Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*ASHRAF_LOVE 💞STORY*

_PAID BOOK 300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

*26/10/2023 Thursday October*

_FREE PAGE 1 TO 5_

..........Samari na hanga gungu gungu ko wanne d'auke da paster suna lik'awa ga jikin titunan garin da cabe cabe wasu har Cikin Unguwarsu da gidajensu duk sun lak'a, ko wannensu fuskarsa cike da farinciki Had'id'a walwala suke Aikin inda wasu kuwa Suka garzaya gurin Masu d'inki Suka k'arb'o riguna da huluna,.

Wani kyakykyawan matashi dabazai haura Shekara 17 ba Yashigo gidan d'auke da sallama Yana Fad'in"Umma! Umma!! Umma!!!"

Fitowa tayi daga k'aramin kitchen d'insu na talakawa d'auke da ludayin miya Ahannunta tace"Lafiya Haris Wannan irin Wannan kiran haka,"?

"Lafiya klau Umma kedai gobe champion d'inmu zaidawo shine khamis hardani yasayamin riga da hula kinga duk da photon yayansa Champion d'inmu gobe zamusa muje filin Jirgi tarbarsa domin zaidawo,"

Tinda yashigo Yana Ihun Kiran Umma tafarka Abacci cikin Razana tafito jira kawai take taji Yabada wani Mugun labari kona farinciki amma Wai yab'ige da murnar Wannan shashan zaidawo wani irin haushi yabata dogon tsaki taja "Mtssswww Andaiji haushi wallahi banza haryanzu bakasan kagirmaba Mtssswww" Takoma d'aki tana mita itak'ad'ai

"Umma kinjita ko? Wallahi kifad'amata tafita harkata banaso,"

"Oh ya Isa haka Mana Haris nagani kagode Allah yakaimu yakuma dawodashi lafiya, kuma Kudaina wannan fad'an naku inba hakaba idan Yayanku yajiku dukanku zaiyi maganinku Baruwana,"

"Amma Umma kina ganin nibaruwana da ita amma Kullum saitashiga harkata, wai batason Ball Kuma wllh Umma duk Sanda tasamu ganinsa Afili ko, Hunmmm wllh data more Kuma dagudu zata soshi Nima Ina fatan Allah yasa naganshi Kafin na mutu,"

"Kajidashi dai d'anwahala kaidashi" tajefo maganar tana Shiga kitchen

Harzai maidamata sallamar yayansu yasa Yawuce abinsu, Umma kuwa dariya tayi dafad'in "maganinku yadawo ai"

"Kinga Ashna zoki kaimun mark'ad'e kibiya shagon Abbanki ki k'arb'o Kud'in"

Wadda Akakira Ashna nabida kallo, bak'ace basosai ba Bak'in maikyaune Wannan zaisa Akiratada Black beauty, Kuma bazaka kirata doguwaba Haka ba gajeruwa bace ba siririya ba kuma ba k'atuwa ba, gashinta dogone bakinta k'arami maikyau tanada beauty point Wanda ko magana tayi zailotsa balantana Kuma dariya, Ashna yarinyace kyakykyawar gaske Wadda Shekarunta bazasu gaza 22 ba,....................

*SU WAYE ASHNA????????????*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*ASHRAF_LOVE 💞STORY*

_PAID BOOK 300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_FREE PAGE 6 To 10_

....Mlm Garba Yanada Mata d'aya yara 4 biyu Mata biyu maza Hussain da husaina sune manya Y'an biyu ne, sai Ashna zuwa Autansu Haris, Hussain baya Wasa ko sakin fuska shiyasa Dukansu suke tsoronsa Saboda yakan had'esu yadakesu, Hassana kuwa tajima dayin Aure yanzu yayanta 2 Hakama Hussain d'in Saidai yakanzo Gidan kodan takawa Yaran birki, Talakawane masu rufin asiri, mlm Garba Sam bayada son abun duniya ko damuwa da Abun Hannun wani hakan Yasa yakeda k'ima idan jama'a, yanada shago kasuwa Yana siyarda Kayan Abinci,...

Dalilin had'uwar Haris da khamis kuwa khamis Daddy ya Aike khamis garin shashancinsa yamanta jakarsa cikin Adaidata d'in Haris Koda yaje gida Yaga Kud'in nan yayita bincike haryagano khamis bayan sungama cigiya da tashin Hankalin b'atar jakar, kwatsam saiga Haris da maihaifinsa sunmaida masa, Kud'ine masuyawa Sosai daddy yaji dad'in hakan sosai yabasu Kud'in Amma Abba Basu k'arb'a ba Hakan yabashi mamaki, tindaga Ranar haris da khamis suka zama Abokai manya, Daddy kuwa ganin Husain Yanada qualifications masu Kyau gun business hakan Yasa yabashi Manager d'ayan company ninsa, inda Haris kuwa yahashi tukin Adaidaita yabiya masa yakoma makaranta, Abba yayi godiya sosai Kan wannan sannan yace,"taimakon ya Isa haka"

Wannnan shine mafarin had'uwarsu dama zumuncinsu,..

*SU WAYE KHAMIS??*

Alhaji Jamil shahararren d'an kasuwa Wanda duniya keji dashi, Yana d'aya daga cikin manyan k'asa wad'anda duniya ke Alfahari Dasu fagen kasuwanci da Kud'i, mutum ne Mai Amana da Gaskiya hakan Yasa yake k'ara habbaka ga taimakon talakawa, Yanada Mata 2 Uwargida Kubra tanada Yara 3 AShRAF shine Babban sai khamis zuwa autarsu husna,

Hajiya Salma Y'arta d'aya jidda

Hajiya Salma macce ce Mai Bak'in k'ishi tindaga yaran Kubra 3 hanakalinta yakasa kwanciya bama Babban mak'iyinta Agidan irin AShRAF domin shine Babban dole idan Alhaji yamutu shine zaigaje dukiya maiyawa hakan yasa take masifar Jin haushinsa duk wata hanyar ganin bayansa tanakai Saidai haryanzu Allah baibata sa'ar d'aukar ransaba Saidai haryanzu tanakan bakanta,.

Wannnan kenan......

CIGABAN LABARIN................

Tinda tafito Kai mark'ad'en takecin Karo da paster d'in Guy d'in sanye Yake cikin Jan sport's da fari gaban rigarsa Anrubuta CHAMPION 1 fuskarsa d'auke da murmushi Hannunsa d'auke da Ball,

Tsaki taja "Mtssswww bama wani maikyau ba sai kurin tsiya, sukuma Y'an wahala duk suncika Unguwa da hauka," tanata masifarta hartakai tadawo...

Washe gari tinda safe Haris yatashi khamis yakirashi suka fita domin shirye shiryen dawowar Champion,

"Ashna waiba Exam garekiba yau kinzo kinata bacci kusan 1:00 fa yanzu,"
Ad'an firgice tamik'e tana Fad'in"nashiga Uku wayyo Umma Baku tasheniba tind'azu wai Ina wannnan yaron nacefa Haris yatasheni,"

"Kema kinsan yau bazaki samu Haris ba tind'azu khamis yazo sukafita,"

"Mtssswww Duka sune shashashu ai,"

Tashi tayi tayi wanka tashirya tsaf Cikin Atamfarta sky blue tasha d'inki tayi kyau Sosai Saidai hijab d'inta tasa, sama sama taci Abinci sannna tafito, tasha tafiya Sosai Amma shuru bako Alamar samun Abun hawa duk ko Ina yayi tsitt, can saigawani yabiyo ta tsaidashi Amma Ina baitsayaba Yace"Saidai kiyi hak'uri yau Kam inkina kwana wurinnan bazaki samu Abun hawaba domin Duka munyi wurin tarbon champion"

Mtssswww"wannnan wane irin bala'i ne hakan?," Kusan Awa d'aya Amma bako Alamar kowa Ranta harya fara b'aci, saiga Kiran k'awarta Ziza tana d'agawa tace"Ashna kina ina wallahi gamunan zamu Shiga Exam in shourt mlm yazo saikinyi Saurifa,"tanagama maganar takashe wayar suka Shiga,

Tamkar ta Aza Hannu Aka tarusa ihu Haka takeji, hakatayi doguwar tafiya harta Isa makarantar da k'afa Saidai abun takaicin duk wahalarda Tasha tana Isa Anagama something tasan malamin bama zaikulata ba hakan Yasa batama rok'eshiba, tsabar bak'inciki batama tsaya magana da ziza ba tasake dawowa Gida K'asa, tana Shiga tayi Zaune k'asan simintinsu kawai saita fashe da kuka tana Fad'in"na tsane wannnan champion d'in gashi Sabodashi nayi loosing exam d'inta wllh Umma natsaneshi banako k'aunar naganshi Duka wallahi,"kuka tasa sosai

Shigowa wasu sukayi da haris Wai wani yabigeshi da mashin Kuma baitsaya gashi haryaji ciwo a k'afa,

"Kingani ko Umma wallahi wannnan champion d'in dukanmu ba alkairi bane garemu duba shima sabodashi Yaji Ciwo yanzu ai saika maye soyayyar da tsana,"

"Ni bashine silar ciwona ba Allah ne kema Allah ne kidaina cewa haka aunty Ashna,"

"Dalla rufamin baki wawa kawai gaka kakusa mutuwa Amma Saboda tsabar mayata Wai Sonai kake nidai wallahi Natsane shi"

"Oh Ashna ya Isa haka maza Kira Yayanku yazo mukaishi Asibiti"

Hakan kuwa Akayi, karaya Yasamu A k'afa take Akabashi kulawa da Gyara Ciwon sai k'ananukan ciwoka..........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*ASHRAF_LOVE 💞STORY*

_PAID BOOK 300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_FREE PAGE 11 TO 15_

Harabar jirgin tacika sosai harsaida Akasoma fidda wasu waje Sannan jirgin yasauka, mutane keta fitowa Cikin jirgin Amma shuru ba champion, masu d'aukar photo kuwa Y'an jarida Ankasa Antsare kowa sai k'yalla idanuwa Yake domin Ganin champion, saida kowa yagama fitowa Cikin jirgin Kafin wasu manyan escort d'insa biyu sufito d'aya rik'e da jibgegiyar rigarsa tasanyi wato jacket d'aya kuwa Akwatine maikyau yajanyo fitowa Sukayi katsaya saida yak'ara kusan 10 minute's sannna yafito tindaga Kan K'afarsa nakebi da kallo harzuwa samansa masha Allah Kawai nake Fad'i domin yahad'u Kyau iya Kyau tamkar shine yazab'awa kansa halitta, farine sol fatarsa tamkar jariri gashin kansa Bak'i sid'ik yasha gyara sai k'yalli Yake idanuwansa d'auke da zarazaran eyelashes Bak'i bakinsa k'arami lip's d'insa Pink gefen fuskarsa yak'awatu da saje gashin gemo Dana baki kad'an idanuwansa sanye Cikin farin glass, sanye yake da suits Green color lights k'afafunsa sanye da takalmi cover shoe's kalan maroon, Kai fad'ar kyawon wannnan gayen B'ata lokaci ne Kawai ku haske yanayinsa dama kyawonsa tacikin Idanuwanku Nabaku damar wannnan...

Fitowa yasomayi Ahankali cikin rangaji da Isa gamida da k'asaita kallo d'aya zakamasa kasan hutu naira tana Magana tindaga jikinsa zuwa kayansa, bayansa kuwa wasu escort d'in duka sake fitowa d'aya d'auke da kofin gold Wanda yaci A wasanda yabuga A Canada sai shek'i kofin Yake, d'ayan kuwa d'auke da laptop da wata Y'ar k'aramar jaka yarato, yana fara fitowa Mutane sukahau shewa da tafi da Ihun gwarzantashi sai champion Allah yak'ara lafiya, Allah Yabarmuna Mai gwarzonmu kowa da Abunda Yake Fad'i photona kuwa yashasu tamkar Sabon jinjirin wata, d'aga musu Hannu Kawai yake fuskar d'auke da Murmushi, Yana Ida saukowa mutane suka k'ara matsowa indayake dataimakon escort d'insa da Sauran security d'in wurin yashiga Mota dak'yar suka Sami Damar Fita Amma duk da Hakan cikin mutane suke, Samari duk sunfito ko wanne sanye da Riga da hula ja da fari kalan dai ta ball d'insa irin Wanda Yake sawa Shida Y'an tim d'insa jikin rigar Anrubuta CHAMPION 1,

"Abokina waikana ganin ikon Allah kuwa? Mutane kamar da Aljanu Kuma sai k'ara yawa suke Kamar yau Suka Fara saninka, Gaskiya ka godewa Allah irin Wad'annan Masoyan haka,"

Kamar bazaiyi magana cikin Isa da izzarsa Yace"Nima ina mamakin yarda natara Masoya Haka a 9jar Bayanni bama mazauni 9jar bane Saidai kawai suga wasana amma bawanda yatab'a ganina a zahiri inaga wannnan yasa Nasamu irin wannnan tarbar haka Amma ba Abunda zance Saidai Alhmdllh Allah shine Abun godiya"

"Wallahi kuwa Uncle gaba d'aya garinnan ya d'auka zuwa Unguwanni dayawa ko Ina kaduba murnar dawowarka Ake, kanada Masoya nikaina Uncle nayi wani Aboki Mai masifar k'aunarka Sanda yagane ni jininkane zokaga murna Yana Rok'ona Kota hotone na nunamasa Kai, yanzu da dashi zamuzo Saidai Kash taronnan yasa yab'acemun nayita kirashi Kuma basamu ba, idan kahuta zankawoshi kaganshi, Uncle Yanada.....,"

"Ohh khamis parrot Sarkin magana, kozaka iyabarina nahuta naji da iya wannnan hayaniyar tawaje,"?

Dariya khamis da Omar sukayi, Sarai sunsan halin AShRAF bayason hayaniya, Omar shine Babban Abokinsa Abotarsu hartamaidasu Y'an uwanjuna, Saidai shi Omar likitane Yanada sauk'i sosai bakamar Ashraf fa,

Saida suka iso bakin gate Suka Shiga sannan Samarin Suka wuce, kowa yana yaba kyawo da mutuncin ASHRAF, Koda sukayi parking yajima Saida yagama Jan Ajinsa sannan yafito, direct inda momynsa yanufa Suka rungume juna cikin k'auna da d'auki domin Yanzu Shekara 5 kenan baizo 9jar ba, Sam bayajin dad'in zaman k'asar kamar Ana zare lafiyarsa yakeji musamman lokacin shiyasa yayi tafiyarsa, k'asaitaccen palourn nasu suka yada zango fira tab'ark'e kuwa sai murnar ganin yayansu da d'ansu suke Shikuwa k'arfin hali kawai Yake Domin duk yagaji ga hayaniya kawai Yana daurewane ganin soyayya da d'auki

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment