Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

(19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

_HAPPY EID MUBARAK🌙✨ TO ALL MY FANSSS_

*🅿️61 to 70*

Dukansu cikin Mamaki suka maida kallonsu kanta

Abba yayi k'arfin halin cewa,"Dama da saka hannunki cikin b'atar Y'ar Uwar tawa,"?

Sai A lokacin tagano wautar da tayi ta fidda maganar waje har sukaji

"Iyee Iyee Iyee Am.. Am.. Ni.. Ni.. bansani ba, banyi komai ba,"

Abbas ne ya katse maganar dacewa,"Ke Hadiza fad'amun gaskiya suwaye suke da saka hannu cikin wahalar da ihsan,"?

"Wallhi Uncle duka basu sonta suna Azabtar da ita, bansan dalili ba,"

Maida kallonsa yayi gun Ammi yace,"Haba Ammi dika Wannan saboda me? Meyasa kike haka Wai,"?

"Abba Nidai tinda duk kuna Nan sannan ga k'arin wasu mutanen Dan Allah A d'aura Auren mu kawai,"

"Mine? Kasan me kake fad'a Abbas,"?

"Sosai na sani Ammi wllahi inason ihsan Ni ita kawai zan Aura Kuma A yau, kiyi hak'uri,"

"Lalle Abbas to wllahi baka isa ka Aure Y'ar mak'iyiyata ba muddin nono na kasha idan kuwa kuka dage da wannan maganar to wallhi bazan ya femaka ba,"

"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn Ammi ki tausayamun wllahi Ina sonta,"

"Kaga Abbas kwantar da hankalin ka Auren ku Kamar Anyi Angama, bayin Allah mun barku tsaye munata rigima tind'azu muje daga ciki mana,"

"Ah tsaya nifa kaina A k'ulle yake Wai me wannan Matar take tare damu ne,"? Baba ya isa ya fad'a Yana nuna hure

Cikin mamaki Hadiza ta kalle baba tace"Ka kamanta ita d'in sabuwar matar da ka Aura ce? Ranar da Umma balky ta b'ata ranar ka d'auro Aure da ita muka kuka tare sabon gidanku kasa Aka maida maka ihsan can Wannan muguwar Matar tayita bata wahala," tak'are maganar tana watsawa Hure harara dama can ba sonta take ba

"Ni na Aure Hure,"? Ya nuna kansa cikin Mamaki

Abba yace"Oh Ho wato shine kika Asirce k'anwata tabi duniya Dan tsabar Rashin Imani Kuma kika Aure mijinta,"

"Amma ko Allah ya isa tsakanina dake kika ruguzamin farin cikina kika nazama mugu ga y'ata, na sakeki saki d'aya biyu Ukku na sakeki Saki Uku Hure Kuma kije Abunda kikayi keda Allah,"

"Nashiga Uku kasa keni fa kace,? Haba isa wllahi inason ka duk Abunda nayi daliki d'aya ne saboda Ina sonka wallhi *So!* Ne yasa dan Allah kayi hak'uri ka janye sakin, Maryam kiyi hak'uri natuba kiyafan Kuma wllahi komai tare da Fullany mukayi,"

"Au kice da mataimakiyar ki dama tare kuke ai, to kema Kije danaki sakin amma saki d'aya, kin lalatamun tarbiyar yaro, shiyasa Ake cewa ka Aure macce Mai ilimi, Kai maigadi zoka fitar muna dasu, ku mushiga ciki kawai,"

Tare suka shige suka barsu Nan Ana k'ok'arin fiddasu waje, suna kuka

"Bayin Allah kubamu labarin yarda kuka samu wannan Matar,"

Basu labarin komai sukayi harda haihuwarta

Jinjina lamarin sukayi inda Abba ya k'arb'e D'an cike da jin dad'in An masa ta kwara

"To nidai nasihar da zan maka idan har kasami tabbacin Matar ka ta gyaru to gwanda ka maidata Domin koba komai kunada yara tare, duka ba Abunda ya janyo wad'an Nan matsalolin face *SO!* Soyayyar da kanuna sosai ga Y'ar Uwar taka shine ya janyo mata shiga wannan halin, Haka itama wannan Ihsan d'in soyayyar da ka nuna mata itace tajanyo mata wannan wahalar, ba ko wanne lokaci a nuna fifiko ko soyayya A zahiri ba, Allah ya tsare gaba, mu zamu tafi,"

Godiya sosai suka musu kafin su rakasu da kyauta Mai Yawa.........................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*APRIL 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

_HAPPY EID MUBARAK🌙✨ TO ALL MY FANSSS_

*🅿️71 to 80*

.............Mutane nagani dayawa A harabar gate d'in kowa fuskarsa d'auke da Fara, masu bushe bushe da marok'a zuwa masu d'aukar video kowa Yana nasa aikin,

Abbas na hango Yana k'ok'arin fitowa cikin gidan fuska d'auke da Fara Abokansa suna take masa baya sai k'amshi suke bulbulawa,

Kamar wadda Aka cillo cikin kibiya haka naga tashigo gidan sai gabansu Abbas ta tsaya, cikin b'acin Rai tafara magana"kazo Inason yin magana dakai," ko Ansa gaisuwar Abokan nasa batayi ba, can bayan gidan inda ba Mutane tanufa,

Kallon Hafiz Abbas yayi yace, Inajin tsoron wannan Kiran na Ammi Allah yasa bawata matsala bace kuma, wllahi Kamar kar naje,"

"Ah Dr Taya ko zaka fad'e haka ai Uwa Uwace kaje kawai in Sha Allah bakomai sai Alkhairy,"

Baisake magana ba yanufe inda yaga taje,

A tsaye ya ganta tana famai Kai da komo cikin Hasala tace,"Saboda ka Gama rainani shine sai yanzu zaka zo ko,"?

Kansa A k'asa yace,"Kiyi hak'uri Ammi"

"Rik'e hak'urin ka bana buk'ata Abu d'aya zan fad'a maka shine wallhi idan har kabari Aka d'aura wannan Auren dakai to kasani saidai ka nemi wata Uwar bani ba,"

"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn! Ammi kada kimin Haka Dan Allah ki hukuntani Akan laifukana ta ko wanne b'angare Amma kada kimin Wannan tsatstsauran hukuncin wllahi yamun nauyi zuciya ta bazata iya d'aukar sa ba, Haka ma k'wak'walwa ta Dan Allah Ammi kiyi hak'uri ki janye wannan hukuncin Dan Allah,"

"Dalla can rufamin baki banza shasha Wanda baisan inda yake masa Ciwo ba, yarinya tazama silar barin uwarka A gida shine Kai ko Ajikinka har kake rawar k'afar Auren ta, kafin kazama suriki dama miji garesu sunma Uwarka wannan aikin inataga kazama nasu? Kai ko ciwon kanka baka sani ba wllahi, danma Yana biki ne inda ba biki bane ko damar shigowa gidan Nan Banda Amma Wai dan bakada hankali Ahaka kake son su, to kadaiji na gaya maka wallhi muddin Aka d'aura muku wannan Auren banyafe maka nono na da kasha ba, sannan bani bakai Kuma Allah ya tsine maka Albarka,!!"

Tana gama fad'in hakan tawuce Abunta ranta fes Dan tasan Wannan karon Auren ya hanu Kenan tasan Abbas yana sonta kuma Yana bin duk wani Abu datace koda baison wannan Abun shiyasa ta masa barazana da tsinuwa Amma ba har zuciyar ta tayi ba, gaskiya shawarar Hure ta mata aiki, tin kan Aje ko Ina taga tashin hankali da rud'u cikin idanuwansa Wanda ta tabbatar bazai Bari a d'aura wannan Auren ba, barin gidan tayi duka,

Abbas kuwa tsabar tashin hankali kasa gane Ina yake yayi sama yake k'asa yake duk ya kasa fahimta, kansa wani irin Sara masa yake ga zuciyar sa saiwani tsalle take tamkar zata fasa k'irjinsa tafito waje, zai iya cewa tinda yake baitab'a shiga tashin hankali irin na yau ba, Yana Son Ihsan sonda shikansa baisan Adadinsa ba, saidai duk sonda yake mata baikai na Wanda yake ma mahaifiyarsa ba Uwa Uwace bai kyautu saboda nasa farin cikin ya ruguza na mahaifiyarsa ba, Amma Allah yagani ya fad'a tarkon *SO!!!* Wanda bazai iya cire kansa ba,

Hayaniyar Mutane tafara dawowa dashi Domin yajima da lulawa duniyar tunani

Muryar wani yaji Yana fad'in"Aure ya d'auru tsakanin Hadiza Musa mai gold da Angonta Kamis Sani Attajiri,

Da kuma Abbakar Musa mai gold da Amaryar sa hassana

Yanzu Kuma sai na Uban gayya wato Dr Abbas Musa mai gold idan Yana kusa to ya matso shi kawai Ake jira,

Wata irin zufa ta dinga tsiyayo masa hawaye kuwa Kamar an bud'a famfo Ahankali ya sab'e babbar rigar jikinsa ya jefar da hullar sa ya silale tabayan gidan yafita

Shuru shuru ba Ango ba labarin sa, Abba yafito da kansa ya tarar da Abokan nasa A waje yace,"Wai Ina shi Son d'in yake tin d'azu Anata jiranku,"

Hafiz yace"D'azun Nan Ammi ta kirasa suna wannan side d'in suna magana, muma munga sun jima so magana suke ba buk'atar muje musu shiyasa muka tsaya jiransu,"

Cike da mamaki Abba yace"Ammi kuma? Kana nufin Fullany tazo gidan Nan harta keb'e da Abbas d'in,"?

"Eh sosai Abba suna wannan side d'in Nan suka bi,"

Jinjina Kai kawai yayi tareda bin hanyar cikin sauri

Saidai koda yaje ba Fullany ba Abbas kawai sai Agogonsa da babbar rigarsa zuwa hula da glass d'in idanuwansa sune kawai Ak'asa,

Hafiz! Hafiz!! Hafiz!!! Cikin d'aga murya Abba ya kira shi

Da sauri suka k'araso dukansu

Yace"to Ina Abbas d'in? Shin tare dashi tatafi ne,"?

"A'a Abba ita kanta bamuga fitar ta ba wllahi," cikin Mamaki Hafiz yayi maganar

"Kuje ku duba duka d'akunan da suke gidan Nan yanzu"

Abba ya fad'a yana lek'a wasu wuraren Shima

Ko Alamarsa babu suka dawo d'ayan d'akin suka had'u inda Abba ke kallo C.C.T.V camera ya zabga tagumi

Anan sukaga duk yarda sukayi da Ammi har zuwa bin k'ofar baya datayi tabar gidan Haka shima

"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn yanzu Abba yaya zamuyi Kenan da yawan mutanen Nan dasuka zo,"?

Ameenu yace"ka kirashi muji Mana Ina yaje to,"?

Koda suka kira saiga wayar Cikin Aljihun Babar rigarsa

"Kaga A shema yabar wayar meye mafita to,"?

Mike'wa Abba yayi Cikin b'acin Rai yace "muje za'a d'aura ko bayanan badai bak'in cikinta shine had'a zuri'a da Maryam ba? To wallhi saita had'a saidai ta mutu muje kawai,"

Aikuwa dai hakan ta kasance An d'aura Auren duk da ba Angon,

Bikin Akacigaba inda komai su Hafiz keyi duk Wanda ya tanbayi Ango sai Ace Mishi Yasami Kiran gaggawa ne zuwa Asibiti

Ahaka Akagama Aka sallami kowa,

"Ikon Allah Kamar mafalki yanzu dai Ihsan kinzama Aunty'na,"

Dariya sauran Abokan nasu sukasa

"Ah bawani duk da haka Kina gaba Dani so kece Aunty'na,"

Firarsu kawai suke har zuwa dare inda Angon Hadiza yazo ya d'auke ta suka wuce,

Hakama Abbakar suntare shida Amaryar sa hassana.

Abba kirasu duka suka hallara babban palourn yace,"To komai da zai same bawa daga Allah ne tayu kuna ku farin cikin ba'a kusa yake ba, to Abunda yafaru dai da Abbas shine................. Bai b'oye komai ba ya fad'a musu,"

Cikin damuwa tace,"To yanzu Abba Ina Uncle yaje? Kuma A wane Hali yake,"?

"Bansani ba bansani ba Ihsan amma duk inda yake zai dawo in Sha Allah Kuma ba Abunda zai faru dashi, ki kwantar da hankalin ki kawai, kuje kuyi baccin ku kawai,"

"Amma yaya baka ganin a warware Auren kodan.......,"

"Ya isa Maryam ba Wanda ya isa yasa A warware Kuma sakin na hannun mijinta Kuma Yana son Abarsa so ba Abunda zai rabasu Kije kisaka Ihsan ta cire damuwa ranta komai zai wuce,"

"To yaya Allah yasa mudace,"

Duka Ahalin kwanan badad'i da zullumi sukayi bama Kamar Ihsan

Ammi kuwa ranta fess,

Hure kuwa sai dariyar mugunta take Aranta Dan ita kawai tasan Abunda yasa ta zuga Fullany ta aikata wannan katob'arar.................

*DA GASKE KUNA JIN DAD'IN LITTAFAINA?? TO KUCI GABA DA KASANCEWA DANI KODA YAUSHE,. NI TAKUCE MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR👩‍🍼*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*APRIL 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

_HAPPY EID MUBARAK🌙✨ TO ALL MY FANSSS_

*🅿️81 to 90*

_Second to The last Page in Sha Allah. 25/4/2023 Tuesday April_

......Tafiya yake ga zafin Rana gana zuciya shikanshi baisan inda yanufa sosai yayi tafiya mai nisan gaskiya wanda inda Acikin hayyacinsa yake toda Sam bazai koda kwatanta yinta ba,

Yunwa da gajiya sun fara galabaitar dashi Amma Sam baidaina Tafiya ba,

Cikin ikon Allah sai gashi yabar Abuja da k'afa ya fad'a wani k'aramin k'auye Anan dake mak'ota dasu,

Yana cikin Tafiya kawai saiya fad'i sumamme Agurin,

Wasu Mutane masu Aikin gona da sukabi hanyar washe gari da safe zasu gona su suka gansa,

"Kai kamar mutum nake gani kwance Acan wallhi,"

"Kai Haba iro wane mutum cikin Wannan ciyayi ko Cinnakun da ke wurin ai bazasu barshi kwana nan ba,"

"To ko saidai in gawa ce Amma wallhi kuduba mutum ne,"

"Aikuwa wllahi Amma mugudu kada Musa kanmu A masifa muje mu kira manyan gari kawai,"

"Shi taimakon saika kira wani? Idan yabada Rai fa,"?

"Wallhi kada ka tab'ashi Abu,"

Baiko sauraresu ba yaje kusa dashi hannunsa ya d'aura saitin zuciyar sa eh tana bugawa Amma kad'an ladan bugawar tayi k'asa gaskiya

"Kai Yana da Rai wllahi Amma saidai Yana bakin gab'ar mutuwa duk da Ni ba likita ko mala'ika bane Amma wannan mutum Yana cikin halin Rai ko mutuwa, kutayani na d'agashi naje gida dashi, sannan muje mufad'awa Mai Anguwa,"

Hakan kuwa sukayi,

saidai bayan Mai Anguwa duk wani tainako da zasu bashi hakan baisa ya farfad'o ba kuma zuciyar sa Bata dawowa normal ba, Asibitin k'auyen Aka kaishi saidai ba k'wararrin ma Aikata dazasu dubashi ko masa Aiki,

Cikin masu Aiki Asibitin tace"gaskiya Anan ba Abunda zamu masa Domin ba muda kayan Aiki sannan ba likitoci to kada mutumin Nan ya k'arasa mutuwa Anan better ku Kai sanarwa da photon sa idan Y'an uwansa a kusa suke sugani suzo su kaishi inda zai Sami kulawa,"

"Hakane yarinya kinada gaskiya yanzu Bari naje na kira Mai photo,"

"Okay to kafin Nan Bari Nima na d'auka da wayata mu watsa A duniya ko Adace"

Hakan kuwa ta kasance Abunka da Media tuni Abu ya karad'e duniyar

****************

Zaune take a palourn ta rauka uban tagumi ta lula duniyar tunani yanzu Kusan kwana 3 Kenan ba labarin Uncle ko wane Hali yake ciki oho,.

Umma ce tashigo d'akin tana ta magana shuru Saida tayi tsawa sannan tajita, fad'a tafara mata nashiga damuwar sai ga Abbakar kamar anjeho shi ya shigo shima Abba Yana k'ok'arin fitowa danyaji kukan Ihsan

"Kai lafiya meye Haka ko sallama babu,"?

"Abba labarin Uncle nasamo Yana cikin wani hali inda Ana neman danginsa kaga shi Aketa watsawa a Media,"

Mik'a masa wayar yayi sannan ya kunna t.v aikuwa Cikin sa'a shi Ake nunawa

Kuka Ihsan tafashe"wallhi Umma shine na shiga Uku kamar ma ya mutun ai,"

Cikin sauri Abba yace" muje muje kawai,"

,
Itama Umma balky kukan take cikin rud'ewa tace"Yaya saidai muje tare bazamu iya zaman jiran kuba,"

Atare suka shiga motar suka nufe k'auyen,

"Hafiz Wai kaga Dr kuwa a t.v?," Cewar Ameenu daya kirasa

"Sosai nagani yanzu Haka nafito can zani,"

"Kabiyomun gani waje muje tare Dan Allah,"

"Okay to kafito bakin titi d'in,"

Fitowa yayi suka had'u suka wuce suma

"Yanzu Abunda kikayi kin kyauta Kenan keda kanki ki salwanta Rayuwar d'anki Fullany,"? Cewar baba Habiba dawowarta Kenan daga cirani dama batanan Ake Wannan badak'alar sosai take ta fad'a

Cikin nadama Ammi tad'ago tace"wllahi nima Ayanzu Ina nadama bansan wane Hali yake ciki ba danasan hakan zata faru wallhi da ban Aikata ba kuyi hak'uri baba Habiba wallhi shairin shad'an ne da gurguwar shawarar Hure Dana d'auka,"

"Aikuwa ga inda shawarar Tata ta kaiki gashi ba miji ba d'a Kuma wallhi Bari ganin kece Uwarsa Akwai hakkensa kanki, Shasha kawai wadda Batasan masoyanta ba,"

"Ammi Ammi Ammi!! Kinga halinda Unlce yake ciki kuwa,?

Cewar Hadiza da mijinta ya kawota Domin tinda taga photon take kuka take cewa ya kaita inda Ammi ga ciki jikinta shiyasa dole ya kawota,

Ganin photon ba k'aramin tashin hankali Ammi tashi ga Domin duk cikin yaranta ba Wanda take *SO!!!* Sama da Abbas Domin shi yafi kowa mata biyayya,

"Dan Allah ku kaini nagansa nima,"

ta fad'a tana zubda hawayen nadama,

Dukansu suma suka d'unguma zuwa mota suka nufe k'auyen..

Hure kuwa tinda taji labarin dariya kawai take tana fad'in Allah yasa ya mutu ma kowa ya huta,..

Kusan tare suka iso kowa A rud'e yake cikin su burin su kawai su ganshi

K'auyen ta kwashe motoci Anan suka fahimce shi d'in ba k'aramin Mai gata bane,.

W
Janyo gadon da yake Kai wata nurse tayi ta fiddo musu shi waje Dan taga idan tabarsu wannan yawan nasu sa Ida kashe musu masu jinya had'ida ruguza D'an ginin Asibitin

"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn haka kadawo son,? Lalle *SO!!!* Masifa ne, Musa shi mota daga Nan muwuce Airport can nake son Adubamin yaro na,"

Basu ma tsaya godiya ko jin Yaya Aka sameshi ba suka wuce tin Amota Abba yayi waya Aka yanka musu tickets na mutum 5 ,
Suna zuwa Aka shiga dashi Nan Ammi tasa kuka Akan sai Anje da ita, Amma Abba yace ba wannan maganar bazasu da ita ta k'arasa kashe musu d'a ba, tayi kuka da magaiya Amma Abba yak'i saurarenta tana gani Abba da Umma balky da Ihsan Hafiz da Abbakar suka shiga jirgin ya d'aga sai Misra,

Fad'uwa tayi Agun tana kuka su Hadiza sune suke lallashinta suka maidata gida,.

Acan kuwa suna isa komai yazama ready dama tin suna hanya Hafiz ya sanarwa Abokinsu Dr Mahir wani balarabe,

Suna zuwa Akayi Emagency dashi,

Sosai doctor yayi fad'a daya fito Domin ya gano Zuciyar Abbas tafara kumbura ko bayan hawan jinin da yasamu yanzu ya Kira wani Abokinsa shima yazo sushiga surgery Domin sai an masa aiki, yanzu su koma ma sauki suje suyi Addu'a kawai Domin ba Wanda zai sake ganinsa,

Cikin mutuwar jiki suka koma wata hotels suka samu Nan suka tare kowa da Abunda yake sak'awa A ransa...................

Kuyi manage da wannan Banda change

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

*APRIL 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

_HAPPY EID MUBARAK🌙✨ TO ALL MY FANSSS_

*🅿️91 to 100*

_Final page in Sha Allah,. Ina godiya ga Allah da yaban ikon farashi lafiya kuma yasa ke ban damar gamashi yau lafiya,. Allah yasa darasin da na koyar Aciki ya Amfanemu mara kyau kuma Allah ya karemu, Ameen,.. Ina dad'a godiya had'ida da jinjina ga dikan masoyana Aduk inda kuke Ina sonku masoyana Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 taku ce,_

*28/9/2023 Friday April*

```Note~📝 kad'an daga cikin Abubuwan da wannan littafin yake koyarwa na darasi sune,...... Hak'uri~ Hak'uri babban jigone ga Rayuwar D'an Adam duk mutumin da ya kasance baida hak'uri a Rayuwa to Akwai matsala, hak'uri yana kaika gasamun babbar nasara, gashi dai inda hak'urin Ihsan ya mata rana,....... Next Kuma shine shawara ba kowacce k'awa zata baki shawara ki d'auka ba tinda kunga Ammi Fullany Atunanin ta Hure k'awar Arziki ce data bata shawara batayi nazari ba ta d'auka,.. B'angare Hure kuma saiga sakayya daga Allah daidai da Abunda ta Aikata, shiyasa Ake cewa idan zaka gina Ramin mugunta to ka ginashi gajere, Allah ya tsaremu da Aikata mugun Aiki,... Next So, Ba ko wacce irin soyayya bace Ake nunawa A fili ba, Domin silar son da Abba yake mata yasa suka

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment