Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da halinta , wayarce ta katse tareda Kara ringing daidai lokacin da yakarasa wajen wayar ,cikin sauri yadaga cos baison ya sake tsinkewa , sallama yayi daidai lokacin da Abban yadauka ,amsawa yayi yafara cewa

" haba  Al-Amin yakake haka, ko kakamanta Kanada patient neh ,nace maka maganin shi yakusan karewa gashi haryanxu bai saba da mutane bah, kullum cikin chanza maimasu Kula dashi akeyi dukda kudin dah mukace xa'ana biyansu"

" Amun afuwa Abbana , Insha Allah  next week zanshigo Bauchi  cos akwai abubuwan dasuka Shan min gaba neh a hospital " yafada cikeda girmamawa " it's okay my son , Allah yataimaka" haka sukayi sallama  sannan yakatse kiran .

********************
Zaune take tana  kuka itada antynsu adaidai lokacinda tagama bawa antyn lbrn abinda ya faru awannan BAKIN DAREn .

" Ina bayan ki babynmu  kimishi hukuncin daya dacedashi  zan tayaki da addua" antyn tafada , ganin lokacin tashinsu Salim daga islamiya  yakusa  yasata mikewa,  wanko face dinta tayi takuma shafa kohl  acikin idonta , babbar khimar dinta ta dauko  tasanya asaman short nickernta

" antynmu bari nadauko Salim"

tafada hade dah  sanya Toms nata , tana fita antyn  tasauke ajiyar zuciya tareda mai fatan shiriya dakuma Allah ya waddai masu irin halinshi. ......

     Tana fitowa ido yadawo kanta as usual kasancewan marece neh lokacin masu zaman kashe wando duk Sun hallara,  cikeda rashin damuwa  tafara takawa zuwa inda zataje  kawai sukayi gwareda mutum

" Subhanallah"Shine abinda tafada a shagwabe

"kayi hakuri DanAllah  ban lura dakai bane , dana kauce" tafada tana kallon kwayar idon shi 

"Babu komai nine da laifi  soboda saurin da nakeyi "matashin saurayin da bazai wuce sa'arta bah yafada tareda murmusawa .

"HUSAIN!!!"

  Shine abinda wata budurwa tafada daga bayansu , juyawa sukayi

" oh shit"

yafada hade da nausar iska , dariya budurwan tayi  sosai kafin tajuya wajen Nadhira

" sannun ki , kyakyawa  gaskiya nasha ganinki sosai Kuma kullum buri na baiwuce  nace miki kina min kyau sosai bah"

tafada tana mika wa Nadhira  hannu

" Suna na HASANA, Kuma wannan kani nah ne shikuma sunanshi HUSAIN"

harara wanda aka kira da HUSAIN yamawa HASANAn

" nine kaninkin lallai kin raina nih ' dariya sukaso bata  Amma sai kawai ta murmusa

" keKuma miye sunanki?"Hasana ta tambaye ta 

" sunanta ABAR SO  amma munace mata BABYNMU "Salim yafada daga bayansu , juyawa sukayi dukkansu

" ya Allah!!!"

Tafada akidime

" waye tsallako dakai  baka tsoron Wani Abu yasameka  " tafada hawaye na silalowa daga eyes dinta , jitayi ana goge Mata tears dinta  tana dagowa taga ashe Hasana ce

"kidaina kuka Tinda kinga yadawo lafiya ,yakamata ki gode wa Allah neh ba kiyi kuka bah " tafada hade da patting back nata cos a yanda talura bakaramin so takewa kannintabah

" can we be frndz?" Tafada tana Kara miki hand nata  murmusa tayi hade da cewa

" why not?" Sukayi shaking sannan tajuya wajen husain tamika mai hannu, shima bata hannu yayi

"mu gidanmu yana Dan Kasan can  amma zamuna shigo miki "inji Hasana da fada , murmushi Nadhira tayi

" Nagode ,saikun shigo",sannan kowa yakama hanyar  Shi , duk abinda sukeyi Amira nakallon su ,Wani irin tsanan Nadhira takeji aranta  daman tun ba yau bah takeda crush akan Husain, gashi ko kallo bata ishe shi bah , gashi Kuma yana Kula wata kaxama mai bleaching da Karin gashin doki ........lol (wai Nadhira  take kira da such names😄)

*************************************

Kwance take sai tsaki taketayi" ya dai sisto?" Maryam tambaye  Fatima dake tsaki

"kibar Amin dinnan Dan annuna andamu dashi yake neman walakanta mutane " tafada hade da Kara Jan tsaki

" wai nikam miyesa kike like mai neh , nikam gaskiya  bai munbah Kuma kinsan ance yanada mata kila shiyasa " tafada tana gyara kwanciyar ta

" ai nikam ko mata dubu yake da saiya aure Ni " itama tafada.......

Zaune yake yana danna waya as usual , kawai saiya shiga gallery yayi posting hotonsu akan media tareda rubuta

" missing this moment"aikuwa ko 10mins baiyi bah aka fara comment ,gani tayi crush nata yayi posting pic  yasata dubawa ,aikuwa tana budewa Taci karo da kyawawan faces , mamaki neh yakamata  aina Amin yasansu,  cikeda zakuwa ta mai typing

"ABAR SO  da yar' uwarta, where Kasansu ?"Karar shigowan message yaji  harda baxai bude bah , sai kawai yabude murna Kaman an mishi albishiri da Aljanna

" kinsan su neh?" Yatura mata

Cikeda mamaki takalle reply din crush nata wanda inta mai magana baya amsawa dawuri,  dasauri ta mai reply

" they are my cousins "

yana ganin reply dinta  har sujjada  yayi dasauri  yashiga toilet ya dauro Alwala , sallar godiya kawai ya hau yi , yana idarwa ya janyo phone dinshi amma cikin rashin sa'a harta sauka

" damn it " shine abinda yafada , tinawa yayi da ta taba kiran shi  daga baya yasata a blacklist , dasauri yashiga contacts, numbern ta yanema  sannan ya danna mata kira , jin karar phone nata yasata dakatawa daga cin cake dinda takeyi , kawai idonta ya mata kyakyawan gani  jitayi jikinta ya hau bari .....

"sisto duba min anya ba gizo idona Kemin bah , Kaman numbern crush dinna nake gani" karbar wayar Maryam tayi

"wlhy shine " tafada daidai wayar ta tsinke. .... shikuwa jin  ba'a daga bah yasa shi shiga Wani yanayi"

nasan ramawa takeyi soboda rashin mutuncin da nake mata " tsaki yaja ...... itakuma jin wayar yakatse yasata fashewa da kuka  tareda fadin

" wayyo Allah nayi wasa da DAMA TA , wayyo DAMA TA  tawuce ni, na shiga uku na  "

" kibar kuka sisto  natabbatab zai sake kira " Maryam tafada with full assurance,  aikuwa bata gama rufe baki bah  kiran shi ya sake shigowa , sanda ta goge tears nata kafin ta daga call din  , cikin sauri tace

" hello"

" Hy" shine abinda yafada cikin dadadiyar voice nashi , shiru sukayi dukkansu sannan yace

" daman kinsan su ABAR SO neh"

" cousins dinna neh su "

" Ina suke yanxu? , I mean gari?..

" Bauchi"

" Bauchi yamaimaita "

" eh, pls kiban..........


Don't forget to vote



*💋💋wurarh💋💋*

💝💝💝💝💝💝
                  *ABAR SO*
                            💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
                        *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
 
*Happy buffdae in advance my darling Hasana*

*PAGE 52-54*

"Pls kiban address dinki innazo Bauchi zan neme ki "

"Ok " tafada da alamun jindadi amuryarta

Wata wawiyar ajiyar zuciya yasauke cikeda farinciki yake fadin"zuwa Bauchi yakama no dan dole"

****************

"BABYNMU!!!" Antynsu takira name dinta

"Na'am antynmu"ta amsa

"DanAllah kidanzo ki je mana ATM Gallery ,babu kudi  ahannu nah Kuma xambiya kudin makarantan Salim"

"Toh Antynmu" tafada hade da mikewa tajanyo khimar dinta a igiya, ATM card antyn tabata itakuma tafice zuwaga union Bank nawajen Bank road. Tagama cire kudinta kuwa ta hango Wani attajiri  Ya yarda wallet dinsa, tayi kokarin tsayar dashi amma harya shige mota,  ahanzarce tacewa Wani mai adaidaita yabi bayan motan daita , GRA suka nufa,  motar na isa Wani gida yayi horn sannan aka bude mai ,in idonta  ba gizo yake mata bah toh tabbass wannan gidansu neh

"Allah sarki!!! " tafada azuciyar ta  kawai saiga hawaye nazuba daga eyes nata

"Malama kina bata min lokaci fah" mai adaidaitan yafada

"Yi hakuri DanAllah,nawa neh kudinka?"ta tambaye shi

"100" yabata amsa

Ciro kudin tayi daga side bag nata sannan  tabashi shikuma yakara wuta , tafi minti 5 tana tinanin rayuwar dasukayi acikin gidan ......

"Baiwar Allah! !!" Wani dattijon mutum daya fito daga gidan yakirata , asanyaye takarasa wajenshi tareda gaidashi shikuma ya amsata a mutunci......

"Kema kinzo neman aiki neh" yatamabye tah

"Eh" tasamu kanta dafada , cos something drawing her attention torwards the house

"Anya xaki iya sbd yawancin  Wanda suke zuwa  basu kwana  biyu suke Guduwa dukda uban kudin  da ake bayarwa"

"Eh zaniya baba amman Wani irin aiki neh? "Tasamu kanta da tambaya

"Bari dai innuna miki ,inzaki iya sainaje nafada wa mai gidan " yafada hade dah bude gate din tareda mata alaman tashiga ...... Gani tayi babu abinda yachanza a tsarin gidan ,wasu siraren hawaye neh suka zubo mata  dasauri ta goge Dan bata son baba  maigadin yagani  Kuma yayi daidai da isowan su boys quarters din gidan

"Nizan koma bakin gate,inkinga zaki iya toh " yafada hade da key shikuma yajuya. ...

Sanda takusan 10mins  tukunna tazura key din sannan tashiga hade dah rufe kofar , cikeda rashin tsoro tafara takawa Kuma daman babu inda bata sani bah acikin gidan ,kitchen tafara shiga  taga babu kowa tafito tashiga dakuna kusan 3  nanma wayam 

"Toh wani irin aiki neh haka "tafada daidai ta bude kofar dakin daya rage ,abinda tagani neh yasa gabanta mugun bugawa Wani irin ihu tasaka amma abanxa cos sound  proof neh cikin gidan , sulalewa tayi akasa hawaye nazuba daga  idanunta  da rarrafe  takarasa gurin abinda tagani cikin son ta gaskanta abinda tagani akan wheel chair adaure

"Dadynmu!!!" Tafurta cikin dishashiyar crying voice nata , kuka take sosai , shishikar kukanta neh yafarkar dashi ....... mutsumutsu yakeyi alaman yana son tashi tana ganin haka takarasa  isa wajenshi, kallon dayake mata neh yasa jikinta Sanyi  sai yanxu talura ashe yarasa one leg nashi , jifanta dayayi akai da abinda ke gefenshi neh ya fargar da ita , cikin rashin damuwan ciwon dayaji mata takarasa gabanshi hade da kamo hand nashi ,Wani mugun bugu yakai mata itakuwa ganin Kaman ba'a hanyyacin shi yake yasata fashewa da sabon kuka

" dadynmu miye sameka ,baka gane ni bane, babynku ceh fah, ABAR SOnku,  NADHIRAR Ku "

Stool din gefenshi wanda yake kokarin bugunta dashi yasata guduwa daga dakin ,daidai bakin kofa tahadu da baba maigadi zai shigo

"Subhanallah Yan'nan haka yamiki , taab zanmawa Alhaji magana akan amiyar dashi asibitin mahaukata " ai firgice take kallon shi  tareda girgiza mai kai

"Nayyada zanna Kula dashi basai ankaishi Wani guri bahdanAllah karku tafi dashi" tafada tana hade hannayenta while hawaye nazubo mata

Mamakineh yakama shi

"Mutum yaji miki wannan raunin  amma kice xakizo kina Kula dashi, gaskiya kin burge ni"

"Bakomai baba yanxu yaushe xanfara zuwa aiki"

"Bari zuwa anjima zanmawa Alhaji magana amma dai kizo gobe dasafe "

"Nagode baba "tafada hade da daukan sidebag nata akasa (daman daxata shiga ta ajiye)

"Ga Chan kiwanke fuskanki "yafada yana nuna mata tap

"Toh baba"tafada hade da karasawa wajen tap din domin wanke fuskanta , Jitayi da alamun ciwo a face nata , hawaye taji yazubo mata ,haka tabar wajen tana sharewa wasu nazuba

*****************

Anty,Hasana da Hussain  neh tsaye akofar gida Suna jiran dawowarta ,Antynkam harta fara share hawaye cos jitake kaman Wani abune yasameta

"Kuje gida mana yanbiyu "tafada wasu Hasana

"A'a zamujirata " a sanyaye Hasana tabada amsa sbd ganin hawayen anty
Can ba da jimawa bah kawai sukaga napep  Ya tsaya, Nadhira ceh tadawo ,tana sauka kallo yakoma kanta as usual  ,kudi tabawa mai adaidaita  sannan tajuya ,ganin Kaman idon anty yayi jah yasa  yasa kwallan da take rikewa saukowa , cikin sassarfa suka nufeta

"BABYNMU miye sameki a fuska " antyn tafada lokacin da takalle bruises din face dinta, runguman antyn tayi tareda fashewa da kuka

"Wlhy saina walakantashi , saiyayi Dana Sanin saninmu arayuwarsa , saiya gwammaci mutuwarsa .........

Don't forget to vote



*💋💋wurarh 💋💋*


💝💝💝💝💝💝
                  *ABAR SO*
                            💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
                        *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
              
                🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 56-58*

*Happy borndae to yhu my darling Hasana wishing yhu a long lyf and prosperity, May dis borndae of  urs brings yhu a lot of happiness ,much more fortune  and a very lucky man of yhur choice,May Allah's khair and blessings be with yhu in this duniya and Akhir Insha Allah ..... Happy buffdae  to yhu bestie.*

"Wlhy saina walakanta shi,saiyayi danasanin saninmu, saiya gwammaci mutuwar sa "
Nadhira tafada cikin kuka Mara sauti

Dagota antyn tayi tareda janta cikin gida,  jiki asanyaye su Hasana suka wuce nasu gidan

"Miye faru?"Shine abinda antyn ta tambaya

"Dadynmu!!!" Shine abinda taketa maimaitawa

"Talk to me mana"

"Nakalli dadynmu amma ina worst condition he's n...o...w cri..crippled and I think he's now men..menta lly disabled "tafada tana stammering,mutuwan tsaye tana girgiza kai in disbelief

"Wlhy dadynmu bai mutuba yanada rai ,gawan wani  daban aka kawo shiyasa aka hana mu budewa, Kuma I have a strong feelings cewan dasa hannun big dady aciki , amma taya akayi naganshi acikin gidanmu na dah ?"ta tambaya antyn da tayi mutuwa zaune  tana bin Nadhira  Dana mujiya  hawaye daya na bin daya

"Dole na  bincika"

"Antynmu ki kwantar da hankalin ki  kullum zanna zuwa Kula dashi , soboda yace zasu daukeni aiki "tafada tana murmushi

Numfasawa antyn tayi sannan tace"inason naganshi babynmu "

" kabari gobe saimuje tare "

"Allah ya isa tsakaninmu dashi "antyn tafada tana share hawayenta

"Kishiga kichanxa kayanki kafin lokacin tashinsu Salim yayi"

Batareda ta amsa bah tashige ciki , tana shiga tafurta

"Alhmdllh"asarari,tubewa tayi sannan tashiga bathroom takara wanka ,tana fitowa tatsaya agaban mirror

"Dadynmu yajimin ciwo Allah sarki nasan Dade saninka neh ba zakamin hakan bah"

Agaugauce tashirya cikin short blue ballerina gown cos blue ne favourite colour dinta , katuwar blue khimar har kasa tasa sannan takarasa wajen shoes nata wanda yawancin Toms ne black Toms tasa akafarta , har tafito sannan takoma tasa kohl a idonta  koh man baki bata shafa bah tafito

"Antynmu natafi"shine abinda tace tareda ficewa

Tana fita tayi GAMDATAKAR da su Hasana da Hussain

"Sannu yar'uwa" tafada tana kallon Hasana sannan tajuya wajen Hussain

"Sannu namesake "mamaki neh yakama Husain jin takirashi da namesake , murmushi tayi

"Bari indauko Salim a makaranta"

"Muje mu rakaki"inji Hasana dafada ........

Haka suka jera Suna tafiya ,rike hannun HUSAIN  tayi tace

"Namesake Wani sch kake? "

"Miye kikecemi namesake, miye hada sunan namiji da mace "

"Soboda nima yar biyu ce "tabashi amsa atakaice tareda sakin hannunshi

"DanAllah dagaske kikeyi?" Hasana ta tambaya

"Toh Da xanmuku karya neh "tafada tana pouting mouth dinta

"Toh ina dayarki "HUSAIN yatambaya

"Ta rasu  9 months ago "tafada hade share yar kwallarta

"Kuka Kuma ?"HUSAIN yafada daidai yana Kara share mata tears dinta

"Allah yajikan ta "suka fada in chorus

"Allah yajikan su zakuce"

"SU Kuma?"suka tambaya da mamaki

"Eh  ita da momman mu,  RANA DAYA  suka rasu Kuma agaban idona "tafada hawaye na race a fuskanta

"Allah yajikan su "suka fada asanyaye

"Ameen"shine abinda tace daidai Sun iso makarantan. Yana fitowa ya harba dayanda fuskar babynsu yadawo , jiki asanyaye yakarasa tareda rungumarta a kafa cos doguwace itakuwa  ta tsuguna tareda tallabo face dinshi

"BABYNMU miye sameki?" Yatambaye ta

"Bugewa nayi"tamishi karya abinda bata taba mishi bah arayuwarta,while shikuma yakafeta da ido Kaman mai Shirin gano abu ,Janye idonta tayi daga cikin nashi cos gani takeyi zaigane karya takeyi

"Kinsha magani kuwa?"

"Eh..... I mean innakoma zansha " murmushi yamata Kuma sai a sannan yalurada su Hasana

"Lah ....kawayen BABYNMU yakuke? "

"Sai yanxu kaganmu? "

"Kuyi hakuri"yafada Kaman mai Shirin kuka tareda Kama kunne

"Bakomai abokina "HUSAIN yafada  yana Jan kumatunshi

Daganan kuma suka kamo hanyar dawowa gida ,har suka isa babu wanda yasakeyin magana

"Saida safenku"suka faduwa su Hasana, suma amsawa sukayi hade dah shigewa gida itada Salim ............

      Washe gari  dasauri tagama daily work nata sannan takai Salim makarantan boko ,tana dawowa tashiga wanka  purple din material tasaka sannan tashafa kohl as usual kafin tadauki flat shoe tareda zura doguwar khimar dinta , tana fitowa antynma tafito daga nata dakin

"Muje antynmu"shine abinda tace

"Bazaki yihbreakfast bah?"antyn ta tambaya

"Azumi nakeyi "tabata amsa

Kulle gidan sukayi sannan suka nufa gidansu nada ,Suna isa suka samu baba maigadi akofar gidan .....

"Ina kwana baba "suka fada atare

"Lfy lau"ya amsa

"Daman akan maganan jiya neh na  da......"katseta yayi da cewa

" nagane Alhaji yace babu damuwa Kuma za'ana  biyansu 50k ko Wani wata Kuma anan zakina kwana saidai zaki iya kina zuwa ganin gida  duk lokacin dakikeso "

"Baba intanawa neh da'abar maganan kudinnan kawai ni fisabilillahi zanyi ...."yakatse da fadin

"Yan'nan baxa'yayi haka bah...."itama antyn katseshi tayi dacewan

"Baba DanAllah abar maganan kudin nan kadaisan kadan daxata samu zaifi kudi koh?"

"Tabbass ladan zaifi kudin bari insame Alhaji  in fada mai yadda mukayi daku amman zaku iyashiga ....."yafada masu

"Toh baba"suka amsa in chorus

"Daman akwai Wanda suke tunanin lada akan kudi kuwa?gaskiya Sun burge ni "baba maigadi yafada tareda sallama akofar main entry din gidan.......

      
             Suna shiga dakin anty tayi tozali da uban danta,masoyinta dakuma abin kaunarta

"Allah sarki!!! Haka yamayarmin da kai "tafada tareda fara sabuwar kuka .....

             Yana  isa yakorawa Alhaji bayani

"Gaskiya nima Sun burge ni Sun nunamin cewan kudi bai damesu bah, Kuma zanso na hada zuri'a dasu"

"Alhaji bangane mai kake nufi bah,ba dai wa mai sunan babana za'akara wa aure bah?"

"Tabbass shidinne cos yana da bukatan hakan"

"Gaskiya sbd matan nashinnan sai addua"......

        Sanda sukayi kuka mai isarsu  kafin suka tashi tsaf suka gyarashi sbd alokacin bacci yakeyi sakamakon maganin baccin da aka bashi . Sunagamawa antyn t ashirya tafiya

"Antynmu ki kawo min kayana dakuma tablet dinna  Kuma kisa min SIM aciki" tafada wa antyn

"Toh babynmu" antyn ta amsa  tareda ficewa daga dakin ....... tana zuwa bakin gate tamawa mai gadisallama tareda cemai zata kawo kayanta .......inda yamata sai tadawo . Tana isa gida tahadu da Hasana

"Antynmu Ina babynmu?" Ta tambaya

"Tadanyi tafiyan kwana biyu kiyi hakuri bata fada miki bah,it's urgent shiyasa"

"Lah babu damuwa fah Antynmu"

" yakamata kibani numbern Ku saina bata"

"Hakane Antynmu" tafada hade da karanto mata tana gamawa tamatasai anjima.

**********************

"Love" kursum takirashi juyawa yayi dakanshi   yana kallonta

"Daman inason na  rokeka wani alfarma neh "

"Inajinki"yafada

"Yawwa daman inason naje Turkey neh nextweek "

"Miye xakiyi?"yatambaya ta yana kafetada eyes

"Wai akwai wani fashion runway dinda nayi applying Kuma an zabeni acikin models din shine nakeson naje"

"Babu inda zakije"yafada in a serious tune ,ai nan da nan ta hasala

"Bangane babu inda zanje bah,naga dai  ni Ban hanaka zuwa inda kake so ,Kama samu natambayeka ni wlhy kana takurawa life dinna daba Dan inasonka bah  dana dade dah tambayar takardatah" afusace yafara mata magana

"Me wai ance inason ki neh  kawai sai inamawa mahaifiyata biyayya neh , Kuma karki damu  da takurawan danake miki da zarar na hadu da ABAR SOna  San hutasheki amma karki dauka yawon gantalinki xakina zuwa min da igiyoyin aurena akanki Kuma karki manta Nike aurenki ba ke ke aurena bah "

yafada tareda hayewa sama,  abinda tacene yasa shi tsayawa cak ........

Don't forget to vote



*💋💋wurarh💋💋*


💝💝💝💝💝💝
                  *ABAR SO*
                            💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
                        *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
              
                🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 60-62*

Abinda tacene yasa shi tsayawa cak wato inba gizo kunnenshi kemishi bah tana nufin inta hadu dah ABAR SOnshi  kasheta zatayi, ai baisan sanda hannunshi ya isa jikinta bah wani muguwar naushi yasake mata a fuska,dukanta yakeyi koh ta Ina idanun nan sunyi jawur tsantsan bacin rai

"wlhy ko scratch ABAR SOna tasamu saina kusan hallakaki" itakuwa babu abinda takeyi sai bada hakuri

"DanAllah natuba kayi hakuri ban karawa" haka yadinga maimaitawa sanda yamata lilis tukunna yabarta yahaura stairs. Ajiyarzuciya taketa saukewa akai akai soboda  tunda aka haifeta  ba'a taba mata irin wannan dukan bah

"Wlhy kinshiga uku ABAR SO" shine abinda tace itama tana hayewa sama,straight dakinta tawuce agaban mirrow ta tsaya tana karewa new face nata kallo

"Oh gosh.... my model face" tafada tana daukar handbag nata tareda ficewa straight tasha tanufa fuskanta Kaman an mawa barawo duka Amma ita ko ajikinta cos ita so take mumy taga yanda danta ya mayarda mata da kamaninta.

***************

Bangaren Nadhira  kuwa kwannanta biyu tana Kula da dadynsu Kuma Alhmdllh yanxu yadaina jifanta amma haryanxu alamu Sun nuna bashida cikakiyar  lafiyar kwakwalwa .

               Tarinda yakeyi neh yadakatar da ita daga hadamai abincinda takeyi,tana juyawa taga Wani bakin abunafita daga bakinshi ai batayi wata wata bah tayi waje da gudu inda adaidai lokacin KURSUM ke kokarin  shiga main palourn gidan  itakuwa Nadhira batama san da mutum awajen kofan bah tabangaje tah itama batayi kasa agwiwa bah ta fincikota hade da bata hot slap inda yayi daidai da fitowan Alhaji Kuma sarai yaga Marin, Nadhira dataji azabar Mari daga sama tafashe da kuka cos ita azatonta gamo tayi cos Kaman guduma taji akumatunta ,muryan Alhaji neh yadawo da ita daga duniyan kwankwanton da tashiga Kuma yasa zafin Marin gushewa lokaci guda

"A'a miyeke faruwa?" 

"Abba kataimakani  karya mutu aman bakin abu yakeyi"tafada cikin kuka

Jin hakan yasashi yin hanyan boys quarters din itakuma tabishi abaya.

KURSUM kuwa suna shigewa ta harare bayansu tareda jan doguwar tsuka  sannan tafashe da kuka Mai tsuma rai , mami kuwa jin muryar yarta yasata fitowa da sauri daga kitchen

"Lafiya dai koh da irin wannan kukan.... miye sameki afuska ?"ta tambaya lokacinda taga face dinta  akumbure ga Kuma jinin dayabushe a gefen bakinta (saikace lokacinda aka mawa HUA SHIANGU hukunci a film JOURNEY OF FLOWER  ...lol)

"Wlhy mami nasha bakar wahala yau awajen Amin Kuma wlhy baxan yadda bah sainaje Human Right anbimin  hakkina  akan kawai nafadi ra'ayina akan maganin planning dinda yake duramin  shine yace shi bazai iya haihuwa Dani bah saida ABAR SONshi" tayi shiru tanajan magina sannan tacigaba

"Danacemai yabarni koda kuwa da insamu cos nima inason haihuwa Kuma daman zaman gidan ya gudureni ni kadai  ko kuma xanfara aiki shine fah yafara zagina ta uwar ta uba don kawai nace zanzo nafada miki shine  yamin wannan dukan"

Tafada tana Kara fashewa da kuka mai tsuma rai saikace dagaske neh abinda take fada  cos mamy hartafi tah daukan zafi  salati kawai mami keyi  kafin tace

"Yaushe Amin yazama mara tausayi ...?" Katse mami tayi da cewa  waifah kishiya zaimin kwanan nan ,Kuma fah wai daman basona yakeyi bah Kuma inyagadama yana iya sakina daman nj matsala ce agareshi"

"Haka yace miki koh?"

"Eh mami "tabada amsa tana Jan hanci

"Zaizo yasameni tunda ban isa dashi bah  Mara mutuncin yaro"hakadai mami tadinga surutu batareda taji ta bakinshi bah, ita dai Dadi yagama kasheta cos tasan tajefi tsuntsaye biyu da Dutse daya

"Tashi ki gasa jikinki " mami tafada

      Sukuwa Suna shiga yatarar da halinda yake ciki , ciro wayarshi yayi hade da danna mai kira , ringing biyu kuwa yadauka tareda yin sallama amsawa yayi yanacewa

"Yawwa Dan Albarka ga  patient dinka fah babu lafiya ka gagauta dawowa DanAllah"

"Insha Allah  Abbana ganinan zuwa"sallama sukayi inda shikuma ya dauko travelling bag nashi daman already yashiryasu ,leka dakinta yayi inda yake mata saiya dawo  tareda yin gaba abinshi

"ABAR SOna am coming for yhu"yafada yana lumshe Ido

Sukuwa suna samun tarin yalafa ta gyarashi da inda yabata,sannan yajuya wajenta

"Miye sunanki?"yatambaye tah

"Suna nah Nadhira"tafada tareda sunkuyar dakanta

"Nice name"yafada cos dan kwana biyun da tayi  yayaba da tarbiyarta,nutsuwarta dakuma jarumtarta cos ko kadan Nadhira batada kwiuya

"Nadhira"yakirata

"Na'am abba" ta amsa,yaji Dadi kwarai dagasken data kirashi da Abba  cos kursum bata kiranshi da Abba

"Yawwa innamiki kyauta zaki karba?"yatambaye tah

"Eh mana Abba dah wazaiki kyauta"tafada tana murmushi,azuciyar ta kuwa cewa take ai kagama mana komai arayuwa mukam cos baba maigadi yafada mata cewan akan hanya aka tsinci dadynsu rai ahannun Allah

"Insha Allah nan bade dadewa bah xanmiki babbar kyautar dazakiyi alfahari dashi"murmushi  tayi sannan tace

"Thank yhu so much Abba Allah yataimaka"

"AMEEN daughter " azuciyar shi kuwa mamakin accents dinta yake yih

"Toh natafi but in son dinna yadawo xan shigo"yafada mata

"Toh"tafada ,yana fita tamaryarda dubanta zuwa ga dadynsu wanda baccin wahala yayi nasarar satarshi. Tablet nata tadauko cos tamanta da foods dinshi datake hadawa,hotunansu take kallo Wani tayi dariya Wani Kuma tayi hawaye haka ta iso kan hotonda sukayi acikin plane

"Mr handsome,you won't believe my beloved Momma and my wonderful NAFHI are no more,when will I see you again I so much missed the little happy moment the three of us spent together. I can't believe that am

Please Login or Register in order to submit comment