Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ganku sai na fasa kanka with this gun, amewa yayi da sara masa don daga gani yau Oga ba saui ransa a Sace yake kafin suka tisa eyata akai waje da ni, a wata mota Saa wulk! Glass in ta ma haka baka ganin komai a cikinta suka cillani, da matar da murfin aka rufe sannan suka zagayo suka shigo. wani abu naji kaman powder kaman hayaki an watso min a fuskata da aka dannamin shi a hanci da hankie hannayena biyu na sa ina oarin SamSare hannusa kafin nai oarin hakan ma har na shaeshi, kaina naji yana juyamin kamar ana hajijiya da ni sai kuma na daina gani gaba Waya daganan ban sake sanin me ke faruwa ba.
CI GABAN LABARI 1
Hawayen ta ta sha re da suka gama wanke mata fuska sharkaf, Ahmad ne ya kalleta shima hawayen ne a fuskarsa duk dauriyarsa irin ta namiji amma sai da ya zubar mata da hawaye "Ummie don Allah kiyi shuru kiyi hauri duk wanda yayi wa wani zalunci Allah bazai taSa barinsa ba ko bakice komai ba tun a duniya Allah ya ke hisabi kuma ba gashi kin gani ba?Allah ya yimiki SAKAYYA..? sukuma sharrinsu ya koma kansu? please Ummie na roeki kiyi Hauri kinji,?
Abbansu da tunda ya fara magana bai tanka masa na ya taso ya tsuguna kusa da shi da girgiza kafaWarsa am sorry my son ya isa kaji.. ya isa bar kukan haka kana hana Ummin taka kaikuma kana cigaba da yi? ta ya zata daina? kaga lokacin sallah ya kusa ka tashi ku tafi masallaci da an uwanka nima yanzu zan fito" ya Wago idanunsa da sukai ja ya kalleta sannan ya maida dubansa ga mahaifinsa "please Abba ka sa ta daina kukan ka ji" "zata daina INSHALLAH my Ahmadina ka ji maza tashi ya miar da shi oya Abdallah Abulkhairi ku je masallaci zan rarrashi Ummin ku zan taho yanzu kunji ko? suka Waga kai a hankali Ahmad ya ja hannunsu sukai waje,
Kan kujerar da ta ke zaune ya arasa durusawa yayi an gwiwoyinsa ya Wago haSarta ya sa harshensa sai da ya lashe hawayen tas sannan ya fara magana cikin nutsuwa a hankali, "ya isa haka ummu Ahmad ki daina kukannan haka duk abin da ya riga ya wuce bazai taSa dawowa to na menene kike wannan abin kuma..? na menene..? har kina sa aanki cikin damuwa kema kisa kanki sai kinje wani ciwon ya kamaki? ya isa haka kinji wifey? ta Wago narkakkun idanunta da suka daWe da jiewa hawaye ta zuba masa su "duk sanda zan tuna labarina sai na zubar da hawaye na kasa mantawa a zuciyata dai-dai da wayar zarra shiyasa banason tunawa ko kaWan.. wlh ba don yaran nan sun matsamin ba kaima ka tayasu roona da banga abinda zaisa in kuma tunashi ba.."
Hmmm rikita rikita, cin Amana, soyayya da auna, cukurkuWar saraen zare yadda nikaina na kasa warwareshi sai a SAAR ZARE!
Domin samun cigabansa a tuntuSi na'eemah sadau a 08037236567
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
ccFehtt@uvwVxxxx:y|P6@j,T4ܨ:شPRZĶBDFbdпd,46~`bb F
"p f !#4&*- ..009<zBEFTFVF^FFFFGGFGHGdGfGNUVbZ\]^ _bghiir"sv{Ƈȇֈ؈LNP8X dgd{KPRJܔ dgd{K,1h/ =!"#$% 
s666666666vvvvvvvvv666666>6666666666666666666666666666666666666666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62&6FVfv2(&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv8XV~ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ OJPJQJ_HmH nH sH tH N`N Normal dCJ_HaJmH nHsH tHTA`T Default Paragraph FontOJPJQJ^Jfif Table Normal :V 4
l4a OJPJQJ^J(k (No List PK![Content_Types].xmlN0EH-J@%ǎǢ|ș$زULTB l,3;rØJB+$G]7O٭V = C?hv=Ʌ%[xp{۵_Pѣ<1H0ORBdJE4b$q_6LR7`0̞O,En7Lib/SeеPK!kytheme/theme/themeManager.xml M
@}w7c(EbˮCAǠҟ7՛K
Y,
e.|,H,lxɴIsQ}#Ր ֵ+!,^$j=GW)E+&
8PK!@theme/theme/theme1.xmlY[F~/?;I,[6I d
4Ιo9HzQD#p[RrؘӖ{o/4\ e1n k~rG
1)f8kDHi2-t ~#ZJbH:1Ʉ3.ݥXp90@ƆŽ o^^ɜPP
yu)&,j-BYR$H O8@$#
obaT)KU/:RA;i֒0CG 9xu5'O_<ٳfs+W
Ou?}ϋ/oө\ǿ7.U(N{!0wnc.` 0DDhSb$g@Z ,6x?a2f}h%(ܔsia}d"td;@|Kl.4P 411!F\(aM8D!VF7HyYBw:VG&
D-䇘aE6CQ={H6E2q=. SLcm6X 3Ed"Am>c:E3v@P~Ds |w< SZ2O,Q 5y;y=eEG펍|\P M7$|n]ɇ]4`U6G(^_W -v]mޣ{ t q}Е}vr i0 D3]d3Sx:8}d-i*xqCZ}WlqyI@^6Ij!Q_ sZ{aѴhHTmjyV`f 4֕q˭U}( T
""pP\<
4V+ ,&ʇFn&O&x$k#2)(|֫`iA8>v VMru6Ds3
U]Ӯb 65y2ĠizO{]rK[']u4j j KFޱ\$4կ-ݮ-`R֫&}`A<"xNW
@IRـ[n
8r iK~ *~P(5^zBoW m߯{~T@caT.}x
E5&Zi2bQ/,EE\})WqZ߬6;BnQhN[ ~79R`]
ZQJ~Y{J۫=$SbUvPK!
ѐ'theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsM
0wooӺ&݈Э5
6?$Q
,.aic21h:qm@RN;d`o7gK(M&$R(.1r'JЊT8V"AȻHu}|$b{P8g/]QAsم(#L[PK-![Content_Types].xmlPK-!֧6 0_rels/.relsPK-!kytheme/theme/themeManager.xmlPK-!@theme/theme/theme1.xmlPK-!
ѐ' theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]

TDܔ>0&JlΆ cb0iܔKLMNOP8@0( 
B
S  ? #=?@GHNOQkpqvw
"#%&*BHIQRVWZ[_hopy} 
"(.2:>DEK^bcilrswx|}!"'045:>BCGHOQTUXY`ahimvz|
!%)*,-127EIJPT[\bhjkoy
M 7777777777777778888 8888888#8$8&8'8)8*8384878;8=8>8C8D8K8L8O8P8V8W8Y8Z8^8_8e8f8k8l8s8v8}88888888888888888888888888888888888888888999 999999"9#9(9)9/909495999:9?9@9C9D9I9J9N9O9T9U9W9X9^9`9b9c9f9l9q9r9w9|999999999999999999999999999999999999999::::::":#:(:):0:1:8:9:?:@:B:C:H:K:N:O:Q:V:[:d:l:m:o:p:u:v:x::::::::::::%;1;6;7;<;=;F;I;P;Q;Y;Z;_;n;5DVDOQ!E 7'8)89999`9b9y9{9K: DDVD33333333333337n; DVD{K0TDVD@SDSDSDSD,  %'267:;=?CFLNuPuQuTUWZ\_`ailnrstuz{}//TD@\@0@JNd@ntvz~8@L@d@t@@ d@4>`UnknownG.[x Times New Roman5Symbol3. .[x Arial7..{$ Calibri;(SimSun[SOA$BCambria Math h4jKgh0 Lh0 L!!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0CCJ) $Pn;'*22!f! na'eemarh sadau Shuraih99
Oh+'0` 
 (
4@HPXna'eemarh sadauNormal Shuraih992Microsoft Office Word@@P@|\ h0
՜.+,0
px 
LC  Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQSTUVWXYZ[\]^_`abcdefgijklmnoqrstuvw|Root Entry Fzw~1TableR*WordDocument.SummaryInformation(hDocumentSummaryInformation8pCompObjr
 F Microsoft Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.89q
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment