Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Asirce Bilky Kuma Aka wahalar da Y'arta, idan kafi son wani daga cikin Jinjinka baka nunawa Afili Domin shad'an zai iya shiga zukatan sauran Mutane suyi b'arna,, hak'ik'a soyayya gaskiya ce Abbas yayi k'ok'ari Allah kabamu masoyan GASKE A dik inda suke, Allah kaimuna k'arshe maikyau mucika da Imani...... Ngd 🙏 Ngd 🙏 masoyana sai mun sake had'ewa a next buk d'ina in Sha Allah Ngd........"```

................. Cikin Ikon Allah da k'arfin Addu'a Aka samu da k'yar Aka dawo dawo da numfashin sa,

Saida yayi kwana 3 sannan Aka samu ya farka ya dawo hayyacinsa saidai yak'i magana da kallo kawai yake binsu,

"Ka kwantar da hankalinka Son Ihsan ta zama mallakin ka tin wannan Ranar saida na d'aura muku Aure," Cewar Abba cikin lallashi

A d'an firgice ya d'ago Yace"Abba ka d'aura Auran fa kace,"

"Sosai Son tin A Ranar ta zama Matar ka meyasa kayi nisa Saboda me zaka nemi illata Rayuwar ka Akan Abunda bawani babban lamari ba,"

"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn na shiga Uku bala'in da zan fad'a sai yafi Wanda nashiga Aba kenan, Abba meyasa ka d'aura? Yaya zanyi da Rayuwar ta,"? Ko mawa yayi ya kwanta idanuwansa na zubda hawaye wani zafi zafi ya keji A ransa, yanzu shikenan zai lalace Ammi ta tsine Masa fa Akan Auran to meyasa Aka d'aura shidai A halin yanzu mutuwa ma tafi masa sauk'i,

"Mutuwa kuma Son? Yaushe kadaina son Ihsan ne,"?
Abba ya jefa Masa tanbayar

Idanuwansa A rufe Domin ganin Ihsan d'in tana kuka ba k'aramin d'aga Masa hankali yake ba,

"Abba har gobe Ina son Ihsan, itad'in wani sashene cikin Rayuwata Amma Taya zanyi da mahaifiyata? Wadda tazamo jigo Agareni Sam bai kamata saboda son na Rayu nab'atawa mahaifiyata ba duk Abunda zanso to Abayanta yake, Abba zan iya hak'ura da Rayuwar ma baki d'aya na mutu Dana zauna cikin fushin mahaifiyata, Abba tace idan nayi wannan Auren to ta...,"

Wani tarine ya kamashi sai jini yasoma fita daga bakinsa

Kuka sukasa dukansu inda Aka Kira likita yace duk sufita waje,

Bayan wasu A wannan duk Awajen suke doctor d'in yafito yace,"A gaskiya Abunda zaifi kawai kuyi masa Abunda ya keso kodan mun Masa Aikin yasamu sauk'i a yanzu bashi zaisa ya warke raunin zuciyar sa duka ba, Inamai Baku shawara tin wuri kuyi masa maganin damuwar da inko ba haka ba to kuna DAV da rasashi,

"Shikenan doctor mun gode in Sha Allah zamu kiyaye yanzu yaushe zamu koma Nigeria,"?

"Eh gobe ma zaku iya wucewa dama D'azun tarine kawai ya sark'eshi Amma da sauk'i muddin dai zaku Masa Abunda yakeso to zai warke,"

"To mungode doctor,"

Washe gari kuwa Aka sallamesu suka dawo gida, tinda suka fito ko sau d'aya bai Bari ya had'a ido da itaba,

"Amma Abba Taya kuka sameni bayan nikaina banace ga inda naje ba,"?

"Sanarwa muka gani wasu sun tsinceka daganan muka hanzarta zuwa, sun baka kulawa gaskiya saidai Case d'in naka yafi na Aikin su,"

"Allah sarki Hafiz zaka gane garin,"?

"Sosai zan gane mana,"

"Inason naje nama mutumin godiya,"

"To badamuwa Allah yakaimu lafiya kawai,"

Ameen, daga haka baisake magana ba..

"""""""""""""""""""""""""""""''''''

"Ashe dama duk shawarar da kike bani Bata Arziki bace? Neman kashemin Aure da D'ana kike? Ashe ke ba k'awar Arziki bace,"?

"Hahahaha to ke A makahon tinanin ki zan baki shawara maikyau ne? Bayan kina cikin daula iri iri Wadda Ni bansame taba,"? Hunmmmm kina hauka Ni wllahi nasoma Abbas d'in ya mutu watak'il kiyi hankali Anan,"?

Aikuwa fad'e ya kaure tsakaninsu da k'yar Aka rabasu,

Tana kan hanya cikin tsautsayi da b'acin Rai gamida nadama batayi Aune ba kawai wata motar ta bigeta Kuma bai tsaya ba,

Mutane ne suka taimaka suka kaita Asibiti

Kariya ta samu A hannu sai k'ananun raununa dayake Y'an Unguwar ne suka kaita Asibiti sai suka fad'awa Y'arta Hadiza

Cikin kuka da tashin hankali ta kira Abbakar ya fad'a Masa

Tare suka isa Asibitin sunan Abbas ne kawai Abakinta

Hadiza kuwa sai na k'uda ta kamata Anan Aka wuce da ita labour room

Abbakar dakansa yazo gidan ya fad'awa su Abba

"To meye nawa Abbakar da har zaka zo ka Fad'amun? Allah ya sawwak'e kawai kadama kabari Abbas yaji Dan karyaje ta Ida kashemin shi,"

"A'a Yaya Kada kayi Haka koma mene ita ai jininmu ce Dan Allah katashi muje,"Cewar Umma balky

Duk Abunda suke fad'a a Kunne Abbas Cikin k'arfin hali ya sauko

"Abbakar muje ka kaini Naga wane hali mahaifiyata take ciki," cikin tashin hankali yayi maganar

Dukansu suka tafi tare

Idanuwanta Arufe suke Amma sai magana take"ku kiramun Abbas ku bawa Alhaji hak'uri ku nemomin Ihsan da Balky Ni Mutuwa zanyi

Da sauri Abbas ya k'arasa inda take Had'ida d'aura hannunsa kan bakinta"Ammi bazaki mutu yanzu ba zakiyi tsawon Rai kina tare damu in Sha Allah,"

Bud'e idanuwanta tayi da k'ok'arin Mik'ewa da taimakonsa shida Umma balky tazauna

Tace"Ashe zan sake ganin ka d'ana? Kai bakayi fushi dani ba,"?

"Ammi kefa Uwace kinada hakke kaina komai kikamun daidai ne bakomai Ammi,"

"Abbas kayi hak'uri nayi nadama na janye duka furucina gareka duk Abunda nayi shairin shad'an ne da Hure, kema Balky Dan Allah kuya fan," saita fashe da kuka

"Kinga daina kuka Aunty'na wllahi ban tab'a rik'eki Araina ba na yafe Miki bakomai ya wuce,"

"Nagode nagode sosai Balky Ina Ihsan? Zo ihsan," mik'a d'ayan hannunta tayi tana kiran Ihsan d'in,

Cikin tausayinta Ihsan ta matso

Rik'o hannunta tayi"Ada nice nashiga tsakaninku Amma A yanzu Nice zan sake had'aku naji dad'i da Aranar Aka d'aura Auran ku koda ba'a d'aura wancan lokacin ba to da A yanzu za'a d'aura, hak'ik'a soyayyar ku Abar burgewa ce, duk Abunda namiki ki yafan kinji,"

Abbas kuwa murmushi kawai yake Yana k'ara rik'e hannunta,

Abbakar ne yashigo Yace"Ammi Hadiza ta haihu fa tasamu macce,"

Anan murna ta kacame.

Da k'yar Akasamu Abba ya hak'ura

Kuma ya maida Ammi Ranar biki Ukku Akayi Dana bikin Hadiza Dana Tarewar Abbas zuwa na maida Ammi,

××××××××××××××××××××××

BAYAN WASU SHEKARU

A tare nagansu dukansu a babban palourn sai fira suke cikin Raha

A yanzu Ihsan ta haihu yaransu 3 Hadiza 4 Umma balky 2

Soyayya Mai tsafta sukewa junansu da kulawa,.

Hure kuwa garin shige shigenta Acan ta had'u da Ajalinta mota tabi ta kanta

Ammi tayi jimamin mutuwar Kuma sun yafe mata.......

ALHAMDULILLAH

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment