Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da Waura Alwala.
Ana idar da isha'i sai gashi ya zo na fita muka gaisa yace "kitson da unshin nazo gani" nai dariya "uhm su Ameena na tamin tsiya wai ka kasa haura kwana nawane ya rage?" "Kinga my rabu da wannan Ameena nifa ji nake kaman wata2 ba kwana biyu ba ji nake kamar na janyo kwanakin wlh" na ce "karka damu.." na Wan kalleshi "ni sai naga kamar ka faWa ko ido na ne.." fuskarsa ya shafa a hankali yana kallona "Wazun ne ban Wanji daWi ba amma na ware.." na kwaSe fuska "aa kmm ban yarda ba ni faWamin me ke damunka?" ya ce "Kinga lirinta Baby shi sa banason faWa miki fa yanzu zaki sa kanki a damuwa nace miki naji saui ciwon cikina ya tashi wlh amma naje Asibiti don har ruwa ma suka samin.." cike da damuwa nike dubanshi don nasan za'ai haka da yer in ba ciwonsa ne ya tashi ba wannan zurun da yayi.. na ma kasa cewa komi don abin yana matuar damuna in ya cimmasa ba yai ta daWi, "Baby..!(ya kirani da arfi, Ina can tunani banji ba) please ki bari mana da nasan haka ne ma da ban zo ba na ce "ya hauri na dena" ya hau kan mashin Winsa "zan tafi" kamar nace karka tafi amma ba yanda zanyi, ido ya zuba min kamar ya shiga zuciyata "ko kar na tafi?" na ce "aa," "ok to maza je gida in na koma zan kiraki kinji Babynah" na ce "to." da Waga masa hannu shima haka yaja mashin Winsa ya wuce har na daina hango shi, afafuna suka sage a wajen da yer na jasu na koma ciki.
Nagama komai nawa na Al'ada kafin na kwanta, ina zaune ina addua naji Ring din wayana nasan shi ne lokacin su Ameena duk sunyi bacci, na shafe duk jikina da addua kafin na Wau wayar da sallama.. ya amsa muryansa duk tai sanyi na ce "ya kaje gida..ya jikin naka?" ya amsa "da saui." "Kasha magani?" ya ce "ai saida mama ta matsamin na sha" na ce "yawwa tamin dai-dai "hmmm daidai ko? don kinga banaso ko?" na ce "aa wlh banaso naga kana wannan ciwon me wahalarwa tsoro yake bani gwanda ka dinga shan magani Allah yasa kaffara ne a gareka ya yaye maka."
ya ce "ameen thanks wifey jibi war haka gani ga ki" na rufe fuskata kamar yana ganina, "bakice komai ba?" na ce "umm," "Hmmm sarkan kunya.. amma mun kusa rabuwa da ita ai," ni dai bance komai ba ya gama zancensa mukai sallama.

Washe gari gida ya kacame da hada_hada ana gobe Waurin aure anata haWa kayan girki masu gyaran shinkafa nayi masu gyaran kayan miya maota duk an shigo taya.aiki su Waleeda anata hada_hadar gwada Winkunan da suka karSo nikam duk jikina yau a mace yake tunda na tashi banajin wani warin jikina duk yai sanyi bansan me ya sa ba ko jimamin barin gida ne? Da su Ammata?? Allahu aalam.
Can da yamma muna zaune gidan maman Ali nan maotanmu (don nan muka koma saboda gidanmu ya cika da bai ba masaka) na tuna da wayata da tun safe na manta da ita a jaka kuma tana silent.. nai maza na Wakko,18 missed call nagani duk daga Sir,na rie baki da mamaki yaushe yamin wannan kira? ina ina haka? Ina cikin tunanin kuwa Wan halak se ga kiran again na Waga da sauri.. da sallama "Baby Ina Kika bar wayar taki Ina ta kira tun safe no Answer,?" na ce "wlh bama ma gida muna maota kuma wayan yana jaka tun safe ban Wakko ba.. na gaisheshi ya jikin naka?" ya ce "da saui tun jiya be sake tashi ba se da Asuba yaWan murWamin ko masallaci banje ba ma amma da saui dan Har na tashi ina gidan su Muhd ma saboda gidan jamaa" na ce "ayya to Allah ya ara saui" Ya amsa da Ameen mukai sallama akan in ya koma gida da daddare zai kirani na ce "to.." ya ce "ko inzo? na ce "aa ka huta kaga bakada lpy mu yi waya kawai" ya ce "bakya son ganina kawai na ce "aa fa wlh" "ok naji sai munyi waya ko?" na ce "eh." mukai sallama.
A gidan maman Ali mukai sallan isha'i kafin mu haWa yanamu yanamu mi gida Wakina muka sha re duk da da kwai bain da zasu kwana a Wakin na shiga Wakin Amma nake faWamata Sir ba lpy, ta ce "ayya Baa be sani ba tunda be mata zancen ba yakamata a faWamasa Kam. aya Habeeba ke tambaya me ke damunsa? Amma ke bata labarin ciwon nasa tace "ayya bamu taSa sani ba amma Allah ya bashi lpy yasa kaffara" muka amsa da "amin..." Sallamar Baa muka ji Amma ta ce yawwa gashi nanma ya shigo Bara na faWa
masa ta fita take faWa Masa ya ce" ayya be sani ba gwanda da aka faWa masa yanzu bara yaje ya dubashi ta ce "to saika dawo."
Yaje ya duboshi har gidan nasu ya fito suka gaisa yaga jikinnasa da saui sosai. ya ce "to alhamdulillah Allah ya qara maka lpy ai ban ma sani ba yanzu na shiga gidan suke faWa min ai da tun rana zanzo," kansa a asa ya ce "Ai ba komai" "sannu Wannan kaji?" ya faWa cike da tausayawa "ameen Baa"l jikin ma ai yayimin saui don Wazu ma bana gidan" ya ce "ahh Masha Allah jiki Yayo daWi tunda har ana iya fita Allah ya ara affuwa". Ya amsa "Ameen" da Wan rissinawa sukai sallama ya wuce.
Ina kwance mun gama firanmu naga kiransa, na Waga ya ce "mesa kika faWawa su Baa banida lpy alhalin na ce miki naji saui kinsa ya taso ya sha wahala ko Baby?" na ce "aa dama yayi niyyan zuwa" "ok yayi, ykk ya gjy?" na ce "Alhamdulillah ya jikin naka?" "na ji saui kam don har ma na firfita ban zauna a gidan ba kuma nasha magun Guna" na ce "ah to masha Allah abu yayi daWi" ya ce "me Kika shirya wa goben tamu? don kinsan ranar tamuce "na ce nikam ka daina faWa Allah in na tuna gabana faWuwa yake," "au aikam zai yi abinda yafi faWuwa daga magana sai ki wani ce gabanki na faWuwa?" na ce "wlh dgsk nake maka" ya ce "hmmm zama ki dake ne ahto..." hiranmu muka cigaba da yi dan ranan ji mukai kamar kar mu rabu da juna saboda tsabannM`Jڔܔh{Kh{KnHtH h{Kh{Kh{Kh{KCJaJh0Uh{KA B [
\


{ | D E 
t

vw !:gd{K<~,&""F%J*N*+..///>0>01J3L34D4456.88R9:(:|::;==>~??ABDDXFZFH&J&J(J,J.JzJ~JLMNOPVSV.Z]]_@``acdef$g*iRkTkkll*m^o@qLtuwxzzj|p|&n…ʅ2b|~̆ΆΆxVbzdz |6z  
8zhZ
nVL #v.d2H3I37>BCGLatbbbbb(cXcrctccccc firan tayi daWi mu ne har kusan Waya da rabi sannan ya farga mukai sallama akan zai kirani da safe kafin a tafi Waurin auren tunda na safe ne, nai Addua na kwanta.
Ya kashe wayan da murmushi kan fuskarsa yana tuna Baby komi nata birgeshi yake she's very young bata da matsala da kowwa, ga kawaici da hauri,
[9/17, 14:59] E*O*W: SAAR ZARE

BY
NA'EEMARH SADAU=؟

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
FREE BOOK=

ELEGANT ONLINE WRITERS
'


Page 9 __10

Hauri ta cigaba da bani har innar ta mu ta saka baki da yimin nasihohi masu ratsa zuciya, "da naga ba sarki sai Allah dai haka na haura, domin shi kansa ya fi buatar addu'a a halin yanzu.
Kwana 2 da haka aka sallameni don na ji saui kam ba laifi muka haWa yanamu-yanamu mukai gida, bainmu kam yan biki duk sun tafi tunda kusan kwana goma kenan da mutuwar kuma duk sunzo dubani lokacin ina Asibiti, sai ragowar an uwana su Yaya Habiba su kaWai suka rage su ma muna dawowa suka fara shirin tafiya washe gari, gida ya rage daga mu sai mu,
Bayan komai ya lafa ne Baa ya sa Amma ta Wauke ni muka je har gidan Maman Sir domin daWa yiwa juna gaisuwa sannan kuma da zancen Kaya za'a dawo da su, haka ko akayi muka shirya muka tafi ni da ita, muna shiga gidan da na kalla Wakinsa na zaure naji idona yai rau zan fara kuka ta kalleni ko da hararata "za ki fara ko? saurin girgiza kaina na yi da sa bakin hijab Wina na goge wallan muka arasa shiga tana zaune kan tabarma da wasu mata kamar dai yan uwanta don suna kama muka arasa da sallama da fara'a suka shiga amsawa don sun shaidamu "Bismillanku don Allah ku shigo ga guri" aka nuna mana tabarmar da ke shimfiWe tsakar gidan, muka gaisa da yima juna ta'aziyya nima na gaeshesu kaina a asa suka amsa da yimin ya jiki? "da saui" na amsa musu Amma ta gabatar da abinda ya kawo mu kan zancen kayan lefen Mama ta ce "ina? ai ba abinda zai sa a karSi kaya tunda shi ya bayar da hannunsa babu abinda zaisa a karSesu Amma ta ce "ina? ai bazai yiwu ba saboda Babanta ne ya tasomu takanas kan zancen kayan nan, dan haka ai ba zaiyiywu muje mu ce masa Haka ba ko? suma suka saka baki amma tunda Mama ta dage aka ce to a raba biyu yarinyar ta Wau rabi Maman nasa ta Wau rabi aka tsaya a kan haka nikam a zuciyata na ce "dama ta rie gaba Waya don in ina kallon kayan su na daWa tunamin da shi" muryar Mama na ji ta na min magana "kiyi hauri kinji ata? ki tayi masa addu'a kekuma Allah ya yimiki zaSi na gari ya baki wani wanda yafishi Allah ya jiansa yayimasa rahma ya haskaka abarinsa da duk Al'ummar musulmi ya sa ya huta" duk muka amsa da amin, kafin muyi haramar tafiya gida.
Amma ta gama zayyanewa Baa komai, ya ce " to haka akai? ba matsala tunda sun ce hakan sai a yi hakan,
Haka ko akai aka raba kaya biyu aka kaimusu rabi aka ajiyemin rabi duk da ni ko kallonsu ma wlh bana son yi saboda Wacin da na ke ji a raina haka aka haWasu aka jimilce su waje Waya a Wakin Baa.
WANNAN KENAN, RAYUWAR DA NAI DA SIR TA RIGA TA WUCE YA ZAMANA KAMARMA BANYI BA, TUNDA BABU SHI.
KO WACE IRIN RAYUWAR ZAN SHIGA NI ALIYA?, KO DAWA ZAN KUMA HAUWA? KO MENENE ZAI KUMA FARUWA DA NI?,.
HMMM KARKU MANTA SUNAN BOOK IN SAAR ZARE!

&&& &&& &&&
TWO MONTHS LETTER
Alhamdulillah kwanaki suna shuWewa hakama satittika da watanni komai ya canza min na game da rayuwata na ga canje sosai babu abinda zan ce ma ubangiji na sai godiya duk da babban rashin da nayi, cikin nasarorin da nasamu har jarrabawarmu da fito nayi jamb har an bani admission a university shirye-shirye dai komai ya kammala don harna fara zuwa makaranta.
Ina hanyar dawowata daga gidansu Hamida awata na karyo kwanar layinmu naji ana yin Horn a bayana, ban tsayaba don bana zaton da ni ake, da naji abin ne yayi yawa na dakata ya wuce naga shi ma ya tsaya ya fito, ganin mutum kawai nai a gabana baya na matsa ina Wago kaina kallo Waya nai masa gaba na yai wani irin matsanancin faWuwa! don ko cikin maye nake naga wannan fuskar sai na shaidata ballantana da hankalina ras,
Baya na fara ja cike da tsoro da firgici!, dariya yakeyi da biyoni yana daWa yayata ya da tafa hannayensa, nikam a lokacin ina.. nakai linta saboda tsananin tsoro da firgici ji nake kaman na saki fitsari (don ni dama gari banza abu kaWan na iya firgita ni balle babba) bai fasa biyoni ba haka ban fasa matsawa baya ba, baki na kakkarwa yake inaso na buWe shi nai magana amma kamar an kullemin shi na juya gabas da yamma kudu arewa sama da asa ba gurin gudu balle tsira, ya Kuma tuntsirewa da dariya sannan ya wani mugun haWe rai kamar bai taSa dariya ba asalin kalar sa kenan ya fara magana da kakkausar murga "Aliya kinyi tunanin kin tsira daga gareni? Kinyi tunanin zaki iya gujemin? to arya kike! wallahi wallahi wallahi! ko mutuwa kikayi sai na sa an haomin gawarki a asa kinji na rantsemiki bazan taSa barin ki ba kuma al'awarin da na Wauka a kanki sai na cikashi kinyi tunanin na ta fi ko? to naje kuma na dawo duk inda kike ina biye da ke duk wani abin da kika taka ina sane da shi kuma duk wani abu da kike SAAWA nikuma ina warwareshi ke da har wani tunanin yin aure kike ko? to kinyi na banza don wallahi ko da an Waura sai an warwareshi a take....." irin waWannan maganganun na razani da firgitarwa ya dinga rattabominsu yana gamawa ya juya tareda cewa in jirayeshi ya hau motarsa baWe ni da ura ya ara gaba yin kuka ma ashe rahma ne alokacin nidai banji ko Wingo hawaye ba.
afafuna da yar na iya jansu zuwa gida lokacin an fara sallar magriba nai alwalawa nai wuf na wuce Waki ban bari kowwa ya ganni ba.
Har aka idar da isha ban fito sai da aka zo cin abinci sannan Amma ta kirani na fito da ganina tasan ina cikin damuwa sai da muka gama cin abincin ta ke tambayata "ban dawo da wuri ba me ya sameni?" banyi auron baki ba na juye mata duk abinda da ya faru na haWuwa ta da shi sai a sannan naji kuka ya taho min, Amma kam ta ma kasa cewa komai illa kallona kawai da ta ke da ambatar "innalillahi wainna ilaihirraji'un!", ta nisa da cewa "bara babanku ya shigo", bata ida rufe bakinta ba yai sallama, "yawwa Baa dama kai muke jira ynzu" ya ce "gani ai nazo Allah yasa lafiya?", "ba lau ba", ya zauna da cewa "ina jinku", Amma ta juye masa tass abinda na faWa mata shi ma salatin ya ja da innalillahi wainna ilaihirraji'un!, wannan bala'i da ya tunkaromu ubangi kai mana magani ya Allah bazamu iyaba Allah ka iya mana ta ce "Ameen, meye mafita yanzu? " Ni kaina bazance gashi ba wlh saboda gaba Waya kaina ya kulle Allah nan dai da muka faWawa shi zai kawo mana mafita akan wannan mutumin.. ni kwata-kwata na manta da lissafinsa ma a rayuwata ashe shi yana biye da mu? to ta Allah ba tasa ba Allah ya karemu daga sharrinsa Amma ta amsa da "ameen da cewa nikam na ce ga wata shawara ko garin nan zaka bari da ita akaita zaria gidan Abbansu ko Kaduna, ko ya ka gani? ya ce "eh kema kin kawo shawara mai amfani amma bari zanyi shawara da su.
A haka aka yanke maganar Baa ya ba ni hauri sosai sannan kuma nai ta addu'a, aka tashi kowwa ya nufi makwancinsa,
Kusan sati na Waya ina gida ban fita ko ofar gida balle makaranta yau dai na ke sa rai zanje na duba timetable ina da lecture by 2, don haka nai shiri na faWa ma amma anjima zani makaranta ta ce to "na kula Allah ya tsare.
Lokaci yanayi na shirya na samu a daidaita har ofar makaranta ya ajiyeni, ina shiga da Hamida na fara haWuwa sun fito daga tasu lectur Waya da rabi zata je capteria, da mamaki ta ke kallona "wai dama kina tafe? ai niyyata yau ana tashi sai gidanku inji me ya faru yau sati guda kenan bakya zuwa school, ni rabona ma da ke tun ran da kika zo gidanmu" na ce "hmmm Hamida baza ki taSa ganewa na" "kamar ya bazan gane ba? fahimtar dani," na ce "mu samu wajen zama muka arasa capteria ta tambayeni me zanci na ce " ni a oshe ma nake, ta sa aka kawo mata wainan flawer, na fara bata labarin abinda ya faru da ni
Wai waye ma wannan mutumin (Kabiru shi ne asalin sunan sa amma anfi saninsa da Oga KB wasu ma Ogan kaWai su ke ce masa tun ina Secondary School farkon SS1 na haWu da shi wai yana sona ya zo har gidan mu ya tari ba ya faWamasa shi kam bai aminta da tarbiyyarsa ba kwata-kwata domin daga ganinshi kaga haka-haka kansa ba alau ba bawai na hauka ba kamar Wam shaye sannan bashi da mutunci baya ganin darajar kowa ana tunanin ma ko Wan daba ne don har yara gareshi masu take masa baya.
Baa ya ce bai aminta da shi ba yaje can ya nemi wata ba ar sa ba, aikam ya tada balli akan shi baa kawo masa raini shi waye da zai faWa masa ba daWi, ke aramar magana sai ta zama babba har da su zuwa Police station ya kai ara ya haWa sharrinsa har sai da su Abban zaria suka zo aka samu da yer aka warware, da yaga bai samu nasara a nan ba ya sake zuwa har gida ya aremana tijara ya ce kuma zai tafi lo ba jima ko ba daWe zai dawo kuma wlh sai ya auri Aliya mu rubuta wannan mu ajiye! ya gama tijararsa ya tafi ya barmu da zullumi aka rufe maganar.
Tun ana saka ran dawowarsa kwanki shuru watanni, har shekaru shi ne sai gashi tsidik ya faWo lokacin da ba mu taSa zatonsa ba don a tunaninmu ya manta da mu)
Ta ce "taS wata sabuwa wannan bala'in ne Kuma ya dawo? ta Allah ba tasa ba aniyarsa ta bishi na ce "Baa ma yace zariya zan ko ma ta ce "ya fi saui don ba aramin hatsabibi bane bazai barku ku huta ba",
Lokaci har ya so ya uremana na shiga class a gurguje muka kammala har an shiga ma.
arfe biyar dai-dai muka fito mukai sallama akan zata shigo gidan namu gobe tunda ba makaranta, ina tsallako titi na samu Adaidaita wannan kam Wan mutunci bamutsaya ja'inja ba ya amince kuWin da na faWa masa ba kamar sauran ba su zanga ma kuWi kamar na wace da wani ma a ciki na shiga, munyi nisa munkusa zuwa layin gidanmu naji an shaa min wani abu a hand kie oarin wacewa nake ya daWa dannamin shi a hancina mutumin da ke zaune kusa da ni naji na fara layi idona yana wani luuu wata atuwar jif ta tsaya suka cicciSeni da sa ni a ciki tun daga nan ban ban sake sanin what's going on ba.
Tunda aka idar da sallar magrib Amma ta ji shuru duk da tasan wani lokaci ina kai haka saboda go slow amma yau abin yayi yawa har akai sallar ishai suna zaune a tsakar gida ita da su Al'mustafa tana jiran shigowar Baa, ranar har wajen tara bai shigo ba sai tara da rabi sannan ya gansu zaune jugum-jugum "lafiya har yanzu ba kui barci ba?", "Ina fa lpy Ummina tun rana da ta fita makaranta bata dawo ba har yanzu", kamarya bata dawo na? Kuma an tambaya ba inda ta biya? amma ta ce "ina zata biya? ni nasan bata zuwa ko ina sai dai in Hamida ta bi gidansu "to a kirata mana a ji" Amma ta Wauko wayarta Allah yaso tana da lambar tata ta tana Wagawa ta tambayeta Baby ta biyota gidansu ne ta ce "aa tun yamma da suka rabu a makaranta
bata dawo ba?" ta ce "wlh Hamida kinga tunda tabar gidan har yanzu amma bari zuwa safiya zamuji meke faruwa akai Hamida ta ce "to Amma Allah yasa Alkhri INSHALLAH zanzo goben ta ce "to Allah yayi Albarka.
Baa ya ce "bata je ba ko? "eh wlh" innalillahi wainna ilaihirraji'un faWin tashin hankalin da wannan ahalin suka shiga a wannan dare bazai misaltu ba.
[9/19, 19:24] E*O*W: SAAR ZARE

BY
NA'EEMARH SADAU=؟

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
FREE BOOK=

ELEGANT ONLINE WRITERS
'


Page 11 __12

Haka suka kwana da jimamin abin a ransu.
Washe bayan an idar da sallar asubahi Baa ya wuce police station yai report duk abinda ya faru ya sukai masa tambayoyi akan yadda al'amarin ya faru duk ya faWa musu suka shigar sanan suka ce "ya jirayi zuwansu zasu zo akan binciken ba da jimawa ba" ya ce "to da godiya sannan ya fito.
Yana fitowa ya kira Abban zaria da Baba Alaji ya faWa musu har ma ya kai ofishin an sanda suka ce "zasu zo inshallah asan me yiwuwa don wannan babban al'amarine ba na zama ba" ya ce "to da gdy sukai sallama ya nufo gida.
ya na shiga tarar da su zaune sunyi jugum kusan arfe goma ko karyawa ma ba su yi ba, Amma ta tare shi da cewa "ya? anyi nasara?" zama yayi da cire hularsa "mun dai sanar da su an shigar da duk bayanan sun ce kuma za su zo, na kira su Baba Alaji suma na sanar da su" ta ce "to.. ni na ma rasa me zance innalillahi wainna ilaihirrajiun wannan masifa Allah ya taaita mana ita Allah ka kawo mana mafita don sunayenka tsarkaka dan darajar Annabin rahma ya arhamarrahimin ya rabbal alamin". suka Waga hannayensu da amsawa "Ameen".
miewa yayi da shura takalaminsa ya Wau hularsa ya sake fita. Yana fita Hamida ta shigo da sallamanta Amma ta amsa mata da cewa "bismillah shigo mana Hamida", arasa shigowwa tayi da zama kusa da ita kan tabarmar ta gaisheta "Amma ya muka ji da wannan abu da ya faru"? har yanzu ba a ji labarin komai ba? ta ce "kedai bari ba abinda aka ji wlh an dai kai ofishin an sanda.. wai ya kuka rabu jiyan"?  wallahi nidai Amma ana ta shi daga lecture muka rabu don Kinga a jiyan ma ko tsayawa ba muyi ba saboda muna fitowa titi tare da ita mu tari a daidaita to ni jiyan zani Office Win Secretary bayar da takardu ta ce zata wuce kawai ba zata iya raka ni ba har nake cewa zanzo ma yau wlh tsakanina da ita kenan", nikam Amma ina fa zargin mutuminnan da ta ce ya dawo ta ke bani labarinsa jiya a makaranta Anya kuwa..? Amma ta ce "Kuma fa Haka ne duk da zato zunubi ne amma akwai Alamar tambaya akansa "to Allah gamu gareka ka kawo mana Wauki,ta amsa da "ameen mamanmu ma tana hanya tace za ta zo, don Allah Amma karkisa abinda zai dameki a rai kinji ?. "inshallah zanyi oarin ganin na cireshi a raina.
Kafin ka ce kobo gari ya Wauka na Sata ko ina zancen ake yi, wai nidai iftila'in da ya sameni kenan daga wannan sai wannan, an uwana ma duk sun sani har ma sunzo su Abban zaria ma sun daWa zuwa wajen an sanda dayake angansu su Manya ne aka daWa Waukan abin serious dan har an zo anyi bincike kuma daga bayanan da suka samu ana zargin wannan mutuminne saboda an san bani da abokin faWa ko gaba a unguwar balle ayi zargin kowwa, dan haka akansa zasu zurfafa bincike suka ce "to" da dawowa gida ana daWa tattauna yanda zaa Sullowa wannan saraen al'amarin,
Amma ba ar aramar damuwa tashiga ba duk da yaran suna mata faWa akan ta daina damun kanta da yawa kar ta jawa kanta wata cutar Baby addu'ar ta kawai ta ke buata Allah yasa ta faWa hannu na gari ya kareta ya kiyayeta a duk inda ta ke ya bayyanata cikin Alkhyrinsa ire-iren faWan da su Yy Habiba kan yi mata kenan suna kwantar mata da hankali, itama takan yakice abun a ranta amma wani sa'ilin in ta kasance ita kaWai ko cikin Waki bata iya jurewa saboda Satan Wa sukutum guda ba wasa ba tunda
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment