Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

harabar gidan isma'eel yafito ya bude masa shima ya fito maigadi dage zaune ya she da sauri ya gaidashi yana masa sanu sa zuwa '''

jakabiyun da isma'ell yafito dasu baba maigadi ya d'auka zuwa cikin gida ''dashigarsu momy ce kawai ke zaune tana kallo ''

rungumeta yayi' tanamai sannu dazuwa ''ya karatu ya hanya ''lapiya qalau momy ya gida ?
kai sai wani abu kake kamar karamin yaro ''cewar isma'ell

dariya sukayi ''suduka toba doleba tunda na dade banga momy taba ''baba maigadi ya aje jakunan yafito yana dariya






*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*80*_to_*86_ 






 "wai momy ina Ummani take ne kobata gida?
tana sama itada zainab tun d'azu sunyi jiranka bakazoba ''kaidai tashi muje sama''

sama suka hau Isma'eel yana d'auke da jakakunan d'akin shi yabude yashiga wanda yasha gyara kamar ba'a ta'ba zama aciki''ba

""saka kayannan aciki bara naje wajenn yarannan ''cewar naseer tare da aje wayarshi a saman gado''toba zakayi wankaba ma ''Isma''ell ya tanbaya ''

Yanzu zanzo kaidai bari nafito inason nayi mata bazatane''wuceshi yayi yana sauri yanufi d'akin su ummani''

_Zeece zaune a gaba mirro tana kwalliya da wani karamin zani daure a kan kirjinta ""

tashi tayi tanufi wardrop dinta ta duk'a tana bud'ewa da sand'a yashigo palourn kamar 'barawo yataradda bakowa a palournhakan yabashi daman shiga cikin d'akin 

"duk'e ya sameta tana fito da kayan dazata saka''shekowa yayi ya rungumota yana fad'in sister'''nadawo ''yana dariya ''kucce kucce tanamayi tana kokarin taga kowaye'' taga ko waye ''

kasa magana tayi tayi domin tana tunani kamar yanaseer'juyawa ya dingayi da ita yana dariya sai a lokacin yaga kowacece sanadiyar kallon mirron da yayi yaga fuskarta

Arazane yasaketa ""tajuyo sukayi ida biyu da shi ''rikicewa yayi yana fad'in sorry bangane ki bane''im sorry''

bakomai kawai tace dashi tajuya tacigaba da aikin ta ''kallonta kawai yake yana tuna a ina suka da'ba had'uwa da ita '''duk abinda kefaru waga idon ummani''


wacce ta fito daga toilet tun lokacin da ya rungumo zee 'matsowa tayi inda yake tareda yimai cakulkuli zabura yayi''

aini harke razanani ''ke katsemin tunanin danake''tunanin menene kake haka yaya''

kawaidai bakomai""!! abin kunya yabashi yafita daga d'akin dakin shi yakoma ''zaune ya isko isma'eel yana waya dasu kheiri yasanar dasu Naseer yadowa ''zaunawa yayi gefen gado ''
Isma'ell ya dubeshi ''aboki lafiya kuwa !!?
naga kashi kana dariya kafito yanayinka yacanja''bakomai ""A'a dawani abu dai kaidai kagaya min''idan wata 'barna kayi ko dariya nayima ''

kaidai nace bakomai wani karamin abune yafaru'''namenen ?naseer
Namanta da munada bakuwa a gidannan shine na rungumeta na d'auka ummani ce''stww kamman frd ka copsar d'an wannan abinne me nad'auka wani abinne '''

a'a kasan mata yanda suke kartayi zaton wani abu''kai waima wacce bakuwar ''zee sukecemata ko '''kai kama santa '''ehh munhad'u da ita amakarantar su salma danaje kaisu lastweek

Tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yafito yashirya cikin wani bakin yadi mai kauri wanda yasha aikin hannun yasaka wata bakar hula da takalmi farfaru''

yafeshe jikin shi da turare ""kasa yasauka nan ya isko su Isma'eel sunata hira da mama zaunawa yayi kusada mama ummani tayi mashi sannu dazuwa haka ma zainab tayimai ciki ciki saboda ganin take kamar da gangan yayi mata wancan abin



"Momy takallai ''Daman kai muke jira muje ga abincin kacan danasa aka dafa maka ''uhm kawai yaceyamike yayi gaban dinning suma haka 

suna zaune suna cin abinci yanayi yana satar kallon zainab cus_cus ne yake ci yna lasar baki bayan yagama yafara cin soyayyan kifin da ummani ta mai''



kowa yanacin abinda kegabansA sallamar da akayi ce tasaka kowa yajuya yakalli kofa don gani suwaye su salma ne ita da zee da karamar dougther su ''cikin murna suka isa gurin bama kamar salma ita da tasan abinda ke tafiya tsakaninta ta da naseer''

mama ina wunilpiya kalau aini harnayi hushi daku tunda sai yaune da ya dawo zaku zomin ko gaidani ma bakwayi ko awaya''
Dariya sukayi sannan kowacce taja kuje ta zauna ''ni ko gaida ni ma ba'ayi ''cewar naseer ''a'a mekakeci nabaka na zuba ''aikasan saboda mu gaidaka kawai mukazo''

kunjisuko kenan da bai dawoba bazakuzo gaidaniba''a'a mama bahaka bane ''cewar khairi


ai yanzuma gidanku mukayi amma nafasa ""a'a mama kije kawai toya gidanku ke dougter cewar naseer
dake rike da dougther asaman cinyarshi''

lafiyalau yaya''amma kazomin da chocolet ko ''ehh kwantarda hankalinki ''kekuma yer choocolet duk wanda kike sha baya miki hakadai sukayitaa hira saida aka kira sallar la'asar sannan suka fita shida ismaeel''



''zaune suke a palour zainab da khairi da saman d'ayan kujera ummani kuwa na d;ayan ita da salma wai jiran suke naseer yazo yabasu tsaraba ''

bayan sunyi sallah sukashiga cikin gari don sada zumunta wajen abokanansu yawo suke harwajen maga riba domin shidda harda wani abu ''

kai muje ni nakoma gida namanta abba ya bani wani aiki kuma yau yakesonsa ''
to aishikenan ''muje amma bazan shiga gidankuba yau sai gobe ''a'a kana farashi kan yazakace baka shiga ko gaida mama kayi'''

kaidai yi hakuri sai goben ''to shikenan ''daidai sun iso kofar gidan nan yasauke isma'eel shikuma yayi gaba"'

driven yake cikin kwanciyar hankali dai dai ya wuce wani junctionyen daba ne su bakwai suka gittamai sun biyo wata budurwa__

__ Gudu take sosai saman titi numfashinta na kokarin daukewa Tanayi tana waiga bayanta

Da sauri Naseer ya fito motar yana fadin subuhanallahi ko kallonshi batayi ba ta tashi a firgice zata ci gaba da gudun,

Ganin haka yasa Abdallah ya rikota da sauri yace � malama tsaya mana mu gani bakiga kinyi kaura da motaba �?

Kwana data fito kawai take kallon tana kokarin kwace kanta tace � dan Allah sake karsu zo gasu nan tafe kasheni zasuyi rape dina zasuyi dan Allah kai taimaka min �

Abdallah ya shiga kallon kwanar shima yana fadin � suwa mie kika musu �?

Sai a lokacin ta kalleshi ta shiga nuna masa hanyar � gasu nan tafe wasu ne kasheni zasuyi suyi min fyade ka taimaka min dan Allah � cike da tashin hankali Abdallah yace � cikin hankali kike baiwar Allah kodai kina hauka ne ?

Cikin kuka tace � wlh gasu nan zuwa biyo dan Allah ka sake ni � bude mazaunin baya naga Abdallah yayi zai sakata

Kokuwa ta shiga yi dashi tana kokarin kwace kanta tace � dan Allah karka mayarda ni gurin su ka tausayamin plz � ni ba gurinsu zan����

Bai karasa maganar ba ya saketa da sauri sakamakon wani mugun cizo data kaimashi a hannu

Tana ganin ya sake ya juya zata ranci na kare cikin zafin nama Abdallah ya rikota da dayan hannun nasa ya bude mazaune baya yana kokarin sakata yace � ni taimakonki zanyi � da sauri ta karasa shiga motar tare da rufe ganbu shi kuma ya shiga driver seat yayi reverse da karfi,

Wani irin gudu ya shiga yi kura sai tashi take harya tashi kade wani dan achaba,

Mutane sai kallonsa suke kamar xai tashi sama

Har itama ta farajin tsoro ta shiga masa ihu � dan Allah dan Annabi karka mayarda ni gurin su karka cutar dani ka tausaya min �

Bai saurare taba saida ya shigo cikin gari sannan ya tsagaita gudun ya samu gefen t-t yayi parking,

Ya juyo ya kalleta yace � ni ba cutarki zanyiba na fada miki in kuma baki yarda ba ga hanya nan zaki iya fita �

Hawaye kaca2 a fuskarta tasa Hannayenta tana kare kirginta ganin ya tsareta da ido
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment