwa ina rantsuwa..,

wallahi momcy duba hannun shi ya soke ɗaya

a fusace ya zaro da huƙar da ya soke yace

'' ke ni sa'an wasan ki ne wallahi ki iya bakin ki ko yanzu ku baƙunci lahira na burburma miki a ciki..,

ɗa mara taci da mayafin kanta tace

'' saita bakin ka shure shure baya hana mutuwa wallahi ke har ni zaka yi wa bara zana lallai yau ƙwayar da kasha ta birkita mata kanka to wallahi yanzu zan saita maka tunanin ka karya nayi baka soke wata ba a hannun ka..,

hannu ya saka a baki yace

'' kai asabe reza kina jin ta ko kar na yi mata illa kice ban san na gida ba..?,

kaga garbati idan har kana da gaskiya buɗe hannunka shikkenan magana ta ƙare bana son wannan tanki tankan kaga bamu da lokaci gidan na yau ba lafiya

uwar gafalallu me ya faru...?,

Cewar haladu da yake jingine da kejin kaji

kallon gabas tayi ta kalli yamma ƙasa ƙasa tace

'' kai ban da kai bala'in ya rutsa ɗazu...?,

wallahi ban dani tun daren jiya na sha fara ai kuwa naga aljan wuni nayi ina bacci nayi manƙas so sai na luluƙa gajimare ina jin inna na kuka ko na mutu ko idona bana iya dagawa

juyowa garbati yayi yace '' gaskiya kai ƙaramar ƙwaƙwalwa kake da ita yasin in ni ne ba abin da wannan mandolar za tayi min..,

ku dakata fara fito min da abata sai kaci gaba da inda katsaya asabe ta faɗa tana miƙo mai hannunta

saka mata yayi yana cewa haladu Allah ya temake ka ina zaune ina shan roti habawa ji nayi kamar kwashe min fatar gadon bayana akai kai kaji zafin da naji jar ubancan tuni gajimaren da na hau na sauka kaga gyautai da yake lange lange bilahillazi yafi kowa gudu

dariya haladu yayi yace '' kace yau kun ga bala'i..,

baƙarami ba kai zo mu baza yau akwai zuwa gidan honourable

aikuwa kaga har na manta ai gobe mutanen jam'iyar hamayya sun shiga uku dan yasin sai mun zubar da jini wannan wajibi ne

cewar haladu yana cije baki fita sukai daga gidan

Sumy kinga su naja shiru momcy ta faɗa cikin jimama

kema dai momcy kika sani ko yau kwana za su yi

Sumy ta faɗa tana kokarin shiga daki

wallahi na shiga damuwa domin ba su ce zasu kwana ba kinga kuwa a kwai matsala

ikon Allah asabe shiriya ce ta zo miki ko me kike wannan maganar da bakin ki

Baba ya fito yana fadar wannan maganar hannunsa riƙe da buta

ban gane shiriya ce ta zo min ba taya ya'ya na su fita tun ɗazu na kasa cigiyar su sai kace wata tinkiya kaga malam bana son harkar ɓacin rai inaji da wanda yake damuna asabe ta faɗa tana shiga daki a hankali ya fitar Allah ya shirye ki ya ganar da ke gaskiya

tana shiga daki ta kalle sumy tace

'' dan ubanku sai kuna lura wallahi jiki na yana bani talge be hakura ba to Allah ya fidda a'i daga rogo idan ya kwashe min ya'ya fa ko wacce ya ci ubanta ya zanyi..,

kuma fa haka ne kinga da shi da gaddafi duk zuciyar su ɗaya idan akai musu abu to sai sun rama za suji dadi a zuciyar su dan haka wallahi dole mu yi taka tsantsan da shi kar garin ne man gira mu rasa ido ko jinya ya haɗaka da ita ai ya cuce ka ina dalili ina dan mafari gwara mutum ya zauna idan ya gama iskancin sa duk inda za ni sai naje

to kinga ni wallahi bana jin wannan yarinyar daman ita ta gida ce anya kuwa ba niger za mu tattara ina mu ina mu, mu tafi can kafin ƙurarnan ta lafa

tab to kina maganar mu tafi niger kasuwancin mu fa kafin mu saba da mutane ma sai an dade ku zai dena shigo mana nifa wallahi gida nake so na siya na bar muku wannan gidan haba wannan jaraba har ina baka da kwanciyar hankali abu kaɗan sai duku

sumy ta faɗa tana cire kayan ta jin hayaniya suka ji ta naja da jalila da sauri asabe ta fito tace

'' kudai Allah yayi wadaran halin ku baku da aiki sai faɗa to wallahi ban yarda ba haka kurum kuzo kuna ɗagamin hankali...,

sumy ce ta tako har idan suke ta dafa jalila tace

'' kyale ta zo muje na baki abin dadi ke har kya tsaya ta dinga ɓata miki rai ba sai ki barta ita da honourable din ba ai dai ragowar ki ne sai da kika ci kika rage sannan ta samu ragowa..,

Kut melesi kai wallahi ba a gidan nan ba momcy kinga nema suke su saka ayi sama da mu kinsan kuwa me suke aikatawa

da hallacan rufe min baki shegiya wallahi yau idan baki wasa ba sai mun naɗa miki duka munci uwarki kar kiga kina yiwa sister tana kyale ki to wallahi ni uban ki zanci shegiya

kwallah baba ya goge duk shi ya jawa kansa ashe idan mutum yayi sa'ar mace ta gari ita ce jin dadin rayuwar duniya ko ina ne zai iya zuwa ba da haufi akan tarbiyyar ya'yan sa kwanciya yayi jin turo kofa ya ɗago tare da amsa sallamar mufeeda ya amsa mata sallamar ta zama tayi hawaye nabin kuncin ta tace

'' baba dan Allah ka bani labarin ku tun da na taso ku hudu na sani baba kai kawu shazali sai momcy ban taɓa ganin wani daga cikin dangin ka ba ko nata..,

dan shiry yayi sannan yace

'' mudai asalin mu ba yan jahar kano bane haifaffun niger ne a garin agadez zama ya kawo iyayen mu nan garin to har mahaifen mu suka kasu unguwa unguwa mu muka zauna a nan ita kuma asabe da iyayenta suka zauna a can unguwar dorayi..

ajiyar zuciya ya sauke ya dan yi jim sannan sai ya ci gaba da cewa

Asabe da kike ganin ta yanzu halinta a cikin kaso dari sauran kaso biyar

da sauri mufeeda ta zaro idanuwanta bakin ta na rawa tace '' da kenan tafi haka..?,

sosai wallahi ke yawo take da yan tauri ina buga mata gangi ni kuma a lokacin na dan fara rashin ji iya kacina taba nake sha ina dan bin yan daba an kusan aure na da ita mahaifina ya tattara ya bar mu saboda halin baba ba abin da bata siyarwa na kayen maye akwai ranar da masu kama dilar kayen shaye shaye suka zo shine ranar yayi kuka sosai ya kuma tafi garin su nan rayuwa ta ƙara cakuɗe mana

kinga talauci da rashin ilimi da tarbiyya shi ya taka rawar gani wajen rushewar rayuwar mu mufeeda duk inda naje nuna ni ake da baki wasu suce dan ma ya'ya mata yake haifa da maza ne rukakkun yan daba za ayi a duk lokacin da naji haka zuciyata namin ciwo rashin samun uwa ta gari ba wanda ya isa ya taɓa ni abin da na gadama nayi shi daman shazali ba shi da hankali..

duk wanda ya taɓa mu ya shiga uku idan kika ga ana faɗa da baba akan mune ko makaranta bama zuwa to na auri asabe halin su ya zo ɗaya da baba sai dai na zura musu ido wallahi duk ni na jaja muku duk halin da kuka shiga

rana mafi baƙin ciki ita ce ranar da na gane gabaki ɗaya rayuwar ya'yana talalace duk kaffa kaffar da nake yi da su tun da nake ɓan taɓa lalata ya'yan wasu ba kwaɗayi ya taka rawar gani gurin lalacewar rayuwar su..,

Hawaye na share ba yana hannuna nace

''Allah ya dawo da su kan tafarki gaskiya ya kamata muje ko za musan dangin mu...,

ina da wannan tunanin rashin kuɗi ne amma in Allah ya yarda zamu zaku san kowa

labule asabe ta ɗaga tana share fuskarta tace

'' maza zo ki fita tun dazu ina jin ku kuna kuskus kuna munafurci..,

tashi tayi sim sim ta fita daga ɗakin shiga dakin su tayi ta tarar da wani tashin hankalin juya baya tayi ko a jikin su naja kuma tana zaune tana danna wayar ta ko a jikinta ɗauki take me ma musu a zuciyar ta Allah ya ganar da su gaskiya ya basu ikon binta

har bacci ya kwashe ta batare da ta shiryawa hakan ba

Wannan kenan

cire glasses dinsa yayi ya rufe laptop dinsa komai na siyasar na ƙara matsowa dole yayi wani abu kafin lokaci ya kure mai gyaran ƙasar nan ya ke so amma me sai ya dage ya jajirce yau za su fita campaign...

SAURAN PAGE BIYU NA GAMA FREE

DOMIN YIN PAYMENT ZA KU BIYA 500 TA WANNAN HANYAR

8141785374

AMINA ALHASAN MUHAMMAD OPAY




















An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment