Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaki chakud'a min zuria da πŸ•‹ Musulmai?
Ashe dama k'arya kike akan 'yar nan da kikace addinimu ta zo shiga?

madan Gloria ta d'aga mishi hannu. "Dakata Eberi. "Ka dad'e kana tauye min haqqin 'yayana ina ji ina gani ka kashe Moses don yazo πŸ•‹ Musulunta.
To ka sani ni macece mai baiwa yaranta haqqinsu don haka ka sani baka isa ba wallhi.
" Meye laifin Josphen don yaso musulma "Shin kai baka san *SO* ba?
Ka manta mahaifina da naka 'kiyayya ke tsakani Amma ka nace min nima na kafe sai kai duk me ya kawo wannan Amsar a nan ita ce SO. a haka da kyar aka yi Auren mu ko ka mantane?" Don haka duk abinda zaka yi kayi na rantse babu mai hana Auren Yarona.
Cikin tsawa yace "Wallahi sai na kashe Josphen.shi da tsinanniyar Yarinyar nan da ta liqe sai shi.
Harsashe ya d'aga ya saita Meenat da Josphen.
Meenat Wacce tuni yan cikinta suka hautsina.Da gudu Madan Gloria tazo ta k'wak'wme G.Eberi tace, " Josphen ja Meenat ku gudu.....Kasheku zai yi Josphen.
A gigice Josphen yace "Mommy idan naja ta
Mun gudu kefa?
Karka damu dani ka dauketa ku gudu ai anyi muku Buking d'in jirgi " Ku gudu Kashi ku zaiyi................ko a yanzu na mutu raina fes saboda na saka ka farin ciki My Son.............Daram ya kunamar bindigar. ........

*WAYE HAFIZ.?*

Alh.Isma'il haifaffen *Kauyen*K'ereriya ne da ke cikin k'aramar hukumar Charanchi aiki ne ya kawo shi garin Katsina da zama.
Sun had'u da da Alh.Kabir K'araye ne A wajen aiki.
Abotar su ta kasance tamkar yan uwan juna.
Hafiz shine babban d'a a wajen Alh.Ismai'il Alh.
Hafiz ya kasance yaro nutsattsse mai addini.
Sun dad'e suna soyayya da Meenar 'Yar gidan Alh.Kabir K'araye.
Wanda hakan ya faranta ran iyayensu.
K'watsam cikin wata shekara Allah ya aikowa Alh.Ismai'l da mummunan hatsarin mota wanda yai silar rasa ransa a hanyarsa ta zuwa garinsu.
Sun shiga bakin ciki matuqa.
A kuma lokacin ne Alh.Kabir ya soma shirye shiryen takarar neman kujerar Deputy Governor.
K'Watsam duk wannan soyayya da ake zubawa tsakanin Meenat da Hafiz a lokacin kuwa suka had'u da Josphen a k'asar waje wanda ba sai mun b'ata lokaci ba wajen jin meya had'a su ba.
Sun qullah soyayyah ita da Josphen wanda Ganin hakan Hafiz ya shiga rud, ani.
A wani yammaci ya sameta cikin lambun da suke shaqatawa yace.
"Meenat " Don Allah me nayi miki me yasa kike a zabtar dani ne irin haka?
Cikin matuqar farin ciki tace,
"Hafiz kenan kasan shi *So TSUN-TSU* ne ya kan iya tashi daga wannan sheqa izuwa ga wannan Don haka a yanxu sai dai kayi haquri babu d'igon sonka a raina.
Hafiz mutum ne mai zuciya da saurin fushi a fusace ya dubeta." Meenat ni zaki yaudara?
"Ni ban yaudare ka ba soyayyah ce da kai nace banayi Whynot kaje ka nemi wata man ko ana so dole.

"Wallahi Sai kin Aure ni bazan tab'a barin wani ya aureki ba " Meenat.
Ko kuma na sace ki muje chan a d'aura mana Aure.
"kai!Kai!
Sacewa kuma?
Kai Hafiz ashe baka da hankali?
To ka sani wallahi wallahi duk ranar da na nemi " yata meenat na rasa kai ne fitar min daga gida. Tunda kai mutumin banza ne.
Duk ranar da na nemi Mernat A could you depend.


ANDAWO LABARI.
'Karshen free πŸ“” book.
Kad'an daga yadda zata kaya a cikin Paid book.
Ranar da Meenat ta bar gida ta kama.
Satin bikin Hafiz yaje k'auye domin tafowa da shatu.
Yana cikin tafiya a cikin motarsa dai-dai wajen titin yahya madaki wahy.yaci karo da me gadin gidan Alh.Kabir., fitowa Hafiz yai suka gaisa da Baba mai gadi.
Baba mai gadi ya dube gaban motar Hafez sai kuma ya washe bai.

""" Aaaaaaaaaa kace kun shirya da mutumiyar kenan?
Hafiz yai d'am jim kana a ransa yace*duk wanda zai ga Shatu dole yai zaton Mernet ce*
Don haka sai yai murmushi yace "Eh Baba.
Ai kam naji dad'i domin babu wacce ta dace dakai irin uward'akina Meenat...............shiru Hafez yai ba tare da ya ce uffan ba.
_______
K'OTU.
Ayau tafi kullum cika.
Alqli Justice Zannah ya zubawa Meenat 'Yar gata ido kana yace,
" Ke muke sauraro da gaske Hafiz d'nne ya Sace ki kamar yadda mahaifinki ya fad'a.

Meenat ta girgiza Kai Aa ba shi ya sace ni ba
*****
**********************

Da isar Hafiz gida cikin farin ciki yake faman k'wallawa Shatunsa kira tazo taji parin ciki yau kotu ta wanke sa tas!
Sai dai Abu guda ya girgiza Hafiz.wato ya karade gidan tas bata ba alamarta.
Mai gadi ya tambaya ko shatu ta fita?
Baba maigadi yace Eh ta tambayeni ina K'otu Road.
Ta hau napep tatafi..........ga ma takarda tace idan ka zo na baka

Wata zungureriyar takarda yaci karo da ita da sauri ya jawo takardar ya soma da karantawa.
Chark'wal-kwalallen rubutunta ya soma cin karo da shi a cikin takardar duk da cewa yana karantuwa.
Kamar haka:
*Kayi haquri ina k'ara baka haquri matuqa. Ka sani cewa ni baiwarka ce zan iya shiga kowanne hali muddin zan fitar da kai*
*Na sha mamakin irin mugun kamar da *mukayi * da Meenat don haka kasani na* *zab'e da na je kotu a madadin *Meenat don *na fansheka saboda nasan komin k'arfin idon mahaifanta ba zasu iya gane waccece Shatu* ba!*ka sani Meenat din da zaka gani a k'otu ba Meerner ba ce Shatunka kace...*taje da Fuskar meerneer a domin ta fansheka.
............kayi haquri masoyi.

Da ga wannan page na gama Free wa'inda suka biya su za su ci gaba da karatu.

A kwai fa chakwakiya rungutsumi . kar ku
bari a baku labari.....hanzarta akan a kan naira 200 kacalπŸ‘Œ



AISHA ABDULLAHI.
FCMB Bank. ACCTN Number-9187153012


Shedar biya 09162970208.

Ko katin MTN.ta wannan number.
09162970208.

Ga tarin tambayoyi.

Wacce irin rayuwa Shatu zatayi a gidan Alh Kabir.?
Shin Shatu na gano danginta.?
Yaya rayuwar Meener da Josphen da Madan Gloria a Hannun General Eberi?


Ku hanzarta Masoyana kar ku bari a baku labari.


Sabo da masoyan novel dinan ya saka na sake shi akan 200.
Domin da dama sun roqe na rage kud'in book d'inban to Allhamdullh.
Soyaytar da zaku gwada min shine siyen book d'ina masoya .



My WhatApps Number.09162970208.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels








Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment